Showing 45001 words to 48000 words out of 216641 words
murmushi kawai tana kallonsa.
Fus
ka ya
ɗ
an kwa
ɓ
e. “Miye kuma small Mom?”.
Dariya tayi da fa
ɗ
in, “A'a babu komai My son. Kuje karku makara ALLAH yasa a
ɗ
aura a sa'a.”
“Humm”
kawai yace mata yay gaba abinsa. Ta sake ƙyalƙyalewa da dariya. “Ita dai wannan Humm
ɗ
in bata magani Ya
rona”.
Murmushi kawai yay batare daya juyo ba ya fice abinsa. Dr Jamal da Fharhan da suka rage na take masa baya.........
✍
🏻
*_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Ab
dull ce
🤙🏻
_*
*_12_*
..........A karon farko ta
ɗ
ago ta kallesa da mamaki ganin inda yay parking. Magana take so tayi, sai dai ta kasa. Shi kuma yaƙi cemata komai, sai ma wayarsa daya
ɗ
auka yay ƴan danne-danne yakai kunensa. “Fito”. Kawai ya
fa
ɗ
a ya yanke wayar. Ba'a rufe minti uku ba wata budurwa mai tsananin iyayi ta fito daga shagon saloon
ɗ
in tana tafiya kamar tarwa
ɗ
a. Haka kawai abin nata ya bama Anam haushi, taja siririn tsaki da ta
ɓ
e fuska ta janye idonta. Duk da tayine a hankali sai da
yaji, sai dai bai nuna yajinba balle ya tanka, sai ma faman daƙilar waya yake, amma ya bu
ɗ
e murfin kafarsa
ɗ
aya a waje take.
“Assalamu alaikum Yah Musty barka da zuwa”. Budurwar ta fa
ɗ
a murya a lanƙwashe lokacin da take isowa wajen. Kansa kawai ya
jinjina mata yana janye kunne
ɗ
aya na earpiece dake a kunnensa. Kamarma bata damu da abinda yay matan ba. Murya ta ƙara tausasawa cike da iyayi tace, “To Bismillah muje ko”.
Nan
ɗ
inma bai tankaba, sai da yaja wasu sakanni ma sannan yay yunƙurin fit
a a motar.
Baƙin ciki, haushi da takaicin ballagazanci na wasu mata ya tokare maƙoshin Anam. Lokaci
ɗ
aya taji tama tsani budurwar.
“Sai an fito da ke ne?”.
Ya fa
ɗ
a cike da gatse idonsa akan Anam. Jitai kamar karta fita
ɗ
in, amma sai yaci d
arajar Yaya da yake gareta tabi umarninsa. Yanda budurwar batai mata magana ba itama bata nuna tama san da zamanta a wajen ba. Gaba sukai tana binsu a baya, budurwar sai ƙoƙarin dai-daita tafiyarta take da shi
tamkar dole, ga baki ta saki sai surutu kai ka
ce hanyar kasuwar wanbai aka bu
ɗ
e da safe. Sosai wajen Saloon
ɗ
in ya ha
ɗ
u dan ya
ɗ
an birge Anam ka
ɗ
an, sai dai bata nuna a fuskaba saima kicin-kicin data sakeyi da fuska duk da gaisuwa da ma'aikatan wajen ke musu na girmamawa daya bata mamaki matuƙa. Wajen
zama aka basu, harda ajiye musu abinsha kafin budurwar da taji ma'aikatan sun kira da aunty Deena ta dubesa cike da yauƙi da shauƙi.
“Sir za'a mata kitso ne?”.
Bai jita ba, saboda earpiece dake manne a kunnensa. Hannu takai ta cire kunne
ɗ
a
ya, ya
ɗ
ago ya dubeta yana sake tsuke fuska. “Am sorry, nayi magana ne bakaji ba, nace za'a mata kitsone?”. Idonsa ya
ɗ
auke daga gareta ya maida ga Anam datai kicin-kicin da fuska fiye da yanda suka shigo dan ta fahimci ita ya kawo kenan. “Komai ma daya da
ce kumata”. Ya fa
ɗ
a a taƙaice da maida earpiece
ɗ
insa.
“Ni wlhy bance inaso ba. Kuma kaina a wanke yake, hakama......” Hararta yay yana mai zare kunne
ɗ
aya na earpiece
ɗ
in, tai saurin sake ha
ɗ
iye maganar tana matso hawaye. Ɗauke idonsa yay kamar b
aima ganta ba. Tanaji tana gani aka kwance mata kalbar kanta aka saka mata relaxer aka wanke fes. Bayan an rage ruwan da towel akai steaming
ɗ
insa. Wadda take mata gyaran tambayarta tai tana son kitso ne? Amma tai mata banza. Ganin haka ta juya ga Shareff
dake zaune komai anayi gaban idonsa.
“Sir za'a mata kitson ne ko a barta?”.
“Barta kawai a mata lalli”.
Yay maganar batare da ya kalleta ba yana maida earpiece
ɗ
in kunensa.
Ana fara wanke mata ƙafa da gyaran farcen hanunta ya miƙe
ya fita, Anam ta bisa da harara ƙasa-ƙasa tana tura baki. Cikin ƙunƙunai tace, “Gwarama da zakai aure mu huta da baƙin halinka”.
Murmushi mai mata wankin ƙafa tai saboda jin abinda tace. Lokacin da aka fara zana mata lalle harda
ɗ
aukar video, dan tan
a son lalli sosai kitsone dai kam saida dambe da Mamie tsaye kanta, dan ko Mamie ce tace zata mata ba yarda take ba da arziƙi. Abie kam lalla
ɓ
ata yake ko yace a barta sai wani lokaci tunda bata so.
Sosai ta fito ras tai ƙyau tamkar wata sabuwar am
arya. Sai faman kallon kanta take a manyan mirrors na wajen tana murmushi da
ɗ
aukar hoto kamar ba'itace ta gama rikiciba yanzun. Sai da tai mai isarta sannan ta fito waje kamar yanda Deena ta tabbatar mata Yaya Shareff na nan na jiranta a waje. “Okay”. kaw
ai tace mata tai ficewarta. Deena da yaranta suka bita da kallo baki ta
ɓ
e. Fuska ta ha
ɗ
e tamau tana cika baki da iska lokacin da take fitowa, ta bu
ɗ
e motar ta shiga tana wani kauda kai taƙi kallon inda yake.
A jiyar zuciya ya sauke a hankali yana
ɗ
agowa daga kwanciyar da yay jikin kujerar, murmushin daya tsaya iya la
ɓɓ
ansa ya
ɗ
an saki ganin yanda taketa faman kauda kai gefe wai ita a dole haushi take da shi. Hanunsa ya kai ya zame veil
ɗ
in, tai saurin riƙewa tana tura baki. Kallon daya wulla mata y
a sata sakin masa babu shiri, sai da ya gama ƙarema gashin kallo cikin
ɗ
an lumshe ido da bu
ɗ
ewa ya maida mata ya rufe. Sosai gashin nata yasha gyara sai ƙamshi mai da
ɗ
i da ƙyalli yake.
Koda suka iso a gate yay parking, tana fita yaja motar yay gab
a abinsa. Da harara ta raka motar, sai kuma ta kalli hanunta da ƙafa da sukasha lalli tai murmushi. Gidansu tai shigewarta. Dan cikin gida tun daga waje kana iya jiyo hayaniyar daya sake
ɗ
auka alamar baƙi sun ƙaru kenan. Gidan nasu ma cike ta sameshi da ba
ƙ
in da suka iso bayan fitarta. Sai su Aysha dake shirin komawa gidansu amarya bayan magrib Arabian
night. Tambayarta wanda yay mata ƙunshi suka shigayi kowa na yaba ƙyan da yayi. A takaice tace musu Yayane ya kaita wani waje kawai. Koda suka buƙaci jin wan
e Yaya a ciki bata amsa musu ba tama shige toilet dan son watsa ruwa kasancewar gab ake da kiran sallar magrib saboda sun jima a wajen ƙunshin nan ba laifi, gashi ko sallar la'asar batayi ba.
Ana idar da sallar magrib ƴammatan gidan suka sake f
icewa wajen event na arabian da aka shirya amma banda Anam yanzu ma. Dan kwanciyarta taima tana kallo a lap-top hankali kwance kamar bata san bikin da akeyi ba. Har magana Amrah tai mata amma tace karta dameta. Yanda tai maganar cikin masifa yasa kowa bai
sake magana ba sukai shirinsu suka fice.
★★★★★
Washe gari kam gida ya sake cika danƙam da ƴan uwa da abokan arziƙi na nesa dana kusa. Abokan Yah Shareff na Nigeria da wajenta duk wanda ya iso anan ake saukarsa gidansu Anam a sashen Shareff
ɗ
in da tuni Abie ya ware dominsa duk da ba zama yake ba a hanunsu yanzun. Duk hidimar da ake Anam na
ɗ
aki batako fitowa sai yunwa ta isheta. Bamai ganin ko fara'arta. Mamie tayi fa
ɗ
an harta watsar da lamarinta, hakama Aysha fushi take da ita dan ita bataga
mi Anam
ɗ
in kema fushe-fushen ba tunda babu wanda ya mata wani abu ai. Aima gaba
ɗ
aya ta tsame kanta daga shagalin bikin tamkar Shareff ba
ɗ
an uwanta ba. Da yamma kusan rabin jama'ar gidan suka wuce gidansu Fadwa amarya kamu amma nanma Anam bataje ba. Kai
barci ma suka wuce suka barta tana sha hankali kwance. Koda suka dawo kuma su Aysha nata labarin yanda kamu ya kasance da ƙayatarwa Anam sai tai tsaki tama fice a
ɗ
akin gaba
ɗ
aya. Da kallon mamaki duk suka bita, sai dai babu wanda ya kawo komai a ransa ga
me da al'amarin nata tunda ansanta da miskilanci da kuma tsanar da sukaima juna ita da ƴan gidan su Fadwa batun yanzu ba.
*_WASHE GARI* ta kama ranar
ɗ
aurin aure, har sha biyu Anam na
ɗ
akin Abie tana shaƙar barci. Dan tun bayan sallar asuba ta g
udo daga
ɗ
akinsu saboda hayaniya tafi ƙarfi acan downstairs. Duk tashin da Mamie ta mata taƙi, sai kawai ta shareta ta cigaba da hidimar baƙinta, dan nan
ɗ
inma dai ya cika taf da dangin Mamie da ƴan uwa da abokan arziƙi kasancewar wannan shine karo na fark
o da zata fara aurarwa, duk da ba'ita ta haifi Shareff ba an mata karar riƙesa da tai tamkar
ɗ
anta auren ya koma tamkar a hanunsu ne.
Mutane sai tambayar ina Anam akeyi, sa'ointa ma na family
ɗ
in sunata zuwa nemanta. Bata tashi ba sai kusan ƙarfe
ɗ
a
ya, batare da tayi ko brush ba ta fito sanye cikin kayan barci fuska a kwa
ɓ
e dan yunwa takeji. Fitowar tata yayi dai-dai da shigowar ango da tawagar abokansa, yayi ƙyau har ya gaji cikin
ɗ
anyer shadda fara tas sai baza ƙamshi yake yi. Ga wani kwarjini na m
usamman da kwalliyar ta basa tabbacin yau
ɗ
in ta daban ce a garesa. Hakama abokansa kowa ya sha ƙyau.
Anam ta kafesa da manyan idanunta da barci ya sa su yin wani luf-luf da sake girma, shima tunda ya shigo nasa idon a kanta suke, sai dai lokacin
ɗ
ay
a
ɗ
an murmushi dake a saman fuskarsa ya bace
ɓ
at, ya
ɗ
an harareta ya
ɗ
auke kansa kasantuwar caa da ƴan uwan Mamie sukai masa kowa na fa
ɗ
in albarkacin bakinsa cikin yabawa.
Murmushi ya ƙaƙaro yana kaiwa rissine domin gaishe su kamar yanda abokansa suk
ayi suma, kafin ya miƙe zuwa gaban Mamie da tun shigowarsu idonta ke kansa tana murmushi. Gabanta ya durƙusa ciki sanyin murya mai nuna rauni yace, “Mamie zamu tafi masallaci”.
Hannu ta
ɗ
ora saman hularsa, itama muryarta a raunane da sanyi tace, “A
LLAH yay maka albarka Al-Mustapha. ALLAH yasa a
ɗ
aura a sa'a, kuma yasa abokiyar arziƙinka ce har a aljannah”.
Gaba
ɗ
aya falon aka amsa da amin. Shareff da kansa ke ƙasa ya kasa
ɗ
agowa, hakan yasa Mamie kamo ha
ɓ
arsa da yatsunta biyu ta
ɗ
ago fuskarsa.
A hankali hawayen dake maƙale a idanunsa suka gangaro, murmushi ƙarfin hali tayi da ƙoƙarin son danne nata hawayen dake son zubowa amma hakan ya gagara. Itama sai kawai ta saki kuka mara sauti tana goge masa nasa hawayen da hanunta duka biyu. Sun birge kow
a, sun kuma bama kowa tausayi, duk da wasu basu san dalilin kukan nasu ba kai tsaye.
Mamie dake murmushi ga hawaye tace, “Tashi kuje karku makara su Abie
ɗ
inku sun wuce tun
ɗ
azun. Kai Shareff ya gya
ɗ
a a hankali, sai kuma ya kai hannu shima ya share m
ata nata hawayen, ta saki murmushi da shafa kansa. “ALLAH yay maka albarka”.
Da amin aka sake amsawa. Ya miƙe idonsa na kallon
ɗ
an lungun da zai sadaka da hanyar upstairs inda Anam take. Har yanzu tana gurin, hasalima leƙensu take baki a ta
ɓ
e dan it
a bataga miye na kuka ba inba gulma ba. Harda fa
ɗ
in, “Su Mamie an iya kalan dangi, Mommyn sa batako kallona da arziki amma ke kinama
ɗ
anta wannan kulan”. Ganin ya miƙene yasata komawa ta maƙale, jin kamar sun nufi hanyar fita ta sake leƙowa. Ido suka ha
ɗ
a
dashi yana tsaye shi da Aunty Mimi suna magana. Fuska ta ta
ɓ
e da murgu
ɗ
a baki tabar wajen. Numfashi ya saki a
ɗ
an fisge da lumshe idanunsa ya
ɗ
auke kansa shima. Aunty Mimi da duk taga komai tai murmushi kawai tana kallonsa.
Fuska ya
ɗ
an kwa
ɓ
e. “Miye
kuma small Mom?”.
Dariya tayi da fa
ɗ
in, “A'a babu komai My son. Kuje karku makara ALLAH yasa a
ɗ
aura a sa'a.”
“Humm”
kawai yace mata yay gaba abinsa. Ta sake ƙyalƙyalewa da dariya. “Ita dai wannan Humm
ɗ
in bata magani Yarona”.
Murmush
i kawai yay batare daya juyo ba ya fice abinsa. Dr Jamal da Fharhan da suka rage na take masa baya..
Bayan ficewarsu Aunty Mimi bin bayan Anam tai. Ganinta zaune tana kallon su Aysha daketa faman shiryawa ta korata itama tai wanka. Ta kuma tabbat
ar mata idan har ta sake shigowa ta ganta bakamar kowaba saita
ɓ
ata mata rai matuƙa. Babu yanda ta iya dole tabi umarninta, su dai su Aysha sai faman dariya suke. Bata kulasuba ta shiga tai wanka, ta fito ta shiryawa a
ɗ
aya daga cikin kayan fitar biki da s
u Daddy sukai musu. Sai dai kalar nata daban tasa sa
ɓ
anin ƴan uwanta da duk suka saka atamfa. Sosai lass
ɗ
in yamata ƙyau kasancewarsa skirt da riga kuma bata saba sakawa ba. Tai
ɗ
as abinta kamar itama amaryar ce (Anam team
😜
).
__________________________
_______
Alhamdulillahi bayan idar da sallar juma'a dake massallacin juma'a na anguwarsu
ɗ
unbin al'ummar musulmi daga sassan daban-daban na Nigeria da wajenta suka shaida
ɗ
aurin auren *_Al-Mustapha Muhammad Shareff_* da amaryarsa *_Fadwa Sadiq Da
kata_* akan sadaki naira dubu
ɗ
ari biyu. Ɗaurin aurene daya tara manyan mutane masu alaƙa da ango da iyayensa harma da
ɓ
angaren amarya.
Kamar yanda nan gidan su Shareff ke cike da ƴan uwa da abokan arziƙi acan gidansu amarya Fadwa ma hakane. Taci
ado na fa
ɗ
a aji daya amsa suna ado irin na amare ƴan ƙwalisa masu ji da lokaci (
😘😍
Sai dake
tawan
😂😉
). Tana tsakkiyar ƙawayenta daketa aikin zuba hotuna da videon
ɗ
orawa a tiktok. Tun kafin yau amarya Fadwa ta roƙi angonta da zarar an
ɗ
aura aure ya taim
aka ya kirata ya fara sanar mata da kansa. Da farko bai amsaba, sai dai yanda ta dinga nacin damunsa da maganar tsahon lokaci yace zaiyi. Shi mutum ne dabai
ɗ
aukar alƙawari bai cikaba, sai dai hakan ta kasance bisa akasi. A yanzun ma harya shafa'a alƙawari
n ya fa
ɗ
o masa a rai. Yana tsaka da gaisuwa da abokansa yay excusing kansa ya koma gefe yana mai ƙoƙarin cikawa. Ga amarya Fadwa kam harta fidda rai zuciyarta sai faman kaikawo take kamar ta fasa kuka. Ta riga ta gama shiryawa da ƙawayenta domin jiran wann
an lokaci, sai dai shiru kakeji sun fara jin kishin-kishin na cewar an
ɗ
aura auran. Dama tasan itama gangancine kawai, Shareff ba irin mazan da ke
ɗ
aukar kowane kalar shirme bane, hasalima ita har yanzu bai san tana harkar yanar gizo ba, da tana da tabbaci
n sai sun kwashi ƴan kallo da shi.......
Ring
ɗ
in wayarta ya katse mata tunani, tamkar maijin tsoro ta
ɗ
auka wayar tana dubawa badan ta saka ran ganin shi
ɗ
in bane. Kasa
ɗ
agawa tai har sai da babbar aminiyarta Sima ta
ɗ
aga mata tasa a hansfree dan s
unada tabbacin abinda suke zaman jiran ji ne daga angon dama. Sassanyar muryarsa data ratsa cikin wayar ta saka
ɗ
akin ƙarayin tsitt, masu video recording na faman
ɗ
auka. Cikin rawar murya ta amsa, dan haka kawai taji kuka ya taho mata batare data san dalil
i ba. Daga can yay murmushi saboda jin yanayinta, ashe da gaske aure yaƙin mata ne, dan yasan abinda zai saka Fadwa karaya ba ƙarami bane. Yay
ɗ
an gyaran murya da sake kwantar da murya. *_“Habibtie kin zama Matar Al-Mustapha, ina roƙon UBANGIJIN daya nufem
u da ganin wannan rana ya bamu lafiya da zuri'a masu albarka, tare da haƙurin zama da juna, mai cike da kulawa da soyayya na har abadan. Finally Al-Mustapha ya zama naki”._* Kalamansa sun ratsata daga ita har ƙawayenta da abun yay matuƙar burgesu, sai kawa
i ta sakar masa kukan da taketa faman ha
ɗ
iyewa. Murmushi yayi, da sake fa
ɗ
in, “Congratulations once again dear, i love you”.
“I love you too”.
Ta amsa masa da sake fashewa da kuka. Gaba