Showing 102001 words to 105000 words out of 216641 words

Chapter 35 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

72

amma sai ta bisa har can. Jin zagi da tonan asirin yayi yawa Aunty Mimi ta kasa haƙuri duk da kowa ya santa mutumce mara fa

ɗ

a da son hayaniya. Amma zagin mahaifiyarsu da Gwaggo

Halima keyi bazata iya jurewa ba ta fara tayata. Cikin ƙanƙanin lokaci hayaniya mai tsanani ta tashi dan dangin Mommy irinsu Samira tuni sun shigo gidan suna taya Gwaggo Halima.

     Ran Daddy ya ƙara

ɓ

aci, yayinda hankalin Abbah dana Shareff sukai matuƙa

r tashi su kuma. Da ƙyar Gwaggo ta hana Mommy shiga gidan, yayinda Dr Jamal ya taimakawa Shareff zuwa ciki, wasu mata kuma suka kama Fadwa da zuwa yanzun ta fara kuka sai dai babu uhhm babu uhhm-uhhm.

      Daddy kam daya fa

ɗ

a gidan Abie lafiyayyun maruk

a guda biyu ya sauke akan fuskar Gwaggo Halima. Tamkar ƙiftawar idanu gidan yay tsittt, ya kuma sauke mata wasu biyun da suka saka zukatan mafi yawan mutane girgiza. Gwaggo Halima maiji da kanta, Gwaggo Halima babbar mace hamshaƙiya mai taƙama da tunƙaho d

a sunan mijinta da muƙaminsa koda a tsakkiyar cikin dangine, yau itace ake saukema wa

ɗ

an nan marukan, dole ne gida yay tsit. Daddy ya

ɗ

aga hannu zai sauke mata na hu

ɗ

u Abie ya riƙe masa hannu. Cikin tsananin damuwa yake girgiza masa kai alamar roƙo. Ɗagowa

Gwaggo Halima tai tare da ware hannu zata mari Abie taji an riƙe mata hannu tare da mur

ɗ

esa. Abbah ne da wannan aikin, ransa a matuƙar

ɓ

ace tamkar bashi ba.....

“Ko'a mafarki kikai tunanin wannan kuskuren sai mun tabbatar da nadama a rayuwarki Halima

!!”. Kalaman Abbah dake amsa sunan ƙani a gareta sukai matuƙar ratsa kunnuwanta dama duk wanda ke a wajen.

      Sosai fa gida ya ƙara harmutsewa da ru

ɗ

ewa. Har hayaniyar ta saka Anaam dake barcin wahala farkawa. Tun farko ma Mamie ce da hankalinta ya tas

hi ta rurrufe windows yanda bazai kawo kunnen Anam

ɗ

in ba, sai dai ƙurar data sake tashi a yanzu tafi ƙarfin ta farko. Da ƙyar aka fidda Gwaggo Halima dake cigaba da

ɗ

urama Abie da Mamie da Aunty Mimi harma da su Daddy zagi daga gidan. Sai dai can cikin gi

dan ma Mommy ce ke borin sai Shareff ya saki Anam. Shiko ya shige bedroom

ɗ

in Daddy ya kulle kansa sai faman dukan ƙofa take da tabbatar masa zata tsine masa.

       Yana jinta, sai dai baya gane mi take fa

ɗ

a saboda hajijiyar dake juyawa da kansa. Yana za

une bakin gado hanunsa dafe da kansa hawaye na zirara akan fuskarsa. Tunda yake a rayuwarsa bai ta

ɓ

a ganin makamancin irin wannan tashin hankaliba. Daddy da gaba

ɗ

aya idanunsa sun rine da

ɓ

acin rai ya fisgo Mommy dake faman jijjiga ƙofarsa tana jaddama Sha

reff ya bu

ɗ

e kota tsine masa. Babu zato ko tsammani ya sakar mata nata lafiyayyun marin itama da iyakar ƙarfinsa. Dan tsabar azaba da firgita sai da ta fa

ɗ

a kan kujerar dake daura da ita hannunta duk biyu dafe da wajen da ya maretan.

      “Muhammad ni ka

mara?!!”.

“Idan kika ƙara cewa tak ma, zan iya miki dukan mutuwa ba mari kawai ba!!”.

Kalamansa sunyi matuƙar razana duk wanda ke'a falon. Sai dai shi a garesa babu ko gezau ya sake tabbatar mata ta hanyar fa

ɗ

in “Idan kuma kinji ƙarya bismillah gwada na

tabbatar miki!!”.

     Bakin kuwa tai shirin bu

ɗ

ewa zatai maganar dan zuciyarta ta rigada ta bushe Gwaggo tai saurin toshe mata shi, dan ita kam taga tsantsar wutar bala'in dake ci a cikin idanun Daddy irin wadda bata ta

ɓ

a ganiba a rayuwarta. Duk yanda M

ommy taso Gwaggo ta sakar mata baki taƙi, nanfa suka hau kokawa, sai dai ALLAH ya taƙaita abun a dalilin shigowar yayun Mommy maza da Abbah yay kiransu a waya harda wanda ta kira

ɗ

azun taji komai a bakinsa da ƙanin mahaifin Fadwa.

      A tsakar gida dai

ƴ

an biki masu gudun tashin hankali tuni sun fara zare jikinsu suna guduwa dama Magrib tayi, wanda kuwa zasu kwana anan da ƴan son ganin yaya za'a ƙare na zaune jugum-jugum, ƴan bani na iya kuma nata ƙus-ƙus. Fitowar su Daddy zasu wuce massallaci ya saka gi

dan

ɗ

aukar tsit dan ko'ina akwai hasken wutar nefa, sai dai wasu basu daina magana ƙasa-ƙasa ba sosai musamman wa

ɗ

anda ke'a

ɗ

an nesa da su.....

Bayan sallar isha'i duk wani mai fa

ɗ

a aji a gidan ya hallara a sashen Daddy ne. Dan hatta Anam da bayan

farkawarta kunnenta ya jiye mata wasu maganganun da harta

ɗ

an fahimci abinda ke faruwa da akema jidalin tana wajen. Sai dai kuka take har muryarta bata fita, dan kunnenta ya jiye mata wasu manya-manyan zagi da Gwaggo Halima ta dinga jifan iyayenta da su.

Gashi kuma Mamie na kuka ita da Aunty Mimi da babban yaron Aunty Mimi

ɗ

in da Amrah. Tsabar kukan da take har amai tayi dan ji take kamarma ta mutu itakam ta huta, sai dai taci alwashin bazata ta

ɓ

a zaman aure da Shareff ba itama.....

        Yayan Mommy da

suke kira da Baba Ibrahim ne ya gama ƙarema kowa kallo, ganin babu Shareff a wajen ya tambaya. Anan ne Abbah ya mike ya nufi ƙofar bedroom

ɗ

in Daddy. Zaune yake a kan sallaya hanunsa dafe da kansa dake matuƙar sara masa kamar zai fa

ɗ

i, sallarma da ƙyar ya

iya tashi yayita ganin lokaci zai shige dan har magtib ya ha

ɗ

a. Jin muryar

Abba ta sashi miƙewa da ƙyar ya nufi ƙofar ya bu

ɗ

e, Abba dake kallonsa cike da tausayawa ya

ɗ

an riƙo kafa

ɗ

arsa.

       “Yaya dai Babana kanne ke ciwo?”.

   A hankali ya iya jinj

in kan nasa da

ɗ

ago idanunsa da sukai jazur ya

ɗ

an kalli Abban. Murmushin ƙarfin hali yay ya maida kansa ƙasa ya risinar. Sannu Abban yay masa cikin tausayawa da riƙosa suka fito, kusan kowa sai da ya zuba masa ido a falon, shi kam bai yarda ya kalla kowa

ba ya zauna kusa da ƙafafun Abba.

       Baba Ibrahim ya bu

ɗ

e taro da addu'a, kafin ya fara magana cikin nasiha dajan hankalinsu akan muhimmancin zuminci a musulunci da zamantakewar rayuwa. Ya

ɗ

ora da fa

ɗ

in, “Wannan aure a ganina abin alfaharine a gareku

dan koba komai ya dunƙuleku ne waje

ɗ

aya a matsayinku na jini guda. Fatan alkairi da ƙarfafa gwiwa kawai ya rage kuyi ga shi Shareffuddeen da nauyin ya rataya a kansa, amma ba wannan shirmen ba, gaba

ɗ

aya yaran nan fa a ƙarƙashin ikonku suke, bazakuyi fat

an bijirewar waninsu gareku ba in har kunada hangen nesa. Amma ke Nafisa minene naki na tada jijiyar wuya yaro ya saki matarsa??”.

       Mommy dake cike fam da nasihar Yayan nata ta saki kuka, “Wlhy ni dai Yaya bana buƙatar wannan ha

ɗ

in, inhar nice na ha

ifi Shareff to ina umartarsa ya saki yarinyar nan hakan zaifi mana zaman lafiya a gidan nan bana buƙatar wannan kwamacalar. Taya yana auren ƴar wajen Halima kuma ace ya auri wannan ai an ha

ɗ

a husumane dan kishi ba wasa bane, babu wani zama tsintsiya ma

ɗ

aur

inki

ɗ

aya da hakan zai kawo sai ma wata sabuwar musibar. Kuma wannan ai munafunci ne, inba munafunci ba miyasa zasu

ɗ

aura auren bada sanin kowa ba....”

      “ALLAH ya rabamu da ita. Ban san hujjarki na kawo wannan misalan ba, ba kuma na buƙatar sani, sai

dai zan miki adalci

ɗ

aya, shine jin ta bakin shi Shareff da ayanzu ikon zartarwa ke hanunsa akan matarsa, dan nasan su dai su Muhammadu da yardarsu da son su sukai wannan ha

ɗ

in alkairi, kuma basu

ɓ

oye dan munafuntarku ba sai dan kawo masalaha saboda sanin

halinku. Dani kuma aka

ɗ

aura auren tun waccan ranar kafin a

ɗ

aura na ita

ɗ

iyar halima da kike magana, domin kuwa da safe muka

ɗ

aura na ita Juwairiyya iya mu ka

ɗ

ai batare da sanin ko shi kansa Shareffuddeen ba, kafin a

ɗ

aura na ita wannan yarinya Fadwa bay

an sallar juma'a......”

  Baki ta bu

ɗ

e zatai magana ya

ɗ

aga mata hannu, dole tai shiru dan tana bala'in shakkarsa. Kallonsa ya maida ga Shareff da kansa ke ƙasa har yanzu bai

ɗ

ago ya kalli kowa ba, sai dai komai na shiga cikin kunensa kamar kowa, yayinda

jawabin na Baba Ibrahim ke shigarsa tamkar almara, taya ya kasa gane an

ɗ

aura masa aure da Anaam? Miyasa kuma aka za

ɓ

i

ɓ

oye masa shima?...... “Shareffuddeen!”. Ya kirayi sunansa cike da kulawa.

      Bai

ɗ

ago ba, sai dai ya amsa da “Na'am Baba”. Cikin das

ashshiyar muryarsa dake tabbatar da baida lafiya. “Nasan kanajin komai basai na ƙara maimaici ba, iyayenka sun baka mata domin ƙoƙarin ƙara ƙarfafa zuminci a tsakaninsu da ku da suka haifa, shin kai ka amince da hakan a matsayinka na

ɗ

a a garesu ko kuwa ka

nada ja tamkar mahaifiyarka?”.

      Tsitt falon yayi kowa ya zubama Shareff ido musamman Fadwa, Mommy da Gwaggo da Gwaggo Halima.........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Ran

o_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KA

BIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

[11/2, 1:28 PM] +234 803 238 3333: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*



_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_36_*

.........Burin Mommy kawai ya kalleta amma yaƙiyin hakan. Tsahon minti guda baice ko

mai ba yana satar kallon fuskokinsu ta gefen idanu. Tabbas ya hango tashin hankali kala-kala musamman a fuskar Mommy da Gwaggo da Gwaggo Halima da Fadwa, ya ha

ɗ

iye busashen yawu da ƙyar tare da tattaro dukan ƙwarin gwiwarsa da jarumtarsa. Cikin dakewa ya c

e, “Baba bani da ja akan hukuncinku”.

       “Kan ubanka Al-Mustapha!!”.

  Mommy ta fa

ɗ

a cikin su

ɓ

utar baki, Murmushi Abba da Abie suka saki kusan a tare, hakama aunty Mimi da Mom da aunty Amarya sai da sukai kananun murmushi. Ɗayan yayanta da suke cema

Yaya Kamil ya harareta, a kausashe yace, “Nafisa! Dama kina buƙatar ya bijirema iyayensa ne? A matsayinsu na mahaifa a garesa su zartar da hukunci ki nunama duniya k baki bama

ɗ

anki tarbiyya ba saboda wani banzan tunaninki da hujjojinki? Karna sake jin bak

inki a wajen nan, in ba hakaba ranki zaifi haka

ɓ

aci billahillazi!!”.

        Dole tai shiru saboda a maganar Yaya Kamil

ɗ

in babu wasa sam. Baba Ibrahim ya sake maida hankalinsa ga Shareff. “Ka bamu amsa ne a dunƙule Shareff, kana nufin ka amsa auren kena

n?”.

       Sai da ya

ɗ

an saci kallon Mommy ta gefen ido, tako zuba masa ido cikin matsanancin

ɓ

acin rai, janye idanunsa yayi ya maida kan Daddy shima ya tsume kamar fuskar tasa zatai aman wuta.

     “Shareff kai muke saurare, in har a ranka kanajin aur

en nan cutuwane a gareku ka saki yarinyar nan tun yanzu anan karka saka ku a wani halin da zai wargaza zuminci”.

     A hankali ya girgiza kansa dake rissine a ƙasa. “Baba ku gafarceni bazan iya sakinta ba tunda an

ɗ

aura....”

      Kukan da Anaam ta fas

he da shi ya hana Gwaggo data

ɗ

auki sallami tana tafa hannaye ƙarasawa, hakama Mommy da Gwaggo Halima da suka zaburo. Fadwa ma kuka ta saki mai ƙarfi yayin da Aunty Mimi da Mom da Abba suka saki wata nannauyar ajiyar zuciya, Abie ko murmushi ya saki, shi k

o Daddy ya

ɗ

an lumshe idanu. Mamie dai kanta a ƙasa yake babu mai iya gane yanayinta. Albarka su Baba Ibrahim suka shiga sanya masa da suma murmushin ya ziyarci fuskokin su, hakan ya ƙara tunzura kukan Anam da Fadwa....

      “Nidai bana Son sa baba, akwa

i wanda naima alƙawari zan aura nima, kuma shi nake so!!”. Furucin Anam cikin matsanancin kuka ya daki kunnuwan kowa dake a falon. Cikin sauri da zaburowa Mommy tace, “Shima ai ba son naki yake ba, shegiyar yarinya mai kama da ifiratan aljanu. Yaya ai kaga

abinda nake gudun masa tun farko, mizaiyi da wannan mara tarbiyyar yarinyar har tana wani iƙirarin ba son sa take ba fitsararriya.....”

     Hayaniyace ta nema sake kaurewa a falon, yayinda Anam ke rusa uban kuka ita akwai wanda take so. Tsawar da Abie y

a daka mata ce ta saka gaba

ɗ

aya hayaniyar kukan Fadwa da Hargowar Mommy data Gwaggo yin tsitt. Anam ta maƙure jikin Aunty Mimi tana sake fashewa da kuka. Baba Ibrahim ne ya kalla Abie cikin murmushi, kansa ya girgiza masa cikin dattako. “Ayi haƙuri Usmanu

abita a hankali sai a samu masalaha sahihiya. Tsanani baya kai kowa ga hanyar nasara. Juwairiyya zonan kinji”.

       Da taimakon aunty Mimi ta mike taje gabansa, kusa da ƙafafunsa ya nuna mata, ta zauna tana shashshekar kuka da shar

ɓ

ar hawaye da gyalen

data rufe har fuskarta. Cikin lallashi yace, “Kukan ya isa haka to, maza share hawayrnki”.  Da ƙyar ta iya danne kukan, sai dai hawayen basu bar zirara ba.

Cikin lallashi yace, “Fa

ɗ

a min wa kike so?”.

Kai tsaye tace, “Muzaffar!”.

“Miyasa s

hi Shareffuddeen baƙya son shi?”.

Shiru tai ta kasa magana, ya ƙara maimaita mata tambayar.

“Kawai Baba”.

“Ai shi mutum ba'a ƙinsa kawai Juwairiyya. Amma zan baki wata dama da kuma alfarma kin yarda?”.

Cikin share hawaye ta jinjina

masa kanta. Yay murmushi irin nasu na manya masu basira.

“Ina so kimin alfarmar yarda a kaiki gidan Shareffuddeen. Daga nan zuwa wata uku in har baki samu wani farin cikin zama da shi ba, kizo ki sanar min, ni kuma na miki alƙawarin da kaina zan saka sh

i ya sallama miki”.

Karon farko ta

ɗ

ago ta kallesa. Cike da tabbatarwa ya jinjina mata kansa yana murmushi. Ta kai dubanta ga Shareff, cikin sa'a kuwa suka ha

ɗ

a ido. Wani shegen kallo da taima fassara dana tsana ta hango cikin idanun nasa, sai taj

i ƙwarin gwiwar cin nasarar shawarar baba ibrahim, dan kuwa ta tabbatar babu wani farin ciki da zata samu daga Shareff

ɗ

in musamman idan ta auna irin tsanar da yay mata a rayuwa. Idan haka ne gara ta amince kodan goge laifinta da su Abie zasu iya gani, cik

ar wata uku kuma dai-dai da kammala Serves

ɗ

inta kenan......

“Baki ce komai ba”.

Baba ibrahim ya katse mata tunani.

“Baba na amince”.

Murmushi ya saki mai ƙayatarwa, hakama abie da Abbah da Daddy duk sai da suka saki ajiyar zuciya. Yayinda Mo

mmy tai ƙwafa sai dai babu damar cewa wani abu.. Baba Ibrahim ya sake ƙara musu nasiha baki

ɗ

aya musamman Gwaggo dake a matsayin uwa garesu su duka a wajen. Hakama Mommy data hau dokin zuciya da yasan bazata ta

ɓ

a tanƙwasuwa ta sauƙi ba. Itama dai Fadwa da

Gwaggo Halima sun sami nasu rabon musamman ma Fadwa da yaketa lallashi dan yasan an mata laifi. Suma dai su Daddyn ya musu nasihar ya kuma ƙara bama kowa haƙuri da fatan komai ya wuce sannan yay addu'a taron ya tashi dan dare ya farayi.....

         

★★

Washe gari an tashi ne mafi yawan rayuwuka a

ɓ

ace, ga amaryar Maheer ta iso tun daren jiya, tana a sashen Mom kamar yanda Daddy ya shar

ɗ

anta. Aunty Halima dai tun daren jiya tabar gidan tare da Fadwa, acewarta dai su Daddy basa ƙaunarta babu ita babu su, F

adwa ma tabar gidan Shareff kenan sai dai ya biyota da takardarta. Komai babu wanda yace mata a cikinsu, sai Gwaggo dake faman matsar ƙwalla tana fa

ɗ

ar maganganu. A haka dai babu da

ɗ

in rai akai walima washe gari dan dama ango Maheer shi bai yarda da wani e

vent ko

ɗ

aya ba, butsutsunsa yasa Mommy haƙura duk da taso a sha shagali tamkar bikin Shareff da Fadwa.

       Shareff ma dai tun a daren ya koma can gidansa tare da Khaleel da Maheer

ɗ

in da suka kwana da shi a can saboda yanayin jikinsa daba gama daidai

ta yay ba. Itama dai Anam bata kwana da lafiya ba dan tunda sassafe ma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login