Showing 96001 words to 99000 words out of 216641 words
sai
ka dawo a sanar maka”.
Numfashi Shareff ya sauke a hankaki, kansa a ƙasa cike da girmamawa yace, “Insha ALLAH Daddy zanyi hakan, ita kuma ALLAH ya za
ɓ
a abinda yafi alkairi, duk yanda kukayi dai-dai ne ai”.
“Amin ya rabbi. Magana ta gaba kuma
akan ƙanwarkane itama Mamana”.
Gabansa ne ya fa
ɗ
i, amma sai ya cije bai nuna alama ba, sai ma ruwa daya
ɗ
auka ya
ɓ
alle murfinsa ya kai baki.. Daddy ya cigaba da fa
ɗ
in, “Wasu dalilai sun sa mun yanke shawarar aurar da ita itama rana
ɗ
aya da na Maheer ga wa
ni bawan ALLAH da muke da tabbacin zai riƙe mana amanarta da izinin ALLAH. Itama an gama tsaida komai....”
Gaba
ɗ
aya ya watso ruwan daya gumtsa har yana fesama Abbah dake a kusa da shi. “Subahanalillahi” Abba ya fa
ɗ
a yana yana riƙo ruwan dake nem
an subucewa a hanun Shareff
ɗ
in. Daddy da Abie kam sannu suka shiga masa dan bayan fesar da ruwan tarine mai ƙarfe ya sarƙesa. Idanunsa da sukai masifar ka
ɗ
awa da ja cikin ƙanƙanin lokaci ya
ɗ
ago yana kallon Daddy.
Sannu Daddyn ya ƙara masa hakan ya
sashi maida idanun ya risinar. Daddy ya cigaba da fa
ɗ
in “Karka damu munyi bincike mai zurfi a kansa kafin yanke wannan hukunci, sannan munada dalilai masu ƙarfi akan hakan. A matsayinka na babba saika sanya albarka a lamarin duk da yazo a ƙurarren lokaci
ko”.
Kansa ya ƙara
ɗ
agowa da
ɗ
an ha
ɗ
iyar yawu yana murmushin yaƙe. “ALLAH ya sanya alkairi”. Ya fa
ɗ
a a takaice yana maida kansa ya dukar. Da amin suka amsa masa, daga haka suka cigaba da bayanin abinda yasa suka kira san. Bai bar wajensu ba sai
kusan goma da rabi, ko'ina bai shigaba dan yasan duk sunyi barci ma yanzu ya shiga mota jiri na kwasarsa ya bar gidan....
★
Ranar laraba aka saka amaryar Maheer a lalle, ga Anam dai babu abinda ya danganci hakan sai baƙi da suka fara ci
ka gida. Sai a ranar alhamis ne da safe Abie da Mamie da Aunty Mimi da Abba da Daddy suka zaunar da ita. Bayan gama mata nasiha suka koma lallashinta, sai dai gaba
ɗ
aya bata fahimtar wani fari ko baƙi a zantukan nasu, dan da alama brain nata ta raba tafiya
da ƙwaƙwalwarta wajen yin aiki. har suka gama lallashinta taron ya tashi babu alamar numfashinta na fita daga gangar jikinta, a da kamar bata damu da auren ba, sai a ƙwanakin nan kuma jikinta ke mata matuƙar sanyi, rauninta na bayyana a zahiri. Bata samu
damar fashewa da kuka ba sai da Aunty Mimi ta kamota suka komo ciki dan da suna a falon Abie ne.
Mamie dai kasa tsayawa tai, sai aunty Mimi ce ke lallashinta amma kuka ya gagara tsayawa. Gaba daya ta birkice cikin ƙanƙanin lokaci har takai idanunta
sun fara daina gani da ƙyau. Hankalin su Mamie ya tashi, amma basu yarda kowa ya sani ba wani abokin Abie amintaccensa doctor ne na ido yazo ya dubata. Ya tabbatar musu damuwace ta kawo hakan, dan haka ya basu shawarar ai mata allurar barci ta huta. Wanna
n shine dalilin hana yin kamun amarya a yau da aka shirya sai dai anyi
ɗ
an shagali duk da ba kowa yasan minene ya hana
ɗ
in ba. A take ƙananun magana suka baje gida musamman ga su Mommy.
Duk da sun kasa gane kan zancen sunji farin ciki, har Gwaggo ta
kasa haƙuri sai da tabi diddigin jin ba'asi, jin amarya Anam ce babu lafiya sai gata itada Mommy da Fadwa wai duba Anam
ɗ
in lamarin zam-mamaki. Suna fita kuwa suka sanya dariya. Dan dama tun jiya suke dariya da ƙananun maganar rashin kawo lefen Anam gidan,
acewarsu wane aurene haka kamar auren sadaka. Duk da zancen nasu ya koma kunen su Mamie harda su Daddy ma babu wanda yace komai.
Suna tsaka da wannan farin ciki Dr Jamal ya kira Fadwa yace tazo gida. Sagale tai tana kallon wayar dan ya yanke, k
amar zata share sai
kuma dai ganin da number
ɗ
in Shareff ya kirata ta yanke hukuncin zuwa duk da kuwa a cikin tashin hankali suke da shi a kwanakin nan. Tadai danne ne kowa bai sani ba sai kawayenta su Sima dake ƙara tunzurata da tabbatar mata itace mai ga
skiya.
Tasan bama suba duk wanda zataima bayani dole zai bata gaskiya. Dan kuwa ita dai babu abinda tai masa a kwanakin nan ya
ɗ
orama kansa wani irin baƙin rai da yafi halinsa data sani. A gaba
ɗ
aya satin nan baya fita aiki kullum yana gida kwance
, da farko ta fara lalla
ɓ
ashi da son jin minene matsalarsa? sai ya dinga daka mata tsawa da fa
ɗ
in karta damesa, ta shanye na farko dana biyu ana uku takaici da
ɓ
acin rai yasa tai fushi itama ta sharesa. Sai shekaranjiya da Dr Jamal yazo ya dubasa wai bashi
da lafiya, haka ta ha
ɗ
iye taje ta masa sannu ta kula da shi kuma, amma hakan baisa ya sake mata ba. Zuciyarta ta ƙara tunzura tun a jiya ta ha
ɗ
o kayan tahowa nan gidan biki, gudunma karya ƙara
ɗ
aukar azaba ya
ɗ
ora mata ta sanarma Mommy ta masa magana akan
zata da
wo nan gidan har sai an gama biki, bata san yaya sukai Da mommy ba tadai kirata tace ta taho, koda taje masa sallama bai tanka mataba sai hannu kawai ya
ɗ
aga mata, itako tai fushi tai fitowarta ta barosa duk da taga kamar baida lafiya, ga wata rama
da yayi a ƙanƙanin lokaci. Amma murnar Anam zatai aure yasa takejin dolene ta zam gaba-gaba a bikin nan ai, shiyyasa ta tsallakesa tai tafiyarta........
✍
*_Tofa, su kawu Sharuffudden mike hwaruwa ne haka da ciwo kuma?
🤭🤪🚶🏻
_*
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*[11/1, 1:12
PM] +234 706 492 2404: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*
_33_*
.........Mommy ce ta shigo falon tare da aunty Iklima, batare data lura da halin da Fadwa ke ciki ba tafara magana cikin raba hankalinta biyu. “Fadwa a fiddo gift
ɗ
in nan dan yanzu nake son ku wuce gidan wankin amarya
ɗ
in nan ke da Bintu kafin
sauran su biyoku a baya”.
“Mommy inaga sai dai aunty Bintun tayi gaba. Dr Jamal ne yay kirana asibiti”.
“Asibiti kuma? Mi ake acan
ɗ
in?”.
“Inagafa jikin Soulmate ne, dan nata kiransa dama
ɗ
azun bai
ɗ
agamin ba sai nai tunanin baƙin ran nasa ne
bai gama sauka ba”. Ganin tana tafiya tana magana Mommy ta riƙota da sauri. Kafin tace komai Fadwa ta rigata magana da ƙoƙarin yin gaba. “Mommy wlhy hankalina a tashe yake idan na dawo mayi magana”. Sakin nata Mommy tayi, Fadwa ta ƙarasa fita da sauri. Ci
kin sa'a ta samu napep data ajiye wasu mata.
Azalzalar mai Napep data dingayi yay gudu ya sakasu isowa da wuri, ta miƙa masa dubu, yana mata maganar ga canjinta bama ta sauraresa ba tai gaba dan a rikice take. Tana tafiya tana kiran Dr Jamal, ci
kin sa'a ya
ɗ
aga ya sanar mata inda zata samesa, sai dai bata gane ba. Dan haka ya turo mata Nurse ta shiga da ita.
Yana kwance sam
ɓ
al Dr Jamal na gyara masa ledar ƙarin ruwan da ake masa. Ta ƙarasa cikin sassarfa gaban gadon, idanunsa a lumshe su
ke alamar barci, yayi wani fayau da shi saboda ramar da yayi sosai, wadda ita sai ma yanzu ta sake ganinta a bayyane garesa.... Dr Jamal da gaba
ɗ
aya yake cike da haushinta ya juyo yana kallonsa babu walwala tare da shi. “Fadwa yanzu kinyi dai-dai kenan? M
ijinki na a cikin irin wannan halin amma kika tsallake kika tafi gidan biki kika barsa?. Badan ALLAH ya kai Khaleel gidan ba kin san kuwa komai zai iya faruwa?”.
Kukan da take rikewa ta saki, ta kai duƙe gaban gadon tana kamo hanunsa da babu ƙarin r
uwan. “Doctor ni ban san jikinsa yayi tsanani hakaba wlhy, duk ta inda na
ɓ
ullo dan nasan damuwarsa ya kasa bani damar hakan..”
“Amma sai ki sanar a gida tunda ke yaƙi ya sanar miki....”
Shigowar su Abba ya hanata bashi amsa. Khaleel dake
gaba ya watsa mata harara ya
ɗ
auke kansa. Taga harar tasa amma sai ta
ɗ
auke kanta, tare da zare hanunta daga cikin na Shareff. Abba da Abie dai sai maimaita sunayen ALLAH suke a bakunansu, dan yanda Shareff
ɗ
in yay fayau na rama a ƙanƙanin lokaci ya basu t
soto. Dr Jamal ya gaidasu, tare da kwantar musu da hankali akan su masa addu'a dan jikin nasa da sauƙi. Addu'ar fatan ƙara samun sauƙin sukai masa, tare da jajanta al'amarin. Abie ya kalli Fadwa dake gefe tsaye, fa
ɗ
a ya fara mata akan miyasa bata sanar da
kowa Shareff
ɗ
in baida lafiya ba. Shiru tai taƙi tankawa, sai ma fuska data
ɗ
aure tamau dan kamanin Anam data gani tattare da dattijon ya bata tabbacin shine baban Anam
ɗ
in kuma ƙanin Mamansu da suke uba
ɗ
aya. Duk da cikin taushin murya da sauƙaƙawa yake m
ata fa
ɗ
an sai ta murgu
ɗ
a baki, babu wanda ya lura da abinda tayi sai Abie. Maimakon yaji haushi amma sai yay Murmushi kawai.
Abbah da jin bata amsawa Abie
ɗ
inba ya dubeta shima ransa a
ɓ
ace, baida fa
ɗ
a amma in aka kuresa shima
ɗ
an babu sauki ne. Aiko
ya balbaleta da masifa yana zaginta akan shiru dataima Abie
ɗ
in. Haƙuri Abie ya fara bashi amma yaƙi saurarensa, sai da yayi mai isarsa har Fadwa ta fara share hawaye sannan ya ƙyaleta dalilin dawowar Dr Jamal
ɗ
akin.
Cikin ƙanƙanin lokaci rashin
lafiyar Shareff
ɗ
in ta shiga kunnen kowa. Wa
ɗ
an da basu riga sun wuce wajen kamu ba sai suka zarto asibitin dubasa. Babu wanda aka bari ya shiga wajensa dan ba'ason masa hayaniya. Sai Mommy data matsa ita da Gwaggo suka leƙasa. Har dare anata shigowa asibi
tin duba san, dan wandama sukaje gidan kamu daga can nan suka dinga zartowa. Hakan sai ya tabbatarma da jama'a mara lafiyan
ɗ
an dangi ne. Har sha biyu bai farka ba, anata ma ƙara masa ruwa har lokacin, dole kowa ya tattara ya tafi aka bar Khaleel da Maheer
a wajensa duk da Fadwa harda kukanta itace zata zauna da shi. A can gida ma Anam tana kwance rijif da zazza
ɓ
i duk da doctor yazo ya dubata bayan na ido. Haka dai aka kwana zukatan mutane da yawa babu da
ɗ
i.
Washe gari aka tashi da shirin
ɗ
aurin
aure duk da rashin da
ɗ
in da ake ciki akan ciwon Shareff dan na Anam ba kowa ya sani ba. Da sassafe Fadwa ta wuce asibiti ita da Mommy data zillema mutane da ƙyar. Sun samu ya farka har Maheer ya taimaka masa zuwa bayi yayo alwala. Yana cikin yin sallar da
ya makara ne suka shigo. Sun
ɗ
anji sanyi a ransu. Suna zaune harya idar, suka shiga jera masa sannu yana amsa musu da kai dan sam baya son yin magana. A dai-dai lokacin suma su Abba suka shigo harda Daddy, kamashi su Khaleel sukai ya koma saman gado, cikin
magana ƙasa-ƙasa da bata fita da ƙyau ya gaida su. Cikin kulawa duk suke amsa masa da
tambayar ƙarfin jikinsa. Ya amsa musu “Da sauƙi” akan la
ɓɓ
ansa. Abba ya fara masa fa
ɗ
a akan ya akai ya zauna da ciwo haka babu wanda ya sani? Sai kace wanda baida kowa?.
Ɗan murmushin ƙarfin hali yayi na yaƙe, murya ƙasa-ƙasa yace, “Abba zazza
ɓ
ine kawai shiyyasa. Kuma naji sauƙi Alhamdulillahi”.
Abie ya girgiza kansa yana mai dubansa da tausayawa. “Wannan yafi ƙarfin zazza
ɓ
i kawai my son. Kaga kuwa yanda ka
rame? Sannan a kwanakin nan gaba
ɗ
aya babu mai ganinka, mu duk mun zata aikine ya maka yawa shiyyasa”.
Ɗan murmushin yake ya kumayi sai dai baice komaiba anan ma. Idanunsa da sukai wani irin ka
ɗ
awa jazur ya lumshe da jingina a jikin filon da Kha
leel ya saka masa. Ya bu
ɗ
esu a hankali ya saci kallon Mommy da Fadwa dake zaune kowa ya zuba tagumi. A hankali ya furta “Mommy inajin yunwa”.
Kai Mommy ta jinjina masa, tare da ta
ɓ
a Fadwa datai zurfi a duniyar tunani. Numfashi ta kawo mai ha
ɗ
e da
ajiyar zuciya ta kalli Mommyn. “Kira su Bintu muji wai ba'a kammala abincin bane gashi yace yunwa yake ji”. Da to ta amsa. Tana shirin kiran waya sai ga sallamar Mom da Mamie. Su Abba ne kawai suka amsa da Khaleel. Suka shigo Maheer biye da su
ɗ
auke da bas
ket, sai Mubarak da carton na ruwa. Daga Mom har Mamie fuskokinsu sun kasa
ɓ
oye damuwarsu akan yanayin Shareff
ɗ
in, suka shiga masa sannu da jera masa addu'a su Daddy na amsawa da amin. Mommy da Fadwa dai sunyi kamarma basu san da zuwansu ba. Abba ne ya ba
da umarnin Maheer ya zuba masa abincin dasu Mom
ɗ
in suka kawo tunda yace yunwa yakeji daman...
Shigowar Doctor ta sakasu duk suka fito, Daddy ya dubi agogo, ganin lokaci yaja gashi yau juma'a ga
ɗ
aurin aure yace su ai gara su wuce gida ma Khaleel
da Fadwa sai su zauna a waje sa, dan dama acan gida sune suka hana kowa zuwa har Gwaggo. Cema mutane akai kawai an ma sallamesa dan haka kowa ya dakata da yunƙurin zuwa aka maida hankali ga shagalin biki. Fadwa da Khaleel aka bar masa, su kuma gaba
ɗ
ayansu
suka wuce gida, sai dai Maheer bai so hakaba, soyay shima a barsa anan basai yaje
ɗ
aurin auren ba. Amma babu yanda zaiyi su Abba suka korashi, ga Mommy sai zabga masa harara takeyi.....
★★
Gidajen biyu duk sun gama cika da jama'a, bakajin
komai sai hayaniya da al'ada irin ta biki. Maza duk sun wuce massallaci domin halartar sallar juma'a da
ɗ
aurin aure. Yayinda amarya Anam ke ƙudundune har yanzu taci kuka harta godema ALLAH, zazza
ɓ
i ne mai tsananin zafi tattare da ita. Haushin kowa takeji a
gidan, har shi Muzzaffar
ɗ
in da rabonta da shi a zahiri tun randa Shareff ya dawo, saita waya jefi-jefi yake kiranta daga gaisuwa kuma sai yace mata yana da uzuri. badan bata son sa ba take jin haushinsa, kauce-kaucen da yake mata ne yafi komai mata zafi,
musamman a kwanakin matsowar bikin. Su Abie sun isa da itane shiyyasa take danne komai saboda farin cikinsu, ko sai bayan sun
ɗ
aura mata aure suka gaya mata bazata ta
ɓ
a jayayya da su ba saboda matuƙar girma da darajar da suke da shi a gareta. Amma shi miz
aisa ya dinga mata kauce-kauce kamar dole akai masa ya aureta bashi yazo yace yana sonta ba?, ya kuma
ɗ
auke ƙafa da zuwa inda take ma sai kace zasuyi auren ƙiyayya?. Hawaye ne suka cigaba da silalo mata a hankali dan bata da ƙarfin yin kuka, a wannan yanay
in barci ya saceta saboda allurar barci da doctor ya mata.
★
Tun bayan barin su Daddy asibitin yaƙi ya sake magana da kowa, Fadwa da Khaleel ma cayay su bashi waje yana buƙatar ka
ɗ
aici. Ran Fadwa ya
ɓ
aci sosai har ta kasa shanyewa ta dubesa zata
i magana Dr Jamal ya
ɗ
an girgiza mata kai da mata alamar roƙo kar tace komai. Harara ta watsama Shareff tai fitowarta. Shiko Khaleel biyota yay fuskarsa
ɗ
auke da murmushi, yayi tunanin ma asibitin zata bari gaba
ɗ
aya, amma sai ya sameta a waje zaune tana d
anna waya alamar kira take ƙoƙarin yi.