Showing 204001 words to 207000 words out of 216641 words

Chapter 69 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

55

koma gidansu, dan ta

ɗ

anji da

ɗ

in jikinta. Sai dai an sa

ma mata mai aiki tare kuma da Aysha suka koma can dan itama tana cikin kunci da damuwa abin tausayi, dan ma Anaam

ɗ

in na tsaye a kanta wajen ganin ta sakama ranta salama da daukar komai matsayin jarabawa.. Komawarsu gidansu da sati guda su Abie suka koma,

dan Abie yayi iya koƙarinsa na ganin komai ya daidaita amma hakan yaci tura, ya zube ku

ɗ

i masu tsoka na kula da Gwaggo a asibiti ya tattara iyalansa da su Aunty Mimi suka koma Malaysia, inda suka bar Anaam na faman kuka sai da Shareff yayta lallashi...

★★★

     Zuwa yanzu abubuwa da yawa sun

ɗ

an lafa ba kamar da ba, Anaam da Shareff sun bu

ɗ

e sabon babin soyayya mai tsayawa a rai, mantawa suke da kowa da komai suna kallon kansu tamkar su ka

ɗ

aine a fa

ɗ

in duniyar kawai. Tun Aysha da mai aiki najin kunya

har da suka saba da gani. Dan kuwa dai tare da Shareff ake rainon cikin Anaam

ɗ

in. Tana da sauƙin laulayi, abinda kawai bata so hayaniya. Inhar waje ya cika hayaniya yanzu zata jangwa

ɓ

e babu lafiya. Hakan yasa babu inda take zuwa sai bayan sati uku zuwa hu

ɗ

u ya kaita can gidansu ta yini. Gaba

ɗ

aya ya tattara lamarin Fadwa ya ajiye a gefe. Ko tunawa da ita ma baya sonyi balle jin sunanta. A dalilin ta yay ma tiktok tsana mai tsanani, dan zuciyarsa na ayyana masa duk wanda ke a wajen mutumin banza ne irinta.

(Sai da Shareff da sauran ƴan uwa ba haka bane. A yanda muke kallon tiktok ba hakan bane. Shima dai dandaline tamkar kowane dandali na media. akwai na ƙwarai akwai bara gurbi. Kawai dai a komai bara gurbi sun fi saurin yin shura a idon al'ummarmu ne da ya

ɗ

uwa. Kuma ita yanar gizo tamkar kasuwa take, abinda kai niyyar shiga ka saya shine zaka nema kuma ka samu. Dan haka tiktok akwai mutanen kirki a cikinsa masu ya

ɗ

a abubuwan alkairi sa

ɓ

anin tunaninmu na musu ku

ɗ

in goro. Fatanmu matan aure irinsu Fadwa da suk

a tsunduma rayuwarsu a wa

ɗ

annan hanyoyu ALLAH ya shiryesu. Hakama ƴammatanmu da basuyi aurenba ALLAH ya shiryesu ya basu mazaje na gari, hakama zawarawa da samarinmu baki

ɗ

aya).

     Watanni kusan hu

ɗ

u da faruwar komai aka sake

ɗ

aura auren Aysha da Dr J

amal, sai dai su Abie basu zoba sun dai saka albarka. Hakama Daddy ya haramtawa dangin Mommy zuwa bikin har ita kanta Mommy din. Tako ci kuka mai zafafa zuciya, har tanajin inama bata biyema Gwaggo ba da ayanzu haka tana nan an dawo da ita gida. Sai dai ka

sancewar babu inda zata zauna a gidan baba Ibrahim aka ha

ɗ

asu

ɗ

aki

ɗ

aya da Mommy. Ko kallonta Mommy batayi, balle ta taimaketa koda da bada magani ne. Kullum cikin mata ALLAH ya isa takeyi. Kaf dangi an rasa mai jinyarta, dan kuwa dai ƙafarta da gaske ta r

u

ɓ

e, a yanzu hakama ana shirin gundile har cinyar data ragene saboda imfection ya shiga.

       

     Zuwa yanzu cikin Anaam watanni bakwai ne ciff, hakama matar Maheer an gamu, dan shima dai ya kwantar da hankalinsa zuwa yanzu ya rungumi matarsa. Matar

Khaleel ma dai nada cikinta

ɗ

an wattani uku. Haka amaren suka cigaba da rainon ciki musamman Anaam dake a ga

ɓ

ar gangara. Shareff dai na shan shagwa

ɓ

a matuƙa. Dan kuwa kun san mutuniyar taku da raki. Ga kuma cikin daya fara tsufa yana yawan sakata a saurin

fushi, hatta da mai aikinta taka tsantsan takeyi. kullum cikin rigimar ita a Malaysia zata haihu take. Su Abie da Shareff nata lallashinta, acewarsu suma sun kusa dawowa Nigeria. Haka dai akaita rarrafawa har ALLAH yasa aka shiga watan haihuwa da ƙyar. Do

le fa badan yaso ba Anaam

ɗ

in ta koma gaban Mom ta cikagaba da kula da ita ana jiran naƙuda. Shareff ma sai ya ha

ɗ

a kayansa ya koma can gidan shima. Dan kuwa dai nan

ɗ

in ya masa da

ɗ

i shi ka

ɗ

ai, yana matuƙar jin kewar ƴar darun tasa.

      A daren wani alh

amis ta farka da naƙuda mai tsanani, babu shiri suka nufi asibiti a daren. Sai dai fa tun ana jiran haihuwa har al'amarin yaci tura aka yanke shawarar za'a mata cs kamar yanda Dr Bilkisu ta basu shawara, dan ta tabbatar musu jikin Anaam baida ƙwari za'a iy

a zamun matsala gaskiya. Dole Daddy ne ya saka hannu da Shareff kwata-kwata baya a hayyacinsa. Yana can maƙale da Anaam tana kuka yana rungume da ita. Anyi-anyi ya bar

ɗ

akin haihuwar amma yaƙi, dan shi gani yake daya gusa zai iya rasata.

    Alhamdulilla

hi zuwa ƙarfe

ɗ

ayan rana aka samu nasarar zaro mata ƴar babynta mai kama da ita kamar tayi kaki ta ajiye. Kowa na murnar

ɗ

aukar Baby shi baban baby hankalinsa nakan uwar baby. Dan bai samu nutsuwar ganin ƴar tasa ba sai da aka miƙa Anaam

ɗ

akin hutawa, ya t

abbatar ta ambaci sunansa cikin mayen barci sannan ya samu nutsuwa. Cikin ƙanƙanin lokaci hoton babby ya zagaye dangi har ƴan malaysia, zo kaga murna wajen Abie da Mamie tamkar zuyi tsuntsuwa su ganzu a 9ja kawai. Dangi tako ina shigowa suke asibitin, hard

a dangin Mommy wa

ɗ

anda ma ba'ai zaton gani ba.

        Shareff dai na nane da natarsa harta farka, ya rungumeta yana mai sanya mata albarka da tarin godiya. Bata da ƙarfin rungumarsa. Amma tana maijin da

ɗ

in addu'oin da yaketa zuba mata da albarka. Ya sumb

aci lips

ɗ

inta suna mai kallon juna da murmushi. Ƴar babyn ya

ɗ

akko saitin fuskarta yana nuna mata, ta kai hanunta saman kan yarinyar a hankali ta shafa, tare da sumbatar goshinta hawaye na silalo mata. Ita Anaam itace da baby a hannu mallakinta, ita ka

ɗ

ai

iyayenta suka haifa babu wa babu ƙani, yau sai gata da gudan jininta kuma. A hankali ta furta “I love you Yaya MM”. Cak ya tsaya daga sumbatar babyn da yakeyi, ya tsura mata idanunsa da ke nuna tsantsar rauni da jin kalmar a bazata. Tunda suke tare bata t

a

ɓ

a furta masa ba. Kai duk soyayyar da yake ambata yana mata bata ta

ɓ

a nuna ta damu ba balle ta kar

ɓ

a masa. Tana dai ƙyautata masa da kuma shagala a tare da shi a duk sanda shi yake jadada tasa soyayyar a gareta harta bada gudunmawar maida murtani....

   

  “Dan ALLAH ki maimaita Noorie, danna tabbatar ba mafarki nake ba”.

    “Ba mafarki kake ba Yaya MM. kanwarka na tsananin ƙaunarka, kamar yanda ka rayu da sonta haka itama ta girma da soyayyarka, sai dai wani nauyayan dalilai sun matuƙar

ɓ

oye hakan a za

hiri. Kai ka

ɗ

ai zuciyata ta ta

ɓ

a so Yaya Al-Mustapha, bayan kai kuma bazan ta

ɓ

a son wani ba, ina fatan na zame maka mata har a gidan aljanna. ALLAH yasa mu mutu tare...”

     Ta ƙare maganar hawaye na ziraro mata. Hanunsa dana baby da batasan sunaiba tana

ta baircinta ya ha

ɗ

a waje guda ya share mata hawaye. sannan ya rungumeta yana mai jera mata tari-tarin kwandunan godiya marasa adadi, tare da sake jadada mata

ɗ

unbin ƙaunarta dake ratsa jininsa da

ɓ

arko a kowanne bugawar cikar sautin sakan na agogo, “Na go

de da wa

ɗ

an nan kalami masu tsada tsadar tsada. Kece mace

ɗ

aya tilo dana fara so, bazan ta

ɓ

a iya jera sonki dana wata ba har abada.”

       A hankali Fadwa dake tsaye bakin ƙofa taja hanun ƙanwarta suka koma da baya. Dama Daddynsu ne yazo da su suyi barka

su kuma duba Anaam

ɗ

in. Shi yana can tare da su Daddy a waje akace su su shigo, shine tai gamo da wannan al'amari. Kuka take rurus zuciyarta na mata ra

ɗ

a

ɗ

i da zafi, tasan ko iya haka aka tsaya Anaam tayi winning a kanta. Shareff kuma ya mata nisa, nisan i

rin wanda sama kema ƙasa. Duk wanda ya ganta dole ya tausaya mata, dan tana a cikin tsananin ciwo na so da har ya haifar mata da ciwo a zuciya. Tana tsananin son Shareff har bata san iyaka ba. A ƙarshe wannan rana sai a asibiti ta kwana magashiyyan.

   

   Washe gari su Mamie suka iso, nan fa sabuwar murna ta tashi, Baby taga ƙauna a wannan ranar dan kamar za'a cinyeta. Har fa

ɗ

a ake tsakanin Abie da Mamie wajen

ɗ

auka. Da wannan ya amsa sai

ɗ

ayan ya kwace, dole dai aka koma ƴar minti bayan minti. Anaam da

Shareff nata faman musu dariya. Kwananta biyar a asibitin aka sallamesu suka koma gida. Kai tsaye wajen Mamienta aka wuce da ita. Inda suka samu ana shirya gagarumin bikin suna da yafi na bikin aure. Dan kuwa su Abie sunce anan zasu fanshe.........



 

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*

_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenm

u

😭🙏🏻

_**_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_80_*

..

.........Ranar suna yarinya taci suna *_Ai'shatul-Humairah_* ataƙaice anma Mamie takwara dai. Kowa yaji matuƙar da

ɗ

in karar da Shareff ya nuna. Shiko yace yayine saboda Mamie uwace a garesa da bazai ta

ɓ

a mantawaba. Mommy haihuwarsa kawai tayi, amma badan A

LLAH yasosa da rahamar komawa hanun Abie da Mamie ba da yanzu bama asan yaya rayuwarsa take ba. Ga kawunsu nan Umar har kowama ya manta da shi a cikin zuri'arau.

      Tabbas burin su Abie ya cika wajen ha

ɗ

a gagarumin taron suna daya sake tabbatarma da du

niya wanene Abie

ɗ

in. Ashe duk wani waiwai da akeji a bayan kan dukiyarsa abin ya zarce hakan. A ranar ya mallaka company

ɗ

in dake hanun Shareff ga Anaam

ɗ

in da Shareff halak malak, sannan ya ajiye wata gagarumar ƙyauta ga jaririya Aysha Humairah data girg

iza kowa a wajen taron nan. Dan Mommy gaba

ɗ

aya neman susucewa tayi saboda ta halarta itama bisa jagorancin Baba Ibrahim. Gwaggo Halima kanta a ranar jikinta ya ida yin sanyi da lamarin Abie. Dama gata a firgice da ganin Amaryar Baban Su Fadwa da a yaune s

uka fara ganin juna. Da kuwa sai dai ta ganta a television. Taci kuka matuƙa kamar yanda Mommy itama taci nata. Fadwa kam dama dai batazo ba. Amma hakan bai hanata gani a wayoyin mutane dama television da aka nunaba har a NTA. Itama dai ranar batai kwanan

lafiya ba, dan kyarshe dai sai dama aka bar ƙasar da ita a washe gari saboda ciwonta yay matuƙar tashi fiye da ko yaushe. Hakanne ya sake birkita Gwaggo Halima ta koma kamar ƙaramar mahaukaciya. Abin tausayi abin dariya.

       Amaryar jego da angon jego

kam sun sha ƙyau har sun gaji, dan kuwa kallo guda zakai musu kasan naira tayi kuka. Sati biyu dayin suna su Abie suka

ɗ

auke Anaam sai malaysia. Shareff bai soba amma haka ya dake ya daurema ransa. Abinda ya

ɗ

an ƙara sauƙaƙa masa zuciya ganin Mommy ta matu

ƙ

ar sakkowa a yanzu, sai dai bayajin da

ɗ

in zagin da ake mata a dangi game da watsar da Gwaggo dake a cikin mawuyacin hali. Dan anyi aikin ƙafar an guntule, yayinda likitoci suka gano kuma tana

ɗ

auke da kansar jini bayan ciwon zuciya mai tsanani. Kullum cik

in kuka take na rashin samun haihuwa, dan kuwa rashin kulawa daga Mommy na matuƙar caccakar ruhinta. Ga ƴan uwa kuwa dama babu ta inda bata zama fitilar sharri data haska kowa ba. dan haka kowa

ɗ

in gudunta yakeyi, tunda ma wadda ta riƙa tamkar ƴarta ta guj

eta waye zai tsaya. Su dama ƴaƴan Baba Ibrahim da matansa basu zurfafaba. Iyaka su basu abinci su koma gefe, dan hatta Mommy mai lafiyar ma ba da

ɗ

in zaman gidan takeji ba sam. Sai dai babu yanda zatayi tunda nan dinnne kawai da ita ai. Idan tace zata barsa

ina zataje. Da kunya dai ta koma gidan ƴaƴa ta zauna. Ita da Gwaggo Halima kam gaba sai abinda yay gaba. To take jerama Gwaggo ma ALLAH ya isa dake matsayin uwa gareta balle bare.

       Watannin Anaam biyu Shareff ya kasa haƙuri yay shiri yabi bayansu

. Babu zato ko sanin zuwansa kawai sai gashi, a lokacin Anaam na falo zaune tana shayar da Muhseenah. Haka suke kiran babyn dashi. Mamie na gefenta tana gyara mata dan har yanzu bata iya komai yanda ya kamata ba. Abie na daga tsaye a ƙafar upstairs yana mu

su dariya dan Anaam

ɗ

in na darune wai ita yarinyar ta cika ci ita kuma ta gaji. Sallamar Shareff ta sakasu kallon ƙofar kusan lokaci

ɗ

aya, sai dai kowanne zuciyarsa taƙi gaskatawa sam. Abie ne yay ta maza yaje ya bu

ɗ

e ƙofar. Ya waro idanunsa sosai da fa

ɗ

in

, “Son! Kai ne

ɗ

in dai da gaske?”.

    Murmushi Shareff yayi idanunsa a ƙasa, zai rissina domin gaisheshi Abie ya jawosa jikinsa ya rungume. “Ja'iri ka manta gaban Abie

ɗ

inka kake?”.

        Murmushi yayi dajin ƙaunar Abie

ɗ

in matuƙa. Suka ƙarasa cikin f

alon inda suka iske Mamie riƙe da Baby Muhseenah da Anaam ta manna mata ta gudu sama tun jin Abie ya Ambaci sunan Shareff. Cike da jin nauyi da kunya ya ƙaraso gaban Mamie ya durƙusa. Mamie dake murmushi tace, “Oh oh Babana miye haka. Tashi mana ni bana so

n wannan sinne sinnen kan, ko baka iyayen damune yanzun ka

ɗ

auka wani babi daban kuma?”.

     Da sauri ya girgiza kansa. Mamie tace, “Ato gara dai ka gyara kafin mu fara fushi da hakan”. Ta kare maganar da miƙa masa Baby. Gani yay ta ƙara masa girma da wa

yo, wataninta uku kenan a duniya, kamaninta da Anaam ya sake bayyana matuƙa. Abubuwa ƙalilanne nasa ta kwaso. Ya rungumeta a ƙirjinsa yana maijin sonta da ƙaunarta ta musamman, kafin ya kai lips dinsa ya sumbaci goshinta yana mai ambaton , “ALLAH yay miki

albarka NoorulAyn”.

     “Amin ya rabbi”. Abie dake ta bayansa batare daya sani ba ya amsa masa. Ji yay duk kunya ta lullu

ɓ

e sa. Amma tuni Abie ya kaudata ta hanyar zama kusa da shi. Dai-dai nan Mamie ma ta dawo

ɗ

auke da tray tana murmushi....

     Duk

yanda yaso ganin gimbiyar tasa taƙi bashi daman hakan. dan ƙiri-ƙiri taje

ɗ

aki ta

ɓ

oye abinta, har yaci abinci ya gama bata fito ba. Mai aiki ta kammala gyara masa

ɗ

akinsa dake gidan ya shiga domin watsa ruwa ya

ɗ

an huta. Sai dai kuma hakan ya gagara. Wan

kan kawai ya iya yi ya fito cikin san

ɗ

a. Sai da ya tabbatar su Abie basa a falon yay wuff sama

ɗ

akin Anaam..

        Tana kwance rigingine ta kifa Muhseenah a saman cikinta waya manne a kunnenta, yanda taketa faman murmushi zai baka tabbacin wayar na saka

ta nisha

ɗ

i. Dan ko motsin shigowarsa ma bataji ba. Ɗakin yana a yanda ya sanshi, komai na cikinsa kalar da tafi so da ƙauna. Tsaf cikin ƙamshi. Sai dai an samu ƙarin wasu abubuwa na Muhseenah. A

ɗ

an zabure ta bu

ɗ

e idanunta dake lumshe jin an

ɗ

aga yarinyar

daga jikinta, cikin ido suka kalla juna, ta lumshe nata tare da ƙoƙarin kaudasu gefe tana sallama da Aysha da suke wayar, wadda itama take faman da laulayin ciki a yanzun. Kwance ya kai kusa da ita shima tare da

ɗ

aura Muhseenah a saman cikinsa kamar yanda

ya samesu. Tai ƙoƙarin tashi ya jawota jikinsa.

    “Kai Yaya”.

“Shiiii!!. Ni kikema wulaƙanci ko?”.

Baki ta tura gaba, “Ni wulaƙancin mina maka?”.

  “To fushi ne?”.

Tai ƙoƙarin janye jikinta ya hana hakan, sai ta fara masa kukan ƙarya. murmushi yayi

da sauke Muhseenah gefe ya rungumeta jikinsa da ƙyau har sai da ta saki ƴar ƙara, kafin ta sami damar cewa wani abu ya manne lips

ɗ

insu waje guda ta yanda abinda take son fa

ɗ

a bai sami damar fita ba. Tun tana masa bori harta amsa

ɗ

ari bisa

ɗ

ari. Sai da suk

a caku

ɗ

a junansu matuƙa tafiya zatai nisa Baby Muhseenah ta fara kuka. Da ƙyar ya iya raba jikinsu ya

ɗ

auketa. Ya lakace mata hanci da sumbatar goshinta cikin furzar da numfashi. “Mamana am sorry laifin mamanki ne fa”. Yay maganar yana kallon Anaam. Harars

a ta

ɗ

anyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login