Showing 177001 words to 180000 words out of 216641 words

Chapter 60 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

74

/>
“Wayyo Aunty! Wayyo aunty ni bazan

saukeki ba sai kinsha”. Ya fa

ɗ

a dai-dai suna

kaiwa falon.........



End of bookBABU SO

Chapter: 67

.........Da ƙyar ya iya lalla

ɓ

ata tasha fruit salad

ɗ

in, dan da gaske barcine a idonta sosai. Ganin tanata faman lumshe idanu dole ya barta. Itama sai ta miƙe tana

ɗ

aga masa hannu. “Yaya good night”.

  Kafin

ya samu damar cemata komai tabar falon da hanzarinta dan bata buƙatar yace zai dakatar da ita. Shima baiyi yunƙurin dakatar da itan ba. ya dai bita da kallo. 

    Kamar yanda ya saba bayan gama duk wata al'adar rayuwarsa yay shirin barci. Yaso yin

kwanciyarsa anan amma zuciyarsa taƙi aminta da hakan. Ya fito a nutse yana kulle ƙofar. Sashen Fadwa ya fara nufa dan bazaiƙi sauke nauyin da ALLAH ya

ɗ

aura masa ba komi sukai masa na laifi. Yayi mamakin samunta a falo bata kwanta ba. Sai dai hankalinta ga

ba

ɗ

aya yana akan waya ne. Ta mugun shagala a yin editing video da zatai posting, wanda

ɗ

auka ce mara da

ɗ

i, dan kuwa fa

ɗ

a suke da wata mai suna Teema. Fa

ɗ

an kuma ya samo asaline akan ita Teema

ɗ

in ta

ɗ

aura hoton Shareff a shafinta tana bin waƙar soyayya. S

ai wasu a cikin followers

ɗ

inta suka

ɗ

akko videon suka dinga tagging Fadwa da gaba

ɗ

aya a yau bata bu

ɗ

e data ba sai da yammar nan, dan tashin hankalin Anaam ya saka a

kwana biyun nan ta rage yin posting akai akai kamar da da arana takan

ɗ

ora videos sama da

uku. Sima itace ta fara kiran Fadwa ta sanar mata lokacin fitowarta a sashen Shareff kenan. To shine fa tun

ɗ

azu

ɗ

in ake tafka rigima tsakanin Fadwa da mabiya bayanta su Sima. Itama Teema da nata magoya bayan sunama Fadwa izgilin Teema zata shigo itama at

a uku kafin shekara ta ƙare. (

😜

gsky naso ace kuje tiktok kuga rigimar nan guys

🤣😆

).

   Tsaiwarta a kusa da ita ta sakata wani mugun zabura, daka ganta kasan ta firgita. Ta kife wayar akan kujera a daburce take masa sannu. Idanu ya tsira mata cike da m

amaki matuƙa, dan baiga abin zabura

ɗ

in ba anan. Ya maida dubansa ga wayar da take faman ja tana turawa ƙasan throw pillow, zuciyarsa ta

ɗ

arsu a karo na biyu game da ganinta da

ɗ

aukar hankalinta da waya keyi, sai dai na yau yafi ƙarfi dan ƙarara alamun ras

hin gaskiya sun bayyana akan fuskarta. Komai baice mata ba ya juya ya fice.

  Ta bisa da kallo zuciyarta na luguden daka, dan ta tabbata shirunsa wani abu ne mai zaman kansa. Gaba

ɗ

aya sai hankalinta ya rabu biyu, matsawa tai jikin window, sai ta hangos

a zai shige sashen Anaam. Jikin windown ta bari, ta

ɗ

auka wayarta da sauri ta nufi bedroom harda murzama ƙofar key.

    A falo ya samesu Anaam najan hanun Aysha akan sai taje su kwanta a

ɗ

aki

ɗ

aya. Ita kuma Aysha ta dake cewar ita bazata ba a

ɗ

akin

baƙi dake kusa da dining zata kwana. Shigowarsa ta sakasu dakatawa daga jayayyar tasu, Aysha kuma ta samu damar zare hanunta ana Anaam tana mata gwalo. 

   Filon dake saman kujera tai saurin

ɗ

auka ta jefama Ayshan, da gudu Aysha ta ƙarasa shigewa

ɗ

akin

tana cigaba da dariyarta. “Zan kamaki ne ai yarinya”. Ta fa

ɗ

a tana kallon Shareff dake kallonta.

    “Barcin kenan?”.

  Kanta ta langa

ɓ

e masa gefe fuska a narke sai dai batace komai ba. Cigaba da takowa yay har zuwa gabanta, ya kamo hanunta yana fa

ɗ

i

n, “Muje”. Kafa

ɗ

a ta noƙe masa. Dan haka ya tsaya yana kallonta. “Miyasa?”. Ƙara narke masa tai murya a karye. “Sai dai ka goya ni”. Ya waro idanunsa sosai a kanta, fuskarsa na sassauta tsukewar da take. “Da

ɗ

inkin zan goyaki?”. 

  “To bakai kaja akayi

ba”.

Karon farko ya saki murmushi har haƙoransa na bayyana. Jikinsa ya rungumota da

ɗ

aura kansa saman kafa

ɗ

arta. “Muka dai ja akayi”.

  “Dawa?”.

Ta fa

ɗ

a da sauri tana ƙoƙarin jan jikinta daga garesa. Ƙaramar dariya ya saki dan yanda tai

ɗ

in kamar

wadda aka kirama mutuwa. “Da ke mana, harfa wani kananna

ɗ

eni kike. Ko muje a ƙara yanzu ma? Na san dai ya daina zafin ai”.

     Kukan ƙarya ta sakar masa wai ya mata sharri sai sunje shari'a gaban su Abba. 

  Cikin

ɗ

age gira da ƙoƙarin damƙota ya ce,

“Oh really? To kafin muje bara na idasa abinda na fara shari'ar tafi armashi”. 

  Saurin goce masa tai tabar wajen da gudu. Binta yay da sassarfa, cikin saurin ya riƙe ƙofar da take neman rufewa ya shige shima. Sosai ta marairaice fuska, dan da gaske t

a

ɗ

auka yin zaiyi. “Please Yaya MM wlhy ni bana so, kawai kaje wajen matarka ka kwanama na yafe”.

     Damƙota yay tare da

ɗ

agata cak ya dire saman gado, watsal-watsal ta shigayi da turasa, hakan yasa suka shiga ƴar kokawa wadda ya ƙyaletane kawai. Ya f

ara kai mata cakulkule tana dariya da turesa. Shima dariyar yakeyi da ƙoƙarin kaima wuyanta zuwa kirjinta kiss. Da haka yaci nasarar ha

ɗ

e lips

ɗ

insu waje guda. Tun tana son kauda kanta har yaci galabar shagaltar da ita ta fara bashi ha

ɗ

in kai. Romancing ju

na sukeyi cike da sauka a layin manta matsayin junansu. Da sauri ta damƙe masa hanunsa dake ƙoƙarin zame rigar barcinta da tuni ya sauketa akan ciki dama. Jin yana ƙara ƙasa da ita ta dawo hayyacinta. Dakatawa yay tare da bu

ɗ

e shanyayyun idanunsa dake cike

da fitina yana kallonta, dai dai itama ta bu

ɗ

e natan dake da raunin gani dan tuni ya zare gilashinta dama. Ƙoƙarin janyewa tai ya sarƙesu cikin nasa. 

   “Why?”.

 Ya fa

ɗ

a da ƙyar muryarsa a matuƙar

ɗ

ashe tamkar mai mura.

     “Akwai ciwo”.

   

Ta bashi amsa cikin ra

ɗ

a itama dan muryar tata ko fita batayi rawa take ma kamar mai shirin sakin kuka. Kansa ya girgiza mata alamar kar tayi, amma kamar ya zugata sai gasu suna zirarowa da gudu. Rungumeta yay tsam a ƙirjinsa tamkar mai tsoron a ƙwace masa

ita. 

  _“Zubar hawayenki dai-dai suke da ƙuna mai ra

ɗ

a

ɗ

i a zuciya. Ni mai raunine akan ki Juwairiyya. Da ke ka

ɗ

ai aka raini wannan zuciyar tun daga ƙuruciya har girma. Nakanfi buƙatar nisantarki a zahiri, amma a ba

ɗ

ini ke ce sirrin ƙwarin gwiwar dukka

n wani nasarorina. Nakanji himma da ƙawa zucin jajircewa a karan kaina domin ke ka

ɗ

ai ƙwalli. Idan na danganta matsayinki a zuciyata da kalmar *SO* kawai nakanji tayi ƙanƙanta da rage miki kimar zamowa ke wacece

ɗ

in. Da ace so kwalba ne da tuni ƙarfin ikon

ki ya tarwatsashi daga zuciya saboda *GIRMAN KI*. K

ɗ

aya tilo, k

ɗ

aya ƙwalli a tarihin da UBANGIJI ne sarki mai ikon sarrafa zukata kawai ya lullu

ɓ

e saboda hikimarsa. Ki rayu dani duk tsanani koda ace baƙya buƙatata a irin matsayin da ke kike da shi a waje

na. Na miki alƙawarin nawa ya wadatar damu da har ƴaƴan da zamu haifa.”_

   Maganar yake da harshe, amma ita zuciyarta ce ke neman

ɓ

arkewa gida biyu domin yana karantasune a gareta tamkar maimaici akan abinda ta gani a

ɗ

azun. Taigar jikinta gaba

ɗ

aya ta

gama miƙewa, da ace ba rungume take a jikinsa ba babu abinda zai hana ya ga yanda take tsuma. Ya

ɗ

ago kanta a hankali tare da daidaita fuskokinsu. Da sauri ta maida fuskarta ta sinne a ƙirjinsa, yay ƙoƙarin sake

ɗ

agowa amma ta hana hakan.

     “Please

Babie say something”.

   Kuka kawai ta sakar masa dan zuciyarta mai rauni ce, a yanzu kuma ta ƙara raunana ne fiye da raunin daya kasance halittarta, jiyay gaba

ɗ

aya ma ya rikice, ya tashi zaune da ita a jiki, buƙatarsa kawai ta kallesa, sai dai taƙi ya

rda tai hakan sam. Dole ya barta, ta sake zamewa ta kwanta tare da jan bargo ta ƙudundune jikinta har kanta. Shiru yay yana kallonta ƙirjinsa na harbawa da ƙarfi. Ya jima tsahon lokaci a haka, kafin ya miƙe ya shiga toilet ya

ɗ

auri alwala......

   



A lokacin da Shareff ke a

ɗ

akin Anaam yana raya wannan dare a gaban UBANGIJI a

ɓ

angaren Fadwa dare ta raba tana maida murtanin fa

ɗ

a ga Teema ta hanyar video, da farko sai tayi recording take posting, da abun ya rikice sai aka koma live. Fa

ɗ

a ne da tun anay

insa iya kan Shareff sai ya koma ƴar tone-tone musamman akan su Sima. Tuni masu bibiyar fa

ɗ

an wasu a followers nasu ke ƙara tunzura al'amarin ta hanyar Comments.....

     Sai kusan ƙarfe uku yay addu'a da rufe alkur'anin daya kammala karantawa ya ko

ma kan gadon, tuni Anaam tayi barci, ya tsura mata idanunsa tsahon lokaci. Kafin ya sauke nannauyar ajiyar zuciya da kaiwa kwance. P.o.p ya tsurama idanu abubuwa biyu na masa kaikawo. Yanayin Fadwa na

ɗ

azun yaƙi barin ransa. Fargaban samun tabbaci daga fur

ucin Anaam na randa aka bayyana

ɗ

aura aurensu na masa amsa kuwwa tamkar a yanzune take fa

ɗ

ar bata sonshi waninsa take so har ma da alƙawarin aure. Juyawa yay yana kallonta da idanunsa da suka ka

ɗ

a sukai jajur. Sosai yake jin ra

ɗ

a

ɗ

in kalmar. Ashe da gaske t

ake har cikin ranta ne ba bore bane kamar yanda ya dauka daga baya................



BABU SO

Chapter: 68

........Yau ta kasance cikar kwana bakwai na kwanakin Anaam a gidan, miji zai koma hanun Fadwa kenan. Sai dai kuma tunda garin ma ya waye bata gans

hi ba. Tunda sassafe ya fice sakamakon kiran daya samu daga Engineer

ɗ

in dake kula da aikin ginin wani ƙaton mall da sukeyi na wasu larabawa da suka bu

ɗ

e branch anan kano. Shine ya zana mall

ɗ

in kamfaninsu kuma ke ginawa, to yanzu a dalilin wani mai musu z

agon ƙasa wata matsala ke neman shigowa. 

    Su dukansu ma babu wanda ya san baya gidan sai zuwan Khaleel tare da mai ha

ɗ

ama Anaam tv. Anaam taji wani iri dan a tunaninta ko abinda ya faru a daren jiya ne ya sakashi fitar tunda sassafe. Amma sai batace

komai ba dama duk sukuku ta tashi. Itama Fadwan ta jingina fitar tasa ne akan abinda ya faru jiya da dare, sai dai sa

ɓ

anin Anaam ita tsorone ya kamata da tunanin kodai ya gano tana tiktok ne? To amma idan hakane ai ba fita zaiba wayarta zai fara bincike.

Sosai ta shiga taraddadi, cikin tsaida mafita

ɗ

aya ta nema zuwan su Sima gareta. Cikin ƙanƙanin lokaci kuwa sai gasu sun iso harda Bibah da Siyyah suka ƙulle a

ɗ

aki suna tattaunawa. Maman Abu ta girgiza kai da jinjina wautar Fadwa matuƙa, abinda duk ya far

u tsakaninta da Shareff jiya ta gani, ta kuma fahimci raye-rayen da Fadwan keyi Shareff

ɗ

in bai sani ba. Shiyyasa ta tsorata da tunanin ya ganta a jiya. Inama Fadwan zata saurareta data bata shawarar dawowa kan hanya domin gujema zuwan ranar dana sani, dan

ta tabbata wa

ɗ

an nan ƙawayen nata data bama amanar rayuwarta sune wa

ɗ

an da zasu fara kaita ƙasa kafin su Aunty Malika. Mata irin Fadwa da yawa rashin alƙiblar kansu ke tarwatsa musu rayuwa da nasarori koda ace akwai wasu ƙyawawan halaye abin dubi tattare

da su, kafin su farga taurarinsu ya gama disashewa a idon duk wanda zai kasance zagaye dasu, a lokacin kuma dukkan damanmakinsu sun kufcewa yunƙurinsu da ta

ɗ

esu ga zuwa nasarar da su suke kallo a cikin idanunsu duk da suna ƙoƙarin cimmatane a cikin kuskure

na son zuciya.

    Anaam kam dai sukuku ta yini har yamma akan rashin ganinsa, zuwa la'asar sai zuciyarta ta kasa dauriyar

ɗ

auka dan koba komai shi ba abin yadawarta bane ba. Wayarta ta

ɗ

auka, ta gwada kiransa yafi sau goma kafin tai ƙuru ta danna

number da ko saving nata ta gagarayi amma ta gama haddaceta tun a kiran da yay mata jiya bayan ta gama ganin kundin sirrinsa mai

ɗ

auke da sirrikan da ita ka

ɗ

ai suka shafa.

    A lokacin yana zaune ne ya gama yin liƙis da gajiya da yunwa. Dan duk yau ruw

a kawai yake iya kaiwa bakinsa tsabar zafin da kansa ya

ɗ

auka akan al'amarin dake zagaye da su. Bashi ba hatta Fharhan da Khaleel da wasu a cikin staff

ɗ

insa a jigace suke. Juma'a guda haka ta riskesa ko wanka baiba da kayan dake jikinsa kanana sukaje sall

ar juma'a. Baiko duba waye mai kiran ba ya kai kunnensa. Can ƙasan maƙoshi tai sallama kamar maijin tsoro. Curo wayar yay a kunensa da mamaki, ganin tabbacin ita

ɗ

ince ya maida yana sauke wata nannauyar ajiyar zuciya da har tana iya jiyowa. Ta

ɗ

an murmusa

daga can, tare da langa

ɓ

e kai kamar tana a gabansa.

  “Yayaaa!”.

 Yanda ta ambaci sunan cikin ƴar shagwa

ɓ

a ta saka tsigar jikinsa tashi, yaja numfashi a slowly.

  “Uhhum autar mata”.

Ta saki siririyar dariyar data ƙara tunzurashi. “Yaya ka rufa

min asiri da sunan nan kar mata sumin duka”.

     Murmushi yayi a karon farko, da

ɗ

an gyara zamansa. “Kice na fa

ɗ

a da shela ko hakan zaisa su tabbatar ke

ɗ

in ta ƙarshe ce tabbacin Autarsu”.

  “Nidai ba ruwana gaskiya. Wai kaje ina ne?”.

  “Yawo ma

na”.

“Yawo fa Yaya? Ai nasan baka yawo, kai da kullum kana company ina zaka aiki, ina ka dawo aiki”.

    “Oho shaidar da kikamin kenan?”.

  “ALLAH gaskiya na fa

ɗ

a. Dan ALLAH ina kaje?”.

“Kina kewata ne?”.

Kamar tana a gabansa ta rufe fuskart

a da filo. “Ɗan ka

ɗ

an”.

  Dariya yayi kam yanzu har Fharhan na kallonsa. 

 “Wato

ɗ

an ka

ɗ

an? Autar mata kiji tsoron ALLAH fa”.

    “To ai nama daina ji yanzu gaba

ɗ

aya”.

  “Oh-oh, maimakon na samu ƙari sai a kwashemin ma duka? Aji tausayina mana

diamond girl”. 

     Sosai take dariya sai dai a nutse, (kece farin cikin duniyata) ya ayyana a cikin zuciyarsa yana mai lumshe idanunsa. Ji yake tamkar yaga kansa a gabanta kawai. Daga can Anaam data tsagaita dariyarta da iya gaskiyarta tace, “Am seri

ous gidan babu da

ɗ

i dan ALLAH ka dawo”.

    Da ƙyar ya iya danne zuciyarsa dake tsalle-tsalle, murya can ƙasan maƙoshi yace, “Mi kika tanada min ne?”.

  “Duk abinda kace kana so”.

“Kin tabbata ko minene shi zan samu?”.

     “Ga wani ma tun kafi

n kazo”. Ta fa

ɗ

a dayin kissing wayar. Har tsakkiyar kansa yaji saukarsa. Kafin ya samu damar cewa wani abu ta yanke wayar ƙit. Ƙoƙarin dakatar da ita yake amma bataki jisa ba, yay ƙoƙarin sake kiranta taƙi ta

ɗ

aga, hanunsa ya kai yana murza goshinsa da cij

e lips.

    Itako dariya takeyi daga can zuciyarta cike da farin ciki mai ban mamaki. A haka Aysha ta shigo falon ta sameta. “Blood wai kin san wace kwamacala na gani kuwa?”.

  “A ina kenan?”.

Anaam ta fa

ɗ

a tana tashi zaune da ƙyau. Cikin tsan

anin

ɓ

acin rai Aysha takai zaune. “Wai ƴan iskan ƙawayen can na Fadwa fa naga takai sashen Yaya suna masa gyara”.

   “What!! gyara fa?”.

“Wlhy na rantse miki gasu can ma kuwa”.

   Miƙewa Anaam zatai Aysha ta maidata. “Kinga kwantar da hankalinki b

a so nake kije ba. So nake kiyi duk yanda zakiyi Yaya ya dawo gidan nan yanzu shine kawai maganinsu. Dan yanzu in bai gani ba su Mommy zasu iya ƙaryatawa tunda ba san laifin Fadwan suke ba”.

   Shiru Anaam tai tana kallon Aysha. Tabbas maganarta haka ta

ke, sai dai kuma ta yaya zata saka Shareff

ɗ

in zuwa bayan yanzu suka gama waya ma.......

    A lokacin da su suke shawarar yanda zai dawo gida a garesa ma akwai himmar hakance tattare da shi. Jiyay gaba

ɗ

aya tattaunawar tasu ta gundiresa. Ya miƙe ya

na tattare takardun gabansa. “Fharhan kubar abinda ya rage zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu a ƙarasa. Tunda namayi magana da Abie sai zuwa gobe zamu tattauna da shi yau yana Abuja shi da su Daddy”.

   Mamaki shimfi

ɗ

e a fuskar Fharhan yake kallonsa. “Dude a

mma kaine fa kace sai an ƙarasa komai yau miye na canja shawara?”.

     “Na gaji ne, ga yunwa na neman fara katsamin hanjin ciki”.

  “Uhhmyimm!!. Kodai soyayya malam. Lokaci yayi da zaka bar wani

ɓ

oye-

ɓ

oye ka bu

ɗ

e mana mu kalla ko ma samu na kwaikway

o”.

     “Banza

ɗ

an sa ido”.

   “Naji ba komai. In ka isa kace ƙarya na fa

ɗ

a mana. Da an langare ana mana ciwo tunda kaji ka samu sai mukaji tsitt”.

   Spoon dake cikin kofin daya sha coffee ya dauka ya jefa masa. Fharhan yabar wajen da gudu yana

dariya. Gaba yay shima yana fa

ɗ

in, “Munafuki mai barci da ido

ɗ

aya. Haka zaka ƙare rayuwarka a bibiyar tawa bakai aure ba tuzurun banza”.

   “Aniyarka ta bika wlhy, insha ALLAH nanda 2months zaku kaini”. Fharhan ya fa

ɗ

a daga jikin motarsa yanama Shareff

dakuwa.

      Murmushi yay da bu

ɗ

e mota ya shige batare daya sake tanka masa ba....

   Tafiya yake amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login