Showing 210001 words to 213000 words out of 216641 words

Chapter 71 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

19

daga son kammu da son ruguza waninmu. Ka hanamu nasarar cutar da kowa koda a lafazin bak

ine ko kallo da ido. D

uk mai burin ta

ɗ

emu a rayuwa ALLAH ka zame mana garkuwa a tsakaninmu da shi. Ya rabbi ka wajabta tsoranka a zukatanmu da soyayyar ANNABIN mu

🙏🏻😭

).

Watansu guda da dawowa Anaam ta fara aiki a company, tana manne da mijinta a ko'ina kenan gida d

a office. Da safe zasu miƙa Muhseenah wajan Mom, idan sun taso su biya su

ɗ

auketa. Aysha da matar Maheer sun haihu kusan lokaci guda, matar Khaleel dama tun suna malaysia ita ta haihu. Ansha shagalin suna yanda ya kamata, zuwa dare taro ya tashi lafiya kow

a yana sanya albarka..........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi

biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

[11/25, 12:21 PM] +234 906 975 1512: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

http

s://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_82_*

.........Ranar wata alhamis dake dai-dai da saura kwana

ɗ

aya cikar shekarar Muhseenah

ɗ

aya a duniya su Abie suka iso Nigeria domin halartar bikin Amrah da angonta Muzzaffar. Anaam tayi

farin ciki matuƙa, dan itace taje tarbarsu da Shareff da Muhseenah. Anaam ce ke tuƙi Shareff na kusa da ita Muhseenah a cinyarsa. Sai gwaranci take da tsalle-tsalle a jikinsa ita a dole zatai magana, sai dai kuma babu abinda ta iya sai gunguni irin na alam

ar yaro mai son surutu. Babu baki amma tayi ƙafa, dan kuwa tana tafiya sai dai bata gama nuna ba. Shareff dake dariyar son tura masa biscuit da take a baki ya lakace mata hanci, “Mamana wai dole sai naci biscuit

ɗ

in nan ne?”.

     Anaam dake ƙoƙarin

ɗ

auka

r titin airport tai dariya da

ɗ

an juyowa ta kallesu ta maida kanta. “Kunfi kusa ai,  yanzu da nice da yanzu an fara ƙananun magana, da zaka tsunkule hanun ai data barka ko”.

     “Oh oh Noorie bana son zuga, Maman tawa zan tsunkula. To anƙi”.

   Ya ƙare

maganar da sumbatar Muhseenah a goshi, ita dai dariyarta take tana ƙara mamuƙesa dan tsaye take a jikin nasa tsoronta karta fa

ɗ

i. Anaam data cigaba da tuƙinta batace komai ba ta ta

ɓ

e baki. Shiko zaunar da Muhseenah yay. “Sweetheart

ɗ

ina, idan kinga su Abie

ki taka da ƙyau dan tun a airport

ɗ

in nan nake son su san kemafa kin faso munyi ƙafa”.

     Anaam ta kwashe da dariya tana

ɗ

an dukan steering. “Badai girin-girinba ALLAH, kwaje wajen iyayi ku ci da ka”.

       Shareff ya harareta, “Tufff bakinki ya sari

kashi”.

Dariyarta ta cigaba dayi ita dai tana ƙoƙarin yin parking. Koda suka fito kai tsaye wajen da zasu tarbesu suka nufa, kowa ya gansu sai sun baka sha'awa su da ƴar

ɗ

iyarsu.

Basufi zaman mintuna goma ba jirgin su Abie ya sauka, suka zuba idon

dakon fitowarsu. Shareff na hango su Abie ya sauke Muhseenah, mi Anaam zatai inba dariya ba, ya dalla mata harara da kai mata mintsini ta kauce, su Mamie

ɗ

inta ta nufa ta rungumesu. Abie dake dariya yace, “Oh oh mamana bata girmaba har yanzu dai”. Fuska t

a

ɓ

oye tana dariya, dai-dai nan Idon Abie yakai akan su Shareff. Mamie ya zungura itama. A tare suka sanya dariya.

    Mamie tace, “Ayya ana mana yanga da tafiya, to mungani duk da bata nuna ba”.

        Shareff dake ƙarasowa yace, “Haba Mamie karki bam

u kunya gaban ƴan adawarmu”. Yay maganar da nuna Anaam. Dariya Abie da Mamie sukeyi, Anaam kuwa ta ta

ɓ

e baki da fa

ɗ

in, “Waifa dole da tsiya-tsiya sai an nuna muku sun fara tafiya, bayan basa iya taku goma zai sun fa

ɗ

i”.

       “Adai ringajin tsoron ALLAH

hajjaju” Shareff ya fa

ɗ

a yana harararta. Nanma dai dariyar sukayi, Abie ya

ɗ

auka Muhseenah yana

ɗ

agata sama, saita sanya masa kuka ita ƙiywa wajen Abbanta zata koma. Ya dungure mata kai, “Haba ƴar daru ni zakima ƙiywa, to garama mu daidaita tun anan dan in

dai nine kinta ganina kenan daga yau”.

     Mamie dake dariya tace, “Kaima kenan. Balleni kishiya”.

    Cike da farin ciki suka bar airport

ɗ

in, kamar koyaushe sun sami tarba ta mutuntawa gasu Mom. Duk da dama dai Anaam ta shirya musu abinci na musamman

a wannan karon da kanta itama. Ranar duk yanda Shareff yaso lalla

ɓ

ata su koma gida ƙi tayi, dole ya barsu nan ya tafi shi ka

ɗ

ai ya kwana cike da kewarsu. Dan yasan dai ba sake ganinsu a gidan zaiyi ba sai kuma bayan biki. Hakan yasa shima ya tattaro inasa-

inasa washe gari ya dawo nan gida. Sam daga Anaam har Shareff basuyi waniyi niyyar yima Muhseenah birthday ba, amma sai ga bazata gasu Mamie dan da alama da shirinsu sukazo. Anko sha shagali mai ƙayartarwa, aka kuma sha hotuna masha ALLAHU. Ranar sai da Gw

aggo Halima tai hawaye, dan haka kawai taji tana taya Fadwa jaje matuƙa. Mommy ma dai ba'a barta a baya ba sai da tazo, tunda tabar gidan wannan ne karo na farko da tazo, duk da kuwa kullum cikin yima Daddy waya take da bashi haƙuri kamar yanda Gwaggo Hali

ma kema Daddyn su Fadwa. Da gaske sunyi laushi kowacce burinta a yanzu ta koma gidan mijinta. Shareff kansa da su Maheer kullum cikin bibiyar iyayen nasu suke, dan suna tausayawa Mommy sosai dake zaune a ra

ɓ

e duk da baba Ibrahim yaya yake a gareta uwa

ɗ

aya

uba

ɗ

aya. itace kuma tace subi umarnibsa na hanawa susai mata gida da yayi, tace zatai haƙuri ta zauna a gidan nasa.

      An shiga hidumar biki, dan dama dai aunty Mimi sun iso tuni suna Abuja ne gidan yayan baban su Amrah

ɗ

in. Suma sai juma'ar da akai

birthday

ɗ

in Muhseenah suka ƙaraso kano, sai dai acan gidan mijinta daya siya shima suka yada zango. Sosai biki ke bada citta, su Anaam ƙirjin biki babu zama ko ina sune. Bata da matsala da Muhseenah tana wajen Mamie, dan haka ta sami damar yin komanta han

kali kwance har aka kammala biki amarya Amrah ta tare a gidanta da kowa keta sambarka.

      Sai da Shareff yayma Anaam jan ido washe gari ta yarda suka koma gida. Sati biyu da gama hidimar biki akai taron family. Duk wani da ake buƙata ya hallara. Tun ra

buwar Fadwa da Shareff sai yau ne suka ha

ɗ

u da Anaam dama Shareff

ɗ

in kansa, dan ya toshe duk wata hanya da zata iya ganinsa kojin labarinsa. Duk ta rame tayi wani irin sanyi. Anaam tayi kamar bata gantaba tanata ma Muhseenah data maƙale mata wasa, dan kuw

a dai yanzu a hanun su Momie take tama yaye kanta, dama Anaam

ɗ

in ta gaji sai hakan yay mata dai-dai. Fadwa ta tsira musu ido hawaye na silalo mata a kumatu, ji take inama Muhseenah tata ce. Hankalinta bai sake tashi ba sai da Shareff ya iso wajen. Yayi wa

ni fresh da shi ga ƙiba da zama alhajin gaske da yayi, sai ƙyalli yake cikin shadda irin ta jikin Anaam

ɗ

in. ko kunya bai jiba ya ƙarasa inda matarsa da ƴarsa suke. Duƙowa yay jikinta yana mai yima Muhseenah wasa tana

ɓ

angale masa baki da miƙa hannu ita a

dole ta gane Abbanta.

     Anaam ta kallesa da murmushi. “ALLAH Yaya kai ne ka koyama yarinyarnan ƙiywa ba wani ba. Ita a dole duk inda ta ganka saita ganeka”.

      “Toya son ranki? Jealousy woman”.

Ya fa

ɗ

a yana mai kashe mata ido

ɗ

aya. Murmushi tai ba

ki a ta

ɓ

e. “Fess mana, miye abin jealous anan nima nawa na zuwa zan rama”. Shima murmushi yay idonsa akan lipstick

ɗ

in bakinta. Sarai ta ganosa, dan haka ta tura lips

ɗ

in a baki ta shanye tas. Kafin fitowar nan tasu ta saka yafi sau biyar yana tsotsesa, ya

nzu ma anan gidan ta saka.

    “Kije ke da ALLAH kuma zan rama”.

Ya fa

ɗ

a cikin langa

ɓ

e mata kai. Dariya take gimtsewa ita dai, ya

ɗ

auke Muhseenah suka bar wajen. Da kallo ta bisu cike da so da ƙaunar ƴar da uban.

       Bayan kammala halartar kowa ak

a bu

ɗ

e taro da addu'a. Abbah ya fara da nasiha mai ratsa jiki game da muhimmancin da zuminci keda shi a rayuwarmu, tare da son zuciya akan abinda kai baka isa sakawa ko hanawa ba a ƙaddarar waninka ko kai a karan kanka. Ya

ɗ

ora da roƙo da fatan su zama 1fa

mily, tsintaiya

ɗ

aya ma

ɗ

auri

ɗ

aya. Tare da illar nunama juna wani abu wai shi ƴan ubanci. Ƴan ubancin nan babu abinda yake zama a family sai kassara rayuka da maidasu koma baya. Duk family

ɗ

in da babu ha

ɗ

in kai bazasu ta

ɓ

a zama masu cigaba ba, dan kuwa zas

uyita gabane suna ta

ɗ

o juna akan ƙanƙanin abu. Sannan iyaye mata na Family

ɗ

in su kiyayi kansu wajen tsaurara ƙiyayya tsakaninsu da ƴan uwansu har ƴaƴansu su fahimta hakan kuskure ne. Kowa yay haƙuri da

ɗ

an uwansa yayin daya

ɓ

ata masa rai, dan mai haƙuri b

aya ta

ɓ

a fa

ɗ

uwa sai cin nasara a rayuwa. Su Abie sun isa zama manuniya a garesu. Sosai nasihar ta shigi kowa. Sai faman sauke ajiyar zuciyoyi akeyi musamman Gwaggo Halima. Bayan gama jawabin Abba Abie shima ya amsa. Ya ƙara da musu tashi mai ratsa jiki, ta

re da shawarar sakama yaranmu ido domin sanin abinda suke aikatawa a wayoyinsu. Dan sakacin rashin bibiyar shike saka yaran

ɗ

oruwa a hanya irin wadda Fadwa tabi a baya. A yanzu tangal-tangal din tarbiyyar yaranmu ta riga ta koma ne a tsinin ƙaddarar yanar

gizo da wayoyin hanu suka kawo mana, kenan ya dace iyaye su sakama wayoyin hannun ƴaƴansu ido, karkuma suce bazasu basuba dan in kin hanasu zasuje suga ta ƙawaye ko aboki ko saurayi, baki san kuma minene a ciki ba. Sannan tarbiyya babu ruwanta da inda ka t

aso, a duk duniyar da kake, a kuma kowacce ƙasa idan kaso

ɗ

anka ya zama na ƙwarai zai zama. Bawai dole sai ya shiryuba, a'a ALLAH ne ka

ɗ

ai mai shiryarwa, suma wa

ɗ

anda nasu ƴaƴan suka kauce ba'a son ransu bane, karka ga gazawarsu koka aibanta wa

ɗ

an nan yara

n, akwai ƙaddara amma wasu lokutan akwai sakaci sosai na iyaye. Karka matsawa

ɗ

anka, kar kuma ka sakesa da yawa. Dan matsi na saka lalacewa tunda zai koma a tafin hanun neman sharar ƙawaye ko abokai ne, sannan saki gaba

ɗ

aya ma kuskurene, zai koma a tafin

hanunun tarbiyyar ƙawaye ko abokai. A wannan zamanin iyaye sun kashi kaso uku ne zuwa hu

ɗ

u koma nace biyar ko fiye da haka, masu raunin talauci da komai yaron yayi dan an sakar masa komai ne. (Kamar dai su Sima da Amaal) kaso na biyu rashin wayewar kan san

in mi yaran ke aikatawa ma ko ilimin sanin illar wayoyin ko yanar gizo. Kaso na uku ƴan boko wayayyu da komai akai su a wajensu ba komai bane zamanine. Kaso na hu

ɗ

u masu tsananin tsaurarawa har ƴayan suna fakar ido suna aikata abinda sukema tsaurin. Kaso n

a biyar ƴan fifita aiki ko kasuwanci fiye da saka ido akan al'amuran ƴaƴansu komai na hanun ƴan aiki kosu yaran a karan kansu. Iyaye mata suna ƙoƙari matuƙa, duk da a wani

ɓ

angaren akwai sakacinsu, sai dai kuma laifin iyaye maza yafi rinjaye. Da yawa ƴaƴa

suna matuƙar shakkar iyayensu maza fiye da matan, sannan a wani fanin iyaye mata nada rauni akan ƴaƴa, dan haka idan kana son ingantuwar tarbiyyar

ɗ

anka yanda ya kamata dolene a matsayinka na uba kaima ka tsaya tsayin daka wajen taimakawa uwa mace ku gyara

kuma ku tsawatar, sannan ku ha

ɗ

a da addu'a. A wani fanin Gwaggo halima tayi matuƙar ƙoƙari wajen tarbiyyar su Fadwa, domin kuwa bata barsu kara zube ba akan wasu fanonin, hakan zaisa mai karatu ya fahimci itafa uwa uwace koyaya take tana buƙatar ganin

ɗ

an

ta a ƙyaƙyƙyawar nasara bawai fa

ɗ

uwa ba. Su Fadwa na tsoron mahaifinsu, amma maida hankalinsa a kan hidimarsa da siyasarsa yasa bai maida hankali wajen sanin dukkan motsinsu ba, shi dai kawai idan ya samo ya basu sunci sun sha sun samu komai basu da matsal

a ya gama nashi. Ba mahaifin Fadwa kawai bane a irin wannan halin, mazanmu na yanzu musamman yarena hausa dana sani wannan shine babban rauninsu akan ƴaƴansu gaskiya. Namiji ya fita tun safe sai dare ko yamma zai dawo miki, komai ya sakar miki akan tarbiyy

ar yara, masu ƙoƙarin ciki sune ke

ɗ

an zama da yaran weekend, wanima da sun ra

ɓ

esa zai korasu shi an takura masa yana son ya huta, ko wani ya

ɓ

ato masa rai a waje ya shigo gidan yayta tambotsai. Komai sai uwa dai, tayaya uwa zata iya da komai? musamman aka

n yaran yanzu da sai dai addu'a. Abu mafi girma shine maida nauyin gidajenmu a hanun ƴaƴanmu musamman ga iyayenmu talakawa. Taya zakice yarinya budurwa baliga ko bazawara itace zata nema ku

ɗ

i ta

ɗ

auka nauyin rayuwar gida? Ko namijine a wannan zamanin dole

ka kasance cikin taka tsantsan balle mace, anji neman nakai nada da

ɗ

i, amma komi ƴarka zatai tayi a gaban idonka, bisa control naka kona yayunta domin ceto rayuwarta daga fa

ɗ

awa wata ƙazamar rayuwa. Tabbas wasu iyayen basu san ƴaƴansu na abubuwan nan a med

ia ba, saboda su basu da wayewar kan sanin mima wayoyin suka ƙunsa ko yanar gizo, wasu kuma masu wayewar hakan basu cika zama masu bin ƙwaƙwƙwafin yaran nasu ba. A ganina hakan duk kuskure ne, akwai abinda baida ƙyau ka cika masa bin ƙwaƙwƙwafi kam, akwai

kuma wanda saida bin ƙwaƙwƙwafin komai zai tafi dai-dai. Karmu hana yaranmu wayoyi, kar kuma mu barsu da su su zame musu komai. Idan baku da wayewar kai akan waya samu wasu da zasu dinga bibiyar yarinyarki a kowane shafi nata/nashi suna kawo miki rahoto, i

dan kunada ilimin bibiya a kowanne dare wayar yaranki musamman mata ko matasan samari masu tasowa dan nasan na manyan gwasaken zaiyi wuya ta kwana a hanunki, dan dare shine mafi girman fili dake basu damar aikata komai a yanar gizo. Sannan ki dage da addu'

a da yawaita nasiha mai tsoratarwa ga yaran akan irin wa

ɗ

an nan abubuwan. Mu kammu iyaye mata da muke shiga a irin wa

ɗ

an nan abubuwan dan ALLAH muyima kammu fa

ɗ

a mana, kina tunanin zakiyi ƴaƴanki su kasa koyi dake? Shifa hali naso yakeyi, Fadwa ta fara tik

tok tun bata da aure, amma saboda ya zame mata jiki har taje gidan aure tanayi a duk yanda taso. Wlhy wlhy maza da yawa na fa

ɗ

awa a tarkon sha'awa a kalle-kallen videos na yanar gizo da mata ke ya

ɗ

awa a duk shigar da suka gadama. Karku manta wanifa abu ka

ɗ

an ke tada masa hankali, shiyyasa zinace-zinace sukai yawa yanzu muka rasa gane daga inane, ada yarinya saita

ɓ

alle daga gida ta shiga duniya ake kiranta karuwa, wlhy yanzu a gabanki za'a maida miki yarinya karuwa ko ma

tarka ko ƙanwarka ko yayarka

😭

, dan w

asu matan a dalilin abinda sukeyi wasu mazan ke hillatarsu harsu bata musu rayuwa. Duk yanda mace take tana son a yaba mata, shiyyasa maza mayaudara ke saurin samun galaba akan

ɗ

iya mace saboda su duk hanyar yabo da gwarzantawa sukebi, suna kuma samun abin

da suke so su watsar dake su koma gefe suna zagin iyayenki dake kanki matsayin mara tarbiyya. To hakane ke faruwa a duniyar tiktok dama sauran kafafen sada zumunta, wa

ɗ

an nan masu zugaki a Comments kin ha

ɗ

u, kin isa, kin kai, wlhy ba ƙaunarki suke ba, dan

daza'ace

ɗ

aya daga ciki ya fito ya aureki sai kin nemesu kin rasa sun gudu. Maza dake kawo matansu ana video su wai soyayya ban ta

ɓ

a ganin wa

ɗ

anda basu san ciwon kansuba irinsu wlhy, matarka ta aure sirrinka itace kuma abin ado a shafin sada zumunta?, anya

wannan soyayya ce kuwa ta gaskiya? Muji tsoron ALLAH, mu dunga tunawa da mutuwa, mu dinga tunawa akwai kwanciyar kabari, akwai hisabi, dubinki sunyi amma basuci ribaba, tayaya ke kike tunanin zaki ribantu?, bazaku gane illar abinda kukeyiba sai kinje gida

n aure namiji na miki kallon zargi ko yana bin irin hanyar daya ganoki wajen gani wasu matan duk da yana dake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login