Showing 156001 words to 159000 words out of 216641 words

Chapter 53 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

37

malamin wasu inda ana koyarwa a aji.

       Ya matuƙar rikita hankalin Anaam da wani sabon salo. Ta shiga ru

ɗ

an

i irin wanda baka iya banbance fari da baƙi sam. Ita yanzu ba Anaam

ɗ

in Abie da Mamie bace, wata sabuwar Anaam ce a wata duniya da hasashe bai ta

ɓ

a kaitaba koda a lissafin hange. Ita ba Anaam

ɗ

in data

ɗ

auka alwashin jiran cikar watanni uku bane na barin gi

dan Yayanta. Ita ba Anaam bace dake tuna da Yaya MM take tare. Ita ba Anaam

ɗ

in dake tuna bayan ita akwai wata mata tare da shi ba ce, ita ba Anaam

ɗ

in dake buƙatar

ɗ

unbin amsoshin tambayoyinta daga garesa bace, ita ba... Ita ba... Da yawa da bazata iya tu

nawa ba a karan kanta balle wani tsarinta ko burinta..

     Tuni ya jima da rabata da rigar kamar yanda ya raba kansa da tasa suturar shima, ya na

ɗ

esu a cikin bargo tare da mirginawa da su tsakkiyar gadon. A daidai ga

ɓ

ar da Anaam ta dawo hayyacinta kenan

dan a yanzu an

ɗ

auki wani layine daya sata zaburowa a razane ta ƙwalla ƙara da ƙanƙamesa jikinta na rawa ta fara son turesa cikin magiya da roƙo.... Da gaske baya jinta, sai dai rufewar idon tasa bata hanashi fara ambaton addu'ar da MANZON ALLAH ya horar d

amu karantawaba yayin ziyartar juna........

        Sosai jikinta ke

ɓ

ari, tana saki wani irin nishin kuka mai ban tausayi irin na wanda yay matuƙar galabaita da jigatuwa. Muryarta tayi

ɗ

ashewar da ba'a iya jin wani furuci daga bakinta. A hankali ya mir

gino gareta, a jikinsa ya maidata ya rungume. Lallashinta yake son yayi, hawayenta yake son tsaidawa amma ya kasa. Ƙara tsuma jikinsa yakeyi da wani irin karsashi da zuciya ce ka

ɗ

ai mai ajiye da wannan kundun sirrin bawai gangar jiki ko kalaman kan harshe

ba. Bashi da wani za

ɓ

i face sake matseta a cikin jikin nashi yana mai jujjuya mata kansa duk da a cikin

ɗ

an hasken da suke na lamp bazai wadatar da idaniyar da yake da yaƙinin a rufe take iya ganinsa ba.

    “ALLAH yayi miki albarka”.

Ya iya furtawa da

ƙ

yar kuma a fisge yana sake matseta tamkar ya tsaga fatar jikinsa kawai ya turata ya huta. Tsahon lokaci ya kasa yanke shawarar abinyi na gaba, itako tana faman cigaba da juya kanta dake a ƙirjinsa la

ɓɓ

anta na motsawa a hankali alamar akwai abinda take fa

ɗ

a da ba'aji, hawayenta masu

ɗ

umi da zafi na cigaba da sauka a ƙirjinsa kai kace zata iya ƙarar da su ne a wannan dare baki

ɗ

aya.

      Jin kamar jikinta ya saki ya saka zuciyarsa harbawa da ƙarfi, babu shiri ya miƙa hannu ya kunna fitilar

ɗ

akin. Sosai fir

gici ya bayyana akan fuskarsa, yatsunsa biyu ya

ɗ

aura a kan hancinta. Da gaske bata numfashi. Zuciyarsa tai wani uban tsalle tamkar zata fito waje. Kansa ya dafe da cije lips

ɗ

insa da ƙarfi yana ambaton sunan ALLAH. Sai kuma ya shimfi

ɗ

eta saman filo ya far

a laluben abinda zai suturta jikinsa. Rigarsa ya samo da ƙyar acan ƙasa, baiko saka botiran dai-dai ba ya sauka zuwa gefen gadon. Ruwan daya shigo da shi ya

ɓ

allema murfi, ya zuba a tafin hanunsa ya shafa mata a fuskarta dake jage-jage da hawaye. Babu alam

ar zata kawo numfashi. Ruwan ya gumtsa ya fesa mata a fuska. Gaba

ɗ

ayanta ta zaburo tare da jan numfashi mai ƙarfi. Da zafin nama ya tallaffota ta koma cikin tafin hanunsa, “Juwairiyya!”.

Ya fa

ɗ

a cikin sarƙewar harshe...

     Jin bata amsa ba kamar ma t

a ƙara koma masa lakaf ya sake girgiza mata kai ta hanyar rike ha

ɓ

arta da sake kiran sunanta cikin nutsuwa.

    “K! Juwairiyya K!?”.

Siririn kuka ta sakar masa, murya a

ɗ

ashe tace, “Zafi, wayyo Mamie na”.

Ta furta da ƙyar da bu

ɗ

e idanunta ka

ɗ

an sai ku

ma ta maida ta rufe kanta na juyawa ka

ɗ

an-ka

ɗ

an.

    “Ya ALLAH! ALLAH!!”.

Ya fa

ɗ

a da sake girgizatan, sai kuma ya mannata da ƙirjinsa ya ƙanƙame ya kama hanunta ya fara murza tafin cikin kulawa. Wani bahagon numfashi ta fusga azabar zafi na ƙara ratsata.

Sai dai bata da ƙarfin koda ƙanƙamesa balle gane a halin rayuwa take ko mutuwa. Yasan Anaam nada raki, sannan akwai ƙarancin ƙwarin zuciya na

ɗ

aukar wahala a tattare da ita saboda yanayin rayuwar data tashi. Ita

ɗ

in ƴar gata ce, rainon madara da biscuits

da chocolates

😝

, bata ta

ɓ

a fuskantar makamanciyar wahala irin wannan ba a rayuwarta. Abinda ta sani kawai taci ta sha ta tafi makaranta, koda ya kama tayi wani aiki bamai yawa bane da zai tabbatar mata da ana wahala a duniya. Gashi kuma yasan baizo mata da

sauƙi ba sakamakon tunaninsa shekarunta zasu iya

ɗ

auka, bai san abun ba'a shekarun yake ba dan ƙarfin zuciya da juriyar

ɗ

aukar wahala babu ruwanta da shekaru...

       Sabon ragwanci da raki ya ƙara

ɓ

arkewa a toilet yayin yake taimaka mata wajen samun

nutsuwa dan ya fahimci wannan itace masalaha ta farko daya kamata ya bata agaji da ita. Kuka take masa sosai irin wanda yafi na farko dan a

ɗ

azun wahala ta hanata yin kukan. Yanzu kam saita samu damar

ɓ

arje guminta wajen yinsa fiye da abinda takeji. Rashin

ƙarfin jiki ya tilastata sallama masa dole yana jujjuyata a yanda yake so cikin ruwan zafin. Koba komai ta

ɗ

anji sassauci, sai dai hawayeta sun gagara tsayawa dan su ka

ɗ

ai ne abinda take iyayi wajen nuna irin ra

ɗ

a

ɗ

in da takeji da galabaitar da rayuwarta d

a yayi. A cikin ruwan ya barota ya fito, ya kintsa gadon ta hanyar canja bedsheet sannan ya koma fito da ita. Har cikin rai tausayi take bashi, duk da ya fahimci rakinta ne gaba-gaba wajen sake girmama narkewar tata. Koma dai minene ai shi ya takaloma kans

a tunda yasan hali. Tun yana hasashen zatai haƙuri tai shiru sai sa

ɓ

anin haka ya biyo baya, dan kuwa ƙiri-ƙiri ta hanasu barci sai gabanin asuba da

ɓ

arawon yaci galaba a kanta. Kansa ya girgiza kawai, dan bai ta

ɓ

a sanin darun yarinyar nan da rikicinta yaka

i fa

ɗ

in haka ba sai a yau. Rashin barcin da wuri ya jawo musu makara. Bai fara tashinta ba sai da ya idar da tasa sallar, abinda yake gudunne kuwa ya faru, dan rikice masan ta farayi da kuku wuwu. Haka kawai yake jin nauyi da kunyarta shi kansa, domin yasa

n dai magana ta ƙare tunda a daren jiya ta gama ganin ƙarshen girmansa duk da matsayin ƙanwa da take da shi a garesa. Da farko ya lalla

ɓ

ata har tai salla, ganin fa bata san zuru ba ya rumtse ido cike da borin kunya ya balbaleta da masifar da bata kai ciki

ba, dan da ƙarfin hali yake yinta kawai....

      “Kin isheni fa da kuka. Idan baki rufamin bakinki da kukan banzar nan ba ALLAH yagalgalaki zanyi da safen nan, dan na fahimci kukan naki harda na rashin ƙoshin dalilin yinsa...”

     Kukan ta sake fashe m

asa da shi tana duƙunƙune kanta cikin bargo, dan hatta muryarsa razani take saka mata a zuciya. Tsoronsa takeji mai girma da tsananin shakkarsa. Ta cigaba da hawayenta batare da barin sautin kukan na fita ba sai dai yana jin yanda take jaa da shaƙar ajiyar

zuciya tamkar zata shi

ɗ

e. Tashi yay ya fita, mintuna ka

ɗ

an sai gashi da kofin shayi. Yasan halin butsutsunta, dan haka ya

ɗ

aure fuska cikin bada umarni yace ta tashi. Duk yanda taso zama da ƙyau domin shakkarsa ta gagara hakan, dole sai jinginata yay da j

ikinsa zuciyarsa na raya masa akwai matsala kenan. Da kansa ya bata tea

ɗ

in tana sha da ƙyar, ko rabi bataiba tace ta ƙoshi. Bai barta ba har sai da ta ƙara sha, ya bata paracetamol dan jikinta akwai zazza

ɓ

i. Kwanciya yay da sakata jikinsa yana shafa bayan

ta, sai kuma ya sumbaci kanta dake a ƙirjinsa da ƙara rungumeta da ƙyau, cikin lallashi ya fara magana a kunnenta...

     “Kukan ya isa haka to mai tsadar tsada uhhmyim. Ko kina so a dinga kiranki raguwa ne? Jarumar mace bata irin wannan rakin da kike yi

ai. Bakinki taf da tsiwa amma sai ragwantaka”.

    Kukan ta sake fashe masa dashi da son turesa a jikinta amma bata da ƙarfi, yay murmushi da sake sumbatar kanta. “Oh ashe kinada sauran ƙarfi ma na wani zauna kallonki, bara na sake komawa kawai ko zan ƙar

a farauto baby na uku, dan insha ALLAHU jiya dai na samar da biyu da zakiyi tukuyci da su.........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)

_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR B

IYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*[11/13, 8:27 PM] Marsy

😘

: BABU SO

Chapter 58

58

........Hanunta take

ɗ

agawa daƙyar tana kai masa ƙananun duka, ya fara ƴar dariya da ƙoƙarin

riƙe hannayen nata. Duk yanda yaso su koma barci hakan ya gagara, dan ƙorafinta na zafi da raki ya gagara tsayawa. Ga zazza

ɓ

i mai zafi dake ƙara rufeta bayan sauka ya kamata yayi tunda tasha magani. Dole ya tashi zaune da ita a jikinsa yana ƙoƙarin son su

ha

ɗ

a ido amma taƙi yarda. Bai damu da hakan ba, dan yasan kunya dole ce. Shi kansa wani nauyi yakeji amma yana ta ƙoƙarin ganin ya fuske abinsa..

   “Fa

ɗ

amin miye matsalarki kuma Noorii na?”.

Shiru ta kasa bashi amsa, sai ƙoƙarin son kauda kanta kum

a take yaƙi bata dama. Dole ta bu

ɗ

e baki muryarta a

ɗ

ashe irin ta wanda yaci kuka ya more, dan ko fita batayi da ƙyau. “Inajin zafi mai ra

ɗ

a

ɗ

i, dan ALLAH ka kiramin Mamie ko ka kaini wajenta”.

    A ransa yace, (Ko

ɗ

aya a ciki bazaki samu ba) a zahiri k

am wayarsa ya

ɗ

auka zuciyarsa na masa kaikawo akan waya dace ya kira. Har yai dailing number Dr Jamal sai kuma ya katse, text message ya tura masa. mintuna ka

ɗ

an kuwa sai ga kiransa. Kamar bazai

ɗ

auka ba sai kuma ya

ɗ

aga da miƙewa ya fice a

ɗ

akin.

   “M

alam ba kirana nace kayi ba, Nurse daka aminta da ita nace ka turamin”.

      Dr Jamal yay murmushi da shafa kai daga can, “Oh to ai ko asibitin ban fitaba shiyyasa nace bara na kiraka naji waye babu lafiya?”. Jimm yay na wasu ƴan sakkani, sai kuma ya f

urzar da huci a hankali ya furta “Juwairiyya!”.

  “Ayya ALLAH ya bata lafiya, mizai hana ka kaita asibiti kawai sai mu ha

ɗ

u, dan gaskiya a iya hasashena ban san wace Nurse zan tura maka ba indai irin wadda nasan zaka buƙata ce. Amma Dr Bilkisu na tabbat

ar ta iso yanzu zatafi kulawa da ita da sanin matsalarta kai tsaye inma mune baka son mu duba maka ita..”

   “Kai ka sani”.

Ya bashi amsa a taƙaice da yanke wayar. Daga can Dr Jamal yay ƴar dariya da ajiye wayar ƙasan zuciyarsa na masa kaikawo amma y

ana turewa dan yayi alƙawarin mantawa da ita, zai cigaba da mata kallone kawai irin na ƙanwa kuma matar amininsa insha ALLAHU.

    Shawarar Jamal ta masa, dan haka ya taimakawa Anaam daketa hawaye har yanzu ta shirya, shima dai a gurguje yay nasa shirin

. Duk yanda yaso tai taku daga bedroom zuwa waje ta kasa, ko bedroom

ɗ

in ta kasa iya ƙarasa fitowa zafi kawai take ambata tana hawaye, gashi duk ta langa

ɓ

e masa kamar mara ƙashi a jiki. Dole ya

ɗ

auketa gaba

ɗ

ayanta ya fito.....

   



Ranta fes ta tash

i yau kamar yanda ta kwanta sakamakon jin ƙwarin gwiwa daga sirrin su aunty Safarah. Gaba

ɗ

aya cikin yaƙini da imanin maganin da suka batan yayi aiki take. Tana idar da salla cike da karsashi ta shiga kitchen da kanta ha

ɗ

a breakfast. Hakan ba ƙaramin mamak

i ya bama maman Abu ba. Sai dai bata iya cewa komai ba dan ta fahimci uwar

ɗ

akin nata tana a farin ciki, tasan kuma yana da nasaba ne da abinda taga tanayi jiya. Sai taji inama zata fahimceta kuma ta isa ta bata shawara akan abinda take kallo ba komaiba. T

aji sanda su aunty Safarah ke tabbatar mata maganin matane suka bata, ita kuma ta aminta da hakan saboda bata da ilimin banbancewa, ta sani Fadwa nada rawar kai da

ɗ

agawa, dan duk wanda ya kwana ya tashi a gidansu yasan ita

ɗ

in boss ce musamman akan ƴan ai

ki, to amma kuma duk da kasancewarta a haka

ɗ

in bata ta

ɓ

a tunanin ganinta da wani mugun hali da ya zarta wa

ɗ

annan

ɗ

in ba, tanaji a ranta kuma da wani zai fahimtar da ita abinda su aunty malika suka bata nada banbanci da maganin mata ƙila bazatai amfani das

hi ba duk da bata san zuciyarta ba dai.

   Tana aikin gyaran sashen nata ita kuma tana ha

ɗ

a breakfast mai rai da lafiya a kuma nutse, dan dama dai shiriritarta da son jiki ke hanata yi

ɗ

in a yanda ya kamata bawai dan bata iya ba. Cikin ƙanƙanin lokaci ƙ

amshi ya gauraye ko'ina, cike da nisha

ɗ

i ta kammala ta koma bedroom ta gyara jikinta. A yau zata kawo duk wani iskanci da jiji da kan Anaam a gidan nan, dan babban burinta tai gaba ta barta da mijinta salin alin.

   Ƙarfe takwas da wasu ƴan mintuna ta n

ufi sashensa dan tasan ya tashi zuwa yanzu, shi ba ma'abocin barcin safe baneba ma, amma a yanzu tunda yana gida ba aiki zai fitaba tasan ko yaya zai

ɗ

an kwanta.....

    

   Fitowar Fadwa yayi dai-dai da fitowarsa

ɗ

auke da Anaam daga sashenta. Babu s

hiri taja birki ƙirjinta na dukan tara-tara bama uku ba, shi sam baimaganta ba dan hankalinsa gaba

ɗ

aya ya tafine ga kallon Anaam yana murmushi, saboda tsokanarta yake akan raguwace ita tana tuttura masa baki da kauda fuskarta gefe. Anaam

ɗ

in kam sarai ta

ganta, duk da halin da take ciki hakan bai hanata ganin wannan wata dama bace, ada taƙi yarda ta riƙesa, a yanzu kam saita saƙalo hannayenta a wuyansa duk biyu tana sake sakin kuka da cusa kanta a ƙirjinsa. Shiko da bai san dalilin yin hakan ba sai ya

ɗ

an

manna mata kiss a goshi da sakin siririyar dariya. A hankaki yake taku har zuwa wajen motar tasa, ya dureta ƙasa tare da jinginata da motar. 

    “Ina zuwa”.

Ya fa

ɗ

a yana barin wajen, batace komai ba sai dai idanunta na satar kallon sashen da Fadwa d

ake binsu da kallo har yanzu kamar a birkice take. Da sauri Fadwa tai baya alamar bata buƙatar ya ganta, shima da yake ALLAH yasa hankalinsa ba wajen yake ba sai bai lura da ita ba ya wuce yanzu ma. Mintuna da basu fi uku ba ya sake fitowa hannunsa da key

ɗ

in motarsa. Sake wucewa yay abinsa batare da yanzu

ɗ

in ma ya ganta ba dai...

   A gaban idonta ya sake

ɗ

aukar Anaam ya saka a mota, shima ya shiga suka fice gidan. Tai baya kamar zata fa

ɗ

i maman Abu da itama komai ya faru akan idonta ta riƙota. “Hajiya

dan ALLAH ki kwantar da hankalinki”. Maman Abu ta fa

ɗ

a muryarta cike da damuwa itama. Da taimakonta Fadwa ta koma ciki, ta

ɗ

akko mata ruwa amma sai ta hanka

ɗ

ar da shi ya zube, wasu zafafan hawaye da sai yanzu suka sami damar fita a idanunsata suka shiga r

ige-rigen sauka a fuskarta. Maman Abu dai batai fushiba, takai zaune kusa da ƙafafunta a

ɗ

arare ta sake fa

ɗ

in, “Hajiya dan ALLAH karki

ɗ

aga hankalinki, wannan ka

ɗ

anne daga halin maza idan suka ƙara aure. Amma inaga ki bincika kiji mike faruwa tukunna kamar

zaifi. Koba komai kin jefa tsuntsu

ɗ

aya da dutse biyu. Na farko dai zaki san mike faruwa, na biyu kuma zaiji kunyarki idan fitar bata da wata babban dalili da farar safiyar nan. Amma idan na shiga hurumin daba nawa ba kiyi haƙuri..”

   Idanu Fadwa ta s

ake rumtsewa da ƙarfi zuciyarta na wani irin zafi da ra

ɗ

a

ɗ

i, dan tabbas abinda Shareff yayi ya sake zuzuta zafin daya sauka mata lokaci guda, kishi ya rufe idonta ta kasa ji a ranta wata matsalace ta sakasu fita gidan da safen nan bawai lafiya ba.....

 

  Waya ta

ɗ

auka da sauri ta fara laluben layin aunty Safarah. Bata tsaya ko gaisuwa ba ta sakar mata kuka. 

   “Subahanallahi Fadwa lafiya kuwa?”.

  “Aunty Wlhy maganin beyiba, yanzu fa da safen nan ya fito

ɗ

auke da ita suna farin cikinsu da dariya s

uka bar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login