Showing 63001 words to 66000 words out of 216641 words
/>
uba.
Ko gaisuwar da sakatariyarsa ke masa bai amsa ba, hannu kawai ya
ɗ
an
ɗ
aga mata duk da washe baki da take faman yi da tayasa murnar aurensa. Har ya kama handle
ɗ
in ƙofar office
ɗ
insa zai shige ya juyo. “Bana bukatar kowa yasan ina nan ok”.
“Yes sir”.
Ta fa
ɗ
a cike da girmamawa a garesa. Shigewarsa yay harda murzama ƙofar key, bai zauna a cikin office
ɗ
in ba ya shige ainahin
ɗ
akin da yake gudanar da zane-zanensa. Har mafi yawan ma'aikata suka tashi babu
ɗ
uriyarsa, Khaleel yaso shiga ya dub
asa sai kuma ya fasa saboda tun bayan shigiwarsa ya biyo bayansa amma sakatariya ta sanar masa yace baya bukatar kowa.
Kiran sallar magrib ya sashi fitowa, shiru companyn alamar kowa ya tafi gida, sai masu gadi su biyu kawai dake gate. Nan ya tsaya
yay salla tare da su a massallacin dake cikin company
ɗ
in sannan ya fito. Harya
ɗ
auka hanyar gidansa ya canja, gidansu ya nufa, sai dai kai tsaye a gate
ɗ
in gidan su Anam yay horn, mai gadi ya bu
ɗ
e masa ya shige.
Duk suna falo gaba
ɗ
aya zagay
e da Anam dake faman rakin za'a gasa mata ƙafa da ruwan zafi. Taƙi yarda Mamie tai mata hakama aunty Mimi da suka dawo
ɗ
azun. Amrah ce ta kira Abie, isowar Abie
ɗ
in kusan dai-dai da shigowarsa, kusan su duka suka juya suna kallonsa da amsa masa sallamar da
yayi. Cikin girmamawa ya rissina ya gaida Abie da Mamie, aunty Mimi ma suka gaisa.
Tun shigowarsa ta ƙara ƙarfin kukanta, takuma ƙi yarda tako kalli sashin da yake. Haushinsa takeji sosai batare da tasan dalili ba. Takaici ya saka Mamie daka mata ts
awa..
“Wai wane kalar iskanci ne hakan Anam? Shin ke
ɗ
in ƙaramar yarinyace da kowa zaita fama dake akan abinda zai amfaneki.....”
Da ido Abie yay mata alamar tayi haƙuri, ta
ɗ
auke kai da ƙoƙarin barin wajen cikin takaicin ƴar tata. Abie yay murm
ushi da maida kallonsa ga Shareff da ke faman daƙilar waya kamar bai san abinda ake a falon ba, sake kallon Anam
ɗ
in yayi cikin sigar lallashi “Mamana to Yayanki yay miki ko?”.
Da sauri ta
ɗ
ago tana girgiza kanta, “Garama kowa yamin akan shi yamin
Abie”. Ta fa
ɗ
a cikin zafi-zafi da share hawayenta. Amrah ta ta
ɓ
e baki da barin wajen, yayinda aunty Mimi da Abie ke dariya.
“To saboda mi baki son nashi? Bayan tun
ɗ
azu muke nan ana fama dake ga ruwan har sun huce”.
“Aunty Mimi nidai bana so
ke kimun”.
Aunty Mimi zata kai zaune Shareff da har yanzu bai nuna yasan mi suke ba ya dakatar da ita. “Aunty barta, a canja ruwan dai”. Babu musu Aunty Mimi ta bashi waje ya zauna, ruwan zafin ta
ɗ
auka ta nufi kitchen. Anam kuwa ƙafarta ta shiga ja
baya, sai dai ta kasa jan jikinta saboda table
daya tokare ta. Shi dai bai kulata ba har aunty Mimi ta dawo da ruwan, Abie kuma dama yayi ficewarsa saboda wayarsa da aka kira. Ganin yanda ruwan ke turirin zafin ya ƙara
ɗ
aga hankalin Anam, cikin marairaice
wa take duban Aunty Mimi amma tai kamar bata gantaba itama.
“Ni wlhy bana son naka!!”.
Ta fa
ɗ
a da
ɗ
an ƙarfi da son sake jan jikinta baya ganin ya amshi towel babba da ƙarami a hanun aunty Mimi. Babban ya
ɗ
aura akan cinyarsa batare da ko kallonta ya
yi ba, ƙafin kuma ya saka ƙaramin a ruwan zafin, ƙafar tata ya kamo takai hannu zata rike, wani mugun kallon daya sata janye hanunta babu shiri ya watsa mata,
“Idan hanunki ya sake kawowa nan saina
ɓ
allashi shima kiyi jiyyarbaki
ɗ
aya”.
Kamar ta
rushe da kuka takeji, sai dai tayi alwashin bazata bar hakan ta faruba insha ALLAH. Yana
ɗ
aura towel
ɗ
in daya na
ɗ
oma ruwan akan kafarta dake kan cinyarsa alwashin nata ya zama tarihi, dan da gaske kukan ta sanya musu mai ƙarfi tana ƙanƙame ƙafar aunty mim
i dake kusa da ita tana matso masa towel
ɗ
in daga ruwan zafi.
Sosai yanda takeyi
ɗ
in ke neman sakashi dariya, amma ya danne da ƙyar ya cigaba da daddana mata ƙafar a nutse. Ta ha
ɗ
a uwar zufa kafin a gama, hatta da aunty mimi da tasha riƙo ta ha
ɗ
a tat
a zufar dan ba riƙon wasa Anam tai mata ba. Su Amrah da kukan Anam
ɗ
in ya sasu sake fitowa dole sun kasa daurewa sai dariya suke kwasa, aiko ta wawushi throw pillows ta shiga jifansu da shi. Duk yanda yaso daurewa kasawa yay sai da ya shiga layin ƴan dariy
a da Abie ma ya dawo yana yin tasa a gefe, Mamie ma dake a kitchen dariyar take kwasa dan borin Anam dabanne dana kowa.
Ba ƙaramin ƙuleta dariyarsa tayiba fiye data kowa, shi dai da baisan laifinsa ba bai bartaba sai da ruwan ya huce ya shafa mata
man da aka bata a asibiti sannan ya saki ƙafar da kumburin har ya fara sa
ɓ
ewa, sai ga mutuniyar gyangya
ɗ
i na
ɗ
ibar idonta. Da
ɗ
an sauran murmushin da bai bar fuskarsa ba yake tambayar aunty Mimi ko taci abinci dan yana son tasha maganinta.
“Inafa ta
ci, tunda Aysha ta kawota fa takema mutane bore a gidan nan har sai da Mamie ta mata tas. Anam
ɗ
in ya kalla cikin ido, babu zato hararar data wullo masa ta iso garesa. Da sauri ta kauda fuskarta dan batai tunanin zai juyo ba. Abie dake kallosu a gefe yace,
“Bara na maidata
ɗ
aki sai taci abincin acan kawai ta kwanta”.
Dakatar da Abie
ɗ
in yayi cike da girmamawa, dan bai kamata shi yana wajen ba yabarsa yay jigilar
ɗ
aukar Anam
ɗ
in. Cikin matuƙar zaro idanu da su
ɓ
utar baki Anam tace, “Wai Yayan ne zai
ɗ
a
uke ni?”.
Harara ya wurga mata, ta kauda kai gefe cikin ƙunƙuni take fa
ɗ
in, “Ni dai ALLAH bana so, garama a nemomin wheelchair........”
Ranƙwafowarsa kanta na shirin
ɗ
aukar nata ya sata ha
ɗ
iye abinda take fa
ɗ
ar da sauri tana ƙoƙarin zabura gef
e...........
✍
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littaf
i uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
0913484810_ZAFAFA BIYAR_
*_I
NAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Lit
tafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107 ko
*_ALLAH ka gafartama iyayrnmu_*
😭🙏🏽
[10/21, 2:25
PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO..
👉🏻
AREWABOOKS
🫶
🏻
_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_17_*
........Kasancewar Abie a wajen ya sashi ƙin cewa komai ya
ɗ
auketa gaba
ɗ
ayanta ya haura sama aunty Mimi biye da shi. Ɗakin Mamie suka nufa kamar yanda Aunty mimi tace.
Wata wawuyar ajiyar zuciya ta saki mai ƙarfin gaske lokacin da yake a
jiyeta akan gado, dan tunda ya
ɗ
akkota ta
ɗ
auke numfashinta da rumtse idanu zuciyarta na bugawa da sauri-sauri. Shi
ɗ
imma dake ƙoƙarin dannewar tashi zuciyar bugu take da gudu a ƙirjinsa har numfashinsa na seizing. Ajiyar zuciyar ya sauke tamkar ita, sai d
ai tasa ta fitane a
ɓ
oye. Sallamar Mamie ta sashi ha
ɗ
iye abinda ke masa kaikawo, tray
ɗ
in hanunta ya amsa yana
ɗ
an murmushi da fa
ɗ
in, “Mamie da kanki”.
Murmushin itama tayi batare da tace komai ba, ta harari Anam dake kwance lamo tana sauke ajiyar z
uciya. “Mai rakin tsiya yanzu waye yaji da
ɗ
in? Nikam zanga yanda zaki ƙare lokacin rainon ciki balle ranar haihuwa, mijinki dai yaga takansa ai”.
Dariya aunty Mimi ta sanya, yayinda Anam ke tura baki gaba, ta
ɗ
an saci kallon Shareff sai ko idonta ciki
n nashi. Sosai ya sarƙeta da su, sai da ƙyar ta samu damar fisgewa tari mai alamar sarƙewar yawu na kufce mata. Wani irin yanayi data kasa bama fassara ta karanto a cikin ƙwayoyin idanunsa, hatta da tsigar jikinta yamutsawa ta shigayi, ga tarin yaƙi tsayaw
a har sai da Aunty Mimi ta tadata zaune tana bubbuga bayanta. Kamar
ba shine sanadin komaiba cike da basarwa ya miƙama Aunty Mimi ruwan, a baki ta saka mata, sai da tasha sosai kafin tarin ya lafa idanunta har sunyi jajir. Sannu Mamie tai mata tana ƙoƙarin
ficewa domin nuna kara garesu tunda dai duk suna ƙoƙarin nuna kulawa gareta bai kamata ita saita tsaya ba.
Yana daga tsaye har Aunty Mimi ta bata umarnin fara cin abinci bayan ta
ɗ
aura mata tray
ɗ
in akan cinyarta. A hankali ta fara cin abinci, sai
ƙ
unƙuni take a zuciyarta na zamansa
ɗ
akin. Oho bai san tanayi ba, dan babu alamar zai fita
ɗ
in. Aunty Mimi ta miƙe ta fita saboda kiran mijinta daya shigo mata a waya.
Shiru
ɗ
akin bakajin motsin komai sai na ƙarar spoon da take juyawa a plate, dan
gaba
ɗ
aya tama kasa cin abincin yanda ya kamata, tarasa mike damunta, kunyarsa ko haushinsa, dan abinda ya faru a gidanta
ɗ
azun ya gagara barin zuciyarta. Jin shiru kamar baya
ɗ
akin ya sata
ɗ
an
ɗ
agowa da nufin satar kallonsa sai suka sake ha
ɗ
a ido. Kanta
ta maida ga abincinta tana sake tsuke fuska.
(Sai kallon tsiya) ta fa
ɗ
a a ranta. Kamar yaji mitake fa
ɗ
a ya zura wayarsa a aljihu yana
ɗ
an jan siririn tsaki. “Baki iya komai ba sai kallon mutane laziness”.
Kasa daurewa tai sai da ta
ɗ
ago ta kal
lesa idanunta cike da tsiwa. “Toni da baka kalleniba zaka san ina kallonka ne.....”
“What!”.
Ya fa
ɗ
a cikin
ɗ
an kausasa murya da waro idanunsa kanta sosai. “K! Wai yaushe na zama abokin wasanki ne a gidan nan?”.
Ƙin cewa komai tai, sai da
i bakinta a sama kamar zai ta
ɓ
o silin. A ranta ko addu'a take aunty Mimi ta dawo kafin ya fara zazzabga mata maruka. Ganin yana matsota tai saurin fa
ɗ
in, “Amma matarka
ɗ
azun datai iskanci agaban mutane baka hukuntata ba sai ni, kuma jinina da aka zubar sai
na rama”. Ta ƙare maganar wasu zafafan hawaye dake nuna tabbacin abun na ranta kamar zanen dutse har yanzu suka shiga rige-rigen sakkowa. Cak ya tsaya yana kallonta, kuka take sosai kamar wadda aka doka, kusan tsahon minti guda da wasu sakanni ta gagara t
saidasu. A hankali ya rumtse idanunsa, tare da furzar da ƙaramin huci daga bakinsa. Shiru bashi da alamar cewa komai balle lallashinta, itako sai ƙara matso hawayen take wani baƙin ciki da takaicinsa na sake hasalata, tabbas da ace lafiyar ƙafarta ƙalau
ɗ
a
kin zata bar masa....
“K sau nawa ina hanaki tarayya da wannan yaron amma kika maidani sauna? Bayan shi ba muharraminki ba itako *Matata ce!*”.
Karan farko da tunda ta fara kukan ta
ɗ
ago jajayen idanunta tana kallonsa cikin tsakkiyar ido. Shi
ma kallon nata yake a tsakkiyar idon......
Ita ta fara janyewa cikin ƙunƙuni tana fa
ɗ
in, “Ni dai baza'a rabani da masoyina ba”.
Sosai kalaman nata suka daki ƙirjinsa. Sai dai kafin yay wani yunƙuri aka dakatar da shi.
“Mike faruwa anan?”
.
Aunty Mimi dake shigowa ta fa
ɗ
a cikin dariya. Ita ta fara janye nata idanun, batare da tace komai ba ta zame ta kwanta. Shima numfashi ya
ɗ
an fisga, cikin yanayi kamar mai borin kunya ya
ɗ
aga kafa
ɗ
arsa. “Nothing Aunty. Zan wuce gidane goodnight”. Kaf
in ta samu damar cewa wani abu yayi ficewarsa. Da kallo ta bisa har ya fice, kafin ta juyo ga Anam dake faman sauke ajiyar zuciya.
Komai batace mataba, sai da ta tadata zaune ta bata abincin da kanta tare da magungunanta sannan ta fiskanceta da ƙyau.
Kai tsaye tace, “Mamana kina son Shareff ko??!...”
“God for bid Ummie”.
Ta fa
ɗ
a cikin tarar numfashin Aunty Mimi da saurai.
“Sure?”.
“Yes Ummie”.
Yanda ta bada amsar da ƙwarin gwiwa yasa Aunty Mimin ha
ɗ
e fuska tana mata kallon sama da
ƙ
asa. Cikin rashin wasa tace, “To *_BABU SO MIYA KAWO KISHI?!”*.
“Kishi kuma Aunty? A dalilin mi zanyi kishinsa?”.
Ko amsa
ɗ
aya Aunty mimi bata amsa mata ba, sai dai ta kafeta da ido ganin hawaye na ciko mata ido. cikin
ɗ
an
ɗ
age kafa
ɗ
a tace,
“Okay fine kwanta kiyi barci”.
Kwanciyar tayi, tana ta faman ALLAH ya kiyaye ta so wannan mutumin a zuciyarta, a fili dai bakinne kawai ke motsawa babu sautin fitar magana......
★★
A hankali yake driving
ɗ
in tamkar baya so ko kuma shi ka
ɗ
aine a titin, motoci da yawa sai sun masa horn yake
ɗ
an kaucewa ya basu hanya su wuce, ga kiran Fadwa dake faman shigo masa waya babu ƙaƙƙautawa. Sai da tai wajen bakwai baida alamar
ɗ
auka, ana takwas
ɗ
inne ya fisgi wayar a fusace daga change daya sata ya
kai kunne. Sai dai baiyi magana ba dan inhar ransa ya
ɓ
aci baya son ya ringa cewa komai....
“My son!”.
Muryar aunty Mimi tazo masa a bazata. Da sauri ya cire wayar a kunensa ya kalla. Tabbas Aunty Mimi
ɗ
ince ba Fadwa ba. Yawu ya ha
ɗ
iye da ƙoƙarin s
aisaita kansa. “Yes small Mom ko nayi mantuwa ne?”.
“Da alama tunda ka tambaya ƙila kayo
ɗ
in”.
Ƴar dariya yayi yana shafa kansa da lanƙwasa kan motar ya shiga layin gidansa. “Aunty kenan, da alama magana kike nema dai kawai”.
“Kusan ha
kan, sai dai kai tsaye zan yita, kamar yanda nayi a
ɗ
ayan
ɓ
angaren”.
A hankali ya tsaida motar a ƙofar gate, sai dai baiyi horn ba. “To ina saurarenki mamana!”.
“Babana kana son Anam ko?!”.
Da ace ruwa yake sha ko cin abinci babu shakk
a sai ya ƙware dan abinda Small mom
ɗ
in nasa ta fa
ɗ
a yazo masa a baza. Ya ha
ɗ
iyi yawu da sauri jin maƙoshinsa na ƙafewar danshi. Yay ƙoƙarin saisaita kansa kai tsaye yace ni da nai aure sati guda kuma”.
“Ba labarin aurenka nake tambaya ba, dan nima b
an manta lissafin ba. Ka bani amsata kawai”.
Steering ya
ɗ
an daka yana cije lips, cikin son kauda mata dukkan wani tunani babu ko gargadar murya ya bata amsa.
“Aunty ni matata kawai nake so, bayan ita babu wata a raina”.
Shiru Aun
ty Mimi tai, sai kuma ta saki murmushi mai sautin da har yaji, cikin dakewa tace “Sure?”.
“Babu kokwanto a maganata Mom”.
“Okay fine. To amma *_BABU SO MIYA KAWO KISHI?!*”.
“Kishi kuma?! Sai dai na zuminci”.
Ƴar dariya aunty Mimi tai
da fa
ɗ
in, “Lallai kam”. Tana yanke wayar.
Tamkar wanda aka zarema lakar jiki haka yay baya luuu jikin sit ya kwanta, idanunsa da suka canja launi ya lumshe, tsahon mintuna ya kasa horn balle yunƙurin shiga gidan. Ga kiran dake shigo masa waya da bay
a raba
ɗ
ayan biyu Fadwa ce amma ya kasa yin komai. Sai da ya sake shafe kusan mintuna goma sha biyu har mai gadi ya gaji da leƙowa ransa fal mamakin lafiya sannan yay masa horn.
Da
ɗ
an gudunta ta fito, duk da ranta a
ɓ
ace yake saboda kiran da take
jera masa yaƙi dagawa sai ta danne saboda shawarar su Sima da take hange mafita a gareta basai ta cigaba da tada jijiyar wuya a wajensa ba. Ta
ɗ
anesa tare da maƙalƙalesa, ko kulada