Showing 111001 words to 114000 words out of 216641 words
a mota dan shi bama zai iya driving
ɗ
in ba. Da farko tsokanarsa ya dingayi, sai da yaga baya cikin good mood ne ya koma nasiha a garesa, dan kuwa dai shi
ɗ
in
shaidane akan abinda Shareff yake
ɓ
oyewa a zuciyarsa tsahon shekaru, sai dai ko'a yanzun ma bai nuna masa yama fahimcesa ba yadai bashi shawarwari kawai. Har suka iso bai dai ce komai ba, sai da zai fita ne yace masa “Thanks” a taƙaice. Da kallo kawai Fhar
han ya bisa, sai kuma ya girgiza kansa yana murmushi.
Kai tsaye sashensa ya wuce duk da yanada tabbacin zuwa yanzu babu kowa a gidan, ya zube cikin kujera yana furzar da huci mai zafi lokacin da yake kai bayansa ga kujerar. Ya lumshe idanunsa da
yake jin sun masa matuƙar nauyi. Kusan mintuna goma ya
ɗ
auka a wajen yana kokawa da abinda zuciyarsa ke saƙa masa, kafin ya miƙe ya nufi bedroom
ɗ
insa. Wanka ne a ransa, dan haka bai zauna ba ya zame kayan jikinsa ya shige bathroom.
Koda ya fito jikinsa k
awai ya tsane ya zura jallabiya yasa turare ka
ɗ
an. Hakkinsa ne ya duba kowaccensu, duk da kuwa tunda Fadwa ta dawo gidan taƙi yarda su ha
ɗ
u. Sashenta ya fara zuwa batare da tunanin zai samu kowa ba. Turus ya
ɗ
anyi da mamaki, hatta fuskarsa sai da ta nuna d
an bai zaton samun kowa ba. Fadwa da ke kwance ta
ɗ
ora kanta saman cinyar aunty Malika tai masa kallo
ɗ
aya ta kauda kanta tana jan siririn tsaki ciki-ciki yanda bazaiji ba. Kallonta yake amma taƙi yarda su ha
ɗ
a ido, ya
ɗ
an girgiza kansa kawai. Komai baice
ba ya fito a falon dan ko sallamarsa babu wanda ya amsa a cikinsu, sai kuma binsa suke da kallon banza....
“Lallai wannan mijin naki ya cika
ɗ
an iska Fadwa. Yanzu muna amtsayin ƴan uwan uwarsa amma yay mana wannan kallon banzar babu ko gaisuwa ya f
ice”.
“Ke ko ya zai gaishemu kansa na hayaƙin asiri Safarah. Ai bayin kansa bane, dole fa su Aunty Nafi (Mommy) sai sun tashi tsaye dan Shareff ya shiga kaidun wa
ɗ
annan mutanen wlhy”.
Kuka Fadwa ta sake rushewa da shi tana kiran ta shiga uku. Ciki
n zafin rai wadda batace komaiba tun
ɗ
azun ta daka mata tsawa. “A gidan ubanwa kika shiga ukun? Idan taƙamarsu asiri da tsubbu gaban iyayen gidansu sukazo. Har miye su? Mi akai akayi wannan ƴar yarinyar da bata wuce ki fetota a hancinki da makirci kawai ba
. Danni banga abin
ɓ
ata lokaci agareta ba balle ku
ɗ
i na neman asiri. Wannan yaƙin da kanki zakiyisa in har kin cika ke
ɗ
in jinin baba yalwa ce (Kakarsu data haifi mahaigiyar Mommy, Gwaggo, mahaifin Fadwa, mahaifiyar Bibah).
“Aunty Lawusa dolene nai
kuka, wlhy shima na tsanesa, bana son ganinsa munafiki ne”.
Yanda take maganar tana kuka yasa Aunty Malika sake jawota jikinta ta rungumeta. Kuka ta sake fashewa da shi. “Aunty yanzu fa zuwa zai ya kwana da ita, shike nan sun rabani da mijina.....”
“Basu isa rabaki da mijinki ba, ki kuma kwantar da hankalinki shi bai isa kusantarta ba, bama a yau ba har abada, yanda ta shigo haka zata bar miki gida sai dai ta koma ta cigaba da rabama abokan shashancin nata a ƙasar data fito”.
Ɗagowa Fadwa
tai tana girgiza kai, “Aunty baki san waye Shareff bane, wlhy sam baida haƙuri akan mace, ko fa
ɗ
a yay da ita zai iya neman biyan buƙatarsa shi babu ruwansa”.
Dariya aunty Lawusa tayi sai kuma ta ha
ɗ
e fuska. “Malama ki mana shiru haka, idan shi hrj ne
ƙarshen dai maitar mace kenan ko? To bai isa tarayya da yarinyar can ba har abada tunda ya taka abun can da ƙafafunsa”.
Sosai Fadwa ta zaro idanu “Aunty wane abu wai?”. A tare suka sanya mata dariya, aunty Malika ta fiddo ƴar kwalba a jikkarta har guda
2. Ba kinga nayi turaren wannan ba
ɗ
azun? Na kuma barba
ɗ
e ƙofar falonki da wannan yanzun?”. Kanta ta jinjina mata. Ta dafa kafa
ɗ
arta tana murmushi, to wannan da kike gani sunansu *
ɗ
an ka
ɗ
afi da ni ka
ɗ
ai ce mace* mu dukanmu nan babu wacce bata aiki da shi
a gidanta, kuma munga biyan buƙata shiyyasa kema muka amso miki, dan haka ki kwantar da hankalinki indai wannan yarinyar ce da ƙafafunta zata bar miki gidanki, ko zasu kwana manne da juna wani abu bazai ta
ɓ
a shiga tsakaninsu ba”.
“Ni wlhy ko gadon
ma bana ƙaunar su ha
ɗ
a aunty, kai ko hanunta bana son ya ta
ɓ
a riƙewa a gidan nan”.
“Wannan duk mai sauƙi ne, kedai kawai ki saki bakin aljihu, dan yanzu babu boka babu malam maganin mata sune ke ƙwatar mace, shiyyasa mukayo miki ha
ɗ
insu gasu nan na mu
samman yanzu haka ma Hajarah zata taho miki da wasu daga Niger, Fadwa sai kin koma juya Al-Mustapha inda kike so, balle
ke ma da kika gama morewa da samun mabuƙaci, ta wannan hanyar zaki banbance masa tsakanin aya da tsakkuwa ki kuma damƙe abunki dan dama
naki ne shi ka
ɗ
ai. Tun farko su Aunty (gwagg halima da Mommy) sunyi sakaci ai da basu ha
ɗ
aki da ha
ɗ
i na musamman ba kafin aure da Shareff bai ta
ɓ
a kallon wata mace ba, kai auren nan ma da bai sai sun wahal da kansu ba da kansa zai bijire wlhy. Amma ko yanz
u bata
ɓ
aci ba muna tsaye kanki”.
Fuskar Fadwa ta washe da murmushi, ta rungume auntys
ɗ
in nata cike da farin ciki, jitai gaba
ɗ
aya duk wata damuwarta tama gushe, dan tayi imani da duk abinda suka fa
ɗ
a tunda ita
ɗ
in shaidace akan yanda suke juya gidans
u da mazajensu duk da sunada kishiya, aunty Malika ma su uku ne amma idan kaga yanda mijinsu ke rawar kai a kanta saika
ɗ
auka ita
ɗ
aya garesa ko kuma amarya, sai dai itace ta tsakkiya........
✍
🏻
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBI
N IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAK
U BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
[11/4, 12:39 PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_40_*
...........Ya jima tsaye a ƙof
ar sashen tamkar mai nazari, kafin ya
ɗ
aura hanunsa akan handle
ɗ
in ya mur
ɗ
a a hankali. Ƙamshi dai da aka sani da sashen kowace amarya ne ya fara tarbarsa, ya shiga da sallama kan lips
ɗ
insa idonsa na zagayawa kan komai na falon. Ya turo numfashi mai
ɗ
an ƙ
arfi ta hancinsa, cikin tafiya kamar mai irga steps ya nufi bedroom
ɗ
in da yake saka ran samunta, dama 3bedrooms ne a sashen iri
ɗ
aya dana Fadwa ne, sai kitchen, store, falo, bedrooms biyu suna facing juna a corridor guda,
ɗ
aya na a can gefe kusa da dining
alamar dai na baƙine. Nan
ɗ
in ma dai sai da yay
ɗ
an jimm sannan ya tura ƙofar, babu kowa, sai dai shima yasha kaya tsaff. Maidawa yay ya rufe,
ɗ
ayan ya bu
ɗ
e.
Kwance take ta dunƙule waje
ɗ
aya, tare da lullu
ɓ
e duka jikinta da bargo. Hawaye take sosai g
a rawar sanyi alamar zazza
ɓ
ine a jikinta. Ya
ɗ
au tsahon minti uku yana kallonta duk da ba fuskarta ce a bu
ɗ
e ba kafin ya cigaba da takawa cikin
ɗ
akin sosai fuskarsa a tsume har yanzu da takaicin su aunty Lawusa, dan ma baiji abinda suke shiryama Fadwan ba
kenan..
Isowarsa gab da gadon ya bashi damar jin yanda take sauke ajiyar zuciya a jajjere har tanayi kamar zata shi
ɗ
e. Sai kuma rawar sanyin da takeyi har yana iya ganin ka
ɗ
awar jikinta duk da a lullu
ɓ
e take. Hannu ya kai ya yaye bargon baki
ɗ
aya, h
ucin zafi sosai ya bugesa.....
“Shiii!! wayyo sanyi-sanyi....” ta fa
ɗ
a tana ƙoƙarin riƙo bargon da ya janye
ɗ
in, bai bata damar yin hakan ba, ya kai hanunsa na dama saman goshinta. Sosai kan nata ma ya
ɗ
auki zafi. Zumbur ta miƙe, dan sai yanzune ƙamsh
in turarensa ya kai ga hancinta, gaba
ɗ
aya tama shafa'a da inda take. Tai saurin gyara glass
ɗ
inta da ya sirranta kumbiri da jaan da idonta sukai tana ja da baya...
“Kina tunanin hakan da kika za
ɓ
ama kanki shine maslaha? Duba yanda jikinki yay zafi, i
danunki suka kumbura saboda kukan da bazai miki amfani ba bayan kin san hakan a gareki matsala ce babba. Garama ki nutsu domin kukanki da borinki bazai canja komai ba”.
Wani irin kuka ne ya kufce mata na takaici da ƙara jin zafinsa. Yaja siririn
tsaki da juyawa ya fice a
ɗ
akin. Fillo ta
ɗ
auka ta wurgama bayansa duk da ya riga ya fita sai ya samu ƙofa, ta ƙara
ɗ
aukar wani ta jefa. Sai da ta jefa uku sannan ta zame ta kwanta tana cigaba da kukanta da ita kanta ta gaji da yinsa. Kusan mintuna bakwai
ya dawo, akan fillos
ɗ
in data wuwwulo ya fara sauke idanunsa, ya
ɗ
an girgiza kansa kawai ya tsallakesu. Cup
ɗ
in da
ɗ
auke da tea ya ajiye tare da magani, batare da yace mata komai ba ya sake fita, bai jimaba ya dawo da goran ruwa.
“Tashi zaune” ya f
a
ɗ
a cikin bada umarni, dan yasan idan yay mata laku-laku bayin yanda yake so zatai ba. A yanzu
ɗ
in ma duk da a yanda yay maganar sai da ya sake maimaita mata a
ɗ
an tsawace sannan ta tashi. Da kansa ya gyara mata filo jikin fuskar gadon ya kuma taimaka mata
ta jingina da ƙyau. Kusa da ita ya zauna yana mai kallonta tamkar mai nazari. Ita dai taƙi yarda ko sau
ɗ
aya ta kallesa. Numfashi ya
ɗ
an furzar da
ɗ
akko kofin shayin ya miƙa mata. Cikin
ɗ
ashewar muryarta tace, “Ni na ƙoshi”.
A karon farko ya saki
guntun murmushi dan shi dariya ma take bashi, yana dannewa ne kawai. Ya
ɗ
an rufe idonsa ya sake bu
ɗ
ewa a kanta. “Shi borin naki ya shafi har cikinki da lafiyarki kenan?”. Ya fa
ɗ
a cikin sauƙaƙa muryarsa har yanzu da murmushi akan fuskarsa. Baki ta tura gab
a da ƙoƙarin zamewa zata sake kwanciya ya riƙota. Son zame jikinta take amma ya hana hakan, sai ma jawota da yay gaba
ɗ
aya ta dawo jikinsa. Tsuma jikinta ya farayi, murya na rawa tace, “Nidai ka sakeni bana so”.
“An gaya miki nima ina so ne?”.
Yay
maganar a hankali cikin kunenta. Da sauri taso janye jikinta amma ya hana hakan, murmushin dake son sake kufce masa ya danne, ya
ɗ
akko cup
ɗ
in shayin ya sake miƙa mata,
ɗ
ago idanunta da suka cika da ƙwalla tai ta kallesa, ganin ganda yay kicin-kicin da fu
ska ta maidasu ƙasa. “Bacci nake ji gashi kina
ɓ
ata min lokaci”.
So take ya fita ya barta dan haka ta amsa, ya ringa ya gama wucewa, dan haka ta kafa kofin a baki tai masa shan ruwa. Shi da kallonta kawai yake, ta miƙa masa kofin zata sake zamewa ta
kwanta ya riƙota. Zatai magana ya harareta, baki ta murgu
ɗ
a masa a kaikaice sai dai sarai ya ganta, baibi takanta ba ya
ɓ
alla magani da ruwa ya bata. Tana gama sha bata yarda ta kallesa ba tai wuf ta kwanta tare da jan bargo ta rufe har saman kanta. Shima
baice mata komai ba ya
ɗ
auka wayarsa yana dubawa. Sai da ya tabbatar barcinta yayi nisa sannan ya
ɗ
auka kofin data sha tea
ɗ
in ya fito bayan ya kashe mata wuta....
A hankali ta sauke ajiyar zuciya dan likimo dama tayi ba barcin take ba. Ta
ɗ
anji ƙa
rfin jikinta dama akwai yunwa tare da ita, sai dai duk da hakan jiri na
ɗ
an
ɗ
ibarta ka
ɗ
an-ka
ɗ
an. Ƙofar ta tashi ta sakama key sannan ta cire kayan jikinta ta saka masu sauƙin nauyi, toilet ta shiga tayo alwalar kwanciya ta dawo ta haye gadon dajan bargon t
a ƙudundune dan har yanzu sanyin bai gama sakinta ba.
Daga shi har ita makara sallar asuba sukai, haka ya sashi yin salla a gida, yana kuma idarwa ya koma ya kwanta kamar yanda itama a nata
ɓ
angaren kwanciyar ta sakeyi. Barcine cike da idonta, da
alama maganin daya bata yana saka barci.
Ƙarfe kusan sha
ɗ
aya ta farka. Alhmdllhi babu zazza
ɓ
in hakama ciwon kan. Sai dai jikinta babu ƙarfi kamar yanda zuciyarta babu da
ɗ
i. Ɗakin ta gama ƙarema kallo da yaba ƙoƙarin iyayenta duk da batajin zatai tsa
hon zangon zama a wannan gidan. Ta wuce toilet tana sake tabbatarma kanta taƙaitaccen zama zatai. Da ruwa mai
ɗ
umi sosai tai wanka, koda ta fito
har ta gama shiryawa babu motsin kowa, taci alwashin bazata ƙuntata kanta ba, ba kuma zata sake yarda tayi kuka
ba zatai yaƙin barin gidanne da ƙarfin zuciya dana ƙwanji, dan haka ta gyara gadonta sannan ta fito falo. Anan
ɗ
in ma komai ya mata ƙyau dan an saka kalar da tafi so ne a rayuwarta. Tai
ɗ
an murmushi tausayin iyayenta na ratsata, da sun sani basu wahal da
kansu ba ma. Kitchen ta shiga shima ta ƙare masa kallo har store dake cike da kayan abinci na gara. Ta shiga
ɗ
ayan bedroom
ɗ
in nan ma komai abin birgewa. Tunawa da wayarta data baro bedroom ya sata komawa, ta
ɗ
akko ta fito ta tuna bata shiga
ɗ
ayan
ɗ
akin da
ke facing nata ba. Kanta tsaye ta shiga kamar ko'ina, tai turus da ganin wanda batai zaton gani ba a ciki. Zaune yake a bakin gadon da alama yanzu ma ya tashi a barci, bu
ɗ
e ƙofar ya sashi
ɗ
ago idanunsa. Ita ta fara janye nata cike da basarwa taja baya da n
ufin maida ƙofar ta rufe tana
ɗ
an tsuke fuska da fa
ɗ
in “Good morning”.
Bai amsa mata ba, bai kuma janye idanun nasa a kanta ba harta maida ƙofar ta rufe. Cikin
ɗ
an ƙunƙunini da murgu
ɗ
a baki tabar wajen. Falo ta koma tai zamanta ƙafa
ɗ
aya kan
ɗ
aya tan
a kunna wayarta.
Agogon dake
ɗ
akin ya kalla, ganin har goma da rabi tayi ya sashi miƙewa ya fito a
ɗ
akin, harya nufi hanyar falo sai ya tsaya cak, da baya ya dawo ya bu
ɗ
e
ɗ
akin data kwana ya shiga. Bai damu da rashin samunta a ciki ba ya shige toile
t
ɗ
inta, wanka yayi tare da
ɗ
aukar cikin sabbin brush
ɗ
inta ya bu
ɗ
e
ɗ
aya yay amfani da shi. Towel
ɗ
inta ya
ɗ
auro, ya riƙo wani a hannu yana goge jikinsa. Gaban mirror
ɗ
inta ya ƙarasa yana bin kayan kwaliyyar dake kansa da kallo
ɗ
aya bayan
ɗ
aya, iska ya
ɗ
an
furzar daga bakinsa, sai kuma ya nufi ƙofa, ka
ɗ
an ya leƙa kansa duk da yasan bawai zai iya hangota bane....
Har yanzu tana falon zaune abinta tana buga game hankali kwance, kai kace ba ita bace ta gama bori da rusar kuka ba jiya da sauran kwanakin d
a suka gabata. Jin kamar ana kiran sunanta ya sata
ɗ
agowa takai dubanta ga hanyar corridor
ɗ
in. Baki ta murgu
ɗ
a jin ya ƙara kiranta cikin
ɗ
an daga murya, cikin magana ƙasa-ƙasa da ba'ajin mi