Showing 123001 words to 126000 words out of 216641 words

Chapter 42 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

76



    “Relax!” 

  Ya fa

ɗ

a cikin sarƙewar muryar wanda ya farka a barci, domin samar da nutsuwa daga mutsu-mutsun data cigaba dayi har yana iya jin yanda zuciyarta ke harbawa da sauri-sau

ri akan ƙirjinsa. Babu alamar zata nutsu

ɗ

in, dan jin muryar tasa ma da alama sake hargitsata yay a dalilin ganewa da tuna komai mai alaƙa da inda take. Sarai ya fahimci yanzu ba tsoron bane, borin kunyane kawai tattare da ita, dan duk ƙoƙarin da yake na s

on tama bu

ɗ

e ido ta dubesa hakan ya gagara, sai faman san zame jikinta take da nashi da kuma ƙoƙarin hana ƙirjinta sauka kan nasa ta hanyar tokare tsakaninsu da hannayenta. Dariya sosai ta bashi, amma sai ya gimtse baiyiba ya matsa ka

ɗ

an daga gareta. Damar

data samu kenan ta wantsala gefe fa

ɗ

uwar dai daya gudar mata tun farko sai gata tayita, zafin daya ratsata ya sata sakin ƴar ƙara. Yanzun kam bai iya daurewa ba sai da ya murmusa, batare da yace mata komai ba ya tashi yay shigewarsa bayi har lokacin da mu

rmushin akan fuskar tasa.

        Sai da ta gama ƴan matse-matsen hawayenta sannan tai wuf ta miƙe jin kamar alanar zai fito, key

ɗ

in da idonta ya gani a gadon ta

ɗ

auka ta nufi ƙofa da sauri hijjab

ɗ

inta a hannu da galashinta da shima ALLAH ya bata sa'ar

gani. Fitowarsa dai-dai da ficewarta a

ɗ

akin.....

       Bayan idar da salla tagumi ta zabga ranta fal takaicin abin kunyar daya faru a

ɗ

akin Yaya MM daren jiya, ta rintse idanunta dake cikin glass tana cije lips kamar ta tariyo komai ta goge a rayuwa d

a zuciyarta ko zata samu sukuni. Tamkar tana a gabansa ta murgu

ɗ

a baki da miƙewa, tana na

ɗ

e sallayar tana mita cikin yaren malay. “Idan kaga ma na sake kallon hanyar sashen can naka ba riƙeni na kwana ba kace har abada bazan fitoba ma mana, ko kunya bayaji

yana mazurai da zare ido amma zuciyarsa saninta sai ALLAH. Toni an fa

ɗ

a masa waccan shashashar matar tasa ce dake hauka akansa, mtsoww! Tana wani fiffika ita mai miji kamar ance ana son mijin natane balle ra'ayin zama da shi. Aikin

ɓ

urr miye abin so jikin

wannan mutumin mai baƙin hali, sai dai ita

ɗ

in dan dama duk jirgi

ɗ

aya ya kwaso su mtsoww!!”. Haka ta dinga mitar har takai kwance kan gado, kasancewar barci ne taf da idon nata cikin ƙanƙanin lokaci yay awan gaba da ita tsiwa fal bakinta daya tashi sama

kamar zai ta

ɓ

o p.o.p.

        

★★★

     Kamar su, itama dai makarar tata bai hanata tashi yin salla akan lokaci ba, koda ta idar kuma kasa komawa tai ta kwanta kamar yanda tai niyyar yi, sai ta

ɓ

ige da kiran wayar aunty Malika dan a yanzu sune ke bat

a dukkan ƙwarin gwiwar da bata samunta a gun kowa hatta mahaifiyarta data san suma suna a cikin tasu damuwarne game da wannan auren *ƙaddara ko biyayyar* daya sami mijinta da rana tsaka. Cikin muryar barci suka gaisa da aunty Malika...

      “Fadwa badai

kin saka shashanci a zuciyarki kin gagara barci ba? Yanzu saboda abunda baida amfani kika za

ɓ

i hana idanunki barci bayan mun gama miki da matsalar?”.

    “Aunty naso mantawa da komai tamkar yanda kuka fa

ɗ

a sai dai na kasa. Wlhy na tsaneta shima a yau naj

i na tsanesa. Tare fa suka kwana a sashensa da ita”. Ta ƙare maganar da rushewa da kuka. Aunty Malika taja tsaki tana tashi zaune. “Lallai Fadwa ke shashasha ce gaskiya, yo duk da nasan cewar baki girmi yarinyar nan ba sai dai kuyi sa'anni kuma ita

ɗ

in gir

man turaice ai banyi tunanin samunki haka muguwar lusara ba. Har mi akai wai akai wannan tsefatar yarinyar da ka

ɗ

an tafi wada tsaho. Fadwa kefa girman Nigeria ce, Nigeria

ɗ

in ma Arewa, arewar ma kano kuma matsayin ƙabilar hausawa. Tunda kika taso a gidanku

bayan mahaifiyarki kin sameta tare da wata matarne kafin ta fita tabar gidan, kinga kenan kinsan minene kishiya, kin san ilimin zama da ita tunkan ki bu

ɗ

e ido kiga wata da sunan kishiyarki. Idan har kika cigaba da zubar da mutuncinki wajen zaman yin kuka

ko bari Mijinki yaga lagonki to lallai k baki cika jinin zuri'armu ba.....”

     Cikin tarar numfashin aunty Malikan tace, “Aunty wlhy nayi dukkanin ƙoƙarina, ban aikata wani abu sa

ɓ

anin wanda kukace nayi ba”.

         Ajiyar zuciya aunty Malika ta sauke

. “Haka nake sonki ƴa tagari, ki zama jaruma kuma jajirtacciya a gidanta bawai lusara ba. Kamar yanda na fa

ɗ

a miki yanzu ba'a bin boka ba'a bin malam akan kishi, kissa da kisisina da magungunan mata sune takubban ƴaƙar kishiya musamman irin taki da babu ab

inda ta sani sai kau

ɗ

i da bu

ɗ

ewar ido a cikin masu jajayen kunne. Kafin duniya ta goge mata idanu ta hango abinda kikema sakaci ki jajirce ki ƙwaci mijinki da wannan damar inba hakaba dare zaiyi miki, dare mai duhun tsiya da tafin hanunki ma sai kin gagara

gani balle hanyar ceton ranki. Dan haka yanzu ki tashi ki ha

ɗ

a breakfast mai rai da lafiya irin wanda baki ta

ɓ

a masaba, kije ki shirya musu a sashen nasa kamar yanda ya buƙata”.

      Hawayenta ta share, duk da sam wannan shawarar batai mata da

ɗ

i ba amma

zata jure, dan ita shaidace taga alfanun danne zuciya a jiya, badan ta shanye komai ta maidashi ba komai ba Shareff bazai ko dubeta ba akan abunda ta dinga masa tun daga fara rikicin auren nan. Amma gaskiyar su aunty Malika namiji tamkar yaro yake, duk ku

nnasan da kai da zarar ka lullu

ɓ

esa da kwalba sai kaifinsa ya zama mara tasiri ya koma haska maka zuciya da hasken wutar daka kunna masan. Da layin barci da dauriya ta shirya breakfast mai sauƙi kuma mai da

ɗ

i tamkar ba Fadwa mai babbake abinciba. Maimakon

ɗ

auka takai sai ta fara shiga wanka, tsaf ta shirya cikin doguwar rigar lass ta ca

ɓ

a ado tamkar ita

ɗ

ince amaryar, ta baje jikinta da kalolin turarren da tasan yafi so da ƙauna sannan ta fice

ɗ

auke da basket

ɗ

in data ha

ɗ

a komai cikin yauƙinta da iya taku..

.

         Fitowarsa da ga bedroom yayi dai-dai da shigowarta. Sanye yake shima cikin ƙananun kaya masu taushi da rashin nauyi yanata bulbula ƙamshi. Ta sakar masa murmushi da fa

ɗ

in, “Good morning Soulmate”.

      Idanunsa ya lumshe da jinjina mata kansa

, la

ɓɓ

ansa shima da

ɗ

an murmushin. “Morning dear! how are you?”.

      “Alhmdullh” ta fa

ɗ

a tana kauda kumburarrun idanunta da yakema kallon tuhuma, tasan shi mutum ne mai saurin fahimta, amma zatai duk yanda zatai domin hanasa hakan a wannan karon. Hanuns

a

ɗ

aya dake cikin aljihun wandonsa ya zare dai-dai yana ƙarasowa gareta, ya amsa basket

ɗ

in. Batai musun bashi ba. Cikin zolaya da cigaba da kafeta da idanunsa dake tsumata ya kashe mata ido

ɗ

aya.

      “Ai da nasan haka zan dinga samun gatan nan a wajenk

i dana jima da ƙara aure gaskiya”.

   Har cikin ƙwaƙwalwar kai maganar nan ta soketa. Harta kasa

ɓ

oyewa fuskarta ta canja, amma sai tai ƙoƙarin saita kanta ta hanyar maida abun wasa ta hararesa da juya baya kamar tayi fushin wasa. Basket

ɗ

in ya ajiye ya r

ungumota ta baya yana

ɗ

aura habarsa akan kafa

ɗ

arta da murmushi bisa fuskarsa. “Juyawa Shareff

ɗ

inki baya yana nufin lalacewarsa matata. Amma da gaske wannan aure yamun ranar zama

ɗ

an gatan Fadwa”.

         Ita shaidace bai iya ƙaryaba, ko tace baya

ɓ

oye-

ɓ

oye. Duk abinda ya fito a bakinsa koda mai

ɗ

aci ne shine iya gaskiyar dake zuciyarsa. Ta sani tayi kuskure a baya na gazawar bashi kulawa, duk da taci matuƙar burin hakan a garesa kafin aure......

   Jan hanunta da yay ya katse mata tunani, ya zaunar da i

ta a kujera yana fa

ɗ

in, “Kinga jirani anan ina zuwa”. Kafin ta samu damar tuhumarsa harya fice. Ta bisa da kallo zuciyarta na ƙuna har hawaye na ciko idanun nata. Duk da garga

ɗ

inta da zuciya keyi haka ta miƙe ta nufi bedroom

ɗ

insa wai ko zata samu sauƙin r

anta idan bataga alamar abinda take tsoro ba.....

      



Da sallama ya shigo akan la

ɓɓ

ansa idanunsa nabin ko'ina na falon da kallo, yayinda ƙamshin dake tashi ke masa maraba da amsa sallamar tasa. Samun falon shiru bai hanashi cigaba da kutsa kai ciki

ba har zuwa bedroom

ɗ

inta. Anan

ɗ

in ma dai tsaf, sai dai babu alamar tana a ciki. Ya

ɗ

anyi jimm na tunani sannan ya fito, falon ya dawo ya nufi hanyar kitchen...

     Tsaye take ta juyama ƙofa baya tanata kici-kicin saita sabon oven da take son

ɗ

umama mea

t pie da take son yin breakfast da shi. Bluetooth ne a kunenta tana sauraren sabuwar waƙar mawaƙin nata da wata ƙawarta ta tura mata daga can malaysia, hargitsin bikin nan ya hanata zaman ji sai yau ta tuna da ita. Atamfa ce jikinta, wadda akaima

ɗ

inkin fi

tted gown da yabi jikinta ya kwanta luff da fidda surarta matuƙa tamkar an zanata da pen, daga cinya zuwa ƙasa rigar ta bu

ɗ

e matuƙa har tana zan ƙasa daga can baya. Bata cika son irin kayan nan ba, amma garga

ɗ

in Mamie da nasiharta ana gobe za'a kawota ya s

ata daurewa ta tsara zata dinga sakawar insha ALLAH koda ba kullum ba. Bata iya

ɗ

aura

ɗ

an kwali ba, dan haka a maimakonsa saita kawo hula ta saka irin ta zamanin n

an mai kama da

ɗ

an kwalin. A jikinta taji tamkar ana kallonta, gabanta ya fa

ɗ

i ta juyo da sau

ri dan dama dauriya kawai take na kasancewa ita ka

ɗ

ai..........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA K

ATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_**_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://ar

ewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_46_*

.........Ka

ɗ

an ya rage ta ham

ɓ

arar da wayarta dake ajiye, Baki ta tura da sakin numfashi mai kauri tana kai hannu saman ƙirjinta dake bugawa da sauri-sauri. Har lokacin bai motsa daga tsaiwar

da yay jingine da bango ba ƙafafunsa a har

ɗ

e cikin na juna hakama hannayensa, sai dai cike da basarwa ya kauda idanunsa da tun

ɗ

azun suke ƙare mata kallo tamkar ya samu television.

       “Gaskiya irin haka babu ƙyau, a tsorata mutum idan zuciyarsa ta b

uga fa?”. Ƙasa-ƙasa take maganar da yaren Tamil (shima yana cikin yarukan ƙasar malaysia, kuma Anam ta iya sosai, sai dai bata san shima Shareff yana jin yaren ba, duk da a yanzu bazai iya magana mai tsaho da shi ba, sai dai komai ka fa

ɗ

a zaiji zai kuma ba

ka ƙananun amsoshi). Ta

ɗ

an saci kallonsa, sai kuma ta juya cike da basarwa tana fa

ɗ

in, “Good Morning”.

      Maimakon amsawarsa tsaiwarsa taji a bayanta, taso ta dake, amma kusancinsu yaƙi bata damar hakan. Sai ta kashe oven

ɗ

in kawai ta juyo da nufin b

arin wajen, komawa tai da sauri ta lafe jikin kitchen cabinet

ɗ

in tana marmar da idanu, abubuwa da yawa sai tsarga mata suke da ga tsakkiyar kai zuwa ƙafafu saboda tsaretan da yay da idanunsa masu matuƙar kaifi da saka mata shakkarsa a lokuta da dama. Rash

in mafita ya sata sake cemasa “Good morning” a karo na biyu.

      Kansa ya jinjina mata idonsa akan fuskarta da babu kwalliya. Yana matuƙar son yaga mace da kwalliya, musamman jambaki, hakan yana

ɗ

aya daga cikin abinda Fadwa ke tasirantarwa a zuciyarsa.

“Mi kikeyi anan?”.

    Ya fa

ɗ

a cikin dakewa idanunsa har yanzu na yawo a jikinta. Itama dakewar tai, cikin ƙin nuna fargabar kusancin nasu da pretending

ɗ

in daren jiya ta bashi amsa. “Ina warming meat pie ne”.

     Komai bai ceba, sai dai ya kai hannu

zai cire meatpie

ɗ

in daga cikin oven data riga ta kashe, ƙwara uku ne kawai sai cinyar naman kaza

ɗ

aya. Wani plate

ɗ

in ya

ɗ

auka ya rufe sannan ya dubeta.

      “Muje”.

  Mamaki bayyane a kan fuskarta tace, “Yaya ina kuma?”.

  “Inda ake saida mutane”.

Tasan baƙar magana ya gaya mata dan haka tai shiru. Har tayi gaba taji ya riƙota, idanu ta rumtse wani abu na tsarga mata, ta juyo a hankali ta kallesa da idanunta dake cikin glass, ganin ita yake kallo shima

ɗ

in ya sata kauda kai bakinta a sama. Jawota y

ay gaba

ɗ

ayanta ta fa

ɗ

a jikinsa, tana yunƙurin

ɗ

agawa ya saƙalo hanunsa a ƙugunta ya maidata ya manne. Kusancin fuskarsu ya basu damar shaƙar numfashin juna. Sosai ta ƙwa

ɓ

e fuska tana son janye jikinta amma yaƙi bata dama. Sai idanunsa dake yawo a fuskarsa

ne ke neman dagula mata lissafi.

       “Yau ta zama ta ƙarshe da zaki sake tahowa bada izinina ba”. 

Kallonsa tai, sai kuma ta janye idanun da sauri. Shima janyeta yay a jikin nasa ya nuna mata hanya. Bata da za

ɓ

in daya wuce bin umarninsa dan gaba

ɗ

a

ya yaci dukkan ƙudirinta da yaƙi a halin yanzun. Kwarjini da kamewarsa ta saka mata jin kasa masa musu. Kusan a tare suke tafiya duk da yanda take takun a hankali duk dan ya wuceta....

Sosai ta dinga ƙarema gadon kallo zuciyarta na bugawa da sauri-

sauri. Ga wani irin zafi da zogin da ƙirjinta yake mata. Jitai bazata iya ƙarasa abinda tai niyya ba, tai saurin fita a

ɗ

akin kanta na wani irin sara mata alamar ciwo. A falo ta zube ta shiga ƙoƙarin saita kanta tun kafin waninsu ya shigo. Sai dai kuma har

tsahon mintunan data gaji da irgawa babu ko mai kamarsu, hakan ma ya ƙara sosa mata rai, tana shirin miƙewa ta tafi sai gasu sun shigo kowane da sallama ciki-ciki. Da ƙyar ta iya amsawa batare data kalli Anam ba. 

     Sai da duk suka zauna cikin son da

nne komai tacema Anam

ɗ

in ina kwana. Anam da tun shigowarta itama bata dubi sashin da take ba tai mata banza kamar bataji ba. Haka dama Fadwa ke buƙata, dan haka tai murmushi tana satar kallon Shareff da yay kamar hankalinsa baya kansu.

      “Amarya nace

an tashi lafiya?”.

  Ɗago ido tai a karan farko ta kalleta ta watsar, sake maida hankalinta ga wayarta dai-dai da

ɗ

agowar Shareff ya dubi Anaam

ɗ

in ransa a

ɓ

ace, sai dai kuma ya ha

ɗ

iye fushin nasa da kai hannu kan bluetooth

ɗ

in dake manne a kunenta a zat

onsa shine ya hanata jin Fadwa

ɗ

in kuma. Saurin dafe kunnen tayi da kallonsa dan tasan babu abinda take saurare a ciki kawai dai bazata amsawa Fadwa

ɗ

in bane. Ta zareshi gaba

ɗ

aya fuskarta da babu kwalliya na ƙara shagwa

ɓ

ewa.

     Hannunsa ya miƙa mata a

lamar ta bashi, amma sai ta maƙe kafa

ɗ

a, cikin muy-muy da baki take fa

ɗ

in, (Mazuran nan fa dai kowa ya iya ai, niba tsoro nake ba dan kayi), A fili kam sai cewa tai, “Yaya miya faru?”.

      Hararta ya

ɗ

anyi da sake miƙa mata hanunsa. “Karna sake ganinki

da wannan abun a lokacin da muke tare baki

ɗ

aya. Ana magana ko jin mutane baƙyayi. Bani nace”.

     A marairaice tace, “Nafa cire”.

Matsowar da yay idonsa tamkar zai fa

ɗ

o saboda kallon da yake watsa mata mai kama da harara ya sakata zabura tai

ɗ

an baya k

a

ɗ

an tare da tura bluetooth

ɗ

in cikin rigarta saboda hango murmushin da Fadwa tai na alamar cin nasara, sai kuma tunawa da yanda yay mata da key jiya da dare ya sata ganin itama idan tai haka dole zai barta ai, dan hanunsa dai tasan bazai shiga nan ya

ɗ

auk

a ba.

      Tsamm Fadwa ta miƙe ta nufi kicin

ɗ

insa ranta fes da ganin fushi a fuskarsa, ta tabbatar Anaam ta cigaba da jaa akanta zai saukesa. La

ɓ

ewa tai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login