Showing 36001 words to 39000 words out of 216641 words

Chapter 13 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

11

amfani da shine”. Ganin ya ƙaraso kanta ta zabura da gudu sai sashen Mom. Baiyi niyyar b

inta ba, sai dai kawai zuciyarsa ta kitsa masa ya amshe atm

ɗ

in hanunta shiyyasa yabi bayanta. A falo ya sameta tana kumbure-kumbure Mom da su Salim zagaye da ita ana tanbayarta lafiya? Dan babu wanda yasan tama fita.

         “Wai bazakiyi magana bane An

am ana tambayarki kinyi shiru?”.

     Shigowarsa ta hanata bama Mom amsa, duk suka maida hankalinsu garesa yaran na gaishesa. Amsawa yay idonsa a kanta. Batare da yayi magana ba ya miƙa mata hanun fuska a tsuke. Ta fahimci mi yake nufi ta bashi dan haka t

a zabura zata gudu.

     “Kika tashi a wajen nan sai kinyi kukan da baki ta

ɓ

a yin irinsa ba bani”.

     Mom ta kalla idanunta cike da ƙwalla. Mom data kasa fahimtar inda suka dosa tace, “Babana miya faru ne?”.

    A taƙaice ya fa

ɗ

ama Mom abinda ya faru

. Cikin mamaki Mom

ɗ

in ta kalleta dan tasan dai Anam da tsoron dare, itada da dare yayi ko'a cikin gidan akace taje wani sashin aika saita nema ƴan rakiyya. “Anam”. Mom tai kiran sunanta. Ɗagowa tai ta dubeta sai kuma ta maida kanta ƙasa.

     “Ina zakije

?”.

   A hankali tace, “Audiga zan siyo”.

Ɗ

an jim Mom

ɗ

in tayi na nazari. Sai kuma ta girgiza kanta “Yanzu Anam har sai kin tafi siyen audiga basai ki tambayeni ba, idan ma babu ai za'a bada a sayo miki. Amma ko fitama bansan kinyi ba”.

    “Kiyi haƙuri

Mom naje naga kina salla”.

    Girgiza kai kawai mom tayi, ta maida kallonta ga Shareff, “Ƙyale shashancin wannan Babana, nasan yanda zatai maka bayanin ne yay mata nauyi”.

     Janye idanunsa yay daga harar Anam

ɗ

in, komai bai sake cewa ba ya fice. Bin

sa tai da kallo tana ta

ɓ

e baki, sai dai shi baima san tanai ba.

                    

★★★★★★

   Kamar yanda Daddy ya fa

ɗ

a game da matso da auren Shareff

ɗ

in hakane ta kasance. Dan shirye-shirye aka cigaba da yi babu kama hannun yaro. Dama ankai komai

gidan su Fadwa, sai gidansa daya rage a ƙarasama ayyuka wanda dama kamfaninsa keyin ginin shi kuma ya zana kayansa da kansa. Sosai yay busy a tsakanin, Anam ma wataran sai Ya Khaleel take bi ya sauketa ya kuma

ɗ

akkota. Tana dai shan masifa idan ta makara.

Ita dai yitake kamarma batasan hidimar da akeba a gidan, ko anko da aka fitar nata cewa tai bataso ita batason kayan zafin nan sai da Mom ta mata fa

ɗ

a sosai randa zasuje wajen tela sannan ta yarda tabi su Aysha tanata kumbure-kumbure.

      



Yau data k

asance alhamis daya rage 1week bikin Shareff ƙarfe sha biyu ta baro wajen aiki sakamakon mura da take fama da shi. Dama cikin dauriya ta fita aikin har Khaleel na mata fa

ɗ

a. Zazza

ɓ

i daya rufeta ya hanata sukuni ga ciwon kai, Yaseer ne ya samu shugabansu ya

y complain aka bata damar zuwa gida. Karan farko data yarda ta shiga motarsa, dan tayi ƙoƙarin zame masa amma ya

ɓ

ata rai. Maimakon ma gida sai ya fara nufar asibiti da ita, taso masa magana ciwon da kanta keyi yasata hakura ta zuba masa ido kawai.

    Ba

su wani samun tangar

ɗ

ar ganin doctor

ɗ

in ba, kasancewar akwai sanayya tsakaninsa da Yaseer

ɗ

in. Da

ɗ

an mamaki Dr Jamal ke duban Anam

ɗ

in, daga ƙarshe dai ya kasa daurewa ya jeho mata tambaya. “Anam baki ganeniba ko?.”

       Ɗagowa tai daga kwanciyar data

i akan desk nasa ta

ɗ

an dubesa, sai kuma ta maida kanta ta kwantar tana

ɗ

an girgiza masa kai. Shiru yay yana kallonta na wasu daƙiƙu kafin ya cigaba da rubuta musu maganain ya bama Yaseer da tun tambayar da yayma Anam

ɗ

in ya shiga tunani. “Babu wani damuwa

Yaseer murane kawai kuje a sai wa

ɗ

annan drugs

ɗ

in tasha insha ALLAH fiver da headache

ɗ

in zai sauka”.

   Godiya Yaseer yay masa da basa hannu sukai musabaha. Ya bisu da kallo lokacin da suke fita kansa a matuƙar

ɗ

aure. Jiyay bazai iya haƙuriba ya

ɗ

auka w

ayarsa domin lalubo abokinsa dan tabbatarwa. A kiran farko dai ba'a

ɗ

aga ba, duk da yasan daliline ya hana hakan sai ya kasa daurewa ya sake kira....

      “Ai harna fara tunanin bazaka

ɗ

aukaba nai tracing naka ninazo inda kake”.

      Daga can aka amsa

da “Saikace wani

ɓ

arawo”.

    Dariya Dr Jamal yay dakai hannu ya shafi gemunsa. “My Man ai baka da maraba da

ɓ

arawon da ake nema ruwa a jallo yau a wajena. Dan nasan bazan iya haƙuriba”.

        “Ai dama koda yaushe kai ba haƙurinne da kai ba. Miya faru?

”.

     “Muje a hakan bani da haƙurin. Wai dama mutuniyar ta shigo Nigeria amma ko labari?”.

            “Malam jeka kai tsaye kan maganarka waye mituniyar? Dan na kula kai baka gajiya da kwashe-kwashe”.

    “Oh ALLAH shaidar da kai min kenan? To Anam n

ake nufi. Dan yanzu suka bar wajena ita da wani yaro Yaseer ya kawota a dubata”.

          Ɗiff yayi kamar wanda ruwa ya cinye har Dr Jamal na tunanin kota yankene, wayar ya cire a kunnensa ya kalla, ganin yana online

ɗ

in dai ya shiga fa

ɗ

in “Hello! hello!

Bakajina ne?”.

     Ɗin! Ɗinn! kiran ya yanke, bai wani kawo komai a ransa ba ya ajiye wayar da tabbacin bayaji

ɗ

inne, shawarar daya yanke a zuciyarsa na anjima zaije har gida kawai ya sashi ƙin sake kira.

          

★★

  

     “To Alhmdllhi, inda

i banyi kuskure ba nan shine gidan”. Yaseer ya fa

ɗ

a yana duban Anam da tunda suka baro asibiti ta kwantar da kanta jikin sit ta lumshe ido. Shiru bata motsa ba, ya

ɗ

an leƙa fuskarta yana murmushi da

ɗ

an bubbuga gefen kujerar. Idanun ta bu

ɗ

e a hankali ta kal

lesa. Kamar yanda yake mata murmushi itama saita

ɗ

an sakar masa mai kama da yaƙe....

      “Nan ne ko?”.

Ya fa

ɗ

a a hankali kamar mai ra

ɗ

a da narke mata idanusa. Janye nata tai daga garesa a

ɗ

an daburce ta kalli gate

ɗ

in. “Nan ne, na gode sosai ALLAH ya b

ada ladan zuminci”. Murmushi ya mata kawai ya bu

ɗ

e ya fita. Side

ɗ

inta ya zagayo itama ya bu

ɗ

e mata. “Thanks”. Ta fa

ɗ

a a hankali da ziro ƙafarta ƙasa zata fito idonta ya sauka akan Shareff da shima fitowarsa kenan daga gida hanunsa riƙe da key

ɗ

in motarsa

dake anan waje fake, ita sam bama ta lura da motar ba sai yanzu daya danna key tai ƙara. Ganin yanda ya kafeta da idanunsa ya sata yin ƙasa da nata ta ƙarasa fitowa gabanta na fa

ɗ

uwa. Ɗan baya tai kamar zata fa

ɗ

i saboda jiri Yaseer yay azamar kai hannu zai

riƙota, dafe motar tai da sauri ta tsaya da ƙafafunta. “Ayya sorry Friend”. Yaseer ya fa

ɗ

a a hankali yana janye hanunsa da bai kai ga ta

ɓ

ata ba.

     Ɗan satar kallon inda Shareff yake tai, yanzun kam zaune yake cikin motar sai dai ƙafafunsa a waje yana

danna waya tamkar bai san da wanzuwarsu a wajen ba.....

     “Wancan ba Yaya bane?”.

Yaseer ya katseta yana fuskantar inda Shareff yake. Kanta kawai ta jinjina masa. “A to bara naje mu gaisa ko?”. Nanma batace komai ba, ganin ya nufi inda Shareff

ɗ

in yak

e ita kuma gashi kwanciya kawai take buƙata, ga hararar daya mata sai kawai tai shigewarta gida...

         Shiru gidan babu gittawar kowa. Ta nufi sashen Mom da tunanin ko barci suke. Nan

ɗ

inma shiru har

ɗ

akin Mom ta leƙa bata samu kowaba, kitchen ta nuf

a inda take

ɗ

an jin motsi. Iyami kawai ce tana ƙoƙarin

ɗ

aura girkin rana. Gaisawa sukai kafin ta tambayi su Mom da hausarta da Iyami bawani fahimta take da ƙyau ba. Iyami ta bata amsa da cewar dukansu sun fita harsu Gwaggo amma batasan ina suka tafi ba. Fi

towa tai ta shige

ɗ

aki ta kwanta, ko mintuna biyu bata cika ba aka bu

ɗ

e ƙofar, a tunaninta Iyami ce, sai dai kuma ƙamshin turaren da taji ya sata bu

ɗ

e idanunta da sauri...

       Ido suka ha

ɗ

a tai saurin janye nata ta maida ta rufe.

   “Tashi”.

  Sake b

u

ɗ

e idanun tai kamar zatai kuka, sai dai yanda yay kicin-kicin da fuska yasata kasa musa masa ta tashi zaunen. Hanyar ƙofa ya nuna mata. Saita waro idanunta da suka canja launi na mura ga ƙwalla a cikinsu.

    “Banda lafiya fa Yaya. Ina zanje?”.

   Gani

n ya nufota ta miƙe da sauri hawaye na sakko mata saman kumatu. A falo ta kusa fa

ɗ

uwa saboda jirin dake

ɗ

ibarta, a bazata taji tattausan hanunsa cikin nata. Gaba

ɗ

ayansu sai da tsigar jikinsu ta tashi, sai dai babu wanda yay yunƙurin cirewa musamman ita da

ke buƙatar taimako dama. A haka suka fito har waje, ya taimaka mata da kansa ta shiga mota sannan ya zagaya nasa mazaunin, tana sonyin magana tana jin shakka dan haka tai shiru, saima ta kwanta abinta jikin sit ta lumshe idanu..

       Wani clinic ya kait

a dan a dubata. Data sanar masa sunfaje asibiti wata muguwar harara daya wulla mata bata sake magana ba. Doctor ya rubuta musu magani fuskarsa

ɗ

auke da murmushi yake kallonsu da fa

ɗ

in, “To amarya ALLAH ya ƙara afuwa kafin biki”.

     Idanu ta

ɗ

an waro da k

allon Shareff da shima kallonta yake, zatai magana ya harareta yana miƙama doctor hannu. “Thanks you doctor”.

     “No babu damuwa ango ALLAH ya ƙara lafiya sai ranar

ɗ

aurin aure kuma”.

      Shareff ya saki murmushi yana jinjina masa kai. Yanzu kam bam

a ta jira sun jera ba tai gaba da sauri, koda ya fito harta bu

ɗ

e mota ta shiga abinta. Sai da suka baro anguwar gaba

ɗ

aya ya tsaya a wani babban pharmacy ya sayi magungunan da aka rubuta, ya kuma shiga gidan abincin dake gefen pharmacy

ɗ

in yay mata takeawa

y. Duk batasan hidimar da yake ba saboda tunda suka baro asibitin barci ya

ɗ

auketa, dan haka batasan inda suka dosa ba har sai da suka iso. Gefen kujerar ya

ɗ

an bubbuga, a hankali ta bu

ɗ

e idanunta, ganin har ya fita ta yunƙura ta tashi, fitowa tai tana dube

-duben inda suke “Yaya MM ina ne kuma nan?”. Bai tanka mataba, ya rufe inda ta fita yay gaba abinsa. Ƙara bin gidan tai da kallo, dagani dai sabone dan duk ma ga botikan fenti nan a tsakar gidan da kayan aiki, gabanta ya shiga fa

ɗ

uwa, cikin zuciyarta take

tambayar kanta (ina kuma ya kawota nan?).....

       “Idan kika bari na dawo nan ALLAH sai kinyi kuka”. 

    Da ƙyar ta iya

ɗ

aga ƙafa ta nufi inda yake, koda ya bu

ɗ

e ƙofar da key matsa mata yay ta fara shiga, ƙamshin sabon fenti dana sabbin furnitures

y

a daki hancinta. Sosai falon yay mata matuƙar ƙyau, danma ciwon kai ya hanata damar kallon komai da ƙyau. Ganin tana neman kaiwa kwance ya dakatar da ita. “No tashi kici abinci kisha magani first”.

       “Yaya banajin yunwa kadai ban maganin kawai”.

   

  “Dole kici abinci, kin ta

ɓ

a ganin ansha magani ba'aci abinci ba”.

Yanda yay maganar babu wasa yasata yin shiru. Ya bu

ɗ

e mata abincin tare da tura mata gabanta, “Kafin na fito ki tabbatar kinci”. Da kallo kawai ta bisa harya shige ƙofar daya bu

ɗ

e..... Ku

san mintuna goma sai gashi ya fito, ganin ya canja kaya yasa ta kasa haƙuri. “Yaya Shareff ina ne nan?”.

      Batare daya kalleta ba yakai zaune cikin kujera da fa

ɗ

in, “Gidan ƴan shan jini”. Shiru tai, dan tasan baƙar magana ya mata. Ɗagowa yay ya

ɗ

an kal

li abincin, ganin taci sai baice komaiba yaja ledan magungunan. Da kansa ya

ɓ

alla ya bata, duk ta amsa tasha dan sam bata tsoron allura bare ƙin magani. Ganin zata kwanta a kujerar ya sashi fa

ɗ

in, “Tashi kije ciki ki kwanta”. Kallonsa tai kamar zatai magan

a sai kuma ta ha

ɗ

iye abunta ganin yanda kicin-kicin da fuska. Ya bita da kallo ta ƙasan ido harta shige,

ɓ

oyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da lumshe ido ya bu

ɗ

e yana furzar da

ɗ

an huci. Sai kuma ya miƙe ya fita.

      Gidan ya shiga zagayawa, dan jiya

masu fenti suka ƙarasa na katanga. Bai kuma samu shigowaba sai yanzu. Komai yayi masa yanda yake buƙata, shi kansa ya yaba da gidan duk da shine ya zana abinsa companynsa kuma ya fidda kayan aikin ginashi. Yanzu amarya kawai gida yake buƙata nanda kwanaki

bakwai insha ALLAH. Motarsa ya nufa ya

ɗ

auka lap-top ya koma ciki. Haka kawai yake jin nisha

ɗ

in zama a cikin gidan yau, sa

ɓ

anin ƴan kwanakin nan da duk yake jin ransa a dagule, dan kayan sashen nasa ma sai da Mommy ta masa jan ido ya bada damar shirya mas

a su dan ita da kanta tai order

ɗ

in komai tamkar itace mai aurar da macen ba namiji ba. Komai saida ta ha

ɗ

a masa. Tunda kuma aka shirya kayan baizo ya zauna kamar haka ba......

    Ring da wayarsa tai ya sashi katse aikin da yake famanyi a laptop

ɗ

in ya

ɗ

aga. A tausashe yace, “Mommy barka da rana”. Daga can Mommy ta amsa masa da “Barka dai son kana ina ne?”. Ɗan jimm yayi kafin yace “Mommy kina son ganina ne?”.

      “Eh to kusan haka, amma idan zaka iya aika wani gidanka ya kai mana keys ma basai kazo b

a. Dan gamu a hanya zamuje dasu gwaggo gidan, sannan Halima tai kirana ma danginmu na wajen baban Fadwa zasuzo da masu Company da zasu shirya kayanta su auna komai, shiyyasa muka yanke shawarar muzo muma

ɗ

in kawai dan babu da

ɗ

i dangin uba kawai ko?”.

   

    Tun fara maganar tata zuciyarsa ke faman bugu da sauri, ya ture laptop

ɗ

in cinyar tasa gefe, cikin dauriya da danne halin daya shiga yace, “Okay Mommy! kuna inane yanzu haka?”.

       “Ai gamu ma mun shigo street

ɗ

in gidan naka kamar dai in ban mantab

a”.

     Goshinsa ya dafe yana ambaton “Ya ALLAH a hankali”.

         “Mi kace?”.

  “No Mommy, canai ALLAH ya kawoku lafiya ai inama gidan nima na shigo ganin aiki daga nan na

ɗ

an huta”.

     “Kaji ja'iri, bama ka bari iyayen naka su kaika gan

ɗ

oki muj

e biki”.

    Ƴar dariyar yaƙe kawai ya mata da fa

ɗ

in, “Sai kun iso”.

        Da sassarfa ya nufi hanyar bedroom

ɗ

insa. Ya duba Anam dake barci hankalinta kwance harda na

ɗ

ewa cikin lallausan duvet nashi dako shi bai ta

ɓ

a lullu

ɓ

a da shi ba. Nufarta yay y

akai hannu kamar zai tadata sai kuma

ya fasa, ya

ɗ

an furzar da huci tare da dafe goshinsa yana ambaton sunan ALLAH. Ya tabbatar su Mommy suka ganta ya shiga uku, dan baima san kalar ƙurar da zata iya tashi a family

ɗ

in MD Shareff ba yau. Jin horn ya sashi

sake ambaton “Ya ALLAH”. Tare da fita a

ɗ

akin domin bu

ɗ

e musu tunda babu maigadi har yanzu sai zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu yake saran Fharhan zai kawo shi.....

         Tunda ya bu

ɗ

e musu gate bakin Mommy da Gwaggo ya sake washewa. Suma dai su Mom fus

karsu da murmushin jin da

ɗ

in ganin yanda

ɗ

ansu ya gina wannan gida dako maƙiyi ya gani zai yaba ko'a zuciyane.

      “Kai-kai! Anya kuwa Alhaji ƙarami bazan dawo nan ba irin wannan gida haka?”.

    Gwaggo ta fa

ɗ

a tana riƙe ha

ɓ

a dabin ko'ina da kallo. Mu

rmushi yay mata da shafa kansa. “Indai bazaki dinga damuna da kwakwazonki ba sai na dawo dake”. Dariya su Mom sukasa, yayinda Gwaggo tai masa daƙuwa. Nanma murmushi yayi kawai. Da kansa yay musu jagora suka shiga ko'ina suna mai yabawa da masa addu'a, baki

n Gwaggo da baya iya yin shiru tace, “Toni abinda ban ganeba anan, Alhaji ƙarami yanaga sashe biyu, gidan kamar na zaman mace fiye da

ɗ

aya! Kar dai kacemin kaima halin Kakanka da ubanka zakai tara mata?”.

      Ganin duk su Mom sun juyo suna kallonsa, har

fuskar Mommy ta sauya ya sashi

ɗ

an hararar Gwaggo ta ƙasan ido. “Kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login