Showing 78001 words to 81000 words out of 216641 words

Chapter 27 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

69

kanki. Dan hatsabibiyar yarinyace da kanta kawai ta sani, halinta dana uwarta bashi da banbanci”.

     Wa

ni bahagon numfashi Mommy taja da ƙarfi tana duban Gwaggo tamkar mai son samo ƙarin bayani akan fuskarta, Gwaggo ta ta

ɓ

e baki tana miƙewa. “Kinga ni jeki kafin mijinki da shi bai rabo da zargi yasan kina nan, nima kwanciya zan

ɗ

anyi barci bai isheni ba jiy

a da dare”. Da kallo kawai Mommy ke binta hartai shigewarta bedroom. Itama tashin tai cike da rashin za

ɓ

i ta fito dan tasan Gwaggon tayi hakane dan gujema kowace irin tambaya daga gareta.

      Gwaggo dake la

ɓ

e jikin ƙofa tana leƙen Mommy ta ta

ɓ

e baki, ci

kin ƙara yamutse fuskarta da tsufa ya gama nuna kansa tai murmushi mai cike da ma'anoni masu yawa da fahimtarta sai dai ALLAH.  

(Mi tsohuwar ga ke ƙullawa ne

🙀🙀

?)

    



A

ɓ

angaren Fadwa kam maimakon gidanta sai ta nufi gidansu, dan ranta gaba

ɗ

aya

a mugun

ɓ

ace yake, ta tabbatar idan ta koma gidanta a haka tofa tanayin sallama jibgar Anam ce zata biyo bayanta. Mamah (Gwaggo Halima) batai mamakin ganinta ba, saboda babu jimawa suka gama magana da Gwaggo a waya, sai dai su dukansu babu wanda yay tunan

in nan Fadwa

ɗ

in ta taho. Hasalima kiranta take son yi sai gata. Kuka ta fashema Mamah da shi, dan haka ta tsaya tana kallonta kawai.

       “Wlhy Mamah sai dai na dawo nan da zama inhar akace sai ta zauna min gida. Ai dama tun farko haka mukai da shi za

n zo nan na zauna har sai ya dawo, amma yana zuwa can gidan aka canja masa tunani, ni na gane Mommy da Gwaggo duk bakinsu

ɗ

ay.....”

       “K bana son shashanci, ke ko Fadwa wai sai yaushe ne zakiyi hankali ne? Idan an fa

ɗ

a miki ki dinga saurara..”

  “Ma

mah dan baki san abinda ke faruwa bane fa, baƙar yarinyar can

ɗ

iyar wancan mutumin na Malaysia fa aka kawo wai su tayani zama gida ita da Aysha. Na nuna masa ban yarda ba yana neman min azaba da masifarsa. Na fa

ɗ

ama Mommy amma Gwaggo ta nuna wai tanada shi

ri. Wane shiri gareta? Na fahimci tsohuwar nan bata sona kawai yanzun...”

     “Fadwa!!”

Mamah ta katseta a tsawace. .......



🏻

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_F

ARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270

637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

[10/25, 1:10 PM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙

🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_23_*

.........“Anya ƙwaƙwalwarki na aiki da ƙyau kuwa? Kin san wacece Gwaggo a wajen mu? To muna mata kallone tamkar mahaifiya, domin tana bamu dukkan

gata irin na uwa tun mahaifiyarmu na raye. Su kansu su Yaya da suke mata wani abun a yanzu babu abinda ke

ɗ

awainiya da su sai asiri da ƴan uba sukai musu saboda su basa samun koda sakin fuska daga gareta, sai dai Alhmdllhi na gagara a garesu, ƴan uwana ma

zan dawo da su hanyar da aka

kautar dasu. Bari na tuna miki idan kin manta, shi wannan auren da kike takama da shi Gwaggo ce tai ruwa tai tsaki akan kowa har shi Shareff

ɗ

in da uwarsa, dan haka kisa hankalinki waje guda, na tabbata tunda tace mu bata loka

ci akwai abinda take shiryawa. Kema ina so ki kwantar da hankalinki Fadwa, kinga bake ka

ɗ

ai bace ba, ba'a bukatar duk wani tashin hankali daga gareki yanzun, indai matsalar ƴar Usman ce dake gidanki, ki bamu ƙankanin lokaci, ba gidanki kawai ba, Nigeria ga

ba

ɗ

aya zata bari, barin da har abada bazata sake waiwayowa ba ita da iyayenta. Sai dai hakan bazai faru ba har sai kin ha

ɗ

iye komai yazama ba komaiba, inba hakaba tashin hankalinki na nufin samun cikar burin Usman na ganin ya nanama Shareff ita ya aura...

..”

     Wani mugun tari ne ya sarke Fadwa, sai da Mamah ta bata ruwa tasha, hawayena sharara a fuskarta. “Mamah dan ALLAH kar kimin baki”. “Ba baki nake miki ba Fadwa, mun jima da fahimtar ƙudirin Usman na son ha

ɗ

a auren ƴarsa da Shareff, a yanda su Yaya

suka canja kuma komai zai iya faruwa idan har ya fiddo buƙatarsa a zahiri. Shiyyasa muke son amfani da zamanta a gidan naki tunda mijinki bayanan mu mata abinda zatama bar ƙasar gaba

ɗ

aya har uban nata bazai sake sha'awar zuwa ba balle tunanin ƙulla wata

alaƙa damu”.

     A hankali Fadwa ta sauke ajiyar zuciya. “To amma Mamah bana ƙaunar ganin yarinyar nan wlhy”. “Haka zaki daure na

ɗ

an lokaci ne, kiyi kamar ma baki san da zamanta a gidan ba, dan so muke ta saki jiki sosai saboda shirinmu yay tasiri”. Har

cikin rai bawai ta gamsu bane, dan ba ƙiyayyar wasa takeji a zuciyarta akan Anam ba. Dan kamar an raini zuciyarta da tsanar iyayen Anam ne tun tana ƴar karamarta, hakanne yay tasiri matuƙa tare da caku

ɗ

uwa da kishi ya nunku akan Anam

ɗ

in, dan ko yaya Amra

h kan samu sassauci a wajenta duk da itama ba sonta take ba kamar yanda bata son mahaifiyarsu. Sosai Mamah ta zauna ta kara lallashinta da maganganu masu da

ɗ

i har ta

ɗ

an huce, kwanciyarta tayi anan sai washe gari ta koma gidanta da yamma.

Aysha kawai ta

samu, Anam bata dawo aiki ba. Itama Ayshan ƙin sake mata tayi, sai daga baya kuma mitagani oho mata saita fara janta da hira da tambayar jiya basuji tsoroba dai ko su ka

ɗ

ai. Aysha bata da saurin fushi, duk da tsumewar da Fadwa ta shigo tana mata sai bata

ɗ

aukesa komai ba. Kanta tsaye fuska da murmushi ta shiga bata amsar basuji ba saboda Yaya Khaleel yazo da wuri, shine ma yake sanar musu bazata dawio ba sai gobe. Murmushi kawai tai, daga haka ta canja hirar.

        Sai kusan ƙarfe bakwai Anam da Khaleel

suka shigo, da alama bayan sun tashi aiki can gidan ya wuce da ita, sai da ya gama kimtsowa suka taho tare. Yanda Fadwa bata kulata ba. itama sai batabi takanta ba tai shigewarta

ɗ

aki ta barsu suna gaisawa da Khaleel, tanaji suka zarce da hira bata fitoba

sai ma tai kwanciyarta dan dama taci abinci wajen Mom abinta. Har tai barci Aysha bata shigo ba, sai da ta farka ta ganta kwance, dama Aysha a ƙasa takeyin kwanciyarta dan Anam bata iya barci ita da wani a gado, shiyyasa a ranar farko tai kwanciyarta a so

fa, ganin hakan yasa Aysha jiya tace ta hau gadon ita zata kwanta a ƙasan dan Anam

ɗ

in kasa barci tai. Alwala tayo tai nafilfilinta sannan ta dawo ta sake kwanciya.

     Koda sukai sallar asuba bata koma ba, shirin fita aiki tai har Aysha na mitar sammako

n nata bata dai kulata ba. Lokacin da suka fice ita da Khaleel Fadwa bata fito ba ma. Sai mai aikinta da jiya tazo da ita daga gidansu ce keta faman aikin gyaran falon.....

________________________



           Yau kwanakin Shareff biyar kenan da wuce

wa ƙasar China. A zahiri tsakanin Anam da Fadwa babu mai shiga harkar wani. A ba

ɗ

ini Fadwa ta kasa jin zata haƙura da jiran shirin su Gwaggo. Dan kuwa kullum jin ƙarin tsanar Anam

ɗ

in take a ranta musamman idan tana waya da Shareff ya tambayeta lafiyarsu.

A yanzun ma har fa

ɗ

a sukai dan yace taba su wayar su gaisa tace Aysha kawai zata bama wayarta banda Anam. Ya tambayi dalili tace saboda Anam

ɗ

in bata isa ba.

      “Nasihar dana muku kafin na taho bata shigaba kenan? Fadwa miyasa kike son kawo min raini n

e akan duk abinda na shar

ɗ

anta miki?”.

    “Ni laifina kawai kake gani ita bazaka bincika mitaiba. Yarinyar nan tunda tazo gidan nan sai dai taci ta kwanta tai wanka ta fita. Ko gaidani batayi, kai kallo ma ban isheta ba ina matsayin matar gidan. Ya kake

so nayine Soulmate? Sai naita binta tana jana a ƙasa duk da ina sama da ita? Ai Aysha ba haka takeba, zata zauna muyi hira ta taya mai aiki aiki, kai kullum ma itace mai mana abinci, finta tai a gidan da ita bazata zauna ayi da ita ba. Shiyyasa tun farko n

ace ban yarda ta zaunamin gida ba amma kaƙi saurarata....”

     Ƙittt ya kashe wayar, hakan ya sake harzuƙa zuciyarta sai kawai ta fashe da kuka. Kuka taci har ta gode ALLAH. Tana cikin kukan sai gasu Sima tamkar an jehosu gidan har su hu

ɗ

u. Anam na baran

da zaune tana karatu suka wutota. Yanda basu mata sallama ba itama ko kallonsu batai ba dan ta gane Sima. Turus sukai suna kallon Fadwa da duk ta ko

ɗ

e ta fita hayyacinta a kwana ka

ɗ

an, dama sun bar ganin posting

ɗ

inta ne gaba

ɗ

aya shiyyasa sukazo suga ko l

afiya, dan bata cika zama gwanar kiran waya ba ita dama, ko kiranta kai sai ta gadama take

ɗ

agawa.

       “Baby Fady kina lafiya kuwa?”.

Cewar Siyyah da tun randa suka kawo Fadwa

ɗ

in bata sake tako gidan ba sai yau. Komai batace ba, sai wasu hawaye da su

ka sake gangaro mata. Da sauri Amal takai zaune kusa da ita ta rungumota jikinta tana shafa bayanta cike da lallashi, kusan mintuna uku Fadwa ta fara sauke ajiyar zuciya, hakan yasa Amal

ɗ

agota. Tissue Sima ta

ɗ

ibo ta miƙa mata, babu musu ta amsa ta share

hawayenta. Bibah da tunda suka shigo batace komaiba sai yanzu ta kalla Fadwa. “Baby Fady kinsa duk jikinmu sanyi, badai namijine ya fara nuna miki butulcinsu na cin moriyar ganga a yada kaurenta ba, kin ganki kuwa duk kin wani yamutse kin fita a kamaninki

kamar wata mai ƴaƴa hu

ɗ

u”.

     Baki ta bu

ɗ

e zatai magana turaren

ɗ

aya daga cikinsu dake ta faman hawa mata kai ya sata tashi da gudu tai toilet. Da kallo duk suka bita, sai da ta fara kakarin amai ne suka mike a zabure suka rufa mata baya. Da taimakonsu

ta wanke bakinta, Sima na yatsine-yatsine ta gyara wajen.

   “Tab

ɗ

i babbar magana. Da alama dai Baby Fady cikine da ke”. Siyyah ta fa

ɗ

a cikin riƙe baki. Sima ta ƙar

ɓ

e zancen da “Wane irin ciki kuma ana zaune ƙalau Shamsiyyah?”.  

      Fadwa da ta fahi

mci turaren Bibah ne ke hawa mata kai hanunta toshe da hancinta tace, “Bibah turarenki ne matsalata wlhy, bu

ɗ

e Wadrobe ki

ɗ

au wasu kayan ki canja a fidda wa

ɗ

an nan karki kashen.....” bata karasa ba aman ya sake tahowa dole da sake mikewa da gudu tai bayi.

Yanzu kam yi sukai kamar bazasu bitaba, sai daga baya cikin ƙunkuni Sima tabi bayanta ta taimaka mata. Kodan karsu cigaba da bautar kwashe amai dole suka takurama Bibah ta tashi tai wanka ta canja kaya. Daga haka aka samu sauƙi hankalin Fadwa ya samu nutsu

wa harta kira mai aikinta ta kawo musu abinci da kayan ciye-ciye. Ta tambayi Aysha fa? Tace barci take. “Bakar yarinyar nan fa?”. “Ranki ya da

ɗ

e tana waje tun

ɗ

azu kamar karatu dai take”. Baki

Fadwa ta tabe, cikin bada umarni tace rufemin ƙofar falo bana b

ukatar shigowarta har sai ƙawayena sun wuce”. “Okay ranki ya da

ɗ

e an gama”.

     Bayan fitar mai aiki su Sima suka shiga tambayarta tana da damuwane ko kuwa cikinne ya maidata haka har yazam ba'a ganinta a online gaba

ɗ

aya. Ranta a

ɓ

ace yake sosai da abin

da ya faru tsakaninta da Shareff yanzu, ga damuwar hanata

ɗ

aukar mataki akan Anam da su Mamah suketa famanyi har yanzun. Ita kuma tanajin cewa bafa zata iya juriyar zaman jiransu ba a halin yanzu tunda har takai mijinta na kashe mata waya dan ta fa

ɗ

i laifi

n Anam. Su Sima ƴan amanarta ne da take kallo fiye da kowa a cikin ƙawaye. Bibah da Shamsiyya ƙawayentane tun na ƙuruciya sannan ƴan uwanta ta

ɓ

angaren mahaifi. Dan haka kanta tsaye ta shiga zayyane musu dukkan damuwarta akan zaman Anam a gidan dama abinda

take tsoro wanda dukan sunsha cemata dama suna zargin Shareff da Anam na soyayya ne tana gwalisesu.

      Dukan su kowa da abinda yake ayyanawa a zuciyarsa. Dan kowannensu akwai manufarsa a kanta tun ba yanzu ba. Fadwa nada ƙyau gwargwadon iko sun sani,

mahaifinta nada arziƙi gwargwado shima sun sani. Sai dai Bibah ta fita ƙyau nesa ba kusa ba, hakama mahaifin Siyyah yafi na Fadwa arziƙi nesa ba kusa ba. Amma ta fisu abubuwa da yawa da suke ganin ya kamata ace sune ke da shi ba ita ba. Hatta su Sima data

raini wayewarsu da

ɗ

aukakarsu da kanta kowanne da nasa manufar....

Ta bisu da kallo

ɗ

aya bayan

ɗ

aya idonta cike da ƙwalla. “Ina son kowannen ku ya bani shawara guda

ɗ

aya akan matsalata domin kaina ya kulle ina neman mafita. Mafita ta gaggawa kafin

matsalarmu da mijina tafi haka fa

ɗ

i dalilin ta”..........



_

😹😹😹

Keda ke a gidan aure, amma kina neman hanyar warware matsalar rayuwar aure a hanun wanda basu ta

ɓ

ayi ba. Bayan kin fisu sanin abubuwa da yawan daya kamata ace a wajenki zasu nema sh

awara idan sunyi nasu auren. Mata a kula, nasan akwai masu hankali acikin wanda basuyi auren ba da yawa da zasu iya baki ƙyaƙyƙyawar shawara mai

ɓ

ullewa. Sai dai ki sani, ba kowacce ƙawa bace zakiyi aure ki barta a titi taso ta ganki cikin nutsuwa da farin

ciki a gidan aurenki kema. Hakama wanda suke gidan auren ba kowacce bace zata so ta ganki a samnta. Amma kumuje zuwa muji ko shawarar da Fadwa zata samu ga ƙawayenta ita zata

ɓ

ulle da ita

🤕🤕🤧

._

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN I

DO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU B

IYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

[10/25, 1:10 PM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_24_*

..........Shiru

ɗ

akin ya

ɗ

auka na w

asu mintuna kamar kowa bazaice komai ba, kusan mintuna uku Amal ta nisa. Cikin

ɗ

an

ɗ

ari-

ɗ

ari ta fara magana. “Ni dai a nawa nazarin da hange sai naga kamar cikin nan shine matsalarki. Kin san fa wasu mazan basu son da anyi aure ace ciki

ɗ

in nan. Kigafa yan

da Shareff ke sonki amma ace haka na faruwa tsakaninku wata baifi uku ba da aure, amma dai bamu san zuciyarsa ba kuma”.

Ta ƙare maganar da

ɗ

an shafo gefen wuyanta ganin yanda suka tsura mata idanu su duka. Yanzu ma kamar bazasu ce komai ba, harta far

a tsarguwa sai Siyyah ta katse fargabarta.

“Kuma fa maganar Amal kamar tana a kan hanya. Musamman idan mukai dubi da yanayin mijinki. Anya kuwa cikin nan bashine matsalar ba...”

Nufashi Fadwa taja da ƙarfi, zuciyarta babu abinda take hasaso mat

a sai yanayin Shareff a randa Dr Jamal ya tabbatar musu tana da ciki, ƙanensa da iyayensu kowa na murna amma shi bataga ko murmushinsa ba, da suka dawo gida ma baice mata komai game da cikin ba amma yana bata kulawa da duk take buƙata. Kenan in dai maganar

ƙawayenta gaskiya ne kulawar yana bata ne kawai domin kar ace baya farin ciki? Ya ALLAH itako yaya akai ta kasa ganewa sai yanz.........

Sima ce ta katse tunaninta da fa

ɗ

in, “Fady nima dai ina ganin maganar su Amal nakan hanya gaskiya, dan na tabba

tar badan cikin nan ba maybe ma tare da ke zai wuce ku

ɗ

anyi honeymoon

ɗ

inku. Amma gashi ciki ya muku cikas dole yayta maida allura galma a tsakaninku, ta hakanne kuma wannan yarinyar zata samu damar cika burinta akansa. A yanzu ma

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login