Showing 114001 words to 117000 words out of 216641 words

Chapter 39 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

80

take fa

ɗ

i ta miƙe. Harta nufi hanyar

ɗ

akin data barsa

ɗ

azun ta da

kata sakamakon jin gyaran muryarsa a nata

ɗ

akin, idanu ta zaro da riƙe ƙugu tana duban ƙofar, ta cije lip

ɗ

inta na ƙasa cikin takun fusata da tsaurin ido ta nufi

ɗ

akin tana wani

ɗ

aure fuska ita a dole bazata masa ta sauƙi ba........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*[11/7, 11:4

1 AM] +234 809 129 5864: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_41_*

..........Gaba

ɗ

aya tsiwar dake bakin nata ta maƙale akan harshenta, ta juya baya da sauri tana rumtse idanu ƙirjinta na bugawa da karfi. Duk abinda takeyi yana kallonta ta cikin mirror, cigaba yay da goge sumarsa kamar bai ganta

ɗ

in ba, keys

ɗ

in dake ajiye saman mirrorn ya

ɗ

auka ya miƙa mata. “Je

ɗ

akina ki samomin kaya....”

    Kafinma ya rufe baki tai gaba har tana neman yin tuntu

ɓ

e. “Da haƙwaranki zaki bu

ɗ

e ƙofar?”. Ya fa

ɗ

a cikin katse mata hanzari. Jitai kamar ta fasa ihu, amma sai ta daure

idanu a rufe ta juyo tare da miƙa masa hannunta. Kansa ya

ɗ

an girgiza ya ajiye keys

ɗ

in ya cigaba da abinda yake yi. Ka

ɗ

an ta bu

ɗ

e idanunta, tana tura baki gaba ta

ɗ

auka batare data

yarda ta kalli inda yake ba ta fice da hanzari. Haka kawai abin nata ya b

ashi dariya, amma sai ya ha

ɗ

iye baiyi ba.

        Baki ta shiga ta

ɓ

ewa tana bin ko'ina na sashen da kallo. Babu dai tarkace babu kuma mugun datti, amma yana buƙatar gyara dan da alama shi yake aikin gyara da kansa tunda taji ance Fadwa na gida sai jiya ak

a dawo da ita. Bakinta dai bai furta komai ba ta bu

ɗ

e wadrobe nashi. Anan kam komai a tsare yake, ga kuma ƙamshi kayan nayi. Taja wasu mintuna tana bin kayan da kallo daki-daki kafin dai ta za

ɓ

i wanda suka kwanta mata a rai, cikin

ɗ

an ta

ɓ

e baki take fa

ɗ

in,

“Ko basu makaba dole ka saka, ko kunyar zama da towel a gabana baiji ba tirr” sai kuma ta ta

ɓ

e baki, “Mutumin nan fa Sassaƙeƙen ƙato ne fa yasin” tai ƴar dariya da kai hannu ta buge bakinta.

     Tafiyarta take hankali kwance batare data lura da su ba,

daga aunty Malika har aunty Safarah, Fadwa aunty Suwaiba sun saki baki suna binta da kallo harta wucesu, baya Fadwa tai kamar wadda jiri ke neman kwasa ALLAH ya sota akwai bango bayanta “Aunty kenan wajenta ya kwana fa?”. Ta fa

ɗ

a hawaye na rigegen sakkowa.

Su duka kallonta sukai, a

ɗ

an hasale aunty Malika ke fa

ɗ

in, “To ke kam dai lallai takaicin kishiya zai karki idan baki nutsu ba, kuma in har kika bari ta gano lagonki wlhy kin mutu. Mi kwanan nasa wajenta ya amfana masa tunda gata nan tsaye kan ƙafafunta

babu alamar tanada daraja na mace a wajensa. Ashema kina kokwanto akan maganin nan?”.

    “Aunty ki fa......”

Cikin katseta Aunty Safarah tace, “K washe garin da aka kawoki gidan nan a haka kika kasance?”. Wata wawiyar ajiyar zuciya Fadwa ta sauke mai ƙa

rfi saboda tuno wahalar data sha a hanunsa a daren da aka kawota, washe gari kam komai bata iya hasalama kanta ba sai da taimakonsa, dan ko tafiya sai da taita cin azaba kafin ta dai-daita bayan kwanaki biyu, ta share hawayenta tana murmushi, tabbas ta yar

da mijinta bai ta

ɓ

a yarinyar nan ba, dan babu macen da zataje hanun mijinta a karon farko a ganta a haka, shi

ɗ

in namiji ne, idan tace namiji, tana nufin namijin gaske... (

🤕

dama akwai mazan ƙarya? Ƴar uwa kisa a ranki kema mijinki namijin gaske ne

😚😉

).

          Anam da batasan sunai ba koda ta isa sashen nata bayan tayi sallama a ƙofar

ɗ

akin cogewa tai taƙi shiga, sai ƙofar data bu

ɗ

e

ɗ

an ka

ɗ

an ta zira hanunta da kayan a kai. Yana zaune a bakin gadonta yana waya ya hango hanunta,

ɗ

auke kansa yay kamar

bai gani ba ya cigaba da wayarsa. Jitai hanunta yana neman sandarewa, ta harari ƙofar tamkar tana ganinsa, cikin tunzura baki ta shiga

ɗ

akin, da baya-baya ta dinga tafiya a hankali harta iso gaban mirror, ido suka ha

ɗ

a da shi ta ciki daga inda yake zaune d

an ya gama wayar, da sauri ta kauda kanta ta ajiye kayan a kujerar mirror

ɗ

in tai gaba. “singlet da boxer kuma fa?”.

     “Yayaaaa!”

Ta fa

ɗ

a da sauri dajan sunan cikin salon kai bakajin kunya tana juyowa. Suna ha

ɗ

a ido tai saurin sake juya baya “Ni dai b

abu ruwana”. Jin motsin tashinsa tsaye ta fice da sauri. Sai da ta gama yima ƙofar harara kala-kala sai kace wata ƴar yarinya sannan ta wuce

ɗ

akko masa. Shima daga can ƙaramin tsaki yaja da fa

ɗ

in, “Girma ba wayo”.

     Yanzu kam bata kai

ɗ

azu da

ɗ

ewa ba ta

dawo, cikin dakiya da

ɗ

aure fuska ta shigo

ɗ

akin kanta tsaye, har gabansa taje ta ajiye ta juya ta fita batare data yarda ta kallesa ba. Da kallo kawai ya bita a ransa yana raya (anya yarinyar nan bata da aljanu ma kuwa?) rashin mai basa amsa ya sashi sak

e jan wani tsakin ya

ɗ

auka kayan ya saka. Tana zaune a falon ta

wani tsume kamar sarauniya a kujerar mulki ya fito, da farko tayi kamar bata gansa ba, sai da ya ƙara matsowa sosai taji ƙamshin turarenta a jikinsa. “Yaya satar turare ka koma kuma?”. Ta fa

ɗ

a

tana tsatstsaresa da idanu. Shi rasama mizaice mata yayi, zata ƙara magana akai knocking. Ɗauke idonsa yay daga kallonta ya nufi ƙofar ya bu

ɗ

e. Cikin girmamawa Mubarak ya risina ya gaidashi. Kai ya jinjina masa yana amsawa.

     “Yaya dama breakfast ne

akace a kawo”.

    “Okay ya mutanen gidan?”.

“Kowa lafiya yake”.

Komai bai sake cewa ba ya matsama Mubarak

ɗ

in ya shiga, shi kuma ya nufi sashen Fadwa. Taso sharesa amma kwarjininsa da cikar haibarsa ta kasancewar sa namijin tsayayye da bazai

ɗ

auka rain

i ba ya sata nutsuwa, idanunta a ƙasa tace masa ina kwana. Falon yake

ɗ

an bi da kallo batare daya amsa mata ba, sake gaisheshin tayi a

ɗ

arare, sai dai bai amsa ba yanzun ma, saima tambaya daya jeho mata...

     “Masu zugakin sun tafi kenan?”.

Saurin

ɗ

ago

wa tai ta kallesa, ganin ya tsatstsareta da idanunsa masu kaifi ga fuskarsa a tsume matuƙa ya sata saurin maida idanun nata ƙasa sai dai ta kasa cewa komai. Ya furzar da numfashi mai zafi da zurfi. “Daga yau na haramta musu zuwamin gida, idan kuma sukai ku

skuren sake zuwa

ɗ

in zan

ɗ

auka kowane irin mataki a kansu. Kema bazance karki

ɗ

auka hu

ɗ

ubarsu ba, amma ki sani idan naci karo da wani hali a gareki sa

ɓ

anin wanda na sanki da shi kamar jiya zakisha mamaki na”.

      “Humm” kawai tace a ƙasan maƙoshi, dan

ta

ɗ

auka zantukan nasa da suna borin kunya irin mazan da sukaci amanar matansu wajen ƙara aure. Sai dai kamar yanda su aunty Malika sukai mata hu

ɗ

uba bazatace da shi komai ba, zatabi komai a sannu harta cimma nasara akansa daga shi har amaryar tasa. Humm

ɗ

in tata ta matuƙar zafarsa da

ɗ

aukarta raini, sai dai a yanzu baya buƙatar wani tashin hankali dan haka baice komaiba yay ficewarsa. Sashensa ya nufa, ya

ɗ

auka key

ɗ

in mota da lap-top bag

ɗ

insa ya sake komawa sashen Anaam, har yanzu Mubarak na nan bai wuce

ba, yana tsaye daga bakin ƙofa yace, “Ni na wuce office”.

     Ɗagowa tai ta

ɗ

an dubesa, ganin fuskarsa babu alamar wasa ya sata shanye abinda ke bakinta, a taƙaice tace, “ALLAH ya bada sa'a”. A kan la

ɓɓ

a ya amsa mata ya juya ya fita. Miƙewa Mubarak yay

shima, “Aunty Anam bara naje nima akwai aiken aunty a wajena kar taita jira”. Fuska ta

ɓ

ata cikin damuwa, sai dai batace masa komai ba ta gya

ɗ

a kanta kawai. Tanaji tana gani ya fita ya barta ita

ɗ

aya. Sai taji gaba

ɗ

aya sashen ya mata girma da fa

ɗ

i na rash

in sabo, haka kawai kukan da taketa fatan kartayi ya kufce mata, sai da tayi mai isarta sannan tai zaman cin abincin da Mubarak ya kawo, tana kammalawa barci ya kwasheta a falon batare data shirya hakan ban.

        Cikin barci sautin mahaukacin ki

ɗ

a dake

tashi a gidan ya kara

ɗ

e mata kunne, ta tashi a

ɗ

an zabure tana dafe kanta daya sara mata, a dai-dai nan su Amrah suka shigo falon. Su duka kanta sukai suka rungumeta, cikin dauriya da jin da

ɗ

in ganinsu ta janye hanunta tana kallonsu fuskarta da murmushi.

Aysha tace, “Uhhm su Blood matar Yaya Shareff, wlhy har kin canja dare

ɗ

aya”.

      Kai kawai Anam ta girgiza tana hararta, Amrah ta kwashe da dariya ita da Husnah. Cikin salon ƙara tsokana Aysha tace, “ALLAH karkiji wasa blood, sai sheƙi kikeyi kamar has

ken farin wata, ba kamar matar Yaya Maheer ba da muka tarar wujiga-wujiga da ita tana faman kuka”.

       Kafin Anam da zancen ya tsikara tace wani abu Husnah ta kar

ɓ

e da fa

ɗ

in, “ALLAH nima taban tausayi, kamar ma wadda bata cikin hayyacinta,

daga ganinta

zamuyi sa'anni da ita amma kamar bata da wayo sosai wlhy, ko ƴar 18years bazatai wannan sakaka

ɗ

in nata ba ai balle ita”.

         Amrah da batace komaiba ta

ɗ

an girgiza kanta, “Ni kam sai naga ba laifinta bane wlhy, kamar matsalar daga Yaya Maheer ne, k

ugafa yanda yaketa mazurai kamar ba shi ba. Anya kuwa auren soyayya sukayi sisters?”.

      Tsitt sukai lokaci guda kowa na nazarin maganar Amrahn, Anam ta fara furzar da numfashi tana fa

ɗ

in, “Inaga kubar zancen nan haka dan ALLAH kamar zaifi. Wai shi wan

nan ki

ɗ

an daga ina yake fitowa?”. Aysha ce ta ta

ɓ

e baki da jan tsoki, “Daga ina kuwa inba sashen aunty Fadwa ba, shaggun ƙawayen nan natane su Sima fa kamar a gidan. Halan Yaya baya nan ne ko?”.

      Kai kawai Anam

ɗ

in ta jinjina batare da tace komai ba,

ta kuma daƙile maganar duk da ta fahimci tana cin bakunansu. Basket

ɗ

in da suka kawo ta jawo gabanta tana bu

ɗ

e kulolin ciki, da haka ta

ɗ

auke hankalinsu da zancen abincin babu wanda ya ƙara sakko maganar kid

ɗ

an dana gidan Maheer.

     Zuwansu ya matuƙa

r

ɗ

auke mata hankali, da taimakonsu ta gyara ko'ina duk da babu wani datti, zuwa la'asar wasu daga cikin ƴan uwa danginsu Abie

ɓ

angaren mahaifiya sukazo. kayan gara na fulawane da ƴan abubuwan daba'a rasaba suka kawo mata saboda baƙi da zasu

ɗ

an ringa shig

owa ganin

ɗ

akin amarya, harda drinks mai

ɗ

an yawa da ruwan roba. Sai lokacin sukaji sautin ki

ɗ

an dake tashi a sashen Fadwa ya tsaya, babu wanda yay magana suka cigaba da harkokin gabansu.......



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN

IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU

BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

[11/7, 11:41 AM] +234 809 129 5864: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_42_*

.........Tsitt gidan ya

koma bayan wucewarsu, sai ta sake komawa sukuku da ita. Cikin dauriya ta ƙarasa saka turaren wutar dasu Amrah suka fiffido mata da fresheners masu ƙamshi ko'ina ya

ɗ

auki ƙamshi dama sannan ta wuce bedroom yin wanka. Koda ta fito shiri tai cikin doguwar ri

ga mara nauyi ta

ɗ

an gyara fuskarta da sakama jikinta ƙamshi ta tada sallar magrib. Bayan ta idar ne wani tsoro ya dinga tsikarar zuciyarta, dan shirun gidan yayi yawa matuƙa, sauƙin ma akwai wutar nepa dan anguwar suna samun wuta sosai. Bata damu da rashi

n ganin Shareff balle tunanin ya dawo gidan ko bai dawo ba. Tana nan zaune saman sallayar taji tsoronta na ƙara girma, sai ta

ɗ

auka wayarta ta fara karatun alkur'ani a ciki.....

A daidai nan motar Shareff ta shigo gidan, a gajiye yake matuƙa sabod

a yau yayi yawo ne sosai cikin wani katafaren aikin babban estate da companyn su ke aikin ginawa. Yana China aka fara aikin, tunda ya dawo kuma ciwo ya kwantar da shi bai samu zuwa ya duba ba sai yau. Kai tsaye sashensa ya nufa, mamaki ya kamashi ganin ko'

ina tsaf an gyara, ga wani ƙamshin turaren wuta na musamman na tashi ba irin wanda ya sani ba. Hatta da toilet

ɗ

insa tsaf yake sai ƙamshi ke tashi, ya

ɗ

an saki huci wani kaso na gajiyarsa na raguwa dan shi mutumne mai tsaftar tsiya da kuma son tsafta. A gu

rguje ya zura jallabiya ya fesa turare ya fice massallacin anguwar tasu da ake ƙoƙari tada salla....

Tun daga shigowarsa ta farko har fitarsa a idon Fadwa ne dake leƙe ta window, taji matuƙar farin cikin ganin sashensa ya nufa ba sashen Anam ba. A

ranta tace, (anya wannan amaryar kuwa ta cika amarya?) sai kuma ta bushe da dariya ranta fes, musamman data tuna sanda take cin nata amarcin yanda ya dinga nanan da ita kamar ƙwai. Amma sai gashi yau harda fita aiki bai kuma tashi dawowa ba sai yanzu. Gask

iyarfa su aunty Malika hayaƙi ba nata baneba, dole ta kwantar da kai taga da mi shegiyar ta shigo, shima kuma ina ya dosa... Falonta ta sake kalla taga komai tsaf ga ƙamshi na musamman irin wanda ta saka a sashensa na tashi, hakama jikinta babu wata makusa

wando da rigar sun matuƙar amsarta. Ta sake sakin murmushi da

ɗ

aukar sweet

ɗ

inta mai ƙamshi ta jefa baki ta koma cikin kujera ta

ɗ

aura ƙafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya tana daukar

ɗ

an guntun bidiyo da zata poster a tiktok kodan maƙiya da suka tasota gaba da izgilin an

mata kishiya a watanni biyar kacal.. Tana tsaka da editin

ɗ

in bidiyon ya shigo falon da sallama. Da sauri ta fito daga tiktok

ɗ

in tana ajiye wayar fuskarta da

ɗ

an murmushi tace, “Sannu da dawowa”.

Sosai mamaki ya ƙara neman kashesa, dan kuwa ya jima

baiga Fadwa cikin irin wannan tsaf

ɗ

in ba ita da sashenta. Cikin

ɗ

an salo ta tashi tsaye tana fa

ɗ

in, “Soulmate wai mi kake kallo ne haka kamar baƙo a sashen?”.

A karan farko ya

ɗ

an ware idanunsa a kanta da sakin guntun murmushi, kansa tsaye dan ba

i iya

ɓ

oye-

ɓ

oye ba yace, “Dama da gaske ne mata idan aka musu kishiya sunfi yin hankali da tattalin miji?”.

Duk da maganar ta mata zafi sai ta dake, cikin murmushi ta matso kusa da shi ta rungumesa. “Haba Soulmate kamarya? Da bana tattalinka?”. Hannay

ensa duka biyu yasa ya

ɗ

ago fuskarta ya riƙe a tafin hanunsa, yayinda itama nata hannayen ke zagaye da shi sun manne da juna. Kallonta yake cikin ido, kaifinsu na sake narkar da ita a soyayyarsa da ƙaunarsa harma da kishinsa mai tsanani, dan tasan mijinta

irin mazan da mafi yawan mata basa kalla su kauda ido ne saboda abubuwa da yawa daya tara musamman miskilanci dake saka mafi yawan mutane shakkarsa har ita a karan kanta... A hankali ya hure idanunta, tai saurin rimtsewa ta sake bu

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login