Showing 42001 words to 45000 words out of 216641 words

Chapter 15 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

77

shirya suka fita hausa day itako tace bazataje ba. Sai faman baƙin rai takeyi na babu gaira babu sabar. Mamie dai tunda taimata tambaya

ɗ

aya tace bakom

ai bata sakebi takanta ba. Sai aunty Mimi ce ke faman lalla

ɓ

ata da lallashinta. Sai tace kawai ita bata da lafiya ne.

       A wannan lokacin Shareff dake gidan batare da Anam ta sani ba ya shigo. Gabantane yay masifar fa

ɗ

uwa. Ta miƙe zaram da nufin guduw

a aunty Mimi ta dakatar da ita cewar ta kawo masa breakfast

ɗ

insa dake kitchen wanda Mamie dakanta da girka abinta kuma irin abincin ƙasar Malaysia ne. Jitai kamar ta fashe da kuka dan takaici, koda ta kawo ta ajiye masa ƙoƙarin juya tai zata bar wajen ya

watsa mata mugun kallo saboda ido da suka ha

ɗ

a by mistake. Baki ta murgu

ɗ

a masa itama ta haura sama da gudu.

      “Kai kaji shasha lafiyarki kuwa Mamana?”. Aunty Mimi da bata lura da abinda ya faru ba ta fa

ɗ

a da mamaki tana kallon hanyar da Anam

ɗ

in tabi

. “Babana wai kaga mi yarinyarnan tayi kuwa? Sai kace mai tsoron wani anan?”. Murmushi kawai yay baice komaiba. Ta hararesa. “Kaifa tsiyarka kenan ai magana ka bama mutum amsa da murmushi”.

     “Oh ALLAH small Mom rigima. Ni yanzu mikike so nace anan kum

a? Ina ruwana da shirmenta”.

         Hararsa ta ƙarayi ta

ɗ

auke kai. Yay dariya da shafa kansa yana bu

ɗ

e kwanikan. Ƙamshin ya sashi lumshe ido murmushinsa na ƙara fa

ɗ

a

ɗ

a. “Lallai na shaida Mamie na kusa dani”.

     Dariya aunty Mimi ta sanya masa da fa

ɗ

in, “Makwa

ɗ

aicin banza”. Dariyar yayi shima da fa

ɗ

in “Naji

ɗ

in”. Haka ya fara cin abincin cike da nisha

ɗ

i suna hirarsu har Mamie ma ta fito daga sashen Abie ta samesu. Zama tai itama suka

ɗ

ora, daka gansu kasan akwai shaƙuwa mai fa

ɗ

i a tsakaninsa tun ba y

anzu ba. Anam na jiyo dariyarsu daga sama taƙi sakkowa har saida ya wuce massalaci sallar azhur. Aunty Mimi kuma ta fita zuwa can cikin gida ita da Mamie.

     Ta idar da salla tana shirin sakkowa ƙasa ta samu abinda zataci suka kusa cin karo da Fawwaz.

    “A'a autan Mom daga ina haka da gudu?”.

         “Yaya ne yace na kiraki”.

Kafin tace da shi wane yaya ya kwasa da gudu ya fice. Ta girgiza kai tana murmushi. Ɗaki ta koma ta

ɗ

auka abaya kasancewar kayan jikinta wando da rigane marasa nauyi. Duk zat

onta Khaleel yake nufi, shiyyasa ta fito hankalinta kwance. Harta nufi gate

ɗ

in shiga cikin gida motar dake fake a tsakanin gidansu da cikin gida tai mata horn. Kamar bazata juyaba sai kuma ta dubi motar ganin an sakeyi alamar da ita ake, tunanin ko Yah Kh

aleel

ɗ

in ne a ciki ya sata nufar can duk da tasan ba motarsa bace, bama tasan motar ba dan kamar ma sabuwa.

       “Tofa, wai su Yah Khaleel sabuwar mota akayine halan?”. Tai maganar fuskarta

ɗ

auke da murmushi tana shafa motar har side

ɗ

in mazaunin drive

r. Kanta tsaye ta bu

ɗ

e murfin. Duk abinda take dama idonsa a kanta, kuma yana jinta dan ya

ɗ

anyi ƙasa da glass ka

ɗ

an. Da sauri ta saki murfin tana ambaton ALLAH tamkar wadda taga wani shai

ɗ

an ko aljani. Ɗaga kafa tai da nufin juyawa ya dakatar da ita.

   

  “Idan kika bar wajen nan sai na mareki”.

   Tsayawar tayi, sai dai taƙi ta juyo. Hasali ma auna yanda zata arta da gudu takeyi.....

            “Zagaya ki shiga”

     Ta tsinkayi muryarsa a dake. Shi

ɗ

in ba abun wasanta bane, musamman a yanda yay maga

nar babu alamar wasa a cikinta. Ta ha

ɗ

iye ƙwallar da suka taru mata a ido cikin cije lip tabi umarninsa. Sanyin ac da kamshi na musamman suka ratsata a cikin sabuwar motar da ko leda ba'a cirema kujerunta ba. Ɓoyayyar ajiyar zuciya ta sauke da lafewa cikin

kujerar ranta fal tunanin ina zai kaita? Bata da mai bata amsa dan haka taja bakinta ta tsuke ta zubama sarautar UBANGIJI idanu..........



    

_

🤣

Tofa, su Shareffudden ango ko'an fara kidnapping ne bamu sani ba

😣

, to magana ta gaskiya ƴan team

ɗ

insa

ku fa

ɗ

a mana gaskiya mu fara rigakafin killace kammu kar'a sakamu a ru

ɗ

ani

😂😆

?._

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_

Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

0704072790

2

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

0913484810_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*

_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09

134848107 ko

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*..........A karon farko ta

ɗ

ago ta kallesa da mamaki ganin inda yay parking. Magana take so tayi, sai dai ta kasa. Shi kuma yaƙi cemata komai, sai ma wayarsa daya

ɗ

auka yay ƴan danne-danne yakai kune

nsa. “Fito”. Kawai ya fa

ɗ

a ya yanke wayar. Ba'a rufe minti uku ba wata budurwa mai tsananin iyayi ta fito daga shagon saloon

ɗ

in tana tafiya kamar tarwa

ɗ

a. Haka kawai abin nata ya bama Anam haushi, taja siririn tsaki da ta

ɓ

e fuska ta janye idonta. Duk da t

ayine a hankali sai da yaji, sai dai bai nuna yajinba balle ya tanka, sai ma faman daƙilar waya yake, amma ya bu

ɗ

e murfin kafarsa

ɗ

aya a waje take.

      “Assalamu alaikum Yah Musty barka da zuwa”. Budurwar ta fa

ɗ

a murya a lanƙwashe lokacin da take isowa

wajen. Kansa kawai ya jinjina mata yana janye kunne

ɗ

aya na earpiece dake a kunnensa. Kamarma bata damu da abinda yay matan ba. Murya ta ƙara tausasawa cike da iyayi tace, “To Bismillah muje ko”.

       Nan

ɗ

inma bai tankaba, sai da yaja wasu sakanni ma s

annan yay yunƙurin fita a motar.

    Baƙin ciki, haushi da takaicin ballagazanci na wasu mata ya tokare maƙoshin Anam. Lokaci

ɗ

aya taji tama tsani budurwar.

         “Sai an fito da ke ne?”.

Ya fa

ɗ

a cike da gatse idonsa akan Anam. Jitai kamar karta fit

a

ɗ

in, amma sai yaci darajar Yaya da yake gareta tabi umarninsa. Yanda budurwar batai mata magana ba itama bata nuna tama san da zamanta a wajen ba. Gaba sukai tana binsu a baya, budurwar sai ƙoƙarin dai-daita tafiyarta take da shi tamkar dole, ga baki ta

saki sai surutu kai kace hanyar kasuwar wanbai aka bu

ɗ

e da safe. Sosai wajen Saloon

ɗ

in ya ha

ɗ

u dan ya

ɗ

an birge Anam ka

ɗ

an, sai dai bata nuna a fuskaba saima kicin-kicin data sakeyi da fuska duk da gaisuwa da ma'aikatan wajen ke musu na girmamawa daya bata

mamaki matuƙa. Wajen zama aka basu, harda ajiye musu abinsha kafin budurwar da taji ma'aikatan sun kira da aunty Deena ta dubesa cike da yauƙi da shauƙi.

          “Sir za'a mata kitso ne?”.

    Bai jita ba, saboda earpiece dake manne a kunnensa. Hannu

takai ta cire kunne

ɗ

aya, ya

ɗ

ago ya dubeta yana sake tsuke fuska. “Am sorry, nayi magana ne bakaji ba, nace za'a mata kitsone?”. Idonsa ya

ɗ

auke daga gareta ya maida ga Anam datai kicin-kicin da fuska fiye da yanda suka shigo dan ta fahimci ita ya kawo ke

nan. “Komai ma daya dace kumata”. Ya fa

ɗ

a a taƙaice da maida earpiece

ɗ

insa.

        “Ni wlhy bance inaso ba. Kuma kaina a wanke yake, hakama......” Hararta yay yana mai zare kunne

ɗ

aya na earpiece

ɗ

in, tai saurin sake ha

ɗ

iye maganar tana matso hawaye. Ɗa

uke idonsa yay kamar baima ganta ba. Tanaji tana gani aka kwance mata kalbar kanta aka saka mata relaxer aka wanke fes. Bayan an rage ruwan da towel akai steaming

ɗ

insa. Wadda take

mata gyaran tambayarta tai tana son kitso ne? Amma tai mata banza. Ganin ha

ka ta juya ga Shareff dake zaune komai anayi gaban idonsa.

      “Sir za'a mata kitson ne ko a barta?”.

        “Barta kawai a mata lalli”.

Yay maganar batare da ya kalleta ba yana maida earpiece

ɗ

in kunensa.

       Ana fara wanke mata ƙafa da gyaran

farcen hanunta ya miƙe ya fita, Anam ta bisa da harara ƙasa-ƙasa tana tura baki. Cikin ƙunƙunai tace, “Gwarama da zakai aure mu huta da baƙin halinka”.

    Murmushi mai mata wankin ƙafa tai saboda jin abinda tace. Lokacin da aka fara zana mata lalle harda



ɗ

aukar video, dan tana son lalli sosai kitsone dai kam saida dambe da Mamie tsaye kanta, dan ko Mamie ce tace zata mata ba yarda take ba da arziƙi. Abie kam lalla

ɓ

ata yake ko yace a barta sai wani lokaci tunda bata so.

       Sosai ta fito ras tai ƙyau

tamkar wata sabuwar amarya. Sai faman kallon kanta take a manyan mirrors na wajen tana murmushi da

ɗ

aukar hoto kamar ba'itace ta gama rikiciba yanzun. Sai da tai mai isarta sannan ta fito waje kamar yanda Deena ta tabbatar mata Yaya Shareff na nan na jiran

ta a waje. “Okay”. kawai tace mata tai ficewarta. Deena da yaranta suka bita da kallo baki ta

ɓ

e. Fuska ta ha

ɗ

e tamau tana cika baki da iska lokacin da take fitowa, ta bu

ɗ

e motar ta shiga tana wani kauda kai taƙi kallon inda yake.

        A jiyar zuciya ya

sauke a hankali yana

ɗ

agowa daga kwanciyar da yay jikin kujerar, murmushin daya tsaya iya la

ɓɓ

ansa ya

ɗ

an saki ganin yanda taketa faman kauda kai gefe wai ita a dole haushi take da shi. Hanunsa ya kai ya zame veil

ɗ

in, tai saurin riƙewa tana tura baki. Ka

llon daya wulla mata ya sata sakin masa babu shiri, sai da ya gama ƙarema gashin kallo cikin

ɗ

an lumshe ido da bu

ɗ

ewa ya maida mata ya rufe. Sosai gashin nata yasha gyara sai ƙamshi mai da

ɗ

i da ƙyalli yake.

      Koda suka iso a gate yay parking, tana f

ita yaja motar yay gaba abinsa. Da harara ta raka motar, sai kuma ta kalli hanunta da ƙafa da sukasha lalli tai murmushi. Gidansu tai shigewarta. Dan cikin gida tun daga waje kana iya jiyo hayaniyar daya sake

ɗ

auka alamar baƙi sun ƙaru kenan. Gidan nasu ma

cike ta sameshi da baƙin da suka iso bayan fitarta. Sai su Aysha dake shirin komawa gidansu amarya bayan magrib Arabian night. Tambayarta wanda yay mata ƙunshi suka shigayi kowa na yaba ƙyan da yayi. A takaice tace musu Yayane ya kaita wani waje kawai. Ko

da suka buƙaci jin wane Yaya a ciki bata amsa musu ba tama shige toilet dan son watsa ruwa kasancewar gab ake da kiran sallar magrib saboda sun jima a wajen ƙunshin nan ba laifi, gashi ko sallar la'asar batayi ba.    

      Ana idar da sallar magrib ƴamm

atan gidan suka sake ficewa wajen event na arabian da aka shirya amma banda Anam yanzu ma. Dan kwanciyarta taima tana kallo a lap-top hankali kwance kamar bata san bikin da akeyi ba. Har magana Amrah tai mata amma tace karta dameta. Yanda tai maganar cikin

masifa yasa kowa bai sake magana ba sukai shirinsu suka fice.

         

★★★★★

Washe gari kam gida ya sake cika danƙam da ƴan uwa da abokan arziƙi na nesa dana kusa. Abokan Yah Shareff na Nigeria da wajenta duk wanda ya iso anan ake saukarsa gidansu

Anam a sashen Shareff

ɗ

in da tuni Abie ya ware dominsa duk da ba zama yake ba a hanunsu yanzun. Duk hidimar da ake Anam na

ɗ

aki batako fitowa sai yunwa ta isheta. Bamai ganin ko fara'arta. Mamie tayi fa

ɗ

an harta watsar da lamarinta, hakama Aysha fushi take

da

ita dan ita bataga mi Anam

ɗ

in kema fushe-fushen ba tunda babu wanda ya mata wani abu ai. Aima gaba

ɗ

aya ta tsame kanta daga shagalin bikin tamkar Shareff ba

ɗ

an uwanta ba. Da yamma kusan rabin jama'ar gidan suka wuce gidansu Fadwa amarya kamu amma nan

ma Anam bataje ba. Kai barci ma suka wuce suka barta tana sha hankali kwance. Koda suka dawo kuma su Aysha nata labarin yanda kamu ya kasance da ƙayatarwa Anam sai tai tsaki tama fice a

ɗ

akin gaba

ɗ

aya. Da kallon mamaki duk suka bita, sai dai babu wanda ya

kawo komai a ransa game da al'amarin nata tunda ansanta da miskilanci da kuma tsanar da sukaima juna ita da ƴan gidan su Fadwa batun yanzu ba.

        *_WASHE GARI* ta kama ranar

ɗ

aurin aure, har sha biyu Anam na

ɗ

akin Abie tana shaƙar barci. Dan tun b

ayan sallar asuba ta gudo daga

ɗ

akinsu saboda hayaniya tafi ƙarfi acan downstairs. Duk tashin da Mamie ta mata taƙi, sai kawai ta shareta ta cigaba da hidimar baƙinta, dan nan

ɗ

inma dai ya cika taf da dangin Mamie da ƴan uwa da abokan arziƙi kasancewar wan

nan shine karo na farko da zata fara aurarwa, duk da ba'ita ta haifi Shareff ba an mata karar riƙesa da tai tamkar

ɗ

anta auren ya koma tamkar a hanunsu ne.

      Mutane sai tambayar ina Anam akeyi, sa'ointa ma na family

ɗ

in sunata zuwa nemanta. Bata tashi

ba sai kusan ƙarfe

ɗ

aya, batare da tayi ko brush ba ta fito sanye cikin kayan barci fuska a kwa

ɓ

e dan yunwa takeji. Fitowar tata yayi dai-dai da shigowar ango da tawagar abokansa, yayi ƙyau har ya gaji cikin

ɗ

anyer shadda fara tas sai baza ƙamshi yake yi.

Ga wani kwarjini na musamman da kwalliyar ta basa tabbacin yau

ɗ

in ta daban ce a garesa. Hakama abokansa kowa ya sha ƙyau.

     Anam ta kafesa da manyan idanunta da barci ya sa su yin wani luf-luf da sake girma, shima tunda ya shigo nasa idon a kanta suk

e, sai dai lokacin

ɗ

aya

ɗ

an murmushi dake a saman fuskarsa ya bace

ɓ

at, ya

ɗ

an harareta ya

ɗ

auke kansa kasantuwar caa da ƴan uwan Mamie sukai masa kowa na fa

ɗ

in albarkacin bakinsa cikin yabawa.

     Murmushi ya ƙaƙaro yana kaiwa rissine domin gaishe su ka

mar yanda abokansa sukayi suma, kafin ya miƙe zuwa gaban Mamie da tun shigowarsu idonta ke kansa tana murmushi. Gabanta ya durƙusa ciki sanyin murya mai nuna rauni yace, “Mamie zamu tafi masallaci”.

      Hannu ta

ɗ

ora saman hularsa, itama muryarta a raun

ane da sanyi  tace, “ALLAH yay maka albarka Al-Mustapha. ALLAH yasa a

ɗ

aura a sa'a, kuma yasa abokiyar arziƙinka ce har a aljannah”.

    Gaba

ɗ

aya falon aka amsa da amin. Shareff da kansa ke ƙasa ya kasa

ɗ

agowa, hakan yasa Mamie kamo ha

ɓ

arsa da yatsunta b

iyu ta

ɗ

ago fuskarsa. A hankali hawayen dake maƙale a idanunsa suka gangaro, murmushi ƙarfin hali tayi da ƙoƙarin son danne nata hawayen dake son zubowa amma hakan ya gagara. Itama sai kawai ta saki kuka mara sauti tana goge masa nasa hawayen da hanunta du

ka biyu. Sun birge kowa, sun kuma bama kowa tausayi, duk da wasu basu san dalilin kukan nasu ba kai tsaye.

    Mamie dake murmushi ga hawaye tace, “Tashi kuje karku makara su Abie

ɗ

inku sun wuce tun

ɗ

azun. Kai Shareff ya gya

ɗ

a a hankali, sai kuma ya kai

hannu shima ya share mata nata hawayen, ta saki murmushi da shafa kansa. “ALLAH yay maka albarka”.

      Da amin aka sake amsawa. Ya miƙe idonsa na kallon

ɗ

an lungun da zai sadaka da hanyar upstairs inda Anam take. Har yanzu tana gurin, hasalima leƙensu t

ake baki a ta

ɓ

e dan ita bataga miye na kuka ba inba gulma ba. Harda fa

ɗ

in, “Su Mamie an iya kalan dangi, Mommyn sa batako kallona da arziki amma ke kinama

ɗ

anta wannan kulan”. Ganin ya miƙene yasata komawa

ta maƙale, jin kamar sun nufi hanyar fita ta sake

leƙowa. Ido suka ha

ɗ

a dashi yana tsaye shi da Aunty Mimi suna magana. Fuska ta ta

ɓ

e da murgu

ɗ

a baki tabar wajen. Numfashi ya saki a

ɗ

an fisge da lumshe idanunsa ya

ɗ

auke kansa shima. Aunty Mimi da duk taga komai tai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login