Showing 117001 words to 120000 words out of 216641 words

Chapter 40 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

20

/>
ewa cikin nasa da har ya

nzu suke a kanta. “Da gaske kin canja, haka nake so ki kasance mai yawan kula akan komai my love. Indai kika riƙe zaki mallaki Al-Mustapha a tafin hanunki cikin sauƙi”.

Wani irin shauƙin da

ɗ

i ne ya ratsata, ta sake rungumesa da jin kamar su dawwama a

haka. Lallai kwallin idonka idona

ɗ

in nan yayi, cikin ƙanƙanin lokaci ga aikinsa kai babu abinda zatace da su aunty Safarah sai ALLAH ya biyasu. A hankali ya janyeta a jikinsa, da sumbatar goshinta. “Bara naje naga ƙanwarki itama, dan ina son na zauna dak

u yanzun nan”.

Kanta ta gya

ɗ

a masa tana murmushin yaƙe, bai sake cewa komaiba ya fice ransa na ƙara sanyi da canjawar tata......

Bayan ta idar da sallar isha'i har shafa'i da wutirinta tayi, batajin wata yunwa dan haka ta yanke shawarar shan

yogurt kawai da Mamie ta sakko a cikin drinks

ɗ

in da aka kawo mata, fita tai da nufin

ɗ

akkowa ta dawo bedroom

ɗ

in, da tasha zatai kwanciyarta dan ita dama akwai saurin barci. Koda ta

ɗ

akko yogurt

ɗ

in sai ta ha

ɗ

o da dubulan guda

ɗ

aya dan tana matukar sonsa

balle wannan da yasha ri

ɗ

i da zuma mai ƙyau. Daga wutar falon har ta kitchen duk kashwa tai, sai dai kuma rashin sabo yasa ta manta da rufe ƙofar falon ta wuce bedroom, tamkar jira tana shiga ana

ɗ

auke wuta, dai-dai nan shima ya

ɗ

aura hanunsa a handle

ɗ

in

ƙ

ofar falon nata ya shigo. Ƙarar data saki ce ta ratsa masa dodon kunne, karo sukaci

a tsakkiyar corridor

ɗ

in bedrooms

ɗ

in nata, sai kawai ta zabura ta sake fasa wata ƙarar.

Da

ɗ

an lalube ya samu ya riƙota a cikin duhun ya manneta da jikinsa da la

lubo kunenta yana fa

ɗ

in, “K! Calm down ni ne fa”. Yanda yay maganar cikin ra

ɗ

a ya saka tsigar jikinta tashi baki

ɗ

aya, ta sake ƙanƙamesa da sakar masa wani shagwa

ɓ

a

ɓɓ

en kuka.... Baice mata komai ba, sai dai yana shafa bayanta a hankali hawayen na sauka a

ƙ

irjinsa duk da bata kai har can sama ba saboda rashin tsahonta, dan shi sai da ya

ɗ

an ranƙwafo sosai ya samu rungumeta da ƙyau. Maido wuta da akai ne ya sakata ha

ɗ

iye sauran kukan ta shiga sakin ajiyar zuciya, sai kuma kamar wadda aka cikara ta zabura ta

janye jikinta... Bai hanata ba ya saketa, suna ha

ɗ

a ido tai saurin juya masa baya tana tura baki gaba. Bayanta ya

ɗ

an tsurama ido, sai kuma ya zagayeta ya wuce bedroom

ɗ

in nata

. Da mamaki ta wara idanunta da basu gani da ƙyau tana binsa da kallo dan batama

san inda glass

ɗ

in nata ya fa

ɗ

a ba, “Wannfa ai shine ƙarfin rai mai sata da sallama” ta fa

ɗ

a ƙasa-ƙasa tana harar ƙofar. (Ƙarfin hali

ɓ

arawo da sallama bahaushiyar malaysia

😹😜

).

Bin bayansa tai dan taga mi zaiyi mata a

ɗ

akin. A bakin gado ta same

sa zaune da wayarta a hanunsa. (Ƙarfin hali....) ta raya a ranta da nufar glass

ɗ

inta dake yashe a ƙasa ta

ɗ

auka ta saka. Dai-dainan ya

ɗ

ago ya dubeta ya kauda kai. “Babu abinci a gidan ne?”.

Bata fahimci tambayar tasa ba, dan haka ta gagara cewa ko

mai, sake

ɗ

agowa yay ya dubeta yana ajiye wayar tata. “Baki jini bane?”.

“Ni ban san zakaci ba shiyyasa naba maigadi, naga da safe da aka kawo baka ci ba, na rana daya rage ne na bashi na kumace kar Mom ta aiko na dare”.

“Kin bani na safen n

e da kikaga ban ciba” ya fa

ɗ

a cikin kafeta da ido, kallo

ɗ

aya tai masa ta maida nata ta rissinar dan wani irin girma da kwarjini ya ƙara mata. Sai taji gaba

ɗ

aya tsiwar tata bazata yuwu ba. Shima

ɗ

auke nasa idanun yay a kanta batare da ya damu da rashin am

sawar tata ba ya ƙara jeho mata wata tambayar. “K mi kika ci?”.

Ƙasa-ƙasa tamkar mai tsoron a jita tace, “Zansha yogurt”.

Maida kallonsa yay ga yogurt

ɗ

in da dubulan data ajiye a bedside drawer, dama ruwa ta tuna bata

ɗ

akkoba ta shirya komawa

ɗ

akkowa aka

ɗ

auke wuta. Jin baice komaiba ta saci kallonsa, “Kaima na kawo maka?”. Ta fa

ɗ

a ganin har yanzu idonsa akan dubulan

ɗ

in.

Miƙewa yay batare da yace komai ba, sai da ya

ɗ

anzo gab da ita sannan. Idanunsa a kanta kansa tsaye yace, “Ki kawo, ki

kuma ha

ɗ

o da ruwa”.

Raka bayan nasa tai da hararar gefen ido, cikin kwaikwayon maganarsa da umarnin nasa ta maimaita abinda yace tana ciccijewa kamar dai yanda yayi. Sai kuma ta ta

ɓ

e baki ta matsa wajen hijjabin sallarta ta

ɗ

auka ta saka sannan

ta fito duk tunaninta yana a falonta yana jira. Sai dai koda ta fito wayam, babu shi babu alamarsa. Cikin mamaki tace, “Wai miye nufinsa? Nakai masa can sashensa ko mi? Hu'umm”. Mi kuma ta tuna oho mata sai ta murgi

ɗ

a baki ta nufi kitchen

ɗ

in nata.....

Tun shugarsa sashen Anam tana la

ɓ

e tana leƙe ta wimdonta da kallon agogo, ganin ya wuce mintunan datai tsammani zuciyarta ta sosu, ƙwafa tayi cikin takaici da son danne abinda ke ranta tana cusama kanta hu

ɗ

ubar su Aunty Malika, koda ya fito jitai k

amar taje ta kamasa da duka amma babu damar hakan, barin wajen window

ɗ

in tai ta shiga bedroom, ƙara gyagygyara jikinta tai da ƙara turare ta ƙara kwallinta da jambaki sannan ta fito hanunta riƙe da wayarta ta yano siririn mayafi batare da tunanin

basu ka

ɗ

ai bane ita da shi. Cikin yauƙi da yanga ta nufi sashen nasa tana murmushin data aro ta yafa ma kanta.....

A dai-dai lokacin Anam da batasan akwai zama ba ta shiga falon nasa bayan tayi sallama da knocking ya bata izinin shiga. Zaune yake a saman 1s

itter ya miƙe ƙafafunsa duka biyu saman centre table da lap-top akan cinyarsa yana aiki. Ɗan

ɗ

agowa yay ya dubeta da amsa sallamarta ya maida kansa ya cigaba da aikinsa. Ta

ɗ

anyi mamakin jin falon na kamshi yanzu kuma a gyare tsaf ba kamar

ɗ

azun da safe da

ta shigo ba, sai dai ba huruminta bane hakan sai kawai ta ajiye a saman centre table

ɗ

in gefen ƙafarsa ka

ɗ

an. A niyyarta data ajiye ta juya ta fita, sai dai tana ajiyewar kafin ta

ɗ

ago Fadwa ta shigo da sallama...........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAY

AH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littaf

i biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_**_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_43_*

........Shine ya amsa sallamar ta

ta, da

ɗ

an

ɗ

agowa yana kallonta. Ta ƙaraso zuciyarta na mata zogi irin wanda aka san kowacce mace da kishi ke saka mata. Amma sai ta dake ta sakarmasa murmushi kamar yanda shima yake mata. Ɗan sumbatar gefen fuskarsa tai da bashi side hug. Nanma murmushin

ya

ɗ

anyi da lumshe mata ido irin na godiya...

     Anam taji wani irin tsammm a jikinta, dan tunda aka kawota gidan sai yanzu ne suka ha

ɗ

u da Fadwa, wani irin ƙululu yazo ya tokare maƙoshinta akan abinda Fadwa tai masa duk da bawai kallonsu take ba. Amma

sai ta dake ta fasa

ɗ

agowar datai niyyar yi, goran ruwan ta

ɗ

auka ta

ɓ

alle bakinta, ta tsiyaya rabin glass cup data ha

ɗ

o da shi ta

ɗ

ago ta miƙa masa fuskarta a tsuke...

    “Gashi”.

  Idanunsa ya

ɗ

ago ya kalleta, tai saurin janye nata saboda ha

ɗ

uwa da s

ukai cikin na juna, sai ta

ɗ

an tura baki gaba jin ya ha

ɗ

a hanunta da kofin duka ya riƙo, kafin ya zare kofin yana fa

ɗ

in, “Thanks” a samman lips

ɗ

insa...

     Ta gefen ido Anam ta dubi Fadwa datai wani zaman ƙasaita tamkar bata ganta ba, lips

ɗ

inta ta

ɗ

an

cija na kasa a ranta tana ayyana (Tabbas bana son mijinki bakuma zan zauna da shi ba. Amma kafin nabar gidan nan saina tabbatar miki zama birin wasana a tsakkiyar kasuwa kamar yanda nai alƙawari tunda naga haka kike buƙata) A zahiri kam sai ta saki lallaus

an murmushi, dai-dai ya gama shan ruwan ya miƙa mata kofin sai akan idonsa. Idanunsa ya ware da ƙyau yana mata kallon mamaki, amma saita kauda kamar bata gansa ba. “A saka yogurt

ɗ

in?”. Ta fa

ɗ

a a hankali kamar mai ra

ɗ

a.

     Kallon Fadwa ya

ɗ

anyi, ganin i

donta a kansu itama fuskarta kamar da

ɓ

acin rai amma ta dannesa da murmushi ta ƙarfin tsiya ya sakashi dubar Anam da itama tata ke bayyanar da murmushi har yanzun. “Bari na kammala aikin nan zan sha”. Ya fa

ɗ

a yana maida kansa ga lap-top

ɗ

in...

      “Okay

” ta fa

ɗ

a a taƙaice da komawa kujerar gefansa ta zauna, har ƙafarta ta na

ɗ

e zuwa saman kujerar, hakan ya bama zaman nata damar facing

ɗ

insa, amma saita maida hankali wajen buga game a waya kamar yanda itama Fadwa dake zaune ta

ɗ

ayan gefensa ƙafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya itama kujera daban, hankalinta ke kan waya tana duba Comments na mutanenta.

     Aikin yake sai dai lokaci-lokaci yakan

ɗ

an kalla kowaccensu ta gefen ido, dariya suke bashi, dan kowacce ta tsume ita a dole hankalinta nakan wayane bata damu da ƴar uwar

ta ba, amma a zahiri babu

ɗ

igon walwala akan fuskarsa. Kusan mintuna 17 ya kammala abinda yakeyi, system

ɗ

in ya ajiye da furzar da numfashi yana

ɗ

an lanƙwasa yatsun hannayensa daya ha

ɗ

e waje

ɗ

aya. Kallonsa Fadwa tai, ta saki

ɗ

an murmushi da fa

ɗ

in, “Waldon

sir!”.

      “Thanks you dear”.

   Ya amsa mata yana sauke ƙafafunsa dake kan centre table

ɗ

in suma ya zauna da ƙyau. Duk Anam najinsu, amma tai biris abinta. Yay ƴar gyaran murya da sake zama serious, hakan yasa itama Anam

ɗ

agowa ta dubesa. Bai yarda ya

kalla kowaccensu ba, cikin bada umarni ya fara karanto addu'ar da MANZON ALLAH ya horemu dayi a yayinda wani zama ya ha

ɗ

amu makamancin hakan, kafin ya

ɗ

ora da fa

ɗ

in, “Ina son ku bani dukkan hankalinku nan.”

    Babu wasa a cikin umarninsa, dan haka duk s

uka sake nutsuwa kowacce ta ajiye wayar hannunta, sai dai Anam bata canja daga yanda take zaune ba, dan taji da

ɗ

in zaman. Itama Fadwa dai tana yanda take

ɗ

in sai muskutawa datai yanda zatafi sakewa da ƙyau.

     “Da farko zan fara da godema UBANGIJIN daya

ha

ɗ

amu a ƙarƙashin wannan inuwa, hikimarsace hakan kuma rubutaccene daga taskarsa tun kafin zuwanmu duniya. Gaba

ɗ

ayanku ina horanku da bani ha

ɗ

in kai na wanzar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a cikin gidan nan, ina kuma tuna muku tsoron ALLAH a ciki

n zaman da zamuyi. Ku dukanku matsayi

ɗ

aya gareku a gareni, fatana ku cicci

ɗ

ani da bani goyon bayan tsaida adalci a gareku. Ban yarda wata ta ha

ɗ

a da shirka ko zalinci ba a wannan zaman, duk wadda tai hakan bazan yafe mata ba. Fadwa dake zan fara dan kece

babba, duk da a shekaru na tabbatar zakuyi sa'anni koda tsiran zai-zama ka

ɗ

anne. Ki riƙe girman da ALLAH ya baki waje zaunar da adalci a gidan nan garemu baki

ɗ

aya, kin fita sanin ilimin zaman gidan nan, kin fita sanin abubuwa akaina a yanzu zaki iya nusar

da ita idan kikaga bata fahimta ba cikin sauƙi. Duk wata fitina da zata taso zan iya fara hukuntakine matsayin babba dan haka sai ki kiyaye”.

     Cikin danne komai dake a ranta ta jinjina masa kai da sakin murmushi. “Insha ALLAHU zaka sameni fiyema da y

anda kake so a gidan nan Soulmate. ALLAH ya bamu zaman lafiya”.

     “Amin ya rabbi” ya fa

ɗ

a yana maida dubansa ga Anam da duk take saurarensu. “Juwairiyya!”. Ɗago idanunta tai ta

ɗ

an kallesa batare data amsa ba. Shima bai damu da amsawar tata ba ya cigab

a da fa

ɗ

in, “Ina fatan zaki bani ha

ɗ

in kai wajen wanzar da zaman lafiya a gidan nan kema, sannan ki

ɗ

auka Fadwa matsayin babba a gidan nan ku zauna lafiya, sa

ɓ

anin hakan ba yana nufin zan hukuntata bane ita ka

ɗ

ai, har dake zan ha

ɗ

a domin matsayinku duk

ɗ

ay

ane a gurina. Abinda baki fahimtaba daya shafi gidan nan ko ni zaki iya zuwa gareta ta sanar miki”.

      Kanta ta

ɗ

an jinjina da fa

ɗ

in, “Insh ALLAH”. A ƙasan maƙoshi.

     “Bana son jin wani abu sa

ɓ

anin abinda nake fata a gareku, dan yanzu ba da bane,

a cikin gidana kuke ƙarƙashin ikona ku duka, zan iya

ɗ

aukar kowanne irin mataki akan duk wadda ta shirya bani matsala ko raina ƴar uwarta. Mu dukammu jini

ɗ

aya ne ku dinga tunawa da hakan a duk sanda shai

ɗ

an ya bijiro muku da wani abu a zuciya ko wasu a c

ikin dangi. Dan na tabbatar a yanzu kowanne zai iya zama ashana da fetur

ɗ

in cinnama gidana wuta adalilinku, kuma bazan amince ba, zan

ɗ

auka mataki akan duk wacce ta bada wannan fuskar a cikinku da su wanda zasu iya kasancewa zagaye daku wajen haddasa min

fitina” Bai jira amsarsu ba ya cigaba da fa

ɗ

in, “Akan kwana, idan aka cire kwanaki bakwai miye tsarinku?”.

       Anan dai Fadwa ce kawai ta amsa, Anam kam dai shiru tayi. Fadwa tayi matuƙar danne ra

ɗ

a

ɗ

in da takeji ta maye gurbinsa da murmushi, “Ni dai a

nawa shawaran Soulmate kwana bibbiyun is ok ai ko?”.

   “Okayyy!”

Ya fa

ɗ

a cikin

ɗ

an jan y

ɗ

in da maida dubansa da Anam, taƙi cewa komai, taƙi kuma yarda ta kalla kowa. Sai dai tana jin idanunsa masu kaifi a kanta, kanta ta sake duƙarwa da tura baki gaba

dan ita kam kunya ma maganar ke bata, fahimtar hakan da yayi ya sashi

ɗ

auke idonsa da fa

ɗ

in, “Hakan yayi kawai. Duk mai girki itace zata ciyar da kowa na gidan nan abincin dare, zakuma muci tare anan. Na cire safiya da rana ne saboda mafi yawan lokaci ina

fita da wuri, na rana kuma bana gida kowa zata iya ra'ayin kanta amma zata bama maigadina tilas. Sai dai a weekend zakuyi har na safe kamar dai gobe”. Ya ƙare maganar yana kallon Fadwa..

       Sam hakan baima Anam da

ɗ

i ba itama, amma batai magana ba. Fa

dwa dai ta amsa masa da “ALLAH yasa haka shi yafi alkairi”. Ya amsa da amin batare daya damu da rashin cewar Anam

ɗ

in ba dan yasan a komai yanzu baƙuwace dole suyi mata uziri na kunyar zaƙewa akan wasu abubuwan har zuwa sanda zata zama ƴar gida. Daga haka

ya rufe taron da addu'a. Anam ta fara miƙewa da nufin tafiyarta dan barcine cike da idonta har goma saura...

      “Bani yogurt

ɗ

in”.

  Ya fa

ɗ

a cikin katseta da bada umarni yana ƙoƙarin canja chennal a tv. Bata da za

ɓ

in daya wuce dakatawar duk da idonta

har lumshewa sukeyi. Amma hakan bai hanata

ɗ

an tura baki ba dajin kamar ta saki kuka. Miƙewa Fadwa tai tana fa

ɗ

in, “To ni bari naje na kwanta, sai da safenku”. Ta ƙare maganar da matsowa ta

ɗ

an sumbaci gefen fuskarsa kamar

ɗ

azun sannan ta fice tanama Anam

ɗ

in saida safe itama.

       Sosai hakan ya soki zuciyar Anam,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login