Showing 6001 words to 9000 words out of 216641 words
/>
ɓ
ata lokaci suka dangana ga likita, ya tabbatar musu idanunta nada raunin gani, amma zai
ɗ
aurata akan magani da gilashi dazai taimaka mata. Wannan shine dalilin kasancewar eyeglasess a idon Anam koda yaushe. Abin mamaki kuma sam basa shan inuwa guda da Yaya Shareff. Hasalima haduwarsu tayi matukar wahala, idan ya fisge yaje Malaysia ma bata ba
rin su ha
ɗ
u sam, hakama idan tazo Nigeria baifi su ha
ɗ
u sau biyu uku ba shikenan, a kuma duk ha
ɗ
uwar tasu sai ya mata muguntar datake jin ƙarin tsanarsa a ranta kamar yanda shima haka kawai bai son yarinyar saboda tsiwarta da rashin kunya ido fiƙi-fiki inj
isa. Idan ma tana waje ya dinga
ɗ
aure-
ɗ
auren fuska kenan kamar an aiko masa da mutuwa, ko gaishesa tai sai ya gadama ya amsa shiyyasa tama daina gaidashi take nuna bama tasan ƙurar data kwasosa a duniya ba. Tuni company ya fara aiki cikin lumana da nuna ƙw
azon shugaba kwata-kwatansa wato Architect Al-Mustapha Muhammad Shareff. Da mafi yawan mutane sukafi sani da *_MM Shareff_* a taƙaice. Company ne da aka ha
ɗ
a masu ƙwazo kuma ƙuraye, dan Ya Shareff bai yarda ya
ɗ
auka ma'aikatan banza ba sannan sam baya wasa
da aikinsa bai bama ma'aikatansa damar yin wasan kuma.
Jajircewar tasa tai matuƙar birge Abie, ya kuma ƙara tsayawa tsayin daka ta bayan fage yana bama Shareff
ɗ
in gudunmawa dan yana matuƙar kaunar yaron har cikin ransa tamkar Anam
ɗ
insa ƴa
ɗ
aya til
o.
To ayanzu dai ga Anam ta dawo Nigeria da shirin zaman shekara guda domin yin saves da su Mamie suka takura mata. Ga kuma
ɓ
eranta da tuni yayi nauyi a Nigeria kodan hidimar kamfanin da mahaifinta keda kamasho mai ƙarfi a cikinsa da shares batar
e da Mommy da Gwaggo dake hura hanci sun sani ba.........
✍
_Ko yaya wasan zai kasance
🤔
? Kudai kawai ku zamto tare da littafin *_BABU SO...! MIYA KAWO KISHI? dan jin yaya cakwakiyar zata kasance. Littafine da yazo da wani irin sabon salo na musamman da
nake tabbacin ni Bilyn Abdull ban ta
ɓ
a zuwa muku da kalarsa ba sai yanzu. Domin kuwa ya ta
ɓ
o zahirin rayuwa ne da zamanin da muke ciki a yanzu da rawar da tarbiyyar ƴaƴanmu ke takawa a social media batare da saninmu ba ko da sanin namu. Kar dai na cikaku d
a magana my guys, kumuje zuwa kawai dan duk wanda akai babu shi lallai ruwa tasha da shi kawai, saboda Zafafa biyar da gaske da zafinsu suke
😉
🥰🥰
😘🚶🏻
._
KU DAI KU GARZAYO A DAMA DAKU A CIKIN WANNAN ZAZZAFAR TAFIYAR CIKIN SALON NA ZAFAFA BIYAR MASU Z
AFIN GASKE.
DUKKA LITTAFAN AKAN NAIRA DUBU DAYA (1k) KACHAL
IDAN KUMA DAYA KIKE SO (300)
BIYU (400)
UKU (500)
HUDU (700)
KARKU BARI A BAKU LABARI, DAN WANNAN SALON NA DABAN NE KUMA TAFIYAR MA TA DABAN CE!
ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DI
N ME DAUKE DA SUNAN
HAFSAT UMAR KABIR
ZENITH BANK
2270637070
SAI A TURA SHAIDAR BIYAN
07040727902
IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA
09134848107
KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA
-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.
MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.
SAI MUN JIKU MUTANEN AMANA!
💃🏼💃🏼💃🏼
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
😭🙏🏽
[10/3, 4:22 PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO...
.!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_03_*
..........Tuni sun tattare kansu a sashen aunty amarya idan ka cire ƴan manya-manyan yaran gidan samari da basu gama dawowa da ga wajen aiki ba d
a kuma masu shiga school lectures
ɗ
in yamma. Zagaye suke da Anam suna kwasar dariyar hausarta da bata nuna da ƙyau ba. Dan cike take gwamutse da yaren malay da turanci, wai a hakanma Abie na matuƙar ƙoƙarin mata hausar ne shi da aunty Mimi dan Mamie ma ba
wani iyawa tai sosai ba harma gara Anam
ɗ
in, tunda dama acan itama ta tashi, ko Nigeria tazo tafi yin turanci da jama'ar gidan. Aysha dake naniƙe da Anam
ɗ
in da suke sa'annin juna dan dama idan tazo bata da ƙawar data wuceta a Nigeria, cike da kulawa take
tambayarta dalilin matsar ciki da take famanyi.
A yatsine Anam ta sanar mata tana jin yunwa ne, dan ta kasa cin duk abincin da aka shirya musu a gidan. Dama can idan sunzo Mamie ce ke musu girki shiyyasa Anam bata da matsala tunda abinda ta saba ci
ne, a yanzu ko babu Mamie dole sai abincin Nigeria da har yanzu ta kasa iya ci, ƴan abubuwan da take iya cin ƙalilanne kuma babu su.
Idanu Aysha ta
ɗ
an waro, cikin harshen turanci take cemata miyasa zata zauna da yunwa bayan abinci da akai domin su
tunda sun iske tarin kwanika a sashen Daddy lokacin da sukaje gaida Abie. Sunada tabbacin kuma an shiryasune dan zuwan su Anam
ɗ
in. Fuska a marairaice ta sanarma Ayshan ita bata iyacin duk abincin ba ai. Ba Aysha ka
ɗ
aiba duk yaran sai da suka dara, dan so
sai ragwantakar Anam ke basu dariya, kodan tana ganinta da ƙaramin jiki ƴar ficika da ita yasa a kullum bata sanin ta girma? Sosai Aysha ta fita girman jiki, sai ma ta sa
ɓ
eta ta goya dan ita ta kwaso tsayi da garin jikin Mommy mahaifiyarsu.
Sake
ɓ
ata
fuska Anam tai kamarzatai kuka, sai faman matse ciki take da cizar lips dan da gaske yunwar takeji, shi kansa Abie yana canne amma hankalinsa na kanta dan yasan bazata iyacin kowanne abinciba da ya gani an tara masa.
“Am so sorry sweetheart. Kar kiy
i kuka fa
ɗ
i abinda kike so sai a samo miki, ko a kira Yaya ya sayo miki tunda shi yasan inda yake samo abincin naku, dan shima dai ya jima yana wahala kafin ya saba da abincin Nigeria, ko yanzu ma ba komai yake iya ci ba”.
Fahintar wa Aysha ke nufin
za'ama magana ya samo mata abinci ya sakata girgiza kanta, a langwa
ɓ
e ta kamo hanun Ayshan cikin nata. “No don't worry rakani wajen Abie na nidai kawai”.
Batama bari Aysha tace wani abuba ta miƙe har lokacin hanunsu cikin na juna,
ɗ
ayan hanunta kuma
nakan cikinta. Wando da rigane a jikinta marasa nauyi, wandon irin mai fa
ɗ
in nan sosai da ƴan Nigeria ke kira a fantama
😂
, sai fingilar top da tabi jikinta
ɗ
as kamar dan ita aka
halicceta, sai siririn veil data sakaya gashinta a ciki sai dai hakan bai hana
shi bayyana ta gaba ba saboda veil
ɗ
in daya zama baya.
Itace ta farayin sallama a hankali cikin sassanyar muryarta, ta dora da fa
ɗ
in, “Daddy mu shigo?”.
Murmushi Daddy da Abbah keyi idonsu akan ƙofar. Abba ne ya amsa da “Shigo mana Mamanmu”
. Hanun Aysha taja zuwa ciki, sai dai taku uku kacal tai ta tsaya turus fararen idanunta da sukai laushi saboda yunwa tsaye ƙyam akan wanda ke zaune bisa lallausan carpet
ɗ
in falon gab da ƙafafun Abie
ɗ
inta, yayinda hankalin Abie kacokan ke akansa da alama
ma bai san da shigowarta ba.
Sosai ƙirjinta ya harba dan ko kusa batai zaton ganinsa anan
ɗ
in ba, tunma data duro gidan addu'arta shine karma su ha
ɗ
u kwata-kwata. Zancen Aysha na
ɗ
azun ya tabbatar mata yana ƙasar, hakan kuma na nufin dole su ha
ɗ
u ko
da ba yau ba. Amma batai tsammanin yanzu ba. Kamar yanda tai masa kallo
ɗ
aya ta
ɓ
ata fuska da gyara yanayinta haka shima yay mata kallo guda duk murmushin fuskarsa ya
ɓ
ace, har wani yamutse fuska yay tamkar yaci karo da tutun safiya na cikin sanyi......
“Mamanmu ƙaraso mana”.
Daddy ya katsesu a tare dan duk yaga irin kallon tsanar da sukaima juna. Shikam ya rasa wannan ƙiyayya ta Anam da Shareff bayan kowa yasan irin dunbin son daya nuna mata tana jinjira har zuwa sanda ya wuce Indonesia, amma a yan
zu baka ganin komai sai ƙin juna a tsakaninsu tamkar basu ta
ɓ
a sanin juna ba. Yitai kamar bata gansa ba taje ta zauna kusa da ƙafafun Daddy, cikin marairaice fuska tace, “Daddy ina jin yunwa sosai”.
“Ya salam mamana garin yaya haka? duk abincin dak
e gidan nan ga wasuma ko ta
ɓ
awa ba'ai ba kuma dan k kawai aka shirya su”.
Kanta ta girgiza kamar zatai kuka. “Daddy bana son su ban iya ci ba ai”.
“Sai ki fara koya yanzu ai”.
Abie ya fa
ɗ
a kafinma su Abba suce wani abu yana hararar Anam
duk da kuwa bai kai zuci ba, dan ransa cike yake da damuwar zamanta da yunwar tunda yasan da gasken ba iya cin tai ba.
Daddy yace, “A'a ba'ayi hakaba ai. Tunda tace bata iyaba da gaske bata iya
ɗ
inba kuma bataso. A bita a sannu zata koya ci insha ALL
AH tunda tana nan. Shareff ka
ɗ
auketa kuje a sama mata abinci dan kaine kafi kowa sanin inda kake ciyo abinda ta iya ci”.
Tamkar saukar aradu haka Shareff yaji saukar zancen Daddy a kansa. Ya
ɗ
ago da sauri yana duban mahaifin nasa tamkar a razane.
Harara Daddy ya zuba masa. “Lafiya ka tsareni da idanu halan?”.
Ƙasa ya risinar da idanunsa batare da yace komai ba. Sai dai fuskar ta sake rinewa tamkar an aiko masa da saƙon mutuwa.
“Daddy ni dai nama ƙoshi kawai zansha ko tea to”. An
am da itama ta ha
ɗ
e fuska tana hararsa ƙasa-ƙasa ta fa
ɗ
a baki a tunzure”.
Maimakon Daddy ya amsa mata sai ya kira sunansa a tsawace. “Shareff Are you daft?”. Kansa ya girgiza kawai yana miƙewa, idonsa a ƙasa yace, “Zanje na sayo kawai.....”
“
Da ita zakaje ta za
ɓ
a abinda take so”.
Dady yay saurin fa
ɗ
a cikin katse masa hanzari. Wani irin rumtse ido yay da ƙarfi da cije lip
ɗ
insa na ƙasa uwa zai huda shi. Sai dai baice komai ba ya kama hanyar fita. “Basai kaje
ɗ
akko key
ɗ
in mota ba zo ka da
uka wannan”. Abbah ya katsesa dan ya tabbatar Mommy ta gansa zata hana itama. Nanma baice komai ba ya dawo ya amshi key
ɗ
in hanun Abban.
“Maza bishi mamana kuje, ki kuma za
ɓ
o duk abinda kike so kinji”.
Kanta ta
ɗ
agama Daddy tana murmushi, dan
ganin yanda Shareff
ɗ
in keyi yasata jin zama ta bisa kodan ta baƙanta ransa...
Kasancewar ya fita zafin nama sanda ta iso harabar gidan harya tada motar yana reverse, maimakon ya faka saitin inda take ya
ɗ
auketa sai ya harba motar har bakin gate.
Anam tai ƙwafa da ta
ɓ
e baki, cikin kunƙuni da gur
ɓ
atacciyar hausarta tace, “Duk baƙin halin da kake sai naje saika mace idan kasha zuciyanka mugu mai baƙin rai”.
Oho baima san tanai ba. Cike da wani takun isa tazo ta bu
ɗ
e murfin ta shiga kanta a ge
fe. Bawani duban kirki yay mataba a ciki, dan haka bai gama tantance kayan jikinta ba. Tana shiga ya fisga motar da ƙarfi har yanayi kamar zai taka mai-gadi ma, sai da yay tsalle gefe ya bashi hanya cike da mamakin mike damunsa. Dan shi shaidane Shareff mu
tum ne daya san mutuncin mutane, ko yaya kake a ƙasansa bai yarda ya ƙasƙantaka ba balle wulaƙantaka. Yayi imani da ALLAH ransa a
ɓ
ace yake bada son rai yay masa haka ba.
★
Sosai gidan abincin ya ha
ɗ
u, ya samu waje yay parking batare d
a yace da ita komai ba ya fice a motar. Baki ta
ɗ
an ta
ɓ
e ka
ɗ
an da yima ƙeyyarsa gwalo, sai kuma ta zabura ta bu
ɗ
e motar tamkar wadda ta tuna wani abu. Yana gab da shiga ta cimmasa saboda da
ɗ
an gudu-gudu take tafiya. Cak ya tsaya, dan haka itama ta tsaya ka
nta a ƙasa dan duk fitsararta a bayan idone kawai dama.
“Idan kika bari ƙafarki ta shiga wajen nan sai na
ɓ
allata”. Da yaren malay yay maganar, dan haka komai ya shiga kunnenta tsaf. Baki ta tura fuska a kumbure idonta na tara ƙwalla harya shige ta
na kallon bayansa ta ƙasan ido. Maimakon ta koma mota sai ta nema waje a gefe tai tsaye tana kallon mutanen dake. a ciki ta cikin glass da aka ƙawata wajen.....
“Hallo....”
Aka fa
ɗ
a a bayanta cikin wani irin sallon daya tilastata
ɗ
ago idanunta m
asu haske, matashin saurayine ƙyaƙyƙyawa fari tas. Sanye yake cikin ƙananun kaya da sukai matuƙar kar
ɓ
arsa ga wani ƙamshi na musamman a tare da shi. A hankali ta janye idanun nata ganin yanda ya tsareta da idanunsa birkitattu. Gefen data maida fuskar ya sa
ke dawowa yana gyaran murya, ta sake
ɗ
auke kanta gefe....
“Dan ALLAH ki kulani ƙyaƙyƙyawa ”. Ya fa
ɗ
a cikin marairaicewa da ha
ɗ
e hannayensa waje guda alamar roƙo. Baki ta
ɗ
an ta
ɓ
e gefe tana yamutsa fuska da kai hannu ta gyara glass
ɗ
in idonta dake ƙar
a fiddo ƙyawunta duk da tana sakawane badan gayu ba, kamar bazatace komaiba sai kuma dai ta tanka masa saboda ALLAH daya ha
ɗ
ata da shi. “Ka fara koyan sallama tukunna kamar zaifi bature”. Kansa ya dafe, cike da jimami yace, “Am sorry Assalamu alaiki ƙyaƙyƙ
yawa”. Nan
ɗ
in ma bata amsaba sai da tasha masa ƙamshi tana wani
ɗ
auke kai. “Wa'alaikassalam. kuma ni ba sunana ƙyaƙyƙyawa ba”. “Tabbas sunan shine ya dace dake, sai dai dazanji na yankan zanfi yin farin ciki”. Banza ta masa har kusan minti
ɗ
aya, ganin yan
a neman matsowa jikinta tai saurin
ɗ
agowa a masife......
A dai-dai nan Shareff ya fito daga wajen hanunsa
ɗ
aukeda ledoji masu tambarin wajen abincin. Duk da idonsa a kansu ya fara sauka sanda yake bu
ɗ
e ƙofar sai ya
ɗ
auke tamkar bai gansunba. Sai d
ai ya sake tsuke fuska. Yazo zai giftasu a fisge yace, “Second
ɗ
aya kika ƙara a wajen nan jikinki sai ya fa
ɗ
a miki”. Daga ita har saurayin da sauri suka maida dubansu garesa dan ita bama ta lura da shi ba da farko. Ko ka
ɗ
an bazaka ta
ɓ
a cewa shine yay magan
ar ba. Tuno dukan da sukaci ita da Aysha randa sukaje birthday party ya sata zabura da sauri tabi bayansa bakinta a
tunzure tana hararar bayansa, da sauri shima saurayin ya take mata baya. Tana ƙoƙarin rufe murfin motar ya riƙe da hanzari..........
✍
KU DAI KU GARZAYO A DAMA DAKU A CIKIN WANNAN ZAZZAFAR TAFIYAR CIKIN SALON NA ZAFAFA BIYAR MASU ZAFIN GASKE.
DUKKA LITTAFAN AKAN NAIRA DUBU DAYA (1k) KACHAL
IDAN KUMA DAYA KIKE SO (300)
BIYU (400)
UKU (500)
HUDU (700)
KARKU BARI A BAKU
LABARI, DAN WANNAN SALON NA DABAN NE KUMA TAFIYAR MA TA DABAN CE!
ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN
HAFSAT UMAR KABIR
ZENITH BANK
2270637070
SAI A TURA SHAIDAR BIYAN
07040727902
IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUM
BER HADE DA SHAIDA
09134848107
KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.
MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.
SAI MUN JIKU MUTANEN AMANA!
💃🏼💃🏼💃🏼
*_
ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
😭🙏🏽
[10/3, 4:22 PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_04_*
..........Kallon juna sukai cikin ido,
tai saurin janye nata saboda wani irin harbawa da ƙirjinta yayi......
“Please Beauty ko details
ɗ
inki ki bani mana”. Saurayin ya fa
ɗ
a a marairaice. Ai kafimma ta bashi amsa mai gayya mai aiki ya fisgi motar da ƙarfi. Da sauri saurayin ya saki murfin
yana mai yin tsalle gefe dan saura ka
ɗ
an ya takashi. Sosai yanzu kam Anam ta firgita, dan har hannunsa ta riƙo batare data sani ba. Tureta yay a jikinsa tare da mika hannu ya rufo ƙofar gefen da take
ɗ
in. Sai kawai ta fashe masa da kuka tana kiran sunan Ma
mie da Abie. Bai nuna yama san tanaiba, saima hankalinsa daya maida ga motar