Showing 186001 words to 189000 words out of 216641 words

Chapter 63 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

17

don't care wasu lokutan yasa babu wannan alamar akan fuskarta sam. Sai dai kuma koda suka kwanta ta jima batai barci tanata juye-juye. Sai da Ayshan ta

ɗ

auke hankalinta da wasu labarai  sannan

ɓ

arawon yay mata kamun kazar kuku. Ajiyar zuciya Aysha ta saki mai ƙarfi da kai hannu ta riƙo na Anaam

ɗ

in. Tausayinta da ƙaunar ƴar uwarta na ratsa mata zuciya matuƙa....

      



Kamar yanda ya saba da asuba sai

da yazo ya tada su, Anaam ƙin yarda tai ta kalla inda yake taima shigewarta toilet. Juyawa yay ya fita shima yana mai sakin guntun murmushi. Itama Fadwa sai da yaje ya tadasu sannan ya wuce massallaci. Daya dawo bai shiga sashen kowacce ba ya koma nasa sa

shen ya kwanta dan jiya ya jima bai barci ba yanata faman ƙullawa da kwancewa akan yanda zai

ɓ

ulloma matan nasa. Barci yasha sosai dan sai kusan goma da wasu mintuna ya iya tashi, baiyi mamakin ganin an gyara ko'ina ba ga ƙamshi na tashi, sai dai yaji sass

auci a ransa dan Fadwa ta nuna masa ta yarda ta gyara abinda take shirin

ɓ

ararwa a idanunsa. Wanka ya farayi ya shirya tare da baje jikinsa da ƙamshin turarurrukansa masu ƙamshin da

ɗ

i. Koda ya fito a falo ya sami Fadwa zaune cikin kwalliya mai

ɗ

aukar hanka

li. Tabbas ta

ɗ

auka hankalin nasa da gaske, sai dai ya basar abinsa. Gaisheshi tayi, ya amsa a daƙile, bata gazaba wajen sake jero masa kalaman ban haƙuri da tabbatar masa zata canja fiye da yanda yake buƙata. Har cikin rai ya

ɗ

anjin tausayinta, dan yasan

ya mata hukunci dai-dai da laifinta da har idan ita ba ibilisiya bace ya kamata yaga canjin. Huci ya

ɗ

an furzar tare da ware mata hannayensa. Ai da gudu tazo ta shige jikinsa. Ya saki ƙaramin murmushi tare da sauke hannayensa akan bayanta ya fara shafawa

alamar lallashi. Hawayene suka dinga silalo mata, ita kanta ta ƙara shaidawa Soulmate

ɗ

inta zuma ne, ga zaƙi ga harbi. Ya

ɗ

agota yana kallon fuskarta har yanzu dai babu fara'ar da take muradin gani a garesa.

“Kin san bana son kukan nan ko?”.

Kant

a ta jinjina masa tana sharewa, ya ra

ɓ

ata ya wuce yana fa

ɗ

in, “Ina zuwa bara na duba wa

ɗ

an can ya suka kwana”. Kanta ta jinjina masa, ta bisa da kallo tana ƙara tsane hawayenta dake sakkowa. Ta san bawai ya gama hucewar bane, amma ko yanzu ta samu sassauci

. Zakuma tabi duk hanyar data dace domin ganin ya huce baki

ɗ

aya sun koma rayuwar farin cikinsu....

A falo ya samesu su duka. Anaam na tsaye riƙe da cup na shayi idonta a tv tana murmushi. “Wato blood film

ɗ

in nan fa zaiyi da

ɗ

i, sai dai guy

ɗ

in film

ɗ

in sam baimun ba shegen kunensa uwa na zomaye ALLAH”. Dariya Aysha ta sanya harda ƙyaƙyƙyawa tana leƙowa daga kitchen. “Amma wlhy kinci zarafin mutumin nan, ni banga wani kunen da kike masa sheri da su ba.”

“ALLAH da gaske yanada kunnuwa g

asu nan, ga shegen rawan kai a wajensa uwa dangin maka

ɗ

an zamanin jahiliyya, ALLAH an cuceta da aka ha

ɗ

ata da shi”.

Alamar komawa yay ma Aysha data leƙo zatai magana, tai saurin komawa cikin bin umarninsa harda turo ƙofar kitchen

ɗ

in dan ta tabbat

ar wata ta

ɓ

arar za'ai. Rayuwar Yayansu na birgeta tun akan Fadwa, gashi dai mutum miskili da baya

ɗ

aukar raini amma matansa nashan sharafin soyayyarsa. Cigaba yay da tsayawa a bakin ƙofar hannayensa har

ɗ

e da ƙirjinsa yana kallon Anaam

ɗ

in kawai. Ita ko sam

bata san da zamansa ba amma tanajin ƙamshin turarensa a hancinta wanda take ganin hakan normal ne tunda dama yana shigowa maybe tunna baya ne. Juyowa tai zata koma saman kujera suka kusa cin karo da shi dan ya baro ƙofar. Da sauri ta

ɗ

anyi baya a zabure d

an tsoroma ya bata. Cikin zafin nama ya riƙe cup

ɗ

in shayin dake neman antayewa a jikinta.

Baki ta tura gaba da ƙwa

ɓ

e fuskarta da tasha kwalliya. “Kai Yaya ALLAH ka tsoratani”.

Idonsa akan lips

ɗ

inta ya

ɗ

age mata gira

ɗ

aya, “Kin dai so ki tsor

ata madam”. Bakin ta ƙara tura masa tana ƙoƙarin janye jikinta. Hanata hakan yay ta hanyar riƙo ƙugunta, ya zuba mata mayun idanunsa cikin nata idon, tare da matso hanunta da nasa dake rike da kofin shayin yakai bakinsa. “Wayyo Yaya ni ALLAH zaka shanyemun

tea

ɗ

ina”.

“K miyasa rowanki yayi yawa ne?”.

“To kai miyasa kwa

ɗ

ayinka yay yawa ne”.

Murmushi yayi da kai yatsarsa ya

ɗ

alle mata baki, “Magananniya da ba'a kadata. Sammin lipstick

ɗ

in shima Please”.

“Tab ni ban saka da kai ba ni ka

ɗ

ai zan shanye abuna”.

Dariyarsa ya danne da ƙyar, ya

ɗ

an ƙwa

ɓ

e fuska da langa

ɓ

e kai gefe, “Babie Please mana”.

“Naƙi wayon”. Ta fa

ɗ

a dayi masa gwalo tana tura lips

ɗ

in cikin baki. “Ni kikama rashin m ko? Zan rama ALLAH”. Dariya ta ƙyalƙyale da s

hi da masa gwalo. “Kafin ka rama na ƙara wani rashin m

ɗ

in ma”. Ta zille, riƙota yasoyi amma tai tsalle gefe tana masa gwalo. “Zan rama ne yarinya ai zaki zo hannu. Oya muje breakfast”..

Idanu ta

ɗ

an waro, “Gashifa Aysha na mana anan”.

“Kin mant

a tsarina kenan”.

Shiru tai cikin

ɗ

an tauke fuska. Dan ta ƙwallafa rai a abinda Ayshan keyi. Amma sai batai musu ba ta ka

ɗ

a masa kai. Tare suka fita, sun iske Fadwa na ƙara gyara dining

ɗ

in. A yau ma babu wacce ta kalla ƴar uwarta a cikinsu. Dan haka ya d

uba kowacce fuskarsa a tsuke. “Kun gaisa da juna?”.

Shiru duk sukayi kowanne idonsa a ƙasa dan a serious yay maganar. Fadwa ce tai ƙoƙarin dannewa a shaƙe tace “Kin tashi lafiya?”. Baki Anaam

ɗ

in ta ta

ɓ

e da amsawa a shaƙen itama. “Alhmdllhi”. Komai ba

i sake ce musu ba, dan yasan a haka a haka watarana zai ci nasara. Wayarsa da yake latsawa ya ajiye, Fadwa ta fara ha

ɗ

a masa abincin. A daidai nan Aysha ta shigo da ƙaramin tray. Wani irin ajiyar zuciya Anaam ta saki a hankali. Ya

ɗ

an saci kalonta ta gefen

ido sai yaji tausayinta. Ya fahimci tana son abinda Ayshan ke musu amma tabi umarninsa ta taho, shiyyasa yayma Aysha text yace ta kawo mata. Kasa

ɓ

oye farin cikinta tayi har sai da ta kalla Aysha da murmushi. “Thanks you blood”. Murmushi Aysha ta mata. I

tama sai ta sake murmusawa. Har Aysha ta juya zata fita Fadwa tace, “Ki dawo mu karya mana Aysha”.

“No Aunty gashi can na baro kar a barsa ya lalace shima”. Tai maganar tana nufar hanyar fita da

ɗ

an hanzari dan karma Shareff ya tsaidata. Batama san s

hi baida niyyar tanka musu ba. Abincinsa yake ƙoƙarin fara ci kawai............



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_

Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

0704072790

2

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*[11/22, 12:11 PM] +234 803 214 5156: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdul

l ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_72_*

.........Abincin yakeci cike da nazarin kowaccensu. Fadwa nayin komaine a taka tsantsan na gudun yin kuskure fatanta komai ya wuce. Yayind

a Anaam ke komanta kai tsaye hankalinta kacokan naga abincin da takeci tamkar ta manta da zaman kowannensu a wajen ma. A haka dai suka kammala Fadwa ta fara gyara wajen, dakatar da ita yay dan haka ta koma ta zauna. Anaam data

ɗ

auka waya yayma magana, itam

a ta ajiye suka bashi hankalinsu. Nasiha ya fara musu a nutse tare da jan garga

ɗ

i. Daga ƙarshe cikin kaushin murya da tabbatarwa ya

ɗ

an bubbuga table

ɗ

in da yatsansa.

       “Bazan lalace wajen zargi akan ku balle ƙin cin duk abinda kuka bani ba, sai dai

zan tabbatar muku, duk wadda ta zuba wani abu koda a ruwan sha

ɗ

inane domin samun wani cikar burinta ban yafe mata ba. Kuma idan na kamata bazan yafe mataba ko iya cigaba da zama da ita duk da babu tsarin rabuwa da

ɗ

ayanku a zuciyata. Shawara ya rage naku,

kumu ha

ɗ

u mu zauna don ALLAH cikin soyayya da mutunta juna, ko kuma kowa ya

ɗ

auka layin da yaga zai dace da shi a shirye nake wajen maganin duk wadda take tunanin zata iya fin ƙarfi na. Na ƙarshe respecting juna da kuma iyayenmu. Wlhy idan wata a cikinku

ta sake kuskuren yin abinda bai dace ba akan wani ko wata a cikin iyayrenmu sai na sakata nadama ta har abada, ya rage naku ku dawo hankalinku kokuma ku

ɗ

aura daga inda kuka tsaya”.

       Har ƙasan zuciya kausasan garga

ɗ

insa sun shigesu, sai dai sunfi ra

tsa Fadwa musamman akan zuba masa magani a abinci fiye da Anaam da wannan ga

ɓ

ar bama komai ta fahinta ba. Amma dangane da girmama iyayensu da juna ya shigeta matuƙa, dan yanayinsa ya tabbatar musu zai iya komai. Bayan ya sallamesu kowacce ta nufi

ɓ

angarent

a tana ƙullawa da kwancewa. Shima fita yay a gidan zuwa can gidansu gaida su Mommy tunda yanzu Daddy ya janye masa shara

ɗ

in hana zuwa gidan. Sai dai koda yaje ya samu Mommy da Gwaggo basa nan. Bai so haka ba, dan yazone takanas ya lallashi mommy

ɗ

in da bat

a haƙuri akan komai ma daya faru, sannan ya yini da ita yau. Gidan su Anaam ma ya iske Mamie da aunty Mimi sun fita, dole dai ya koma gida dan gwara yaje ya huta kawai shima.

      A

ɓ

angaren Mommy da Gwaggo gidajen su aunty Malika sukaje sukai musu tat

as, inda akai hargitsi bana wasa ba har saida takai an gurfana a kotun baba Ibrahim. Shima al'amarin ya

ɓ

ata masa rai, dan yajima dajin tsiyatakun da su Malikar keyi a gidajen aurensu. Sai gashi yau suna neman saka Fadwa itama kuma abin takaicin harda ha

ɗ

i

n kan mahaifiyarta. Sosai yayima Gwaggo Halima dake matsayin matar

ɗ

an uwansa fa

ɗ

a, ya nuna mata kuskurenta na son

ɗ

aura

ɗ

iyarta akan bigiren da zai rusa rayuwarta a dunuya da lahira. Suma kuma su Mommy yay musu nasu fa

ɗ

an, dan tun farko da basu nunama Fad

wa komai tayi a gidan aurenta dai-dai bane daba haka ba. Yanzu gashi sun

ɗ

an

ɗ

ana mata tana niyyar zartasu kuma sun shiga damuwa, ta riga kuma ta

ɗ

an

ɗ

ana ba lallai abin ya iya barinta ta sauƙi ba.

       Nasihar Baba Ibrahim bata canja komai a jin haushin

juna da Mommy da Gwaggo Halima keyi ba. Sai ma ƙara jin zafin juna dan kowacce nada sirrin ƴar uwarta a tafin hannu. Kuma kowacce taci alwashin nunama ƴar uwarta fawa

ɗ

inta akan ƴaƴan nasu da kuma mazajensu da suke amsa yayanninsu. Da haka aka sake rabuwa

baran-baran.....

____________________________

          Ga Shareff kam tun yana shashshare Fadwa harya dai ya sakko, mata da miji sai ALLAH. Sai gasu kamar komai bai faruba aka koma faranta ran juna, dan aranar ba ƙaramin rikita Soulmate

ɗ

in nata tai

ba, har yaji a karan kasa ta cancanci yafiya. Sai dai tsananin kishin mijinta na nan a zuciyarta. A duk sanda ta tuna akwai wata a yanzu bayan ita tare da shi takanji ra

ɗ

a

ɗ

i mai zafi a zuciyarta. Sai dai ta

ɗ

auka alƙawarin daina biyema su Aunty Safarah, b

azata ƙara amfani da wani magani ba insha ALLAHU. Zata tsaya da ƙafafunta wajen kishin mijinta da ƙyautata masa kowacce ta ƙwaci kanta kawai. Dan tayi imani bazata ta

ɓ

a son Anaam ba a zuciyarta, saboda tunda ta tashi a rayuwa da tsanar iyayenta da ita kant

a ta rayu.

      A

ɓ

angaren Anaam

ɗ

in itama sosai take jin kishin mijin nata, dan akwana biyun nan da yake tare da watanta ba itaba tana matuƙar jin ra

ɗ

a

ɗ

i da zafi. Abinda ya sauƙaƙa mata kawai zaman Aysha tare da ita. Amma ko shigowa yay wajensu sai tayi

matuƙar dauriya take iya kallonsa har ta sakar masa murmushi. Banbancinsu da Fadwa kawai ita bata zafafa ba. Bata son Fadwa tun fil'azal saboda tunda ta mallaki hankalinta tasan Gwaggo Halima da su Fadwa basa son  iyayenta basa respecting nasu kamar su Da

ddy. Amma batajin tsananin tsanarta dan ita bata zafafama kanta abu, kawai idan ya

ɓ

ata mata rai ta nuna fushintane take anan da kwakwazo a wuce wajen. Daga haka kuma ta watsar zata fuskanci nagaba mai wucewane. Tadai

ɗ

auka alwashin ƙyautatama mijinta da b

asa tarin tukuycin soyayyar daya jima yana mata tun bata san kanta ba. Duk wuya bazata yarda ta bijirema umarninsa ba ko cutar da Fadwa. Amma zata ƙwaci kanta akowane hali idan akai yunƙurin cutar da ita.

      Lahadi da yamma mijinta ya dawo hanunta,

ya gama kwanakinsa a wajen Fadwa. Da taimakon Aysha suka ha

ɗ

a abincin dare na gaba daya kamar yanda ya shar

ɗ

anta. Ta nufi sashensa domin gyarawa Aysha kuma ta gyara mata nata duk da ma babu wani datti mai yawa kasancewar babu yara ba kuma wasu jama'a ne da

yawa ke shiga da fita ba. Duk kaiwa da kawowar da Anaam keyi a sashen Shareff a idon Fadwa ne dake leƙe ta window

ɗ

in falonta. Kai tsaye tasan wannan rawar jikin na Anaam wai za'a tarba miji ba basirarta bace Aysha ce. Tai ƙwafa da cije lips, a ranta tana

ayyana yarinya ni dake mu zuba a nan gidan. Oho bama tasan tanaiba, dan koda ta kammala rufo sashen tai harda saka key saboda ya bama kowacce key. Batare data ko lura da Fadwa ba ta nufi sashenta dan ta samu tai wanka tunda tasan a koda yaushe zai iya daw

owa gidan tunda ba aiki ya fitaba. Yaje can gidane Mommy ta kirashi duk da a cikinsu babu wadda tasan da hakan. Yadai ce musu zai fita kawai. 

       



Ransa fes ya iso gidan domin jiya ma yazo ya gaishesu kuma shida Mommy babu wata damuwa. dan koda ya

bata haƙuri akan duk abinda ya faru tace masa komai ya wuce a gareta kawai. Yaso yaji kamar ba haka bane a ransa, amma saita kore masa dukkan tantama ta hanyar sakin jiki da shi sukai hira da suka jima basuyi irinta ba. Kuma abin mamaki ko sau

ɗ

aya bata k

awo maganar Anaam ba ko abinda ya shafi aurenta. Hakama Fadwa. Sun tattaunane kawai akan auren Aysha da kuma komawar Maheer wajen aiki a yau.

     Sai da ya shiga dukkan sashen mutanen gidan ya gaida kowa sannan ya nufi sashen Mommy a ƙarshe. Tana falonta

zaune Hussaina na ha

ɗ

a mata ƙwa

ɗ

on zogale ya shigo. Fuskarta da murmushi ta amsa masa sallamarsa. Ya kai zaune shima fuskar tasa da murmushi.

      “First love da

ɗ

i zakici haka?”.

Murmushi tayi mai nuna haƙora. “Ai gaka kaima kazo sai muci tare ko?”.

    “Harma na fiki lauma”.

Dariya tayi daga ita har Hussaina dake yin tata a ƙumshe. Ya gaida Mommyn, Hussaina ma ta gaishesa sannan tabar falon bayan ta kawo masa ruwa. A kwano

ɗ

aya sukaci zogalan da Mommy cike da nisha

ɗ

i. Suna tsaka da cinne Gwaggo ta s

higo.

          “Ja'iri kazo zaka cinye mata

ɗ

an zogalan bayan acan na baka kaƙi ci”.

  Murmushi yay da ta

ɓ

e baki, “Naki kin saka ƙuli ne itako gya

ɗ

a ta saka shiyyasa”.

    “Oh, da gya

ɗ

ar da ƙulin duk ba abu

ɗ

aya bane?”.

    “A wajena ni dai da banban

ci”.

Mommy dai dariya take musu kawai.

       Sai da suka kammala Gwaggo da Mommy suka dubi Shareff

ɗ

in cikin komawa serious da ƙyau. Hakan daya ganine ya sashi nutsuwar shima ya maida hankalinsa garesu.

    Gwaggo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login