Showing 147001 words to 150000 words out of 216641 words

Chapter 50 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

22

zuciya ya

ɗ

an sauke da yanke wayar, bai cika san

bu

ɗ

e cikinsa ga kowa ba. Amma dai mutane biyunnan sun wuce abokai kawai a garesa aminaine na gaskiya. Daga Dr Jamal har Fharhan abokansa ne tunna ƙuruciya, koda yabar ƙasar kuma basu yarda juna ba. Basu da abokin shawara sama da shi, duk da shi yakan jima

basuji nasa cikin ba saboda yanada zurfin ciki matuƙa. Na ukunsu kuwa shine Khaleel, duk da kasancewarsa ƙani a garesa hankalin yaron da nutsuwarsa kansa ya kallesa tamkar aboki, sannan shima Khaleel

ɗ

in bashi da wani amini sama da shi duk da yana amsa sun

an yayansa ne.

      Sai da yay knocking aka bashi izinin shiga sannan ya shiga. Dr Jamal na zaune a kujerarsa ya amsa masa sallamar da yay fuskarsa da murmushi. Cikin danne kishin rashin Anaam yace, “Ango kasha ƙamshi”. Harararsa ya

ɗ

anyi ya

ɗ

auke kai, y

a zube cikin kukerar dake gaban desk

ɗ

in Dr Jamal

ɗ

in yana furzar da iska mai nauyi. Dr Jamal dake binsa da kallo danya fahimci damuwa a fuskar abokin nasa ya miƙa masa hannu sukai musabaha.

     “Wai yana ganka haka kamar mara lafiya? Ko jikinne har yanz

un?”.

Kai ya girgiza masa, sai dai baice komai ba. Dr Jamal ya tsura masa ido na wasu sakanni, sai kuma ya miƙe ya

ɗ

akko masa ruwa. Baiyi musu ba ya amsa, murfin ya

ɓ

alle ya kai bakinsa. Tass ya shanyesa yana dire robar da lumshe idanu ya sake lafewa a k

ujerar yana sauke numfashi. Kusan mintuna uku suna zaune a haka shiru, kafin ya bu

ɗ

e idanunsa da gaba

ɗ

aya launinsu ya canja ya kalla Dr Jamal daya tsura masa ido...

      “Kai kurwana da

ɗ

aci irin wannan kallo haka”.

Dariya Dr Jamal ya kwashe da shi. “Ɗ

an wulakanci, inda ni maye ne ALLAH kamun ka

ɗ

an a ci

ɗ

an iska kawai”.

     Murmushi yay a karon farko da gyara zamansa. “To zama mayen mana kaga idan zan ciwu a wajenka mara mutunci”.

       Dr Jamal yay dariya kawai. Sai kuma ya miƙe daga kujerar zamans

a ya dawo inda Shareff

ɗ

in ke zauna shima ya zauna suna facing juna. “Mike faruwa? Damuwa ta kasa

ɓ

oyuwa a kan fuskarka my Dude”. Nannauyan numfashi ya sauke da

ɗ

an

ɗ

age kafa

ɗ

a, “Bani da wata damuwa kawai dai nace bari in gaisheka”. Idanu Dr Jamal ya tsura

masa fuskarsa na canjawa zuwa jin haushi........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya

300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURA

WA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*[11/12, 7:48 PM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_55_*

............“To na gode da gaisuwa”. Ya fa

ɗ

a da miƙewa zai bar wajen. Riƙosa Shareff yay ya maida ya zaunar.

    “Wai haushi kaji?”.

  “Mizaisa naji haushi?”.

Murmushi Shareff

yayi da cike lips. Sai kuma yace, “Manta kawai”.

   “Ka gwammace ka cigaba da riƙe damuwarka kenan. Look Musty! Idan kasan zaka iya shanyewa miyasa zakazo min nan to?. ALLAH kana bani matuƙar mamaki. A yanda muka riƙeka sam kai ba haka baneba, ban saniba

ko baka yarda damu bane har yanzu oho. Well koma dai minene matsalarkace, mudai har gobe da jibi bazamu daina kallonka matsayi mai girmaba insha ALLAH....”

      “Humm Jamal”.

“Miye wani Humm Jamal. Na jima da fahimtarka ai Shareff kai har yanzu matsayin

abokai gama gari muke a wajenka. Mune dai kawai ke

ɗ

aukarka da muhimmanci dan bamu san ciwon kammu ba”.

     “Ya ALLAH ni kamun gurguwar fahimta ne kawai. Yanzu dai ajiye wannan harzuƙar taka gefe muyi magana.”

    Harararsa Dr Jamal yayi ya

ɗ

auke kai.

Shareff ya sake yin murmushi kawai.

       “Idan ka gama nuƙu-nuƙun to ina jinka”.

   Kafa

ɗ

a Shareff ya

ɗ

an

ɗ

age da ta

ɓ

e baki, “Bafa wani abu bane babba. Akan auren nan ne dai kawai. Jamal na rasa ina zan ajiye zuciyata naji sauƙi. Mommy bori, Fadwa bori

, itama kanta Juwairiyya bori. Duk sun kasa fahimtar komai da suke a kaina yake komawa bawai junansu ba. Jamal ALLAH jinina bana tantama a yanzu haka ya hau sama ƙololuwa”.

     Sosai tausayinsa ya bayyana saman fuskar Jamal, ya furzar da iska shima. Tabb

as yaso Anaam, har yanzuma sonta baije ko'ina ba a zuciyarsa. Amma hakan baya nufin baza iya yin sadaukarwa ba. Shareff ya fishi dacewa da ita, sannan ya

ɗ

arashi buƙatar zama da ita saboda wasu hujjoji daya riƙe. Ya

ɗ

an kallesa yana jinjina kai. “Tabbas mat

salace wannan babba. Musamman ma ta Mommy dan na Fadwa da Anaam duk mai sauƙi ne a ƙarƙashin ikonka suke zaka iya ladabtar da su dole kuma su nutsu.”

     “Dama nasun bawai ya cika damuna bane, kawai dai bana son a yanda suken suma. Amma Mommy da Daddy hu

mm, na rasa ina zan kama Jamal. Ko gidan na kasa zuwa gaishesu kwana uku kenan”.

          “Damuwa dole ce kam, domin Daddy Mommy duk sunada iko da muhimmancin bijirewaka kuskurene, babbar matsalar kuma a ra'ayin da suke mabanbanta, inda ace ra'ayinsu

ɗ

ay

a ne nakane ya bambanta zaka iya sadaukar da naka ka faranta musu ta hanyar bin nasu. To amma yanzu gaskiya al'amarin akwai ru

ɗ

ani, inba dai

ɗ

aukar Anaam zakai kubar ƙasar nan ba kawai. Nan da wani gajeren lokaci sai ku dawo sannan Mommy ta huce”.

      “

Ita kuma Fadwa fa? Sannan aikina fa? Ita kanta service takeyi miye makomarsa?”.

     Nannauyar iska Dr Jamal ya furzar da fa

ɗ

in, “Ya ALLAH! ALLAH!”.

Shiru kowansu ya kasa cewa komai, tsahon wasu sakkani Dr Jamal ya katse shirun. “To ko Anaam

ɗ

in zaka

ɗ

au

ke zuwa wani

ɓ

oyayyen guri a garin nan, inaga hakan zaisa Mommy ta

ɗ

an sauka kafin asan mafita. Danni dai banga ta inda maslaha zata samu ba a yanzu tunda buƙatar Mommy kawai shine ka saki Anaam. Sai dai kuma idan sakin nata zakai.....”

      “Baka da han

kali”.

Ya fa

ɗ

a cikin tare numfashin Dr Jamal. Murmushi Dr Jamal yayi da ha

ɗ

e hannayensa alamar ban haƙuri. “Understand me, nima nasan hakan abune mai wahala da bazaka iyaba, sannan bama zan so hakan ba. Amma kaje dai kayi tunani nima zan ƙara ko zamu sami

wata mafitar datasha banban da wa

ɗ

an nan na yanzu”.

     Kansa ya

ɗ

an jinjina alamar gamsuwa da hakan, a dai-dai nan kiran Gwaggo ya shigo masa. Yay

ɗ

an jimm kafin ya

ɗ

aga wayar yakai kunnensa da sallama. Daga can ta amsa masa tamkar ba ita ba. Gaisheta

yayi, nan

ɗ

in ma ta amsa masa murya a sake. “Kana jina ko Mustapha! Ka kwantar da hankalinka nayi magana da ita. Sai dai wannan wasar

ɓ

uyan da kake damu ba shine mafitaba a gareka inhar kana neman albarka. Ya rage naka kai tunani irin wanda ya dace, na bar

ka lafiya”.

     Wayar ya sauke daga kunnensa, ya girgiza kansa da furzar da huci mai fa

ɗ

i. “Jamal bara naje kawai”. Ya fa

ɗ

a yana miƙewa da zura wayar a aljihu.

    “Wata matsalar ce kuma?”.

Kansa ya girgiza masa. “Wadda ake cikin ce dai. Gwaggo ce”.

   “Gwaggo kuma?”.

“Uhmm! Kasan dai bazataƙi goyon bayan

ɗ

iyarta ba ai.

   Ya gane Mommy yake nufi dan haka baice komaiba. Har inda ya ajiye motarsa ya rakosa, ya bu

ɗ

e ya shiga sannan ya bashi hannu sukai musabaha. Sai da ya fice Dr Jamal ya iya sauke aj

iyar zuciya, tausayinsa yakeji har tsakkiyar zuciyarsa. Al-Mustapha mutum ne mai kyawun zuciya ga kowa dazai zauna da shi. Bashi da matsala komai nasa a nutse yake kuma a tsare, yanada halin manyan mutane, dan a lokuta da dama idan yay abu saika

ɗ

auka tuna

nin wani babban mutum ne mai shekaru saba'in....

       Maimakon ya nufi gida sai kawai ya zarce wajen aikin da companynsu keyi. A can ya samu Khaleel. Ya danne dukkan damuwarsa da ha

ɗ

iyesa yana mai kallon ƙanin nasa jarumi da halinsu ke kamanceceniya t

amkar uwa

ɗ

aya ta haifesu. Murmushi yay da miƙama Khaleel

ɗ

in dake gaishesa hannu alamar yafi son suyi musabaha. Hannu Khaleel ya bashi suka gaisa, ya mika masa irin hular dake a kan duk wanda ke'a wajen. Babu musu ya amsa ya saka, daga haka suka fara zaga

ya ginin da ayanzu ya fara bayyana kansa gamai kallo. Tabbas aka kammala estate

ɗ

in ba ƙaramin ƙyau da

ɗ

aukar hankali zaiyi ba. Duk inda suka gitta ma'aikata gaishesa suke da girmamawa shiko yana amsa musu da kulawa. Inda yaga gyara yay magana, inda ya kam

ata ya yaba ya yaba musu. Hakan sai ya

ɗ

auke kaso mafi yawa na damuwar da yake a ciki har lokacin sallar azhar yayi suka nufi massallaci. Koda aka idar da salla wani gidan cin abinci suka nufa anan kusa da ƙafa. A lokacinne kiran Fadwa ya shigo wayarsa. Ɗa

gawa yay yakai kunne sai dai baiyi magana ba.

    Muryarta a raunane cikin kuma

ɗ

ari-

ɗ

ari tai masa sallama. Amsa mata yay kadaran kadahan, sai duk ta daburce, amma cikin dauriya da in ina tace, “Am sorry dan ALLAH. Wlhy babu ruwana sai da nace karsu je.

Ganin bazasuji maganata ba yasa na bisu da tunanin ko kana can.”

      “Is ok”.

Ya fa

ɗ

a a taƙaice. Ita tasan is not ok a cikin muryarsa. Amma sanin baya son nacin magana saita saki waccan

ɗ

in kamar yanda ya buƙata. “To ga abinci na kammala amma naga baka

dawo gida ba har yanzun”.

    “Karki damu gashi zanci a inda nake”.

   Zatai magana ya dakatar da ita da fa

ɗ

in, “Zanci na dare idan na dawo bye” Ya yanke batare da ya jira amsarta ba. Kiran nata ya

ɗ

an sakama masa jin sassauci, dan garama ita, Anaam ko

zai cika duniya da fushi ai bata ta

ɓ

a nuna masa ta damuba a kwanakin datai gidan nasa duk da yasan sarai tana sane da komai na halin da yake a ciki dangane da aurenta. Yaja siririn tsaki a ƙasan zuciyarsa yana ayyana (Zanyi maganinki vary soon).

      Kha

leel da tun shigowarsu yana wajen siya musu abinci ya dawo tare da waiter dake biye da shi. kujera yaja ya zauna. “Am sorry babban Yaya na da

ɗ

e”.

     “Don't worry”.

Ya fa

ɗ

a a taƙaice hankalinsa akan wayarsa. Sai da suka fara cin abincin a nutse Khaleel

ya ƙara maida hankalinsa garesa. “Yaya nikam kuna waya da Yaya Maheer?”. Idanu ya

ɗ

ago ya zubama Khaleel

ɗ

in, kafin kuma ya girgiza kansa alamar a'a. Khaleel yaja numfashi ya fesar. Ruwa ya

ɗ

auka ya

ɗ

an sha ya ajiye. “Naje gidansa jiya da yamma. Saboda su

Abbah suna maganar ya daina zuwa gida gaba

ɗ

aya sannan wayoyinsa duk a rufe. Yaya banji da

ɗ

in yanda na samesa ba shida matarsa. Gaba

ɗ

aya Yaya Maheer ya canja tamkar bashi ba. Sam babu wata ƙyaƙyƙyawar alaƙa tsakaninsa da matarsa abin ya tsoratani wlhy”.

      Kasa magana yay ya kuma kasa cigaba da cin abinci har Khaleel yakai aya, sai dai idanunsa gaba

ɗ

aya launinsu ya sake canjawa. “Mike faruwa?”.

     “Yaya komai ma na faruwa, a yanzu haka so take tabar gidan amma mahaifiyarta ta tabbatar mata zata tsi

ne mata inhar ta bari Yaya Maheer ya saketa. Shi kuma yaƙi bata kowacce irin dama wlhy bakaga yanda yake treating nata ba like dai wadda suke rayuwa a.... Mtsoww oh my god babu dai da

ɗ

in fa

ɗ

a kawai. Na fara masa nasiha amma yaƙi saurarena, daga ƙarshe ma a

gabana ya mareta wai tana ha

ɗ

ashi da ƴan uwansa, so abin is to much wlhy”.

      Numfashi ya sauke zazzafa ransa duk a jagule. Still dai ya kasa cewa komai kallon Khaleel

ɗ

in kawai yakeyi. A ƙasan zuciyarsa kam yana jin rauni matuƙa. Ya rasa miyyasa Momm

y ta kasa fahimtar rayuwa irin ta yanzu ta aure tasha banban data zamanin baya, a da daga maza har mata kowa nada kawaicin iya kar

ɓ

ar aure a duk yanda yazo masa. Amma a yanzu ba haka baneba, auren soyayyar ma yaya aka ƙare balle na tilastawa. Shi kansa dab

ai jureba za'a samu irin wannan matsalar ne a lokacin data tilastashi auren Fadwa. Amma daya jure yayta gayama ALLAH da tilastama kansa tanada mahimmancin amsar ko minene daga umarninta sai gashi ALLAH ya saka masa son Fadwa

ɗ

in. Sai dai Mommy ta kasa fahi

mtar shida Maheer za'a iya samun banbancin juriya akan wannan al'amarin. A ganinsa data barshi ya aura wadda yake so da an samu maslaha. Dan gashi abinda takema gudun bai tsallaketa ba tunda ga Anaam dai matsayin matar gudan jinin nata bisa ƙaddarar UBANGI

JI da babu wani hannu daya isa gogewata....

     Numfashi ya sauke a hankali saboda ta

ɓ

asan da Khaleel yayi. Abincin suka cigaba da ci batare da wani ya sake magana ba, sai dai Shareff tsakura kawai yakeyi. Baimaci na kirki ba ya ture gefe. Haka Khaleel y

a biya ku

ɗ

in suka sake komawa wajen masu aikin. Har yamma yana a wajen, bai tafi ba sai da masu aikin suka tashi. Sai da ya sai kayan fruits ya bama Khaleel ya kai musu can gida shi kuma ya zuba na nasa gidan a mota shima ya wuce. Ana kiraye-kirayen sallar

magrib ya shigo, dan haka bai nema kowaba a cikinsu ya wuce sashensa. Ruwa ya fara watsawa jikinsa na

ɗ

umi a gaggauce, ya fito ya saka kaya nanma a gaggauce ya fice massallaci dan har an fara sallama..........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhG

ee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

[11/12, 7:48 PM] Marsy

😘

: *_Typ

ing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_57_*

.........A hanka

li ya tura ƙofar

ɗ

akin la

ɓɓ

ansa na motsawa alamar sallama, kamar mai irga steps

ɗ

insa ya cigaba da shigowa cikin

ɗ

akin idonsa akanta duk da ƙudundune take cikin bargo, zaune ya kai gefenta tare da kai hannu ya yaye bargon. A yanda ta miƙe zumbur da alama b

ata san da shigowar tasa ba. Idanunsa sukai ƙyaƙyƙyawan ganin daya sakashi jan numfashi a fisge, dan shai

ɗ

aniyar rigar jikinta bata bar komai a sirrance ba, a waccan ranar ya ganta, sai dai a yau rigar tafi bayyana masa komai har idonsa na neman tsolewa. I

ta kuma data manta a yanda take komawa tai zata kwanta cikin ta

ɓ

e fuskarta dan wani haushinsa da takaicinsa ne suka sake kamata. Riƙota yay, ta shiga fisgewa da fashe masa da kukan ƙarya.

      “Ni ka sake min hannu, kuma bana son ganinka ka koma can waje

nta ita matar son naka, ƙarewar kiss kace ta cinyeka mana...”

   Sassanyar ajiyar zuciya ya saki, komai baice ba, bai kuma saki hanun nata ba sai dai murmushi ya su

ɓ

uce masa akan fuska ka

ɗ

an, ta cigaba da turesa da ƙoƙarin kai masa ƴan ƙananun duka a damt

sen hanunsa. Bai hanata ba yana dai ta ƙoƙarin danne dariyarsa. Ganin abun nata bana ƙare bane ya rungumeta gaba

ɗ

aya ya tura a jikinsa. Duk yanda taso cigaba da fisge-fisgen ya hana hakan, ya fara kai ma fuskarta da wuyanta kiss har yanzu murmushi bai bar

fuskarsa ba. Ƙarfin kukanta ta ƙara da ture masa fuska amma yaƙi ya daina, sai da yay mai isarsa sannan ya barta da ƙara matseta a jikin nasa.

      “Shikenan sai bori ya ƙare an biyaki kiss

ɗ

inki, ai ban san kina so bane amarya mai aji, nazo da ƙoƙon b

ara yau a barni na samu tubarrakin wannan tsadar tsada sarauniyar mata kona samo tukuycin nan da kikai alƙawarin badawa”

    Zabura tayi da nufin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login