Showing 87001 words to 90000 words out of 216641 words

Chapter 30 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

45

murmushi ne ya su

ɓ

uce mata, dan kuwa dama Junaid nata damunta akan hakan, itace taƙi bashi dama saboda gani

n yanxu ta Yaya Maheer akeyi ba suba.

“Mamana yaya dai?”.

Abba ya katsema Anam dogon tunanin data tafi. Kanta ta girgiza idonta na cikowa da ƙwalla. “Abba babu komai, kawai dai....” sai kuma tai shiru.

“Kawai dai mi? Fa

ɗ

i kanki tsaye kinj

i Mamana. Maganar aure ba maganace ta wasa ba, shiyyasa muka za

ɓ

i baku damarku duk da hakkinmu ne za

ɓ

a muku mazan aure matsayinku na ƴammata”.

“Tabbas babu wanda zuciyarta ta aminta zata iya tsaidawa, sai dai kuma bata iya jayayyaba, koda wasa bazat

a iya ƙin bin umarninsu ba dan batun yanzu ba Abie yasha sanar mata su

ɗ

in kamar shi suke a gareta, idan har taja da su akan koma minene na rayuwa dabai zama sa

ɓ

ama UBANGIJI ba tamkar tayi jayayya da shine. Sannan wani

ɓ

angaren ta sani babu abinda iyayenta

ke buri a yanzu tamkar ganin tayi aure, kuma itama a karan kanta tana son taga wannan rana kamar kowace

ɗ

iya mace duk da zatai matuƙar kewar iyayenta a kusa da ita. Abu na gaba kuma burin Abie

ɗ

inta ta fidda miji a ƙasarsu ta haihuwa Nigeria, ta tabbata k

uma hakan zaisa su dawo kusa da ita suma duk da can yafi musu kwanciya hankali fiye da nan... A hankali taja numfashi, batare data yarda ta kallesu ba ta gya

ɗ

a kanta alamar amsa umarninsu. Daga Abba har Daddy sunji da

ɗ

in hakan, dan haka suka sallamesu akan

suna jiransu.

Gaba

ɗ

aya Anam rasa sukuninta tayi a kwanakin da suka gabata, musamman akan wanda ya kamata ta tsayar matsayin miji a tsakanin samarin dake faman mata kaikawo su biyu. Wato Muzzaffar da Dr Jamal. Daga ƙarshe da ta fahimci zata sa

ka kanta cikin wani hali sai kawai ta kira Mamie

domin neman shawararta. Mamie uwace, sai dai ta raini tilon ƴarta da matsayi kala daban-daban bana uwa kawai ba. Shiyyasa Anam bata da wata ƙawa ko aminiya a duniya sama da Mamie, dan ko shawara zatai da Ays

ha ko Amrah sai ta gama da Mamie, koda abun mai nauyine a gareta tanajin kunya zata rubuta ta bama Mamien a rubuce. Yanzun ma hakan tayi, dan haka koda Mamie ta gama karantawa sai tai murmushi, Abie dake zaune a kusa da ita ta nunawa, shima dai murmushin y

ayi harda ƴar dariya. Ya amsa wayar yana fa

ɗ

in, “Nine zan bata amsar daya dace da ita”.

Mamie tai dariya da fadin, “Uhhm nidai naga yanda zaku ƙare a wannan rana”. Dariya kawai Abie yayi, ya tafa saƙon ya turama Anam da dama zaman jira take. Shiru

tai tana kallon saƙon, zuciyarta cike da wasiwasi. Sai dai kuma a ganinta tunda Mamie tace mata yayi to itama koda son sa bai kai mata har can cikin zuciya ba zata aminta da shi kuwa watarana zata so sa da izinin ALLAH. Sai dai kuma kamar yanda Mamie tace

kartai masa magana da kanta bazatayi ba, tunda dama ya jima bai zo wajenta ba bai kuma kira wayarta ba sai lokaci-lokaci sukan

ɗ

an gaisa a chart, shima kullum cikin cemata uzirine ya riƙesa yake.





Kwana takwas dayin wannan magana abin al'ajabi ya

sauka a MD Shareff family, ba komai bane kuwa sai baiko da saka ranar Anam da Muzzaffar, Aysha da saurayinta Junaid, za'a ha

ɗ

e biki tare dana Maheer.

Su Mommy kasa magana sukai dan mamaki, duk da wani sashe na zukatansu sunji tamkar an musu rahama

ne, amma kuma sunajin

ɗ

aci da zafin ganin Anam

ɗ

in zata auri wanda shima ba baya ba, dan mahaifinsa akwai ku

ɗ

i, shima kuma Muzzaffar

ɗ

in a karan kansa akwai ku

ɗ

in dan wani babban gwaska ne a kamfanib MTN. Duk yanda suka so kuma danne abin a rayukansu kuma

kasawa sukai har saida suka ha

ɗ

u suka tattauna, sai dai a

ɓ

angaren Fadwa ranar har ruwa ta zuba ƙasa tasha. Jitai kaso talatin cikin

ɗ

ari na tsanar Anam ya sauka a zuciyarta harta kasa

ɓ

oye hakan. Ita Anam ma data lura da ita sai abun yay matuƙar bata dar

iya........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Lit

tafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka

gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*[10/26, 4:55 PM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=634

47a616580db4ec203d718

*_28_*

...........A haka aka shiga shirye-shiryen bikin Maheer, Anam da Aysha. Yayinda kwanakin dawowar Shareff da ba'a sanar da shi komaiba ke kusantowa. Asabar

ɗ

in daya rage saura sati uku biki Anam da Aysha acan gidan suk

a yini ana shirye-shirye da tsare-tsare. Anam dai ba shiga sabgar duk wani shirye-shirye take ba, su Fadwa ne dai ƙirjin biki keta kaiwa da kawowa duk da ango Maheer bawai yana ko leƙowa yaji yanda abubuwan ke tafiya ba ne, dan shi ƙiri-ƙiri nunawa yake ba

ya son auren nan. 

        Haka itama Anam Muzzaffar yayi tafiya dan tunda aka fara maganar auren ma bata gansa ba, a wayama sai jefi-jefi dan baya ƙasar yaje wani aiki mai muhimmanci a yankin larabawa.

Washe gari lahadi Khaleel ya dauketa ita da

Aysha kamar yanda yay mata alƙawari zuwa wajen tela. Kayanta takai na

ɗ

inki, Mom ce ta bata su takai

ɗ

inki kusan kala goma sha biyar. Kayane masu ƙyau da tsada har tana

mamakin miyasa aka banbantata da Aysha, dan telan nata ma na musamman ne saboda Mommy t

aƙi yarda Aysha ta kawo nata nan. Bayan sun za

ɓ

i

ɗ

inkunan da take so ya gwadata ya fa

ɗ

a misu bill

ɗ

in ku

ɗ

in. Accaunt number

ɗ

insa Khaleel ya amsa, ya saka masa rabin ku

ɗ

in rabi yace sai ya kammala aikinsa. Daga nan gidan wata ƙawar Mom suka nufa ƴar sudan.

Har Khaleel

ɗ

in suka shiga ciki, yanda aka tarbesu ya bada tabbacin Khaleel

ɗ

an gida ne. Sun ƙara tabbatar da hakanne lokacin da wata ƴar budurwa ta kawo musu abinsha tana ta faman sinne kai na kunya, yayinda Khaleel ke faman jifanta da wani kallo. Cikin

yanayin tuhuma Anam ke kallonsa tana murmushi, yay murmushi kawai da

ɗ

auke kansa gefe.

“Uhm to lallai ALLAH ya sanya albarka Yaya Khaleel, amma auntyn tamu fa tayi dan kun dace”.

Salute

ɗ

inta yayi, hakan ya sakata kwashewa da dariya Aysha na t

ayata, dan ita ta kasa cewa komai tunda ba wasa yake da su ba. Fitowar matar hamshaƙiya ƴar gayu ya saka Anam ha

ɗ

iye dariyarta. Suka gaidata cike da girmamawa itama tana amsa musu da kulawa cikin hausarta da bai gama nuna ba. Khaleel dake faman sinne kai t

a kalla, “My son wacece a cikinsu?”.

Anam ya nuna, kansa a risine yace, “Itace wannan Mama”.

“Masha ALLAHU, ALLAH ya sanya albarka. Kace mata insha ALLAH bazai gagara ba, nima zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu zan shigo dan maybe zuwa laraba mu fara

, kaga zamu samu kwana goma sha bakwai kenan”.

“To shikenan insha ALLAHU zan sanar mata”.

Daga Anam har Aysha babu wanda ya fahimci inda zancen ya dosa. Sai dai ganin akan Anam

ɗ

in ake magana ya tsaya musu a zukata. Ƙagara sukai su fita suyi ta

mbaya. Amma sai matar ta tsaresu akan sai sunci wani abu. Su ka

ɗ

ai suka

ɗ

anci snacks. Shi dai Khaleel ruwa kawai yasha dan kunya. Ganin haka tasa budurwar nan mai suna Suhaima tai musu packaging

ɗ

insu dan harda gasashshen nama.

“Yaya Khaleel mufa

kun samu a duhu.” Anam ta fa

ɗ

a dai-dai suna shiga mota. Murmushi yayi yanama motar key, cikin basarwa yace, “Akan mi?”.

“Komai ma”.

“To kuyi addu'a ALLAH ya haskaka muku”. Daga haka yaja bakinsa yay shiru. Duk yanda sukaso jin ƙarin bayani bai basu

fuska ba har suka iso gida. Kasa haƙuri Anam tayi sai da ta tambayi Mom. Kai tsaye Mom tace mata gyaran jiki na bikin amare za'ai mata dan taga duk tayi duhu. Murmushi kawai tai dan da gaske itama ta fahimci tayi duhun ko dan fitar da take kullum ne oho.

Daga haka bata sake bin ta gyaran jiki ba.

*_Yau litinin_* da tai dai-dai da saura kwanaki goma sha

ɗ

aya biki. A yau ake saka ran saukar su Mamie Nigeria sai dai Anam bata san da hakan ba. Hasalima ta tashi ne da

ɗ

an zazza

ɓ

i. Wajen ƙarfe sha biyu M

uzzaffar yay kiranta a waya. Yanda yaji muryartane ya sashi ru

ɗ

ewa yace zai zo ya kaita asibiti. Amma sai taki acewarta tasha magani. yata lalla

ɓ

ata amma taƙi yarda dole ya barta dan yasan mutuniyar tasa ƴar tutsu ce. Koda sukai sallama ma sai ta kashe way

ar gaba

ɗ

aya ta gyara kwanciya. Wani barcin ne ya sake awon gaba da ita saboda maganin da Aysha ta bata tasha. Bata farka ba sai kusan uku. Alhmdllhi zazza

ɓ

in ya sauka dan hakata samu tai wanka ta

ɗ

anci abinci. Bayan sallar la'asar tana waje zaune ita da A

ysha sai ga kiran Muzzaffar, kai tsaye ya sanar mata gashi a ƙofar gida. Murmushi kawai tai ta yanke wayar, dan zuwa yanzu kam Muzzaffar ya samu wani gurbi na musamman a zuciyarta duk da sun jima nesa da juna dan baifi kwana uku da dawowa ƙasar ba. Yau ne

ya fara zuwa gidan suyi hira, dan

haka sai da Aysha ta fita tayo masa iso, anan inda suke zaune da Aysha saman kujerun roba ya zauna. Aysha ta shige ciki ta kawo musa ruwa ta koma domin basu dama...

“Da alama zazza

ɓ

in nan yaci amanar ango da yawa h

arfa kin rame dama gaki ba auki ba”.

Veil

ɗ

inta taja ta ƙara rufe fuskarta tana murmushi. Shima ya murmusa cikin ƙara sanyaya murya yace, “ALLAH da gaske nake madam. Kodai aje asibiti?”.

“A'a ni naji sauƙi fa”.

“Kin tabbata?”.

Kanta ta jinjina

masa. Murmushi ya sakeyi mai fa

ɗ

i da shafa sajen fuskarsa. “Alhmdllhi ALLAH ya ƙara lafiya to”

“Amin ya rabbi.”

Shiru sukai na wani

ɗ

an lokaci kafin ta saci kallonsa. Ganin ba ita yake kallo ba ta maida idanunta ƙasa ranta fal mamakinsa, dan babu ra

war kan nan tasa, kuma bai kirata Beauty ba ko sau

ɗ

aya. Murmushi yayi da gyara zamansa. “Madam nifa da magana nazo a bakina yau”.

Fuskarta ta

ɗ

an bu

ɗ

e sai dai bata kallesa ba. Ya cigaba da fa

ɗ

in, “Juwairiyya gaskiya nima aure nake so”. A karan farko t

a

ɗ

ago kai ta zuba masa dukan idanunta dake cikin gilashi. A hankali ya lumshe nasa ya sake bu

ɗ

ewa. “Wannan kallo ai sai kisa na gagara fa

ɗ

ar abinda ke raina”.

A yanda yay maganar ya sata sakin siririyar dariya. Hakan yayi dai-dai da bu

ɗ

e gate da mai

gadi yayi motar Khaleel ta shigo. Su duka basu maida hankali ba, sai ma dariyar da yake tayata shima yana

ɗ

an duban fuskarta da take kaudawa gefe, yanda yaketa ƙara ƙoƙarin son ganin fuskar tata sai yake ƙara bata dariya harta kasa dainawa....





“Alhamdulillahi lallai yau jama'ar gidan nan zasusha surprise na ganinka Yaya fiye da yanda ƴan can gidan suka sha”. Khaleel ya fa

ɗ

a yana kashe motar. Bai saurari amsaba ya bu

ɗ

e gefensa ya fito, zagayawa yay ya bu

ɗ

e masa fuskarsa

ɗ

auke da murmushi.



Badan glass dake rufe da idanunsa ba babu abinda zai hana aga tsantsar

ɓ

acin ran dake cikinsu. Tuni sun ka

ɗ

a sunyi jajur, duk wani annurin dake saman fuskarsa na farin cikin dawowarsa cikin zuri'arsa ya

ɓ

ace

ɓ

at. Cike da izzar da fushi ya haddasa ya zu

ro ƙafafunsa ƙasa ya fito, hakan yayi dai-dai da juyowar Anam dake shirin

ɗ

agama Khaleel hannu.. Hannun nata da numfashinta a tare suka maƙale, ƙirjinta yay wata irin bugawa da batasan dalili ba. A hankali la

ɓɓ

anta suka motsa ta ambaci sunansa...

“Y

aya Shareff”.

Duk da akan la

ɓɓ

a tai maganar hakan bai hana Muzzaffar gane sunan wa ta kira ba, juyawa yay shima a hankali. Cikin dariya Khaleel ya

ɗ

ago musu hannu da fa

ɗ

in, “Surprise”.

Murmushin yaƙe ta saki, mamakinta na sake bayyana akan fusk

arta, ta miƙe a hankali kamar wadda ƙwai ya fashema a ciki ta nufesu, hakan yasa shina Muzzaffar miƙewa fuskarsa da murmushi yabi bayanta..........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_

*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

[10/26, 4:55 PM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*



_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_29_*

........“Sannu da zuwa Yaya”. Ta fa

ɗ

a har yanzu mamaki shimfi

ɗ

e akan fuskarta.

Idanunsa ya

ɗ

auke daga kanta batare daya amsa ba duk da ba gane hakan ake ba saboda idanun nasa na sakeye a cikin gilashi. Taji haushin yanda yay mata

ɗ

in, sai dai yanayin tsukewar fuskarsa ya sata jin shakka da ƙara ganin kwarjini da fresh daya ƙaro. Muzz

affar ya ƙaraso wajen fuskarsa da murmushi shima yana masa sannu da zuwa. Shima

ɗ

in akan la

ɓɓ

a ya amsa masa, koda ya miƙo masa hannu dan suyi musabaha kuma kamar bazai kar

ɓ

a masa ba, sai kuma ya miƙa nasa shima da ƙyar. Anam ta ta

ɓ

e baki cikin takaicin sha

n ƙamshin nasa tana kallon Khaleel da shima yanayin Yayan nasu ya sashi kama kansa, sai dai a ƙasan ransa yana mamakin komawarsa haka dan cikin nisha

ɗ

i da farin ciki suka baro gidansu daya fara sauka, kuma da farin cikin ya

ɗ

akkosa a airport.

        Dai-

dai suna shigewa ya zare gilashin fuskarsa ya watsa mata wani shegen kallo mai cike da garga

ɗ

i ya wuce. Tai tsamm a waje

ɗ

aya zuciyarta na bugawa da dauri-sauri, amma dan ƙarfin hali sai ta murgu

ɗ

a masa baki. Muzzaffar kam da kallo ya bisa yana sakin murmu

shi zuciyarsa na cu

ɗ

a masa abubuwa daban-daban duk da ba yaune karon farko daya fahimci wasu abubuwa a idanun Shareff

ɗ

in ba. Numfashi ya sauke a hankali yana nuna mata suje. Itama ajiyar zuciya ta sauke a hankali, jiki a sanyaye ta bisa suka koma wajen za

mansu.

       A ciki Aysha da ke kitchen tana girkin dare ita da mai-aiki ce ta fara leƙowa saboda jin sallamar Khaleel, ta wani zaro ido waje da sakin ihun murnar daya saka Fadwa fitowa zumut daga bedroom. Itama idanu ta zaro na mamaki, dan sam bata s

an da batun dawowar mijin nata ba. Ya ALLAH, ai tama manta da kowa na falon ta fasa ihun murna da kwasowa da gudunta garesa. Baiƙi bata dama ba, dan shima yayi missing

ɗ

inta, ya ware mata hannaye tako shige jikinsa tare da

ɗ

anesa.

     Dariya Khaleel ya s

aki yana kauda kansa gefe, hakama Aysha da gudu ta koma kitchen tana dariya ita da mai aiki. Acan waje kuwa Muzzaffar ƙoƙarin yima Anam hira yake yi cike da kulawa amma sam sai ya fahimci hankalinta baya tare da shi, yay murmushi da miƙewa yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login