Showing 126001 words to 129000 words out of 216641 words

Chapter 43 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

24

tana leƙensu da kasa kunne da ƙyau dan jin yaya za'a ƙare.

      Cikin bada umarni da ƙara tsuke f

uska ya sake miƙa mata hanu “Ciro ki bani da arziƙi”.

     “To ni Yaya dan ALLAH mi zakayi da shi? Badai na cireba shike nan, kuma ai banji bane”.

   “Dama ba lallai sai kinji ba ai, bani”.

Kanta tai niyyar

ɗ

aukewa taji ya damƙo hannayenta, zabura tai

tana waro idanunta dake cikin gilashi gaba

ɗ

aya waje saboda tsantsar firgicin jin

ɗ

ayan hanunsa cikin rigarta yana laluben bluetooth

ɗ

in data tura a bra....

      Har taune harshe take wajen fa

ɗ

in, “Yaya Please w...Wlhy zan baka, tsaya ka tsay...”

    Ko

nuna alamar ya jita ma bai ba ya tura hanun nasa har cikin bra..

ɗ

in ya

ɗ

akko bluetooth

ɗ

in. Zuwa sannan gaba

ɗ

aya jinin Anam ya tsaya cak da daina zagayawa tsabar firgita da abinda yay

ɗ

in. Shiko ƙememe babu alamar kallon abinda yay

ɗ

in da girma tattare

da shi. Saina hararta da yayi ya

ɗ

auke kansa.

      Fadwa dake yunƙurin fitowa tai mutuwar tsaye, dan jitai tamkar saukar aradu a tsakkiyar kai, a zatonta yanda ya harzuƙa da farko mari zai saukewa Anaam akan fuska. Jin hawaye na ciko mata ido tai yunƙuri

n komawa cikin kitchen

ɗ

in

     “K kuma ina zaki?”.

Ya fa

ɗ

a dai-dai yana saka bluetooth

ɗ

in cikin aljihun wandonsa idanunsa akanta. Amsa ta bashi batare data yarda ta kallesa ba tana wucewa. “Ina zuwa nayi mantuwa ne.

    “Kin san dai yunwa nakeji”.



Kayi haƙuri ina zuwa”.

Ta amsa masa hawaye na sakko mata. Da ƙyar ta iya kai kanta jikin kitchen cabinet

ɗ

in ta jingina saboda jin hajijiya na neman zubdata. Tasan shi din mutum ne kai tsaye, amma batai zaton iya yin hakan a gabanta ba, koda yake ba'a ga

banta bane tunda ta tashi, maybe kuma baiga sanda ta fito ba shiyyasa. Da wannan ta bama kanta ƙwarin gwiwar share hawayenta ta goge fuskarta ta sake fitowa.

      Kofuna da plates data

ɗ

akko ta ajiye tana magana cikin

ɗ

an murmushin yake. “Am sorry Soulma

te, bismillah ku sakko”.

     Harta kammala zuba Irish

ɗ

in ma kowa Anaam da har yanzu mamakin Shareff ya kasa barinta bata iya ta sakko ba. Sai da suka fara cin abincin ya

ɗ

ago ya harareta sannan. Bataci dankalin ba, meatpie

ɗ

inta ta

ɗ

akko. Yi yay kamar

bai ganta ba, sai Fadwa ce tai magana cike da kulawa a gareta. Dan burinta bai wuce ta wanke zuciyar Shareff akanta ba ya tabbatar ta amshi nasiharsa a gabansa, ta hakane kawai za'a fara wasan da zataci nasara akan Anaam dake nuna ƙuru-ƙuru kishinta takeyi

, ba kuma zata iya

ɓ

oye abu ba, tabbas hakan nasararta ce ta yaƙarta cikin sauƙi a wajen mijinta. “A'a Amarya bara a ha

ɗ

a miki tea ko, kamar zai fi ki ha

ɗ

a da shi”.

       Anaam data kalli kamar rainin wayon Fadwa ya fara yawa a kanta ta

ɗ

ago tana mata ka

llon ido cikin ido. “Madam mind your business abeg. Shin dole ne sai kin sakani a sabgarki ne wai?”.

     Cikin sauƙaƙa murya da karyar da kai Fadwa tace, “Ayya I'm sorry dear ban.....”

   Ɗagowar Shareff dake hararar Anaam a fusace ta sakata ha

ɗ

iye sau

ran maganar bata ƙarasa ba. “Ashe zan fasa bakinki yay jini idan wata maganar banza ta sake fitowa a cikinsa. Ya tana miki magana cikin lalama kina wani botsarewa dan walaƙanci!!”.

     Tuni ta daina tauna meatpie

ɗ

in, babu abinda zuciyarta keyi sai tafas

a da kumburowa cikin ƙirjinta, musamman da taga murmushin da Fadwa ta saki tana kallonta. Hawayen takaici suka ciko mata idanu, tsam ta miƙe dai-dai Fadwa na fa

ɗ

in, “Lah babu damuwa wlhy Soulmate. Inaga bata fahimceni bane ba shiyyasa......”

    Bata gama

jin ƙarshen zancen ba tai ficewarta..........



*Tofa masu karatu da alama yanzu za'a fara wasan. Wadda ta iya allonta tsakanin Amarya da Uwargida saita wanke.

😉😆😝🚶🏻

.*

_Ni dai anawa gaskiya daga Fadwa har Anaam kowanne salon nasa kishin akwa

i *Dai-dai* akwai *Laifi*. kumuje zuwa domin fahimtar kuskurensu da dacewarsu gaba

ɗ

aya

🤌

🏻

, dan a wannan ga

ɓ

ar a zahirin rayuwarmu nake so muyi kallo da zamansu bawai rayuwar littafi ba, kunga kenan wadda ta iya allonta itace star a wajenmu, duk da dai a

tsarin labarin muna yinsa ne akan *Anaam* gaskiya, domin itace kamar ke jan zaren labarin, sai dai hakan bashi ke nufin ƙyawawan halayen Fadwa bazasu fito ba ko kuskuren Anaam. Ina fatan zaku fahimceni dan naga wasu sun fara cewa a saki Fadwa.

😌

To bara ku

ji zama daram Fady babynmu ko yaji bazatayi ba garama ku shirya kishi yanzu muka fara da ƴar mitsilarku

😎

🫣🥱

🤪😂👌🏼

._

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL

QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_**_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abd

ull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_47_*

..........“Wayyo kaga kasa tayi fushi da abincin fa Soulmate”.

    “Ita ta sani”.

Ya fa

ɗ

a cikin halin ko'in kula da cigaba da cin nasa

. Fadwa zata cigaba da masa magiyar ya bita itama ya balla mata hararar. “Malama idan zaki ci naki kici bana son damuwa”. Shiru tai cikin kama baki kar kuma ƙaiƙayi ya koma kan masheƙiya. Har suka kammala breakfast

ɗ

in babu wanda ya sake magana a cikinsu,

sai dai cikin nisha

ɗ

i ta cigaba da cin nata a yanzu, amma a zahiri tayi kalar damuwa dan karya ramfota.

       

★★★

   Acan rijiyar zaki kam zaman lafiya yaƙi tabbata tsakanin Daddy da Mommy. Duk yanda kowa ke tausarta cikin ƴan uwanta akan ta nutsu

abi komai a hankali amma fir ta nuna taƙi fahimta. Ita dai burinta kawai Shareff ya saki Anam. Babu kalar tujarar da su Mamie basa gani daga gareta, sai dai babu mai nuna yama san tanayi su dai fatansu zaman lafiya ga yarinyarsu. Babban abinda ke sake wut

ar tashin hankali a zuciyar Mommy shine rashin zuwan Shareff gidan, dan kuwa Daddy ya haramta masa sake zuwa gidan a yanzu har sai komai ya daidaita, kowa yasan yayi ne saboda Mommy

ɗ

in. Gwaggo kuwa tunda ta nunama Mommy cewar ta kwantar da hankalinta zata

nemo mafita, amma Mommyn ta murje idonta taima Gwaggo tas akan ita bata buƙatar wata mafitarta sai Gwaggo ta koma gefe ta na

ɗ

e hannu tai shiru, tayi tamkar ma bata gidan bata san borin da Mommy

ɗ

in ke zubawa ba.

     Ba bori da tujarar Mommy bace kawai k

e wanzuwa a gidan, harda Gwaggo Halima dake ganin ƴan uwan nata sunma

ɗ

iyarta gudan jininta rashin adalcin ra

ɓ

ata kishi da

ɗ

iyar

ɗ

an uba. Itama dai bata da burin daya wuce ta

ɗ

akko Fadwa ta dawo gida har sai Shareff ya saki Anaam sannan ta koma, sai dai ba

ban Fadwa

ɗ

in yay mata katanga da hakan. Hasalima ya bata shara

ɗ

in ko gate

ɗ

in gidansa ta ta

ɓ

a da nufin fita a bakin aurenta da babu dawowa har abada. Dan shi mutum ne da dama baida wasa sam, badan haka ba da ya jima da zama mijin hajiya a gidansa saboda a

zabar Gwaggo Halima. Hatta da yaransa suna matuƙar shakkarsa, kuskuren da aka samu kawai shine siyasa ta kwashe kaso mafi yawa na hankalinsa har takai a yanzu bai iya saka idanu a kansu. Gwaggo Halima ta nutsu a gidanta cikin matuƙar tashin hankali da baƙi

n ciki, tasan ko giyar wake tasha bazata ta

ɓ

a gangancin rabuwa da uban ƴaƴanta ba, domin yin hakan a gareta ba ƙaramin nakasu bane, shiyyasa ta nutsu a gida zuciyarta na mata zafi da ra

ɗ

a

ɗ

i musamman naƙin jin Fadwa har a waya dan Abbansu yayi seizing wayar

tata duk dan kar suyi waya, ya kuma hana har ƙanenta zuwa gidan Fadwan wannan shine dalilin da yasa a ƴan gidan su babu kowa a kusa da ita sai su aunty Malika dake matsayin ƙanne ga Abban nata.

        Yau ma dai kamar kullum tun bayan kai Anaam gidan

Shareff da tujarar Mommy aka tashi gidan. Sai dai babu wanda ya kulata sai Gwaggo ce da tazo wuya ta fito tai mata tatas a tsakar gidan saboda ita kam dai haukar Mommy

ɗ

in ya fara kaita maƙura. Tun Mommy na ƙoƙarin son nunama Gwaggo irin

ɗ

aci da zafin da t

akeji a zuciyarta har tayi shiru ta koma kuka...

      “Gwaggo baki san irin zafin da nake ji bane a zuciyata wlhy, ji nake kamar na tsinema Shareff na huta. Ni yaron nan zai wulaƙanta a idon duniya ya nuna ubansa ne ya isa da shi bani ba!!”.

      “Ai t

aimakonki yay, saboda yin biyayya ga mahaifin nasa ne ya janyowa igiyoyin aurenki cigaba da wanzu har yanzu a gidan nan shi da Usman. Ban san mike damun kankiba Nafisa, ina wayonki ina hankalinki ne? Kinbi kin ru

ɗ

a kanki akan

ɗ

an abu ƙanƙani da maganinsa k

e'a hanunki cikin sauƙi.....”

          “Gwaggo taya zakice cikin sauƙi? Da'a sauƙine Shareff zai kai iyanzu bai saki yarinyar nan ba har zuciyata ta cigaba da ƙuna?”.

   “Kinbi hanyar da bazai saketa

ɗ

inneba ai. Idan kin shirya cin nasara akan

ɗ

anki sai

ki nutsu ki dawo hayyacinki” ta ƙare maganar da miƙewa ta fice tabar Mommy da binta da kallo cikin rashin fahimtar kalamanta........

_________________________________

         Gaba

ɗ

aya yau bashi da ra'ayin fita ko'ina, sai dai hakan bai hanashi yin

wasu ƴan ayyuka ba ta cikin system

ɗ

insa. Zuwa yanzu babu kowa a sashen nasa, itama Fadwa tunda ta fita bata dawo ba. Shi kuma bai nema kowaccensu ba yanata harkokin gabansa har akai kiran sallar zuhur. Shigarsa bedroom

ɗ

insa domin

ɗ

auro alwala ya sashi j

an tsaki, dan yana nan a yanda suka tashi barci suka barshi. Har cikin rai abin ya sosa masa zuciya, yana da mace har biyu a cikin gida amma sashensa ya gagara samun shara. Ba yau ya saba ganin hakan ba, sai dai bazai yarda itama Anaam ta zama haka

ɗ

in ba

tunda yaga Fadwa ta fara gyara nata halayen itakuma. Jiya itace tai masa gyara, bazai yuwu kuma yau tayi ba bayan ba itace ta kwana a

ɗ

akin ba.

      Koda ya fito sai da ya leƙa sashin Fadwa dan tabbatar data tashi yin salla kamar yanda musulinci ya koyar

da duk magidanci na ƙwarai. Da mai-aikinta data dawo ya fara cin karo a falo, ta zube har ƙasa tana gaidashi. Hannu kawai ya

ɗ

aga mata ya nufi bedroom

ɗ

in Fadwa

ɗ

in. Kwance ya sameta tana ramuwar barcin data hana kanta yi daren jiya, ya

ɗ

an kafeta da ido

na wasu sakanni kafin ya tasheta. Ɗagowa tai da ƙyar tana kallonsa cikin rufewar idon barci..

     “Tashi kiyi salla sai ki koma ki kwanta”.

   Da ƙyar ta iya amsa masa da to, yasan ka

ɗ

an daga aikinta yana fita ta koma, dan haka ya cigaba da tsaiwa a kan

ta har sai da ta tashi ta shiga toilet sannan ya fito. Sashen Anaam ya nufa, itama dai bai sameta a falo ba sai bedroom, sa

ɓ

anin Fadwa ita kwancen kawai take amma ba barci take ba. Taji shigowar tasa amma taƙi

ɗ

agowa ko sau

ɗ

aya balle ta nuna tasan da wanz

uwarsa. Tun a kallo

ɗ

aya ya fahimci ba barci take ba, sai dai idanunta sun nuna taci kuka duk da suna a rufe dan ta cire glass

ɗ

in.

      “Ki tashi kiyi salla”.

  Bata tanka masa ba, kuma bata motsaba ya juya yay ficewarsa. Idanunta ta bu

ɗ

e ta raka baya

nsa da harara tana la

ɓ

e baki. Sai da yaja kusan mintuna uku da fita sannan ta tashi domin gabatar da sallar, a ranta tana addu'ar zuwan jininta a nan kusa.

        Bayan ta idar da sallar saman sallayar ta cigaba da zama tana sharar hawaye, buƙatar kasanc

ewarta da iyayenta ce ke damunta. Abinda Shareff

ɗ

in yay mata

ɗ

azun a dalilin makircin Fadwa har yanzu yana cizon mata rai. Ta san tun farko dama ya tsaneta, taya bazai goya bayan matar son sa ba koda ace itace mai gaskiya. Itako ta

ɗ

auka alwashin baza'ai

nisa ba balle har su sami galabar ƙuntata shi da matarsa, a yau

ɗ

in nan za'ayi mai yuwuwa ita ba shashasha bace...

      Yawaitar ƙamshin turarensa a

ɗ

akin ya tabbatar mata shigowarsa, amma sai tai kamar bata jiba duk da taji sallamar da yayi ciki-ciki. T

a gabanta yazo ya gitta ya zauna a bakin gado ta kusa da ita ka

ɗ

an, dan ƙafarsa

ɗ

aya ma akan sallayar take. Ido ya

ɗ

an tsura mata na wasu sakanni, tayi kicin-kicin da fuska tamkar bata san da shigowarsa ba...

     “K kina ganin ba'a isa ace miki kinyi ba

daidaiba kenan? To bari na fa

ɗ

a miki matata ba abin rainawarki bace, a baya kunyi abinda kuke so k da ita, amma a yanzu bazan

ɗ

auka raina juna daga kowaccenku ba. Dole ne duk mai buƙatar son zama lafiya da ni ta zauna da ƴar uwarta lafiya a gidan nan kuma

cikin girmamawa da daraja juna!”.

     Yanda yay maganar a kausashe ya sata jin zuciyarta a wuya, hawaye ne suka shiga rige-rige sakko mata saman fuska, “Ni bance ina buƙatar zaman gidan ba ai, balle naima wata ƴar iska biyayy.....”

    Bummm ya buge mat

a baki da bayan hannu. Ba ƙaramin zafi ne ya ratsata ba, ta dafe bakin tana kallonsa da idanunta da sukai jazur ta cikin glass, sai dai babu hawaye yanzu a cikinsu sai tsantsar baƙin ciki da ƙunar zuciya. Ya miƙe tsaye yana nunata da yatsa. “Idan kin isa m

ara kunya a gidan nan ki sake yima matata ko kallon banza kiga yanda zanyi dake mara kunyar banza”

       Hawayen da take riƙewa suka

ɓ

alle mata, ganin zai fice bata amayar dana cikintaba ta miƙe zumbur, “Idan na zauna kenan har za'ayi yadda za'ayin dani

, inda kun kwantar da hankalinku ni dama banzo wannan gidan naku da niyyar zama ba, matar taka kuma wlhy tasa a ranta bashi taci, dan ni naci uwarta iya wasan data

ɗ

au layin muyi, dan bata kai matsayin mace ba a wajena. Itace jaka da har take tunanin mijin

nata wani abin a SO ne, ni baka cikin irin mazan dazan iya SO Yaya balle muradin zama a shi gidan, ƙaddara ce ta kawoni nan badan rasa masoya ba. Zan kuma barsa a yanzun nan bari na har abada, dan ALLAH kuyi kwa

ɗ

on juna ku cinye......”

         A wani ir

in mugun fusace ya juyo gareta, dan har ya saka kafarsa

ɗ

aya zai fice a

ɗ

akin batare daya kulata ba, sai dai kalamanta na ƙarshe-ƙarshe sun masa saukar mashi ne a tsakkiyar ƙirji. Ko

ɗ

ar bataji da yanayin nasa ba dan itama zuciyar tata irin tasance kuma a

wuya take fiye da tasan. Kallonta yake da jajayen idanunsa da suke neman wargaza duk wani ƙwarin gwiwar ta amma ta dake.........



     

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABI

R

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_**_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_48_*

........Hannunsa daya

ɗ

aga kamar zai mareta ya dunƙule, yanda ilahirin fuskarsa ta canja kammani ya matuƙar girgiza zuciyar

Anaam amma ta sake aro jarumatar dole ta baibaye tata fuskar da zuciya da shi.

    “Ita ƙaddarar data kawoki, ita zata dawwamar dake a cikin gidan sai dai ki ha

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login