Showing 99001 words to 102000 words out of 216641 words
Baice mata komai ba ya kai zaune a kujerar dake kallonta, waya ya
ɗ
auka shima, yana jinta tana faman jan tsaki da alama wanda take kiran bai
ɗ
auka ba. Suna a wajen zaune Dr Jamal ya fito, Fadwa ya kalla dake cika tana
batsewa. Yay murmushi da girgiza kansa. “Madam kiyi haƙuri kar kiji zafinsa da yawa, shi mai ciwo haƙuri ake da shi dan bakomai ake masa yaga an masa daidai ba. Zaki iya komaa yanzun ya samu barci, amma ba'a buƙatar motsi mai ƙarfi dan barcin nasa bazaiyi
nauyi sosai ba”.
“Amma Doctor dan mutum na ciwo sai ya dinga dizga mutane kuma. Shi baya ganin ƙoƙarin mu ne?”. “Bawai baya gani bane, yanayin da yake ciki
ɗ
inne sai anyi haƙuri da shi Please. Ki ƙara haƙuri ki koma ciki mu zamuje massallaci ne”. B
ata sake cewa komai ba ta tashi ta shiga, su kuma suka fice shi da Khaleel da yaƙi saka baki a maganar tasu dan ƴan miskilancin na kusa..........
✍
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_
Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFS
AT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
[11/1, 1:12 PM] +234 706 492 2404: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_34_*
...........A wajen ƴan biki kuwa dawowar ƴan
ɗ
aurin aure ya sake ru
ɗ
a gi
dajen biyu, bakajin komai sai gu
ɗ
a da kirarin maroƙa tako'ina. Bakin su Daddy ya kasa rufuwa saboda tsananin farin cikin da suke ciki na sake samun damar aurar da yaransu a karo na uku. Hakama Mommy tana a cikin tsananin farin cikin cikar burinta na sake a
urar da Maheer
ɗ
inta a ganinta ta raba ƴaƴanta biyu da ƙaya. Shiko ango Maheer ko walwala baka gani a fuskarsa, dauriya kawai yake na amsa gaisuwar jama'a da taya murna a garesa saboda baya son su Daddy suga kamar bai
ɗ
auka shawararsu ba......
A
ɓ
angaren Mamie da Abie ma duk da wannan rana ta tilon ƴarsu tazo musu a yanayin da basu gama shiryata yanda suke so ba hakan bai hanasu kasancewa cikin
ɗ
unbin farin ciki ba, dan albarkar auren suke nema mata ba wai tsarabe-tsaraben cikinsa ba. Fatansu ALLAH
ya bata zaman kafiya da zuri'a masu albarka ita da mijinta. Suna zaune a
ɗ
akin Abie da take barci suna kallonta fuskikinsu murmushi ya kasa sauka, ga
ɗ
unbin tausayinta da ƙaunarta na ratsasu. Abie ya kauda kai gefe yana murmushi ganin Mamie na sharar hawa
ye, cikin son danne nasa dake ƙoƙarin sakkowa ya miƙe yana kai waya kunnensa tamkar zaiyi kira ya gudu a
ɗ
akin......
Ƙananun maganar da suka fara fitowa a bakunan mutane saboda jin yanda
ɗ
aurin aure ya kasance suka fara yawaita a gidan har wasu a
dangin Mommy ya fara isa kunnuwansu. Da yawansu mamaki suke nunawa jin yanda al'amari ya kasance dan su dai basu san da wannan aure ba. A cikin ƙanen Mommy da abin ta jisa tamkar saukar aradu ta kasa haƙurin shanyewa kamar
kowa ta shiga neman Mommy. Da ƙya
r ta samota a sashen gwaggo wajen tsoffi na ƴan uwa da ƙawayen ta da suka taru acan.
“Ke ko lafiyarki kuwa Samira kika shigo mana kamar wadda take a rikice”. Gwaggo ta fa
ɗ
a ganin yanda aunty Samiran ta shigo har tana cin tuntu
ɓ
e. “Gwaggo dole kik
e ganina a haka, wani mummunan labari nake jiyowa yana tashi a gidan nan dana gaza gaskatawa, Aunty dama akwai auren wata bayan Fadwa akan Shareff?”.
“Samira ban son takale-takalen masifa ina cikin farin cikina wane aure kuma?”.
“Humm aunty kenan
, aure nawane aka
ɗ
aura a gidan nan yau, kidai bincika dan yanzu naji anata ƙus-ƙus wlhy wai dama matarsa ce sai dai yau aka sanar.” A rikice Mommy ta kalli gwaggo, itama gwaggon kallonta takeyi baki bu
ɗ
e. Cikin ƙarfin hali gwaggo tace, “Nifa sam bamma gan
e wannan soki burutsun nakiba wlhy Samira”.
“Nima da nake fa
ɗ
a mukun na kasa ganewar, inaga bincikawar dai kamar ya kamata kuyi”.
Su
ɓ
ucewa plates dake a hanun Mommy sukayi, ƙirjinta na matuƙar bugawa da sauri-sauri. Fitt ta fito
ɗ
akin Gwaggo na
ƙwala mata kira amma bata juyo ba. A yanda ta fito
ɗ
in yaja hankalin mutane da yawa suka shiga binta da kallo. Kai tsaye sashen Daddy ta nufa, sai dai koda ta shigo bata samu kowa ba sai kwanikan abinci dake barbaje alamar anci. Har bedroom ta leƙa, nan m
a babu kowa a ciki. Da sauri ta shiga laluben wayarta dake cikin handbag
ɗ
in hanunta da take tara ku
ɗ
in yinin bikinta dan yau takeyi, hannunta ma rawa yake, tadai samu da ƙyar ta lalubo number Daddy tai dailing. Sai da ta kusan tsinkewa ya
ɗ
auka, babu ko s
allama tace, “Daddyn Shareff wani shirme nakeji yanzun, nazo sashenka kuma baka nan?”.
Kai tsaye ya gano abinda taji
ɗ
in, dan haka a dake yace “Ina waje tare da mutane, idan na shigo sai muyi magana...” ƙitt ya yanke wayarsa tana ƙoƙarin dakatar da
shi. Tsananin tsoro ne da firgici ya ƙara saukar mata. Tabi wayar da kallo kamar zata gano Daddy
ɗ
in a ciki. Kai ina bazata iya haƙuri ba sam, akalar kiran nata ta maida ga wani yayansu data tabbatar Daddy baya
ɓ
oye masa komai dan abokinsa ne shaƙiƙi tun
ƙ
uruciya. Bugu biyu ya
ɗ
auka, tai ƙoƙarin shanye tashin hankalinta dan tasan saita lalama Yaya Awwalu zai fa
ɗ
a mata abinda take bukatar. Bayan ta gaishesa yake cemata tayi haƙuri bai shigo ya mata an
ɗ
aura aure ba wani uzirine ya taso masa amma zuwa anjima
zai dawo gidan.
“A'a babu komai Yaya ai kai mai yine, yanzuma na kiraka ne saboda inji ko kana tare da abokin naka dan zuwa anjima ina son ka
ɗ
an ƙarama Maheer fa
ɗ
a kasan yaran nan da taurin kai, Shareff ya fisa haƙuri da biyayya tunda kaga shi duk
aurarrakin nan za
ɓ
inmu ne amma ko yau bai tada hankalinsa ba akai”.
Yaya Awwal yay ƴar garan murya irin ta manya da
ɗ
an murmushi, “A'a karki damu shima zai kwantar da hankalinsa ai, kuma hankalinsa aiba
ɗ
aya dashi Mustapha ba. Amma zan shigo
ɗ
i
n insha ALLAH, yaya jikin shi Mustapha
ɗ
in ma? Dan ina tambayar bangansa ba akace yana asibiti babu lafiya”.
“Eh wlhy zazza
ɓ
ine ya kadashi amma da sauƙi, inagama yau za'a sallamosa tunda ba'a kai amarya babu ango ba”.
A karon farko yay ƴar dari
ya mai sauti da fa
ɗ
in, “Wannan gaskiya ne, ALLAH dai ya basu zaman lafiya da haƙuri da juna tunda duk gidane, sai dai dan ALLAH kiyita ƙara nusar dashi da tausarsa tunda su duka ƴan uwansa ne kar zuminci ya samu matsala azo ana hai hai babu da
ɗ
i. Gaba
ɗ
aya
nsu
ɗ
aya suke a wajensa babu wadda tafi wata.......”
Tunda ya fara jawabin nasa na ƙarshe jikin Mommy ya hau rawa, bazata iya jin ƙarshen zancem ba dan haka ta yanke wayar. Hajijiya taji tana neman
ɗ
ibarta, a dai-dai nan Gwaggo da taga shiru bata
dawoba ta biyota ta shigo. Salati ta saka da riƙeta da sauri. “Ke ko kina lafiya zaki kashe kanki Nafisa?”.
Kuka Mommy ta fashe da shi, “Gwaggo sun kasheni, wlhy sunyi a banza, har abada jinina dana Usman bazasu zauna a inuwa gudaba. Gwaggo na rants
e yau duk masifar da za'ai a gidan nan sai dai ayi sai Shareff ya saketa, ni Muhammad zai cima amana, ni Muhammad zai yaudara ya zalunta.....”
“K wai miya farune kin sani a duhu?!”.
“Gwaggo aure fa suka
ɗ
aurama Shareff da
ɗ
iyar maƙiyana, wai ƴar
gidan Usman. Kuma tabbas batun yau ba ma.”
“Ƴar gidan Usman?!!”.
Gwaggo ta fa
ɗ
a a razane, Mommy bata amsa mataba ta mike fuu ta fito hanunta dafe da kanta dake juya mata. Gwaggo na ƙoƙarin tsaidata yanzu ma bata saurareta ba. kai tsaye hanyar gat
e tayi, Samira ta biyita da sauri. “Yaya! Yaya miya faru ne? Da gaske ne ko?”.
Bata iya bama Samira amsaba ta fisgi gyalenta tai waje, kasancewar anata
ɗ
aukar ƴan biki da kawosu ta samu a napep. Daddy daya hangota da yake suna zaune a ƙofar gidan ciki
n runfa ya miƙe, sai dai kafin yazo har napep
ɗ
in tabar wajen.......
★
Tun
ɗ
azun ya farka saboda zuwan gayyar abokansa da sukaje
ɗ
aurin aure. Shidai kallon mamaki yake musu, dan baiyi tsamanin ganinsu haka da yawa ba a waje
ɗ
aurin auren ƙanin n
asa. Suko sai faman washe baki suke da tsokanarsa a sigar daya kasa ganewa dan kowa ya kasa fitowa fili yace wani abu saboda ganin Fadwa tare da shi. Ga kuma dama Dr Jamal ya rokesu kar suce komai anan Please. Basu wani jima sosai ba suka fita acewarsu zas
uje cin abinci zuwa anjima zasu dawo duk da Doctor yace maybe ma zuwa dare su sallamesa. Bayan fitarsu Fadwa ta dawo kusa da shi. Ganin yanda tai kicin-kicin da fuska sai yaji wani iri, hannu ya miƙa mata alamar tazo, tai kamar zata noƙe sai kuma ta nufesa
ganin yay mata alamar roƙo. Jikinsa ya jawota ya rungume, ya sakar mata sumba a gefen wuyanta tare da
ɗ
aura kansa a kafa
ɗ
arta yay shiru. A hankali ta lumshe idanunta da ha
ɗ
iye kukan dake neman ƙwace mata.
“Shii!!”.
Ya fa
ɗ
a a hankali cikin kunne
nta yana kai hannu ya tallafo fuskarta ya juyo da ita...... Burumm ta fa
ɗ
o
ɗ
akin kamar an jehota. Su dukansu sukai saurin kallon ƙofar, ganin Mommy ya sashi janye jikinsa cikin jin tsananin kunya, Fadwa kam wani irin takaici ne ya tsargi ranta kamar ta dan
nama Mommy zagi. Mommy kam da sam hankalinta bama yakai kan yanda suke
ɗ
in ba ta jefa masa takarda da biro saman jiki......
“Rubuta mata saki uku yanzu-yanzun nan da manyan baƙi yanda iyayenta zasu gani da ƙyau bama ƙanana ba...”
Cikin tsanan
in mamaki da rashin fahimta yake duban mahaifiyar tasa. Yayinda ƙirjin Fadwa yay wani irin mahaukacin dokawa tamkar gagarumar aradu ta bada sautin fashewa. Ita dai tasan ita ka
ɗ
aice matarsa ai........
Takarda da biron ya tattara ya
ɗ
auka, a hank
ali cikin muryar mara lafiya ya dubi Mommy. “First luv ban gane ba. Wazan saka?”.
“Shegiyar yarinyar da aka
ɗ
aura maka aure da ita a
ɓ
oye mana, inba hakaba zan tsine maka Al-Mustapha, tsinuwa mai muni kuwa da a duniya ko kai bazaka ƙara morar kanka
ba balle waninka!!”.
A kusan tare zuciyarsa data Fadwa ta nema wantsalowa waje. Cikin rawar lips shi yay ƙarfin halin fa
ɗ
in, “A...Aure kuma? First luv n... Ni aka
ɗ
aurama aure??”.
Sake fusata ta tambayar tayi, cikin tsananin kaushin murya ta
sake bashi umarni batare data amsa masa tambayarsa ba. “Bani da lokacin maka wani bayani anan, dan wlhy zan iya tsine maka Al-Mustapha. Da manyan baƙi cikin sakanni ashirin kacal ka rubuta Kai Al-Mustapha Muhammad Shareff, ka saki ƴarsu Anam Saki uku har a
bada bakai babu ita. Inko ba hakaba shinuwa zata tabbata a kanka bayan cikar wa
ɗ
an nan sakannin”.........
✍
*_
🙆🏻
Ni balki wannan jidali har ina. Wannan fa shine TA LEƘO TA KOMA!. Shareffuddeen za
ɓ
in Mommy ko za
ɓ
in Daddy?
🤐🚶🏻
._*
_ZAFAF
A BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hu
du 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*[1
1/2, 1:28 PM] +234 803 238 3333: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d7
18
*_35_*
_ASSALAM ALAIKUM DEARIES ... BARKAN KU DA KOKARI .. KAMAR KODA YAUSHE. WANNAN KARON MA MUNA BARAR ROKON KU WAJEN TEMAKAWA CHANNEL DIN SUDEIS DAKE MANHAJAR YOUTUBE_
_YARO NE DAYA TASHI DA SON KARATUN ALQURANI ME GIRMA. YA KE KUMA KWAD
AYIN GADON ME SUNAN SA SHEIKH SUDEIS. DAN ALLAH A TEMAKA A DANNA MASA SUBSCRIBE. A KUMA YI VIEWING DA LIKING. A TEMAKA DA SHARING MA... JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO...
💕
_
Assalamualaikum dear sisters and brothers.
Welcome to ummu sudais YouTube ch
annel
🥰
A channel where the Holy Quran is been recited from different Angles.
Click on this link and listen to the Beautiful recitation that will melt your heart
https://youtu.be/Lafgc749sK8
Your subscription to our channel is of Great important. Pl
ease help us grow our channel by subscribing and liking our videos fisabilillah.
Thank you so much
--------------------
..........Cak numfashin Fadwa ya
ɗ
auke daga ƙirjinta, idanunta suka fara ganin duhu-duhu, tai baya luuu zata fa
ɗ
i dan wani irin m
ugun hajijiyace ta lullu
ɓ
e ganinta da jinta saboda maganar tazo mata ne tamkar saukar nokiliya.... La
ɓɓ
anta matuƙar rawa suke na alamar sonyin magana, amma bushewar yawun dake taimakawa maƙoshinta ya hanata damar hakan. Sai faman raba idanu take a tsakanin
Mommy dake tsaye tamkar bajimar zakanya taga abin farautarta da Shareff da alamu suka nuna shima yayi ƙamewar wucin
gadi ne saboda wani dalili na mamakin furicin Mommy
ɗ
in ko wani abu daban da bata hasaso ba.....
Shigowar Daddy
ɗ
akin tamkar an jehos
a ta maido Shareff a tashi sumar tsaywar jinin data riskesa tabbacin hasashen Fadwa, dan shima dai jinsa da ganinsa a take suka rabu da gangar jikinsa baki
ɗ
aya, sai idanunsa ne kawai tsaye ƙyam akan Mommy na tabbacin bashi da maraba da sumamme.
“Bazan hanashi bin umarninki ba, sai dai nima a nawa umarnin, wlhy! Wlhy! Wlhy!! Idan har Al-Mustapha ka saki Mamana! Nima zan saki uwarka dai dai da adadin sakin da ta sakaka ka rubuta!!.......”
“Dana ha
ɗ
a jini da Usman da Ai'sha gara na barka har
abadan abidina Muhammad!!”. Mommy ta tari numfashin Daddy a tsawace.
“Okay fine! Haka kikace ko?. Kai Al-Musta..........” Shigowar Abba da Dr Jamal ta hana Daddy ƙarasa fa
ɗ
ar abinda ke bakinsa, sai dai wani irin mugun kallo da yake bin Mommy da sh
i, har cikin ranta yake ratsata, sai dai zuciyarta tayi bushewar da take jin zata iya
ɗ
aukar koma minene daga garesa akan wannan auren da rabashi shine kawai samun nutsuwar ruhi a gareta. Gwaggo ta riƙo hanunta tana fa
ɗ
in, “Altine kina lafiya kuwa? Kai Muh
ammadu karka sake cewa komai kumuje gida”.
Mommy ta fusge hanunta daga riƙon da Gwaggo taimata. “Wlhy Gwaggo babu inda zanje sai Al-Mustapha ya saki yarinyar nan, dan bana buƙatar auren nan ya sake minti guda a kansa!!”.
Dr Jamal da gaba
ɗ
aya ya rikice cikin roƙo yace, “Dan ALLAH Mommy kiyi haƙuri, bara na basa sallamar sai aje gida wannan maganar bata nan bace ba”. Kafin tace wani abu Gwaggo taja hanunta suka fice, ganin shima Daddy ya fita ya sata yarda ta bita. Abbah ya kama Shareff shi
da Doctor Jamal. Wata Nurse kuma ta kama Fadwa da har yanzu babu alamar ta dawo hayyacinta.......
Sun sami gida ya gama hargitsewa shima. Dan Gwaggo Halima da komai yaje kunnenta gaba
ɗ
aya ta haukace, sai zagin Abie take da tone-tone, dan waje
ta fito tana fa
ɗ
ar maganganu marasa da
ɗ
i, Abie ya miƙe ya shige cikin gidansa,