Showing 93001 words to 96000 words out of 216641 words

Chapter 32 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

40

amai tai kusan sau uku a daren jiya dan ƙyanƙyami abin ya dinga bata. Tunda take bata ta

ɓ

a ganin halittar namiji ba a rayuwarta koda a hoton ma saboda tsayin daka na tarbiyyar iyayyenta a kanta,

duk da kuwa ta tashine a wani yanki da yasha banban da nata. Hatta wayarta tanada matakan tsaro kashi-kashi da idon iyayenta ke akai akoda yaushe saboda bata kariya daga fa

ɗ

awa tarkon musibar zamani na gane-gane dake zama silar watsa tarbiyyar yaranmu da y

awa a wannan zamanin ta hanyar waya..

     Ganin barcin nata zaiyi nauyi Mom tace ta tashi ta koma ciki. Batai musu ba ta mike ta shige ciki ta kwanta. Barcin daya gagareta a daren jiya shi ta samu damar ramawa, dan bata farka ba sai kusan sha biyu da rab

i. Wanka ta farayi da alwala tai salla ganin one yayi sannan ta fito dan hayaniyar su Fawwaz dake

ɗ

aukar hankalinta..........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_

FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

227

0637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*[10/31, 11:58 AM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi

?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_31_*

.........Sai ƙarfe goma da wani abu Fadwa ta baro sashen Shareff, dan tun a daren jiya ta lallashi a

bunta ya sakko duk da dai yaƙi sakin fuska har yanzun. Amma da yake maza su babu ta ido wani lokacin duk da tsuke-tsuken fuskar tasa hakan bai hanashi ya biye mata ba ya sake murjeta san ransa a daren da safiya ma. Duk kewar kwanakin da sukai ba tare da ju

na ba sai da ya fanshe kayansa da fatan ALLAH yasa ya samar da madadin abinda ya rasa na tayin cikinsa. A gefe kuma magungunan mata da tasha su Mamah suka

ɗ

ura mata sumane suka sake susutar da shi ya kasa kauda mata ido.

       Ta samu mai-aikinta harta k

ammaa gyara ko'ina, almajirin ma dake zuwa ya share tsakar gidan har yayi ya gama abinsa ya tafi, dama da sassafe yake zuwa shi. Ɗan motsin da taji a kitchen ya sakata leƙawa. Mai aiki ce keta gyaran kitchen

ɗ

in. Cikin girmamawa ta gaisheta, ta amsa mata s

ama-sama da tambayarta mita musu na kalaci.

       “Hajiya ai baki fa

ɗ

i komi za'ayiba, shiyyasa sai na dafa shayi kawai na soya ƙwai”.

   Tsaki taja da bu

ɗ

e kular da ƙwan ke ciki. Sai kuma ta juyo tana kallon mai aiki. “Wannan ai shirme ne, Soulmate baza

ici ƙwai kawai ba. Ita Ayshan yau wani saban salo ne ya hanata fitowa kuyi breakfast

ɗ

in tare?”.

        “Wlhy hajiya ban saniba, badai ta fito ba har yanzu. Itama waccan

ɗ

in yau banga fitowarta ba”.

   Ɗan tsaki taja ta wuce store. Ta ƙwala mata kira da

sauri ta sameta, “Ki soya Irish, kuma ban san shirme karki cika masa gishiri. Sai ki

ɗ

umama farfesun jiya dabai ciba zanje nayi wanka”.

     “To hajiya”.

Fita tai batare data tanka mata ba. Itako ta bita da harara tana ƙunƙuni duk da kuwa ta girmi Fadw

a nesa ba kusa ba. Shigewarta babu jimawa Aysha ta fito, kitchen ta nufa kanta tsaye mamakin da gaske Anam ta wuce gida na cinta, dan yanzu tai kiran wayarta Husnah ta

ɗ

aga tace barci takeyi. Suka gaisa da iya cikin girmama juna.

      “Maman Abu yau duk

mun makara kenan ba'ai breakfast da wuri ba ko?”.

    “A'a tun

ɗ

azun na dafa shayi aka soya ƙwai, amma hajiya tace a sauyawa Alhaji bazaici ba”. Cikin

ɗ

an waro ido waje Aysha tace, “Kina nufin Yaya bai karyaba har yanzu? Sha

ɗ

aya saura fa”.

    “Eh ai y

anzu hajiyar ta dawo daga wajensa ma”.     

   “Lallai ma Aunty Fadwa, shine ita bazata zauna ta ha

ɗ

a masaba kuma ta bar miki. Na kula har yanzu bata gama sanin wanene Yaya ba.”

          “Maman Abu dai batace komai ba, dan ita kanta yau ta jinjina waut

ar Fadwa

ɗ

in duk da tun jiya take mamaki akan duk abinda ya faru. A yanda ta santa da soyayyar Shareff tun suna gida batai zaton zatazo gidan aure tai sakaci haka ba, tunda dai komai na mace Fadwa ta iya nan kuma mahaifiyarsu (Gwaggo Halima) batai sakaciba

gaskiya musamman ma akan Fadwa data kasance mace babba. Fatan dai ba raye-raye a wayar nan dake

ɗ

auke mata hankali tazo ta cigaba dayi anan

ɗ

in ba, dan tara ƙawayen data saba tun acan taga har anan kullum cikin zarya suke.

        Da taimakon Aysha aikin

ya kammala yanda tasan Shareff zaici a kwanciyar hankali. Suka

ɗ

iba nasu ta shirya na Shareff

ɗ

in da Fadwa. Tana ƙoƙarin fita Fadwa ta fito cikin kwalliya sai zabga ƙamshi takeyi. Gaisheta Aysha tayi. Ta amsa cikin raba hankalinta biyu tana bu

ɗ

e abincin.

Da murmushi ta kalli Aysha. Aysha ta mayar mata batare da tace komai ba. “ALLAH ya kaini ran aurenki shatu. Dama inata zullumi nakai abincin nan ya gane banice nayi ba”. Ita dai Aysha dariya tayi kawai. Fadwa zata

ɗ

auka tray ta amsa da cewa. “Bara na

ɗ

auka

sai na gaishesa daga nan”.

       A tare suka nufi sashen nasa, sun samesa a falo zaune yana waya. Aysha da tasan bai cika damuwa da zaman dining cin abinci ba sai ta dire tray

ɗ

in saman centre table. Fadwa kam gefensa takai zaune dan haka ya

ɗ

an kalleta

idanu ƙasa-ƙasa dan kwalliya na

ɗ

aukar hankalinsa matuƙa ga mace, Fadwa kuwa gwanace wajen iya tsarawa nan

ɓ

angaren ta ciri tuta dan batajin ganda kamar girki da sauran ayyuka da latsa waya ke hanata nutsuwar yinsu yanda ya dace. Ya ajiye wayar daya kamma

la yana kallonta da ƙyau, sai kuma ya

ɗ

auke kansa ya maida ga Aysha dake gaishesa.

       “Kin tashi lfy?”.

    “Lafiya lau Yaya, ya gajiyar tafiya?”.

“Alhmdllhi”.

Ya fa

ɗ

a a taƙaice. Harta yunƙura zata tashi ya dakatar da ita. “Ku har kun karya ne?”.

      “Yanzu zanje na karya Yaya”.

Ɗ

an jimm yay kamar bazaice komai ba. Dan har ya

ɗ

auke idonsa a kanta sai kuma ya sake juyowa.

“Har yanzu tana kwance ne?”.

     Ta fahimci Anam yake nufi. Dan haka ta girgiza kanta. “Tun

ɗ

azun ta tashi ta wuce gida”.

     Fadwa da sai yanzu ta saka musu baki, tace, “Gida kuma? Rijiyar zaki wai?”.

   “Eh aunty, tana idar da sallar asuba kusan 6:30 nama zata da wasa take na shareta sai dana tashi naga da gaske ta tafi shine na kirata Husna tace min tanama barci”.

   

   Da

ɗ

ine ya sauka har cikin ƙasan zuciyar Fadwa, ko banza shirinta na jiya yayi aiki tunda Anam ta bar mata gida a kan ga

ɓ

a. Amma saboda mazuran da yay jiya sai ta nuna rashin jin da

ɗ

inta a yanzu har hakan ya bama Aysha mamaki dan tasan dai ba shiri suke

da Anam ba. Zaman nan da akai tare dan ya zama dolene kawai. Shiko mai gayya komai bai ce ba. Sai ma umarni ya bata akan ta tashi ta bashi abinci. Cikin shauƙin farin cikin tafiyar Anam ta miƙe ta fara ha

ɗ

a masa tea. Aysha kuma ta miƙe ta fice ta basu waje

.

     Kusan itace ma ta basa abincin a baki tana zuba masa hirar wahalar da taci lokacin da ta samu miscarriage. A ransa yana jin rashin da

ɗ

in rasa

ɗ

an tayinsa, amma ya barma ALLAH tunda dama shine ya bashi bada wayonsa ba. A fuska kam tausayintane sosai

sai dai baice komaiba. Rashin maganar tasa yasa ta sake yarda da maganar su Sima lallai da gaske baya buƙatar cikin a yanzu daman. Ta godema ALLAH data farga da wuri ta

ɗ

auka mataki gashi yanzu farin cikin dake neman kufce mata na dawowa gareta.

       

Basufi awa

ɗ

aya da yin breakfast

ɗ

in ba ya miƙe ya shiga bedroom, babu jimawa ya fito cikin shirin fita. Kallonsa take da mamaki. “Soulmate badai fita ba ko?”. Yi yay kamar baijita ba, ya kai zaune da

ɗ

aukar wayarsa

ɗ

aya, danne-dannensa yay yakai kunne ala

mar kira, hakan ya sata yin shiru tana kallonsa har ya kammala. Sake dubansa tai a shagwa

ɓ

e. “Dan ALLAH Soulmate fita zakai wai?”. Wayar daya gama ya ajiye gefensa, batare

daya kalleta ba ya bata amsa. “Dama munyi dake bazan fita ba?”. Baki ta tura da dawo

wa kusa da shi ta zauna ta narke masa a jiki. Zata fara shagwa

ɓ

a sallamar Khaleel ta dakatar da ita. Kai tsaye ya bashi umarnin ya shigo, maimakon ta tashi a jikin nasa saita sake narkewa har Khaleel ya shigo. Kallo

ɗ

aya yay musu ya

ɗ

auke kansa tunda indai

ta

ɓ

arar Fadwa ce ba yau ya fara gani ba.

       Shareff daya fahimta bata da alamar tashi

ɗ

in, ya dubeta yana

ɗ

an tsuke fuska. “Gyara mana”.

   Baki ta ƙara tura masa, sai kuma ta tashi fuska a murtuke tabar falon ko amsa gaisuwar Khaleel batai ba dan

har yanzu haushinsa na jiya na ranta ya mata addu'ar kishiya. Baibi takanta ba shi dai ya gaida Yayansa. Suka mike a tare suka fice dan motarsa Khaleel

ɗ

in ya amso wajen wanki da yakai tun sassafe. Khaleel ne ke driving

ɗ

in, yana gefensa suna hira da gaba

ɗ

aya ma akan company ne. Sai

ɗ

ai-

ɗ

ai data shafi zamansa a gidansa wanda duk shine ke masa tambaya akan wasu abubuwan.

      Sun fara shiga sashen Daddy inda suka sami iyayen nasu uku zaune suna shan hira. Dan in har Abie na gari to bazaka ta

ɓ

a rabasu ba s

ai dai in sun fita aiki, yau kuma babu aikin shiyyasa har breakfast tare sukayi. Bayan ya gaisheasu su duka suke masa fatan alkairi akan abinda yaje yayo cikin kulawa. Yaji da

ɗ

in addu'oin iyayen nasa dan su duka yana matuƙar jinsu a ransa. Ya

ɗ

an jima anan

tare da su suna hira har Khaleel ya fice ya barsu, sai da aka kira sallar zuhur suka fito suka nufi massallaci. A lokacin Anam nacan cike da farin ciki. Dan bata jima da tashi a barci ba Fawwaz ke sanar mata su Mamie sunzo. Da farko bata yarda ba su Husna

harda Mom nata mata dariya. Ganin haka yasa ta mike ta nufi gidansu, tun a gate maigadi ya sanar mata, aiko da gudu ta shiga tana ƙwala kiran Mamie!! Abie!!. A lokacin Abie na can tare da su Shareff zasuje massallaci.

     Bayan an idar da salla koda ya

shigo gidan sashin Mom ya fara shiga, suka gaisa har da ƙannensa sannan ya shiga wajen aunty Amarya. Daga can sai sashen Gwaggo data tsaresa yaci birabisko data dafa. Baici ba, amma yace ta saka masa a kula zaije dashi gida yaci. Taji da

ɗ

in hakan har cikin

ranta, ya fito yana murmushin tsokanarsa da take. Sashen Mommynsa ya nufa inda anan ne ya zauna sukasha hirarsu har take kawo masa ƙarar Maheer da yay biris kamar ba shirin aurensa ake ba. Haƙuri ya bata da tabbatar mata zai kira Maheer

ɗ

in a satin nan za

i taho gida insha ALLAH. Taji da

ɗ

in hakan har a ranta. Yay mata sallama akan zaije gida sai zuwa dare zai sake leƙowa.

       Daga nan gidan su Anam ya shiga. Inda ya sameta nanuƙe da Mamie da Abie tana zuba surutu tana cin abinci. Suko sun biye mata sai

dariya suke cike da farin cikin kasancewa da abarsu. Shigowarsa baisa ta daina surutunta ba. Sai dai taƙi yarda ta kallesa ko sau

ɗ

aya dan tunda taji sallamarsa tai gefe da kanta. Shima kallo guda yay mata ya

ɗ

auke kansa, ya maida hankalinsa gasu Abie. Tay

in abinci Mamie ta masa babu musu yace zaici. Kasa haƙuri Anam tai sai da ta kallesa. Ya wulla mata harara ta tura masa baki da ƙyaƙyƙyafta idanu. Fuska ya sake tsukewa cike da garga

ɗ

i a gareta ta ta

ɓ

e baki. Duk abinda suke Abie na lure da su sai dai yayi

kamar baya gani har Mamie ta dawo da abincin. Mace ce da sam bata da son jiki, yau da safe suka iso ƙasar amma bata zauna jiran wani ya basu abincin rana ba bayan na safe da suka samu Mom ta shirya musu. Tayi girkinta kodan farin cikin Anam, dan abinda taf

i sone ta girka. Abincin ya faraci a nutse suna hirar China da su Mamie, itako ta daina hirar tana cin abincinta a shiririce tana saurarensu, sai dai sai balla ma Shareff harara take ta gefen ido.

        Sai da aka kira la'asar suka fita da Abie massalla

ci. daga can ya wuce gida dan tun

ɗ

azun yake ganin kiran Fadwa na shigo masa yaƙi ya

ɗ

aga, saima wayar da yasa a silent.........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*

_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

22

70637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

[10/31, 11:58 AM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo ki

shi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_32_*

...........Itama Aysha a ranar ta dawo gida da dare, shine ma ya kawota tare da Fadwa. Anam najin

sanda suka shigo gaida Mamie ta maƙale a

ɗ

aki har suka fita bata leƙo ba. Washe gari Mom tazo da mai gyaran jiki. Ba hajiyan bace zatai mata da kanta, ma'aikatan ta ne, amma saboda Mom tai alƙawarin shigowa kullum ayi a gabanta insha ALLAH. Ita dai Anam b

ata damu da wannan zancen gyara ba tun amsar da Mom ta bata a waccan ranar, dan haka koda suka korata a falo da zasuyi magana ko'a jikinta tama nufi can cikin gida wajen Aysha dake fushi da ita ta barsu. Da wannan damar su Mamie sukasha hirarsu dan Hajiyar

Sudan tasan Mamie

ɗ

in sukan ha

ɗ

u idan ta shigo Nigeria.

      

_________________

       Tun daga wannan ranar aka farama Anam gyaran jikin mai inganci. Yayinda a cikin gida aketa shirin biki gadan-gadan babu wasa. Ita da Shareff dai ha

ɗ

uwa ta gag

ara. Da zaran taji ya shigo gidan zata bar falo idan har tana zaune ne ma. To yanzu ma gyaran da ake mata babu dare ba rana yasa bama zaman falon take sosai ba saboda dokar Hajiyar sudan. Randa Maheer ango ne dai ya iso ta kasa haƙuri sai da ta fito cike d

a farin ciki suka gaisa. Sai dai yanayinsa ya saka mata sanyin jiki dan duk ya

ɗ

an rame gashi babu fara'a tattare da shi.

    Washe garin da Maheer ya dawo biki na saura kwanaki goma sha biyar da daddare Shareff yazo gidan ya samu iyayensa a falon Daddy.

Sune sukace yazo sunada magana da shi. Bai wani damu ba dan duk zatonsa maganar dai bata wuce akan Maheer ba daya kasa kwantar da hankalinsa akan auren nasa.

Bayan ya gaishesu Daddy ya fara bayani kai tsaye kamar haka. “Shareff mun kiraka nanne mat

sayinka na Babba ga duk yaran gidan nan. Da farko dai akan maganar auren ƴan uwanka ne, Maheer ya samemu jiya akan yanada wadda yake so ba wannan da ake shirin masa aure da ita ba, sai dai mahaifiyarku tace bazai aureta ba, hasalima ta haramta masa auren y

arinyar. Munyi-munyi da shi yaƙi ya sanar mana wacece, sai dai ya roƙemu mu roƙa masa ita ta amince masa dan ALLAH. To kai tsaye dai mun amsa wannan roƙo nasa, sai dai munce yayi haƙuri a

ɗ

aura wannan

ɗ

in tunda an riga an gama magana karmu kasance ƙananun

mutane, munga rauni a tare da shi, duk da baiyi jayayya damu ba. Dan haka munaso ka kasance da shi dan hankalinsa ya sake kwanciya. Sai auren Aysha da shima aka

ɗ

aga kamar yanda dangin ango suka buƙata, duk da dai bakama san da zancen ba dama mun bari

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login