Showing 60001 words to 63000 words out of 216641 words
NE SEKU TURAWA
👇
0913484810_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_Mamuh
Gee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107 ko
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
😭🙏🏽
*_Typing
📲
_*
*
_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_16_*
.........“Ita kuma f...”
Bai karasaba Abie ya bashi amsa da fa
ɗ
in, “Mamana Juwairiyya (Anam)”.
“Woow masha ALLAH! Ma
sha ALLAH. kace
ɗ
iyar tawa ma ta girma ashe. Damma ƙaramin jiki ya
ɓ
oye shekarun”.
Gaidashi Anam tayi batare data sake yarda ta kallesu ba, ya sanya mata albarka itama da mata sannu akan ciwonta tare da addu'ar samun sauki. Su Maheer suka amsa da
amin, banda Shareff dake ƙoƙarin ciro wayarsa a aljihun wandon jeans
ɗ
in jikinsa da kira ke shigowa. Saurayin ya karaso gabanta idonsa ƙyam a kanta ko ƙyafatawa bayayi. Ɗagowa tai itama ta kallesa. Ya kashe mata ido
ɗ
aya yana sake fa
ɗ
a
ɗ
a murmushinsa. Cikin
ɗ
an rankwafowa da murya can ƙasa yace “Kona
ɗ
aukeki da kaina”.
Kanta ta girgiza masa tana satar kallon su Abie da Shareff dake waya duk da idonsa baya kansu, amma abinda bata sani ba kunnensa sarai yaji masa abinda saurayin ya fa
ɗ
a. Shima
ɗ
an jany
ewa yay daga kusa da ita ya mikama Shareff daya gama wayar hannu. Fuska
ɗ
auke da murmushi yace, “I'm Muzzaffar Abu Kalla”.
Cikin ido ya kallesa da ƙyau. Ganin su Abie a wajen ya sashi yarda ya mika masa nasa hanun kamar mai ciwon baki yace, “Al-Musta
pha Muhammad Shareff”.
“Nice name and nice to meet you”.
“Same”.
Shareff ya fa
ɗ
a a takaice yana janye hanunsa. Muzzaffar ya mikama Maheer shima suka gaisa. Hakan yayi daidai da fitowar Aysha. Itama gaidasu tai su duka cikin girmamawa. Shareff y
ace ta kama Anam su shiga ciki. Sai da yaga shigewarsu sannan shima yayma abokin Abie sallama ya shige batare daya sake kallon sashen da Muzzaffar yake ba. Ganin haka shima Maheer yay musu sallam yabi bayansa.
Kai tsaye sashen Mommy suka nufa sabod
a kiranta dake ta faman shigo masa a waya, duk da kuwa ya
ɗ
aga na farko ya tabbatar mata suna ƙofar gida zasu shigo yanzun. Amma ta kasa haƙuri da tunanin suna raina mata wayone kawai. Da sallama suka shigo falon, har yanzu tana tsaye sai faman kai kawo ta
ke kamar an bata gadin kayan falon. Babu zato babu tsammani ƙarar lafiyayyen mari ya shiga bada ƙarar amsa kuwwa a illahirin falon. Maheer ya dafe kuncinsa wata azaba na ratsashi, wani ta sake kifa masa a
ɗ
ayan kuncin nasa. Cikin huci mai nuna tsananin
ɓ
ac
in rai take nunasa da yatsa. “Wannan ka
ɗ
anne namaka daga cikin abubuwan dana tanada maka inhar rayuwarka bata nisanta da jinin Usman da Maryam ba anan gidan wlhy wlhy Maheer.....”
“A wane dalili rayuwarsa zata nisanta da jininsa data kasance dole
nsa kenan Nafisa?”.
Muryar Daddy da basuyi zato ko sanin yana biye da su ba ta kara
ɗ
e kunnunwansu, ya dakatar da Mommy dake ƙoƙarin juyawa ga Shareff da mutuwar tsaye ta samesa sakamakon marin da Mahaifiyarsu ta sakarma
ɗ
an uwansa na bazata
“Nafi
sa! Wai miyasa akoda yaushe kike son nuna ƙarfin iko akan ƴaƴanki wajen wargazamin zuri'ata? To bara kiji, na rantse da ALLAH, daga ranar da tunanin ƴaƴanki ya fara sauyawa zuwa shiga hurumin zumincina da
ɗ
an uwana ko iyalinsa kamar yanda kike ƙoƙarin yi,
zan tabbatar da shigarki nadama irin wadda bakiyi tsammani ba daga gareni. Idan kuma kinaga bazan iyaba saboda
ɗ
aga miki kafa danai na tsahon shekaru ku ku gwada aikatawa ku gani”. Ya ƙare maganar da nuna su Shareff cikin tsananin
ɓ
acin rai tare da juyawa
ya fice batare da ya jira cewar waninsu ba.
Daga ita har su da kallo suka bishi. Wani irin
ɓ
acin rai na nuna kansa a fuskar Mommy. Ta watsama su Maheer wani mugun kallo batare data sake cewa komaiba itama tabar falon. Da kallon dai itama suka bita
harta
shige, Yaya Shareff ya sauke nannauyan numfashi da maida kallonsa ga Maheer, kafa
ɗ
arsa ya
ɗ
an bubbuga alamar lallashi, dan fuskarsa duk tayi sayin yatsun Mummy.
Cikin
ɗ
acin murya Maheer dake kallon yayan nasa ya ce, “Amma Yaya Mommy......”
Kai ya jinjina masa alamar baya son jin komai, ya
ɗ
an ƙara bubbuga kafa
ɗ
arsa tare da
ɗ
an hugging nashi ta gefe sannan ya fice. Maheer ya bisa da kallo....
Mommy da duk ke tsaye a bakin ƙofarta tana kallonsu tai ƙwafa. A ranta kuwa babu abinda
take ƙullawa sai tabbatarma Daddy bataji maganarsa ba. Dan kuwa ko ana ha maza ha mata sai ta tabbatar da ƙiyayyar maƙiyanta a zuciyar ƴaƴanta ya jima baiyi abibda ya
ɗ
auka alwashin ba. Iyaka dai yace ya saketa ko! To sai me, ko rabuwa tai da shi ta san y
anzu Shareff da Maheer sun taka matsayin da zasu iya riƙe rayuwarta fiye da shi. Hussaina dake daga
ɗ
akinsu tana sauraren komai itama ta ƙwalama kira, da sauri ta iso tana fa
ɗ
in, “Gani Mommy”.
“Ki bimun Yayanku kiga ya tafine ko ya koma can gidan”.
“Okay Mommy”.
Ta fa
ɗ
a tana ƙoƙarin ficewa. Maheer ma yabar falon, dan haka ta fita da saurinta sai dai kuma dole tayo baya ta
ɓ
uya dan hango yayun nata a tare. Yaya Shareff na waya ne, sai Maheer tsaye a gefensa alamar jira yake ya kammala.
W
ayar ya sauke bayan yayi sallama da Dr Jamal. “Miya faru kuma?”. Ya fa
ɗ
a cikin kafe Maheer da idanunsa da launinsu ya canja gaba
ɗ
aya. Shima Maheer
ɗ
in kallonsa yake rai
ɓ
ace. “Ni zanje na ƙara duba Anam yanzu, dan bazan iya ƙinyin hakanba gaskiya”.
Wani irin murmushi da Maheer ya kasa bama fassara Shareff ya saki, sai kuma ya
ɗ
ago yana dubansa cikin ido “Brother be careful!”. Ya fa
ɗ
a murmushin fuskar tasa na
ɓ
acewa.
Da kallo mai ƙara harzuƙa zuciya Maheer ya bi Yayan nasa, dan tuni harya
bar wajen ya nufi gate. Cikin dakewa itama Hussaina tazo ta wuce sa kamar aikenta akai, a mota ta samu Shareff, yana kwance cikin kujera idanunsa a lumshe, a can gefe ta
ɓ
uya tana kallonsa, ya kai kusan mintuna goma a wajen kafin yayma motar key yabar angu
war. Juyawa tai ta koma gida, bata samu Maheer a inda ta barsa ba, dan haka takaima Mommy bayanan data aiketa. Jin Shareff bai shiga gidan su Anam ba yasa Mommy sauke nannauyar ajiyar zuciya, sai dai acan ƙasan ranta ta gama shirya makaman yaƙar su Mamie t
a yanda inhar suka tashi tafiya sai sun wuce da ƴarsu wucewar da har abada bazata sake leƙo Nigeria ba balle ta ra
ɓ
u mata ƴaƴa.
★★★
Duk da ta fa
ɗ
ama Mommy damuwarta hankalinta bai kwanta ba. Sai faman kaikawo take na neman mafita. Zuciyarta ce
ta bata shawarar kiran biyu daga cikin ƙawayenta da tafi aminta da su. Cikin sa'a kuwa dukta samesu, umarnin suzo gareta ta bada kai tsaye kai kace ita
ɗ
in haihuwarsu tai. Babu ko wanda ya musa mata saima tabbatarwa kafin mintuna shafiyar data basu zasu is
o.
Hakan kuwa akai, dan mintuna goma sha biyu bai gama cika cif ba Sima da Amal suka iso. Amal da Sima ƴaƴan talakawane fitik, sun ha
ɗ
une da Fadwa a media. Komai tayi a shafinta na istagram cikin yabonta da mata Comments suke, idan wani ya zageta zas
u haƙiƙice wajen kareta koda kuwa akan gaskiya aka zagetan. Wa
ɗ
an nan garkuwa da suka dinga bata yasa ta
fara kulasu har takai da sun ha
ɗ
u a zahirin rayuwa. Da farko ganin su ba ƴaƴan kowa bane yaso sakata ja baya da su, sai kuma hakan ya gagara dan suna t
aka rawar gani a duniyarta ta yanar gizo sosai. Dole ta bu
ɗ
e bakin aljihu wajen gyara su Sima
ɗ
in ta hanyar siya musu kayayyakin sawa da kaisu wajejen gyaran jiki na manyan yara. Maimakon ƙananun man bleaching da suke shafawa saita
ɗ
aurasu akan manyan hark
a masu tsada, dan ita Amal ma allura akai mata. Cikin ƙanƙanin lokaci ta canja musu rayuwa suka fara karo da manyan yara. Fadwa nada wasu ƙawayen bayan su Sima dan ita macece mai yawan kwashe-kwashen ƙawaye, ita da mafi yawan ƙawayenta sunyi matuƙar suna a
media musamman tiktok a yanzu dake taka rawar gani a rayuwar yaranmu. Komai na rayuwar Fadwa da ƙawayenta a bayyane yake, duk inda zasu samo location ko baground ayi vedio bai musu wahalar zuwa koda a wajen kano ne. A
ɓ
angaren lalacewa bazamuce dukansu a
lalace suke ba, dan kuwa akwai wanda a cikinsu da yawa babu ruwansu da mazan inba a
ɗ
an
ɗ
auka vedio ba ko abota shikenan. Fadwa na
ɗ
aya daga cikinsu, dan tunda ta tashi Shareff kawai take gani a idanunta da soyayya. Hakan yasa duk ha
ɗ
uwar namiji ko ku
ɗ
insa
bai cika zama a gabantaba inba wani abun hanunsa take buƙata ba, tana samu kuma zata watsar da shi a wuce wajen. Duk kuma tanayi cikin taka tsantsan da Shareff baisan hakan ba. Hatta harkar media
ɗ
inta Shareff bai sani ba kasancewarsa mutum da yafi damuwa
da aikinsa fiye da komai, idan ka gansa a yanar gizo akan abinda ya shafi cigaban rayuwarsane ba kalle-kallen banza ba, sai ko ganin labarai masu muhimmanci da yafi ziyartar irinsu bbc koya zauna ya kalla a talabijin ma yafi masa sauƙi. Amma a wani lokaci
Fharhan ya ta
ɓ
a masa shagu
ɓ
e da tsiyar da Fadwa ke tsulawa a yanar gizon harya nuna masa wani vedio. Ransa ya
ɓ
aci matuƙa duk da iyayensune suka matsa ya auri Fadwa tun baya kulawa haryaji ya fara sonta saboda son da take masa bana wasa bane. Sosai ya mat
a fa
ɗ
a da garga
ɗ
i harda barazanar barin rayuwarta inhar ya sake ganin wannan shirmen banzar daga gareta. Tayi kuka da alƙawarin dainawa a lokacin har sai ta baka tausayi. Daga haka bai sake bin diddiginta ba dan baida wannan halin sam ga waninsa, ya daiyi
imanin yanda yay mata insha ALLAH bazata sakeyi
ɗ
in ba. Sai dai kuma ba hakan bane, dan kuwa ko sati biyu kasa cikawa Fadwa tai saboda ta riga ta saba, amma tabi shawarar ƙawayenta ta samu Fharhan har gida tai masa cin mutunci da garga
ɗ
i bayan ta gano shin
e ya nunama Shareff vedion. Daga haka ta cigaba da harkokinta sai dai cikin taka tsantsan. A
ɓ
angaren shaye-shaye kam basa shan komai sai shisha da yaranmu suka maida fashion a yanzun, wanda ta koyane shima wajen wata ƙawar tata har su Sima suma suka koya
a wajenta...
“Baby Fady mike faruwa duk kin tada mana hankali?”.
Amal ta fa
ɗ
a cikin nuna tsananin damuwa da tashin hankali.
“Miyema bai faruba Amal. Na tsaneta, na tsani yarinyarnan fiye da mutuwata amma Soulmate ya kasa fahimtar hakan. A y
anda nakeji ALLAH zanfa iya kasheta ma....”
Idanu duk suka zaro na tsorata da kalamanta. Cikin girgiza kai da tarar numfashinta Sima tace, “Kinga nutsu kimana bayani yanda zamu gane Please. Wacece? Miye ha
ɗ
inta da mijinki kuma da har ya kasa fahi
mtarki?”.
Maimakon amsa saita fashe musu da kuka. Hankalinsu sake tashi yayi, suka zagayeta suna lallashi. Sai da tayi mai isarta sannan ta fara basu labari. Da farko sun yabama salonta na kissing mijinta gaban Anam. Daga ƙarshe suka nuna tsantsar taka
icinsu da biyema yarinyar da su Shareff sukai na yarda da wai taji ciwo.
Sima tai murmushi tana ka
ɗ
a kai da taune lips. “Karku damu inada shawara, wadda nasan inhar kika bita Fady har abada yarinyarnan sai ta fita rayuwarki, nifa tun randa muka ha
ɗ
u d
a itan nan a Saloon tare da shi nasan yarinyarnan ba ƙaramar ƴar bariki bace, sai da kika sake sanarmin haihuwar turai ce tashin can na ƙara tabbatar da e lallai hasashena nakan hanya ashe. To a wannan karon aurensa kike, dolene kiyi komai domin ki rabata
da mijinki dama hanyar gidanki gaba
ɗ
aya......”
“Nifa wannan dogon bayanin naki ya isheni Sima. Dan ALLAH ki fa
ɗ
a kawai ina saurarenki”.
“Hhhh da
ɗ
ina dake wutar ciki Baby Fady. Kwantar da hankalinki, indai dan wannan yarinyar ce mai kama da ƴar
tsanar roba kisa a ranki zamaninta ya shafe a duniyarki zo muje daga ciki”.
Bedroom
ɗ
inta suka shige, suka shiga famfata tako ina. Sun
ɗ
auka kusan mintuna arba'in kafin su fito fuskarta washar da murmushi kamar ba'itace a birkice
ɗ
azun ba. Ganin har
lokacin Shareff bai dawoba ta sakasu su gyara mata gidan. Duk da yanda ta sakasu aikin cikin bada umarni ya sosa musu rai haka suka zage suka hau mata gyaran lungu da saƙo, itako tana zaune a falo tana duba Comments na sabon posting da tai
ɗ
azun a tiktok k
afin su Anam suzo. Dan danan ko ina ya
ɗ
au ƙamshi. Ta nuna musu jin da
ɗ
inta, amma duk da haka sai ta sakasu su mata girkin dare kuma tare da gyaro sashen Shareff. Kowacce da hanzari ta amsa ita zata gyara sashen Shareff
ɗ
in. Hararsu ta shiga yi, sai dai ku
ma batare komaiba.
Da sauri Amal ta waske da fa
ɗ
in, “Na fahimci kowa girkinne bayaso, to muyi girkin tare aje a gyara can
ɗ
in tare”. Sima tace, “To hakan yafi kam”. Sai a lokacin Fadwa tai dariya da fa
ɗ
in, “Duk zame-zamenkun dai sai kunyi, inba haka
ba na fasa sayen ashoben Meerah
ɗ
in”.
Suma dariyar suka shigayi da fa
ɗ
in ai ba'ayi hakaba duk zasuyi. Hakan kuwace ta kasance. Sukai mata girki tare da gyaro sashen mijinta batare da hakan ya dameta ba. Dan hatta bedroom da toilet saida suka gyaro mas
a. Tsakar gida kuwa dama maigadi ke sharesa fes shiyyasa da wahala kaga datti. Ganin magrib ta kusa ta basu ku
ɗ
in ankon datai alƙawari da cewa su tafi mijinta ya kusa dawowa bata bukatar ya dawo ya gansu. Basuce mata komai ba akan hakan sai dariya da sukay
i kawai, tai musu rakkiya har gate suka wuce.
Shawarar da suka bata ce ta sata goge duk wani
ɓ
acin ranta har na rashin dawowar Shareff gidan har yanzu. Wanka tayi tare da tsara kwalliya mai ma'ana. Ta tsuke cikin wandon jeans da top da sukai matuƙ
ar fidda ainahin ƙyawunta da ƙyawun sura. Kamar yanda gidan ke kamshi itama kamshin take bulalawa. Ganin yanda tai ƙyau saida tai
ɗ
an shot video tare da bin waƙar da akafi yawan challenge akanta a yanzu ta
ɗ
aura a shafinta na tiktok da istagram. Ita
ɗ
in ma
i followers ce, cikin ƙanƙanin lokaci likes
ɗ
inta suka fara hauhawa, video
ɗ
in ya fara trending ko'ina kamar ita ka
ɗ
aice ke lokaci. Sosai farin ciki ya mamayeta damuwarta ta ƙara gogewa baki daya musamman da ƴan koranta na kusa suna ko
ɗ
ata da zafafan Comme
nts. Yayinda masu kishi da ita da ganin ta fisu suka fara jefa Comments na baƙar magana harda masu zagi, a gefe masu gaya mata gaskiya na jeho nasu akan ya kamata ta rage yin video da ƙananun kaya da gashi a bu
ɗ
e kodan igiyoyin aure dake a kanta a halin ya
nzun. Su Sima ne suka taƙarƙare wajen maida murtani ga masu irin wannan Comments da masu zaginta, itako sai ma ta kashe datar acewarta sai Comments
ɗ
in sun taru zatazo ta duba....
★★★
Ɓacin ran jin asalin abinda ya faru daga bakin Anam duk d
a bashi take fa
ɗ
awa ba da tabbacin Fadwa ce ta kira Mommy ta sanar mata wannan Accident
ɗ
in ya hanashi komawa gida. Dan ya tabbatar in har ya koma a yanayin da yake zai iya yanke mata kowanne irin hukunci da yazo masa a rai. A yanzu kuma baya buƙatar haka
a garesu, dan bazai so ace daga yin aure sati
ɗ
aya kwana biyar da tarewa hakan ya fara faruwa ba. Office ya wuce kai tsaye, inda Fharhan da Khaleel sukai mamakin ganinsa tunda sun san duk wani abinda zai iya kawosa office
ɗ
in sun kai masa shi har gida ya d