Showing 21001 words to 24000 words out of 216641 words
kafin su ƙaraso suka hango Mom da Aunty Amarya tsaye cirko-cirko a ƙofar sashen aunty Amaryar. Dukansu sai suka nufi can da
n da alama babu lafiya. Shidai kusan shine ƙarshe dama. Daddy da suka ha
ɗ
u a massallacin ne ya fara jefama su aunty amarya tambayar “Lafiya kuke tsaye anan haka?”. Aunty amarya ta bashi amsa cikin damuwa da ru
ɗ
ani. “Daddyn Shareff lafiya ba lafiya ba. Anam
ce bata dawo gidaba har yanzun. Mubarak yaje har wajen aikin nata kuma maigadi ya tabbatar masa babu kowa a ciki ita
ɗ
incema kusan ƙarshen fita, ta kuma jima a titi kafin yaga wani ya
ɗ
auketa a mota”.
“Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un”. Daddy da
Abba suka fa
ɗ
a kusan a tare. Shareff ma dake daga bayansu gabansa ne ya fa
ɗ
i, suka ha
ɗ
a ido da Daddy daya juyo yana masa kallon tuhuma. cikin son danne abinda keson taso masa yace, “Shareff nasan dai kaji mi mamarku ta fa
ɗ
a ina ka baromin yarinya?”.
Sosai ƙirjinsa ke luguden duka. Ya girgiza kansa da risinar da idanunsa da sukai sirkin ja ka
ɗ
an saboda gajiya da ciwon kai.
“Ba girgizamin kai zakaiba ka bu
ɗ
e baki kai magana!!”. Daddy ya sake fa
ɗ
a a tsawace.
Kansa a ƙasa yace, “Ban
baro office ba sai kusan 6, shiyyasa nai tunanin ta dawo gida”.
“Shareff are you out of your senses?!! Har kake gayamin kazata tama dawo gida. Kana da hankali kuwa? Innalillahi wa-inna'ilaihirraji'un”.
“Wai lafiya mike faruwa ne?”.
Mommy da
Hassan yaje ya sanarma gidan babu lafiya ta fa
ɗ
a tana ƙarasowa wajen. Babu wanda ya iya bata amsa saboda maganar da Daddy ya cigaba dayi a kausashe cikin kuma tsananin
ɓ
acin rai....
“Wlhy na baka nan da zuwa ƙarfe sha biyun dare ka kawomin yarinya
ta gida, inba hakaba sai ranka yayi mummunan
ɓ
aci Al-Mustapha!!”.
Cikin sauri Mommy ta dakatar da shi itama a fusace. “A'a Alhaji kamarya da wannan hukunci haka. Shine ya
ɓ
atar da koma wacece ake neman da za'ace ya fita a wannan daren nemanta b
ay......”
“Babu ruwanki a wannan maganar, idan kuma kikace zaki shiga wlhy zan sakaki nadama ne!!”.
Gaba
ɗ
ayansu binsa sukai da kallo ganin yanda yabar wajen a matuƙar fusace. Banda Shareff da kansa ke ƙasa. Abba ne ya dubesa da damuwa shim
a, sai dai cikin sauƙaƙa murya dan bai kai Daddy zafi ba yace, “Son kayi kuskure. Ka manta Anam babu inda ta sani, ko anguwarnan bana zaton ta san sunanta ma, kag........”
A harzuƙe Mommy ta katse Abba “Anam!!. dama akan wannan tsifatar yarinyar ake
wannan tada jijiyar wuyar? Shareff bance ka fita harkar yarinyarnan ba a gidan nan?”.
Bai iya ya
ɗ
ago ya kalleta ba, dan baisan wace amsa zai bataba. Tana ƙoƙarin nufosa isowar Gwaggo ya dakatar da ita. “Wai hayaniyar mi nakeji a gidanne haka kai?”.
Duk juyawa sukai gareta. Ganin kowa ya kasa cewa komai Khaleel yace, “Anam ce bata dawo gida ba”.
“Shine miya faru kuma? Ita
ɗ
in yarinyace?”.
“Haba Gwaggo ya zakice haka? Nawa Anam
ɗ
in take? Sannan ina ta sani bayan kinsan kamar baƙuwa take
a ƙasarnan bama garin kano ba”.
Harara Gwaggo ta zubawa Abba mai maganar. “Oh to kana fa
ɗ
aminne ko kana tunamin Abubakar? Gallaƙeƙiyar budurwa da yanzu idan aka sakata
ɗ
aki da namiji zata samo ciki kake sanarmin nawa take? Toni abindama ban gan
eba mi'akema hayaniyar anan?”....
“Titsiye Shareff sukai yaje nemanta kamar shine yace ta tafi yawon tazubar
ɗ
in, dan nasan bai wuci can
ɗ
in ta tafi ba tunda an saba a inda aka fito..”
“A lallai kuna bukatar Addu'a Abubakar. Shi Mustapha
ɗ
in
ne ya kaita ya
ɓ
atar da zakuce yatafi nemanta a wannan daren bayan wahalar da yaje ya gama shawowa a wajen aiki ya dawo. Kai Mustapha muje naga ubanda zai saka fita ko nan da gate a daren nan dan.......”
Sauran maganar ta maƙale ganin kaf wajen babu
alamar Shareff
ɗ
in. Su dukansu babu wanda yasan yama sulale yabar wajen. Horn da ƙarar bu
ɗ
e gate ya sakasu juyawa can gaba
ɗ
ayansu. Sai dai kafinma wani yay wani yunƙuri har motarsa ta fice.....
Wajen aikin nata ya fara zuwa, sai dai kamar yand
a maigadin wajen ya fa
ɗ
ama Mubarak shima haka ya sanar masa. Lokacin da yake tafiya a hankali ya dinga tafiya kozai ganta a hanya. Amma ko alamarta babu duk da titin wajen tako'ina akwai hasken fitulun solar. Duk da hakan bai fasa sake bi a hankali yanzun
ma yana dubawaba har ƙarshen titin. Ganin har tara ta gota na dare yay fakin gefen titi ya kifa kansa kan sitiyari dan ciwo yake masa matuƙa kamar zai fa
ɗ
o ƙasa. Dama tuƙin yinsa kawai yake cikin dauriya.
A gida kowa ka kalla a cikin damuwa y
ake, idan ka cire Gwaggo da Mommy da suketa bala'i da kowa ya kasa fahimtar dalilin yinsa. Aysha harda kukanta. Dan ansan ko wayarta aka nema baza'a samuba tunda bata da layin Nigeria. Abba da Daddy da Khaleel ma sun fice police station.
“Aunty way
arki sai haske yake tun
ɗ
azun”. Hassan ya fa
ɗ
a yana duban Aysha data zuba uban tagumi tana sauraren masifar Mommy kawai daketa faman kai kawo tsakanin bedroom
ɗ
inta zuwa falo. Kamar Aysha bazatabi takan wayarba sai kuma tacema Hassan “Ciromin daga cajin”.
Ciro mata yay, ganin bata san no
ɗ
inba tai tsaki ta ajiye. Duk kiran da aka cigaba dayi har kusan sau biyar bata kulaba. Sai ma
ɗ
aukar wayar datai rai a
ɓ
ace zata kashe sai saƙo ya shigo da no din da aketa kiran nata. Guntun tsaki tai ta bu
ɗ
e dan taga wai
waye ma ya addabeta ya barta taji da damuwarta ma itakam. Zumbur ta miƙe da waro idanu, har zata fasa ihu sai kuma tai saurin gumtse bakinta da satar kallon inda Mommy take. Tai saurin ha
ɗ
iye farin cikinta ta nufi bedroom
ɗ
insu da sassarfa. Jikinta har raw
a yake ta maida ƙofar ta rufe harda saka key tana dailing number
ɗ
in...
“Blood da gaske kece?”.
Kamar jira Anam keyi ta fashe mata Aysha da kuka. “Ya ALLAH Blood Please kibar kuka, kina ina ne yanzu? Ga gida duk hankalin kowa a tashe da rashin dawo
warki su Yaya dasu Abba duk sun fito”. Ta
ɗ
anji sanyi, amma hakan bai hanata jin zafin Shareff ba. Da ƙyar tace, “Zan tura miki address
ɗ
in yanzu bansan inaneba”..... Aysha na katse kiran tai kiransa.
Har yanzu kwance yake kawai akan sitiyari, yam
a rasa wane kalar tunani zaiyi shi kam. Ring na wayarsa ne ya katse masa tunani. Yay banza da wayar harta tsinke aka sake kira. Nanma bai
ɗ
aukaba sai ana uku ya
ɗ
ago a fusace da nufin cin uwar mai damun nasa yaci karo da sunan Aysha. “Lafiya kika isheni da
kira ke kuma?”.
“Kayi haƙuri Yayah. Anam ce ta kiranifa yanzu da wani number sai kuka take.”
Idanu ya rumtse da ƙarfi yana sauke wata irin bahaguwar ajiyar zuciya da har Aysha na jinsa. “Turomin number”. Ya fa
ɗ
a a takaice kawai da katse kiran
. Mintuna biyu kacal number
ɗ
in da address
ɗ
in data turo mata duk ta turo masa. Wayar ya cilla gefensa yayma motar key da fisgarta a guje yabar wajen. Tafiyar mintuna ƙalilance ta kawosa wajen saboda uban gudun daya zabga..........
✍
_ZAFAFA BIYAR_
*_
INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Li
ttafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH yasa yau a rama mana marinmu
😹😹
😜
🚶🏻
_**_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_08_*
..........Tunda ya amsa wayar ya turama wadda ta kira da sister
ɗ
inta address
ɗ
in inda suke ya
keta lallashinta ko ruwa tasha amma taƙi sai faman shar
ɓ
an hawayema takeyi. Hakan yasa yay tagumi kawai yana kallonta. Komai tai birgesa takeyi, Duk da ƙaramin jiki da take da shi kai kasan ba yarinya bace, sai dai a kallo
ɗ
aya zaka fahimci lallai ƴar gata
ce a gidansu dan saurin karayanta yayi yawa. Hoto ya fara mata yana murmushi batare data sani ba.....
Tunda ya shigo idonsa ya sauka a kansu. Wani irin baƙin ciki da
ɓ
acin ransa sai suka ƙara ninkuwa. Nufarsu yay rai a
ɓ
ace sai dai bazaka ta
ɓ
a fa
himtar hakan akan fuskarsa ba duk da ya ciskulleta sam babu fara'a. Kamar ance ta
ɗ
ago idonta ya sauka a kansa. Babu shiri ta miƙe zumbur dan yanayinsa ya tsorarata, bata manta dukan da yay musu ita da Aysha ba. Wani irin mugun kallo yay mata ya
ɗ
auke kans
a ya maida ga saurayin da shima ya miƙe dan ya gansa. Kallon banza da tsana yake masa yayinda shi saurayin yay ƙoƙarin mika masa hannu suyi musabaha yana murmushi duk da yaga kallon banzar amma ya shanye.
Kallon hannun yay ya wani
ɗ
auke ido da maidawa
kan fuskarsa yana mici-mici da idanunsa dan sarai ya gane shine ranar yayta binsu daga wannan restaurant
ɗ
in.....
“Kana buƙatar ka zauna lafiya?!!”.
Duk da a yanda yay maganar cike da isar gadara hakan bai hana saurayin sakin murmushi ba da j
injina kansa. Cikin sauƙaƙa tasa muryar yace, “Sosai kuwa babban Yaya. Ai magabatanmu kance zaman lafiya yafi zama
ɗ
an sarki”.
Kansa ya
ɗ
auke duk da shine ya buƙaci amsar kuma aka bashi. Wani
ɗ
an juya harshensa yay cikin bakinsa cike da basarwa yana
sakin murmushi mai harshen damo. Sai kuma ya jinjina kansa da sake maido dubansa ga saurayin fuska a ha
ɗ
e. “To daga yau, daga yanzu, karka bari na sake ganin wannan fuskar taka a inuwa
ɗ
aya da ita. Inba hakaba......”
Ya ƙarasa da wani shegen murmushi
dimple
ɗ
insa na lo
ɓ
awa, ya
ɗ
an bubbuga kafa
ɗ
ar saurayin. Bai saurari amsar da saurayin zai bashiba ya fisgi hanun Anam dake maƙure waje guda zuciyarta kamar zata kifo ƙasa. Da tasan shine zaizo
ɗ
aukar tata data aminta da shawarar saurayin daya buƙaci Aysha
ta tura address
ɗ
in gidan shi ya kaita amma taƙi. Jakkarta dake kan desk
ɗ
in ya fusga itama tare da wayarta yay gaba da sake yima saurayin warning da idanunsa dake rine matuƙa fiye da yanda ya shigo wajen.....
Turata yay a motar ya rufe har saida ta
zabura dan ka
ɗ
an ya hana ya datse mata yatsun hannu. Ya zagayo mazauninsa tare da figar motar a guje yabar wajen. Yanda yay
ɗ
in yay masifar sake firgitata har sai da ta fa
ɗ
a gefen hanunsa ta ƙudundune fuskarta tana kiran sunan ALLAH, dan ta zata gabzama m
otocin gabansu karo zaiyi ma. Ƙuwwww!!! Ya taka birki da daka mata wata razananniyar tsawa. Saurin sakinsa tai tai baya a firgice, sai kuma ta fashe da kuka dan gaba
ɗ
aya ya sake firgitata ta tsani tsawa...
“Stupid! shut up!!. Idan baki rufemin s
hegen bakinki
ɗ
in nan ba na fara kashe fuskarki da maruka sai kin suma. Wawuya kawai. K har idonki yay tsurin bin motar saurayi kuje restaurant?! Dama abinda kikazo yi kenan a Nigeriar?!!!”.
Yanda ya ƙare maganar a matuƙar tsawace ya sake birkitata.
Amma sai ta danne cikin ƙarfin hali tace, “ALLAH ya kiyaye danni ba mayyar maza bace”.
Ya sake watsa mata harara kai kace cinyeta zai da jajayen idanun nasa. Sai kuma yay ƙwafa da
ɗ
auke kansa yana sake tada motar. Ko motsin kirki bata sakeyi tunda
ta samu bai maketa ba. Kukan ma ta daina na zahiri na zucici takeyi. Gaba
ɗ
aya jitake tama gama tsanar Nigeria, ita dai gaskiya bazata iya wannan masifar ba, tun farko abinda ta guda kenan amma su Mamie sukaƙi fahimtarta. Itakan duk ma yanda za'ai a satin
nan sai tabar Nigeria hidimar ƙasar nan bazata yuwuba.....
Ko gama dai-daita parking baiyiba ta fita dan mutanen gidan duk suna tsakargida tsaitsaye Gwaggo da Mommy ne kawai babu sai irin su Fawwaz da sunyi barci tuni basu san abinda akeyiba. Ays
ha ce ta taho da gudu suka rungume juna, sai kuma ta saketa taje ta rungume aunty amarya da Mom. Su Daddy da tuni Aysha ta kirasu suka dawo gida zaman jiran isowarsu suma ajiyar zuciya kawai suke saukewa..
Mom dake shafa kanta da murmushi tace, “Kuk
an ya isa haka mana mamana. Tunda kuma an dawo gida sai muce Alhmdllhi. Jeki gaida iyayenki”.
Babu musu ta saki Mom tana share hawaye ta nufi su Abba. Gaishesu tai hawaye na sake silalo mata, abinka ga ƴan boko kasa daurewa Daddy yay sai da ya ringume
ta. “Haba Mamana ina kika shige haka duk kin tada mana hankali”. Ya fa
ɗ
a yana mai
ɗ
agota a jikinsa. Murmushi tai tana share hawayen da suka ƙi tsayawa. “Daddy na kasa ganewane, idan na tsaida masu keke
ɗ
innan sai suce basu gane yanda nake fa
ɗ
a musu gidan b
a”. Tausayinta sosai ya ƙara kamashi, kanta Abba ya shafa yana murmushi. “Dole ki dage ki koya hausa a zaman nan Mamana, dan rashin iyawan ya taka rawar gani cikin accident
ɗ
in nan”.
“A'a Abba dan ALLAH ni zan koma Malaysia”.
“Tsit gurin yay
babu wanda ya iya cemata komai. Sai Shareff ne ya wani ta
ɓ
e baki da barin wajen ko uffan baicema kowaba balle bayanin yanda ya samota dan a matuƙar gajiye yake ga ciwon kan nasama zazza
ɓ
i yake neman komawa. Daddy ya kashe shirun wajen da fa
ɗ
in, “Kuje ciki
tai wanka taci abinci dan tana buƙatar kwanciya da wuri. Mamana mayi magana da safe”.
Badan tasoba tabi Mom dan bata iya musu ba kuma. Duk da yanda Aysha ke tsoron fa
ɗ
an Mom haka tabi Anam sashen Mom da ƙudirin su kwana tare, dan jitake kamar kafin sa
fiya za'a ƙara cemusu ba'a gantaba ta sake
ɓ
ata.
Washe gari tunkan ma Anam ta kira Abie
ɗ
inta ta sanar masa Daddy ya kirasa sukai magana. Yayma Shareff kuma fa
ɗ
a sosai kamar zai ari baki. Daga ƙarshe ya kafa masa dokar hukuncinsa shine kai Anam wa
jen aiki kullum ya kuma
ɗ
akkota. Idan ko wata matsala ta sake shigowa akan Anam to lallai ya kuka da kansa dan sai ya matuƙar
ɓ
ata masa rai a gidan.
Shi dai Shareff
ɗ
in baice komai ba akan hukuncin. Sai Mommy ce tace sam bata yardaba
ɗ
anta ba driver
bane ba. Ko kallonta Daddy baiba, ya dai tabbatar mata idan Shareff ya isa yaƙi bin umarninsa.
Ai wannan magana ta dagula ran Mommy a safiyarnan. Dan tata masifa ita da Gwaggo data fito tana goya mata baya. Daga Daddy har Abba babu wanda ya sake
tofa tasa dan sukam dai yanzu sai dai su kalla Gwaggo kawai
tunda sun fahimci bata ƙaunar zaman lafiyarsu da
ɗ
an uwansu, Halima ce kawai ta kasa fahimta sun kuma barta wataran zata gane da kanta musamman da suka san idan akai auren nan na Fadwa da Shareff.
★★★★
Duk yanda Mommy taso hana Shareff
ɗ
aukar Anam hakan bai yuwuba. Dan shi dai haƙuri kawai ya bata da nuna mata illar fushin mahaifinsa a garesa. Ya roƙeta ta kwantar da hankalinta a hankali zai janye jikinsa ya samama Anam
ɗ
in driver k
owa ma ya huta. Wannan magana tashi ce ta
ɗ
an kwantar mata da hankali ta maida kanta ga hidimar shirye-shiryen bikinsa.
Daga
ɓ
angaren Anam ma taci uban borinta akan malaysia zata koma ta fasa hidimar ƙasar su Mamie suka lallasheta da tabbatar mata ce
war idan sukazo bikin Shareff zasu san abinyi. Hakanne ya
ɗ
an kwantar mata da hankali ta zauna zaman jiran lissafin kwanakin bikin. Yayinda ta cigaba dabin Shareff
ɗ
in a takure. Shike kaita shike
ɗ
akkota, daga gaisuwa babu abinda ke ha
ɗ
asu sai harara. Ita k
uma tata tura