Showing 66001 words to 69000 words out of 216641 words
yanayinsa batai ba ta ha
ɗ
e bakinsu. Ƙoƙarin janyeta yay yana kauda kansa ko
dan maigadi da yake da tabbacin zai iya hangosu amma ta hanashi damar hakan. Dole yay ta maza ya tura murfin motar da kafarsa ya
ɗ
auketa gaba
ɗ
ayanta yay sasheta bayan ya raba bakinsu da ƙyar. A kujera ya zube da ita jikinsa, babu wani
ɗ
aga kafa ta sake ma
ida bakinta kan nasa. Baya buƙatar komai a halin yanzun, sai dai bazai iya ƙin bata hakkintaba koda ace fa
ɗ
an doke-doke sukai indai ta nema zai biya mata, balle ma baya buƙatar ha
ɗ
a wata matsala tasa ta waje da cisgunawa iyalinsa wannan alƙawarine ya dauk
ama kansa insha ALLAH, laifinta kuma zai mata hukunci a lokacin daya shirya. Duk da babu wani karsashi tare da shi ita ke ki
ɗ
anta tana rawarta bata damuba, sai da ta tabbatar ta isar da saƙon da take bukata sannan ta barsa tana mai kallonsa cikin ido cike
da so da kaunarsa.
“I love you my Soulmate”.
Idanunsa ya
ɗ
an lumshe ya bu
ɗ
e akanta. Batare da yace komai ba ya lakaci hancinta da yatsansa. Sai kuma ya
ɗ
anbi falon da kallo. Ganin komai tsaf yaji haushinta ya ragu a ransa. Ya
ɗ
an rungumota jikinsa da
sumbatar hancinta. “Haka nake so na dinga ganinki k da gidan nan a koda yaushe”.
Kai ta jinjina masa tana murmushi da fa
ɗ
in, “Zaka sameni mai aikatawa”.
“ALLAH yay miki albarka bari naje na
ɗ
an watsa ruwa”.
“Kodai ka fara cin abinci”
.
Ɗ
an kallonta yayi na wasu ƴan mintuna, “Sure baiyi ƙauri ba na yau?”.
“ALLAH bai yiba”.
“Okay muje”.
Duk da ba son cin abinci yake ba haka ya dinga turawa, dan babu makusa a girkin sai abinda ba'a rasa ba. Dan kawai ya bata ƙwarin gwiwar
cigaba dayi kamar hakan ya yaba tare da saka mata albarka..
★★★★★
Kwanaki sun cigaba da shurawa Anam na samun lafiyar ƙafarta. Tun daga ranar dai bata sake ganin Shareff a ƴan dubiya ba. Sai dai takanji maganarsa yazo gidan ko su Amrah suce
mata yazo. Dan kamar da gayya sai ya daidaici lokacin da bata falon yake zuwa. Bata damu ba, dan a wannan ga
ɓ
ar bama ta buƙatar ganin nasa sam. Tana son ƙara zama nesa da shi dan tunanin da aunty Mimi keyi a kanta ya gushe har abada. Kwanakinta biyar ta t
ake ƙafarta sarai ta koma zuwa aiki. Kullum takan shiga gaida matan gidan cikin gida kamar yanda Mamie ke jaddada mata. Sai dai kuma iyakar Mom da Aunty Amarya kawai take zuwa ta gaida bata shiga sashen Mommy dana Gwaggo. Wajen aiki kam tare suke fita da K
haleel, wataran ya dawo da ita wataran Yaseer ya maidota dan yanzu ta
ɗ
an fara sakin jiki da shi ganin bai nuna mata wata alama data danganci soyayya sai abota kawai. Muzzaffar ma yasha gwada zuwa
ɗ
aukarta a office
ɗ
in amma taƙi bashi fuska sam, hakan yasa
ya fara zuwa gida kai tsaye dan shikam dai yaga matar aure.
Tun tana noƙewa harta
ɗ
an fara sakewa saboda hu
ɗ
ubar Aysha. Sai dai duk da hakan taƙi yarda ta amsa tayin son sa. Tana dai saurarensa darajar Abbansa abokin Abie ne kuma abota mai ƙarfi tun ƙuruc
iya dan tare sukai secondary school, a yanzu haka kuma suna
ɗ
an hu
ɗɗ
ar kasuwanci tare.
A haka kwanakin hutun Shareff suka cika, Maheer ma ya koma katsina wajen nasa aikin tun satin daya shige. Da farko Shareff baya zuwa gidan da safe sai ya taso a
iki yake shigowa ya gaidasu. Sai randa yazo sallama da su aunty Mimi da zasu koma Malaysia saboda yara makaranta ya samu Yaseer ya kawo Anam gida. Kuma har cikin gida Yaseer
ɗ
in ya shigo gaishe da su Mamie, a yanda suka amshesa da alama ba wannan ne ma far
ko ba kamarma ya zama
ɗ
an gida. Komai baice ba, sai dai koda Yaseer ya gaida shi hannu kawai ya
ɗ
aga masa, daga karshe ma ya miƙe ya fice batare da an kammala sallamar ba. Da kallo kawai aunty Mimi ta bisa tana ƴar dariya, Anam kam ta ta
ɓ
e baki da sake mai
da hankalinta ga Yaseer tana dariyar maganar Amrah kamar ma bata san da Shareff
ɗ
in ba. Dan koda ta shigo ta gansa a taƙaice tace “Yaya good evening” tai wucewarta. Shi kuma bai amsa mata ba sai hararar da yabi ƙafafunta da su dan kansa a duƙe yake yana da
ƙ
ilar waya.
Washe gari da shi akaima su aunty Mimi rakkiya airport, daga can kuma yay wucewarsa office. Anam kuma suka wuce tare da Khaleel daya buga mata warning
ɗ
in kar ta sake tabi wata mota zai zo ya maidata gida da kansa koda bai tashi aiki b
a. Badai tace masa komai ba, amma ta bisa da kallon mamaki. Hakan kuwa akai, tun kan ma a tashi aiki yazo yana zaman jiranta, washe gari ma haka sukai haka har kusan sati biyu da su Mamie suka fara shirin komawa suma. Nan fa hankalin Anam ya tashi, ta ding
a kuka da magiyar zata bisu Mamie tace bata isa ba. Daga ƙarshe tai mata kaca-kaca sannan ta dawo lallashi da nasiha. Haka tanaji tana gani suka tafi suka sake barinta a Nigeria ita ka
ɗ
ai. Cikin gida ta sake komawar dai sashen Mom dan nasu gidan an rufe ku
ma, ranar haka ta yini sukuku kamar mara lafiya, da ga ƙarshe ma har zazza
ɓ
in sai da tayi. Sai da Khaleel ya samo mata magani.
Su Mamie juma'a suka wuce, dan haka bata fita ko'ina ba sai monday tai shirin zuwa wajen aiki. A cikin
ɗ
aya a dogayen abaya
da Mamie tazo mata da su tai shirin, bayan ta saka kayan hidimar ƙasa a ciki dan sanyi takeji yau. A hankali ƙamshinta ke fita, ga black skin nata na shining exactly cikakkiyar ƴar Africa. Bisa matsawar Mom ta zaman yin breakfast da abinda take iya ci da M
om ta jura girka mata batare da gajiyawa ba. Ka
ɗ
an ma taci ta miƙe tana fa
ɗ
in, “Alhmdllhi”.
“Badai ƙoshi ba?”.
Mom ta fa
ɗ
a tana kallonta. Murmushi tayi mai sanyi tana jinjina kanta, dan gaba
ɗ
aya ta zama wata sukuku. “ALLAH Mom na ƙoshi, yau kw
ata-kwata banajin cin komai ne”.
“Anjima fa zaki iya jin yunwa”.
“To Mom bara naje da shi office
ɗ
in”.
Babu musu Mom ta juye mata a kula mai ƙyau. Sai da ta jira Khaleel yasha shayi shima sannan, fita yay akan ta samesa waje zai shiga ya gaida jam
a'ar gidan. Saboda kar yasata binsa zuwa gaida su Mommy da tun kan su Mamie su wuce bata zuwa gaida su, shiyyasa ta noke akan zata samesa a mota. Sai da ya fita da kusan mintuna hu
ɗ
u sannan ta fito. Waige-waige ta shigayi a harabar gidan babu alamar motars
a, tasan yakan kaita waje wani lokacin, dan haka ta nufi gate idan ya fito kawai sai su wuce.
A wajen gate
ɗ
in kuwa ta samu motar Khaleel tare da makanike, ta
ɗ
anyi tsai tana kallon motar da tai fakin a kusa da motar Khaleel
ɗ
in. Kamar tasan motar,
sai dai ta manta mai ita dama yaushe ta ta
ɓ
a
ganinta.... Horn
ɗ
in da akai ya sata ha
ɗ
iye sauran tunaninta. Makaniken dake duba motar Khaleel ya
ɗ
ago yana kallonta “Hajiya kamar dake ake fa”.
Ba laifi yanzu kanta ya ƙara bu
ɗ
ewa da jin hausa fiye da yan
da tazo, ta jinjina masa kanta kawai batare da tace komai ba. Da farko bataji zataje ba, sai kuma ta canja shawara da tunanin ko Yaseer ne ya
ɓ
adda kama. Murmushi ta saki akan wannan tunanin tana nufar motar.
Yanayin sanyinta a tafiyar ya sashi kafe
ta da ido cike da nazari, gashi bayan murmushin dake fuskarta babu wani alamun nisha
ɗ
i ko farin ciki a tattare da ita.
Zuciyarta ta gama yanke mata shawarar Yaseer ne, hakan yasata nufar
ɗ
ayan gefen batare da neman sanin waye ba ta bu
ɗ
e ta shiga ciki
n ƴar dariya tana fa
ɗ
in “Lallai ma Yaseer, kana tunanin
ɓ
adda kama zata sa na gaza gane k.....” Sauran kalmomin suka kasa ƙarasa fita a bakinta saboda ƙamshin turaren da sai a yanzu ta samu nutsuwar banbancewa. Da sauri ta juyo batare data ƙarasa rufe mota
r datai yunƙurin yi ba. Har cikin rai ta tsorata da kato
ɓ
ararta, amma sai ta dake cikin son kame kanta tace, “Oh Yaya yi haƙuri, ALLAH nama zata Yaseer ne ina kwana!”.
Shiru kamar bazai amsaba, dan tunda ta shigo bai kalleta ba ko sau
ɗ
aya. Idanun
sa da suka surku da
ɗ
an ja ya
ɗ
ago ya zuba mata. Ƙoƙarin dannewa da
ɓ
oye tsoranta take a fili, ta kai hannu kan ƙofar da nufin bu
ɗ
ewa ta fice ko zata samu damar shaƙar iska yasa lock.
(Ya ALLAH, wannan mutumin zai iya cinyeni fa a motar nan wlhy gara
na lalla
ɓ
a) ta ayyana a zuciyarta. Idanu ta marairaice kamar gaske ta
ɗ
ago tana kallonsa, “Yaya kayi haƙuri ALLAH ban san kai bane”. Motar yayma key batare da yace mata komai ba ya fisgeta har yana bulama bakaniken dake duba motar Khaleel ƙasa.
Sunay
en ALLAH kawai take ambata a ranta dan tasan itakan yau sai romanta za'a samu a hanun mugun nan......
“Mina fa
ɗ
a miki akan yaron nan kwanaki?!”. Ya fa
ɗ
a a kausashe dai-dai yana hawa kan babban titi. Kallonsa tai fuska a dake, ta kuma
ɗ
auke da sauri s
aboda tasa fuskar ma tafi tata dakewar. Cikin
ɓ
ata fuska da tura baki tace, “Toni Yaya bamfa san wa kake nufi ba ai”.
Komai baice mata ba, ya cigaba da driving nasa, sai da suka iso dai-dai wajen nata aikin yay fakin daga
ɗ
an nesa. Da mamaki ta kalle
sa, “Yaya yanaga ka tsaya na.....?”
Rinannun idanunsa daya dasa a kanta ya sata ha
ɗ
iye sauran maganar muƙut, tai ƙoƙarin
ɗ
auke idonta ya hana hakan cikin tsareta da nasa da duk suka firgitata. “Ni kike fa
ɗ
ama bakisan wa nake magana akai ba.”
Da ƙyar ta fisgi idanunta tai ƙasa da su zuciyarta na bugawa da sauri saboda yanayinsa ya masifar tsoratata. Da sauri ta rumtse idanunta saboda jin yatsun hanunsa a kan ha
ɓ
arta, ya
ɗ
ago fuskarta sosai tare da matsota garesa har suna iya shaƙar numfashin
juna. “Bu
ɗ
esu kona mareki!!”.
Bu
ɗ
ewar tai da sauri saboda kusancinsu ba ƙaramar rikitata yay ba, hatta shi kansa yana iya jin sautin bugun zuciyarta ta hanyar
ɗ
agawa da ƙirjinta ke
ɗ
anyi da sauri-sauri..........
✍
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH
_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi
biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
0913484810_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiy
a Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BO
OKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107 ko
[10/21, 2:25 PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_18_*
..........Sosai idanunta ke faman marmari ga ƙwalla na ƙoƙarin taruwa a cikinsu.
“Juwairiyya!! Wlhy! wlhy! daga yau na sake ganin yaron nan ko wani ya
ɗ
aukeki a motarsa koya kaiki gida sai na miki mugun dukan da zaki kasa tashi, kuma ki koma gidana da zama stupid kawai”. Ya ƙare maganar da ture fuskar tata gefe.
So take ta fas
he da kuka amma tana ƙoƙarin son dannewa, sai dai hakan bai hana rawar jikinta bayyana ba. A tsawace ya sake fa
ɗ
in, “Get out of my car! Kafin na marmashe ƙashinki anan stupid”.
Da sauri ta
ɓ
alle murfin ta fice tamkar mai jiran umarnin nasa dama. Yaja
dogon tsaki da figar motar yay gaba, badan titi bane da sai ya bula mata ƙura, murfin ma sai da yay gaba ka
ɗ
an yaja abinsa ya rufe.
Duk yanda taso ƙoƙarin danne komai hakan ya gagara. Dole ta samu wani dutse a gefen titin ta zauna ta fashe da kuka.
Duk abinda kaga Anam ta zauna yima kuka lallai ya ta
ɓ
ata sosai, dan tsiwarta da giringi
ɗ
ishi bai cika barinta maida abu serious ba, ga kuma yanayin rayuwar data tashi a ciki, ita ka
ɗ
ai a gidansu sannan a ƙasar da kowa kansa ya sani kawai.
Ring da way
arta ta farane ya sata share hawayenta ta daga dan tasan su Mamie ne, a kullum tana waya dasu a irin wannan lokaci da kuma in zata kwanta. Video call ne, dan haka ta shiga son
ɓ
oye damuwarta da murmushin farin cikin ganinsu. “Good morning my sweetheart”.
Dukansu babu wanda ya amsa mata, dan duk da ƙoƙarin da take na
ɓ
oyewa idanunta sun tabbatar musu tayi kuka. Abie yaja numfashi a hankali
yana sake kafeta da ido. “Mamana mi yake faruwa da ke? Waya saki kuka? Ko baki da lafiyar ne har yanzu? A ina k
ike nan?”.
A karan farko ta saki murmushi dan jin tambayoyin mahaifin nata a jajjere. Samun kanta tai da kasa fa
ɗ
ar gaskiya duk da ƙarya ko
ɓ
oye-
ɓ
oye ba halinta bane, ta sake share hawayen da suka ciko mata ido tana murmushi, “Abie ba komai fa, kawa
i kewarkuce har yanzu ALLAH. Kuma a wajen aiki nake ban dai shigaba ka gani”. Ta juya masa wayar yanda zai iya hango gate
ɗ
in wajen.
A jiyar zuciya suka saki shida Mamie, kafin su shiga lallashinta duk da ita Mamie a ranta bata gama yarda da cewar ha
r yanzu kewar tasu bace. Amma sai ta barta a hakan dan tasan Anam da rashin
ɓ
oye-
ɓ
oye koma miye wataran da kanta zata sanar musu. Sai da suka tabbatar sun sakata farin ciki tana ƙyalƙyala dariya kamar ba ita ba sannan sukai mata sallama Mamie na fa
ɗ
in ta g
aida mata Yaseer. Farin cikin waya da iyayenta ya taushe abinda Shareff yay mata ta shiga wajen aikinta da walwala kamar yanda ta saba ko yaushe.
*_MALAYSIA_*
“Humairah waye naji kina fa
ɗ
in Mamana ta gaida miki?”.
Cikin rashin damuwa
Mamie tace sirikinka ne duk da dai naga
ɗ
iyar taka bata son a gane hakan.....”
Cikin sauri ya
ɗ
ago yana kallonta, har ya kasa dannewa sai da ya ambaci “Suruki kuma?”.
Ƴar dariya Mamie tai, “Eh bashi kake fatan ganiba daman?, bayan shi ma a
i akwai wasu. Yaron nan Muzzaffar da kuma wani abokin Shareff Jamal. Amma naga hankalinsu yafi zuwa
ɗ
aya da Yaseer
ɗ
in nan kamar”.
Jin shiru baice komaiba ta
ɗ
ago ta kallesa, kallonta yake kamar mai nazari ko tunani, ta
ɗ
an ta
ɓ
ashi, ajiyar zuciya
ya sauke. “Abien Anam akwai matsala ne?”.
Kai ya
ɗ
an jinjina mata yana gyara zamansa, “Babbama kuwa Humairah, miyasa tun muna Nigeria baki sanar min hakan ba.”
Sosai maganar tasa ta sakata kafesa da ido dan mamaki, amma ta kasa cewa komai. Fa
himtar hakan ya sashi jinjina mata kai, “Basai kin tambayeni komai ba Humairah, amma idan lokaci yayi ko baki tambayeni ba zan baki amsa da kaina”.
Gaba
ɗ
aya kanta ya ƙara
ɗ
aurewa ita kam, sai dai rashin sabo dayi masa dagiya yasa ta kasa cewa komai ta
bisa da kallo kawai ganin ya miƙe yana kai waya kunensa. Yana gab da shigewa
ɗ
akinsa taji ya ambaci sunan Yaya (tasan Daddyn Shareff yake kira da hakan). Jitai kamar ta tashi ta bisa amma sai ta dake kawai, zata bisa