Showing 120001 words to 123000 words out of 216641 words
harta kasa amsa mata,
ɗ
agowa yay ya
ɗ
an kalleta yaga fuskarta kicin-kicin. Glass cup
ɗ
in data cika da yogurt
ɗ
in ta miƙa masa. Tsaii ya
ɗ
anyi yana kallonta batare daya amsa ba, sai hakan ya ƙa
ra tunzurata, ta
ɗ
ago idanunta dake cikin gilashi ta kallesa. Saurin janyewa tai tana
ɗ
an yamutsa fuska. “Yaya dan ALLAH ka amsa zanje na kwanta barci nakeji”.
Bai amsa
ɗ
in ba, bai kuma daina kallonta ba, saita sake dubansa a marairaice kamar zat
ai kuka. Ɗan murmushin daya tsaya iya la
ɓɓ
a ya saki batare data gani ba, amsa yay da sake maida hankalinsa ga television
ɗ
in. Ƙara miƙewar tai yunƙurinyi.
“Ki jira na gama ki tafi da kayan”.
Ya fa
ɗ
a batare daya kalleta ba. Ai kamar ta ƙwala kuka taj
i, amma sai ta koma ta zauna batare da tace dashi komai ba, jin sosai barcin na rinjayar idonta ta na
ɗ
e har ƙafafunta a kujerar kamar
ɗ
azun. Kallonsa ya cigaba dayi yana shan yogurt
ɗ
in da cin dubulan
ɗ
in ka
ɗ
an-ka
ɗ
an har aka kammala hirar da yake kallo a t
ashar ta NTA da wani babban
ɗ
an siyasa na jihar ta kano. Ya juyo da tunanin itama kallon take sai ya samu harma tayi barci. Kafe fuskar tata yay da kallo na wasu sakkanni kamar mai nazari, sai kuma ya kai hannu ya zare gilashin nata a hankali. Tashi yay ya
fita, bai jima sosai ba ya dawo da keys
ɗ
in sashenta a hanunsa ya ajiye...
Motsawa tai, ta
ɗ
an bu
ɗ
e ido ka
ɗ
an saita gansa dishi-dishi, da farko ta zata yanar barcin data fara
ɗ
aukarta ce, sai ta rumtse idon ta sake bu
ɗ
ewa amma still taji raunin ga
ninta a bayyane. Cikin sauri ta kai hannu ta shafa fuskarta, jin babu glass
ɗ
inta ya sata kai hannu ta fara laluben cinyarta zuwa kujerar, dan falon babu fitila mai haske ya kashe. Hanun ta janye da sauri saboda sauka da yay a gurbin da bashi tai hasashen
kaiwa ba. Shiko tamkar bai jitaba yay biris. Cike da borin kunya
ta sauka a kujerar tana ƙara duddubawa, saida ta tabbatar dai ba gani zatai ba sannan ta dubesa fuska a tsume, sai dai shakkarsa bai hana bayyana cikin tsumewar tata ba.
“Yaya MM gilash
i na fa?”.
“Kin bani ajiya ne?”.
“Toni inma ban bakaba dai ai a falonka ya
ɓ
ata”..........
✍
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_B
ABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*[11/8, 2:53 PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull
ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_44_*
...........Banza yay mata kamar baiji ba, sai ma ƙoƙarin mikewa yake bayan ya latse remote tv ya mutu. Ganin zai bar wajen tai saurin riƙo ha
nunsa dan in har ta bari ya wuce bazata iya kai kanta ko nan da ƙofar fita ba saboda da gaske bata gani da ƙyau a cikin duhu sai da taimakon glass
ɗ
in.
“Yaya Please ka bani”.
Hanun nata ya kalla tare da ƙoƙarin juyowa, da sauri ta janye nata a yanayi
n jin kunyar aikatawa. Kafeta yay da idanu yana ƙarema fuskarta kallo kai tsaye, yayinda ita kuma ta kasa
ɗ
agowa ta kallesan. A cikin ransa yake fa
ɗ
in, (Fitsararriya ashe kinada kunya?). A zahiri kam babu alamar wasa tare da shi yace, “Muje ki kwanta”.
“Ina
ɗ
in?”.
Ta fa
ɗ
a cikin waro makantattun idanunta da mai kallo a haka bazai ta
ɓ
a tunanin rauninsu ba saboda girma da hasken dake cikinsu tamkar wadda ke iya hango abinda ke faruwa a kilomita hu
ɗ
u na gabanta. Gab da ita ya matso har tana iya jin sau
kar numfashinsa a fuskarta. Cikin magana tamkar mai ra
ɗ
a “A inda kike?”.
Baya taso jan jikinta bugun ƙirjinta na da
ɗ
uwa amma sai ya hana hakan ta hanyar tokare hanun kujerar da take jiki da hanunsa. Duk sai ta daburce. Ture hanunsa tai da ƙarfi, ta
i gaba da nufin guduwa ƙafarsa ta nema ta
ɗ
eta tai gaba zata fa
ɗ
i ya riƙota,
ɗ
an fisgota yay ta fa
ɗ
o jikinsa, baima jira tako maida numfashi ba ya
ɗ
auketa cakk
ɗ
inta yay hanyar bedroom
ɗ
insa dan ya gaji shima kwanciya yake buƙata. Inko ya biye mata sai dai
su raba hali. Watsal-watsal take da son ƙwace jikinta tana fa
ɗ
in, “Ni wlhy ka saukeni bana so, bana son haka Yaya MM, ALLAH zan cijekaaa!!”. Ta ƙare fa
ɗ
a da
ɗ
an ƙarfin sautin daya sakashi direta a saman gadonsa da sauri.
“Kina da hankali kuwa? Fasa
n kunne zakiyi?”.
Mikewa tai cikin sauri da nufin barin masa
ɗ
akin dan ita kam dai bazata ta
ɓ
a yarda ta kwana a
ɗ
akinsa ba, gidan nasa ma domin yin biyayya da iyayenta ne da son cimma burinta cikin sauƙi zaisa ta zauna har zuwa lokacin data ƙayyadewa s
hirinta. Bai hanata ba dan tuni ya zare keys
ɗ
in
ɗ
akin, sai ma toilet daya nufa cikin halin ko'in kula. Jin ƙofar a kulle ya sata juyowa da sauri duk da ba fes take iya ganin komai ba amma kasancewar da fitila tana gani fiye da acikin duhu. Sosai hankalint
a fa ya tashi, dan abu
ɗ
aya zuciyarta ta iya bijiro mata zaisa yay mata hakan, a gareta kuma shine abu na ƙarshe da bazata iya mallaka masa ba koda a yau zaice zai mata dukan da shine kawai abinda take shakka da tsoro tattare da shi. Ha
ɗ
iye duk wani fargab
anta tai tai tsayuwar sojan badakkare a jikin ƙofar tana dakon fitowarsa. Tsahon mintuna 6 sannan ya fito duk tana lissafa ta hanyar kallon agogon dake bangon
ɗ
akin. Yi yay tamkar bai ganta ba ya hau zame jallabiyar jikinsa. Bayyanarsa a zahirinsa da ga sh
i sai boxer ya sata juya masa baya da sauri tana ambaton sunan ALLAH. Kayan barci ya
ɗ
akko a wadrobe ya saka harda fesa turare kamarma bai ganta ba. Ya haye gadonsa yana fa
ɗ
in, “Baƙya buƙatar kwanciyar ne?”.
Maimakon amsa sai ta fashe masa da kukan
ƙ
arya. “Yaya dan ALLAH ka bani key da glass
ɗ
ina na wuce barci nake ji, ALLAH haka babu ƙyau, kuma kaina zai iya yin ciwo”.
“Idan kin so hakan kenan”.
Ya amsata yana jan bargo cikin halin ko'in kula. Kukan ƙaryar tata ta dakatar zuciyarta na mata zaf
i, sai dai hango keys
ɗ
in a bedside drawer
ɗ
in inda yake ya saka mata jin sauƙi, cigaba tai da tsaiwa a wajen har kusan minti
ɗ
aya kafin ta nufi wajen cikin san
ɗ
a da tunanin yayi shammatarsa ta warto. Tana gab da isa ya fiddo hanunsa dake cikin duvet ya
ɗ
a
uke, rigarsa ya
ɗ
aga ya
ɗ
aura saman cikinsa ya maida bargon ya rufe. Ganin ta dakata daga yunƙurin tahowar ya
ɗ
an bu
ɗ
e ido yana kallonta a sigar da ita bata fahimci haka ba musamman saboda matsalar nata ido.
“Gashi anan ki
ɗ
auka”
Kanta ta
ɗ
auke
idonta na ciko da ƙwalla na gaske a yanzun. Dan tsaf ta fahimci tarko ne ya kafa mata. Hannu tasa ta share hawayenta, sai kuma ta taka da baya-baya ta koma saman kujerar dake a bedroom
ɗ
in ta zauna..........
★
Tun barowarta sashen nasa ta kasa za
une ta kasa tsaye, sai faman kaikawo take hawaye masu zafi na kishin mijinta na ragargazar zuciyarta tamka irin kowacce macen da aka kawowa abokiyar zama, ba ita ka
ɗ
ai ba, irinta da yawa sukan azaftu matuƙa da rashin barci da ƙunci a irin wa
ɗ
an nan kwanaki
n bakwai da amarya takan samu matsayin na amarcinta. Kai wasu ma borinsu har yakan zarta natan, ga masu ƙarancin imani ma kwana suke shiryama zukatansu munanan abubuwa harma da masu aikatawa. To ita dai Fadwa saita kasance a jerin masu azaftuwar ƙuntatama
kai da ƙiyasta abubuwa da dama da bai dace zuciya ta ƙiyasta
ɗ
in ba ta kasance duk da su Aunty Wasila sun bata tabbacin hakan bamai faruwa bane ta kasa nutsuwa, sai dai babu tunanin mugunta ko shirka a ciki, ita dai kawai mijinta take hangowa da wata a yan
ayin da ita ka
ɗ
ai ta sanshi.
Tsahon lokaci ta
ɓ
ata tsaye jikin window tana kuka da dakon kallon hanyar tsumayen fitowar Anam da mijinta, amma sai sa
ɓ
anin hakan ne ya biyo baya, domin kuwa shi ka
ɗ
ai taga ya fito zuwa sashen Anam
ɗ
in, bai kuma
ɗ
auki ts
ahon lokaci ba ya fito ya sake komawa nasa sashen. Neman zubewa tai ƙasa kuka mai cin rai na kufce mata dajin tsananin tsanar su Daddy da take ganin sun ƙulla wannan aurenne saboda basa ƙaunarta ita da mahaifiyarta dalilin asiri da Abie da Mamie da aunty M
imi sukai na raba kansu tamkar yanda a koda yaushe Gwaggo ke fa
ɗ
a. (karku ga laifin Fadwa, a haka aka raini zuciyarta, a haka ta girma da ƙiyayyar wa
ɗ
anda bata da wani tabbataccen laifinsu a zahirin rayuwarta, da yawa iyaye na kuskuren wajen ƙoƙarin fidda
matsalarsu da ƴan uwansu ga ƴaƴansu, sun kasa gane hakan yanada matuƙar tasiri ga zukatan ƴaƴan, dan in har akai wasa su ƴaƴan zasu tashine da ƙiyayya mafi muni da tsauri ta wa
ɗ
an nan ƴan uwan nasu koda ace su daga baya sun haƙura sun yafema juna ne. Shiyy
asa mafi yawan zuminci ke ƙara lalacewa da ta
ɓ
ar
ɓ
arewa a zukatan kowacce zuria fiye da ƙyamatar kafurci. Tasirinsa ne a tsakanin *_Anam da Fadwa_* duk da suna amsa sunan jini
ɗ
aya, amma tunda ba uwa
ɗ
aya ta haifi iyayensu ba, sun
ɗ
auki hakan babbar tazara
da bazata iya basu wata ƙyaƙyƙyawar jituwaba sai ƙyara da hantarar juna kawai. Sai kuma ga *KISHI* ya ratsa, wanda yake zamtowa linzami na rasa imanin *MATA* da yawa a dalilin zafafawa, ko da sunada tabbacin bazasu iya canja ƙaddara ba).
A jiya
kasancewar su Aunty Malika tattare da ita ya sama zuciyarta salama da
ɗ
auke kaso mafi yawa na hankalinta, musamman da zuciyarta ta dinga ayyana mata Shareff a sashensa ya kwana. Amma yau ganin zahiri ya hanata nutsuwa balle fahimtar kanta da kanta a matsay
in abinda bazai iya canjawa ba ko samuwar ikon hanawa tamkar kowacce mace irinta. Kuka taci bana wasa ba, wanda ya jata lokaci mai tsayi har kusan ƙarshen dare sannan barci
ɓ
arawo ya fara rinjayarta. A hankali ta sulale akan gadon ƙirjinta cike da nauyi ta
mkar yanda idanunta ke tattare da nauyin barci. (Koma dai miye ta bani tausayi, mu ƙiyasta kammu a matsayinta bisa adalci na rayuwa. ALLAH ka bamu kishi mai sauƙi da bazai sakamu a nadama ba
🙏🏻😣
).
★
A lokacin da Fadwa ke can tana kuka d
a tunanin kasancewarsu a tsakkiyar lambun fure mafi girman daraja a garesu ba hakan baneba. Anam ta jima zaune akan sofa barci na rinjayarta tsoro na fisgota, sai dai bata da wata mafita ko ƙwarin gwiwa saboda babu
ɓ
arawo mafi iya sata kamarsa. Kujerar 1si
tter ce guda biyu, hakan yasa bata samu gamsuwar kwanciyarba duk da ta na
ɗ
e dukan jikinta a kanta. Daga inda yake kwance yaka hango yanda take mutsu-mutsu tamkar magen data sha matsa a hanun mafarauta. Guntun murmushi kawai ya saki, akan la
ɓɓ
ansa ya furta
“Azababbiyar yarinya”. Yana lumshe idanunsa dake cike da barci. Kusan mintuna goma ya bata domin barcinta ya ƙara nauyi sannan ya miƙe a hankali ya taka gareta. Cikin dabara ya
ɗ
agata gaba
ɗ
ayanta yakai saman gadon ya kwantar yana danne dariya. Shi baima t
a
ɓ
a tunanin tanada nauyin barci hakaba, hijjab
ɗ
in ya zare mata sannan yaja mata bargo shima ya koma ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya. Tsakanin Anam da Fadwa bai san wanene yafi wani daru ba. Itama yaso zuwa sashenta yay mata sai da safe amma tsoron abin
da zai tarar ya sakashi haƙura. Bai ta
ɓ
a tunanin da gaske *MAZA* najin shakkar matansu a irin wannan lokacin ba, dan duk yanda yake jin kansa da mazantakarsa da ƙin
ɗ
aukar shirme sai nauyi da kunyar Fadwa ke zagaye da jininsa duk da auren nasa yazo a cikin
wani kashine da yasha banban dana sauran maza mafi yawa irinsa.
Numfashi ya furzar a hankali da juyowa gaba
ɗ
ayansa yana facing
ɗ
inta, kallon fuskarta yake a cikin wani irin yanayi mai sanyi da zungurar zuciya, ya matsar da fuskarsa gab da tata tare
da saƙala hanunsa saman jikinta ya rungumota a nasa jikin sosai, kamar wadda aka isarwa da saƙo ta bu
ɗ
e ido, sai dai rashin ganinsa da ƙyau ya sata jan numfashi ta ha
ɗ
iye tare da nasa da yake busa mata saman fuska. Jan jikinta tasoyi baya ya ƙara matseta.
“Yay......”
Kalmar ta kasa ƙarasuwa a zahiri tamkar yanda taso furtawa sai a cikin bakinsa, ba ƙaramin bugawa zuciyar Anaam tayi ba, duk da abinda takema tsoro kenan tun farko dama hakan bai hanata jin mamaki da shiga bazata ba. Bata da wani ƙarf
in ƙwatar kanta, sai ma ƙoƙarin zare mata duk wani kuzarinta da razani yake ta hanyar cigaba da sarrafata a wani salo mai kashe jiki da ruguza dukkan alwashi na duk
ɗ
iya mace mai lafiya. Tun tana iya cijewa harta fara amsar salon nasa dan takai shekarun da
gangar jikinta ke a matuƙar buƙatar fiye da hakan ma. Sosai ya fitar da ita daga hayyacinta tamkar yanda shima nashi hankalin ya barranta da gangar jikinsa da zahirin rayuwarsa..........
✍
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KU
DIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
[11/8, 2:53 PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*
_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_45_*
.........Saukar hanunsa a wani sashe na
jikinta ya sakata dawowa hayyacinta babu shiri, ta damƙe hanunsa da fisgar kanta baya tana sauke numfashi da sauri-sauri kamar yanda shima yake sauke nasan. Kunya tsoro da firgici suka zagaye zuciyarta a lokaci guda. Jin abin take gin-girin-gin tamkar a ma
farki, bargo taja da sauri ta na
ɗ
e jikinta da juya masa baya amma sai ji tai ya riƙota, maidota yay jikinsa har yanzu yana kokawa da numfashinsa da bai gama daidaita ba. So take tace wani abu tsoro ya hanata, sai jujjuya masa kai take alamar ya barta.
“Ni ba'a juyamin baya yayin kwanciya”.
Ya fa
ɗ
a cikin kunnenta da sake matseta a cikin jikinsa yanda bazata iya ko motsi mai ƙyau ba. Bata da za
ɓ
in daya wuce yin shiru, dan tasan babu wani yunƙurinta da zaiyi tasiri tunda ruwa ba sa'an kwando bane.
Sai dai kuma bata samu nutsuwar yin barci ba har sai da taji shi yayi..
Rashin kwanciya da wuri baisa ta gagara tashi alokacin da sanyin asuba ya busa cikin ƙofofin fatar jikinta ya kaima jininta saƙo ba. Ta bu
ɗ
e idanu a hankali tare da ƙoƙarin
yin miƙa da tabbacin ta mance inda take. Rashin gani da ƙyau sakamakon duhun
ɗ
akin ya taimakawa zuciyarta harbawa da ƙarfi irin na razana. Da sauri ta sauke hanunta kan abinda ƙwaƙwalwarta ta bata tabbacin mutum ne. Firgicin lokaci guda ya hanata damar tu
nawa balle yin nazari tai zaburar data farkar da shi dadda
ɗ
an barcin daya riskesa fiye dana farkon dare....
Cikin zafin nama ya maidata jikinsa ya matse tare da kai
ɗ
ayan hanunsa ga makunnar fitila ya kunna. Tabbas badan hakan da yay ba babu abind
a zai hanata wantsalawa ƙasa sakamakon gab suke da gefen gado ashe.