Showing 159001 words to 162000 words out of 216641 words
gidan nan. Alhalin jiya babu wani kusanci makamancin hakan tattare dasu. Aunty na shiga uku idan hankalinsa ya koma kan yarinyar nan. Jiyafa taimin alwashin indai ya fara kasancewa da ita saina zama ƴar kallo....”
“Kinga nutsu ki saurareni Fa
dwa. A yanzu haka gani tare da Aunty (Gwaggo halima) kuma duk tana jinki, dama nazone zan amsa sako da zamuje wani waje saboda ke”.
Sunan maman ta fara kira cikin kuka, Gwaggo Halima da tun fara bayanin Fadwa wutar kanta ya
ɗ
auke saboda shi babba duk
inda yake babba sunansa, tuni zuciyarta ta hasko mata wani abu ya shiga tsakanin Shareff da Anaam kenan, dukan kokarinsu na hana faruwar hakan bai yuwuba kenan, taja numfashi. “Fadwa kinga nutsu kuka ba naki baneba. Karki damu damun bayanin komai na riga
na sani domin ni na aiko su Safarah wajenki dama nace ne karsu fa
ɗ
a miki. Yanzu ki jira zamu kiraki ina zuwa...”
Kafin tace wani abu aka yanke wayar, ta zube a bakin gado da sake fashewa da kuka mai cin rai....
_______
Cikin ƙanƙan
in lokaci suka iso asibitin, yanzu dai taso nuna jarumtar hanashi ta
ɓ
ata amma ina hakan bai yuwu ba. Dan taku biyu kacal ta nema zubewa tamkar ta fasa ihu dan zafi. Dole dai ya ƙaraso ya
ɗ
auketa.
“Ni dai Yaya ka saukeni zan iya”.
Ta fa
ɗ
a tana shar
ce hawayen dake ambaliya akan fuskarta saboda hango Dr Jamal dake nufosu alamar yasan da zuwan nasu.
Murmushi yay da kashe mata ido
ɗ
aya “Da wannan tafiyar tonamin asirin ne zaki iya?”.
Idanunta ta rumtse kunyar duniya a kanta, dan gani take k
owa zai iya sanin miya faru da ita ne. Da taimakon Dr Jamal suka sami ganin Dr Bilkisu a sahun farko. Ganin Anaam taƙi amsa tambaya ko guda
ɗ
aya a gaban Shareff daya tsatstsareta da ido yasa Dr Bilkisu kallonsa da
ɗ
an murmushi. “Alhaji Al-Mustapha ko zaka
ɗ
an bamu wajene dan naga patient
ɗ
in tawa kasancewarka tare damu ya hanata cewa komai”.
Ido suka sake ha
ɗ
awa da Anaam. Tai azamar janye nata da tura masa baki. Mikewa yay yana murmushi batare da yace komai ba ya fita. Ko'a bayan fitar tasa ma sai da
Dr Bilkisu ta sha fama sannan Anaam ta amsa mata wasu daga cikin tambayoyin nata tana faman sinne kai, a yanda ta fahimci ta kasa zama da ƙyau tai hasashen abinda Anaam
ɗ
in ke faman
ɓ
oyewa. Batace komai ba ta taimaka mata zuwa gadon da suke duba marasa la
fiya, ganin tana neman
ɗ
age mata doguwar riga ta riƙe da sauri tana girgiza kanta...........
✍
[11/13, 8:27 PM] Marsy
😘
: Chapter 59
59
.........Murmushi Dr Bilkisu tayi, cikin sigar lallashi tace, “Kiyi haƙuri dubawa kawai zanyi, dan idan yazam yaji mi
ki ciwo ne ba'a
ɗ
auki mataki ba nan gaba zaki iya fuskantar wata matsalar da ba'a fata. Gara tun yanzu yana a
ɗ
anyensa a
ɗ
auka mataki kinji ƙanwata. Badan Anaam taso ba ta bar Dr Bilkisu ta duba, dan sosai ta dinga lalla
ɓ
ata da nuna mata illar rashin dubaw
ar harta amince.
“Ya ALLAH”. Dr Bilkisu ta fa
ɗ
a da sakin rigar Anaam
ɗ
in takai hanunta saman goshi tana murzawa. Sosai ranta ya sosu, sai dai kuma ta fahimci matsalar daga jikin Anaam
ɗ
inne. Amma duk da haka an nuna mata mazantaka da yawa da ƙawazuc
i.
A tsorace Anaam dake kallonta tace, “Doctor wajen ya daina aiki ko?”. Murmushin da babu niyya Dr Bilkisu ta saki, ta girgiza kanta da kallonta. “A'a bai daina aiki ba ƙanwata, kawai dai anyi
ɓ
arna ne da alama angon naki tsohon tuzurune halan shiyy
asa ya gagara binki a sannu. Gaskiya yayi miki
ɓ
arna da yawa da dole sai anyi
ɗ
inki”.
“Na shiga uku”.
Anaam ta fa
ɗ
a tana fashewa da kuka. “A'a kinga kwantar da hankalinki baki shiga uku ba. Mata da yawa sunci karo da matsala fiye da taki ma a dali
lin first night, ban san mike damun mazan ba da suke muku irin wannan zuwan haka, ko soyayyace ke ingizasu oho, koda yake suma iyaye akwai laifinsu, zaka kai yarinya buduwa gidan miji amma kaita tsumata da kayan mata. Sune suke saka gushewar hankalin mafi
yawan mazan har su aikata mummunar
ɓ
arna ga yarinya, a yanzu haka inada irin cases
ɗ
in nan da yawa ga wata can ma kwana uku kenan da mata
ɗ
inki har hu
ɗ
u ka
ɗ
an ma ya rage ita mijin ya kasheta dan a sume aka kawo mana ita tana bleeding kamar mai haihuwa” (Iy
aye wlhy da gaske matsalar nan tana cutar da yaranmu, maganar mai
ɗ
inki da bleeding
ɗ
in nan da nake muku ya faru a gaske ALLAH har kuka naima yarinyar, amma koda aka binciki mijin iya gaskiyarsa ya fa
ɗ
a cewar ya fita hayyacinsa ta yanda ya gagara jin tausa
yinta balle tuna ita din virgin ce, koda yarinyar ma akaji ta bakinta daga baya akan ko tasha wani abu ne bata
ɓ
oye ba ta sanar da irin kayan matan da aka dinga
ɗ
irka mata har ji ta dingayi kamar ta jawo auren koma ta bashi kanta kafin a
ɗ
aura. Ya ALLAH, i
yaye mata a duba dan ALLAH a gyara, ƴarki budurwa ce bata san komai ba, koda
ɗ
an kayan fruit kika gyarata da su zuma da mazarƙwaila sun wadatar ai, sai maganin sanyi da a kullum bana gajiya da tuna muku shine mafi muhimmanci kafin kikai ƴarki gidan aure ki
tabbatar bata tare da imfection yafi maganin matar nan da za'a iya cutar miki da yarinya a dalilinsu. Dan maza
n da yawa sukan kasa controling kansu ne harsu fatattaka miki yarinya a banza taje yoyon fitsari ya sameta. Dan waccan yarinyar da nake gaya muku
sai da yakai ko fitsari bata iyayi da kanta saida taimakon robon fitsari tsahon wasu wattani. Shin riba akaci ko fa
ɗ
uwa kenan
🤦🏻
?).
Kuka sosai Anaam ta dingayi har ba'ajin sautin muryarta a yayin da ake mata
ɗ
inkin, tabbas ita din ragguwace bata
wasa ba. Ko yaya abu ya sameta ta dinga raki ke nan balle wannan da ya zame mata makafin ajewa a tarihi dan bata ta
ɓ
a riskar azaba makamancin hakanba. Shareff yasha tarin ALLAH ya isa da inda tarasu za'ai waje guda buhu-buhu zai
ɗ
iba ya kaima Mommy ajiya s
aboda tarihi
😝😆
.
Sosai ya dinga kaikawo dan yana iya jiyo kukanta da kiran Abie da Mamie da take famanyi, har da wasu a ALLAH ya saka matan da take ambata da ja masa ALLAH ya isa. Sosai hankalinsa a tashe yake dajin
ɗ
unbin tausayinta da takaicin ka
nsa. Da yanada damar dawo da ciwon jikinsa da yayi ko zai samu sassauci a zucyarsa, dan ita
ɗ
in wata abace mai daraja a zuciyarsa da baki ko alƙalami ƙaryarsa zanawa. Ita ke kukan amma tare suke raba ra
ɗ
a
ɗ
in a zuciya. Koda aka kammala Dr Bilkisu tasa aka ka
ita wani
ɗ
aki danta huta yana shigowa ta fashe da kuka wai bata son ganinsa Dr Bilkisu ta koresa. Duk da haushinsa da Dr Bilkisu keji kasa daurewa tai sai da tai dariya. “Tunda patient
ɗ
ina bata bukatar ganinka jeka abunka mun sallamaka Alhaji Al-Mustapha.
Dan gaskiya kai mai laifine mai girma a wajenmu
ɗ
in”.
“Gutun murmushi ya
ɗ
anyi iya la
ɓɓ
a sai dai bai fitan ba. Ya jingina da bango hannayensa zube cikin aljihun wandonsa ya zuba mata idanu. Bargo taja ta rufe har fuskarta ita a dole bata buƙatar gan
insa
ɗ
in dai. Dr Bilkisu ta janye daga kallonta tana ƙara sakin ƴar dariya itama. Inaga ka bata dama ta huce sai muyi magana a office”.
Kansa ya jinjina mata kawai. Ta juya ta fita. Cigaba yay da tsaiwa a wajen har bayan minti biyu da fitarta sannan
yabi bayanta, har sannan kuma Anaam bata bu
ɗ
e fuskar taba
ɗ
in.
A office
ɗ
in doctor batare data kallesa ba ta miƙa masa takardar data gama rubutu a jiki. “Taji ciwo ne, amma mun mata
ɗ
inki. Na fahimci cewa ƙaramin jiki ALLAH ya bata, amma shekaru
nta sun kai ga hakan. Sai dai kuma yanayin halittarta tana buƙatar bi a sannu, domin masu irin yanayinta zakaga ko'a wajen haihuwa ana shan fama dasu matuƙa saboda jikinsu bashi da wani ƙwarin gaske, sauƙinta ma ita tanada wannan ƙaramin jikinne, da irin r
a
ɓ
o-ra
ɓ
o
ɗ
in nan take akwai matsala, hakan na nufin ko anan gaba za'a bita a hankali inba hakaba kullum zata dinga shan
ɗ
inki kenan. A yanzu dai zan riƙeta anan gaskiya har zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu ta samu nutsuwa yanda ya kamata saina baka ita da sha
ru
ɗɗ
a masu tsauri. Muna buƙatar wa
ɗ
an nan drugs
ɗ
in dana rubuta anan.”
“Uhhim”.
Kawai ya fa
ɗ
a yana miƙewa. Dr Bilkisu ta bisa da kallon mamaki, irin miskilan mutanen nan na bata tsoro, sai sun tafka tsiya ka rasa ta inda zaka auna yaya ma sukai.
Kiji fa ta gama masa bayani akan kuskurensa ya bita da ‘uhhim’ kawai tsabar miskilanci. Bai san ta
ɗ
aga masa ƙafa bane kawai saboda Dr Jamal. Amma da yaga yanda ake ruwan masifa yau, duk da kwarjininsa shima ya taka rawar gani wajen cika mata ido ko fushin
ta ta gagara nuna masa akan fuskarta.
Pharmacy
ɗ
in asibitin ya nufa domin sayo magungunan, sai da aka gama ha
ɗ
awa zai
ɗ
auka waya dan musu transfer yaji babu wayar a jikinsa, kansa ya dafe yana ambaton sunan ALLAH. Dole ya bar musu maganin akan zaije
ya dawo. Ɗakin da take ya sake komawa, saboda yana son jin ko tana buƙatar wani abu. Samu yay tana barci a yanda ya suka barta, ya kai hannu ya yaye bargon data lullu
ɓ
e har kanta tare da kaiwa tsugunne gaban gadon. Duk da barci take kumburin idonta bai ha
na ya bayyana ba, ya saki murmushi yatsansa na kaiwa a saman idanun ya shafa, a hankali ya gangaro har saman fuskarta zuwa lips
ɗ
inta. Yatsansa ya shiga zagayawa a kansu, kafin ya sake matsar da fuskarsa gab da tata murya ƙasa-ƙasa ya furta “Tabbas kin cik
a mai tsadar da tafi tsada tsada autar mata”. Ya ƙare maganar da manna mata lips
ɗ
inta kiss
Motsawa tai tamkar wadda ta jisa, ya sake sakin murmushi yana cigaba da kallonta. Tsahon minti biyu sannan ya miƙe tsaye,
ɗ
an ranƙwafawa yay a kanta ya tsotsa
lips din nata da sumbatar goshinta ya ƙara miƙewa. Ka
ɗ
an ya
ɗ
alli lips
ɗ
in da yatsansa. “Bari muga idan bakin tsiwar zai mutu”. Ya fa
ɗ
a akan lips
ɗ
insa har yanzu murmushi bai bar fuskarsa ba....
Duk yanda mmn Abu ta lalla
ɓ
ata akan ta koma ciki ta
kasa motsawa, dan haka harya dawo gidan tana a wajen zaune ita bamai rai ba ita ba sumammiya ba, har yanzu kuma su Gwaggo halima basu kiratanba. Bai shigo ciki da mota ba, dan haka har ya ƙaraso bata san da shi ba. Yay tsaye yana mata kallon mamaki ganin
hawaye share-share akan fuskarta dan ma wasu sun jima da bushewa...
“Baki da lafiya ne?”.
Ya fa
ɗ
a yana kaiwa tsugunne gabanta da
ɗ
ago fuskarta daya riƙo ha
ɓ
arta da hanunsa na dama. Maimakon amsa sai kawai ta sakar masa sabon kuka. Sosai hankalinsa
ya tashi, dan zuciyarsa ta fara ayyana masa ko wanine ya mutu ma.
“Ya salam, wai mike faruwa? Wani ne ya mutu ina magana kin mun shiru?”.
Hanunsa tai ƙoƙarin turewa zata miƙe ya maidata ya zaunar. “Fadwa....!”
ya fa
ɗ
a a
ɗ
an tsawace
“Ni ka ƙyale ni!!”.
Ta fa
ɗ
a a matuƙar tsawace itama da fisge duka jikinta ta shige ciki a fusace.
Kallo ya bita da shi ransa na sosuwa da mamakinta, shi yarinyar nan takema tsawa wai?. Kallonsa yakai ga Mmn Abu dake tsaye kanta a ƙasa idonsa cike
da matuƙar
ɓ
acin rai. “Mi'aka mata?”.
“Nima Alhaji ban saniba, tun
ɗ
azun dai na sameta tana kuka anan lokacin da zaka fita da Hajiya Amarya”.
Ɗan jimm yay na tunani yana idonsa akan Mmn Abu
ɗ
in har yanzu. Komai baice ba yay wucewarsa sashensa
yana jan tsaki. Akan kwanikan abinci da aka ajiye ya fara sauke idonsa, kenan idan lissafinsa yayi dai-dai Fadwa taga fitarsa da Anaam shine take wannan haukar. Ƙaramin tsaki yaja da girgiza kansa kawai ya shige bedroom. Bai jimaba ya fito. Sashen Anaam y
aje, ya
ɗ
auka mata abinda za'a buƙata ya sake ficewa a gidan batare da yabi takan Fadwan ba.
Tun a hanya ya sayo dukkan maganin, koda ya dawo asibitin har lokacin tana barci, ya ajiye kayan ya nufi office
ɗ
in Dr Jamal. Saida suka fito yin salla
r azhar ya
ɗ
an leƙa Anaam, har lokacin barci take, dan haka Dr Jamal yasa wata Nurse shiga ta zauna da ita saboda Shareff yace masa zaije wani waje daga nan tunda yaga ba yanzu zata farka ba....
Barci tasha sosai, sai kusan biyu da rabi ta farka. Jin
ta take kamar ana mammatsa mata ƙasusuwa, ga
ɗ
inkin da akai matan nayi mata kamar a takure babu dai da
ɗ
i. Nurse
ɗ
in nan ta taimaka mata zuwa bayi kamar yanda ta buƙata. Harda kukanta wajen yin fitsari, wani haushin Shareff na ƙara zuwa mata a maƙoshi. A da
ddafe ta sake fitowa da taimakon Nurse
ɗ
in, tai salla jiri na
ɗ
ibarta na yunwa da rashin jin da
ɗ
in jiki. Ta idar da sallar tana addu'ar ya shigo da sallama Aysha biye da shi
ɗ
auke da basket, Aunty Mimi a bayansu. Batai niyyar ko kallonsa ba, sai dai jin mu
ryar Aunty Mimi da Aysha ya sakata
ɗ
agowa da sauri.........
✍
End of book
Leave a comment
Post
Comments
106395735749763123617
Hehhee Ina masu cewa Shareef fyade ya yiwa anam to kuzo kusha kallo
😂
ga ruwan love
14 hours ago
112061044
133690897194
Karshen tonan asiri kuwa,anam taji maza,an kashe bakin tsiwan
14 hours ago
umarfaruk
Mr sherif tonon asiri kayi ma Anam kenan Dama dai Aunty Mimi tace babu so Miya kawo kishi to ga so nan ya tabbata harda kwanciya a gadon asibiti
14 hours ago
Contact Us
Arewa Books Publishers
WhatsApp: 09031774742
Email: arewabookspublishers@gmail.com
Navigation
Home
About
FAQ's
Legal
Privacy Policy
Terms of Service
Social
Facebook
Instagram
Copyright 2021, Arewa Books
| ALL RIGHTS RESERVED | Powered by thinkcrypt.ioBABU SO
Chapter 60
60
.......Cikin nasa idanun suka shiga, sakamakon kallonta yake shima. A karan farko taji hakan babban abune a gareta kallon tsakkiyar idonsa tai masa koda harara ne. Janyewa tai a kas
alance ta maida ga Aysha dake kallonta fuska da damuwa duk da bata san mike damu ƴar uwar tata ba. Dan ita dai tana gida ya kirata a waya wai ta
ɗ
akko kaya kala
ɗ
ata ta fito ta samesa an kwantar da Anaam asibiti. Ya kuma mata garga
ɗ
in karta sanarma kowa, M
ommy ma tace mata zataje waje Fadwa ne. Haka
ɗ
in tayi shine ta sami damar fitowa dan itama Mommyn na buƙatar aje mata gidan Shareff
ɗ
in duk da tasan ba lallai ta sami abinda take so ga Ayshan ba. Amma tasan ta inda zata dinga binta tana jin koma ai. Amma sa
i ta kasa kallon aunty Mimi da itama kallonta take duk da bata san mike damunta ba, ya sanar mata dai kawai Anaam babu lafiya, sai dai bai son su Mamie su sani.
Matsowa Aysha tai suka rungume juna, idon Anaam cike da ƙwalla.
“Blood mike damunki
?”.
Ɗ
an satar kallonsa tai shi da aunty mimi, idanunsa ƙyam a kansu, Hawayenta ta share da girgiza mata kai kawai alamar babu komai.
“Blood ba'a zuwa asibiti ai babu komai, dan ALLAH ki fa
ɗ
amin”.
Katse Ayshan yay da fa
ɗ
in, “Idan kinji maga
nin mi haka zai miki?, malama tashi ki bata abinci ban son surutu mara amfani”.
Badan Aysha taso ba dole tai shiru. Aunty Mimi ta ƙaraso ta zauna saman kujera, gaba
ɗ
aya Anaam ta kasa kallonta, idanunta a rissine tace “Ummi good afternoon”.
“Ho
w are you feeling?”.
Kasa amsawa tai sai hawaye data matso. Aunty mimi tai murmushi, “Mamana har yanzu baki san kin girma ba, shagwa
ɓ
a dai shagwa
ɓ
a dai why?” nanma batace komai ba, aunty mimi da zuciyarta ke
ɗ
an hasko mata wani abu ta kalla Shareff, s
hima kansa yay saurin kaudawa gefe yana shafo bayan ƙeyarsa da hannu. “Humm” tace kawai. Itace ta taimaka mata ta koma saman gadon. Aysha kuma ta fara zuba mata abinci. Takowa yay daga inda yake tsaye ya zauna kusa da ita a gefen gadon. Jitai kamar ta make
sa sai dai babu dama. Koda Aysha ta gama zuba abincin shine ya amsa, sake gyara zamansa yay yana fuskantarta da ƙyau, sai dai taƙi yarda koda wasa su ha
ɗ
a ido.
“Ko zaki sha tea ne kafin kici abincin?”. Ya fa
ɗ
a idonsa a kanta. Girgiza masa nata kan ta
yi, murya a shaƙe tace, “Bazanci komai ba na ƙoshi”.
Komai baice mata ba, ya
ɗ
ibo abincin zuwa bakinta yana fa
ɗ
in, “Hahh!”.
Sosai ta ƙwa
ɓ
e fuska, ta