Showing 15001 words to 18000 words out of 216641 words
kariya daga abinda zuciyarki ke ƙulla miki
😊🙏🏻
._
KU DAI KU GARZAYO A DAMA DAKU A CIKIN WANNAN ZAZZAFAR TAFIYAR CIKIN SALON NA ZAFAFA BIYAR MASU ZAFIN GASKE.
DUKKA LI
TTAFAN AKAN NAIRA DUBU DAYA (1k) KACHAL
IDAN KUMA DAYA KIKE SO (300)
BIYU (400)
UKU (500)
HUDU (700)
KARKU BARI A BAKU LABARI, DAN WANNAN SALON NA DABAN NE KUMA TAFIYAR MA TA DABAN CE!
ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN
HAFSAT UMAR KABIR
ZENITH BANK
2270637070
SAI A TURA SHAIDAR BIYAN
07040727902
IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA
09134848107
KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MA
TUKAR SANYA NISHADI.
MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.
SAI MUN JIKU MUTANEN AMANA!
💃🏼💃🏼💃🏼
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
😭🙏🏽
*_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_Da sunan ALLAH mai rahama mai jin kai. Ya rabbi ka bani ikon rubuta abinda zai amfani al'ummarka. Ka tsareni rubuta abinda zai cutar da ni da su. ALLAH ka gafartama mahaifina da dukkan sauran musulm
ai. Ka ƙara mana lafiya da zaman lafiya a wannan ƙasa. Ka azurtamu da shugaba na gari mafi alkairi a garemu da ƙasarmu_*
*_06_*
...........Kafin ta sauke nata data
ɗ
aga Anam ta sauke mata lafiyayyen mari daya saka Shareff
ɗ
ago idanu a karon far
ko ya kallesu. Fadwa tai saurin dafe kuncinta tana kallon Anam dake jifanta da wani shegen kallo na garga
ɗ
i tana huci. Mamaki, al'ajab da tsantsar ru
ɗ
anin daya ha
ɗ
u da azabar zafin mari take kallonta ƴar ficit a gabanta. Ba ita ka
ɗ
ai ba, hatta Shareff wuta
r kansa ta
ɗ
auke dan mamakinta da ƙarfin hali dama tsaurin idanu.
A fusace Fadwa ta kai hannu da nufin shaƙota. Wani shegen kallo ta sake watsa mata da riƙe ƙugu, babu alamar tsoro kona sisi a idanunta cikin zafin rai da harshen nasara ta nunata da
yatsa.
“Niba takalmi bace, ballantana ƙafafunki suyi tunanin takawa a duk sanda sukaga dama. Respect your self ok? Shashasha”. Ta ƙare fa
ɗ
a tana barin wajen cikin takun izza...
Tamkar gunkin da aka dasa haka Fadwa ta kasance tsaye tana binta
da kallo, dan da gaske wutar kanta ce ta
ɗ
auke baki
ɗ
aya har tama rasa hukuncin da zatai mata. Kusan taku biyar da barin Anam wajen Fadwa ta dawo hankalinta, zabura tayi zata bita Shareff da mamaki ya hanashi motsin shima ya bu
ɗ
e motar ya fito, cikin bada
umarni yace, “Ƙyaleta”. Juyowa tai tana kallonsa idonta jajur, hakama fuskarta tayi
ɗ
an ja abinka da fara. Tana bala'in jin shakkarsa, amma sai ta kasa daurewa cikin
ɗ
aci tace, “Soulmate! Na ƙyaletafa kace?”.
Kansa ya jinjina mata cikin
ɗ
an lumshe
idanu da jingina da motar, sosai take masa kallon tunzura, amma tai ƙoƙarin ha
ɗ
iye dukkan abinda ke bakinta. Batare da tace komai ba ta juya da nufin komawa gida. Hanunta yay saurin riƙowa, tai ƙoƙarin fisgewa amma ya hanata damar hakan. A jikin mota ya ji
nginata idanunsa akan ƙyaƙyƙyawar fuskarta da hawaye ke sauka. Ba abinda Anam tai mata bane ya sata kuka, hanata
ɗ
aukar matakin da yayi ne yafi ƙona mata rai.
Handkerchief ya mika mata, idanunsa na mata kallo cikin lallashi “Nace miki bazan
ɗ
auka mata
ki bane?”. Idanunta dake ƙara cikowa da hawaye ta
ɗ
ago ta kallesa. Ya jinjina mata kai alamar tabbatarwa. “Bana son
ɗ
aukar mataki cikin fushi akan kowanne irin abu ki kiyaye wannan. Shiga muje”.
Ƙara ƙuna zuciyarta tayi da kalamansa, kamar tace b
azataje ba ta fasa sai kuma ta danne saboda shawaran su Mamanta akan ta danne komai dazai mata a yanzu har ta shiga gidansa. Sannan koba komai tana son sanin wacece yarinyar nan, amma cikin fushi tasan bazai sanar mata ba
ɗ
in. Umarninsa tabi ta bu
ɗ
e motar
ta shiga, idanunsa da suka ka
ɗ
a sukai jaa ya
ɗ
an bita da su, sai kuma ya janye dayima motar key yay reverse.
Kasancewar anguwace da kakan da
ɗ
e bakaga abin hawaba yasa har suka cimmata. Tafiya take tana sharar hawaye. Duk da horn da aketa faman m
ata baisa ta juya ba. Ransa ya ƙara
ɓ
aci, a fusace yay parking tare da fitowa yasha gabanta, kanta ta
ɗ
auke gefe kamar bata gansa ba zata ra
ɓ
ashi ta wuce.
Hannayensa ya tura cikin aljihun wandon Jeans
ɗ
insa. “Idan kika ƙara step
ɗ
aya a wajen nan sa
i jikinki ya fa
ɗ
a miki!”. Cak ta tsaya iya taku biyun da tai, wasu irin hawaye masu zafi suka ƙara ciko mata idanu. Motar ya nufa idanunsa tamkar zasuyi aman wuta. Duka kawai take tsoro, dan haka ta share hawayenta dan bata bukatar da ga shi har budurwar t
asa su gani, motar ta bu
ɗ
e ta shiga. Yay ƙaramar ƙwafa da bu
ɗ
ewa shima ya shiga, ya fisgeta da gudu zuwa kan titi batare daya ƙara kallon kowaccensu ba. Sunyi tafiya kusan na minti biyar dai-dai gidan wani abinci Fadwa ta dubesa, “Please Soulmate banyi bre
akfast ba”. Shiru yay kamar bazai tanka ba, bai kuma da alamar tsayawa, itama kasa ƙara cemasa komai tayi saboda yanda ya ha
ɗ
e fuska matuka. Harma ta haƙura sai taga ya gangara gefen titi dai-dai wani restaurant da bama tasan da shi ba. Bu
ɗ
e motar yay ya f
ita batare da yace musu komaiba, itama Fadwa sai ta fita tana harar Anam data maida hankali ga latsa waya kamar bata a motar.
Suna ƙoƙarin barin wajen yakai dubansa gareta, dai-dai ta
ɗ
ago itama suka ha
ɗ
a ido. Fuska ta sake
ɗ
aurewa tamkar yanda sh
ima ya sake tsuke tasa. A yanayin fusata ta janye nata da
ɗ
an kallar gefen Fadwa. Har suna gab da shiga wajen bata da niyyar fitowa ita, sai da suka shige da kusan minti biyu sannan ta fito dan haka kawai zuciyarta ta raya mata ta bisu koba komai zata rage
ma Fadwa jin da
ɗ
i ai.
Cikin taku a hankali ta shigo wajen, dai-dai yana magana waiter idonsa ya sauka a kanta harta ƙaraso inda suke, kujera taja ta zauna. Idanun nasa ya
ɗ
auke gefe, tare da yin kamar bai ganta ba ya
ɗ
auka wayarsa ya hau dannawa. Kall
onsa ta
ɗ
anyi tana tura baki, batare data kalli inda Fadwa take ba itama ta hau latsa tata wayar cikin kwaikwayon salon da yayi.
Ta gefen ido ya dubeta, numfashi ya
ɗ
an ja a fisge tare da maida hankalinsa ga wayarsa a zuciyarsa yace (azababbiyar yar
inya).
Kamar tasan mi yake ayyanawar ta ƙara
ɗ
aure fuska tana hararsa shi da Fadwa da hankalinta itama gaba
ɗ
aya ke kan wayarta da alama akwai abinda takeyi mai muhimmanci. Isowar waiter
ɗ
auke da tray ya sakasu
ɗ
agowa su duka. Har waiter
ɗ
in ta g
ama shirya musu abincin tabar wajen idon Anam nakan nasa. Ya
ɗ
au cokali zai fara ci tace, “ALLAH Yaya abincinka yafi nawa nama”.
Duk yanda yaso basar da ita ya kasa. Ya kafeta da idanu kamar mai harara “Ku
ɗ
inki ko ku
ɗ
ina?”.
Fuska ta ta
ɓ
e “Naka n
e. Amma kuma ai ina cikin masu cin gadonka idan ka mutu, kaga banda laifi idan nayi magana”.
Wani wawan tsaki Fadwa ta saki tsanar Anam na ƙara fa
ɗ
i a ranta.
“Shiga shanu ba sharo”Anam ta fada cikin sakin siririyar dariyar data sake kular da Fadw
a (*Sharo ba shanu* bahaushiyar malaysia
😹😆
)
Tattausan murmushi kawai ya saki a karo na farko da cigaba da cin abincinsa. (Batun yanzuba ya fahimci bata da riƙo. Sai dai ya tabbatar wannan sauyawar tata lokaci guda ba'a banzaba akwai abinda ke ranta
).
Fadwa ta kafesa da kallon mamaki, sai dai shi yaƙi yarda ya kalla inda take. Saurayin dake kusa da su da drama
ɗ
in tasu taja hankalinsa tun
ɗ
azun yay ƴar dariya idonsa akan Anam shi kuma. Juyawa tai ta
ɗ
an kallesa. Ganin shima ita yake kallo ta
ɗ
auk
e kanta tana harararsa, abincin Shareff ta ƙara kallo, burinta kawai ta yanda naman kan plate
ɗ
in nasa zai dawo nata, ganin hankalinsa nakan wayarsa tace. “Yaya!”.
“Uhhyim!”.
Ya amsata batare da ya daina abinda yake ba. “Na fa
ɗ
a maka wani abu?”.
“Uhhm”
Nanma ya sake fa
ɗ
a batare daya
ɗ
ago
ɗ
inba. Ɗan shiru tai tana nazari. Bayan kusan sakan talatin ta dubesa sai kuma ta
ɗ
an harari Fadwa ta maida dubanta ga ƙofar shigowa. “Lah Yaya wannan ba Aunty bace?”.
Kamar bazai
ɗ
agoba sai kuma ya
ɗ
ag
o
ɗ
in jin kamar tayi maganar a serious. Kallonsa ya kai ga ƙofar duk da bai san wace aunty take magana ba akai kamar yanda itama Fadwa da gaba
ɗ
aya takaici ya turniƙe takai kallonta wajen. Wuff ta kwashi kusan rabin naman daya tsole mata ido ta maida a pla
te
ɗ
inta. Lokacin da yake juyowa fuska a tsuke harta miƙe a table
ɗ
in ta koma na kusa da su da guy
ɗ
in da duk hankalinsa ke kansu yake.
Plate
ɗ
in abincin nasa ya kalla sai kuma ya kalleta. Kauda kansa yay gefe saboda murmushin dake neman su
ɓ
uce masa.
Ya
ɗ
an jinjina kansa dayin ƙwafa. Fadwa dai kallonsa kawai take mamakin tsaurin idon yarinyar nan na nema shaƙureta.
Saurayin da gaba
ɗ
aya komai na Anam ya gama tafiya da imaninsa shima fuskarsa
ɗ
auke da mayataccen murmushi yake kallonta. Ya sake
sakin murmushi ganin duk laumar abincin da zata kai sai da yankan nama. Cikin murya ƙasa-ƙasa yanda ita ka
ɗ
ai zataji yace, “In ƙara siya miki wani gimbiya?”.
Kai ta
ɗ
ago ta kallesa, sai kuma ta saci kallon Shareff. Ido suka ha
ɗ
a, ya zuba mata hara
rar da hanjin cikinta suka ka
ɗ
a, amma saita fuske
cikin dakewa. Ƙasa tai da idanunta Tana ƙoƙarin sake kai abincin bakinta kamar bata gansa ba, saurayin ya sake
ɗ
an matsota cikin ranƙwafowa har tana jin hucin numfashinsa yace, “Queen Please”.
Wani i
rin cije baki Shareff yayi da ƙarfi, sai kuma ya miƙe gaba
ɗ
ayansa. Gabansu ya iso ya
ɗ
auka wayarta da saurayin ke ƙoƙarin
ɗ
auka. A kausashe yace, “Tashi muje”.
Kamar bazata
ɗ
ago ba sai kuma dai ta
ɗ
ago tana kallonsa. “Ni banfa gama ba, ba yanzu muka
fara ba, ga budurwarka ma bataci nata ba”.
“I will slap you in baki tashi ba”.
Miƙewar tayi fuska a kumbure. Ya nuna mata hanyar waje, ko kallon saurayin baiyi ba yayma waiter nuni tazo. Ku
ɗ
insu ya bata, tareda wasu yace ta masa takeaway na naman ra
go. Fadwa da ko lauma
ɗ
aya bataiba dama ta miƙe tsam da wayarta a hannu ta fice, bayansu yabi, sai dai kafin ya fito Fadwa ta tsaida napep ta shige abunta, Anam ko jikin mota ya sameta ta ha
ɗ
e fuska tamau. komai baice mata ba ya bu
ɗ
e ya shiga, a dai-dai na
n aka kawo masa takeaway
ɗ
in da ya saka akayo. Jin ya kunna motar tai saurin bu
ɗ
ewa itama ta shiga. Sai lokacin ya lura babu Fadwa, motar ya sake bu
ɗ
ewa ya fito yana dube-dube.
Wata shaƙiyyar dariya Anam ta ƙyalƙyale da ita harda kwanciya, tana ga
nin zai dawo ta ha
ɗ
iye kayarta da gyara zama ta fuske...
A dake yace, “Malama dawo nan”.
Ido ta
ɗ
an waro tamkar bata san mike faruwa ba. “Yaya Auntyn kuma fa, ba fitsari taje bane?”.
Kallon banzar daya watso mata ya sata bu
ɗ
e murfin ta fita tan
a danne dariya da ƙyar, ƙasa-ƙasa take fa
ɗ
in, “Ai daga yau daga kai har ita kun shiga uku da ni. Sai tasan ita ƙaramar ƴar iska ce”......
★★★★
A kallo
ɗ
aya zaka fahimci tsananin
ɓ
acin ran dake tattare da ita. Tunda Gwaggo Halima ta kirata ta
sanar mata abinda ya faru take kiran wayarsa amma yaƙi shiga. Kasa daurewa tai ta dawo falo tare da tura Hussaina gate zaman jiran shigowarsa. Mintuna goma kuwa ba'aiba cikakku da zaman Hussaina a gate sai ga motarsa ta shigo. Anam ce ta fara fitowa, Huss
aina ta bita da kallo harta shige sashen Mom. Shima dake binta da kallon fitowa yay hanunsa
ɗ
auke da ledar takeaway. Hussaina ta taso da sauri tana washe baki dai-dai yana sama motar lock da key ta waje.
“Yaya sannu da zuwa”.
Batare daya kalleta b
a ya amsa mata. Idonta akan ledar hannunsa ta kuma fa
ɗ
in, “Yaya Dama Mommy ce tace kaje tana nemanka”. A yanzu kam idanunsa ya
ɗ
ago yana kallonta. Sai dai baice komaiba tsahon sakkani ya janye. Ganin zai bar wajen takai hannu ga ledar. “Bara na
ɗ
auka maka
to”. Harararta yay, babu shiri taja baya tana tura baki gaba. Baibi takantaba ya nufi sashen Mom. Fawwaz kawai ya samu a falon zaune yana kallon cartoon. Yaron ya taso da gudu ya nufosa. Ledar ya ajiye gefe fuskarsa
ɗ
auke da murmushi ya
ɗ
agashi sama. “Oh m
y Friend ya kake?”.
“Lafiya lau Yayanmu. Good morning”.
Kumatunsa ya
ɗ
an ja yana murmushi. Kafin ya
ɗ
an kalla falon. “Gentlemen ina Mom ne?”.
“Tana
ɗ
aki da aunty Rahma tazo”.
“Okay! To kace ina gaisheta.”
Kai ya jinjina masa. Sa
i kuma ya kai bakinsa kusa da kunnen Shareef
ɗ
in, cikin ra
ɗ
a yace, “Aunty Anam kuma yanzu ta dawo sai fushi takeyi”.
Idanu ya
ɗ
an waro waje kamar yanda yaron yayi, “Haba dai?”.
“ALLAH kuwa. Ko kulani ma batayiba ina gaisheta da nuna mata Car
toon
ɗ
ina”. “Ayya am sorry my dear, maybe bata da lafiyane. Amsa wannan ka kai mata sai kuci tare”. Duk da ledar ta masa nauyi da
ɗ
an gudunsa ya nufa
ɗ
akin cike da murna yana ƙwala kiran “Aunty Anam! Aunty Anam!!”.
Idanu ya
ɗ
an lumshe a hankali da
har
ɗ
e hannayensa duk biyu a ƙirji yana murmushi har yaron ya shige ciki. Haka yake shi mutum ne mai tsananin son yara. Bai shirya aure yanzu ba, amma saboda son da yakema yara ya sashi amsar tayin su Mommy dan ta matsu taga yay aure ya rasa dalili?.
Shigowarsa falon yasa Hussaina saurin yin shiru ta ha
ɗ
iye sauran gulmar da take fa
ɗ
ama Mommy. Sai dai kuma yama riga yajita, kallon daya watsa mata yasa tai saurin barin falon tana tura baki gaba.
“Shareff kai dawa kaje gidan Halima!!”. Mommy
ta fa
ɗ
a a fusace tunkan yace mata komai. Ɗan jimm yayi na wasu sakanni, sai kuma ya
ɗ
ago ya
ɗ
an dubeta. “Mommy ni ban shiga gidanba ma balle naje da wani”. Harara ta watsa masa. “Wlhy Al-Mustapha ka kiyayeni a gidannan. Idan kace zamu saka ƙafar wando
ɗ
aya
da kai bazakajita da da
ɗ
i ba! Yanzu na kiraka nace kasata a napep ta dawo shine danka rainani ka
ɗ
auketa kukaje wajen wadda ke shirin zama matarka har kana mata walaƙanci a gabanta ko?! Ita kuma shegiyan yarinyar mai kama da ifiritin aljanu haihuwar bakwai
ni tana mata rashin kunya, to idanma wani abune a ranta tun wuri ta fiddashi dan har abada bazan ha
ɗ
a zuri'a da Usman ba, sunga ta rasa miji a can shine zasu kwasota su kawo nan talla......”. Murmushin yay da tasowa ya dawo kusa da ita, sai dai a ƙasan car
pet ya zauna ya
ɗ
ora kansa jikin ƙafarta, hanunta ya riƙo cikin nasa murya a sanyaye, “First-luv Please cool down, yaronki bashi da wata mata bayan za
ɓ
inki, idan ma hakane a ransu ai bani ka
ɗ
ai bane
ɗ
a a gidan ko?!.....”
“Ko kai ka
ɗ
aine bazaka aur
eta ba, kuma ko yanzu dan kayi aure idanma hakane a ransu Maheer ma yafi ƙarfin nan sai dai suje can su nema mata miji dan ko Khaleel saina hana uwarsa yarda”.
Murmushi ya saki mai fa
ɗ