Showing 54001 words to 57000 words out of 216641 words
tai shiru kawai. Ta mike zuciyarta na mata kaikawo da mamakin Yah Shareff
ɗ
in. Yaushe ma har suka fara shiri dazai bata wani aj
iyar abu..? Ita ka
ɗ
ai ta nufi hanyar falon, dan Amrah fita tai dama cikin gida zata ya bata saƙon. Ta shigo
ɗ
an lungun dazai sadata da ƙofar falonsu ya kuma zama hanyar dake tare data garden taji an fusgota. Ihu tai niyyar yi yay azamar rufe mata baki. Sai
da ya maida ƙofar ya rufe sannan ya saki mata baki yana binta da wani shegen kallo data kasa fahimtar na minene.
Baki ta tura tana gyara mayafinta. Ya sake harararta da binta da kallon sama da ƙasa fuskarsa a tsananin
ɗ
aure. “Daga yau na ƙara ganink
i da wannan banzar shigar gaban kowane
ɗ
an iska ki tabbatar saina
ɓ
a
ɓɓ
alaki na zubar. Ki kuma koma ciki, kona ha
ɗ
a k da shi na zafafa. Tashi min anan kona kashe fuskarki da mari stupid”.
Da gudu tabar wajen hawaye na silalo mata. Yaja tsaki mai kaur
i yana furzar da zazzafan huci daga bakinsa. Fitowa yay daga garden
ɗ
in ya nufi falon shima dan dama ko shiga baiyi ba. Zama yay suna gaisawa da su aunty Mimi da ƴan uwan Mamie dama Abie
ɗ
in. Kasa haƙuri sukai sai da suka tambayesa ko lafiya? Dan yanayinsa
ya nuna ransa a
ɓ
ace yake. Ya kaƙaro murmushi yaƙe yana shafa kansa. “Bakomai fa auntys karku damu. Gajiya ce kawai da bata gama sakinmmu ba”.
Mamie dake fitowa a kitchen tai yar dariya. “To banda abun babana aida basai mun gankaba yau, sai kai za
manka ka huta sosai a gida ko”. Kansa ya shafa yana ƙara risinarwa. “A'a Mamie gara dai nazo na dubaku kuma hankalina zaifi kwanciya ai”.
“To shikenan ALLAH yay maka albarka yaya
ɗ
iyar tawa itama?”.
“Lafiya lau tana gaisheku da muku bangajiya.”
“Duk muna amsawa”.
Bai wani jima sosai ba ya fito, a waje ya sake samun Dr Jamal. Ya nufesa fuskarsa kadaran kadahan. Shiko Dr Jamal tasa kawace da murmushi. “A'a ango mijin amarya Fadwa har ka fito kenan?”.
“Eh, ina so na
ɗ
anje na sak
e hutawa kasan gajiyar biki. Kaima nayi mamakin ganinka anan kai da ya kamata ace kana can kana kwasar barci”.
“Tab barci ai sai ku angwaye. Muko kwanciya mutum yayta rungumar fillos ai da gajiya. Gara mu fito farautar namu kayan kamar zaifi”.
“Hakane, amma sai naga baka tafi farautar ba ai”.
“Kajimun
ɗ
an iska mi kazo kaga inayi? Inama take? Tunda kai akace kana kiranta”.
Fuska ya ƙara tsukewa da ƙyau yana kallon Dr Jamal
ɗ
in. “Yaka kafeni da idanu kamar naci bashin
ka?. Tunda kace babu ruwanka ni nazo da kaina na kafa gwamnatina”. Kansa ya kauda yana jan karamin tsaki. Kafin ya dawo da kallonsa garesa. “Jamal amma kasan bana son jan raini
ko? Duk manyan mata dake garin nan da suka amsa sunansu mata karasa wa zaka so
sai wannan ƴar abar haihuwar jiya”.
Dariya sosai Dr Jamal keyi, “Oh badai an haifeta jiyan ba? To ni wlhy ko yanzu aka haifota ina son kayata a haka. Yarinyarnan ta ha
ɗ
a duk abinda nake so ga matar da nake fata ta zama abokiyar rayuwata. Ni bana gan
in wa
ɗ
ancan manyan matan sam a idona. Kai dai tunda ka
ɗ
auka taka barni nima lokacina ne”.
Tsaki yaja mai karfi da barin wajen. Dr Jamal ya bisa da kallo yana murmushi. “A gaishe da amarya sai munzo cin cin-cin”.
Bai tanka masa ba, bai kuma juy
oba ya shige motarsa ya fice. Agogo shima Dr Jamal
ɗ
in ya kalla. Ganin lokacin da Anam taci babu alamar zata fito yay tunanin bara kawai ya wuce ya dawo anjima da dare. Yaran Aunty Hindu dake can gefe suna wasa ya kira babban. Leda dake dauke da kayan ciye
-ciye na kwa
ɗ
ayi ya bashi yakaima Anam
ɗ
in shi kuma ya nufi motarsa.....
______________________________
Washe gari monday Anam ta koma aiki, Abie da kansa ya kaita. Hakan ya mata da
ɗ
i, ya kuma sakata a farin ciki har fuskarta ta kasa
ɓ
oye
wa. Da Yaseer ta fara cin karo, wanda rabonsa da zuwa aiki tun randa ya kaita gida. Kallon kallo suka tsaya yima juna, farin cikin da take ciki ya sata fara sakin murmushi. Cikin harshen turanci da mutsukka idanunta take fa
ɗ
in, “Ko aljani ne kemin gizo”.
Duk yanda ya so daurewa sai ya kasa. Ya saki murmushi yana gyara tsaiwarsa. “Ba aljani bane ifiriti ne”. Dariya maganar tasa ta bata. Ta ko ƙyalƙyalawa cike da nutsuwa tana kare bakinta da handkerchief. Jiyay gaba
ɗ
aya ya narke a kallonta, harma zuciy
arsa na jin anya kuwa zai iya kiyaye dalilin da ya sashi jin zai nisanceta kuwa?... Matsowarta kusa da shi ta katse masa tunani. Har yanzu fuskarta
ɗ
auke da murmushi mai bayyana haƙwara. “ALLAH da gaske naji kewarka Friend. Wane laifi mukai haka ake fushi
damu harda tafiya babu sallama?”.
Hannayensa ya ha
ɗ
e alamar ban haƙuri
🙏🏻
, fuskarsa a marairaice sai dai baice komaiba. Cikin ƴar dariyar data ƙara zuwa mata tace, “Shikenan ya wuce muje ciki”.
Tare suka shiga, suka cigaba da hidimomin gab
ansu. Koda aka tashi aiki Maheer ne yazo
ɗ
aukarta. Ta nuna farin ciki anan ma dan tunda yazo hidimar biki ta hana su zauna su gaisa da ƙyau. Maheer baida damuwa, yanada sauƙin kai sosai ga barkwanci, sai dai Shareff ya fisa haƙuri nesa ba kusa ba, kawai da
i yafisa sakewa da mutanene shiyyasa ake ganin kirkin Maheer fiye da Shareff
ɗ
in.
Bai wuce da ita gida kai tsaye ba. Sai da suka biya wani joint sukaci kayan kwa
ɗ
ayi sukai hira sosai sannan. A hanya yake cemata yaushe zata rakasa gidan amarya yaga
gida. Cikin ta
ɓ
e baki ta bashi amsa da “Yah Maheer kaje abinka kai ka
ɗ
ai kawai”.
“Miyasa bazakije ba ke?”.
“Ba komai, kuma ni nama riga naje ai”.
“Idan kin koma ma ai duk cikin zuminci ne”.
Maimakon ta amsa masa sai ta canja da wata
hirar. Shima sai bai sake maganarba har suka isa gida.
A kwana a tashi ango da amarya sukaci kwanaki shidda da angwancewa. Soyayya ce ake zubawa tamkar babu gobe. Basu da matsalar abinci, dan kullum sai Mamie ta aika musu na safe na rana harda n
a dare
ma, sai da Yah Shareff
ɗ
in da kansa yace a daina kai na daren sannan Mamie ta hutar da kanta. A komai nane suke da juna tamkar su ha
ɗ
iye kansu. Basu da wata damuwa sai suci suyi ƴar soyayyarsu. Babu inda yake zuwa dan ya
ɗ
auka hutu na sati biyu dama
, duk da sati
ɗ
aya yay niyya Fharhan ya takura masa akan biyu dai sannan gajiyar biki ta sakeshi. Ya dauka sati biyun dai kawai badan yana tunanin zama har su cika baije office ba, dan yasan sunada ayyuka danƙam harma da wasu sabbin projects da yake fatan
samu wanda zasu fito ne daga gwamnati.
Yakan je gidansu a kullum da yamma ya gaida iyayensa, sai dai koya shigo wajen su Mamie basa ha
ɗ
uwa da Anam. Dan a mafi yawan lokuta yakan zone bata dawo aiki ba. Bakuma dan lokacin dawowar tata baiyiba. Kawai
dai yanzu Maheer na matukar
ɗ
auke mata hankaline, yama hana Abie kaita da safe shi ke kaita ya kuma je ya
ɗ
akkota, bakuma su dawowa gida sai sun
ɗ
an zaga gari wani lokacin ma sai bayan magrib. Wannan dalilin yasa duk sanda Yah Shareff yazo baya samunta a g
idan. Bai dai ta
ɓ
a magana ba, hasalima bai nuna ya san da wanzuwarta ko sa
ɓ
anin haka ba. Itako dama ko'a jikinta harma mantawa take da shi yanzun, dan koba komai ta huta da harara da kallon dake matuƙar ƙona mata rai daga garesa.
Yau ta kasance ju
ma'a. Da wuri Maheer ya
ɗ
akkota a wajen aiki da jaddada mata ta shirya da wuri zatai masa rakkiya wani waje. Batare data tambayesa ba tace to. Ciki ta shige, bayan ta gaida Mamie da Abie ta wuce
ɗ
akinta. Dan aunty Mimi da yaranta sunje Abuja gidan yayan mi
jinta, amma yau suke saran dawowarsu. Wanka tai ta shirya tsaf cikin kwalliyar doguwar rigar material dan Yah Maheer yace mata tasa kayan hausawa. A lokacin har tana
ɓ
ata fuskar cewar ita suna damunta bata son zafi, lalla
ɓ
ata yay, dan yafi son ganinta a ka
yan saboda ƙyawun da suke mata. A bikin nan ba ƙaramin son ganin kwalliyarta ya dingayi ba. Koda Mamie tace ta zauna taci abinci catai a'a zasuci a wajen cin abinci Yah Maheer zata raka wani waje. Mamie ta
ɗ
anyi jimm sai kuma ta sauke numfashi, garga
ɗ
i tam
ata nata kama kanta tare da jin tsoron ALLAH.
“Insha ALLAHU Mamie bazaki ta
ɓ
a yin kaico akaina ba, yanda nake a gaban idonki haka zan cigaba da kasancewa a bayan idonki. Domin UBANGIJIN dake azaba ga wanda ya sa
ɓ
a masa, yake rahama ga wanda ya bisa
yana kallona koda ke baƙya ganina”.
Murmushi Mamie tayi, cike da jin da
ɗ
i da alfaharin tarbiyyar da suka bama gudan jininsu tilo duk da suna rayuwa a inda kowa ke ganin dole ne yaro ya lalace, sai dai ba hakan baneba, kowane tsuntsu kukan gidansu ya
ke yi. “ALLAH yay miki albarka, ya kuma baki ikon tabbatarmin da hakan”.
“Amin Mamie na uwa
ɗ
aya tilo”.
Ta fa
ɗ
a tana sumbatar hanun Mamie sannan tai mata sallama ta fice.
Tun tafiyar tasu batai nisa ba sosai ta fara fahimtar inda suka dos
a. Taso ta share amma saita kasa. ta dubesa a shagwa
ɓ
e “Yaya nifa....” Da sauri ya dakatar da ita ta hanyar fadin, “Ban son kice komai. Ai ni zaki raka ko”. Shiru tayi badan taso ba. Dan tana ganin girmansa da kima sosai a zuciya da ayyuka. Hira ya cigaba
dayi mata, wani ta amsa wani tai murmushi har suka iso. Har ciki ya shiga da motar, kamar yanda ya saba mata a tsakanin nan shine ya fara fita sannan ya zagaya ya bu
ɗ
e mata fuskarsa dauke da murmushi kamar yanda tata ma ke
ɗ
auke da murmushin mai bayyana ha
ƙ
ora. Tace, “Kai Yaya Maheer shine har da wani
ɗ
an respect?”.
Dariya ya sanya, idanunsa akan fuskarta yana ji kamar ya ha
ɗ
iyeta dan murmushi na mata masifar ƙyau. Ƙara risinawa yay irin na respect
ɗ
in
yana nuna mata hanya alamar suje. Dariyar ta sake
sanyawa da salute nashi itama....
A hankali ya lumshe idanunsa da
ɗ
aukesu daga garesu yana sakin siririn tsaki dan komai yana faruwa ne akan idanunsa kasancewar yana daga barandar sashensa tare da Fharhan da Khaleel suna magana akan office. Tsak
in nasa yasa Khaleel da Fharhan da suma ke kallon su Anam
ɗ
in maido dubansu garesa. Sai dai kasancewar ya riga ya maida ga lap-top
ɗ
in dake cinyarsa yasa basu fahimci da ainahin wa yake ba. Khaleel ya mike yana miƙama Maheer daya iso wajen hannu yana fa
ɗ
in
, “A'a Brother dama nan kawo ashe?”.
“Eh wlhy, ai ban san kaima nan din kayo ba damun ha
ɗ
a tafiyar ma ai”.
“Ai babu damuwa tunda ga ƴar rakiya ka samo”.
Murmushi kawai Maheer
ɗ
in yayi da maida hankalinsa ga Fharhan suka gaisa cikin mutunci
dan duk abokan Shareff suna
ɗ
aukarsu yayu suma.
“Babban Yaya barka da yammaci”.
Maheer ya fa
ɗ
a idonsa akan Shareff. Sai lokacin ya
ɗ
ago, ya
ɗ
an dubi Maheer
ɗ
in fuska babu yabo babu fallasa. “Daga ina haka?”.
“Daga gida muke. Yau dai nace ba
ra nazo na gaida amarya na huta da gorinta”.
“Hakan nada ƙyau”.
Ya fa
ɗ
a a taƙaice hankalinsa nakan abinda yakeyi dan dama tuni ya maida kansa ga lap-top
ɗ
in. Shima Maheer maida dubansa yay ga Anam data coge can taki karasowa. “Hajjaju ƙaraso man
a ku gaisa da su Yaya”.
Baki ta tunzura, badan taso hakan ba ta nufesu tana ƙunƙuni. A jimlace ta gaishesu, batare data damu dawa ya amsa ba waye bai amsa mata ba tabar wajen. Shima Maheer bayanta yabi sai dai ganin ta sake cogewa alamar bazata shiga
falon ba yaja hanunta. Ƙoƙarin amshewa take amma ya hana hakan sai da suka shige ya saketa. Kowa babu a falon sai uban ƙaurin abinci daya gaurayesa, ga falon a
ɗ
an hargitse alamar dai yau bai samu gyara ba koma ba yau
ɗ
in kawai ba. Anam ta yamutse fuska k
amar mai tsantsami tana bi ko'ina da kallo a karo na farko dan waccan ranar batai ba.
“Ni kamar ƙaurin abinci nakeji fa?”.
Ya Maheer ya fa
ɗ
a yana dubanta. Baki ta ta
ɓ
e da kauda kanta batare data amsashi ba. Shima sai bai sake magana ba ya sh
iga ƙwala kiran sunan Fadwa a tunaninsa ko ta shiga wani uzirinne a ciki batasan abincin na ƙunewa ba. Kusan sau uku sannan ta fito daga hanyar bedroom hanunta rike da waya tana murmushi, da alama abu take dubawa da yake sakata nisha
ɗ
i...........
✍
_
😣
😣
Wayyo Fady baby ya zaki bamu kunya haba selen mu so kike ƴan uba su sami na fa
ɗ
a yau
🤕
. Koda yake munada bakin ramawa
🚶
_
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL
QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
0913484810_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_
Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
0704072790
2
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107 ko
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*
😭🙏🏽
*_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO.
👉🏻
AREW
ABOOKS
🫶
🏻
_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_15_*
..........Da kaurin abincin ta fara cin karo, dan haka ta kwasa da
ɗ
an gudu zuwa kitchen tana fa
ɗ
in, “Wayyo ni Fadwa yau ma yayi ƙauri”.
Daga Maheer har Anam d
a kallo kawai suka bita, Anam ta ta
ɓ
e baki da neman kujera ta zauna. Ganin haka shima Maheer
ɗ
in sai ya zauna yana ƴar dariya. “Tofa bama yau aka fara ƙonawaba kenan. Lallai Yaya an shigo abba tuwa ashe. Nikam gaskiya bazan iya haƙuri da mace bata kulamin
da cikina ba”. Ya ƙare maganar yana tsare Anam da idanu.
Idanu ta
ɗ
an waro da
ɗ
age kafa
ɗ
arta baki a tabe alamar I don't care, sai kuma ta ƙyalƙyale da dariya. Ihun da Fadwa ta saki ya hanashi cewa komai ya mike da sauri ya nufi kitchen
ɗ
in. Anam kam
maimakon ta tashi sai ta
ɗ
auka waya tana cigaba da dariyarta. A dai-dai nan shima ya shigo falon kasancewar Fharhan da Khaleel sun wuce office saboda sunada uziri. Bu
ɗ
e ƙofar ta sakata rage dariyar da
ɗ
an kallon ƙofar, sukaima juna kallon ido cikin ido. Na
ta ta fara janyewa saboda hango wani irin yanayi mai kama dajin zafinta a cikin nasa idanun, itakan ta rasa mitaima Yaya Shareff ya tsaneta a duniyar nan, idan dan tazo gidansa ne ya kwantar da hankalinsa wannan shine zai zame mata na ƙarshe insha ALLAH. B
ata sake yarda ta kalla inda yake ba, sai dai har yanzu tanajin nasa idanun a kanta. Hakan ya sakata a matuƙar takura, sai dai kuma ta kasa motsawa balle ko yinƙurin