Showing 72001 words to 75000 words out of 216641 words

Chapter 25 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

75

cikin hancinta ya sata kasa cigaba da jurewa ta bu

ɗ

e ido a hankali batare da tabbacin mai ƙamshin bane

a wajen. Sai dai kuma cin karo da shi

ɗ

in tsaye ya sakata

ɗ

auke numfashi na wucin gadi. Da sauri ta tashi zaune duk tana jinta a daburce, hijjab

ɗ

inta dake gefe ajiye ta

ɗ

auka ta rufama jikinta dake sanye da wando three quarter da top ƙarama, zafine ya is

heta ta sakasu kasancewar a

ɗ

aki take, sai da taji hayaniyar mutane zasu dameta ta sako hijjab kawai ta fito, ganin babu kowa anan ya sata cirewa ta ajiye dan ta samu iska mai ƙyau ta shigeta.

Rigarsa ya

ɗ

an tattare sama ya zauna shima bisa grass

carpet

ɗ

in dake a share tas dan aunty amarya kullum cikin kulawa take da wajen saboda tsananin son garden da takeyi. Mace ce ƴar gaye mai son hutu da gudun yawan hayaniya. Duk da Anam taji wani irin da zaman nasa wajen amma sai ta dake abinta. Sai dai ta

kasa cigaba da bin waƙar daketa maimaita kanta. Shima da tun zuwansa wajen baice komai ba kallonta kawai yayi na wasu ƴan sakanni, sai kuma ya kai hanunsa kunnenta ya zare bluetooth

ɗ

in ya saka a nasa kunnen. Juyowa tai tana kallonsa da mamaki, ya lumshe i

danu ya bu

ɗ

e tare da kauda su a kanta yana sauraren waƙar.........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA

KATI NE SEKU TURAWA

👇

0913484810_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 4

00_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107 ko[10

/24, 1:39 PM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_

20_*

.........“Waye mawaƙin nan?”.

Cikin shakku da mamakin ta kallesa. Ganin zai kallota tai saurin janye idanunta a kansa, ta bashi amsa cike da basarwa.

       Ɗan Murmushi yayi dan ya riga ya ganta. “Ya iya waƙa gsky, kuma cikin nutsuwa da

ma'ana”.

     Itama Murmushi tai a karon farko tana dubansa. “Shiyyasa nake son waƙoƙinsa sosai nima ai. Bashi da hayaniya, sannan duk abinda zai fa

ɗ

a yakan dace da furicin zuciyoyi”.

         Tsareta ya

ɗ

anyi da idanunsa, hakan yasa ta kauda nata. “Wan

e furucine ke dacewa da ma'anar zuciyoyi?”.

     A yanda yay tambayar tamkar mai ra

ɗ

a ya sata juyowa ta sake kallonsa, sai kuma ta janyesu har yanzu murmushinta bai

ɓ

ace ba. “Yaya bai zama lallai tunanina dana kowa yazam iri

ɗ

aya ba ai, zata iya yuwuwa ni

ce ka

ɗ

ai ke fassara haka ko fahimta a lokacin da nakejin waƙoƙin nasa”.

      “Uhhm nice. Kinga nima sai ki turamin maybe na fahimci irin taki fahimtar ko! Ki samun duka waƙoƙin sa ta WhatsApp”.

           “To ai bani da number ka”.

     Cikin ido yake

kallonta, ta risinar da nata dan bazata iya jurewa ba. Shima sai ya

ɗ

auke nasa ya maida ga tsuntsaye biyu dake shan ruwa a

ɗ

an kaskon da aunty amarya kan zuba dan su. “Baki so hakan bane shiyyasa baki da ita”.

     Murmushi kawai tayi, amma batace komai

ba, ta dai cigaba da kallon tsuntsayen kamar yanda shima har yanzu idonsa na kansu. Shiru kusan mintuna uku, tashin tsuntsayen ya sashi katse shirun nasu da fa

ɗ

in, “Zanyi tafiya zuwa China, kuma zan jima dan zan samu a ƙalla kwanaki

ɗ

ari acan ko ƙasa da ha

kan insha ALLAH”.

       Mamakinsa ya sata

ɗ

agowa ta dubesa, kasancewar nasa idon na kanta ya sashi

ɗ

an lumshewa alamar tabbatarwa... Bata da za

ɓ

in daya wuce ka

ɗ

a masa nata kan itama. “ALLAH ya tsare hanya, ya kuma bada abinda za'aje nema mai albarka. Ya

tsareka daga haramun, ya ha

ɗ

aka da halal”.

     Ajiyar zuciya yaja mai ƙarfi, har takai ta sake

ɗ

agowa ta kallesa, murmushi ya sakar mata, irin wanda zata iya rantsewa bata ta

ɓ

a cin karo da shi a gareta ba. Ta

ɗ

anyi tsammm tana kallonsa, gaba

ɗ

aya ganin

al'amarin nasa take na yau kamar almara. Lakace mata hanci da yay ya sata saurin

ɗ

auke kai cike da kunyar kanta. Ya

ɗ

an murmusa yana gyara zamansa. “Zaki koma gidana k da Aysha ku zauna har na dawo”.

       “What! Yaya ni

ɗ

in?”.

   A yanda tai maganar ya

sashi kafeta da idanunsa sosai. “Bazakije ba kenan?”.

     Fuska ta

ɓ

ata da tura baki gaba, “To ai ni dai kasan bama shiri da matarka”. 

     “Idan kikaje zama yanzu ai sai ku fara shirin kafin na har abada”.

Ba wani fahimtarsa tai sosai ba saboda da

hausa yay maganar, amma sai ta girgiza kanta. “No bazamu ta

ɓ

a shiri da matar can taka ba. Dan nama kusa fara kai mata naushi idan tana cigaba da min kallon banza. Karta

ɗ

auka tsahonta da girman jiki zai razana ni”.

      Yanda take maganar cike da masifa

da tsiwa ya bashi dariya sosai. Ya kauda kai gefe yana murmushi. Kafin ya sake juyowa fuska a ha

ɗ

e yana kallonta. “Matar tawa zaki nausa?”.

    Batace komai ba, sai dai ta sake tura baki gaba. Zaiyi magana ring

ɗ

in wayarsa ya dakatar da shi, Mommy ce, dan

haka yakai kunne cike da ladab yay sallama.

     “Kana ina ne wai Shareff? Ga matarka sai amai take anan duk ta galabaita kazo kuje asibiti”.

          “Ya ALLAH!”.

    Ya fa

ɗ

a a hankali yana lumshe ido. “Okay Mommy ina zuwa. Amma bara na kira Jamal k

in san yau weekend ne ba lallai mu samu yanda muke so a asibitin ba”.

    “To ya hanzarta dan ALLAH”.

“Okay bara na kirasa

ɗ

in”.

     Koda ya yanke wayar kasa haƙuri Anam tayi, dan bata san wa akace baida lafiyar ba. “Yaya waye za'a kai asibiti?”.

   

        Yana ƙoƙarin kiran Dr Jamal ya bata amsa kai tsaye. “Fadwa ce keta amai wai, duk ta galabaita”.

    Sosai ta nuna jimaminta kasancewarta mutum mai tausayi. “Ayya ALLAH ya bata lafiya, dama bata da lafiya kuma ka yarda ta fito Yaya?, ai da ka barta

a gida tunda kowa yasan ciwo”.

         Numfashi ya

ɗ

an furzar, rashin

ɗ

aukar wayar Dr Jamal

ɗ

in ta bashi damar bata amsa. “Bawai kwance take ba, yanzu ma inaga taji ƙamshin abinda bata so ne shine aman yazo”.

      Kallonsa tai cikin mamakin amsar tasa

, sai dai kafin tace wani abu kiran Mommy ya katseta. Ɗagawa yay yana mikewa. “Mommy na kira bai

ɗ

aga ba maybe baya kus... Yauwa gashi ma yana kira ina zuwa”. Yankewa Mommy tai, shi kuma ya samu damar

ɗ

aga kiran Dr Jamal

ɗ

in. Ya

ɗ

an matsa da ga wajen Anam

ɗ

in suna magana. Da kallo ta bisa, sai kuma ta

ɗ

an

ɗ

age kafa

ɗ

a da

ɗ

auke kanta cikin

ɗ

an ta

ɓ

e baki. Hijjab

ɗ

in da taketa faman ƙudundune jikinta ta warware ta sanya da ƙyau itama ta miƙe da nufin komawa sashen aunty Amarya tai kwanciyarta kawai ko

ɗ

an chart

tayi da ƙawayenta na Malaysia.

      Ya gama magana da Dr Jamal ya juyo kawai ya hangota har takai ƙofar baya ta kitchen

ɗ

in aunty amarya. Idanu ya tsira mata harta

ɓ

acema ganinsa. Ya

ɗ

an ja numfashi tare da barin wajen shima.

★★★

     A sashen Mom

my Fadwa sai sake langa

ɓ

ewa take ganin yanda Mommy da Mamah suka rikice. Dan itama Mamah (Gwaggo Haliman) tazo wajen saka ranar ta Maheer. A haka ya shigo ya samesu zagaye da ita. Sai kawai ta fashe masa da kuka tana miƙa masa hannu wai itafa yazo zata mut

u. Cijewa yay yayi kamar baiga hanun da take miƙo masa ba, koba komai ai sa raga dan iyayensu. Sannu yay mata tare da zama yana gaida Mahmah. Cikin kulawa ta amsa masa itama. “Dama bata da lafiya ne haka Babana?”.

     Ɗan duban Fadwan yayi ya janye idanu

nsa. “No Mamah bawai tana kwance bane, kawai dai idan taji ƙamshin abinda bata so ne take amai, amma baima ta

ɓ

a kaiwa kamar na yau ba”.

    Kallon juna Mamah da Mommy sukai, kowanne zuciya cike da son ƙarin bayani, sai dai sun san ba lallai su samu daga S

hareff

ɗ

in ba bara kawai su jira zuwan Jamal. Babu ko wani jimawa Jamal ya iso, Shareff

ɗ

inne ya fita ya shigo da shi. Bayan ya gaishesu ya

ɗ

an yima Fadwa tambayoyi tana amsa masa da ƙyar. Da ga ƙarshe ya bata tsinken gwaji.

     “Inaga yi amfani da wanna

n mugani ko abinda nake zargi ne. In ba shi din bane sai na

ɗ

eba jininki”.

   Mommy ce ta amsa, ta kamata suka shiga toilet

ɗ

in nan cikin falo. Bayan wasu mintuna suka kawo masa tsinken kamar yanda ya bukata. Murmushi ya saki yana mai kallon Shareff cikin

ido, ya

ɗ

auke kansa da maidawa gasu Mommy. “To inaga ma basai ta kaimu da gwajin jininba a yanzu-yanzun, dan abinda nake zarginne dai. Ko zuwa monday zata iya zuwa asibiti ta sameni ALLAH ya inganta ya ƙara lafiya. Bara na bata wannan maganin zai sa ta

ɗ

a

n samu nutsuwa daga galabaitar da tai nayin aman”.

      Sosai bakunan su Mommy yake a washe, yayinda su Hassan suka cika falon da ihun murna suna faman rungume Fadwa. Shi dai uban gayyar tuni sun fice shi da Dr Jamal, sai dai har cikin ransa yaji da

ɗ

i du

k da ya jima da zargin hakan a ransa. Dr Jamal ya sake masa Congrat, cikin tsokana yana fa

ɗ

in, “Lallai abokina ka zama namijin duniya, irin wannan bugu na daga kai sai mai tsaron gida haka. ALLAH ya inganta mana”.

      “Ɗan iska kaji da shi dai. Yanzu in

a ka nufa?”.

    “Gida ya kamata na koma, amma tunda ka kawoni nan nima bara naima tawa flower

ɗ

in barruwa”. Ya ƙare maganar yana laluben number Anam. Sarai Shareff ya fahimcesa, dan haka baice komaiba sai ma basar da zance yay kamar baiji ba. Kusan sau u

ku yana kira ba response, ya

ɗ

an

ɗ

age kafa

ɗ

a yana duban Shareff. “Musty inaga yarinyar nan bata kusa da wayar. Bara kawai na wuce na dawo ta

ɗ

in dare. Yaushe ne tafiyar taka jibin?”.

       “Zan wuce da safe ne dan zan fara shiga Abuja, da ga can zan wuce”

.

    “Okay to da yamma zan shigo gida insha ALLAH”.

    Sallama sukai ya wuce, shi kuma ya koma wajen su Mommy da suka dasa sabuwar tarairaya ga Fadwa.

        Dawowar ƴan kai kaya da saka rana ta sake baje labarin cikin Fadwa a gidan. Kowa sai samba

rka da fatan saukarta lafiya yake. Gwaggo harda ƴar rawarta. Shi dai Shareff tuni yama bar musu gidan, sai yamma ya dawo suka fita salla da su Daddy. Bayan sun dawo ma tare da su yaci abinci. Ya ƙara tattauna batun tafiyarsa da su, daga karshe suka sakko

m

asa zancen matarsa fa? Nan zata dawo da zama ko gidansu tunda dama ba da

ɗ

in jikinta take ji ba dan suma labarin ciki har yazo musu.

      Ajiyar zuciya ya

ɗ

an sauke. Kansa a rissine yace, “Da dai tayi zamanta kawai acan

ɗ

in, nayi magana da Khaleel zai kom

a kwana acan, Aysha da Anam sai suje suma su tayata zama tunda bawani abu suke anan

ɗ

in ba”.

       Abba dake murmushi yace, “Hakan ma yayi to. ALLAH ya baka sa'ar abinda zakaje dominsa. Ya kuma dawo mana da kai lafiya”.

      Da amin suka amsa shi da Da

ddy. Daga haka suka cigaba da tattauna wasu batutuwan daya shafesu da kuma tafiyar tasa.

           

★★★

    Anam bata san mike faruwa akan komawarsu gidan Yaya Shariff ba sai washe gari, dan bata wani bama maganarsa ta jiya muhimmanci ba. Koda taji ba

tun cikin Fadwa kuma batace komai ba. Tadai saka albarka a sa ranar Maheer da akace wata hu

ɗ

u.

      Da yamma ta dawo aiki Mom ke sanar mata ta ha

ɗ

a kayanta ita da Aysha zasu je su taya matar Shareff zama kafin ya dawo. Cikin waro idanu da mamaki take dub

an Mom. “Mom ni kuma? Kin san fa yanda matar nan tabi ta tsaneni ga Gwaggo da Mommy da Mamah a gefe...”

      “Anam duk na kawoma Abbanku irin wannan misalin, amma ya nuna min sun riga sun gama yanke hukunci. Kinga sai kibi umarninsu kawai ALLAH ya ka

ɗ

e f

itina”..iyayenmu

😭🙏🏻

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Lit

tafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka

gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

[10/24, 1:39 PM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=6

3447a616580db4ec203d718

*_21_*

......Sosai Anam taji kamar ta fashe da kuka. Sai dai bata iya jayayya ba. Dan haka tabi umarnin Mom bayan tayi wanka taci abinta ta ha

ɗ

a kayan da basu wuci kala bakwai ba, sai abinda ba'a rasa ba. Dan tanajin da

wahala zamanta yay nisa a gidan basu kwashi ƴan kallo da Fadwa ba. Aysha ce ta shogo, ganin ƴan kayan data ha

ɗ

a tace bata isaba. Canja jakkan kayan tai zuwa babban akwatinta, ta dinga

ɗ

ibo kaya a wadrobe tana zubawa, duk da dakatar da ita da Anam keyi taƙi

saurarenta, dan harda kayan da aka

ɗ

inka mata da ko sakasu ta kasa farayi har yanzun. Aysha da taƙi saurarenta taja a kwatin tana fa

ɗ

in, “Yaya har yazo, kiyi maza ki kammala kin san sa da azalzala”.

      Harara ta wulla mata batare data amsaba. Aysha ta

fice tana dariya. Dole itama ta miƙe ta karasa kimtsa abinda ya rage mata. Sannan ta fito yima Mom sallama.

A can

ɓ

angaren Mommy sai yanzu tasan harda Anam za'a zauna gidan Shareff. Ranta ya

ɓ

aci, dan haka kai tsaye tace bata aminceba in har itace t

a haifi Shareff. Shi dai baice komai ba, sai Daddy ne yace bata isaba, idan kuma tai wasa zai matuƙar

ɓ

ata mata rai ne. Ganin sunata cacar baki Aysha taje ta sanarma Gwaggo duk da tasan itama

ɗ

in dai sai a hankali ce. Dandanan ko sai gata tazo, da yake Ays

ha ta fa

ɗ

a mata abinda ke faruwa koda tazo sai ta goyi bayan Daddy akan tabar Shareff

ɗ

in ya wuce dasu Aysha dare nayi, ai zaman Anam

ɗ

in acan ba komai bane. Rai

ɓ

ace kuma cikin mamaki Mommy take duban Gwaggo. Gwaggo ta kyafta mata ido alamar kartaji komai

ta sallama. Shiru tayi kawai amma har sannan ranta na mata suya, sai dai tama ƙagara su tafin taji dalilin Gwaggon nayin haka.

       “Kai tashi ka

ɗ

aukesu ku wuce dare nayi”. Daddy ya fa

ɗ

a yana duban Yaya Shareff da kamar bashi a falon. Mikewa yay kuwa

yay musu sallama. Aysha tabi bayansa suka fice. Bai shiga kowane sashe ba, dan zai dawo da safe musu sallama kafin ya fice tunda bada sassafe zai wuce ba Khaleel ne ma zai kaishi airport. Suma su Ayshan dan yana son suje tun a yau ne ya ha

ɗ

asu da Fadwa yay

musu garga

ɗ

i tunda yasan da gaske za'a dinga samun sa

ɓ

ani ne tsakanin Anam

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login