Showing 132001 words to 135000 words out of 216641 words
Ta ajiye a saman centre table batare data yarda ko sau
ɗ
aya ta kalla sashen da yake ba. ALLAH ya sota ma waya yakeyi, takoyi wuff tabar wajen. Da kallo ya bita harta shige, ya
ɗ
auke kansa da
ɗ
an furzar da numfashi yana c
igaba da sauraren Fharhan....
★
Gaba
ɗ
aya brain
ɗ
inta kusan daina neman yin aiki tayi, kukan da take sonyi dan taji da
ɗ
i ma yaƙi fitowa ko
ɗ
igo
ɗ
aya. Tasa ƙafa ta hanka
ɗ
e basket
ɗ
in abincin data tafi da niyyar kaiwa Anaam
ɗ
in saboda ganin Shareff
ya shiga can, dan koda ya dawo sashenta ya fara shiga ya kai mata ledarta, da tace masa ga abinci cewa yay ya ƙoshi tunda bai da
ɗ
e da cin na rana ba. Taji haushi amma ta dake harya barota fuskarta da murmushi, yana fita ta zabgama ƙofar harara da fa
ɗ
in, “
Munafuki” (Ƴan uwana mata a kiyayi zagin miji koda a zuciya
😕
). Harta zauna zata bu
ɗ
e ledar daya kawo matan sai kuma ta mike, abincin data shirya domin shi
ɗ
in ta tattara cikin ƙaramin basket ta
ɗ
auka da nufin zuwa ta kaima Anaam a gabansa, Cikin ranta har
tana saƙa abinda zai faru dan tayi shirin kunna Anaam
ɗ
in ta yanda yau ko kwana a
ɗ
aki
ɗ
ayan ma sai ya gagaresu duk da tasan iya shi
ɗ
inne zai faru a tsakaninsu saboda ta yarda da su aunty Malika
ɗ
ari bisa
ɗ
ari. Amma maimakon hakan sai tai gamo da abinda
ya nema saka zuciyarta fa
ɗ
owa ta baki, wai yau mijinta, abin sonta Al-Mustapha ne rungume da yarinyar data tsana fiye da komai a rayuwarta yana kissing. Ta rumtse ido da sauri komai na dawo mata tamkar a film, ƙara ta saki dayin cilli da throw pillows
ɗ
in
dake a kujerar da take ƙasa, hawayen da take ta faman son zubo mata na rige-rigen sakkowa a bala'in guje.....
★
Rashin fitowarta har ya kammala wayar ya sashi kiran wayarta, tana zaune a bakin gado abubuwa da yawa na mata kaikawo cikin zuciya da ƙwa
ƙ
walwa. Batare da sanin shi bane ta
ɗ
aga kiran dan bata da wannan number tasa. Shiru batace komai ba, jin anyi shiru daga can ma tai sallama muryarta a sanyaye dan da gaske ya rusa mata dukkan ƙarfin jikinta da kuzari. Numfashi ya sauke a hankali, batare d
a amsa sallamar tata ba.
“Idan kika bari na sameki a
ɗ
akin nan komi ya faru kiyi kuka da kanki”.
Sarai ta gane shine, kafin ta samu damar cewa wani abu har ya yanke wayar, ta dafe kanta dake sara mata ka
ɗ
an-ka
ɗ
an. Da gaske kunyarsa takeji, kuny
a irin wadda bata ta
ɓ
aji akan waninsa ba, abinda yake mata yakan zo a bazata gareta. Sanin halinsa na cika magana idan ya fa
ɗ
a ya sakata miƙewa ta fito. Kallo
ɗ
aya tai masa bata sake ba, shiko baima nuna yasan da fitowarta ba abincin sa yake ci hankali kwa
nce. Itama sai ta fice.
Da gaske bedroom
ɗ
in yana a yanda suka tashi suka barsa, cikin ta
ɓ
e baki da hura hanci tace, “Uhhm kaima dai ƙazaminne ashe”. Haka ta fara gyarawa ranta fal mita, bathroom dai koda ta shiga ta fahimci an wanke sa, amma hak
an bai hanata sake wankewa ba. Tana saka freshener ya shigo, ido suka ha
ɗ
a tai saurin
ɗ
auke kanta. Shima baice komai ba ya nufi wadrob
ɗ
insa, ficewa tai dan Alhmdllhi ta gama. Hankalinta kwance ta koma sashinta, da tunanin sun rabu kenan tunda ta masa aiki
n sai yabi wani sarkin kuma. Ta tattare kayan da yaci abinci ta kai kitchen, ta fito ta kashe komai na wuta ta nufi bedroom
ɗ
inta. Duk da tanajin tsoron kwana ita
ɗ
aya hakan yafi mata sauƙi, insha ALLAH zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu zataima Mamie magana a
kawo mata mai tayata aiki ko motsinta takeji taji sauƙi. Ranta fal farin cikin babu mai takura mata yau take saka kayan barci. Da sauri ta ha
ɗ
e ƴar saman kayan barcin nata da bata kai ga
ɗ
aure igiyarba tana waro idanu na mamakin ganinsa, shima janye idanun
sa da suka riga suka gama kalle abinda take rufewar yay cike da basarwa. Maƙoshinsa da yay bushewar wucin gadi ya kai hannu ya shafa yana kaiwa zaune a bakin gadon..
“Bani ruwa mara sanyi”.
Ya fa
ɗ
a murya a shaƙe.
A hankali ta saki numfashin data ri
ƙ
e, tamkar jiran umarnin take dama tai wuf ta fice. Jikin ƙofar ta jingina tana sauke nannuyan numfashi idonta a rufe, sai kuma ta bu
ɗ
e tana ƙarema kanta kallo, a cikin zuciyarta kam kanta take bama ƙwarin gwiwa na baiga komaiba. Ta
ɗ
an bu
ɗ
e Jacket
ɗ
in tan
a kallon ƙirjinta da kusan rabi ke bayyane ta sama, dan ƴar rigar cikin ƙarama ce sosai, babu bra kuma a jikinta, hakama wandon iyakarsa rabin cinyarta, sai ya zam saka iya su tamkar mutum baida maraba da zigidir. Ta samance har kusan ƙasa mai santsi da ka
uri. fuska ta
ɗ
an marairaice da ha
ɗ
a yatsun hanunta biyu tana jujjuyawa a saitin fuskarta dake a ƙwa
ɓ
e kamar zata saki kuka. “Wayyo ni Mamie idan ya gani ya gama dani”. Sai kuma ciki girgiza kan cikin bama kanta ƙwarin gw
iwa tace, “Insha ALLAH bai gani ba.
Yes bai gani ba”. Ta kara maimaitawa cikin tabbatarma kanta. Sai dai kuma zuciyarta taƙi gamsuwa.........
✍
🤭
Idan ma ya gani ba sadakinsa bane, kujimin ƴar iya
😝🚶🏻
.
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Hugum
a_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾
👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
[11/10, 2:29 PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO
....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_50_*
..........Tasirin maganganun Gwaggo ya hanata sukuni,
ta kasa zaune ta kasa tsaye ta kuma gagara basu fassarar data dace. Gwaggo dai uwa ce a gareta, domin mahaifiyarta haihuwarta kawai tai da shayar da ita. Dan tun daga yaye da Gwaggo ta
ɗ
akkota bata sake waiwayen gidan mahaifinta ba sai da yawo. Ita
ɗ
in tar
biyyar Gwaggo ce kuma rainonta. Ta samu gata irin wanda alƙalami bazai iya zanawa ba a takkada da ga gareta, domin kuwa a zamanin ƙuruciyarta kosu Muhammad (Daddy) dake ƴaƴan MB Shareff na cikinsa basu kaita jin da
ɗ
i ba a hanunsa. Gwaggo wata irin mutum ce
da gane zuciyarta sai ALLAH, hakan yasa har Umma Hajarah tabar duniya bata ta
ɓ
a hankaltuwa da wacece Gwaggo ba. Ba Umma Hajarah ba hatta su Daddy a yanzu basu fahimci kaso talatin cikin
ɗ
ari
ɗ
in halayen Gwaggo ba sam, duk wannan fa
ɗ
i tashin nasu akan zumi
ncin da suke tada jijiyar wuyan ganin bai salwance ba. Tai gajeren murmushi da sauke ajiyar numfashi mai nauyi, dan tabbas mafitar data kasa nutsuwa ta samo akan wannan auren da bazata ta
ɓ
a yarda da tabbatuwarsa ba tana wajen Gwaggo. A ganinta miya rage? K
awai ta kwantar da hankalin nata bisa shawarar tsohuwar ta kuma bita daki-daki domin cimma nasara. Sai dai a sanin datai mata kota tunkareta a yanzu bazata samu abinda take buƙataba dan haka zata barta har zuwa safiyar gobe idan ALLAH ya kaimu......
★
Jin kamar motsinsa yasa ta bar wajen da sauri, ruwan ta
ɗ
akko ranta duk a dagule na rashin ƙwaƙwaran hujjar ya ganta ko bai ganta ba. Sai dai wani gefe na zuciyarta na ƙarfafata akan ta dake ta fuske kawai, (haba sai kace ba Anaam ba! karki bada mat
a mana). Da wannan kurarin ta dake ta koma bedroom
ɗ
in, inda ta barsa nan ta samesa, sai dai yanzu ya warware lap-top
ɗ
insa a saman stool
ɗ
in mirror daya jawo gabansa alamar aiki zaiyi. Ganin yana
ɗ
an kusa da side drawer na gado saita
ɗ
aura anan, sai faman
riƙe rigar take da hannu
ɗ
aya duk da a yanzu ba'a ganin komai jacket
ɗ
in ta rufe ruf. Duk yanda taso zuciyarta nutsuwa ta gagara, ta
ɗ
an saci kallonsa, hankalinsa gaba
ɗ
aya yana ga aikin da yakeyi, hasken screen
ɗ
in laptop
ɗ
in ta haske fuskarsa. Gani tai
ya ƙara mata wani ƙyau da kwarjini, ta ha
ɗ
iyi yawu da ƙyaƙyƙyafta idanu domin abinda take son fa
ɗ
a mai nauyi ne, sai dai gaskiya bazata iya jurewa ba gara dai ta tabbatar.
Murya a noƙe tace, “Yaya MM!”.
“Uhhyim”
Ya amsa mata batare da ya bar abinda
yake ba. Sai da ta sake juya maganar a ranta kafin ta furta kamar zatai kuka.
“Dan ALLAH in tambayeka zaka gayamin gaskiya?”.
Karon farko ya
ɗ
ago ido ya
ɗ
an kalleta, tai saurin sauke nata idanun ƙasa. Idanun nasa ya sake maidawa ga aikinsa. Harta
fidda rai da amsawar tasa ma.
“Malama kiyi maganarki kai tsaye”.
Baki ta tura gaba da
ɗ
an murgu
ɗ
awa ka
ɗ
an harda masa ƙaramar harara, zuciyarta sai ƙwa
ɓ
arta take amma wata na ingizata kuma. Cikin in ina da tsantseni ta cigaba da magana. “Dan ALLAH
ɗ
a..zun da ka shi...go k...a...ga..n..ni k..o?”. Ta ƙare maganar kamar zatai kuka.
Cak ya tsaya da ga danna keyboard
ɗ
in laptop da yake yi, ya
ɗ
ago idanunsa da suka canja launinsu tun
ɗ
azun ya kalleta.
ɗ
an ƙara tsuke fuska yay tamkar abinda take m
aganar a kai bashi ke neman hanasa sukuni ba, murya a dake ya bata amsa kai tsaye...
“Kina min talla na ƙara gani ne?”.
Babu shiri ta
ɗ
ago da sauri, sai ko idanunta cikin nasa. Ta zabura baya tana zagaya hanunta ta saman kanta “God forbid! Sai kace
wata ƴar iska?. Kuma nidai ALLAH ya gani ai tambayarka nayi, dan zuciyata ta kasa nutsuwa nasan ka iya fuskewa da mazuranka bayan kuma k..k..k.....” ta kasa ƙarasawa saboda kallon da yake jifanta da shi mai matuƙar yawan aji-aji na fassara.
“Ni dai n
aji, shike nan sai da safe. Dan ALLAH a dinga knocking idan za'a shigo”. Ta ƙare maganar da zagayawa bayansa da hayewa gado tana murgu
ɗ
a baki. Zaune ta tashi da sauri, muryarta na rawa kamar zatai kuka, “Ni Juwairiyya, nifa kamarma cakai ina maka talla ka
ƙ
ara gani!, kenan ka gani
ɗ
in fa? Wayyo Mamie na, ki roƙamin gafarar ALLAH Yaya ya fara komaw......”
Muƙut ta ha
ɗ
iye zancen ganin ya hawo gadon, ta zabura zata wulƙita ƙasa ya damƙota. Gaba
ɗ
aya idanunta sukai wiƙi-wiƙi tamkar an kama tsohon kwart
o a
ɗ
akin surukarsa. Duka hannayenta ya maida baya ya riƙe da hannu
ɗ
aya, ta shiga girgiza masa kai cikin magiya da roƙo muryarta na rawa tabbacin kuka na gab da zuwa. Ƙafafunta da take turzawa ya sa ƙafarsa ya danne, ya kai
ɗ
ayan hanunsa kan igiyar rigar
tata, ja
ɗ
aya yay mata ta warware dama
ɗ
aurin zarge tai mata. Rigar ta bu
ɗ
e, ƙara ta fasa masa, babu shiri ya kai hannu ya rufe bakin. Muƙutt ta ha
ɗ
iye abinda ya rage bai fito a bakin nata ba, idanunsa da suka ƙara canja launi ya watsa mata, “Ba haka kike
so ba na bu
ɗ
e na gani”.
“ALLAH ya kiyaye wlhy”. Ta fa
ɗ
a da sauri tana son motsa jikinta ko yaya amma yayi mata riƙo na gaske.
“Idan wannan bakin naki ya sake cewa (tak!) saina yage
ɗ
ayar ma silly girl”. Ya ƙare maganar hannunsa na sauka saman
wuyan rigar da gaba
ɗ
aya ya bayyana ƙirjinta saboda girmansa, rabin jikin nata ma duk a waje suke gashi ta kamata tsam kasancewar roba ce sannan copy lass mara nauyi.
Fashewa tai da kuka na tsananin borin kunyar daya jefa rayuwarta a ciki, dan ita h
arga ALLAH bada tunanin komai tai tambayar ba. Sai da ya tabbatar ya firgita ta sannan ya saketa, wani irin kwakusa ta kaima duvet ta ƙudundune har kanta...
Ƙara danne abinda ke hargitso masa brain yay da ƙyar ya koma ya zauna. Robar ruwan data k
awo masa ya
ɗ
auka, batare da yabi takan kofin ba ya
ɓ
alle murfin ya dasa a baki. Tass ya shanye ruwan yay wurgi da robar yana rumtse idonsa da jijjiga kai tamkar mai girgije ruwan cikin suma. Ture stool
ɗ
in da laptol
ɗ
insa ke kai yayi yana jan wani bahagon
tsaki, toilet ya nufa cikin sassarfa kai kace ingizashi ake da remote.
Anaam da bata san yanai ba na maƙure cikin bargo tayi luff takaicin kanta da kanta ya gama dabaibayeta. Ji take tamkar ta ciji kanta dan haushi. A gaba
ɗ
aya abinda ya faru sai
yanzu take iya lissafa rashin wayonta, mima ya kaita masa tambayar? Ta cije lip da ƙarfi tana kaiwa gado mugun mintsini tamkar shine ya mata laifin.. Jin shirun
ɗ
akin yayi yawa ta
ɗ
an leƙo kanta ka
ɗ
an, wayam babu shi a
ɗ
akin, jitai wani farin ciki ya ratsa
ta, ta miƙe da sauri ta dire a gadon, ƙofa taje ta sakama key duk a tunaninta fita yay a
ɗ
akin. Ranta fess ta juyo tana karka
ɗ
a keys
ɗ
in da fa
ɗ
in, “ALLAH na gode maka daya fita azababbe, sai iya fassara mutum akan abinda ba haka yake ba, kuma ban yafe ba g
aninmun jiki da akai da way......”
Numfashinta ya tafi zuuu ta ha
ɗ
iyeshi tare da yawu, da ƙyar ta iya
ɗ
ago ido ka
ɗ
an ta kalla abinda taci karo da shi. Shine
ɗ
in dai ba wani ba, zirr! Zirrr! Zirrr!! Haka jininta ke gudu a cikin jijiyoyinta yana kaima
zuciyarta da ƙwaƙwalwa rikitattun saƙwanni masu tabbatar da firgicin mutum a cikin idanu. Miya rage? Kawai ta kwasa da gudu tabar
ɗ
akin nan. Zuciyarta ta ayyana mata cikin ƙarfafawa domin ta tabbatar babu makawa yaji abinda take fa
ɗ
a
ɗ
in.
Hannu ya m
iƙa masa alamar ta bashi keys
ɗ
in. Cikin langa
ɓ
e kai da girgiza shi, hannunta
ɗ
aya na tattare da rigarta da taketa faman kare ƙirji. “ALLAH bafa da kai nake ba, kayi haƙuri zan maka bayani yanda zaka fahimta...”
“Nazo na amsa da kaina kenan?”.
“A'a wlhy, ni dai ba sai kazo ba, daga nan ma zan maka bayani”.
Yunƙurin matsota yay, da sauri ta jefa masa keys
ɗ
in ya cafe. Cikin aljihun wandonsa ya zurasu da nuna mata gado. “Wuce ki kwanta”.
Hankali tashe ta bu
ɗ
e baki zatai magana....
“Idan kika furta (A) sai na miki fata-fata a
ɗ
akin nan. Idan kuma kinji ƙarya bismillah”.
Summ summ ta wuce hankalinta a matuƙar tashe. Ya raka bayanta da wani shegen kallo tamkar idanun nasa zasu wantsalo waje........
✍
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_
Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*[11/11, 4:57 P
M] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_49_*
.
........Da sauri ya saketa yana yarfar da hanun, tako kwashe da dariya ga hawaye shar
ɓ
an a fuskar. “Ka
ɗ
an ma ka gani indai nice Yaya”. Ta fa
ɗ
a cikin riƙe ƙugu da murgu
ɗ
a baki.
Idanunsa da har sun ka
ɗ
a alamar cizon ya shigesa matuƙa ya
ɗ
ago yana kallo
nta da kaiwa zaune cikin kujerar dake kusa da shi. Ƙoƙarin barin falon tai tana masa gwalo, zamewa ƙafarta