Showing 174001 words to 177000 words out of 216641 words

Chapter 59 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

28

Hankalin Aysha ya ƙara tashi, ta

ɗ

agota da sauri.

“Ya ALLAH blood wai miya farune? Yaya ne ya miki

wani abu?”.

Kanta ta girgiza mata.

“To minene? Ko dai maganar aurence dai har

yanzu? Da zaman wannan gidan?. Dan ALLAH ki

kwantar da hankalinki Anaam. Ki saurareni a

wannan ga

ɓ

ar na bu

ɗ

e miki kanki ta yanda wlhy

sai Yaya Share" ya dawo tafin hanunki ta hanyarsoyayya da bin dokokin ALLAH. Na fahimci rashin

sanin minene kishi da rayuwar gidan malam

bahaushe ke s

akaki tafiya a haguggunce a wannan

gidan har Fadwa ke jan akalarki da makirci. Ki

nutsu ki saurareni Please”.

Bataƙi ta Ayshan ba, suka koma suka zauna cikin

hikima da basirar da ALLAH ya bama Aysha. Da

kasancewar ta tashi a rayuwane ta cik

in gidan

yawa dama salon kishin Mommy da Aunty Amarya.

Ga karance-karancen littatafan nan na hausa duk

tana ta

ɓ

awa ta shiga warware mata abubuwa

masu yawan gaske. Anaam irin mutanen nanne

masu saurin haddace abu idan an fa

ɗ

a musu,

musamma

n akan abinda ke wahalar da su, ko

wani abu da basa ƙaunar a kaisu ƙasa. Hakan ya

bata matuƙar gudunmawa wajen fahimtar Aysha

daki-daki babu kuskure. Sosai taji da

ɗ

in bayanin

dan haka ta rungume Ayshan.

“Na gode blood, nagode, irin godiyar

da babu

alƙalamin dazai iya rubutawa. Sai dai ki sani duk

abinda kikaga inayi a gidan nan kamar mara wayo

ba rashin wayo bane sarai ina lure da komai da

binsa daki-daki, sannan akan sani nake aikatawa

saboda wasu dalilai nawa. Idan banyi ha

kaba shi

kansa bazan gama fahimtar halayyarsaba balle ita.

Tabbas nasan bazan ta

ɓ

a iya kaiku wayon zama a

irin rayuwar da kuka tashi ba, sai dai koba komai

ina shigowa cikinku nima ina ganin wasuabubuwan. Daliline ya sakani za

ɓ

ar yin duk abinda

nakeyi. Sai dai a yanzu kalar rubutun zai sha

banban da kalar takardar. A yanzu lokacina ne,

kisa a ranki lokacin Juwairiyya Usman MD Share"

zai fara a gidan Al-Mustapha Muhammad MD

Share". Nayi alƙawarin bazanyi abinda zai cutar

da kowa

ba, sai dai zan nunama kowa kowacce

mace da ilimin zaman gidan aure UBANGIJI ya

halicceta, kuma ko wacece ita ko'a ina ta tashi zata

rayuwu, ta kuma riƙe kambunta na

ɗ

iya mace. A

kwanakin da nayi biyar a gidan nan, na karanci

abubuwa masu d

ama a cikinsu, zan kuma fara

sharar fadata da su domin samun damar shimfi

ɗ

a

mulkina batare da wani datti ya sha gaban cikar

burina ba”.

“Woow vary interesting my blood. Haka nake

sonki dan ALLAH. Ki haukata mana Yaya Share", ki

kuma dawo

mana da Fadwa hanya tabar bin

karatun su Mommy, ta zama mai ra'ayin kanta”.

Anaam ta ƙyalƙyale da dariya, zuciyarta fes

tamkar an sauke mata dukkan wani nauyi da

ƙ

uncin da takeji a yau a yanzu yanzu. Basai

amfa

ɗ

a ba, da ni da mai karatu du

k zamu fahimci

hakan nada nasaba da abinda taci karo da shi

wannda a baya bashi take kallo a fuskar Share"

ba. Sun ƙara tattaunawa sosai akan wasu

abubuwan da dama da Aysha kafin ta miƙe ta

koma sashen Share" domin gyarawa bisashawarar Aysha

.

Bata jin da

ɗ

in jikinta saboda

ɗ

inkin da akai mata

na sakata jinta tamkar a takure, ga tafiyarta har

yanzu bai zama normal ba kamar da. Amma haka

ta jure a daddafe na rashin sabon da wahala ta

gyara ko'ina na sashen nasa, sauƙin ma babu d

atti

mai yawa. Sai da ta tabbatar ko'ina ya mata da

kamshi sannan ta rufe ta fito. Baki ta saki tana

kallon yanda Aysha ta ƙara gyara sashenta itama.

Ta saki murmushi da harar Ayshan dake tsaye tana

karanta mata taje tayi wanka ta

ɗ

auki ado

dan

Yaya Share" na gab da dawowa. Akwai tsoro

tattare da ita na abunda ya faru, amma garga

ɗ

in

likita akan Share" ya bata ƙwarin gwiwar

tabbatarma kanta babu wani abu tunda ko dai

baya cikin hayyacinsa ai baya nema wani abu daga

garetaba z

aren

ɗ

inki na a jikinta. Da wannan

tunanin ta fa

ɗ

a wanka. Koda ta fito tsareta Aysha

tai wai sai ta mata kwalliya. Badan taso ba dole ta

tsaya kuwa Aysha ta zaneta tsaf dasu jaja le

ɓ

e da

barba

ɗ

a kumatu na zamani. Turare kuwa har ji

take yana

hawa mata kai dan khumras nata sun

sami ha

ɗ

ine na musamman daga hajiyar sudan,

ga kuma *_YERWA INCENSE AND MORE +234 809

521 5215 da miss xoxo tayo mata ha

ɗ

i da sai ƴar

gata ke samunsa

!

_*. Hakama na kanti duk masu

tsadane da ƙamshi

na musamman da aka zuba a

lefe. Ƙanan kayan nata taso sakawa, sai dai Ayshata hanata hakan, acewarta kayanmu na gida sunfi

mata ƙyau. Dole badan taso ba ta haƙura ta shirya

cikin skirt da riga na lass daya zauna mata a jiki

tamkar ka saceta ka

gudu. Aysha tai mata

ɗ

auri na

zamani daya saka ita kanta kasa rufe baki sai

faman kallon kanta takeyi a mirror da ƙyalla

hotuna da wayarta.....



A gajiye ya iso gidan bayan idar da sallar isha'i. Ya

fiddo ledojin daya shigo da su na fru

its kashi biyu.

Sashen Fadwa ya nufa, ya sameta zaune a falo

ƙ

afa

ɗ

aya kan

ɗ

aya tanata cika da batsewa. Kallo

ɗ

aya yay mata ya

ɗ

auke kansa dan ko sallamarsa

bata amsa ba. Ledar ya ajiye batare daya ce ko a

ba yay ficewarsa yana ƙwafa. Dan a

yanda ta masa

ya bashi tabbacin tana kan sani taƙi

ɗ

auka masa

wayarsa. Sashen Anaam ya nufa da

ɗ

ayar ledar

yanata faman furzar da hucin

ɓ

acin rai......



_

# #

Shike nan an shiga tsakaninmu da

Soulmate

$

, dolene mu koma gida

n.... Basai na fa

ɗ

a ba.

[11/16, 2:25 PM] +234 703 462 8375: jimawa, Anaam dafe da kanta dake mata ciwo

saboda kukan da tasha

ɗ

azun, ga jikinta har

yanzu sam baya mata da

ɗ

i irin na shiga

sabuwar rayuwar da ba'a saba ba. Aysha ce ta

amsa masa sa

llamarsa, ya ƙaraso ciki idonsa

akan Anaam. Ya miƙama Aysha dake masa

sannu ledar hanunsa.

“Ita wannan lafiya kuwa?”.

“Kanta ne ke mata ciwo, nayi-nayi tasha

magani kuma taƙi”. Zaune yakai kusa da ita,

ya janye hanunta dake dafe da kanta

. Kasa

kallonsa tai, dan haka kawai take jin wani irin

matsanancin kunyarsa. Shiko ya matuƙar

shagala ne a kallon kwalliyar dake zane akan

fuskarta, a kasalance yakai hannunsa kan

ha

ɓ

arta ya

ɗ

ago fuskar da ƙyau, hakan sai ya

tilasta mata

ɗ

ago nata idanun dake cike da

ƙ

walla ta kallesa. Ba ƙaramin jarumta yay

wajen jawo numfashinsa dake neman

kufcema ƙirjinsa ba, ya matsota jikinsa tare

da

ɗ

aura hanunsa saman goshin nata.

“Wannan idon naki kinyi kuka da shi, ko

muje asibi

ti ne?”.

Ya fa

ɗ

a a hankali cikin kunenta. Kanta ta

girgiza masa da ƙara lafewa a jikin nasa har

hakan ya so bashi mamaki. Dan yasan dai

koshi ya ringumeta turesa take kota janye

jikinta, amma yanzu ga sa

ɓ

anin hakan yanagani, koda yake tunda

abin nan ya faru ya

fahimci ta zama wata shiru-shiru, tsiwar ta

ɗ

an

ragu ka

ɗ

an ko likimo ne, mata sunji maza

kenan. Fitowar Aysha ta sakata janye jikinta,

shima sai ya miƙe yana fa

ɗ

in, “Bara na watsa

ruwa sai a samo miki magani”.

Baki ta

ɗ

an tura masa da kaiwa kwance. “Ni

basai nasha magani ba fa”.

Juyowa yay daga niyyar barin falon da yayi,

“Oh tunda hakane tashi na fasa barinki anan

ɗ

in”.

Dole badan taso ba ta miƙe, dan ya tsuke

fuska babu alamar wasa, duk da dama d

ai

tunda ya shigo babu fara'ar tattare da shi.

Aysha da tuni ta koma kitchen yay kira. Fitowa

tai da sauri tana amsawa.

“Gyaramin fruits

ɗ

in nan”.

“To Yaya. Ko'a ha

ɗ

a salad?”.

“Duk yanda kikai is ok”.

Kanta ta gya

ɗ

a masa, shi kuma ya

kama

hanun Anaam suka fice. Ta bisu da kallo

murmushi bayyane akan fuskarta. Tana fatan

ALLAH ya hana su Mommy raba wannan

auren har abada. Dan sun kasance abin

birgewa best couple ever matuƙa”.

Koda suka iso sashen nasa a falon ya zaun

a,

ya riƙota saman cinyarsa ya zaunar. Yanzun

ma cikin mamaki yaga ta lafe a jikinsa. Ya

ɗ

an

murmusa da shafar fuskarta idonunsa na binfuskarta dake ƙwa

ɓ

e alamar rashin jin da

ɗ

i

da kallo.

“Kodai har yanzu garden

ɗ

in na zafinne?

Noorie!?

”.

Kanta ta sinne a ƙirjinsa da riƙo hanunsa

dake kaiwa jikinta, dan zuwa yanzu ta fahimci

mi yake kira garden

ɗ

in. “Yaya Please ka

daina”.

“No Aunty babu wannan zancen”.

Ya fa

ɗ

a cikin kwaikwayon muryarta.

Murmushi ya kufce mata tare

da ƙara cusa

kan nata cikin jikinsa. Dan yanda yay maganar

ya matuƙar bata dariya. Shima murmushi yay

da kaima wuyanta kisses. Tsoro ne ya kamata,

tai ƙoƙarin jan jikinta baya amma ya hana

hakan.

“Wayyo kaina zai fashe Yaya”.

Dakata

wa yay daga ƙoƙarin cusa hanunsa

cikin rigarta. Ya riƙo kannata. “Ayya. Sorry,

sorry”. Sake langa

ɓ

ewa tai kamar gaske. A

ƙ

asan ranta kuwa dariyace ke taso mata tana

dannewa. Da gaske kan nata na ciwo, amma

yanda takeyi

ɗ

in yanzu harda preten

ding. Yin

hakan kuma shine mafita a gareta saboda

ganin yana neman sakin layi, itako a yanzu in

ba giyar wake tasha ba mizai kaita sallama

masa ya kasheta. Ai anyi kenan babu ƙari

tunda abun azaba kawai akesha a ciki. Ita jiya

tunaninta g

aba

ɗ

aya akan tayaya wasu matanke iskanci a cikin wannan wahalar? Ko kuwa

su basajin abinda taji da bazata ta

ɓ

a

mantawaba har duniya ta tashi.

Zaunar da ita yay a kujerar ya shiga bedroom

ɗ

insa. Dai-dai nan Fadwa tai sallama. Anaam

tai kama

r bazata amsa ba sai kuma ta amsa

ciki-ciki. Sam Fadwa bataji an amsa ba, sai dai

sanin halin mai sashen da kuma halin da suke

ciki na fushi da juna ya sata shigowa a ganinta

kobai amsa

ɗ

in ba zata shigo. Turuss ta

ɗ

anyi

na ganin Anaam, suka

ima juna kallon cikin

ido kowacce ta janye da takaicin ƴar uwarta

da tsagwaron kishi.. Basuyima juna magana

ba, Fadwa ta nema waje ta zauna.

Fitowarsa ta saka Fadwa

ɗ

aga kai tana

kallonsa, shima ita

ɗ

in yake kallo da mamaki

a ƙasan zuci

ya, sai dai a fuska babu ko

ɗ

igon

hakan sai ma janyewa da yay cikin halin ko'in

kula ya nufi Anaam dake kallonsu ta ƙasan

ido. Ita dai bata san sunada wata matsala ba a

gidan. Dan haka bata kawo komai a ranta ba

game da

ɗ

aure-

ɗ

auren fuskar t

asu. A hanun

kujerar da take kwance ya zauna,

“Tashi kisha. Kimmaci abinci kuwa?”.

Sai da ta

ɗ

an saci kallon gefen Fadwa sannan

ta

ɗ

an tura baki da narke fuska. “Ni banajin

ci”.

“Uhhm baƙya son ci, yarinyar nan ki rageta

ɓ

aran nan nak

i, yanzu abincin ma sai kin

nuna masa hali? Yanzu dai kinga ba'a shan

magani sai da abinci, fa

ɗ

amin mi zaki ci?”.

Kallonsa ta

ɗ

anyi da juya ƙwayoyin

idanunta, sai kuma ta narke fuska da girgiza

kai. “Da gaske bana son ci, barci nakeji kawai

”.

“Uhm-uhm fa, bana son zama da yunwa

sam! Ki dai sha ko fruits

ɗ

in can ne idan Aysha

ta kawo. Zakisha ko?”. Ya ƙare maganar da

ranƙwafowa kanta yana sinsinar wuyanta. Ta

gefen ido ta saci kallon Fadwa, sai taga su

take kallo fuskarta c

i

ɗ

in-ci

ɗ

in kamar zata

fashe har wani jajaja takeyi na alamar

ɓ

acin

rai abunka da fari. Murmushi tai mai sanyi

dakai hannu ta shafi fuskar tasa a ranta tana

fa

ɗ

in (Ashe kin san akwai ciwo ni kike yi masa

kiss a gabana, zan koya miki iya zaman

duniya). Hanunta da take neman janyewa ya

cafke da sauri yana maidashi akan tattausan

gashin kumatun nasa. “Kin yarda zaki sha?”.

“Ni dai

ɗ

an ka

ɗ

an”.

Ta fa

ɗ

a a shagwa

ɓ

e.

Da ƙyar ya iya jan numfashi, dan shagwa

ɓ

ar

tata ba ƙaramin susu

tashi take ba. “Good

girl”.

Murmushi tayi da janye hanun. Riƙeta yay, ta

marairaice masa. “Nifa fitsari zanyi”.

“Okayy to ana buƙatar abokin rakkiya?”.Ta fa

ɗ

a da zille masa tana ƴar dariya.

Bedroom

ɗ

insa ta nufa batare da ko sashen

Fad

wa ta kallaba. Tana shiga ta zube a

gadonsa dan babu wani fitsari dama. Kawai

dai taba Fadwa space ne. Domin rama abinda

tai mata bashike nufin bazata mata adalci ba.

Kuma koba komai yanzu kawai ta nuna mata

cewar alwashinta tabbatacce ne ak

an mantar

da Yaya MM ita in har tana a tare da shi.



Shiko daga can da kallo ya bita har saida ta

shige, a hankali ya ha

ɗ

iye murmushi kan

fuskarsa. Miƙewa yay kamar zai bar falon.

Tasan idan tai wasa da wannan damar zatafi

haka shan

wahala. Kamar yanda Mama

(Gwaggo halima) ta fa

ɗ

a mata ba haka ake

buƙata ba, taje ta shirya dashi kodan

kasancewar gobe ne zata amshi girki, suna

buƙatar tai aiki da wasu fitinannun maganin

mata da aka kawo dominta tun daga ƙasar

sudan.

“Dan ALLAH kayi haƙuri” ta fa

ɗ

a da sauri

tana ƙoƙarin ha

ɗ

iye hawayen da tun

ɗ

azun

take son su zubo ko zata samu sassauci.

Ratseta yay zai wuce tai azamar riƙosa. Bai

juyoba amma ya dakata. Ta share hawayenta

hanunta riƙe da nasa. “Dan AL

LAH kayi

haƙuri, nasan nayi kuskure. Amma wlhysharrin shai

ɗ

anne”.

Ransa a

ɓ

ace ya dubeta da wani mugun kallo

daya matuƙar neman gigitata. Saurin sakinsa

tai da girgiza masa kai. “Nasan nayi kuskure

amma dan ALLAH kayi haƙuri haka bazata

sake faruwa ba”.

“Tashi kibar min falo”.

“Please Soulmate dan ALLAH”.

Sallamar Aysha ce ta sakashi ha

ɗ

iye maganar

bakinsa, ya koma ya zauna da amsa mata.

Itama hawayenta ta shiga sharewa idonta na

satar kallon ƙofar bedroom

ɗ

insa, dan

zuciyarta raya mata take Anaam na wajen

la

ɓ

e tana saurarensu. Sosai takejin ra

ɗ

a

ɗ

i da

ɗ

acin hakan, amma taci alwashi komi zai faru

a yanzu

ɗ

in bashi ne Anaam

ɗ

in zataci itama

zata rama.

Aysha ta dire tray

ɗ

in hanunta a gabansa,

fuskarta

da murmushi ta gaida Fadwa da taƙi

kallonta saboda kar Aysha ta fahimci tayi

kuka. Kanta kawai ta jinjina mata. Ayshan

bata damu ba, dan tasan halin Fadwa wani

lokacin itama akwai yarfi. Hankalinta ta

maida akan Share!, “Yaya a zuba?”. Kai

ya

girgiza mata alamar a'a, sai kawai tai musu

sallama ta fice a ranta tana ayyana akwai

matsala gaskiya, sai dai rashin ganin Anaam

yasa taji wani iri.

Kusa da shi ta taso ta dawo, “Soulmate......Hannu ya

ɗ

aga mata a fusace. “Fadwa! leave

me alone. Tashi ki fita”.

Idanu ta tsura masa zuciyarta na mata

ra

ɗ

a

ɗ

i, tasan a cikin fushi yake, kuma shi baya

son yanke ma mutum hukunci cikin fushi. Jiki

a sa

ɓ

ule ta tashi ta fice wasu hawaye masu

zafi da jin matuƙar tsanar Anaam na ƙ

aruwa a

ranta. Dan a ganin duk an mata hakane

saboda Anaam, ta kuma tabbatar ba haka

iyayen Anaam suka bar Share!

ɗ

in ba kamar

yanda Mama ta sanar mata yanzun.

Ya jima zaune a wajen zuciyarsa na masa

ra

ɗ

a

ɗ

i da ƙuna, baya son

ɓ

acin rai da

damuwa, yama rasa ina zai kama da halin

matan nasa. Ya samu ita Anaam

ɗ

in ta sakko

ya fara samun kwanciyar hankali ita kuma

Fadwar na neman rikita masa lissafi. dole ne

ya musu sabon shiri na zama da kowacce da

halinta. Yasan duk abinda

Anaam zatai tana

yinsane a karan kanta sannan bata da

ɓ

oye-

ɓ

oye. Fadwa kam ya fahimci akwai zugar

mutane baibaye da ita, dan tun zuwan Anaam

gidan ya fahimci ta ajiye wasu halayenta na

zahiri ta aro wa

ɗ

ansu daban, idan bai tashi

tsaye a

kanta ba zasu iya la

ɓ

ewa a bayanta su

tarwatsa masa farin cikin gidansa, shi kuma

harga ALLAH yana sonta itama. Ya furzar da

numfashi mai

ɗ

aci, tunawa da Anaam dakecikin bedroom ya sashi miƙewa ya nufi

bedroom

ɗ

in. Da mamaki yake kallonta

kw

ance a gado har tayi barci, ya tsugunna

saitin fuskarta yana sakin murmushi da kai

hannu ya shafa kanta. “Dama fitsarin ƙarya ne

kenan?”.

Idanu ta bu

ɗ

e a hankali dan dama barcin

baiyi nisa ba, sai kuma ta maida zata lumshe

da ture masa h

annu. Hannun nata ya riƙo

cikin nashi, fuskarsa gab da tata, “Tunda kin

tashi muje kisha fruit

ɗ

in”.

“Ni na ƙoshi barci nakeji Yaya”.

“Ni kuma ban yarda ba idan kika sha sai kiyi

barcin”.

“Uhhum-uhhum”. Ta fa

ɗ

a tana noƙe

kafa

ɗ

arta.

Miƙewa yay yana murmushi, ya

ɗ

agata gaba

ɗ

ayanta. Watsal-watsal ta farayi

da ƙafafunta. “Wayyo Yaya! Wayyo Yaya ni ka

saukeni na ƙoshi”.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login