Showing 18001 words to 21000 words out of 216641 words
/>
i da lumshe idanunsa. Yayinda kunensa ke cigaba da sauraren banb
amin masifar Mommy. A haka su Aysha suka shigo suka samesu. Gaisuwar da suke masa ce ta sashi bu
ɗ
e ido da tashi daga jikin Mommy yana kallonsu. Kafinma yace wani abu Hassan yay saurin fa
ɗ
in, “Yaya daga aikan Gwaggo muke fa”. Komai baiceba ya miƙe ya fita a
falon.
___________________
A yau da Anam ke cika kwanaki biyar a gidan ya kamata ta fara shirin fita aiki, amma mutuniyarku barcinta take shar
ɓ
a saboda jin da
ɗ
in
ɗ
an sanyi-sanyin safiyar dan bata isashen barcin dare daboda zafi. Da zarar an
ɗ
auke wuta bazata sake rintsawaba. Dan ƴar fan
ɗ
in da Mom ta bata Fawwaz ya joganeta jiya taƙi
ɗ
aukar caji. Gaba
ɗ
aya Mom ta shafa'a da batun fara fitar Anam
ɗ
in yau itama, shiyyasa batai tunanin tadata ba tanata ƙoƙarin shirya su Fawwaz karsu makara tafiy
a makaranta suma. Sai daga baya ta tuna taje ta kakka
ɓ
eta da ƙyar..
Kamar kullum cikin shirin fita office ya fito. Shareff mutum ne mai himma, bashi da wasa akan aikinsa shiyyasa a kullum cikin ha
ɓ
aka kamfani yake. Zamansa tsayayyen mutum yasa m
a'aikatan ke tsananin shakkarsa da kiyaye dokokin kamfani, dan shi babu ruwansa yana ganin baka serious zai sallameka ne acewarsa a kwai dubu masu buƙatar gurbinka zaune a gida. Sashen Mommy ya fara shiga, ƙanensa nata ƙoƙarin karyawa suma.
Cikin girmamawa
duk suka gaidashi. Amsawa yay yana ƙoƙarin kaiwa zaune a
ɗ
aya daga kujerun falon dan bazaka ta
ɓ
a ganinsa cikinsu yana cin abinciba. Mommy dake tsaye itama a dining
ɗ
in tana ha
ɗ
a masa tea ta ƙaraso garesa. Tunkan ta ƙaraso ya miƙe fuskarsa
ɗ
auke da murmush
i ya amsa mug
ɗ
in. “Good morning First-luv”.
“Morning dear, how are you?”.
“Alhamdulillahi”.
“Haka ake so ai. A saka maka Irish
ɗ
in?”.
“No Mommy wannan
ɗ
in ma is ok for me. Yau na makara gashi inada meeting eight thirty”.
“To ai
ko gara ka hanzarta tunda gashi eight
ɗ
in gab yake dayi”.
Koda ya fito sashen Mommy wajen aunty Amarya ya shiga suka gaisa kamar yanda ya saba duk safiyar duniya zai shiga ya gaida kowa na gidan. Daga nan kuma babu mai sake ganinsa sai wata safiya
r, sai dai duk ranakun juma'a da laraba zai sayo fruit bayan ya tashi aiki ya shiga kowane sashe yakai musu, hakama duk ƙarshen wata zai sayi kayan tea dasu sabulai omo MacLean kayan dai buƙata kananu yakai kowane sashe. Tun Mommy najin haushi da masa fa
ɗ
a
har dai ta tattara ta zuba masa ido amma hakan na damunta da
ɓ
ata ranta saboda zugar Gwaggo. Sashen Gwaggo ya nufa itama ya gaisheta dan itace a tsakiyar Mom da aunty amarya. Yasanta da son su zauna hira dan haka ya maƙale daga ƙofa suka gaisa duk da tayi
n kunun gya
ɗ
a da take masa kuma ransa naso.
“Gwaggo na makara, amma zubamin zanje da shi office nasha. Bara na gaida Mom a kaimin mota”.
Kafinma tace wani abu ya fice da sauri zuwa sashen Mom idonsa akan agogon dake a tsintsiyar hanunsa. Gais
uwar su Fawwaz ya fara amsawa dake fita da gudu zuwa school bus
ɗ
insu. Kafin ya ƙarasa cikin falon su gaisa da Mom. Itama nan koda tai masa tayin abinci cayay Alhmdllhi ya fito da hanzari. A jikin motarsa ya samu Ladi mai aikin Gwaggo
ɗ
auke da ƙaramin bask
et. Tunkafin ya ƙaraso ya bu
ɗ
e motar da key tai ƴar ƙara. “Ranka ya da
ɗ
e gashi inji Gwaggo”. Baice komaiba ya amsa basket ya ajiye a gefen mai zaman banza, fitowar Daddy ta dakatar da shi daga yunƙurin shiga motar da yay niyya ya nufi Daddyn
ɗ
in duk da sun
gaisa bayan fitowarsu massalaci da asuba, tare kuma suka fita motsa jiki....
“Babana har an fito?”.
“Eh Daddy nama so makara dan inada meeting”.
“To ai yau da gobe sai ALLAH ko”. Daddy ya fa
ɗ
a dai-dai da fitowar Anam daga sashen Mom. Tsaf
take shirya cikin kayan NYSE da sukaima jikinta cif kamar ka saceta ka gudu. Ta na
ɗ
a yololon veil
ɗ
inta tare da
ɗ
ora p-cap
ɗ
in samansa, saita goya bag
ɗ
inta mai suffar teddy data zuba komai a ciki. Tayi ƙyau sosai sai zuba ƙamshi take mai da
ɗ
i. Fuskarta ƙ
awace da murmushi ta nufo inda suke, sai da ta sauke hular daga kanta tace, “Good Morning Daddy”.
“Good Morning Maman Daddy. how are you?”.
“I'm fine Daddy, sai dai zafi da dare barci babu da
ɗ
i”.
“Ayya mamana ba'akwai fan a
ɗ
akin naku
ba?”.
“Akwai Daddy, idan suka
ɗ
auke nepa
ɗ
inne fa, fan
ɗ
in da Mom ta bani yaƙi
ɗ
aukan cagi jiya”.
Kanta ya
ɗ
an shafa da fa
ɗ
in, “Am sorry insha ALLAH za'a saya miki wata to koda an
ɗ
auke wutan, koma ac za'a sayo dai?”.
Ƴar dariya tayi da sat
ar kallon Shareff da tun zuwanta wajen ya ha
ɗ
e fuska yana danna waya kamar bai san da zuwan nata ba. Shima Daddyn dariya yay da duban Shareff
ɗ
in, “Kun gaisa da Yayan naki ko?”.
Baki ta
ɗ
an tura gaba da
ɓ
ata fuska, sannan tace, “Good morning”.
Duk da sarai yajita bai amsaba, sai duban Daddy yay yana tura wayarsa a aljihu da fa
ɗ
in, “Daddy bara na wuce ina ƙara makara”.
Daddy yace, “Ato shikenan sai kije ya saukeki tunda hanyarsa ce”.
Idanu ta waro da ƙyau tana ƙyaƙyƙyafta su. “D
addy Abie yace driver zai dinga kaini”.
“No na dakatar da shi ai. Duk motocin gidan nan ace sai an
ɗ
auka miki wani driver. Idan Shareff zai fita sai ya dinga tafiya dake, idan ya tashi aiki kuma ya
ɗ
akkoki ba shike nan ba”.
Zatai magana ya
girgiza mata kai alamar kartace komai. Shirun kuwa tai, sai dai kamar zatai kuka takeji. Sam bata buƙatar ha
ɗ
a sabgarta da shi. Duk miskilancin Khaleel tafi jin da
ɗ
in zama da shi, shiko Maheer dama mutum ne mai sauƙin kai da faran-faran, shiyyasa da akace
mata bayanan taji duk babu da
ɗ
i.
Ganin shima baice komai ba Daddy ya dubesa “To ALLAH ya bada sa'a. Sai ka wuce da Mamana ko”. Kamar zaiyi magana sai kuma ya fasa. Ya
ɗ
an rissinar da kansa ƙasa da fadin. “Mu yini lafiya”. Jinjina masa kai shima Dad
dyn yayi. “ALLAH yasa. Mamana bishi ALLAH ya bada sa'a”. “Amin Daddy” ta fa
ɗ
a dabin bayan Shareff da tuni yay gaba abinsa kamar ta make masa ƙeya..........
✍
_
🤭🤗
maza ki make to dan ALLAH_.
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA
KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_**_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_07_*
.........Tunda suka tafi tsakanin shi da ita babu wanda yayma
ɗ
an uwansa magana. Yanata tuƙinsa da amsa wayoyi itako tana buga game a wayarta cike da n
isha
ɗ
i har suka iso. Motar ta bu
ɗ
e tai ficewarta tana ta
ɓ
e baki, sai da ta rufe masa ƙofar batare data kallesaba tace, “Jazakallahu khairan” tai gaba abinta. Fusgar motar yay da ƙarfi yay gaba har yana tada ƙura. Hakan yasata fa
ɗ
in, “Kaji dashi in kayane d
ai”.
Koda ya tashi a aiki baibi takanta ba yay wucewarsa gida. Tun Anam na jira da marmari har ranta ya fara ƙuna gashi bata sayi layin Nigeria ba har yanzun. Sosai ranta yake a
ɓ
ace ga yunwa dake bala'in cin hanjinta dan bawani abun kirki taci
da safeba ta fito, da rana ko inibi data taho dashi a bag kawai tasha da strawberry. Ganin yamma na ƙara mata, gashi bata san yanda zata kira wani a gidan ba tunda babu waya ta fito domin samun abun hawa ko zata iya ganewa. Ga wani irin zafi dake ratsata d
uk da rana ta risina kasancewar anyi la'asar, sai dai ita zafi takeji matuƙa kodan inda ta fito akwai ac ne.
Ta tare abin hawa yafi sau hu
ɗ
u amma ta rasa yanda zata musu misalin anguwar, wasuma basa gane jagulalliyar hausarta da yaren malay ya cin
ye, turancin ma idan tayi wasu suce basaji wasu suce basu fahimci kwatancenta ba. Kanta ta dafe ƙwalla na cika mata ido dajin wani irin tsanarsa a cikin ranta, tabbas bata ƙaunar wulaƙanci shiyyasa bata wulaƙanta kowa, kai bama ta tashi taga iyayenta na wu
laƙanta wani ba kowa abin girmamawarsu ne koda bai kaisu wani matsayi na duniya ba. Hannu takai a hankali ta share ƙwallar idanunta tana maijin kewar iyayenta da ƙaunarsu, wa
ɗ
annan matsalolin na
ɗ
aya daga cikin abinda ta guda a zuwanta hidimar ƙasa Nigeria
, amma su Mamie suka kasa fahimtarta.......
Harya gota ta ya dawo baya da mamakin kodai gizo idonsa ke masa. Dai-dai saitin da take yay parking da sauke gilashin motar. Tabbas itace inhar bai ru
ɗ
eba, dan yanda yarinyar ta shiga ransa bayajin zai m
anta fuskarta koda a barci ya tashi.
“Beauty!”.
Ya fa
ɗ
a cikin tsantseni da taraddadin wasiwasi.
Duk da tajisa tunma tsayuwarsa hakan baisa ta
ɗ
ago ba. Sai ma sake ha
ɗ
e fuska da tai ta
ɗ
auke kai gefe fiye da yanda ya sameta. Murmushi
ya saki dan yanda tai
ɗ
in ya tabbatar masa ita
ɗ
ince. Bu
ɗ
e motar yay cike da farin ciki ya fito. “A gafarce ni. Assalamu alaiki ƙyaƙyƙyawa”. Duk da bata saki fuska ba ta amsa masa. Ya koma ta gabanta cikin sake raunana murya. “Inaji a jikina ke rabonace Be
auty. Ranar Yayanki ko saurayinki ne ban saniba ya gudumin dake gashi yau ALLAH ya ha
ɗ
amu daga ni sai k”. Karon farko ta
ɗ
an
ɗ
ago ta dubesa, ya sakar mata murmushi. “Dan ALLAH kar kice baki ganeni ba”.
“Bamma ta
ɓ
a ganinka ba”.
Ta fa
ɗ
a da ƙoƙarin bar
in wajen. Sauri bin bayanta yay. “Please dan ALLAH karkimin haka. Ni ne wanda muka ta
ɓ
a ha
ɗ
uwa a GJ restaurant da daddare”. Sarai ta ganesa tun kiranta Beauty da yay dan muryarsa bata bace mata ba. Amma sai ta sake
ɓ
ata fuska a
ɗ
an fusace tace, “Bani bace P
lease kabar bina”.
“Kiyi haƙuri bazan iya daina binki ba wlhy dan kullum cikin addu'a da sadaka nake akan ALLAH ya sake nunamin ke. Ya kuma amsamin sai nayi sakaci da damata”.
Sosai ya bata dariya a wannan ga
ɓ
ar, wai sadaka. Dan kawai ya ganta
zaiyi sadaka. Hararsa tai zata sake wucesa ya babbake ko'ina. “Dan ALLAH ki saurareni”. Kanta ta dafe dan yanata faman ha
ɗ
ata da abinda bazata iya jayayya ba. Hakan yasa dole ta nutsu ta sauraresa. Bawata magana sukaiba damar kaita gida kawai ya nema. Bata
da mafitar data wuce binsa, amma maimakon gida da yace zai kaita sai kawai ta buƙaci ya kaita inda zata sai layin waya. Bai musa mataba, dan a ganinsa hakanma wata damace.
Kai tsaye office
ɗ
in mtn dake cikin wata plaza yakaita duk da yasan sun t
ashi aiki yanzu. Sai dai yanada alfarmar da za'a iya biya mata buƙatarta a wajen. Ilai kuwa tarba ta mutuntawa taga ana masa a wajen, yanda kuma suke gaisuwa da ogan wajen taji a ranta
ɗ
an uwansane ko aboki.
“Mutumina wannan ƴar shilar fa haka?”.
Abokin ya tambaya cike da shaƙiyanci cikin zaurancen hausa da Anam ta kasa gane komai dan shima ya fahimci bata iya hausan ba, saboda yanda yay mata tambaya da hausa ta gagara bashi amsa mai ƙyau. Dole suka koma magana da turanci. Murmushi kawai yay ba
tare daya bashi amsaba, sai ma danna waya da yake faman yi abinsa.
“Wai ka zama kurma ne?”.
Abokin ya sake tambaya yana harararsa.
“Sarai ina jinka. Kai dai yi aikinka kawai ba buƙatar tambayar ne”.
Dariya kawai abokin yay ya cigaba da
ƙ
oƙarin
ɗ
aukar Anam hoto. Tun a gurin ta
ɗ
ora layin akan wayarta, ta kuma tambayesu ko zata iya amfani da shi. Kasancewar abokin nasa babban ma'aikaci sai ya amshi wayar yay ƴan danne-danne ya miƙa mata. “Indai kiran gaggawa kike sonyi da shi bashi nan da
mintuna talatin sai kiyi”.
Godiya ta masa tare da duban saurayin da har yanzu ko sunansa bata sani ba. “Zamu iya tafiya?”.
“Why note Beauty”.
Ɗan murmushi kawai tai da mikewa. Shima ya bama abokin nasa hannu suka cafke. “Friend ina zuwa ka ji
rani Please ”.
“Ba damuwa”.
Cewar abokin nasa yana dariya.
Ganin sun
ɗ
an gota plaza
ɗ
in tace su
ɗ
an tsaya mintuna talatin
ɗ
in su cika. Bai musaba sai dai ya kalla agogonsa duk gudun kar lokacin salla ya shiga. “Beauty inaga mu
ɗ
an mat
sa gaba akwai massallaci sai na shiga nai magrib ko”.
“Babu damuwa”.
Ta fa
ɗ
a hankalinta akan wayarta. Tun fitarsa a motar babu abinda take sai irga mintuna har ALLAH yasa suka cika. Kai tsaye number
ɗ
in Abie tahau gwadawa dan ta loda kati daga ku
ɗ
in
ta na bank a ciki. Taƙi samunsa saboda network. Komawa tai kan Mamie itama dai yaƙi tafiya kiran. A take idanunta suka sake cika da ƙwalla, ta kife kanta a gwiwarta tana karanto duk addu'ar da tazo mata a baki. A haka ya dawo ya sameta. Sai dai tanajinsa t
ai azamar goge hawayen nata ta ha
ɗ
iye kukan.
“Beauty ina muka dosa yanzu kenan?”.
“Abinda nake tunani kenan, dan kona maka kwatance ba lallai ka gane ba. Amma in ban takurakaba ka kaini restaurant
ɗ
in nan kawai ka ajiye zan samu mafita”.
Kallonta kawai yake cike da nazari. “Na miki wani tambaya mana in bazaki damu ba?”.
Shiru kamar bazata amsashi ba. Sai kuma taja numfashi da jinjina masa kanta. Gyara zamansa yay sosai yana fuskantarta. “Harshenki ya tabbatar min idan ma ke ƴ
ar Nigeria ce ba'anan kike rayuwa ba? Hakan na nufin ke baƙuwace shiyyasa bazaki iya gane inda zakije ba?”.
Nanma kamar bazata amsashi ba sai kuma ta
ɗ
an kallesa ta duƙar dakai. “Karka damu ka kaini inda nace kawai Please”.
“Baki son na sani k
o?”.
“No, kawai”.
Ta fa
ɗ
a a taƙaice. Bai sake magana ba ya
ɗ
an rausayar da kansa da yima motar key yana murmushi.
Koda suka iso kamar yanda ta buƙaci ya tafi ya barta a wajen bai yarda yayi haka ba. Cikin lallashi ya sata suka shiga wajen. Ya
bi ya takura mata akan ta fa
ɗ
i mi take son ci amma taƙi, dan Anam nada wani hali inhar bata saba da kai ba bata ta
ɓ
a yarda ta sake da kai. Shi kansa badan tana neman mafitaba bazata bisaba tun farko ko wane irin naci zai mata kuwa. Haƙura yay ya amsar musu
drinks kawai da snacks amma ko kallon natan bataiba balle yasan zataci.
Tunanin kiran Aysha ne yazo mata a rai. Ta sake zaro wayarta dake cikin bag ta hau lalubenta. Cikin sa'a kuwa kiran ya shiga, sai dai harya katse ba'a
ɗ
aga ba. Bata gajiba ta ci
gaba da kira har wajen 8missed call amma babu amsa. Da ƙyar ta iya ƙoƙarin danne kukan dake son taho mata......
_______________________
Ko ka
ɗ
an baiyi tunanin bazata iya maido kanta gida ba. Hasalima zuciyarsa raya masa take tuni ta dawo
ɗ
in sa
boda yayi over time a office yau yana aiki, ga kansa na masa ciwo. Daya shigo gidan ma a
ɗ
an gurguje ya shiga suka gaisa da Mommy ya fito. Wanka yayi a gaggauce shima saboda magrib dake kusantowa. Koda ya kammala shiri ya fito a compound ya ha
ɗ
u
da Abbah d
a Khaleel suma zasu massallaci. Tare suka fice, bayan an idar da magrib basu dawo gidaba sukai zaman jiran isha'i....
Tun