Showing 216001 words to 216641 words out of 216641 words
yanzu. Shi kansa dai yaji tausayinta a wannan ga
ɓ
ar, amma dai
haka shine mafi sauƙi a garesu, dan yayi ƙoƙarin manta komai ya amsheta hakan ya gagara, bayajin zai ta
ɓ
a iya ƙara kusantar Fadwa, badan komai ba sai dan daya tuna maganar samarin nan sai yaji tsananin tsanarta da zafinta, yanada kishi matuƙa akan duk abi
nda yake nasa, dan haka koya cigaba da zama da ita sai dai ya
yta cutarta dan yayi alƙawarin bazai sake kusantarta ba. Yana mata fatan alkairi, idan tuba tayi na gaskiya ALLAH ya saka mata da abinda zai zame mata alkairi anan gaba.
✍
*_To nima dai bari
nace Alhmdllhi, ALLAH ka ƙaramana haƙuri da juriya a duk yanda wasu zasu so ganin fushinmu ko
ɓ
acin rai ko damuwarmu ALLAH ya hana. Ya ƙara mana haƙuri da juriyar
ɗ
aukar komai da zaizo a ƙaddarorinmu, ka hanamu yin kuka da dana sani mara yankewa a rayuwa._
*
*_ALHAMDULILLAHI_*
*_ALHAMDULILLAHI_*.
*_ALHAMDULILLAHI_*
Godiya ta tabbata ga UBANGIJIN talikai daya bani aron rai da lafiyar rubuta wannan
ɗ
an gajeren labari. Abinda na rubuta dai-dai ALLAH ka amfanar damu a ladar. Kuskuren cik
i ALLAH ka yafemin.
Wanda duk naima ba daidaiba a yayin rubutunsa ya yafemin, abinda yazo ba'a haka kuka so ba kuyi haƙuri a haka labarin yazo. Ina fatan kuyi amfani da amfanin ciki ku watsar da marasa amfani, dan wani abun ana sakashine dan kawai
nisha
ɗ
i. Yaranmu masu tasowa ba komai najin da
ɗ
in rayuwa dake zuwa a novels ake samunsa a zahirin rayuwa ba. Kowanne bawa da ƙadarar da ALLAH ya tsaro a tasa rayuwarsa. Idan kinga sa
ɓ
anin rayuwarki dana littafi ki
ɗ
auka wancan labarine dan fadakarwa da nis
ha
ɗ
i bawai dan sai kin tabbata ko kin samu irin rayuwar ba.
ALLAHU ka gafarta mana ka gafartama iyayenmu. ALLAH ka yafe mana.
😭🙏🏻
Kamar yanda na fada a tiktok akwai mutanen kirki, masu yada alkairi DA yawa, hakama akwai na banza, mun tabo irinsu fa
dwa ne Dan su san illa na abinda suke aikatawa, muna musu kuma fatan shiriya da gane gaskiya kafin komai ya kure musu fiye DA Fadwa. Kazama mutumin kirki sai addininka DA al'adarka suyi alfahari DA kai. Ka kuma zama cikakke a cikin al'ummar MANZON ALLAH (
S.A.W) ba komai bane nishadi kamar handa muke kallo a rayuwar wasu yan tiktok, wani abun zubda mutunci DA darajane matsayinki na diya mace musulma.
Masoya muna godiya dan bazamu gaji da godiya a gareku ba akoda yaushe. Muna godiya matuƙa da kasancewar
ku da zafafa biyar cikin tafiya mai nisan zango. ALLAH yabar zuminci ya kara mana zama lafiya da kaunar kauna. ALLAH ka bamu shugabanni na gari. Wannan zabe dake tunkaromu ALLAH kasa ayi lafiya a gama lafiya. ALLAH ya zaunar damu a gidajenmu lafiya bisa s
oyayya da kaunar juna tsakaninmu da mazajenmu. ALLAH ka shirya mana yaranmu damu baki
ɗ
aya. Wa
ɗ
anan fitintunu da wayoyi suka kawo mana da yanar gizo ALLAH ka bamu ikon tsallakesu. Wanda suka afka ciki ALLAHU ka shiryesu ka ganar dasu gaskiya kafin lokaci y
a kure musu.
🙏🏻
Fatan alkairi ga kowa da kowa a duk duniyar dankuke. Kaunar kauna irin trillions
ɗ
in nan masoya
😍😍😍😍
Taku
Bilyn abdull ce
😍🤗👌🏼
.
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN L
ABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENIT
H BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*