Showing 207001 words to 210000 words out of 216641 words

Chapter 70 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

59

da juya musu baya. Yay murmushi. Itama dai koda ta juya

ɗ

in murmushin takeyi, ƙaunarsa na sake ratsa mata dukkan jijiya da

ɓ

argon jiki. Sai da ya tabbatar Muhseenah ta koma barci sannan ya sake kwantar da ita ya kwanto jikin Anaam da duk tana ji

nsu, a tare suka saki ajiyar zuciya.

      “Kazo lafiya?”.

   “Baki so sanin hakan ba ai”.

“To amma Yaya zakazo koka sanar min, sai kawai na ganka kamar daga sama?”.

      “Dama idan mutum zaizo gidansu sai ya shelantama duniya zaizo?. Noorie na na ka

sa haƙurine kewarku ta isheni ALLAH”.

   “Ni ban yarda ba”.

“Sai na nuna a aikace kenan?”.

Da sauri ta zabura dan tasan ina ya dosa. Ya fara dariya yana maidata ya matse. “Kefa na fahimci matsoraciya ce ALLAH”.

   “Ai tsoro halak ne kuwa, ina zan iya d

a kai da wannan yankan a jikina. Nifa ba ruwana yanzu an daina wannan dani kaje ka dawo da Fad....”

   Ganin fuskarsa ta tsuke lokaci

ɗ

aya ta ha

ɗ

iye sauran maganar. Ƙoƙarin janye jikinsa yay a nata ta sake lafe masa. “Miye kuma na tsuke fuskar? ALLAH ko

ƙ

yau bakayi”.

     Muryarsa a

ɗ

an tsaurare yana mai kallon tsakiyar ƙwayar idonta. “Idan ina tare dake bana buƙatar maganar wata, inba hakaba zan hukuntaki”.

   “Am sorry sir, baza'a sake ba ok”.

Ta fa

ɗ

a tana mai sakar masa kiss a ƙirjinsa. Dole ya saki

ajiyar zuciya da sake ƙanƙameta tsam dan dauriya kawai yakeyi. Cikin kunnenta ya ra

ɗ

a mata, “Zaki rakani wani waje?”.

     Itama a hankali tace, “Ina kenan?”.

“Ba'a fa

ɗ

a ai”.

   “Mu cema su Abie mi?”.

Cikin tsakkiyar ido yake kallonta yana murmushi. “

Zaki raka mijinki mana”. Sosai ta waro masa Raunanannun idanunta dake cikin gilashi. “Tab badani ba wannan ta'asar”.

       Murmushi yayi mai bayyana haƙora sosai, “Shikenan sai muyi zamanmu anan

ɗ

akin kawai to”.

   “Kamar ya?”.

“Kamar yanda kikaji mana

. Kina nufin zan iya cigaba da haƙurin nesanta kaina da zumata. Ina kewar garden matuƙa autar mata”.

    Sosai maganar ta bata kunya, ta cusa kanta a ƙirjinsa. “Ni dai babu ruwana ALLAH”.

        “Shiyyasa naga kina maƙaleni”.

Turesa ta farayi yana riƙo

ta suna dariya. “Wasa nake Sarauniya. Ai ke Ustazah ce na sani babu ruwanki, Mamana ma fa a ruwan gidanmu kika shata”.

    Dariya takeyi sosai da kai mata ƙananun duka yana ƙoƙarin riƙe hanun shima yana dariya. Haka suka kasance a cikin

ɗ

akin tare cikin f

arin ciki mara misaltuwa har sai da akai kiran sallar magrib. Koda ya fito suka ha

ɗ

u da Abie sai yayta sinne kai. Shiko Abie yay tamkar baima fahimcesa ba. Atare sukai dinner cike da farin cikin. Muhseenah na jikin Abie. Anaam da Shareff sai faman zinguran

ƙafan juna sukeyi ta ƙasan table. Daga Mamie har Abie na lure da su sai dai babu wanda ya nuna ya gani

ɗ

in har aka kammala. Falo suka dawo aka bu

ɗ

e sabon babin hira cike da farin ciki irin na kammaluwar family. Anaam ce ta fara guduwa dan ita bata iya dog

uwar hira ba, Mamie ma ta

ɗ

auka Muhseenah dan tai mata shirin barci tabar Abie da Shareff. Sun ƙara

ɗ

aukar lokaci suna hira kafin su tashi suma.

    Duk yanda yaso yin barci sai ya kasa, haka yayta juye-juye cikin tausayama kansa. Ya kira Anaam kuma bata

ɗ

agaba, yasan tayi barci dan ita kasa ce bata jimirin doguwar hira. Kasa jurewa yay ya miƙe ya fita, gidan shiru alamar kowa yayi barci,

ɗ

akin Anaam ya shige cikin san

ɗ

a. Tuni kuwa tayi barci abinta, bayan ya shafa kan Muhseenah dake barci cikin

ɗ

an gadont

a ya haye gadon tare da

ɗ

age lallausan duvet

ɗ

in da take ciki ya shige abinsa. A jikinsa ya nutsata yana mai sauke ajiyar zuciya, itako da bata san yanai ba tuni ta gyara kwanciya da sake shigewa jikinsa. Sake ƙanƙameta yay yana maijin nutsuwa na saukar ma

sa. A ransa kam yana godiya ga UBANGIJI ne daya mallaka masa wannan halittar daya girma da sonta da ƙaunarta mara misali a zuciya da ruhi, yana fa

tan su tabbata tare har ƙarshen numfashi batare da wani gagarumin sa

ɓ

ani da zai ta

ɓ

a zuciya ba.........



😝

ALLAH yasa su Mamie suyi kamu

🚴🏼🤣

.

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Lit

tafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

091348

48107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*[11/25, 12:21 PM] +234 906 975 1512: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

h

ttps://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_81_*

.........Da asuba yay wuf ya koma nasa

ɗ

akin, lokacin da Abie ya sakko ƙasan har yayi shirin massallaci suka fita tare. Koda suka dawo anan falo suka zauna shi da Abie suna tattauna

abinda ya shafi company har gari yay haske.

Mamie na Kitchen tare da mai aiki suna ha

ɗ

a breakfast Anaam ta fito. Da ga Shareff har Abie kallonta suke da murmushi, ta miƙama Abie Muhseenah da itama akai mata gayu tanata zuba ƙamshi kamar uwar tata.

Abie dake murmushi ya lakace hancin Muhseenah. “To ni dai baza'a

ɗ

auka hankalina da wannan kwalliyar ba. Matata ma ƴar gaye ce”.

Dariya Anaam da Shareff dake satar kallon juna sukayi, kafin Anaam takai zaune tana gaishesu. Ganin mayataccen kal

lon da Shareff ke binta da shi ƙasa-ƙasa ya sata barin wajen tana

ɗ

an masa hararar wasa. Kitchen ta nufa wajen su Mamie ta cigaba da tayasu itama.

Yauma kamar jiya tare sukai breakfast gaba

ɗ

aya, kamar yanda Shareff ya kasa daina satar kallon Ana

am haka itama ta kasa daina satar kallon nasa. Yauma dai iyayen nasu na lure da su. Dan haka suna kammalawa sun koma falo Abie ya maida hankalinsa ga Shareff. “Babana akwai aikin da zan turaka Indonesia kuwa, ni naso wucewa a yau sai kuma wata ta tasomin a

nan

ɗ

in, kaga zuwan naka yamun da

ɗ

i ai, dan haka sai ku shirya zuwa dare insha ALLAH zaku wuce na kammala muku komai”.

Gaba

ɗ

aya Shareff ya daburce, dan kuwa abinda zuciyarsa ke raya masa Abie ya gama harbo jirginsa ne. Kafin ya samu damar yin wata

magana Abie ya miƙa masa file

ɗ

in hanunsa. “Duk abinda zaka buƙaci sani yana anan. Sai ku fara shiri ni yanzu zanje ana jirana....

Anaam dai kanta a ƙasa dan itama ta tsargu, daga ƙarshe ma tashi tai tabar wajen kawai, tana mai jin cewa Shareff ya g

ama da ita kawai. (

🙄

kamar ba haka take so ba dama

😆

)



★★

Kamar yanda Abie ya fa

ɗ

a a wannan dare suka wuce Indonesia, basai an tona irin farin cikin da suka tsinta kansu ba a ciki game da wannan tafiya, domin kuwa abin yazo musu ne tamkar wani gift d

a baka san mizaka gani a ciki ba. Ba wani kaya suka

ɗ

iba ba, dan bama su san adadin kwanakin da zasuyi ba. Shareff na

ɗ

auke da Muhseenah a kafa

ɗ

a Anaam na gefensa cikin abaya blue datai mata matuƙar ƙyau. Sai ƙaramin trolley da kayan Muhseenah sukafi yawa

a ciki a hanunta. Dolene su burgeka domin kuwa sunyi matuƙar dacewa da juna.

Sun sami tarba ta mutuntawa ga wanda Abie ya tura musu, ya kwashesu zuwa masauki na musamman. Gidane madaidaici da komai na more rayuwa akwai a cikinsa. Komai tsaf fiye

da yanda suke buƙata, hatta da abincin da zasuci an ajiye. Bayan wanda ya

ɗ

akkosun ya gama nuna musu tsarin gidan yay musu sallama ya wuce. Shareff ya rungumo Anaam yana murmushi. “Yarinyar nan Abie ya riga ya harbo jirginki shiyyasa ya turomu nan”.



“Ya dai harbo jirginka Yaya, zaka ƙala mun ni salihar nan dani”.

Ta fa

ɗ

a tana mintsininsa da dariya. Dariyar shima yakeyi da kaiwa zaune ya

ɗ

aurata a cinyarsa. “Su saliha anji jiki fa, ALLAH har naji kunya kamar daga nan na gudu da ku Nigeria kawai”.



“Kaga sai Mamie da Abie su ƙara yarda bakajin magana”.

Kai ya dungure mata da fa

ɗ

in, “Bama ji dai”.

Ta ƙyalƙyale da dariya tana mai

ɗ

anewa saman jikinsa. Shima dariyar yake tayata da sake ƙanƙameta. Da ƙyar ya iya haƙurin sukaci abinci sukai

wanka.

Tana zaune tana shayar da Muhseenah ya tasasu gaba yana kallo da murmushi. Birgesa suke matuƙa, ji yake kamar ya ha

ɗ

asu ya ha

ɗ

iye kawai ko zaiji sassaucin

ɗ

unbin so da kaunar da yake musu. Ɗagowa Anaam tai cikin

ɗ

an waro ido. “Oga karka saka

ta ƙware mana”. Idanun nasa ya kauda yana mai sakin wani tattausan murmushi. Ta zunguresa da ƙafa ka

ɗ

an, ya sake

ɗ

agowa yana kallonsu. “ALLAH murmushi namaka masifar ƙyau Yaya MM. Amma baka sonyi”.

Wani murmushin ya sake saki yana mai girgiza kai, y

a

ɗ

an juya idanunsa dake kallon tsakkiyar nata cikin wani salo mai nuna tsantsar ƙaunarta dake ransa. “Indai ke kina gani ai ya wadatar basai kowama ya gani ba *_bugun zuciya_*”.

Murmushi ta saki itama da gyara Muhseenah datai barci. Fahimtar bazatace

komaiba ya sashi amsar Muhseenah

ɗ

in daga hanunta, shine ya kwantar da ita tare da mata addu'ar barci. Ya

ɗ

ago bayan tayi barci dai-dai Anaam na shirin barci, igiyar rigar barcin da take shirin

ɗ

aurewa ya riƙe. Ta kallesa kai a langa

ɓ

e tana marmar da idan

u. Matsota yake a hanakali yana mai narkar da nasa idanun cikin nata, harya ha

ɗ

e jikinsu waje guda. A tare suka sauke ajiyar zuciya, cikin salon shagaltar da ita ya zame rigar saman tai ƙasa ta fa

ɗ

i, zatai magana ya

ɗ

agata cak zuwa kan gadon yana mai manne

lips

ɗ

insu waje guda. Dole ta ha

ɗ

iye maganar ta amshe mijinta hannu bibbiyu cike da kewa da tsoron abinda zai iya biyo baya ita dake da ƴar la

ɓ

u

ɓ

uwar yarinya (

😂😂

kuji gulmammiyar yarinya fa).

Wannan dare ya kasance wani dare ne na musamman a ci

kin darare masu nisan zango. Dan kuwa Anaam da Shareff sun tabbatar ma juna suna kewar junansu mara iyaka. Muhseenah ce kawai ke taka musu birki idan sukai nisa. Washe gari ma tare suka yini manne da juna sai ƴar

ɗ

iyarsu sanyin idaniyarsu. Babu mai damunsu

koda a waya ne. Zuwa dare suka

ɗ

an fita shan coffee.

Sai da suka kwana uku suna hutawarsu ana hu

ɗ

u Shareff ya samu ganawa da wanda Abie ya turosa wajensa. A ranar suka gama komai da shi, ya kira Abie ya sanar masa an gama komai zasu taho gobe. Sai

Abie yace suyi zamansu har sai garin ya ishesu dan kansu. Tabb ba'ace suyiba ma sunyi inaga an basu dama. Lokacine da suka kirashi na gwangwaje juna fiye da wanda suka riska a baya. Dan kuwa sabon babin Honeymoon aka bu

ɗ

e tsakanin wa

ɗ

an nan ma'aurata dake

jin tamkar su ha

ɗ

iye juna su huta. Basu da wata damuwa saita bama junansu farin ciki, sai Shareff dakan

ɗ

an ta

ɓ

a ayyuka ta system

ɗ

insa a wasu lokutan. Watansu uku cirrr a ƙasar Indonesia kamar wasa, dan da sunce zasu taho sai Abie yace su ƙara dai, sun za

gaya wajaje da dama tare da yin hotunan tarihi kala-kala. Zuwa yanzu baby Muhseenah ta ƙara ƙyau da girma. Dan har zama anayi tayi

ɓ

ul-

ɓ

ul da ita abin sha'awa. Su Abie nata mamaki su kansu. Sati biyu sukai anan Malaysia bayan sun je sunma Aunty Mimi sati g

uda itama suka nufo Nigeria. Sun bar su Mamie da kewa mara misali, sai dai suma suna shirin zuwa Nigeria

ɗ

in bikin Amrah da Muzzaffar insha ALLAHU. Dan yanzu sun ƙulle abinsu suma tunda Anaam ta kufce masa ya kama Amrah ya riƙe ram.

Tarba suka samu ta

musamman ga zuri'arsu. Kowa sai nannan yake da su musamman Muhseenah. Gwaggo Halima ce dai bata zafafa ba, tana daga gefe dan yanzu ta zama sai a hankali, zaman gidan yay masifar isarta, badan bata samun komai ba, sai dan a girman shekarunta ya wuce na za

man gida. Ga mijinta yana ƙoƙarin

ɗ

arewa kujerar mulki dan kowa na hasashen shine zai zama gwamna. A koda yaushe cikin nunasa akeyi shi da amaryarsa ƴar ƙwalisa. Wannan ka

ɗ

ai ya isa saka zuciyarta a ƙunci, balle ga damuwar Fadwa da maimakon sauƙi kullum a

cikin tashin hankali take, zuwa yanzu ita da kanta ta yanke shawarar duƙawa gaban Shareff da Mommy da su Daddy akan su tamaketa Fadwa ta koma

ɗ

akinta koda ita bazata koma nata ba, Fadwa na cikin mawuyacin hali na rashin Shareff, babanta kuma yayi alƙawarin

bazai ta

ɓ

a roƙa ko tilasta Shareff maidataba sai in shine yay ra'ayin hakan a karan kansa. Kasancewar saukar safe sukai zuwa dare suka nufi gidansu daya sha gyara, dama su kawai yake jira da alama. Washe gari sukaje gaida Mommy aka kuma kai mata jikarta d

an yanzu Daddy ya basu damar zuwa suga mahaifiyarsu kamar yanda Baban su Fadwa ma ya barsu zuwa ganin Gwaggo halima. Hakan duk ƙoƙarin Abie ne na ganin dai komai ya wuce. Sosai tausayin Mommy ya kama Anaam, dan duk ta zube babu ƙibar nan tata, tayi duhu so

sai. A yanda ta tarbesu zai tabbatar maka ba Mommy

ɗ

in da bace ba. Muhseenah kam tasha gata a wajenta har da su goyo. Sun shiga sun duba Gwaggo dake kwance ana faman jiyya. Tayi masifar tsotsewa a kwance,

ɗ

akin da taken ko shiguwa bayayi saboda warin fitsa

ri da takeyi, masu kula da ita dasu Daddy sukasa aka samo suna biyansu shi da su Abie sai sun gadama suke gyarata. Baba Ibrahim ba zama yakeba shiyyasa, matansa kuma basayi basa fa

ɗ

a masa abinda ke faruwa. Anaam har hawaye tayi kasancewarta mutum mai tausa

yi, dan duk wanda yaga Gwaggo dolene ya tsarkake sunan ALLAH mai rinjaye akan komai. Sai ya barka yay maka talala kaita aikata tsiyatakun ka a ban ƙasa, randa ya shirya damƙarka kuwa hummm. Ga dai Gwaggo a halin ha'ula na jiyya, da za'a bata za

ɓ

in mutuwa k

o rayuwa zata za

ɓ

i mutuwar ko zata huta akan wannan azabar da take a ciki. Sai dai mutuwarma ta zama mai tsada a gareta dan taƙi zuwa kwata-kwata. Kullum cikin hawaye take idan ta tuna irin rayuwar data taka a wannan duniyar, kishi ya rufe mata ido da ra

ɗ

a

ɗ

in rashin samun haihuwa ta cutar da matan mijinta, bata ta

ɓ

a son su Daddy ba a ranta, kamar yanda uwarsu ma ba sonta tai ba. Kawai dai lumbu-lumbu take mata, dan taso ace ta tarwatsa rayuwar su Daddy ne kamar Umar, yanda itama bata haihu ba su Umma karsu

mora nasu ƴaƴan. Tsanar mahaifiyar su Abie kuwa ta ƙara ƙarfine a ranta saboda tausayi da kullum mijinsu ke nunawa a kanta, sai take ganin ai yafi son bebiya ma a kanta, dan bata damu yaso umman su Daddy ba ko karya sotan, ita dai kawai a sota ita

ɗ

aya. Sa

i dai kuma har yabar duniya da son bebiyan data tsana

ɗ

in ya tafi, shiyyasa tafi tsanar su Abie fiye da su Daddy. Babban burinta tarwatsa family din MD Shareff gaba daya, su dinga tsanar juna da sukar juna ta yanda bazasu ta

ɓ

a morar kansu ba kamar yanda it

ama bata mora zama da shi ba tunda bata haihuba a wautarta, sai dai hakan bata kasance ba da yake UBANGIJI shine mai zartar da hukunci akan ƙaddarar kowa. Duk ƙoƙarin ka, duk walarka sai dai kayi a banza a wofi babu abinda ka isa ka saka ko ka hana a karan

kanka balle rayuwar waninka. Ba Gwaggo ka

ɗ

aiba, duk wanda zai sakama ransa ganin bayan wani, ko ta

ɗ

e rayuwar wani, ko ruguza nasarar wani, ko baƙanta hasken fuskar wani, to ya tabbata shine zai dawwama cikin rasa wa

ɗ

an nan abubuwan a cikin nasa rayuwar, d

an baka halicci wani ba baka isa zartar da komai a kansa ba sai abinda ya kasance a ƙaddararsa. (ALLAH ka rabamu da mummunar zuciya, ka nisantamu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login