Showing 192001 words to 195000 words out of 216641 words

Chapter 65 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

8

mata gadon da fadin, “Bisamillah ki kwanta gobe akwai fitar safe. In kuma kikace zaki mun irin lattin da k

ike mun a gida zan tafi na barki ne”.

Baki ta

ɗ

an tura masa batare da tace komai ba. Hijjab

ɗ

inta ta cire ta hau gadon ta kwanta tana mai addu'ar ALLAH yasa kar yace yana bukatar komai. Dan duk da zaren

ɗ

inkin da kansa ya fita saboda yawan shiga ruw

an zafi da takeyi ba ƙaramin tsoro da fargaba take shigaba a duk lokacin data tuna za'a iya sake ratsa wajen again. Sauri-sauri tai addu'a ta gyara kwanciya da rokon ALLAH zuwan barci kafin ya kammala shan shayin nasa...........



🤣

Abun dariya abun ta

usai

😜

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku

500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartam

a iyayenmu

😭🙏🏻

_*[11/23, 12:46 PM] +234 704 083 7785: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=

63447a616580db4ec203d718

*_74_*

.......Dariya kawai yake dannewa dan sarai duk ya gama fahimtar inda ta dosa. Sai dai shi yasan a yau bawai zai iya haƙuri bane gara ya maidata ƴar hannu a wuce wajen. Amma a zahiri ya basar tamkar bai san mitake

ba. Dan koda ya kammala shan shayin toilet ya shiga ya dauro alwala. Shafa'i da wutiri yayi sannan ya hawo gadon bayan ya fita ya leƙa tsakar gidan ta windows

ɗ

insa na falo. Ganin babu wani damuwa ya dawo bedroom

ɗ

in shima ya hau gadon ya kwanta. A hankal

i ya kwanto bayanta yana mai

ɗ

aga duvet din da taja har saman kanta.

       “Bana fa

ɗ

a miki ni ba'a juyamin baya a gado ba?”.

    Shiru tai ita ala dole tayi barci. Yaji a jikinsa pretending ne kawai, dan haka ya fara mata cakulkule. Duk yanda taso fisk

ewa hakan ya gagara, dole ta fara dariya da ture hanunsa. Bai bartaba har sai da yaga ta juyo yanda yake bukata. Ya ha

ɗ

e goshinsu waje guda yana murmushi. “Ni na rasa miyasa kika rainani”.

          “Saboda kana mun mugunta mana”. Ta fa

ɗ

a tana murmushi.

  “Kin cika tsokana ne shiyyasa”.

Hanunsa da yake cusawa jikinta ta mintsina. “Ouch!!”. Ya fa

ɗ

a batare daya janye ba. Murmushi tayi zata kauda kanta ya riƙo fuskar. Duk yanda taso ƙwacewa babu damar hakan. Dan wani salo ya

ɗ

auka wanda yasha banban da kar

atun farko daya koya mata. Cikin kankanin lokaci ya sakata sakin masa jiki ya fara yanda yake so. Tafiya tayi tafiya sun gama caku

ɗ

a juna yanda suke so ya

ɗ

auka babban hanyar garden. Ai tuni mutuniyar taku ta fara sakin magiya da roƙo amma ya nuna mata sam

yau babu

ɗ

aga ƙafa garden zai sake komawa ziyara. Hankalinta bai kara tashi ba sai da taji yana ambaton addu'a...

      Wiya kam dai yau ma ta shata, duk da dai ba irin ta farko bace dan babu ma ha

ɗ

i, dan yau ya bita a hankali kamar yanda Dr Bilkisu ta g

arga

ɗ

esa. Yau din ma dai harda kukanta. Amma baiyi nisaba kamar na waccan ranar. Tasha albarka kala-kala tare da da

ɗ

a

ɗ

an kalaman da suka sanyaya mata rai ra

ɗ

a

ɗ

in taji ya raguma. ya taimaka mata ta shiga ruwan zafi kafin su dawo gadon ya bita da tukuycin ta

usar data sakata yin barci. Ajiyar zuciya ya sauke mai nauyi da sake sakar mata kiss a lips da idanunta yana fa

ɗ

in, “ALLAH yay miki albarka”. Daga haka shima ya rungumeta suka lula duniyar barcin tare..

    *_WASHE GARI_*

  

Rashin sabon

ɗ

auka

r gabaran gida kafin fita aiki yasa saida taimakonsa dana Aysha suka shirya fita akan lokaci, gashi sai langa

ɓ

ewa take wai jiya ya wahal da ita. Shi dai nashi murmushi kawai, itako tana faman tura baki da tsuke fuska. Kamar kullum tayi ƙyau cikin kayan hid

imar ƙasa, sai dai ta

ɗ

aura Abaya yau a sama sannan ta na

ɗ

a veil

ɗ

in abayar a kanta. Ƙin fitowa tai har saida ya shiga sashen Fadwa sukai sallama ya fito sannan ta fito suka wuce. A hanya take tambayarsa yaushe zata fara koyan tata motar. Shiru kamar bazai

ce komai ba. Sai da ya kaucema mai napep

ɗ

in dake neman shiga masa hannu sannan ya

ɗ

an dubeta bayan yaja tsaki da yima mai napep

ɗ

in daƙuwa.

“Mu bari weekend, idan kuma Fadwa ta koya miki to?”.

Baki ta tura gaba sai dai batace komai ba. Hakan

yasashi fahimtar zancen nasa bai amsu ba. Ya girgiza kai kawai ransa fal mamakin kishin matan nasa. Ita kanta Fadwan daru ya barta tanayi akan fitar tashi da Anaam. Wai sai dai idan ranar girkintane kawai zasuke tafiya tare. Amma ranar nata bata yarda ba.

Itama baice mata komaiba yay fitowarsa, to ga Anaam

ɗ

in ma yace Fadwa ta koya mata mota ta nuna bata so.

Ita ya fara saukewa, da garga

ɗ

i mai girma akan Yaseer sannan yay gaba. Ya samu tarba ta musamman a wajen staffs nashi. Inda sukai ƴar gajeriyar

walima lokacin break acewarsu tunda ba'ai ta aure ba. Kasancewar ya samu aiki da yawa Khaleel ne yaje ya maida Anaam gida, shiko sai bayan isha'i ma ya kona gidan. Sanda ya iso ya iske komai yanda yake buƙata, dan dawowar Anaam

ɗ

in tayi amfani sosai.



Yau

ɗ

in ma dai yasha sharafinsa, inda mutuniyar tasa taita masa raki, baibi takanta ba, amma yabita a sannu gudun

ɓ

aro aiki. Washe gari har wani farin ciki takeji zai koma wajen Fadwa ta huta, duk da dai kishinsa na zaune daram a ranta babu sassauci. S

afiyar talata sai dai yayma Fadwa ƙaramin hauka akan fitarsa da Anaam sannan suka samu dai-daito, dan ta dage bazai

ɗ

auka Anaam ba dan ranar girkintane. Amma ganin ya juye mata yanda bata kauna dole tai shiru, ya fita ya barta tana rusar kuka

Ha

ka kwanaki suka cigaba da tafiya, tun Anaam na masa raki a duk ranar girkinta harta fara zama ƴar hannu, duk salon da yazo mata da shi zata amsa kuma ta bashi ha

ɗ

in kai yanda zai samu farin ciki. Babu abinda ya dameta da sabgar Fadwa, abinda ke gabanta kaw

ai takeyi, sai dai kuma bata ragawa idan Fadwan ta shiga shirginta. Dan kuwa saita tsefeta tas ake samun zaman lafiya a gidan. Shareff yayi kurarin yayi masifar akan tsiwarta amma a banza, dan tace in ba'a shiga gonartaba bazata shiga ta mutum ba. Ita kuma

Fadwa tsokanar magana ne matsalarta. Komai ta gani saita tanka. Duk kankantarsa sai tayi magana ga Shareff

ɗ

in ko ga Anaam. Sauki

ɗ

aya aka samu ta rage kai ƙararsa wajen iyaye, koda yake yanzu fa itada Mommy babu wani mutunci, dan kuwa ranar daya kaisu gi

dan su duka domin gaishesu Anaam tasha kallo, Mommy ta dinga yamutse-yamutse, abibda ya bata dariya Fadwa zata fara iyayi ita masu Mommy, mommy ta gwaleta. Aiko ta fita baki gumtse tana danne dariya. Tuni ta gudu gidansu wajen Mamie, inda ta ruƙunƙumesu ha

rda kukanta wai tayi missing nasu. Suma sunyi missing nata matuƙa, amma sai suka dinga lallashinta. lokacin da Fadwa da Shareff suka shigo gaida su Abie

ɗ

in kowa yayi mamaki Fadwa, dan yau babu rashin kunya ta gaishesu da girmamawa saboda tsoron butsutsun

Shareff, dan kafin su taho ya buga mata warning bana wasa ba akan su Abie

ɗ

in. Sai kuma abinda Mommy tai mata a gaban Anaam ya sake dagula mata lissafi.

Zuwansu gidan da kwana biyu maganar auren Bibah da Shareff ta fito, dan kuwa a kwanakin nan dam

a sunata bugawa ne tsakaninsa da su Mommy, ta kuma tabbatar masa idan yana fa son zama da matansa sai ya auri Bibah, a gefe kuwa burinta ita da Gwaggo ya auri Bibahn su fidda Fadwa da Anaam kuma a gidan dan sun

ɗ

au alwashin bazasu barshi zama da su ba.

Wannan maganar aure itace ta tada gagarumar ƙurar data tada hankalin kowa a family guda biyu, dan kuwa sarƙa-sarƙar tayi yawa ai. Saboda Shareff na

ɗ

an gatan duniya sai a dinga ha

ɗ

a masa ƴaƴan dangi yana aure dai. Mamie da Abie dai basu ce komai ba,

sun kuma yima Anaam nasiha akan koda a fuska karta nunama Shareff komai. Taji ciwo a ranta, sannan taci kuka amma sai tabi maganar iyayenta.

A

ɓ

angaren Gwaggo Halima kuwa sabon yaƙi ne ya tashi tsakaninta da su Mommy, nanfa aka shiga ƴar tone tonen

asiri ta yanda har akaima Shareff asirin daya nisantashi da su Abie. Abubuwa dai babu da

ɗ

i, dan tsabar takaicinsu Daddy har sai da yaji ƙwalla sun cika masa ido. Gwaggo Halima tace sai Fadwa ta koma gida babanta yace ƙarya haramun, idan Fadwa ta rrabuda Sh

areff ta nema wani uban bashi ba. To itama dai tana son mijinta, duk da kuwa maganar zai ƙara aure yake, kuma da kawarta data san sirrikanta.

Ruguntsumin masifa akeci na haƙiƙa a wannan ga

ɓ

a tsakanin Fadwa da Bibah, Gwaggo Halima da su Mommy da mama

n bibah. A gefe kuma ga shirye-shiryen bikin Aysha, sai kuma Khaleel da tasa budurwar shima. Sosai hankalin Shareff ya kasu. Ga company, ga rikicin Mommy da Gwaggo data noƙe tabar Mommy na raba hali. Ga rikicin Fadwa, Dan ita Anaam da sauƙi. Bata fasa koma

i da take masa ba amma yabar ganin murmushinta gaba

ɗ

aya itama. Dama zuwa yanzu da motarta take fita wajen aiki kasancewar ta ƙware, dan bai kulla sati biyu yana koya mataba da yake ta saka kanta sai gashi ta iya, idan zasu fita yana gaba tana biye da shi,

komuma tana gaban yana biye da ita duk dai dan ta ƙara sanin hanya.

An shiga shagalin bikin Aysha ne cikin ruguntsumin maganar Bibah, amma hakan bai hana Shareff shar

ɗ

antama matan nasa zuwa taron bikin ba. To Anaam ma basai an shar

ɗ

anta mata ba. Bi

kin Aminiya ya wuce tace bata zuwa, hakama Yaya Khaleel. Dan haka tun ranar kamu tace masa zata koma can gidan gaba

ɗ

aya har sai biki ya tashi. Da farko yace bai amince ba, tako saka masa kuka. Da farko shareta yayi, sai dai ganin kukan nata bana kare bane

yace taje cikin fushi. Sai kuma jikinta yay sanyi.

Yayi zaton zai taso aiki ya tarar ta wuce, sai ya samu tana gida babu ma niyyar tafiyar tare da ita. Ganin kallon da yake binta da shi ya sata tunzura baki gaba ta

ɗ

auke kanta gefe.

Baki ya

ɗ

an

ta

ɓ

e, “Motar ce babu mai komi?”.

“Ni na fasa”.

Ta fa

ɗ

a idonta na cikowa da ƙwalla.

“Dalili?”.

Kuka ta fashe masa dashi. “Toni ya kake so nayine dan ALLAH Yaya. Taya zanje wani waje kana jin haushina. Salon kawai kasa ALLAH ya sakani a wuta”.

Ɗan murmushi yayi da girgiza kansa yana furzar da huci. “Ni bance ina fushi dake ba kar kimun sharri, kune dai kuke fushi dani akan abinda na tabbatar muku nima bana ra'ayinsa. Mi zanyi da wata Bibah can da har zamu zauna kuna dagula min lissa

fi. Kun ha

ɗ

e kai ku a dole bakwa son kishiya. Kun san tun yaushe ake maganar nan ina ta yaƙin ganin bata fitaba? amma kuke

ɗ

aukar laifi kuna

ɗ

auramin. Koda yake ke nagama kamar baki damu da zuwan amaryar tawa ba, dan kwanakin nan wata ƙiba kikeyi da haske

ƙ

yawu na musamman na fita a fuskarki, kamar wata black American”.

Throw pillows ta

ɗ

auka ta fara jefa masa. Ya shiga karewa yana dariya. Ganin haka ya sata mikewa ta haye kansa tana cigaba da kai masa kananun duka da pillow. Dariya yake mata da son k

wace filon yana karewa, har dai ALLAH ya bashi sa'a ya damƙe hanun ya mirgina ta koma ƙasa yana a sama. Turesa ta farayi shi kuma yana kai mata kisses a wuyanta zuwa ƙirji. Kukan shagwa

ɓ

a ta fara masa ya koma mata cakulkule dole ta fara ƙyarƙyala dariya. D

aga haka labarin ya canja aka koma neman lada. Dama a kame yake kwanakin nan ko nauyi bai iya saukewa saboda zafin da kansa ya

ɗ

auka matuƙa............



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARIN

A_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

[11/23, 12:46 PM] +234 704 083 7785: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_75_*

........Rungume yake da ita yana sanya mata albarka bayan samun

nutsuwarsu. “Noorie na wai miye sirrinne?. Kwana biyun nan fa kin ƙara zama mai tsadar tsada ta gasken gaske. ALLAH gigitani kike na manta da kaina gaba

ɗ

aya. Ni'imomi sun ƙara cika garden

ɗ

ina”.

Kunya ta sakata tura kanta a ƙirjinsa tana murmushi.

“Kai Yaya ko kunya bakaji?”.

“Kunyar mi zanji ina a gaban autar mata. Idan ban fa

ɗ

a miki abinda ke raina game da ƙyautarki da ALLAH ya bani ba mi zanyi tauraruwa a cikin taurari?”. Ya ƙare maganar da manna mata kiss a gefen kunne. Tsam ta ƙara matsesa

a cikin jikinta. Ƙaunarsa ta musamman na sake ratsa zuciya da

ɓ

argonta. A duk sanda take tare da shi mantawa take da kowa da komai, bata tuna bayan ita akwai watanta. Farin ciki take bashi fiye da hasashen zuciya. Kamar yanda shima yake riritata tamkar ƙw

ai a cokali. Ya gama

ɗ

orata da koya mata salo-salo na rayuwa dakan ƙara raunana rauninta taji koda agaban wanene batajin shakkar nunasa matsayin *_Jan-gwarzonta_*....

Sumbatar goshinta yay cikin katse mata tunani, ya

ɗ

agota suna mai kallon juna a

tsakiyar ido. “Anya bani da ajiyar baby a wajen nan Noorie?”.

Idanu ta waro sosai a kansa. Ya dage mata gira daya da ƙyafta idanun yana murmushi. “Am serious kin canja Juwairiyya. Jiba nan ya ƙara girma. Baƙya raki kamar da, saima so cikin zalama.

Garden ya ƙara zama zakwai-zaƙwai”.

Doke masa hannu tai da ƙoƙarin juya baya ya riƙota. “Shike nan, shike nan na daina magana. Yanzu dai na haƙura Ki shirya kije kawai, bazan hanaki zuwa bikin ƙawarki ba”.

“Woow dan ALLAH da gaske My hero?”.



“Yes my Heartbeat”.

Wani irin

ɗ

an ihun farin ciki tayi, tare manne lips

ɗ

insu waje guda. Cikin ƙanƙanin lokaci ta susuta masa lisaafi.....

(

🚶🏻🤕

jaraba).





Shi da kansa ya kaita, bayan yayima Fadwa magana ta shirya itama taje

ɗ

in

har sai biki ya tashi tace a'a. Bai matsanta mataba ya ƙyaleta, dan shima dai yana buƙatar

ɗ

aya ta zauna tare da shi kar a maidashi gwauro.

Sosai Anaam ta tsinta kanta cikin farin cikin ganinta tare dasu Abie

ɗ

inta. Nan fa sabuwar shagwa

ɓ

a ta tashi.

Suko suna biye mata dan farin cikine baibaye da zukatansu. A ranar akai ƙunshi, sai dai tana nane da su Mamie bata shiga cikin gida ba. Washe gari kamu ta tashi duk batajin da

ɗ

in jikinta tun safe. Amma sai ta danganta hakan da kewar Shareff dake damunta. T

un wajen sha biyu ta shige cikin gida, kasancewar sashen Mom dana Mommy duk cike yake da baƙi saita nufi sashen aunty Amarya dan su Aysha nacan da gayyar ƙawayenta. Tuni ta shige cikinsu anata shan shafta har akai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login