Showing 129001 words to 132000 words out of 216641 words

Chapter 44 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

7

/>
ɗ

iyi zuciya ki mutu! idan kuma k kin isa mara kunya ce ƙafarki ta taka ko gate mugani stupid g

irl”.

    Kafin ta samu damar cewa wani abu ya fice a

ɗ

akin, hawaye ne suka cigaba da rige-rigen sakkowa a kumatunta, zubewa tai a saman gadon ta rufe fuskarta da tafukan hanunta. Taja tsahon mintuna tana kukan kafin kiran daya shigo wayarta ya katse mata

shi. Amrah ce, kamar bazata

ɗ

auka ba sai kuma ta

ɗ

aga takai kunne batare da tayi magana ba. Daga can Amrah tamkar mai tsoron ajita ta fara fa

ɗ

in, “Kina jina Anaam?”. A taƙaice tace mata eh kawai.

      “Ke ka

ɗ

ai ce?”.

Cike da ƙosawa tace, “K dalla fa

ɗ

i

abinda zaki fa

ɗ

a”.

   “Mtsoww! K da

ɗ

ina dake masifa. Ina yarinyar na ƙawar Fadwa da muka gansu ranar da aka kai lefen Yaya Maheer?”.

         “Amrah dan ALLAH ki barni wane shirmene wannan?”.

“K Please karki kashemin waya maganace mai muhimmanci wlhy.

Ina dai kin ganeta”.

    “Muje na gane, kamar Bibah suke kiranta”.

        “Yes! Exactly ita fa. Kin san yanzu ana tsaka da rigima a gidan nan kin san Mommyn su Yaya Shareff tana nan har yanzu tanata rikicin sai an raba aurenku, na fito daga gida zanje z

an shiga cikin gidan kawai naga Bibah

ɗ

in tare da Gwaggo da Maman Bibah a lungun mai shop

ɗ

in nan, shine fa na lalla

ɓ

a naje kamar zan sayi abu a shagon, ki duba WhatsApp

ɗ

inki na turo miki voice recording

ɗ

in dana musu dan naga yanzu ma kin fini gane wani

hausan”.

      Kamar Anaam zata gwaleta sai kuma tace mata “Okay” a taƙaice ta yanke wayar. Daga can Amrah bata damuba dan ta saba da halin Anaam tun suna yara, sai dai a yanzu ma ta fahimci kamar a cikin damuwa take dan muryarta da alamar tayi kuka.

   

  Taso share zancen Amrah

ɗ

in amma sai yayta tsunkulin zuciyarta. Data

ɗ

inta ta bu

ɗ

e tare da shiga in box

ɗ

in Amrah

ɗ

in. Maganar ya

ɗ

anyi ƙasa sosai, da alama ba gab take da su ba. Earpiece ta saka yanda zataji da ƙyau. Maman Bibah ce ta fara magana cikin

alamun

ɓ

acin rai.

    _“Amma ba haka kikai min alƙawari ba, kin tabbatar min idan shirinki na zubar da cikin nan na Fadwa ya tabbata da Shareff ya dawo zakiyi duk yanda zaki ya aure Bibah, sai kawai naji wai ga wadda ya aura, kin kuma ƙi saurareni tun r

anar

ɗ

aurin auren nan, na kira ta waya Gwaggo da kinji muryata sai ki kashe”.

      Da

ɗ

an zafin rai Gwaggo ta amshe da fa

ɗ

in, “Haba Luba, wace magana kikeyi haka. Kina zaton zan fa

ɗ

i abinda bazan cika bane, ai ni na fara miki tayin ha

ɗ

a Bibah da Mustapha

saboda ganin dacewarsu, na kuma tabbatar miki kasancewar Fadwa a gidan bazai hanata shiga ba duk da ƴar uwa take a gurinta itama. To amma su Muhammadu sukai wannan sarƙa-sarƙar da kema kin san gwagwarmayar da aketayi na hana faruwarta. Ba yin kammu bane,

kuma bamu san sun

ɗ

aura auren nan ba. Amma ki kwantar da hankalinki, ni bana rama alkairi da sharri, Bibah kamar ta shiga gidan Mustapha ne ta gama. Yanzu dai kuje gida zanyi duk yanda zan a satin nan na leƙi gidan naku kinga wani zai iya ganinmu anan, kum

a za'a iya zargin wani abu shiyyasa ma nace kada ku ƙaraso gida mu ha

ɗ

u anan”.

      Mamaki, al'ajabi, ru

ɗ

ani duk suka dirga a zuciyar Anaam lokaci guda, ba komai ta fahinta a zancen ba, sai dai maganar zubar da cikin Fadwa da su Bibah suka bata shawarar

yi ta fahimci cewar Gwaggo ce ta sakasu su bama Fadwa shawaran kenan, sannan Bibah ma son Shareff take kuma Gwaggo ta mata alƙawarin samunsa matsayin miji duk da da wadda ta haifi mahaifin Fadwa, da maman Mommyn Shareff, da Kakar Bibah wadda ta haifi Maman

ta da Gwaggo uwarsu

ɗ

aya ubansu

ɗ

aya. Kai kai kai wannan makirar tsohuwa da abin mamaki take, ta ƙyalƙyale da dariya dake tabbatar da ƙunar zuciyarta a bayyane. Cikin bushewar zuciya da cin alwashi ta jinjina kanta.   

        “Yes bazan tafi ba, amma Ya

ya badan kurarinka ba, sai dan koyama matarka da Mommy da aunty Halima hankali har da kai kanka a dalilin tsohuwar banza Gwaggo, yanzu na ƙara fahimtar matar nan itace take ƙulla komai dake a family

ɗ

in nan tabbas. Zan tabbatar mata *Karen bana! Shike maga

nin zomon bana* kuwa..

      Bayan sallar la'asar sai gasu Amrah, tayi farin ciki da zuwansu matuƙa, musamman Ikram mai shegen surutu da bakinta baya shiru. Suka shiga bu

ɗ

e kulolin abinci dake a falon wanda ita bama tasan da su ba, sai dai kai tsaye ta

gane Fadwa ce ta kawosu tana ciki. Koda suka tambayeta ita ta dafa? Kai tsaye tace musu matar gidan. Amrah dai kasa

ɓ

oye mamakinta tai sai da tace, “Wai kina nufin Fadwa?”.

      “Bayan ita akwai wata matar ne a gidan?”. Ta fa

ɗ

a batare data kalli Amrah

ɗ

in ba. Harararta Amrah tai da fa

ɗ

in, “Banza kefa idan kina kan dokin zuciya ba'a maganar arziƙi dake”. Shiru Anaam

ɗ

in tamata hankalinta na kan hotunan su Gwaggo da Amrah ta dauka. Dukansu ta tura cikin wayarta, daga haka suka cigaba da hira.

      An fa

ra kiran sallar magrib Shareff ya shigo, fuskarsa murtik da alama har yanzu ransa a

ɓ

ace yake. Ikram ta sheƙa da gudu garesa dama tun

ɗ

azun take tambayar yana ina Anaam ta mata shiru. Ɗaurewar fuskar ya

ɗ

an sassauta yana shafa kan Amrah.

    “Autah yaush

e kuka zo?”.

Hanunsa cikin nata tana murmushi tace, “Yaya tun around Four. Inata tambayar aunty Anaam kana ina? Taƙi amsani”.

       Kallonsa ya kai ga Anaam

ɗ

in, anyi sa'a itama ta

ɗ

ago nata idanun a lokacin. Janyewa tai cikin salo tana

ɗ

an ta

ɓ

e baki, s

hima sai ya janye nasan yana ayyana (Zanyi maganinki ne) a ransa. Gaishe sa su Amrah sukai, ya amsa musu yana ficewa da basu umarnin tashi suyi salla. Bai dawo gidan ba sai da aka idar da sallar isha'i. Kai tsaye nan ya zarto domin maida su Ikram gida. Ana

am jitai kamar karsu tafi, tai musu rakkiya har wajen motarsa, sai da taga ficewarsu sannan ta nufi komawa suka kusa cin karo da Fadwa.

      Kallon kallo sukema juna, Fadwa ta saki siririyar dariya tanama Anaam kallon sama da ƙasa. “Amarya! Amarya! Ta an

go baƙya laifi ko kin kashe

ɗ

an masu gidaaa hhhhh. Uhhm kamar haka ake kirarin ko?”. Tai maganar cikin sigar tambayar rainin wayo ga Anaam dake kallonta ita dai. Dariya Fadwa ta sake kwashewa da shi “Oh sorry amarya, ALLAH kina bani tausayi, dan ban ta

ɓ

a g

amo da amarya irinki ba ko'a hikayoyin marubuta. Dama tsiyar auren cushe kenan fa”. Ta ƙarayin ƴar dariya da matsowa gaban Anaam dake kallonta uwa ta samu tv ko bata fahimtar yaren da take magana da shi. Cikin yin ƙasa- ƙasa da murya murmushi shimfi

ɗ

e a fi

skarta ta cigaba da fa

ɗ

in, “Zan baki shawara ƙyauta dana tabbatar zatai miki amfani ƴar turawa, karki bari ki zubar da ƙuruciyarki da lokutanki masu muhimmanci a inda ko kallonki ba'a da bukatar yi, gara ki taimaki kanki, ki tattara komatsanki kibi tsoffin

ki ku koma inda kuka fito koda baki gama serves

ɗ

in ba, koda yake dama mun san bashi akazo yiba neman miji akazo. Bokanku ya iya aiki tunda gashi kin samu ta hanyar cushe, sai dai kuma akwai matsala mai yawa dan basu jehoki gurbin daya dace ba, gara ki san

i tun yanzu, wannan gidan sai ya zame miki tamkar kurkuku mafi muni da ƙuntata a rayuwarki, kina da za

ɓ

in taimakon kanki ko cigaba da zaman cin kwakwa, AL-Mustapha Muhammad Shareff anyisa ne domin Fadwa Sadiq Dakata kawai”. Ta kare maganar da ƙyafta mata i

do.

       A karon farko Anaam ta saki murmushi tana girgiza kai. “Hauka maganinka ALLAH, ke kuma sanyin da wannan yanayin yazo miki. ALLAH ya ƙara afuwa”. Tai gaba abinta.

    “Ubanki ne mahaukaci ƴar iska”.

Anaam ta cigaba da tafiyarta tana dariya bat

are data waiwayita ba. A falo ta zube maganganun Fadwa na dawo mata

ɗ

ai-

ɗ

ai cikin amsa kuwwa. Tabbas bata da burin yin dogon zango a zaman gidan nan, sai dai ya zame mata dole zaman a yanzu kodan kawo ƙarshen makircin Gwaggo, na biyu zata cika burin iyayen

ta akan zumincinsu da suketa ƙoƙarin ganin sun toshe duk wata hanya da zata wargazashi. Na uku Fadwa, dolene ta koyama Fadwa hankali ta kuma tabbatar mata sufa *Mata suna suka tara* lokaci shi zai nuna *Zarah*. Na hu

ɗ

u Mommy, na karshe Shareff, zata tabbat

ar masa da cewar ita

ɗ

in ba kanwar lasa bace, daga shi har matarsa sai ta goge musu hadda a cikin gidan nan...

      Ta saki murmushi a karon farko bayan ta kammala rubuta dukkan abinda ta gama lissafawa a cikin wayarta sannan ta mike. A dai-dai nan ya s

higo falon da sallama ciki-ciki. Itama ciki-cikin ta amsa masa tana ƙara tsume fuska. Shima dai tasa fuskar a tsuke take, ya ajiye ledar hanunsa yana kallonta tamkar mai harara. “Shi wancan

ɗ

akin da kika bari babu gyara waye zai gyara miki?”.

       Shiru

kamar bata jisa ba, ya sake dubanta a harzuƙe.

      “Baki jini bane?!”.

    Baki ta tura gaba, cikin magana ƙasa-ƙasa da tunanin bazaiji ba tace, “Matar taka ta gyara maka mana”.

    “Tunda ita ta kwanar miki a

ɗ

akin ko”.

Kallonsa tai, dan batai zat

on yaji ba, ta kauda idanunta da sauri ganin kallon da yake mata. Ƙafa ta

ɗ

aga da nufin barin masa falon cafka

ɗ

aya ya fisgota ta dawo gabansa. Marmar ta farayi da idanu da ƙyaƙyƙyaftasu, ta fara mutsu-mutsun ƙwacewa ya mur

ɗ

e hannun. Ƙaramar ƙara ta saki d

a ƙanƙame masa hannu ta fashe da kuka. “ALLAH zai sakamin, kuma wlhy komi kamin sai na sanar da su Daddy...”

      “Bakin ki bazai mutu ba kenan?”. Ya fa

ɗ

a da ƙara matse hanun. Wata muguwar wawura ta kaima hanunsa ta ƙallara masa cizo a ƙaramin yatsansa..

........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littaf

i uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gaf

artama iyayenmu

😭🙏🏻

_*[11/10, 2:29 PM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a

616580db4ec203d718

*_49_*

.........Da sauri ya saketa yana yarfar da hanun, tako kwashe da dariya ga hawaye shar

ɓ

an a fuskar. “Ka

ɗ

an ma ka gani indai nice Yaya”. Ta fa

ɗ

a cikin riƙe ƙugu da murgu

ɗ

a baki.

    Idanunsa da har sun ka

ɗ

a alamar cizon

ya shigesa matuƙa ya

ɗ

ago yana kallonta da kaiwa zaune cikin kujerar dake kusa da shi. Ƙoƙarin barin falon tai tana masa gwalo, zamewa ƙafarta tai a dalilin turza carpet tai baya zata fa

ɗ

i. Da ƙyar ta samu nasarar dafe kujerar da yake zaune, samun rinjaye

n jikinta a nasa ya tilasta mata zubewa kansa inba hakaba dole sai ta fa

ɗ

in. Jikinta har rawa yake wajen son yunkurawa ta tashi ya sake saka ƙafa ya ta

ɗ

ota ta koma. Ya saƙalo hanunsa ta saman ƙugunta ta yanda bata isa sake ko yunƙurin tashin ba, fuskokin s

u gab suna shaƙar numfashin juna. Idanunta dake cikin gilashi ta shiga ƙyafta masa zuciyarta na wani irin bugu da sauri-sauri saboda bata ta

ɓ

a tsintar kanta a cikin irin wannan halin tare da namiji ba bayan shi, ta sake yunƙurin tashi gaba

ɗ

aya dan kunya t

a gama dabaibaye rayuwarta bakinta cike da tsiwa tana motsashi sai dai bayajin abinda take fa

ɗ

a. Ƙafarsa yasa ya sake har

ɗ

eta da manneta da jikin nasa dai-dai lokacin da Fadwa ke ƙoƙarin shigowa falon

ɗ

auke da ƙaramin basket a hannu, cak numfashinta ya tsa

ya, sallamar datai niyyar ranga

ɗ

awa ta maƙale a maƙoshi.

      Idon Anaam yaga Fadwa sarai, dan haka ta dakata daga yunƙurin tashi da takeyi duk da tsumar da jikinta ke mata, shiko da bai lura da Fadwan ba saboda baya ya bata ka

ɗ

an sai ya kamo ha

ɓ

ar Anaa

m

ɗ

in tare da sake matso da fuskar tasa gab da tata. Ya

ɗ

an

ɗ

age girarsa

ɗ

aya a sama yana kallonta cikin tsakkiyar ido.

     “K bakin ki bazai ta

ɓ

a mutuwa ba ko?”.

      A salon da yay maganar ba ƙaramin tsargawar zuciya ya saka Anaam ba, sai dai tai ma

tuƙar daurewa wajen tura masa bakin nata sabida tunawa da Fadwa a wajen. Lips

ɗ

in ya

ɗ

alla da

ɗ

an yatsa, babu shiri taja kanta baya da ƙoƙarin dafe bakin ya hana hakan ta hanyar buge hanun ya

ɗ

aura nasa lips

ɗ

in akan nata. A matuƙar bazata abin ya zomata.

Cikin tsumar jiki ta ƙanƙamesa zuciyarta na luguden daka a ƙirjinta tamkar zata wantsalo dan wannan shine second kiss nata a tsayin rayuwarta duk da kuwa ta kasance girman cikin jajayen fata. Ko saurayi irin na school

ɗ

in nan Anaam bata yarda tayi koda anc

e ana sonta, sai takai ma tsiwarta da rashin ragowa yasa matasan samarin makarantar tasu na shakkar tararta da abinda ya shafi soyayya, ka

ɗ

an daga aikinta ta maka tatas a gaban kowa ita ba ruwanta, hatta da ƙawa

ɗ

aya gareta itama dan hali yazo

ɗ

ayane shiyy

asa suke shiri, dan itama fitinanniya ce ta bugawa a bangon class. Hakama data shiga jami'a bata shiga sabgar kowanne namiji duk nacinsa kuwa inba akan abinda ya shafi karatu bane ba.

       Ta kowanne ƙofar jininta saƙonsa shiga yakeyi jikinta, ya kashe

dukkan wani sauran kuzarinta da yunƙurinta, sai da ya barta dan kansa ta samu damar kife kanta a ƙirjinsa tsigar jikinta na tashi, shekara ashirin da uku ba shekara sha uku bace, itama mutum ce tamkar kowa kuma lafiyayya dake samun ingantaccen abinci mai g

ina jiki, ga kwanciyar hankali, gi

ɓ

in rashin maha

ɗ

inne kawai tattare da ita dama. Samuwarsa gareta a halin yanzu kuwa tamkar motso mata dukkan abinda ke

ɓ

oye a cikin jininta ne ko tana so ko bata so.. Hannayensa duka biyu ya

ɗ

aura a saman bayanta, tare da

kai bakinsa saitin kunenta murmushin dake ta ƙoƙarin son bayyana kansa a fuskarsa na ƙoƙarin kufce masa.

       “Daga yau da wannan zan dinga punishment

ɗ

in bakin rashin kunyar tunda shi idan aka fa

ɗ

a sai ya maida”.

     Janye kanta ta rinkayi dan yand

a yake maganar a cikin kunenta da busa mata numfashi sai yake neman sake hargitsa mata lissafinta. Nasarar janye jikinta ta samu ta silale ƙasan kafafunta, shiko ko'a jikinsa, sai ma umarni daya bata cikin kame murya.

          “Malama tashi ki bani abin

ci, muje kuma ki gyara bedroom

ɗ

in can yau komin dare”.

     A yanda take kai a kife cikin cinyoyinta ta gallaro masa harara da murgu

ɗ

a baki, sai da taja wasu sakanni sannan ta miƙe bisa shawarar zuciyarta, dakewar kuwa tai itama, tai kicin-kicin da fuska

ta kuma ƙi yarda tako kalla sashin da yake. Bataga Fadwa ba yanzu, da alama tuni taba kafarta abinci. Haka kawai taji murmushi ya su

ɓ

uce mata ta

ɗ

an harari ƙofar tamkar har yanzu tana a wajen ne. 

      Fuskarta a gefe tace, “Nifa banda abinci anan”.

 

  Ɗan dagowa yay daga latsa wayar da yake ya dubeta, sai kuma ya dubi ledar daya shigo da shi

ɗ

in wadda yasan sarai itama ta gani

ɗ

in. Sake maida kansa yay ga wayar batare da yace komai ba. Jitai kamar ta makesa dan duk tana kallonsa ta gefen ido, batare d

a ta sake magana ba ta

ɗ

auka ledar ta nufi kitchen tana kwaikwayon yanda yay magana cikin bada umarni shi a dole mai kame girma bayan ya gama tsotse mata baki.

       Bayan wasu mintuna ta dawo da abinda ke cikin ledar cikin plate data juyo sai ruwa da le

mo da cup duk ta ha

ɗ

o a saman tray.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login