Showing 213001 words to 216000 words out of 216641 words

Chapter 72 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

32

a gidansa. Ki dauka abu mai amfani ki ya

ɗ

a sai kici riba, amma mummuna zakiyi bayani idan baki tubaba. Dan Fadwa a novel ta fito shiyyasa wani a c

ikin hukuncunta yazo a bayyane, amma ke a zahiri kike ALLAH shine zai hukuntaki idan baki tuba kin koma garesaba, ba kuma kisan ta hanyar dazai hukuntakin ba ma. ALLAH ka shiryemu badan halinmu ba.

😭🙏🏻

Shima Daddy koda ya amsa maganar dai

ɗ

aya c

e akan zuminci da tarbiyyar ƴaƴanmu. Mu daina sakarma abokai ko ƙawaye ƴaƴayenmu hakan kuskurene. Dan zai zama kina tufƙa wasu na warware miki, yanzu lalacewa basai a zahirin rayuwa ba. Daga budurwa har bazawara da saurayi ko magidanci ko matar aure inhar

suna biyema ƙawaye ko abokai zama samu rayuwarsa tana tangal-tangal, dan zai koma ne baida ra'ayin kansa sai nasu, hakan kuma babban kuskure ne.........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARI

NA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BAN

K

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_**_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)

_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_83 End_*

.........Matsalar ba'a raye-raye bane kawai ko abinda bai dace ba ko mara amfani. Akwai canja ab

okai, dan dole ne yay abokai a wannan yanar gizon, tun ana ƴar nesa da juna har a kai ga ha

ɗ

uwa, bai san tarbiyyar wa

ɗ

an can ba ko inda suka fito, sai kiga an koya masa sabuwar

ɗ

abi'ar da baki san yaronki ko yarinya da shi ba. Shaye-shaye ne, ma

ɗ

igo ne, lu

wa

ɗ

i ne, fashi ne, sata ne, yahoo ne, kai da ire-irensu daban-daban. Wlhy ko a film naga yarinya na shan shisha inajin zafi a zuciyata, dan wata daga wannan abinda ake

ɗ

auka fa

ɗ

akarwar zataji da

ɗ

i ta cigaba, saboda mu a namu wautan

ɗ

aukar shisha muke ba sh

aye-shaye ba ma. Daga fa

ɗ

akarwa an koma fe

ɗ

e tarbiya, an gyara goma biyar bata gyaru ba. Kullum ƴarki abokai da ƙawaye na janta/jansa bin joint-joint, inda anan zata ha

ɗ

u da wasu masu bu

ɗ

a

ɗɗ

en idon da yafi nata kuma ko yafi nasa. Ya ALLAH, iyaye dan ALLAH

mu dake da addu'a. Sannan muma a karan kammu mu gyara halayen da muka san munayi marasa ƙyau. Dan ba media bace bala'i kawai muma a karan kammu bala'in kammu da kammu ne. ALLAH yasa mu dace.

       Ba Fadwa ba kowa ma a falon jikinsa yay sanyi matuƙa, h

ankalin iyaye da yawa da ba

ɗ

aukar komai suke matsayin komaiba ya tashi matuƙa, dan kamar an farkar da su ne abinda suka kasa hangowa a tsayin hangensu. Fadwa kuka take matuƙa tana mai dana sani da nadama mara misali. Dan kuwa yanar gizo bata bata komai ba

i sai komawa baya da sakata a gurbin nadama saboda batabi hanyar da zata amfana da ita ba. Inama sauran wanda suke hali irin nata suma zasu farga da wuri kafin su rasa abinda ta rasa koma fiye da ita. Inama zata iya goge abinda ya wuce a zuciya da idanun m

utane?. Sai dai kaico, duk da ta daina a yanzu ko waya bata riƙewa haka bai hana videos nata cigaba da yawo ba a media, saboda wasu sun adana a wayoyinsu, kuma suna cigaba da zama illa a garesu

tunda suna koyi da su matsayin abin birgewa. Duk wanda ya koya

daga gareta kuma ya lalace tanada kamasho na zunibi itama. Kenan ita ba

ɗ

ala koda kayita ka daina sharrinta na biye dakai har bayan ranka, wani lokacin ma har jikokin jikoki? Ya ALLAH ka ganar damu gaskiya tun kafin ta ƙu

ɓ

uce mana. Ka shiryar damu tun kafi

n guri ya ƙure mana, ka ƙu

ɓ

utar damu tun kafin ajali ya riskemu. Ka goge laifukamnu tun kafin ƴayanmu da jikoki su riskesu

😭🙏🏻

.

         Abie ne ya katse tunanin kowa cikin gyaran murya. Hakan yasa kowa maida hankali a garesa. “Babban abinda ya taramu

anan shine sake bada haƙuri da roƙo ga iyayenmu, yayunmu, ƴaƴanmu, kuma ƴan uwanmu. Yaya Muhammad, Alhaji Sadiq, Babana Shareff. Musamman abinda ya faru ya rigada ya faru, kuma hukuncinku dai-dai ne dan duk

ɗ

an halak idan an zunguresa ya dace ya nuna yaji

zafi kuma ya

ɗ

au mataki.  Sannan wanda yay laifi idan anga nadama a cikin idanunsa da ayyukansa ya kamata ai masa afuwa koda kuwa bazai samu girman daraja irin ta baya ba. Kamar yanda na roƙa a tun sanda kukai sakin nan kuka maidasu bada sanin kowa ba har

su a karan kansu dan mu barsu su horu muga kuma idan zasu gane gaskiya, to Alhmdllh sun gane, a tsahon kusan shekara guda. Ina roƙon alfarmar ku maidasu

ɗ

akunansu, ya rage nasu su riƙe igiya

ɗ

aya data rage musu kosu barta itama ta katse a yanzu. Fatanmu z

uminci ya cigaba da gyaruwa ba

ɓ

aci ba, sannan dama shi mai laifi ana masa garga

ɗ

i idan yaji to falillahil hamdu, idan ya nuna kunen ƙashi sai a barsa da halinsa ALLAH ya hukuntashi da ikonsa. Halima da Nafisa kunada sauran igiya

ɗ

aya na aure kuma mun roƙa

alfarma an maidaku tun kan ku kammala idda, amma bawai hakan na nufin ku cigaba da abinda ranku ke so ba a wannan family, dan a wannan ga

ɓ

ar mun shirya

ɗ

aukar mataki akan kowacce dazata zame mana iblis wlhy, babu kuma wani cikinmu dazai sake mata alfarma.



     Sosai Mommy da Gwaggo Halima ke hawayen da

ɗ

i, har basu san sun fara zuba godiya da addu'a akan Abie ba. Yay murmushi kawai dan kuwa bai ta

ɓ

a tunanin ganin irin wannan ranar ba. Hankalinsa ya maida ga Shareff dayay kicin-kicin da rai, sai dai wani s

ashe na ransa ya masa da

ɗ

in maida Mommy, ya kuma sake jin kima da mutuncin Abie a cikin idanunsa da ransa.....

    “Babana”.

Abie ya katse masa tunani.

Ɗ

agowa yay ya dubesa, sai dai baice komai ba. Abie ya murmusa ganin yanda ya tsuke fuska. “Nasan a ga

reka abune mai matuƙar wahala iya manta komai, shiyyasa ko a wancan karon ban tunkareka ka maida Fadwa ba, na barka ka huce sosai da sosai kafin muzo a wannan ga

ɓ

ar. Babu mai tilasta maka a cikinmu, amma zamu roƙeka alfarma. Dan ALLAH ka maida matarka tund

a tayi nadama.....”

     Kansa ya shiga girgizawa a hankali. “Abie batai nadama ba, tana muku lumbu-lumbu ne kawai. Koda zan iya maidata domin darajarku bazan ta

ɓ

a sake sonta ba, bazan ta

ɓ

a ganinta da mutunci ba, bazan ta

ɓ

a iya sauke dukkan hakkinta ba. H

ar yanzu ina ganinta a idona mai

ɓ

akar zuciya, mai mummunan hali, mai karancin tarbiyya, ballagaza da bata san kima da mutuncin kanta ba, Abie mazafa kallonta sukeyi sunaji wani abu a ransu, shin yara matasa nawane da magidanta sukaji hakan? Mutane nawane

suka kalleta a hakan? Ta daina amma har yanzu abinda ta shuka na yawo a wayoyin mutane? Bazan iyaba Abie, wlhy ko tunata bana sonyi, bana son ganinta sam......”

     “Karka tsaurara da ƙarfi babana. Nasan akwai ciwo, akwai

ɗ

aci, akwai ra

ɗ

a

ɗ

i. Sai dai mu

ɗ

i

n ba masu shiryarwa bane ba. Sannan samun miji na gari na ƙwarai a gareta a yanzu abune mai wahala, duk da nasan wasu zasu iya amfani da nasibin da ALLAH ya bama mahaifinta na suna da dukiya suce zasu aureta, tunda wasu a gurunsu abinda ta aikata ba komai

bane a wautarsu, sai dai bai zama lallai su zama na ƙwarai ba......”

     Fadwa dake kuka ta ƙatse Abie ta hanyar rarrafowa gabansa. “Wlhy Abie bazan iya zama da wani namijiba inba shiba. Ina sonsa, kuma ni kaina ina kaico wa rayuwata ta baya. Na

ɗ

auka ab

inda nake ba komaiba sai nisha

ɗ

i kawai, na

ɗ

aukesa matsayin zamanine kawai, na

ɗ

aukesa matsayin lokacina ne kawai. Wasu tsurarun mutane da bazasu amfaneni da komai a duniya da lahiraba kwarzantawarsu a gareni na ingizani inajin babu yani. A tunani na abind

a nake ba komai bane tunda ba'a zahiri baneba. Ashe mummunar rayuwace mai wargaza ƙyawawan ayyuka. Ashe ƙofofin matakin zuwa ga zina ce, ashe raguwar darajace a gareni matsayin

ɗ

iya mace, ashe tanadin abin fa

ɗ

a ne ga ƴaƴana ga ƴan uwana. Ashe makullun rusa

dukkan farin cikina ne da rayuwar aurena. Ashe ƙanƙantar da kaina nake tamkar dabbar da bata san inane rufe ko bu

ɗ

e ba. Kaico na da wannan rayuwa, kaicon duk wata mace mara kamun kai da fahimtar rashin daidai matsayin nisha

ɗ

i ko birgewa. Kaicon mace irina

dake nuna rashin ingancin tarbiyya da mutuncin iyayenta wa duniya. Nima bazan matsa maka ka maidaniba, amma bazan daina son ka ba, zan mutune da sonka Soulmate, zan amshi wannan hukuncin domin nasan UBANGIJI ne yake horani ta hanyar aza sonka a raina fiye

da komai. Na godema ALLAH daya saka maka da mace tagari tun kan kasan ni

ɗ

in wacece. Na gode ALLAH daya fargar dani illar abinda nakeyi tunkan tsufa da mutuwa su riskeni......”

    Kuka ya sarƙeta, tausayinta ya saka Anaam fara kuka itama. Amma ga Shareff

sai ma faman ta

ɓ

e baki yakeyi alamar ko'a jikinsa. Dan shikam dai har cikin ransa baya fatan sake zama da Fadwan. Sai dai yana mata fatan shiriyar da tace tayi dan shima yana fatan ALLAH ya shirya masa nasa ƴaƴan daya fara haifa da ƙanensa dama duk ƴaƴan

musulmi.

     Duk fa yanda aka buga Shareff bai yarda da maida Fadwa ba. Dole aka ƙyalesa dan har yanzu yana akan dokin fushi. Haka taro ya tashi su Mommy dai zasu koma

ɗ

akunansu.

..................

     Rayuwa ta cigaba da shu

ɗ

awa har ALLAH ya sa

ke bama Anaam ciki, a kuma lokacin su Abie suka dawo Nigeria, dan haka Muhseenah ta koma hanunsu, wani lokacin kuma tana wajen Mommy data dawo tuni, hakama Gwaggo Halima ta koma, sai dai kuma duk da mijinta ya

ɗ

are karagar mulki ta koma ƴar kallo, komai am

aryace ke zartarwa itama ake kira first lady. Haka Gwaggo Halima keshan kukanta, ta kuma

ɗ

auka

ɗ

ammarar haƙurin zaman ƴaƴanta. Anaam aka cigaba da rainon ciki har ALLAH ya sauketa lafiya. Alhmdllhi wannan karon dai da kanta ta haihu

ɗ

an ta namiji mai kama

da Shareff, anyi farin ciki matuƙa an kuma sha shagali. Yaro yaci sunan Daddy. Wato Muhammad Ameen. Za'ake kiransa Muhammad

ɗ

insa. Anaam da Shareff suka cigaba da rainon

ɗ

ansu, wani lokaci Muhseenah takanzo tai musu har sati suma duk da dai kullum sai sun

ganta idan sunje kai Muhammad gida idan zasu aiki ko sun taso. A haka shima ya girma yakai yaye. A kuma lokacinne ALLAH yayma Gwaggo data koma abin kwatance rasuwa, tanata kururuwa da ihun a kira mata su Daddy, sai dai kafimma suje rai yayi halinsa. Dolene

kaga gawar Gwaggo ta baka tsoro, ta mugun komawa ƴar tsurut kamar ba gawar mutum ba. Ƙarshen Gwaggo ya sake sanyaya zukatan su Mommy matuƙa.

      Muhammad nada shekara uku a duniya rabuwar Fadwa da Shareff kuma shekara shida Abie ya sake roƙon Sharef

f maidata

ɗ

akinta, dan har yanzu ta kasa aure, mazanma da ake tunanin zasuzo kodan alfarmar mahaifinta tamkar ALLAH ya dakatar dasu duk wanda yazo gareta sai da wata manufa amma ba aure ba. Takanci kuka matuƙa idan suna mata izgilanci da abinda ta aikata b

aya. A wannan karon dai da ƙyar ya amince, sai dai ya sake tabbatar mata bazai ta

ɓ

a ƙara sonta ba, ba kuma zata samu wani farin ciki daga garesa ba.

     Tana sonsa dan haka ta yarda da hakan da tunanin zata iya haƙuri aka sake

ɗ

aura aure. Sai dai kuma a

tarewarta gidan ta tabbatar da abinda ya fa

ɗ

a

ɗ

in, dan ta kasa gane komai na Shareff, yana sauke mata dukan hakkin da ALLAH ya daura masa na ci da sha da sauran buƙatun rayuwa, amma ko fara'arsa bata gani balle samunsa a gado, kwata-kwata yaƙi kusantarta,

babu wata soyayya a tsakaninsu yanzu, komai yana mata alamar tilasne zama da ita ya zame masa dan iyaye. Takanci kuka ta gode ALLAH musamman idan taga yanda suke soyewa da Anaam a gidan kamar suna mantawa da zamanta. Dan ma Anaam

ɗ

in kan noke wani lokacin

a gaban idonta. Ga wata irin soyayya da take gani yanama ƴayansa tamkar ya cinyesu. Dan cikin da Anaam ta samu na uku a gidan sai da taji tamkar ta haƙura da auren ma. Gaba

ɗ

aya ya gama lalacewa a kan cikin, koda yaushe yana manne da Anaam

ɗ

insa da ƴan ƴaƴ

ansa. Ita tsakaninta dashi kawai abinda yake wajibi. Ya hanata riƙe waya kuma sai rakani kashi, itama ya tabbatar mata zai barta da itane domin adalcin kiran iyayenta. Amma kuma kullum cikin bin ƙwaf

ɗ

in wayar yake. Hakan na damunta, dan a yanzu sam babu wa

ta yarda a tsakaninsu koda ta magana ce. Ko abu ta fa

ɗ

a masa sai yace sai ya bincika. Tasan alfarmar Abie kawai takeci na zaman gidan. Amma ta rasa Shareff har abada. Ga haihuwa shiru kaleji babu labari har yanzu, koda yake ba'a kusanceka ba ina zaka haihu

. Hakan ma na sake tada mata hankali dayin nadama mara misali.

      A yanzu ma kuka take tana kallon Shareff

ɗ

in da su Muhseenah da tazo musu weekend ta window. A tsakar gida suke suna buga ball harda Anaam dake fama da tsohon ciki. A bisa tsautsayi Anaa

m

ɗ

in ta gur

ɗ

e. Gaba

ɗ

aya Shareff ya ru

ɗ

e shida yaran duk sukai kanta, jikinsa ya jawota cikin tsananin tashin hankali, itako tana faman riƙe ƙugu da kiran sunansa.

      “Bayana Yaya, cikina, ƙafata ta riƙe, Yaya muje asibiti wayyo Mamie na”.

    Ai bab

u shiri yay sama da ita yakai mota, dole Fadwan ta fita itama domin taimaka musu. Amma sai yay kamar bai ganta ba har saida Muhseenah tai magana tana kamo hanunta. “Mamah kizo kima Miminmu addu'a Please kinga tana kuka”.

      Cikin ƙarfin hali ta saci ka

llon Shareff dake ƙoƙarin saka Muhammad a mota. Amma yay kicin-kicin da rai. Muhseenah ta nufesa tana fa

ɗ

in, “Abbu Please aje da Mama mana ta riƙeta tunda kai zakai tuƙi”.

     Har yayi niyyar ballama yarinyar harara sai kuma ya dake, ya

ɗ

aga mata kai kaw

ai dan yasan fitinar Muhseena ba barinsa zatai ba. Balle gata da shegen wayo, ba kuma ya son ko ka

ɗ

an tasan wani abu mara da

ɗ

i tsakaninsa da Fadwan. Dan ko Anaam bayayi a gabanta tsakanin shi da itane kawai yake horata. A dalilin Muhseenah suka tafi asibit

in tare, suna zuwa babu jimawa ALLAH ya sauki Anaam

ɗ

in lafiya namiji.

    Cikin ƙanlanin lokaci zance ya zagaye dangi. Kowa sai murna da fatan alkairi, dandanna asibiti ya cika da dangi. Sai da aka sallamesu ƙura ta koma can gidan aka cigaba da shagali.

Shima dai yaro yaci sunan Abbah ranar suna. Wato Abubakar Sadiq, zasu kirashi da Saddiq

ɗ

in. A wannan sunanma dai Anaam da jariri sunga gata, itako da iyayenta babu abinda zasuce ma ALLAH sai godiya. Dan yanzu dai family ya zama tsintsiya madaurinki

ɗ

aya

kowa na hakuri da ƙoƙarin kai zuciya nesa koda rai ya

ɓ

aci.

Bayan suna da wasu kwanaki Fadwa ta za

ɓ

i neman saki ga Shareff bayan tayi shawara da Gwaggo Halima, itama dai jikintane yay sanyi dan tasan dama an takurawa Shareff bisa komawar Fadwa gidan

sa, yana jin kunyar su Abie ne kawai shiyyasa ya amince. Amma a yanzu tunda ita Fadwan da kanta ta za

ɓ

i haƙura da zaman ALLAH yasa haka shine yafi alkairi a garesu, dan insha ALLAH a yanzu itakam bazata sake bari wani abu ya shiga tsakaninta da ƴan uwanta

ba, saboda komai Fadwa ta zama a baya itama ta bada nata gudunmawar wajen karancin bibiyar al'amarinta da tsawatar mata. A yanzu itama ta fahimci zamansu tamkar cutar da juna ne kawai, shi zuciyarsa a ƙuntace da ganinta, ita kuma zuciyarta a ƙuntace da buƙ

atarsa ta kuma kasa samu. Bai waniyi jayayyaba suka je gaban su Abie da kanta tai musu bayani, duk da sun fahimci hakan shine sauƙi da farin ciki a garesu basuji da

ɗ

i ba. Amma sun musu fatan alkairi, Shareff ya rubuta mata sakinta. Tana hawaye ta amsa dan

harga ALLAH tana matuƙar sonsa, bakuma zata daina son sa ba har ƙarshen numfashinta. Ta za

ɓ

i yin nesa da shine domin yazama cikin farin ciki, dan ta yarda da gaske baya son ganinta, ya tsaneta a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login