Showing 189001 words to 192000 words out of 216641 words
ce ta fara magana. “Mustapha abubuw
a da yawa sun faru wa
ɗ
anda basai mun zauna lissafi akansu ba ko sake maimaita batunsu anan gurin. Sai dai wa
ɗ
anda suke faruwa a yanzu sune abun dubawa. Kayi haƙuri munyi kuskuren tilasta maka auren Fadwa ba'a san ranka ba, sai dai mu munyune domin ƙarfafa
zumincin ALLAH. Amma ashe zuciyar uwarta cike take da tsatsa. Tunda har a matsayinka na
ɗ
an
ɗ
an uwanta zata iya neman asiri taba ƴarta ta zuba amaka a abinci ko abinsha ya tabbata zata iya kasheka wataran domin farin cikin ƴar tata. Mudai bazamuce dole sai
ka saki Fadwa ba. Amma ka zauna kayi tunani mizai iya zuwa ya dawo nan gaba. Dan hatta cikin datai
ɓ
ari kwanaki mun fara zargin yarinyar nan zubar da shi tai tana akan sani”.
A matuƙar razane Mommy da Shareff suka dubi Gwaggo. Har Mommy ta kasa haƙu
ri....
“Gwaggo miyasa zakice haka a ina kikaji wannan maganar kuma?”.
Baki Gwaggon ta ta
ɓ
e, “Yo Nafi abin duniya na
ɓ
uya ne, kawai nayi shiru ne ban fa
ɗ
a mikiba. Amma a jiyyarta da nai asibiti na karanci abubuwa da yawa game da yarinyar wlhy. Sa
i dai ban tabbatar ita
ɗ
in ta zubarba. Amma Mustapha kaje kayi bincike harka tabbatar da gaskiya. Sai dai kayi komai a sirrance basai ka fa
ɗ
a mataba a yanzu dan karta toshe duk wat hanyar gaskiyarka. Abu na gaba akan aurenka na biyu ne, mudai ba son auren
nan muke ba sam, amma munga kai kamar kana so. Dan haka mun yanke shawarar barinka da matarka ku zauna. Sai dai da shara
ɗ
in zaka ƙara aure. Kuma munma za
ɓ
a maka wadda zaka aura yarinyar kirki da tasan mutuncin kanta, idan ƙyau ne kuma duka matan naka ta fi
su. Mun tabbatar zakaji da
ɗ
in zama da ita insha ALLAHU duk wani ƙuncinka zata ƙwaranye akan wa
ɗ
an nan ƴan iskan yaran”.
Sosai ya tsurama Gwaggo ido ko ƙyaftawa bayayi, babu abinda zuciyarsa keyi sai luguden daka. Ya ha
ɗ
iye yawu da ƙyar. Harshensa
na rawa yace, “Aure kuma gwaggo?”.
Mommy ta amshe da “Eh aure Babana. Shine zai baka kwanciyar hankali muma kuma ya bamu, dan nidai kasan matarka ta biyu ba zan ta
ɓ
a sonta ba, amma na haƙura in har kabi umarni na a yanzuma zan barka da ita. Idan ku
ma ka bijire su duka biyun zaka sakesu ka ƙara auren kuma koda bada za
ɓ
ina ba. Dan wlhy itama Fadwa ta fitamin arai. Ko kaunar jin sunan yarinyar nan banayi yanzu. Kuma ina nan saina tabbatar da nunama uwarta kai
ɗ
in jinane ni na haifi abuna kuma. Dan haka
kaje kayi shawara daga kwana daya har sati guda muna jiranka. Duk abinda ka yanke sai mu sani.”
“Amma First love......”
“Bana son jin komai Shareff. Kaje kawai kayi tunani kafin ka yanke hukunci, yarinyar da muke so ka aura itace *_Bibah_*
ɗ
iyar L
uba na san dai ka santa”............
✍
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Li
ttafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134
848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
[11/22, 12:11 PM] +234 803 214 5156: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_73_*
.........Innalillahi.... Kawai yake jerawa a cikin zuciyarsa har ƙarshe. Ya kafe Mommy da Gwaggo da idanu ko ƙyaftawa bayayi.
“Katashi kaje kar magriba tayi, gashi kace gob
e zaka koma aiki kana da buƙatar yin wasu kimtse-kimtse. Dan bana ma son Daddynku ya dawo ya ganka a gidan nan”.
Kansa kawai ya iya jinjinawa, ya miƙe jiki a sa
ɓ
ule ya fice idonsa har wani yaji-yaji yakeyi. Da farko maganar Fadwa ta zubar da cik
i ce ta dakesa. Sai dai maganganunsu na gaba sun goge na farko dan a ganinsa Gwaggo ta kawo zancen Fadwa ce ta zubda ciki domin baƙantata su sami damar shigo da zancen auren Bibah, amma kuma zuciyarsa taƙi daina masa wasiwasi. Bashi da wani ra'ayin zama da
mata ko biyu tun ful'azal. Sai dai ƙadararsa ta zama haka. A yanzu kuma bayajin duk wuya duk rintsi zai iya rabuwa da Fadwa da Anaam. Dan kowacce da irin kalar soyayyar da yake mata a cikin zuciyarsa. Yama rasa ina zai kama ya riƙe ne a zancen nasu......
Koda ya shigo gidan tsabar yanda zantukan su Mommy suka rikita masa lissafi baibi takan kowa ba tsakanin Anaam
ɗ
in mai karbar girki, da Fadwa mai fita. Kai tsaye sashensa ya nufa. Sai bayan sallar magriba mmn abu ke sanarma Fadwa kamar fa taga mota
r Shareff. Da mamaki tace “Yaushe ya dawo gidan ban sani ba?”.
“Inaga lokacin kina ciki ne kina wayar nan”.
Ɗan jimm Fadwa tai na wasu mintuna, sai kuma ta shiga bedroom ta dan karo turare ta fito. Kai tsaye sashen nasa ta nufa. Cikin ta
ɓ
e baki
take bin ko Ina na falon da kallo tana mai shaƙar da
ɗ
a
ɗ
an fresheners da Anaam ta baza ko'ina tare da turaren wuta. Bedroom
ɗ
insa ta nufa dan baya a falon. Fitowarsa a wanka kenan, ya juyo yana kallonta. Taku take cikin gayu da yanga, sosai kwalliyar tata
ta fita da ƙyau dan ko makaho ya shafa yasan ita
ɗ
in gwanace wajen zaman zanawa. Ji yay kaso ashirin bisa
ɗ
arin damuwarsa sun ragu. Ya sauke numfashi a hankali tare da bu
ɗ
e mata hannayensa alamar tazo gareshi. Da sasaarfa ta karasa ta shige. Suka sauke aji
yar zuciya a tare. Sumbatar gefen wuyanta yayi, muryarsa a sanyaye ya ra
ɗ
a mata “Kinyi ƙyau Babie na”.
Ajiyar zuciya ta saki da murmushi, ta
ɗ
ago tana mai kallonsa, sai kuma ta manna masa kiss a ƙirjinsa. “Nagode Soulmate barka da dawowa”.
Kans
a ya jinjina mata, ya kai hannu ya
ɗ
an shafi fuskarta. Murmushi ta sakar masa da janye jikinta a nasa. Baice komai ba ya karasa gaban mirror domin shafa mai. Itama sai takai zaune a bakin gado tana fa
ɗ
in, “Kayi wani iri kamar mai damuwa. Ko wani abu ya far
u ne?”.
Ta cikin Mirrorn ya kallota. Ya
ɗ
an fesar da numfashi a hankali. “Babu komai na gajine kawai”.
“Ayya kona maka tausa?”.
“A'a karki damu nagode wannan aikin ƙanwarki ne ai ko”.
Har cikin rai taji zuciyarta ta sosu, amma saita danne tai
ɗ
an murmushi da mikewa. “Uhhm hakane na shafa'a ne kawai. Kasan idan ina a tare da kai mantawa nake da komai da kowa kai ka
ɗ
ai
ɗ
in kawai nake iya gani”.
Murmushi yayi mai sanyi yana mai kallonta ta cikin mirror
ɗ
in. “Ngd ƙwarai da gaske Sweety na.
ALLAH ya barmu tare har abada”.
“Cikin matuƙar jin da
ɗ
i tace amin”.
Itace ta taimaka masa ya shirya, ta rungumesa bayan ta feshesa da turare. Lips dinsu ya ha
ɗ
e waje guda yana mai mata wani irin fresh kiss da ya nema zautar da ita. Sai da ya tabbat
ar ya samu wata nutsuwar sannan ya barta suka koma sauke numfashi. agogo ta kalla zuciyarta na raunana ganin lokacin fitarta girki yayi. Dan kuwa ya tabbatar musu daga 6 na yamma ne. Jitai inama ta jawo mintunan su koma baya, dan wata irin matsananciyar bu
ƙ
atarsa takeji saboda ya sakata a cakwakiya. Sanin komai zai iya faruwa ta fita da sauri tana fa
ɗ
in tana zuwa. Murmushi yayi har hakwaransa na bayyana ya bita da kallo......
Anaam da bata san da dawowarsa ba ta fito a toilet daga yin alwalar salla
r magrib ya shigo. Sannu da zuwa ta masa. Idanunsa kafe a kanta ya amsa mata. Sosai itama tata kwalliyar ta wuce da nasa imanin. Yaji da
ɗ
i har cikin ransa ganin yanzu tana kwalliya. Shiyyasa ya hana Aysha wucewa dan yasan koba komai zata taimakama Anaam
ɗ
i
n da abubuwa masu yawa da bata gama sani ba a irin rayuwar Nigeria.
“Haka ake tarbar miji dama?”.
“Kai yaya alwalafa nayi”. Ta fa
ɗ
a murya a karye. Murmushi ya saki yana matsota. Ta matsa da sauri zata koma toilet. “Nidai ALLAH karka karya mun alwa
la”. Dariya yayi da yin ƴar ƙwafa ya juya ya fita. Itama saita sauke ajiyar zuciya dan ta san ka
ɗ
an daga aikinsa yace zai shanye jambakin dake a lips
ɗ
inta.
Bai dawo gidan ba sai bayan sallar isha'i. Kai tsaye kuma sashinsa ya nufa, inda ya iske har
an shirya abinci a dining. A falon ya zauna yana sauke numfashi da ƙoƙarin kunna television, so yake ya kauda duk wani damuwarsa domin more wannan daren. Kusan mintuna sha biyar da zamansa babu Anaam babu labarinta. Dan haka ya dauka waya yay kiranta. “An
barni ni ka
ɗ
ai kamar maraya”.
Murmushi tayi da har yaji sautinsa a kunensa. “Immhum ni ai bansan ka dawo bane ba fa”.
“Okay, ai yanzu kin sani”.
Min tuna kusan bawai tsakani sai gata ta shigo, tun kan ta iso ƙamshinta ya karaso. ya rasa a m
atan nasa wacce tafi wata iya gayune. Duk randa sukejin abin arziƙi susutashi sukeyi gaba
ɗ
aya. Ta bayan kujerar ta tsaya, tare da ranƙwafowa kansa ta manna masa kiss a wuyansa. Numfashi yaja mai yalwa tare da fesarwa. Ya kamo hanunta ya zagayo da ita ya z
aunar a cinyarsa. “Irin wannan wanka ai sai ki sakani manta kaina autar mata”.
Murmushi tai da
ɗ
an tabe baki, “Ban san da
ɗ
in baki ni dai Yaya”.
“Kinfi ƙarfin da
ɗ
in baki ai a wajena. Duk abinda bakina ya furta a kanki shine ai nahin gaskiyar zuciya
ta”.
Sosai taji da
ɗ
i har cikin ranta. Amma dai batace komai ba sai murmushi kawai da ta
ɗ
anyi. “Yau dai lipstick
ɗ
in nan nawane ko?”.
“A'a”.
“Ashe zan miki kuka”.
Dariya ta sanya tana mai lafewa a jikinsa. “Oh oh ya kaga Yaya ana kuka”
.
Murmushi yayi mai fa
ɗ
i da lakace hancinta. “Wato harma hasasowa kikeyi ko”.
“Sosai ma”.
“Uhhyum mugunta.com”. Yay maganar da kaima lips nata kiss. Bai bari ta shaƙi numfashi ba ya maida lips
ɗ
in nasa kan nata again. Sai dai a yanzu salon da
banne dana farko, dan sai da ya shanye lipstick
ɗ
in tas hankalinsa ya ƙwanta. Lamo tai a jikinsa tana sauke ajiyar zuciya a hankali. “Tsadar tsada ke ta musamman ce”.
Muryarta a dashe tace, “Ai kaima
ɗ
in na musamman ne”.
Ido yake son su ha
ɗ
a amm
a taƙi yarda. “Please ki kalla cikin idona ki fa
ɗ
a Noorie”.
Murmushi tai da juyowa kamar zata kallesan, sai ta mike zumbur daga jikinsa. Kamota yay yunƙurin yi ta zille tana dariya. “Biyu kenan fa, idan kika bari na kamaki zakiji jiki”. Gwalo ta masa
da nufar dining. Ya murmusa cikin jinjina kai.
Waya ya
ɗ
auka yay kiran Fadwa. Cikin murya ƙasa-kasa yace, “Babie kizo muyi dinner”.
“Uhm-uhm”. Ta fa
ɗ
a a shagwa
ɓ
e.
Ɗ
an kallon Anaam yay, ganin hankalinta ba kansa yake ba ya sake ƴin ƙasa da
muryar cikin lallashi. “Why”.
“Nifa bana jin cin komai”.
“Idan kika bari nazo da kaina akwai hukunci kenan”.
Dariya tayi da ga can. “Naji zanzo”. Shima sai yay murmushi da fa
ɗ
in “Matsoraciya”.
Juyowar Anaam dai-dai yana ajiye wayar. bat
are data fahimci mi yayi ba ta
ɗ
aga masa yatsu biyu. “Hy Yaya abinci na jiranka”.
Fuskarsa ya dan marairaice. “Kin yarda zaki bani da kanki?”.
Ɗan jimm tai na tunani, sai kuma ta ka
ɗ
a kanta alamar eh.
“This is for you my Noorie”.
Ya fa
ɗ
a
yana mai kissing hanunsa ya hura mata.
Dariyar da tafi kama data mugunta ta sakar masa. Ta tare kiss
ɗ
in tana mai lumshe idanu da mannawa saitin zuciyrta. Rungumeta yay sannan ya kai zaune a kujer data ja masa baya. Dai-dai nan Fadwa ta shigo. K
oda suka kalla juna ita da Anaam sai kowa ya watsar da
ɗ
an uwansa. Sai da ta karaso ta zaunane Anaam
ɗ
in tace, “Barka da yamma”. A takaice itama Fadwa ta amsa da “Barka”. Sai kuma ta
ɗ
an saci kallon Shareff ta sakar masa murmushi. Murtani ya mayar mata ya
ɗ
auke kansa.
Anaam daba lura tai da su ba tana ta ƙoƙarin zubama kanta abinci, koda ta
ɗ
ago sai suka ha
ɗ
a ido itama da shi. Murmushi suka sakarma juna. Nanma ya kauda kansa batare da Fadwa ta gani ba dan itama ta maida hankalinta ga zuba nata abincin
ne. Yau ne kuma karon farko da Anaam ta fara girki a gidan, duk da dai tayisane da taimakon Aysha dan bata iya girke-girken Nigeria ba sai ƙalilan a ciki. Saukinma zuwa yanzu ta iya cin abubuwa da yawa ba kamar farkon zuwanta ba.
Gaba
ɗ
ayansu cin
abincin suke cike da nisha
ɗ
i, dan kowacce ta samu irin farin cikin da take buƙata daga mijinta. Wanda a nata wautan gani take itace
ɗ
aya ƙwalli ƙwal a zuciyarsa. Shiko cin abincin yake wani yanki na hankalinsa naga umarnin su Mommy, sai dai wani yanki naj
in matuƙar farin cikin ganin farin cikin matan nasa da har kowacce ta kasa
ɓ
oyewa. Koda suka kammala Fadwa bata wani jimaba tare da su tai musu sai da safe ta wuce zuciyarta cike da kishin mijinta. Anaam kuwa ta shiga tattare kayan waje guda. Falo suka kom
a ita dashi, ya zauna a 3sitter tare da jawota jikinsa....
Sai da ta bari sun shagala da kallo yana mai caku
ɗ
ata a yanda yaso sannan taja numfashi. “Yaya gobe zan koma gun aiki ko?”.
Tamkar saukar aradu yaji maganar amma sai ya danne. Yay
shiru kamar bai jita ba sai da ta ƙara maimaita masa tana
ɗ
agowa ta kallesa. Shanyayyun idanunsa ya zuba mata na wasu sakanni. sai kuma ya dan lumashe da ka
ɗ
a mata kai kawai. Ta sauke ajiyar zuciya tana mai hamdala ga UBANGIJI. “Nagode Yaya wlhy na zata za
kace a'a”.
“Humm”.
Kawai yace mata.
Tasan ya shaƙa dan haka tai shiru, ita dai tunda ya yarda zata koma ai Alhamdulillahi koma mi zaiyi mai sauƙine kuma. Saida ya kammala kallon labarai sannan suka mike. Ta fita domin zuwa tai shirin barci shi kuma
ya nufi bedroom
ɗ
insa bayan ya bata umarnin idan zata dawo tazo masa lipton. Ya mata hakane dan kartai tunanin ƙin dawowar. Kamarko ya sani batai niyyar dawowa ba. Amma babu yanda ta iya kodan son komawarta aiki salin alin tabi umarnin nasa.
Sai da
ta shafe kusan mintuna talatin sannan ta dawo cikin zumbulelen hijjab har kasa da cup na lipton. Rashin ganinsa a falo ya sata nufar bedroom
ɗ
insa kai tsaye. A bakin gado ta samesa yana ha
ɗ
a wasu takardu da laptap
ɗ
insa alamar kayan zuwa office yake tattar
awa. Ta ajiye cup din a bedside drawer dake gefensa.
“Jazakallahu khairan”.
Cikin jin da
ɗ
i ta amsa da “Amin ngd”.
“Kin rufe falon ko?”.
Hakan ya bata tabbacin nan
ɗ
in zata kwana dai, dan haka ta girgiza masa kanta.
“Okay ki rufe kawai
”.
Nan din ma kanta kawai ta jinjina cike da tsoro. Sai dai babu yanda zatai dole taje ta rufe
ɗ
in ta dawo. Ta samesa ya fara shan shayinsa. Ya nuna