Showing 165001 words to 168000 words out of 216641 words

Chapter 56 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

29

/>
ɗ

a da an miki wanda zai fi dacewa da mara lafiyan ai”.

        Banza Anaam tai mata, sai bayan wasu sakanni tace “Ayya” a taƙaice taja bakinta tai shiru.

    Matuƙa ran Shareff a

ɓ

ace yake dan har fuskarsa ta nuna hakan,

amma tsarinsa na ƙin yankema mutum hukunci cikin fushi ya sakashi yin shiru. Aysha ma kai kawai ta girgiza. dan ta fahimci inhar a haka Fadwa tace zata rayu a zaman aure lallai zata wahala. Domin fidda kishin mace ƙuru-ƙuru a ƙasar hausa tamkar gogama kant

a baƙin fenti ne ga mijin dama kowa, domin al'ummarmu kanyi hukunci da zahiri ne a kowanne al'amari musamman akan kishin gidan malam bahaushe. Aunty mimi kam murmushi kawai tai ta maida hankalinta ga Aysha.

Anaam dai kwanciyarta tai ta juya musu bay

a ma, a ranta tana ayyana saita koyama fadwa hankali wlhy, dan abinda taima aunty mimi ya matuƙar sosa mata zuciya. Aunty mimi suna hira ita da Aysha shi yana faman latsa waya fuskarsa a murtuke. Sai ya kasance ita ka

ɗ

aice shiru, sai kuma hakan ya sosa mat

a zuciya har ƙwalla na cika mata ido, kiran wayarta da akai ne ya kawo mata sassauci ta miƙe tabar

ɗ

akin. Anaam ta rakata da harara, amma sai gilashin idonta ya sirrantasu, juya kwanciyarta tai itama zuciyarta na tauna da ra

ɗ

a

ɗ

in abubuwa kala-kala, sai dai

taji sassauci a ranta a yanayin da Shareff

ɗ

in ya nuna

ɓ

acin ransa ga Fadwa kan abinda taima aunty mimi, tasan kuma bawai ya barta hakanan ba zasuyi mai dalili idan sun bar asibitin.

       Shigowar Dr Jamal ce ta saka fuskar Shareff sassautawa. Ya gaish

e da Aunty Mimi da juyawa kan Anaam da tambayarta ya jiki sannan suka gaisa da Fadwa da shigowarta kenan. Aysha ma gaidashi tayi. Jan hanunsa yay suka fita, kusan mintuna goma sha biyar sannan suka dawo. Batare daya zaunaba yacema Fadwa ta tashi su tafi da

re nayi.

    Fakar idon aunty Mimi yayi ya ranƙwafa kan Anaam ya sakar mata kiss. Zai ƙara na biyu dakai hanunsa saman ƙirjinta tai saurin buge hanun tana waro idanu waje harda ƴar zaburarta. Tsaye ya miƙe yana dariya, sai ko suka ha

ɗ

a ido da aunty Mimi

. Juyawa yay da sauri ya fice yana cigaba da dariyarsa.....

*_WASHE GARI_*.

           Sai wajen takwas yabar gidan zuwa asibiti batare da yabi takan Fadwa ba, tun da suka baro asibiti jiya suke tafka rigima da ita, dan kuwa ya mata tatas akan abinda

taima aunty mimi, ya kuma tabbatar mata inhar ta ƙara sai ya mata abinda bata ta

ɓ

a zato ko tsammani ba daga garesa.

Garga

ɗ

insa ya sakata kwana kuka, ta kira gwaggo halima kuma ta hanyar wayar mmn Abu data kira wayar cikin masu aikinsu aka ha

ɗ

ata da

maman, zayyane mata komai tayi, suka ha

ɗ

u sukaita zagin su aunty Mimi wai asiri ne ke cin Shareff

ɗ

in. Amma zata

ɗ

auka mataki ta saurareta.



  Ya iske Anaam

ɗ

in na toilet tare da Dr Bilkisu tanayi sit bath. Yana iya jin rakin da take zubawa daga nan,

ya girgiza kansa kawai da kaiwa zaune a bakin gadon yana murmushi. A haka Aysha ta shigo hanunta

ɗ

auke da flask

ɗ

in tea. Gaisheshi tayi, ya amsa yana kallon flask

ɗ

in.

     “Daga ina?”.

“Yaya gidan Dr Bilkisu mukaje amso ruwan zafi anan cikin asibitin”.

  Bai sake cewabkomai ba akan hakan. Itama saita ajiye flask

ɗ

in.

    “Kunyi barci dai babu wata matsala ko?”.

  “Eh Yaya. Ai da yake a magungunan nata kamar akwai masu saka barci harma makara tayi sallar asuba.”

       Bai samu damar bata amsa ba suk

a fito Anaam na tafiya da ƙyar. Suna ha

ɗ

a ido ta dalla masa harara dan duk wannan dai bala'in shine yaja mata ai. Shi dai kallonta kawai yake murshi na neman su

ɓ

uce masa, tana tafiya kamar wata ƴar kaciya. Doctor ce ta katsesa daga kallon nata. Ya

ɗ

auke ka

i suka gaisa. Baƴani ta ƙara masa na cewar zatama sallamesu amma sai zuwa anjima ka

ɗ

an dai haka akwai abinda zata

ɗ

an jira a kawo mata da zata bama Anaam

ɗ

in.

    A taƙaice ya mata godiya yana maida hankalinsa ga Anaam daketa faman sauke ajiyar zuciya da

ga kwancen da take ta juya masa baya. Tai musu sallama ta fice tana fa

ɗ

ama Aysha taba Anaam

ɗ

in abinci amma ta fara da tea mai zafi. Kamar jiya dai koda Aysha ta ha

ɗ

a abincin shine ya kar

ɓ

a. Cikin bada umarni yace ta tashi zaune. Taso sharesa, sai dai a ya

nda yay maganar ya tilastata tashi dole bakinta a sama. Yi yay kamar bai ganta ba. Ya miƙa mata shayin ta amsa kamar zata fasa ihu. Sai da ta gama shanye tea

ɗ

in tas sannan ya miƙa mata abincin, amma sai tace ta ƙoshi. Bai saurareta ba ya fara

ɗ

iba yakai b

akinta, ta kalesa kamar zatai kuka.

     “Nifa Yaya nace na kos...”.

  Ta kasa ƙarasawa saboda kallon daya wulla mata cikin tsakkiyar ido. Idanunta ta lumshe tsigar jikinta na tashi, dole ta bu

ɗ

e bakin ya zuba mata. A dai-dai nan Dr Jamal ya shigo. Da a

lama ma shigowarsa asibintin kenan. Sun gaisa ya tambayi mai jiki, bai jimaba ya fita yanama Shareff dariya da shaƙiyanci da ido. Bai dai kulasaba shi dai.

      Karfe kusan sha

ɗ

aya aka basu sallama. Zuwa lokacin yaje office

ɗ

in Dr Jamal ya dawo. Aysha

ta tattare kayansu shi kuma ya kama Anaam

ɗ

in da taso botsare, sai dai ya hana hakan ta hanyar tabbatar mata zai

ɗ

auketa. Dole ta nutsu tana tura masa baki. Yay murmushi kawai da sumbatar wuyanta. Mintsininsa tai ya dafe wajen yana

ɓ

ata fuska shima. Sai t

a saki dariya da masa gwalo.........



*

😝😜

Za'a koma filin wasa

🚴🏼

*

        

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO

_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040

727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

[11/15, 11:19 AM] Marsy

😘

: BABU SO

Chapter 62

.........A waje suka sami aunty Mimi tare da Dr Bilkisu. Khaleel ne yazo

ɗ

aukarta ita gida zata wuce. Anaam

ta shiga zazzame jikinta a nasa amma yaƙi sakinta har sai da ya sakata a mota. Ya ranƙwafo zai sumbaceta ta kauce tana fa

ɗ

in “Kai yaya wai bakajin kunyar aunty mimi”. 

   Kai ya ka

ɗ

a mata da lumshe idanunsa “Ƴar ka

ɗ

an”.

 “Kake jin kunyar tata?”. Ta

tambaya cikin sigar waro masa idanu. 

“Eh mana ba mamata bace. Ba buƙartar na

ɓ

oye mata muhimmancin autar mata ai”.

    Rufe fuskarta tai da tafukan hannayenta tana murmushi. “Ni dai babu ruwana”

  Murmushi yay da sumbatar kunenta. Ƙarasowar Aunty

Mimi wajen ya sakashi

ɗ

agowa. Sai lokacin takejin batare da Aunty mimi zasu tafi ba. Fuska ta kwabe da rokonsa zatabi aunty mimi ama yaki. Sai kawai ta kama hawaye.

   



Shiru babu mai magana a motar har suka iso gida. Har mai rake ta gani tana so a

mma ta gwammace tai haƙuri da tace ya tsaya ya siya mata. Itace ta fara fita a motar tun kafinma ya kashe, daga shi har Aysha suka bita da kallo. A ransa ya ayyana (Ni nasan maganinki yarinya).

  Aysha ce ta kwashi kayansu, a dai-dai lokacin Fadwa ta fi

to daga sashenta dama tana la

ɓ

e duk tana kallonsu tun shigowar motar gidan. Tayi ƙyau cikin kwalliya sai baza ƙamshi ake. Tai masa sannu da zuwa Aysha ta gaisheta. Itace ta taya Ayshan kwashe kayan zuwa sashen Anaam

ɗ

in. Sun sameta kwance cikin kujera ido

a rufe kamar mai barci, kuka take son tayi akan hanata bin aunty mimi amma yaƙi ya fito, shine tai luff a wajen zuciyarta na suya. Sallamarsu baisa ta bu

ɗ

e idanun nata ba, har sai da Fadwa tace mata ya jiki. Ciki-ciki ta amsa mata, Fadwan ta nuna kamar bat

a damuba ta sake mata addu'a sannan ta fice.

   Aysha datai tagumi ta girgiza kai kawai. Tashi tai ta fara gyaran sashen duk da bawani datti bane ba. Harta kammala da falo ta koma bedrooms Anaam na'a wajen kwance, Shareff kuma bai shigo ba. Ayshar ce ba

yan kammala aikin nata ta fito tace mata ta tashi taje tai wanka ga ruwa can ta ha

ɗ

a mata. Batare data tanka mata ba ta miƙe. “Ki fara shiga ruwan zafin kamar yanda doctor tace.”

  Kanta kawai ta jinjina mata tai shigewarta. Aysha ta bita da kallo cikin

tausayi, dan ita tausayi take bata, saboda ta fahimci abinda Anaam

ɗ

in ke gudu danta jigata a matuƙa a hanun Yaya Shareff

ɗ

in.

  Shigowarsa ce ta katse mata tunani, yabi falon da take bazama turare da kallo, sai dai baice komai ba yakai zaune.

   Bu

rner

ɗ

in Aysha ta ajiye da nufar kitchen, babu jimawa ta dawo

ɗ

auke da ruwan. Zata zuba a kofi ya kar

ɓ

a goran ruwan, murfin kawai ya bu

ɗ

e ya kafa kai. Bai ajiye ba sai da ya shanyesa tas, da alama ƙishin yakeji dama. Sai lokacin yace, “Tana ina?”.

  “Ta

na ciki yin wanka”.

Ƙ

ofar ya kalla na wasu ƴan sakanni, sai kuma ya miƙe. “Ki shirya zuwa anjima saina maidaki gida”.

  Da to ta amsa masa. Shi kuma ya shige corridor

ɗ

in bedrooms

ɗ

in Anaam. Tana faman ƙunƙunin ruwan da Aysha ta zuba mata na sit bath

yayi zafi da yawa ya shigo, cikin sauri ta juyo kuma a rikice dan babu komai a jikinta. Daburcewa tai gaba

ɗ

aya tama rasa ina zata saka hannu ta rufe, yi yay tamkar bai ganta ba, ya ƙaraso cikin toilet

ɗ

in. Ruwan da take sirkawa ya sakama hannu, ya

ɗ

ago y

ana kallonta. Juyar da kanta tai gefe da ƙara tsuke fuska. 

   “Humm” 

Kawai yace ya fara ƙara ruwan zafin. 

 “Yayi zafi fa da yawa”.

Ta fa

ɗ

a da sauri kamar zatai kuka. Dai-dai nan ya

ɗ

ago dan ya masa yanda yake buƙata, da sauri ta yunƙura zata

fice ya damƙota, ƙoƙarin ture hanunsa ta shigayi tana wani ciccijewa ita a dole bata wasa bace. A karon farko ya saki murmushi, hannun nata ya saki ya damƙe towel

ɗ

in, ta

ɗ

ago a matuƙar firgice tana kallonsa. Ido

ɗ

aya ya kashe mata da cije gefen lips

ɗ

ins

a shima, dole ta kauda kanta dan salon nasa saida tsigar jikinsa ta tashi. Matsota yay tare da ranƙwafowa bakinsa saitin kunnenta. 

   “Bakin ya mutu ne ƴammata?”.

Fuskarta ta sake kaudawa gefe da son ƙwace hanunta. Sai kawai jitai ya since towel

ɗ

in

nata. Ru

ɗ

ewa tai, tai ƙasa zata duƙe ya

ɗ

agata cak ya dire a ruwan zafin. Azabar data ratsata ta zafin ruwan ta sakata sakin ƙaramar ƙara mai kama da kukan shagwa

ɓ

a. Matso da fuskarsa yay gab da tata, saukar numfashinsa akan tata fuskar ya sata

ɗ

an bu

ɗ

e i

danunta dake rufe, dai-dai lips

ɗ

insa na sauka kan nata, sai kawai jikinta ya hau rawa. Ya cigaba da binta a wani salo daya saka jikinta saki lokaci guda, sai dai bai samu ha

ɗ

in kanta ba kamar yanda yake buƙata. Bai damu ba ya cigaba da sarrafata a hakan t

unda dai saƙonsa na isa kamar yanda yake buƙata. Nisan tafiyar ya sakata tuna azabar da tasha a daren shekaranjiya, ga garga

ɗ

in doctor na ta kiyaye har sai ciwonta ya warke. Kota warke

ɗ

in ba buƙata take ba balle yanzun. Laushin da ga

ɓɓ

ansa sukai ne ya bat

a damar janye jikinta, ta miƙe zumbur jikinta na

ɓ

ari. Bashi da za

ɓ

in daya wuce shima miƙewar, ta nane da bango tana girgiza masa kai ganin ya

ɗ

ago idanunsa da sukai matuƙar canja launi yana zuba mata.

   Hannayensa duk biyu ya dafe da bangon tana a tsa

kkiyarsa. Ƙasa tai da idanun nata da sauri tana ƙara damƙe towel

ɗ

in data fisga tun miƙewarta ta suturta jikinta. Ƙasa ya farayi da hanun damarsa a hankali har zuwa kan makunnar shower, sai saukar ruwa kawai taji a kansu a bazata harta

ɗ

an tsorata babu shi

ri ta

ɗ

ago, bazata iya jure kallon cikin idanunsa ba, dan wani irin al'amari daya girmi ƙwanyarta take hangowa a cikinsu da har suke neman sare ƙarfin gwiwarta, fa

ɗ

awa tai jikinsa kawai ko hakan zai bata nutsuwa. Haka yake buƙata dama, ya saki

ɗ

an murmushi

da na

ɗ

e hanunsa duk biyu a bayanta ya rungumeta ruwan na cigaba da sauka a kansu. Kusan a tare suka saki nannauyan numfashi, cikin dabara ya janye towel

ɗ

in da taketa faman riƙo yay ƙasa da shi, tsam ta matsesa dan bata buƙatar ya ganar mata jiki. Murmush

i mai ƙayatarwa ya sake saki da ƙara matsetan shima yana saki wasu zafafan ajiyar zuciya a jere....

    Gaba

ɗ

aya ya ƙulleta da kunya, tai wuff ta fara fitowa daga toilet

ɗ

in da alama bakin tsuwar dai ya mutu, sai dai ko gaban mirror bata kai ba shi

ma ya fito. Tana ƙoƙarin

ɗ

aukar hijjab dan tasa ya riƙesa, saman gado ya wurgasa tareda

ɗ

aura mata towel

ɗ

in hanunsa saman kai ya fara tsane mata jiƙaƙƙiyar sumarta. 

   “Har yanzu fushin ne dai baki huceba?”.

  Tayi kamar bata jisa ba, sai dai ta

ɗ

an

saci kallonsa ta gefen ido fuskarta a kwa

ɓ

e. 

  Ya

ɗ

an

ɗ

alle mata lips. “Nifa bana son shariya”.

Bakin ta dafe da janye hanunsa da towel dake saman kanta zata bar wajen. “Ni karka sake kulani, kuma matarka ta daina shigomin sashe ban son gulma. Kuje

can ku ƙarata kuma cinye kanku tsabar son kai”.

   Dariya sosai taso kufce masa, amma yay ƙoƙarin dakewa sai dai murmushinsa ya

ɗ

an bayyana. Shima ƙarasawa yay gaban mirror

ɗ

in inda takai zaune saman stool tana ƙoƙarin zuba mai a hanunta. Ta bayanta ya

ranƙwafa tare da

ɗ

aura kansa a wuyanta ya dafe duk hannayensa akan katakon mirror

ɗ

in. 

   “Mi matata kuma tayi? Ko zaki huce haushinnne a kanta. Fa

ɗ

amin, wai *_BABU SO! MIYA KAWO KISHI?_*”.

  Dakatawa tai daga shafa man datai niyyar farawa, ta

ɗ

ago

idanunta dake cikin gilashi suka ha

ɗ

a ido ta cikin mirror. Da sauri ta janye nata tana cuna baki gaba. “Yaya kaima kasan SO

ɗ

in da kishin. Da zaka rarrabe munma wlhy dana biyaka”.

    Murmushi ne ya sake su

ɓ

uce masa, yasa hannu ya kar

ɓ

e man hanunta ya

ajiye, sake ƙoƙarin

ɗ

auka tai ya riƙe hannun. Dole ta

ɗ

ago tana kallonsa, hakan ya bashi damar da yake buƙata, ya sarƙe idanunta a cikin nasa yanda ya tilasta mata tsaiwa suka kurama juna ido, kallon juna suke irin na tsakkiyar idon nan mai ratsa jinin jik

i da bargo ya sunce duk wani ƙwarin laka da jijiyoyi. A hankali lips

ɗ

insa suka fara motsawa...

    “Kin tabbatar idan na rarrabe mikin zaki biya ni?”.

  Da wani salon zamtowarta jiki a kasalance ta janye idanunta a slowly, shima janye nasan yay da w

ani salon lumshewa da bu

ɗ

ewa tare da miƙewa da ƙyau ya juyota suna fuskantar juna saboda kujerar na juyawa.

  “Yayaaaa!”.

Ta fa

ɗ

a a shagwa

ɓ

e.

 “Yayoo”.

   Ya bata amsa da sake ranƙwafowa akanta tamkar

ɗ

azun, banbancin kawai yanzu suna fuskantar

junane. Turashi ta

ɗ

an farayi amma ko gezau, sai ma hanun daya riƙe ya

ɗ

aura saman fuskarsa daga gefen kunne. “Idan kin isa kalla cikin idona ki maimaita abinda kika fa

ɗ

a”.

    “Ba buƙatar haka ai Yaya tunda nasan kaji. Aysha fa na gidan nan, kaima kum

a matarka nacan na jiranka”.

  “Uhmm Madam pretender ke kuma budurwa tace ko?”.

  “Hu'um nayi me da kai? Kamun tsufa”.

     “Yanda kikai dani daren shekaranjiya mana”.

   Janye hanunta tai da ƙoƙarin juyawa tana fa

ɗ

in, “Kai dai ka sani”.

  Y

anzu kam ƙaramar dariya ya saki mai fa

ɗ

i da miƙewa sosai akan ƙafafunsa. Yitai kamar bata jisa ba taci gaba da shafa manta yana kallonta kamar ya samu tv. Saukar kiran salla a kunnensu ya sakasa kallon agogon

ɗ

akin, ya

ɗ

an furzar da numfashi dan yasan sai

ya sake sabuwar alwala.

   Binsa tai da kallo ta gefen ido, yana shigewa ta ta

ɓ

e baki da miƙewa tana magana ƙasa-ƙasa. Kaya ta saka sauri-sauri kafin ya fito. Tayi ƙyau sosai dan ƙanan kaya sun zame mata jiki matuƙa, har takai komi ta ra

ɓ

ama

ɗ

an jikinta

sai ka ganta kamar ka sace. Kallo

ɗ

aya ya mata ya

ɗ

auke kansa, dan ya tabbata ya cigaba sunan alwalarsa karyayya again. Ita bama tasan yanai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login