Showing 171001 words to 174000 words out of 216641 words
/>
ganiba ai dole ka haƙura”.
Yana ƙoƙarin riƙota ta tura lips
ɗ
inta cikin
baki da sauri.. Idanunsa ya waro sosai yana
kallonta cikin langa
ɓ
e wuya. Ta fito da lips
ɗ
in
tana dariya da masa gwalo. “Sai kac
i abinci yanzu babu”.
“Ni ko? Yarinya zan rama ne”.
Dariyarta ta cigaba dayi ƙasa-ƙasa, shiko ya
ɗ
auka spoon
ɗ
in ya cigaba da cin aincinsa
fuskarsa da
ɗ
an murmushi.
“Nifa yaya karka cinye min abinci na”.
Idanunsa ya
ɗ
ago yana kallonta, sai kuma ya
ɗ
ibo abinci ya nufi bakinta, “Ba marowaci bane irinki ai hahh”.
Bakin ta bu
ɗ
e ba musu ya zuba mata, a
hankali ta shiga taunawa da fa
ɗ
in, “Nima ai
bana rowa”.
“Kika min yanzun?”.
“Baga abincina kana ci ba”.
Murmushi kawai yayi batare da yace komai
ba. Itama bata sake magana ba, ya cigaba da bata abincin shima yana ci. Suna gab da kammalawa wayarsa tai ring,
ɗ
auka yay ya duba, ganin Khaleel sai kawai ya
ɗ
aga. Bata san mi'akace masa a wayarba, sai gani tai ya miƙe da kama hanunta....
Da mamaki take
kallonsa zatai magana ya girgiza mata kansa. Baki ta
ɗ
an tura dan ita dai bata ƙoshi da abincin ba, sai dai babu yanda zatai dole ta bisa. Hango Khaleel jikin wata mota mai ƙyau fara tas jingine ya sata zare hanunta cikin nasa, bai ce komai ba har suka ƙar
aso. Ita ta fara gaida Khaleel
ɗ
in, ya amsa mata fuska da murmushi sannan ya maida hankalinsa ga Yayansa. Gaisheshi yay
da girmamawa. Ya amsa masa da kulawa. “Daga ina haka mazan fama?”.
Murmushin Khaleel ya fa
ɗ
a
ɗ
a dan yana son Yayan nasa ya kirasa da su
nan nan. Wani
ɗ
an ƙaramin gi! ya
ɗ
akko a gaban motar, ya dubi Anaam dake kallon motar da ita kanta an
na
ɗ
eta da zaren gi!. Sai kuma ya sake maida kallonsa ga Share"
ɗ
in da shima dai motar yake kallo. “Saƙone daga Abie. Abawa Granny”.
Idanu ta waro
matuƙa da kai hannunta duk biyu saman bakinta, sai kuma ta dubi Share" da shima murmushi ke shimfi
ɗ
e akan fuskarsa. Shine ya amsa ya bu
ɗ
e key na mota ya bayyana. Ai batama san sanda ta rungume Share" da fa
ɗ
in, “Wayyo Yaya da
ɗ
i zai kasheni”.
Rungumeta yay
shina da sakin dariya kamar yanda Khaleel shina ke dariyar. Ɗagowa tai ta amsa key
ɗ
in tana kallo, sai kuma ta
ɗ
agasa a saitin fuskar Share" tana ka
ɗ
a masa. Murmushi ya sake saki mai fa
ɗ
i da fa
ɗ
in, “ALLAH ya sakama Abie da alkairi Congratulations dear”.
D
a amin ta amsa, Khaleel ma ya amsa da
kallonta. “Congratulations Granny. Saura
kuma tukuyci na, k ko Yaya wazai bani?”. “Karka damu Yaya Khaleel, saika za
ɓ
a”. Ta
bashi amsa da shigewa motar da Share" ya bu
ɗ
e mata, daidai nan Fadwa ta fito hakama Aysha.
A tare suka ƙaraso wajen, Fadwa da gaba
ɗ
aya ranta ke'a jagule tun maganganun da Share" ya ya
ɓ
a mata ta dubi Khaleel fuska a tsuke. Kafinma tai magana ya nuna musu
motar ita da Aysha yana murmushi. “Ƙyautace daga Abie aka kawoma Anaam”.
“Woow!!” Aysh
a ta fa
ɗ
a cikin zaro ido da
shafa motar tana kallo, Fadwa kam mutuwar
tsaye tai. Dai-dai nan Share" da Anaam dake
cikin motar suka fito kowanne fuskarsa har
yanzu da murmushi. Khaleel ya miƙa mata
hannu, “Nifa a tafamin tukuycina”. Kafin tace komai Sh
are" dake danna
wayarsa ya miƙa masa, saka details
ɗ
inka”. “Woow da kyau babban yaya da gudu kuwa”. Yanda Yay
ɗ
in ya saka Anaam da Aysha
kwashewa da dariya. Shigar saƙo a wayarsa yasa bai tankasu ba, ya bu
ɗ
e da sauri, “What!”. Ya fa
ɗ
a yana
ɗ
ago kai da sa
uri ya kalli Share". “Yaya duk tukuyci?”.
Murmushi Share" yay da kallon Anaam,
“Idan tace a ƙara maka ma sai a ƙara maka
ai”. A salon da yay maganar da
ɗ
age mata gira
ya sakata rufe fuskarta da dukkan tafin
hanunta dan taji kunya. Matsota yay tare da
ranƙwafawa saitin kunenta. “Nima ina jiran
nawa tukuycin yanzun nan, inba hakaba a
gaban Khaleel zanyi.....”
Da sauri ta bu
ɗ
e idanunta... “Kayi mi?”.
Maimakon amsa sai ya nuna mata lips
ɗ
insa cikin kashe ido. Sarai tasan zaiyi
ɗ
in, amma sai ta kauda i
do da nufin cewa a'a. Akan Fadwa da sam bata san da wanzuwarta a
wajen ba ta saukesu. Sukaima juna kallon ido cikin ido, ita ta fara kauda idonta da sakin wani tattausan murmushi mai ma'anoni da yawa ta maido dubanta ga Share". Murmushi ta sakar masa
shima ta
ɗ
an saci kallon Aysha dake a mota hankalinta baya kansu, ta maida ga Khaleel, ganin shi
ɗ
in dai zaiga komai sai ta
ɗ
anyi jimm na tunani. “Yaya Khaleel kalla can”. Ta fa
ɗ
a da sauri tana mai
ɗ
ane Share" a bazata ta manne tausasan lips
ɗ
inta kan nasa
lips
ɗ
in.
Numfashinsa neman shi
ɗ
ewa yay saboda
rashin zaton hakan daga gareta. Baya ta nema
janyewa ya ƙara cafkesu da saka hannu biyu
saman ƙugunta ta zuba masa mintsini a gefen
ciki da janye jikinta kunya kamar ta nutse.. Khaleel daya waiga baiga k
omai ba ya juyo
da nufin hararar Anaam, ai babu shiri ya sake
maida kansa gefe da sauri yana dafe bakinsa
da sakin siririyar dariya. Aysha da bata san
mike faruwa ba ta fito a motar tana rungume
Anaam da fa
ɗ
in, “Wayyo blood motar nan ta
ha
ɗ
u wlhy ALL
AH yasa a kashe da kai”. Wani
bahagon tari ya sarƙe Fadwa, cikin sassarfa
kamar zata kife ƙasa dan sauri tabar wajen
hawaye masu azabar zafi na kufce mata. Gaba
ɗ
ayansu kallonsu suka maida gareta,
dan sai yanzu ma shi Share" yasan Fadwar
na'a waje
n. Cike da son basarwa itakam Anaam ta rungume Ayshar. “Thanks you blood, thanks you”. Shima dai gogan ya basar a binsa kamar komai bai faru ba, ya nunama Khaleel hanya alamar su shiga ciki idonsa akan Anaam. Anyi sa'a itama ta
ɗ
ago suka ha
ɗ
a ido. Baki ta
ɗ
an murgu
ɗ
a masa. Ya taune lips dinsa da sakin murmushi alamar azakizo hannu. Kafa
ɗ
a ta
ɗ
age masa da labe baki irin na i don't care taja hanun Aysha suka koma motar...
Da ƙyar Fadwa ta iya kai kanta sashenta
saboda jiri dake
ɗ
ibarta da lullu
ɓ
e ganinta
g
aba
ɗ
aya. “Subahanalillhi. Hajiya lafiya?”. Mmn Abu ta fa
ɗ
a da nufo Fadwa da sauri
dake neman zubewa ta tareta. Kuka ta sakar mata kamar wata karamar yarinya, maman Abu duk sai ta rikice. Kamata tai har bedroom. Tana son tambayarta mike faruwa tana jin ts
oro, dole ta fito ta barta cikin damuwa. Tadai san labarin kitse baya wuce ƙoƙi dan ta jima da fahimtar Fadwa na cikin jerin mata masu tsananin kishi. Gata da hali irin na
ɓ
oye abu a rai da idan bakai dogon nazari akanta ba saika
ɗ
auka kishiya cutarta take
musamman irin Anaam da bata iya
ɓ
oye abinda ke ranta. “ALLAH ya ƙyauta”. Ta fa
ɗ
a
da komawa kitchen ta cigaba da aikinta.....
Anaam kam da tuni sun koma ciki tana can cikin farin ciki tana waya da Mamie da Abie ta video call. Addu'a take zubama iyaye
n nata harda hawaye, yayinda suma suke kallonta murmushi shimfi
ɗ
e a fuskokinsu da tsananin ƙaunarta da tausayinta harma da alfahari da ita na kai mutuncinta gidan aurenta. Dan aunty mimi ta sanarma Mamie komai, hakama Mamie ta sanarma Abie, shiyyasa ya dan
ƙ
ara mata mota najin alfahari da ita akan riƙe tarbiyyar da sukai mata. Sai dai su kansu sun san sun kaita wani filin gwagwarmayar rayuwane na yankin kaddararta, amma sukanji sassauci da tunawa zumincin ALLAH suke son karfafawa insha ALLAHU sadaukarwarsu b
azata ta
ɓ
a zama a banza da wofi ba..
______________________________
Tafiyar dai Aysha bata yuwu a yau ba, dan tuni Share" ya fice gidan tare da Khaleel yin godiya ga Abie, Anaam kuma sai ta ƙara samun sauƙin jikinta insha ALLAH zai kaita. Sai da suka far
a biyawa ta o"ice yin wasu muhimman baƙi, ba wani dogon zama sukai ba sai zuwa monday idan ya dawo aiki.
Takardar da zai basu suje su duba kafin zaman ya nema ya rasa, cikin
ɗ
an dafe kai ya dubu Khaleel da Fharhan. “Inaga fa nama bar file
ɗ
in nan a gi
da wlhy, Khaleel saika koma
kenan dan dole ne mu basu suje su duba.” “Okay bara naje ai bawani nisa bane”.
“Okay ba damuwa, kafin ka isa zan kira su
ɗ
akko maka kawai”.
Kansa ya jinjina masa ya fice. Shi kuma ya
shiga ƙoƙarin kiran layin Fadwa. Harta t
sinke ba'a
ɗ
agaba, yay mata uzirin ko bata kusa ya sake kira, amma nan ma dai hakan, ya ƙara kira har sau uku sai aka koma danna masa number busy. Ransa ya sosu matuƙa, dan ya gane tana kan sani. Amma sai ya shanye kodan baƙin dake tare da shi ya maida aka
lar kiran ga Anaam. Gama wayarta da su Abie kenan kiran nashi ya shigo, bugu biyu ta
ɗ
auka har yanzu muryarta cike da farin ciki tai masa sallama. A hankali ya sauke ajiyar
zuciya, ya amsa mata.
“Har yanzu murnar motar ce?”.
“Humm Yaya bazaka ganeba”.
Murmushi yayi, “Okay idan na dawo ai sai ki
ganar dani, yanzu nidai nutsu na saki aiki”. “Okay” ta fa
ɗ
a kanta tsaye.
“Ki duba a study table
ɗ
ina, akwai wani file green a wajen ki
ɗ
aukama Khaleel zai zo ya amsa yanzun”.
“Tom”.
Ta duba a kurkusa inda
yace amma bataga
file
ɗ
in ba, sai dai kuma hankalinta ne kawai
bai kaiba saboda ya dannesa da wani book.
Ta shiga bin komai daki-daki da kallo tana
ɗ
an
ɗ
agawa harda bu
ɗ
e drawers
ɗ
in wajen.
Saukar idonta akan wani
ɗ
an akwati ya sata
nutsuwa tana kall
onsa, harta maida drawer
ɗ
in ta rufe sai kuma ta sake bu
ɗ
ewa ta ciro
akwatin. “Uhhm su Alhaji Yaya mm mi kuma
ake
ɓ
oyewa anan? Koma dai miye zuciyata na
son gani”.
Tana ƙoƙarin bu
ɗ
ewa kira ya shigo wayarta,
shine dan haka ta
ɗ
aga. Kafinma yay magana
tace “Yaya ban ganiba fa, inata nema kuma
tun
ɗ
azun”.
“Kamarya? Bayan nasan yana nan akusa-
kusa. Ki
ɗ
an
ɗ
aga kayan wajen Khaleel na waje yana jiranki amfani zanyi da shi”.
“Oh sorry kamarma gashi anan ka
ɗ
aura littafi akai”.
“Ok ki kai masa yana jir
anki”.
Koda ta kaima Khaleel littafin sashen ta sake dawowa. Dan zuciyarta naga akwatin nan haka kawai batare data san dalili ba. Kiciniyar bu
ɗ
ewa ta shigayi, da ƙyar ta dace ya bu
ɗ
u bayan ta ha
ɗ
a da ƴan dabaru. Da
littafi ta fara cin karo, ta
ɗ
an ju
jjuyashi tana ta
ɓ
e baki ta ajiye. Sai envelope brown babba. bu
ɗ
eta tai ta zaro albom na hotuna mai tudu sosai sai dai bai cika girma ba a tsaho. “Hotunan sirri ne kenan su Yaya aka
ɓ
oy....” ta kasa ƙarasa abinda ta faro. Ko'a magagin barci aka tasheta babu
gilashi a idonta aka nuna mata hoton babu gargada zata bada amsar itace. Hotone da taga irinsa yafi guda ashirin a gidansu. Hoton ne da aka
ɗ
auketa a ranar haihuwarta tun a asibiti. Tana rungume a hanun Yaya Share" Abie da aunty Mimi sun sakashi tsakkiya
suna leƙenta a hannunsa ya babbake ya hanasu gani. Da sauri ta koma na ƙasa, shi kuma a ranar sunanta ne ita da shi, na gaba itace da shi da Mamie da Abie da aunty Mimi. Ta cigaba da bu
ɗ
e albom
ɗ
in mamaki fal ranta dan ta kasa fahimtar ma'anarsa. Hotuna na
gaba sun kasance a gurare daban-daban. Wani wajen ita ka
ɗ
ai, wani ita da shi, wani har da su Abie. Ranar birthday
ɗ
inta na cika shekara
ɗ
aya. “Ya ALLAH” ta fa
ɗ
a tana cigaba da kallonsu daki- daki. Jikinta ya
ɗ
an fara rawa ganin hotunan da har tana a sheka
rar shiga primary, secondray, kai har jami'a ma akwai, bayan zuwa lokacin Share" baya tare da su. Duk wani hoton birthday
ɗ
inta akwaisa, hakama
hotunan bikin salla kona wani taron makaranta kona islamiyya duk akwai. Hoton ƙarshe da yay matuƙar bata ma
maki shine na ranar
ɗ
aurin aurensa da Fadwa, itama kuma ranar nata
ɗ
aurin auren da bata sani ba. Rubutun da yay a jikin hoton ya matuƙar firgitata..........
End of book
Leave a comment
C
Post
omments
No Comments posted yet
Co
ntact Us
Arewa Books Publishers WhatsApp: 09031774742
Email: arewabookspublishers@gmail.com
Navigation
Home About FAQ's
Social
Facebook Instagram
Legal
Privacy Policy Terms of Service
Copyright 2021, Arewa Books | ALL RIGHTS RESERVED | Powe
red by thinkcrypt.io[11/16, 2:25 PM] +234 703 462 8375: ........ *_Cikar burina shine ganin irin wannan ranar
tare da ke gimbiyar mata, kece sirrin ruhuna, nima
inajin ra
ɗ
a
ɗ
i fiye da wanda na gani a cikin ƙwayar
idanunki. I'm sorry! ranarki tana z
uwa_*.
Ta ha
ɗ
iye yawu da ƙyar, da sake maimata
karatun kamar mai bita, dan yayisa ne da yaren
maley ta tabbatar batayi kuskuren karantawa ba.
Zaune takai dan ƙafarta ta kasa
ɗ
aukarta. Ta
cigaba da zaro sauran abinda ke cikin akwatin.
Ak
wai kashi-kashi na ribbons
ɗ
inta, ta gane
hakanne saboda matuƙar son da takema wasu,
wasu kuwa ta gansu a hotunanta dake cikin albom
ɗ
in can tun tana yarinya. Sai wani
ɗ
an abunta mai
kamar kwalba cikinsa da taurari da wata suna
yawo, a tsaki
yarsu da alkur'ani a bu
ɗ
e, idan bata
manta ba Mamie ce ta bata shi as gi!
ɗ
in kammala
haddar alkur'anin ta, amma saita nemesa ta rasa a
daga baya duk da kuwa a side drawer na gadonta
yake. Har kuka tayi na rashinsa, kai tsaye kuma ta
zargi m
ai aikinsu ce ta fasa amma ta
ɓ
oye. Mamie
ce ta kashe wutar a lokacin ta sake saya mata wani
sai dai yasha banban da wannan
ɗ
in dan haka
taita mitar batason sa har sai da Abie ya shiga
zancen ya lallasheta. Ashe Yaya MM ne ya sacesa.
Ta ciga
ba da kallon abubuwa da dama nata, kuma
masu muhimmanci a gareta data nemesu ta rasa a
lokuta mabanbanta, wanda a iya tunaninta ta rasa
mai
ɗ
aukar mata su, duk da har su Amrah yaran
aunty mimi tasha zarga. Book
ɗ
in ta
ɗ
auka saboda
ji a ranta s
hima ya shafeta. A shafin farko sunanta
ne da rubutu kamar haka.
*_Juwairiyya Anaam! kece matar aurena kuma
uwar ƴaƴana da izinin UBANGIJINA. Ni ka
ɗ
ai aka
haifawa ke, zan kuma rayune domin ke insha
ALLAHU._*
Ta bu
ɗ
e shafi na biyu zuciya
rta na tsitstsinkewa.
_Da ace wani bawa nada damar tsara labarin
rayuwarsa da wanzuwarsa, zan tsara nawane
kawai domin ke ka
ɗ
ai a wannan duniyar. Ina
roƙon UBANGIJI ke
ɗ
in karki zama a cikin
ƙ
addarar abinda ALLAH bazai mallakamin ba,
zuci
yata bazata iya
ɗ
auka ba, ya rabbi ka zama
gatana akowane hali_.
Haka ta cigaba da karanta abubuwa daban
daban akan rayuwarta da tasa daya dinga
rubutawa tamkar labarin littafi. Mafi ƙololuwar
ru
ɗ
a tunaninta da saukar da hawayenta shine a
g
a
ɓ
ar da Mommy ta takura masa auren watanta.
Duk wani tashin hankalinsa ya zanashi da fargabar
karta su
ɓ
uce masa. Zuwanta Nigeria da sunan
hidimar ƙasa mafi girman sassauci dajin ƙwarin
gwiwar yin biyayya da cusa son Fadwa a ransa
matsayin sa
daukarwa ko UBANGIJI zai masa
tukuyci da samun Anaam. Kukanta ya ƙara ƙarfi
jin cewar ya kwanta jiyyane akan jin za'a aurama
waninsa ita ba shi ba, harda barazanar kamuwa da
ciwon hawan jini daya nema shafar lafiyarsa.
“Innalillahi...” ta shig
a ambata da kifewa jikin desk
ɗ
in nasa ta shiga raira kuka, wani al'amari mai
girma na ratsa dukkan magudana da jijiya ta
jikinta. Sai da tai kuka sosai harta gode ALLAH
kafin ta ƙarasa ganin wasu zane-zane da yayi
wanda duk fuskartace ya za
na, kai kace tana
tsayene a gabansa yay zanen. Da kyar ta miƙe ta
tattare komai ta maida masa yanda yake ta maida
a drawer
ɗ
in sannan ta fice jikinta a sa
ɓ
ule.
Aysha dake zaune a falo tana aikin nata na
tiktok data koya gun Fadwa ta bita da
kallo. Ganin
zata wuce bedroom batare data tanka mata ba ta
riƙo hanunta da sauri. Juyowa tai tana kallonta,
hawaye masu
ɗ
umi na sauka mata a kumatu, sai
kuma ta rungume Ayshan tana saki wani marayan
kuka da ita kanta bata gama tantance na
minene
ba.