Showing 33001 words to 36000 words out of 244674 words
zalika labarin ya shallakewa tunaninku. Nagode sosai duk wacce tabiya 300 ina tabbatar muku da cewa zata samu
cigaban labarin Laylerh Maleek. Gare ku mutanen dake zaune a Niger zaku iya tura katinku ga wannan number'n. +227 90899076)*
*CHAPTER 10*
Sako da ƙafarta cikin falon yayi dae dae da bu
ɗ
e ƙofar part
ɗ
insa da akayi.
Ganin haka ne
yasa tayi saurin komawa baya, cikin hanzari ta lafe ajikin
ɗ
an bangon da tasan wanda ke cikin falon bazae ganta ba.
Cikin isa da kuma izza yake takunsa, sanye yake cikin full shigar uniform
ɗ
insa na soldiers, wanda sukayi matuƙar yi masa kyau, kana su
ka bayyana zallan kwarjini da cikar halittarsa, yanayin yanda kayan sukayi matuƙar yi masa kyau ne yasa Laylerh da ta
ɗ
an
ɗ
ago kanta tana leƙensa ne ta kafeshi da idanunta, ganin shigar dake jikinsa ne yasata sakin baki da hanci tana kallonsa, tundaga kan
ƙ
afarsa dake sanye cikin wasu ha
ɗ
a
ɗɗ
un baƙaƙen takalma, sosai uniform
ɗ
in suka zauna ajikinsa, yayinda ya
ɗ
aura facing cap wanda yake shima na soldiers
ɗ
inne akansa, sanadin hakanne kuwa yasa rumfar facing cap
ɗ
in ya
ɗ
an rufe idanunsa, ƙawataccen sajen da
ke kwance akan fuskarsa ne ke wani irin shining, gefe guda kuwa red shining lips
ɗ
insa ne keta walwalali, wanda hakan shike ƙara ƙawata kyawun fuskarsa, tabbas Maleek kyakkyawane, kuma tsayayyen Namiji me
ɗ
auke da tarin kwarjini da kuma abubuwan burgewa.
Tabbas Batajin zata iya
ɗ
auke kanta daga kallon kyakkyawan Namiji na musamman irinsa, wanda zata iya rantsuwa cewa babu wani namijin da uniform
ɗ
in soldiers ya ta
ɓ
a kar
ɓ
ansa kamar sa.
Ɗ
an lumshe idanunta tayi tare da lasan siraran la
ɓɓ
anta, duk da cewar
basa kusa da juna amma gaba
ɗ
aya ƙamshin dadda
ɗ
an turarensa ya cika falon, har takai ga ya ziyarci hancinta, numfashin dake
ɗ
auke da dadda
ɗ
an ƙamshin turarensa ta shaƙa, tare da lumshe idanunta, acikin jiki da zuciyarta takejin wani abu nayi mata yawo, ka
mar yanda jini ke gudana ajikinta haka takejin wani abu na musamman adangane dashi, ganin ya nufi dining area ne yasa ta
ɗ
auke idanunta akansa, har zuwa lokacin kuwa bata rufe bakinta dake a wangale ba, kwarjini da tsantsar ha
ɗ
uwarsa ne suka mamaye zuciya
da gangar jikinta, wanda hakan ya haifar mata da wani irin zazzafan shauƙi me ratsa gangar jiki.
Sake sakin ajiyar zuciya tayi akaro na barkatai, yayinda tayi imani cewa ganinsa da tayi ne sanadiyar rugurgujewan nutsuwarta.
Ɗ
an ƙara leƙa dinning area'n
ɗ
in tayi, wanda tuni har ya ƙarasa ya zauna, yayinda ya bawa cikin falon baya, gefe guda kuwa su Abbu ne zaune,ciki kuwa harda Alhaji Ahmad Rufa'e wanda saboda wani babban dalili ya kashe zuwansa Kaduna da zaiyi yau
ɗ
in.
Hannu tasa ta gyara hijab
ɗ
in ji
kinta, tare da ƙoƙarin samawa kanta nutsuwa.
Cikin yanayin sanyi ta fito daga inda ta
ɓ
oye, tare da ƙarasowa cikin falon, kaitsaye dinning area
ɗ
in ta nufa.
Abbu na ganinta ya saki murmushi cikin kulawa yace.
"Good Morning Laylatu."
(Laylatu shine
sunan da Abbu ke ƙiranta idan yana cikin yanayin nisha
ɗ
i.) Ɗan murmushin daya bayyana kyawawan haƙoranta tayi, cikin yanayin ta na sanyi tace.
"Am sorry Abbu Good Morning!."
Murmushi Abbu yayi tare da cewa. "Morning my daughter, ya jikin na
ki?."
"Da sauƙi sosai." Tafa
ɗ
a tana me gyara zaman school bag
ɗ
in dake goye abayanta.
Kallonta ta mayar ga Alhaji Ahmad Rufa'e, cikin girmamawa tace.
"Abba Ina kwana."
Murmushi Alhaji Ahmad
ɗ
in yayi, kasancewar tana kusa dashi yasashi
ɗ
an dafa kan
ta, cike da kulawa yace.
"Lafiya ƙalau Laylerh, ya jikin naki?."
Murmushi tayi tare da cewa.
"Da sauƙi."
Kai Alhaji Ahmad
ɗ
in ya jinjina tare da cewa.
"Allah Yaƙara sauƙi!."
Da "Ameen." Ta amsa tare da
ɗ
ago kanta,
ɗ
an satan kallon inda Najeeb ya
ke tayi, kasancewar kallonta yake yasa idanunsu fa
ɗ
awa cikin na juna, da sauri tayi ƙasa da idanunta, hannayenta ta ha
ɗ
e waje
ɗ
aya tare da soma wasa da ƴan yatsunta, samun kanta tayi cikin wani irin yanayi, bakinta ta
ɗ
an turo gaba ashagwa
ɓ
e tace. "Ina Kw
ana."
Bai amsa mata ba saima cigaba da kallonta da yayi, baƙaramin kyau ƙananan la
ɓɓ
anta sukayi masa ba, musamman ma da tana maganan, wani irin hot feeling
ɗ
inta yaji na ratsa duk jikinsa, lumshe idanunsa yayi tare da
ɗ
an lashe lips
ɗ
insa, shika
ɗ
ai ya
san me yakeji agame da Laylerh'n, lallai Laylerh macece wanda da kalma
ɗ
aya kawai zata iya haukata nutsuwa da hankalin lafiyayyen
ɗ
a Namiji.
Jin bai amsata bane yasa ta
ɗ
an murga
ɗ
a baki, cikin ranta tace.
"Dan kasamu ma angaisheka, bazan sake gaisheka b
a to."
"Me yasa bazaki sake gaisheni ba to?."
Ya fa
ɗ
a yana me yawo da idanunsa akanta.
Kyawawan idanunta ta
ɗ
an zaro waje, domin a iya saninta ita da zuciyarta ne ka
ɗ
ai suke maganan, saboda haka bata tunanin cewa wani zaiji ta.
Kansa ya jinjina t
are da
ɗ
age mata giransa
ɗ
aya alaman "Kina mamaki ne?."
Ƙ
asa tayi da kanta dan batasan me zata ce masa ba, sauƙe idanunta tayi akan ƙafafun M.JAY wanda suke sanye cikin baƙaƙen takalma, tabbas tana kwa
ɗ
ayi da kuma son sake
ɗ
aura idanunta akansa,
ɗ
an
ɗ
ago kanta tayi tare da kai dubanta inda yake zaune, yayinda ya duƙar da kansa ƙasa yana me latsa wayarsa dake riƙe ahannunsa, saboda facing cap
ɗ
in dake kansa ne yasa bata iya ganin full face
ɗ
insa.
Yatsun hannunta ta cigaba da caku
ɗ
awa waje
ɗ
aya, ahanka
li ta soma mamul mamul da bakinta, abun dake cikin zuciyarta shi take ƙoƙarin furtawa amma gaba
ɗ
aya la
ɓɓ
anta sunyi mata nauyi, ƙirji da kuma zuciyarta ne ke bugawa, hakanan ta samu kanta da rasa duk wani ƙwarin guiwarta.
Ɗ
an rumtse idanunta tayi, tare d
a soma ƙoƙarin bawa zuciyarta confidence, kamar yanda bakinta ke rawa haka ma abun da takeson fa
ɗ
i
ɗ
in ke neman ƙwace mata.
Cikin sassanyar muryarta dake cracking tace.
"Gud Morning Ya... M....JAY....!" Tafa
ɗ
a cikin dauriya tare da fisgo maganan nata
.
Sauƙan muryar ta acikin kunnuwansa ne yasa shi lumshe idanunsa dake abu
ɗ
e tare da tsaida dukkan abun da yakeyi, fararen teeth
ɗ
insa yasa tare da
ɗ
an cizon la
ɓɓ
ansa.
Wani irin abune yaji ya tsaya a ƙirjinsa, wanda hakan yasashi kasa
ɗ
ago kansa, ha
kanan yaji komai na ƙoƙarin ƙwace masa.
Jin shiru bai amsa ta bane, yasa taji gaba
ɗ
aya jikinta yayi wani iri, lokaci
ɗ
aya taji rauni na ƙoƙarin maye duk kan sassan jikinta, idanunta dake alumshe ne suka ciko da ƙwalla.
Batare da ta yarda ta sake kai ida
nunta garesa ba, ta ja
ɗ
aya daga cikin kujerun falon ta zauna.
Najeeb ne ya
ɗ
ago kansa tare da kallon Maleek
ɗ
in, na ƴan wasu sakanni, dawo da kallonsa ga Laylerh yayi, wacce ta duƙar da kanta ƙasa, har yanzu wasa take da yatsun hannunta, yayinda idanun
ta ke cike da ƙwalla, duk da cewar bata yarda ta
ɗ
ago kanta kowa ya ga hakan ba.
Tsura mata ido yayi, lokaci
ɗ
aya yaji ba da
ɗ
i acikin ransa.
Plate
ɗ
in soyayyan dankali da ketchup
ɗ
in dake gabansa ya tura mata, cikin wani irin yanayin dake bayyana zallar
abun dake cikin zuciyarsa yace.
"7:30 am ya kusa, kiyi sauri idan bahaka ba zakiyi latti!."
Jin abun daya fa
ɗ
ane yasa ta
ɗ
an
ɗ
ago kai ta saci kallonsa, lokaci
ɗ
aya ta soma ƙoƙarin shanye hawayen dake kwance acikin idonta, saidai duk yanda zata kai ga
ɓ
oye hawayen nata dole idan mutum ya kalleta saiya gane.
Sanin haka yasa bata yarda ta ha
ɗ
a idanu da Najeeb
ɗ
in ba, bakuma zata iya ƙauracewa tayin abincinsa da yayi mata ba, domin gaba
ɗ
aya zuciyarta tayi rauni, haka zalika tunaninta na ƙoƙarin tafiya ne
wani waje daban.
A al'adarta bata fiye cin abinci da spoon ba hakan yasa ta sanya hannunta asanyaye ta soma cin abincin.
Lumshe idanu Najeeb yayi haka yakejin kaman ya sata ajikinsa ya bata abincin abaki, wani irin shauƙinta yakeji.
Maleek da haryanzu
kansa ke ƙasa miƙewa tsaye yayi, batare daya sanya ko loman abincin dake gabansa abakinsa ba, ya soma ƙoƙarin barin dining area'n.
Hakanne yasa Abbu dasu Najeeb
ɗ
agowa duka suka kalleshi.
Cikin yanayin mamaki Abbu Jaheed yace.
"Aa Maleek ina zakaje kuma
bayan bakaci abincin ba?."
Tsayawa daga tafiyan da yakeyi yayi, batare daya juyo ya kalli kowannensu ba yace.
"Naƙoshi."
Baijira me Abbun zaice ba yasa kai ya bar wajen, kaitsaye ya nufi
ɗ
akinsa.
Da idanu duk su Abbun suka bishi, banda Laylerh wanda
takasa
ɗ
ago kanta.
Kai Kawai Abbu ya girgiza tare da cigaba da cin abincinsa.
Tanajin motsin rufe ƙofarsa alaman ya shiga part
ɗ
insa ne, ta ture plate din abincin dake gabanta, tare da miƙewa tsaye school bag
ɗ
inta ta
ɗ
auka ta rataya.
Abbu ne ya
ɗ
ago k
ai ya dubeta, cikin kulawa yace.
"Kema kin ƙoshi ko?."
Kai ta jinjina masa alaman "Eh." Kallon plate
ɗ
in abincin nata Abbu yayi wanda ko rabin rabi bataci ba.
Kansa kawai ya girgiza tare da
ɗ
an sakin mumushi, dama yasan hakan zata faru, ya jim
a da fahimtar cewa LAYLERH da MALEEK abu
ɗ
aya ne, zuciya da ruhinsu duk iri
ɗ
aya ne. Gyara zamansa yayi kana yace. "Kije driver ya kaiki."
Kamar daman jiran hakan take cikin sauri tace "To." ahanzarce ta juya ta nufi hanyar fita daga falon.
Miƙewa Naj
eeb yayi cikin kulawa yace.
"Nima fita zanyi zan sauƙeta amakarantar idan yaso sai driver ya
ɗ
auko ta."
Jinjina masa kai su Abbu sukayi tare da ci gaba da cin abincinsu.
M.Jay
Yana shiga part
ɗ
in nasa kaitsaye bedroom
ɗ
insa ya wuce.
Maida ƙofar yayi
ya rufe, ahankali ya ƙarasa jikin window'n dake cikin
ɗ
akin nasa, wanda daga nan wajen kana iya hango duk abun da ke faruwa a compound
ɗ
in gidan.
Idanunsa wanda suka sanja launi daga farare zuwa jajaye ya ware, tare da fesar da wani irin numfashi me zafi
, duka hannayensa biyu ya zura acikin aljihun wandonsa, tare da maida ganinsa zuwa ga compound
ɗ
in gidan, daidai lokacin ne kuma Laylerh ta fito.
Najeeb na biye da ita abaya.
Ganin Laylerh da Najeeb ne ya sashi dunƙule hannunsa dake cikin aljihun wando
nsa.
Idanu ya tsurawa Laylerh'n, yanajin abubuwa da yawa na yawo acikin jikinsa, tabbas LAYLERH ƙaddarar sa ce, wacce akullum akuma koda yaushe take yawo acikin jininsa, ako da yaushe akuma kowacce rana wani abu na SIRRI daya
ɓ
oye ƙoƙarin bayyanar da ka
nsa yake, tabbas yanaji ajikinsa cewa acikin BIYU za ayi ƊAYA.
Laylerh da jin takun mutum abayanta yasata juyawa, ganin Najeeb agab da ita ne yasa ta
ɗ
an tsaya tare da matsawa gefe, kana ta sadda kanta ƙasa.
Wucewa gaba yayi tare da cewa. "Kibiyoni
mota na sauƙeki a school."
Bin bayansa tayi da ido har ya ƙarasa jikin motarsa.
Sai alokocin ta lura da shigan dake jikinsa, na wani ha
ɗ
a
ɗɗ
en yadi me kalan coffee wanda hakan yasa farar fatarsa bayayyana, duk da cewa ma bashi da haske sosai, saidai kum
a white colour
ɗ
insa is a natural.
Ayanayin da takejin kanta aciki yasa bata tunanin zata iya yi masa musu, asanyaye ta nufi wajen da motar tasa take.
Murfin motar ta bu
ɗ
e, nan gefen me zaman banza ta shiga tare da jawo murfin motar ta rufe.
Ƙ
amshin tu
rarensa daya cika motar ne yasata lumshe idanunta, tare da kwantar da kanta ajikin kujeran da take kai.
Key Najeeb yayiwa motar yayinda me gadi ya wangale musu gate
ɗ
in gidan suka fice.
Ganin ficewarsu daga gidan ne ya sashi juya baya, dan yaga komai da
ya faru.
Wani irin abu me
ɗ
acine yaji ya ziyarci maƙoshinsa, yayinda har yanzu hannayensa ke dunƙule.
Hakanan yakejin zuciyarsa na tafasa, lokaci
ɗ
aya mood
ɗ
insa ya sauya, idanunsa ne suka sakeyin ja. Cikin wani irin yanayi haka ya nufi hanyar fita da
ga
ɗ
akin.
Koda ya fito compound
ɗ
in gidan ganinsa da full uniform yasa duk sojojinsa shiga hayyacinsu, yana shiga mota kuwa suma suka shiga tasu motar.
Yanayin yanda Abdoul yaga fuskar ogan nasu a murtuƙe ne yasashi jan motar a 360 suka fice daga cikin
gidan, domin haka nan Abdul ya saba matuƙar yaga ran Captain
ɗ
in a
ɓ
ace to yasan abun zai iya shafansa matuƙar yayi tuƙi ahankali.
Gudu suke shararawa sosai akan titin hakanne yasa cutie
ɗ
insa dake bacci ta tashi, ganinsa da tayi ne yasa ta hayewa saman j
ikinsa.
Ɗ
ago idanunsa da suka yi jajur yayi batare daya kalli cutie
ɗ
in nasa ba ya hanka
ɗ
ata gefe har saida ta buge da murfin motar, wani ƴar siririn ƙara ta saki tare da fa
ɗ
uwa awajen.
Jin kukan magen ne yasa Abdul ƙara gudun motar, saboda yasan ba abu
me sauƙi bane zaisa Captain ya yi wurgi da magensa, yasan M.J
ɗ
in sarai kwata kwata bai iya
ɓ
acin rai da hasala ba.
Ɓ
angaren Laylerh kuwa tun da suka kama hanyar makarantar koda sau
ɗ
aya ne bata bu
ɗ
e idanunta ba, gaba
ɗ
aya zuciyarta tayi nisa awajen tu
nanin Maleek.
Batasan meyasa take yawan jin rauni da kasala akan duk lamarin daya shafesa ba.
A
ɓ
angaren Najeeb ma kuwa hakanne ya kasance kamar yanda zuciyarta tayi nisa atunanin wani abu daban, haka shima tasa zuciyar, saidai tunanin nasu ya kasance ma
banbantan juna, saboda izuwa yanzu tunaninsa ya fara karkata ga abun da zuciyarsa ke raya masa akan Laylerh'n.
Ahaka suka ƙaraso bakin tamfatsetsen gate
ɗ
in makarantar tasu.
Jin motar ta tsaya ne yasa ta bude idanunta ganin sun iso bakin makarantar ne ya
sa ta bu
ɗ
e murfin motar ta fita.
Sam manta da cewar Najeeb
ɗ
inne ya kawota shiyasa ko waiwayowa batayi ta masa godiya ba.
Idanunsa ya zuba mata harta shige cikin makarantar.
Wani murmushi me
ɗ
auke da ma'anoni daban daban yayi, tabbas ya hango abubuwa da
yawa acikin idanun Laylerh, abu mafi girma daya gani acikin idanun nata kuwa shine RAUNI lallai dole da wannan raunin nata zaiyi amfani wajen biyan buƙata da kuma isar da shawarar zuciyarsa.
Cike da yiwa kansa fatan samun nasara yayiwa motarsa key kaitsa
ye yabar arean makarantar.
Laylerh.
Gaba
ɗ
aya yau haka ta ƙare wuninta acikin school
ɗ
in cikin rashin jin da
ɗ
in yanayin, abun da yafi damunta ma shine yanda take yawan jin fa
ɗ
uwar gaba.
Duk yanda Teemah taso jan Laylerh'n ajiki hakan baisamu ba, dole
ta ƙyaleta, dan yanayin damuwa ya bayyana ƙarara akan fuskarta.
Haka Teemah taje tayiyo tsokanar ta aka biyota har cikin aji aka dinga dambe da ita, yayinda ta kafe kai da fata cewar itace me gaskiya bayan kuma itace da tsokana, Laylerh kam kallonsu kawai
takeyi, dan idan da sabo ta saba da neman fa
ɗ
an Teemah kuma bata taro daidai da ita ƴan SS 3 take tsokanowa suzo ayitayi da ita gashi sam bakinta baya ta
ɓ
a mutuwa koda kuwa za a dakata, to awannan karan
ɗ
in ma dai Teemah taji ajikinta, saida waƴanda ta ts
okano
ɗ
in suka gaji da fa
ɗ
an dan kansu suka tafi, kasancewar bakin Teemah'n kwata kwata yaƙi mutuwa.
Koda aka tashesu daga makarantar atare suka jero su dukansu suka fito bakin makarantar, Teemah sai masifa takewa Laylerh wae ae tana gani akazo har aji
akaci zalinta bata kula ba, ita dai batace mata komai ba, dan tasan koda ma tafa
ɗ
a Teemah bazata ta
ɓ
a sanja halinta ba.
Driver'n Abbu ne yafara zuwa
ɗ
aukar
Laylerh, kafun itama Teemah daga baya akazo aka
ɗ
auketa.
Har sukayi nisa a tafiyar tasu ta ka
sa daidaita nutsuwarta, still haka takejin heart
ɗ
inta na bugawa da sauri. kwantar da bayanta tayi ajikin kujeran motar tare da
ɗ
an lumshe idanunta, yayinda take saƙa abubuwa da yawa acikin ranta.
Ahaka har suka iso gida.
Tana fita a motar kaitsaye
ɗ
aki
nta ta wuce, yanayin yanda ake
ɗ
an busa sassanyar isaka agarin ne yasa koda ta cire uniform
ɗ
inta, wani kakkauran doguwar riga ta saka, yunwa takeji sosai shiyasa kaitsaye ta nufi kitchine dan samawa kanta abun da zataci.
Momy.
Zaune take abakin gado y
ayinda gaba
ɗ
aya fari'a da kuma annurin fuskarta suka