Showing 69001 words to 72000 words out of 244674 words
Najeeb ba makawa sae a
nyisa. Idanunta da suka ciko da ƙwalla ta lumshe, tare kuma da sauƙe kanta ƙasa, jitayi komae ya fita daga ranta, yayinda lokaci
ɗ
aya taji yunwan da takeji dinma ya tafi, zallan yanayin damuwa ne ya bayyana ƙarara akan fuskar ta, cikin sanyin jikin daya zi
yarceta lokaci
ɗ
aya ta juya cikin hanzari ta nufi
ɗ
akinta, kwata kwata batama yarda kowa yaganta ba. Ahankali ta maida ƙofar ta rufe tare da sulalewa ta zauna a bakin ƙofar, idanunta dake cike fal da ƙwalla ta lumshe, wanda hakanne kuma ya bawa haway
en dake cikin idanun nata daman gangarowa bisa kan kuncinta, akaro na barkatae kenan da takejin zuciyarta na karyewa, Rauni da kuma matsanancin damuwa su suka maye duk wani gurbin nutsuwarta, haka takejin wani sabon shauƙi ha
ɗ
i da zallar begensa na game z
uciyarta, haƙiƙa wannan shine karona farko da takeji ajikinta cewa lallai aure zai rabata dashi, za kuma tayi nesa dashi, zata daina ganinsa, zata daena ganin kyawawan idanunsa, kyawawan lips
ɗ
insa, dama yanayin tsarin tafiyarsa, kwarjini da kuma zallar ƙa
mshinsa dake narkar mata da zuciya.
wanda kuma tayi imani cewa masifaffen kewarsa zai iya daƙushe duk wani farincikin rayuwarta, tabbas rashin M.Jay
ɗ
in wata babbar nakasa ce dake ƙoƙarin kutso kae cikin rayuwarta.
Ahankali ta bu
ɗ
e idanunta dake alumshe,
wanda sanadin hakanne kuwa yasa wasu sabin hawaye suka silalo daga cikin idanun nata, so take tayi kuka sosai, so take ta fa
ɗ
i sirri da kuma gaskiar abun dake
ɓ
oye acikin rai da zuciyarta, tabbas ayau akuma yanzu ta gamsarwa kanta cewar lallai abun da tak
eji dangane dashi So ne, irin kuma soyayyar nan mai matuƙar ƙuna dakuma azabtar da zuciya, lokaci
ɗ
aya taji gaba
ɗ
aya hankali da nutsuwarta sun tafi izuwa garesa, yayinda idanunta kuma suka cika da so ha
ɗ
i da tsumayin ganinsa.
Jin yanda hawaye ke sauƙa a
kan ƙuncinta ne yasa asanyaye tayi ƙasa da idanunta, hakanne kuma ya bata damar sauƙe ganinta akan ƴar yatsarta dake sanye da zoben da Najeeb
ɗ
in ya saka mata adaren jiya,
ɗ
auke kai daga kallon zoben tayi, saboda akaron farko kenan da taji wani abu dangane
da zoben ya daki zuciyarta, batajin zata iya barin zoben ahannunta, hakan yasa ahankali ta zareshi daga cikin ƴatsarta, wata irin sassanyar ajiyar zuciya ta sauƙe, tare da
ɗ
an kwantar da kanta ajikin bango, haƙiƙa so take tasamu nutsuwa daga abun dake su
kar zuciyarta, so take ta sashi acikin idanunta domin sosai ta riga da ta kwa
ɗ
aitu dason ganinsa, wanda har hakan yasa takejin kaman tayi tsuntsuwa zuwa
ɗ
akinsa, dan tayi imani cewa ganinsa ne ka
ɗ
ai zai iya sama mata nutsuwa.
Maleek.
Ahankali y
ake bu
ɗ
e sleeping eyes dinsa da sukayi masa nauyi kana kuma suka ƙanƙance, dishi dishin da yake gani acikin su ne ya sashi maida idanun nasa ya rufe, domin haka yake ganin kamar ginin
ɗ
akin zai fa
ɗ
o masa, kasancewar har zuwa yanzu mayen cocaine
ɗ
in bai sa
keshi ba, dan haka yakejin gaba
ɗ
aya jikinsa yayi weak, ga kuma wani irin fitinannen kasala ha
ɗ
i da ciwon kai da suka dirar masa lokaci
ɗ
aya.
Hannu yasa ya
ɗ
an dafe kansa dake yi masa ciwo kaman zai rabe biyu.
still idanunsa dake amarairaice ya bu
ɗ
e tar
e da sauƙe ganinsa akan babban agogon bangon dake rataye a
ɗ
akin.
9:30 am daidai agogon dake saƙale ya nuna masa,
ɗ
an cije la
ɓɓ
ansa yayi saboda sam baiso cocaine din ya wahalar dashi har haka ba.
Ahankali ya
ɗ
an motsa jikinsa tare da soma ƙoƙarin
ɗ
aga k
ansa da yakejin yayi masa nauyi sosai, wanda kuma yasan hakan bai rasa na saba da overdose na cocaine din da yayi,
ɗ
an jingina bayansa da jikin gadon yayi tare da sakin ajiyar zuciya, har yanzu ganin duniyar yake tana
ɗ
an jujjuya masa, wanda ko sallan asub
a ma da ƙyar ya iya tashi yayi, tun da yayi sallan kuwa ya koma bacci me kama da zallar maye bai tashi ba kuma sai yanzu.
Lumshe fitinannun idanunsa yayi, domin kuwa har zuwa yanzu itace acikin tunani da kuma zuciyarsa, baisan meyasa ba lokuta da dama hak
a yakejin kamar ana hura masa wuta acikin zuciyarsa, wanda har hakan yasa shi fara tunanin cewa abun da yakeji din naneman fin ƙarfin tunaninsa, yanayin yanda zuciyarsa ke harbawa, haka dukkan ga
ɓɓ
an jikinsa ke azabtuwa da sauyayyar ƙaddaran dake neman kut
so kai cikin rayuwarsa, la
ɓɓ
ansa ya
ɗ
an cija da ƙarfi, domin har yanzu yakasa mantawa da moment
ɗ
in da ya gansu aciki ita da Najeeb din, kunan da yakeji azuciyarsa ne ya sashi ware idanunsa da sukayi ja, tare dasa hannu ya dafe daidai saitin ƙirjinsa dake
yi masa ƙuna. Haƙiƙa
"Ƙaddara" itace abu mafi girma da suka taso suka samu kansu suna rayuwa acikinta, tun daga kan yarinta kuwa har zuwa girmansu, tabbas kowani bawa tare da ƙaddaransa yake tafiya me kyau ko akasinta, saidai ako yaushe wasu zuciyoyin su
kan zama masu rauni wajen gaza
ɗ
aukar ƙaddaransu, abune da yake abayyane cewar wata ƙaddaran takanzo da sauyaye kala kala, wani lokaci takan zo da farinciki, wani lokaci kuwa ta kanzo da sa
ɓ
anin haka, tabbas yayarda cewa acikin ƙaddaransa aka sako masa Lay
lerh, wanda tazama itace damuwa da kuma dukkan rauninsa, tabbas yau ce rana ta farko da yaji cewar da yana da dama da kuma iko, to da ya sauya ƙaddaransa daga mummuna izuwa kyakkyawa, ya kuma goge sunan Laylerh dake rubuce acikin ƙirjinsa.
Sake rumtse id
anunsa yayi ƙam sakamakon yanda yaji zuciyarsa na bugawa akai akai.
Sanin da yayi cewa yawan tunani bazai amfanesa da komai bane yasa, ahankali ya zuro da fararen ƙafafunsa ƙasa, tare da soma yunƙurin miƙewa tsaye, jin da yayi ƙafafun nasa na neman gaza
ɗ
aukarsa ne ya sashi dafe bango, tare da sanya hannayensa ya murza sexy eyes dinsa da har yanzu suke ganin komai dishi dishi.
Cije red lips
ɗ
insa yayi kana cikin dauriya ya tsaya akan ƙafafunsa da suke
ɗ
anyi masa zafi, ƙoƙarin shanye duk wani abu da yakej
i yayi, kaitsaye ya wuce toilet, saboda so yake ya
ɗ
an watsa ruwa ajikinsa.
Koda ya ƙarasa cikin bathroom
ɗ
in da kansa ya ha
ɗ
awa kansa ruwan wanka acikin babban jakuzzie.
Kayan dake jikinsa ya cire ha
ɗ
e da shiga cikin jakuzzie'n ya kwanta, akasalance ya
ɗ
anyi rolling eyes
ɗ
insa tare da sakin sassanyar ajiyar zuciya.
Wata irin nutsuwa ya samu saboda yanda dadda
ɗ
an
ɗ
umin ruwan dake cikin jakuzzie'n ke ratsa shi, gefe guda kuma wani irin dadda
ɗ
an ƙamshi ne ke tashi acikin ruwan, domin kuwa sosai ya cika t
uraren wanka acikin ruwan, sake gyara kwanciyarsa yayi, tare da
ɗ
an ware idanunsa wanda gaba
ɗ
aya yanayinsu ya sauya daga normal zuwa sexy emotion,
Ɗ
an
ɗ
ago hannunsa yayi, wanda hakan ya bashi daman sauƙe idanunsa akan kyakkyawan zoben dake sanye a ya
tsar hannunsa.
Harrufa biyu dake jikin zoben ya ƙurawa ido, aransa yanajin abubuwa da yawa na yawo ajikinsa dangane da harafin *A* wanda takasance kamar itace ado ga zoben.
Shiru yayi yana sauƙe ajiyar zuciya akai kai, tamkar wanda zuciyarsa tayi nisa
cikin tunani, haƙiƙa babu wani second ko minute da zai shu
ɗ
e batare da tunaninta acikin rai da zuciyarsa ba, baisan dame zai kwatanta abun da ƴakeji adangane da ita ba, akullum akuma ko da yaushe matsanancin shauƙinta ne ke matsawa gangar jikinsa, wanda s
anadin hakan yasa ya zamo mutum me matsanancin feeling, lallai baya tunanin cewa zai iya jurewa baƙon yanayin dake shirin kutsowa cikin rayuwarsa, wanda yasan jure hakan abu ne me matuƙar wahala.
Tamkar dole ya zame masa
ɗ
aukar shawarar da zuciyarsa ta b
ashi,, duk da kuwa cewar yasan yin hakan zai iya zama tamkar cutarwa ne ga rayuwa da ma duk wani farincikin sa, saidai bayaso ya cigaba da zama mutum me kasa
ɗ
aukan rauni da damuwarsa ako yaushe.
Tabbas bashida wata makama da ya wuce masa yarda da shawara
n da zuciyarsa ta basa, domin yayi imani cewa hakanne ka
ɗ
ai zai kare zuciyarsa daga ƙoƙarin bugawa, lallai ya yarda cewa, acikin dukkan rayuwa akwai ƙalubale, kana kuma hanya
ɗ
aya ce ako da yaushe shine Nasara ko ko Fa
ɗ
uwa.
Yariga da ya gamsu da abun da z
uciyarsa ta shirya mai, hakanne ya sashi nutsar da zuciyarsa waje
ɗ
aya ahanzarce kuma yayi wanka.
Koda ya fito daga bathroom
ɗ
in kuwa wani farin towel ne
ɗ
aure akan waist
ɗ
insa, yayinda gaba
ɗ
aya gargasan jikinsa suka kwanta lub akan fatarsa, cikin nut
suwa ya ƙarasa gaban dressing mirror domin ba laifi wankan da yayi, yasa yaji
ɗ
an ƙarfi ajikinsa.
Ɗ
an ƙaramin towel ya
ɗ
auka ya shiga goge jikinsa, bayan ya gama ne kuma ya shafa ha
ɗ
a
ɗɗ
en body lotion me da
ɗ
in ƙamshi ajikinsa, kasancewar al'adarsa ne son ƙ
amshi, hakan yasa shi feshe gaba
ɗ
aya jikinsa da fitinannen body spray me ƙamshin gaske.
Take kuwa gaba
ɗ
aya
ɗ
akin nasa ya gauraye da sassanyan ƙamshin turaren, wani comb ya
ɗ
auka anutse ya shiga taje cikakken suman kansa da ya sake kwanciya lub saboda g
yaran da yake yawan samu akai akai, hannu yasa ya
ɗ
an shafi lallausan baƙin sajen dake kwance akan beauty face
ɗ
insa, wanda kuma ita take ƙarawa fuskarsa kyau, gefe guda kuwa jajayen la
ɓɓ
ansa da akullum suke ƙara turuwa ne ke ta faman sheƙi, wanda hakan k
e ƙara bayyana hasken fuskarsa.
Anutse ya ƙarasa gaban makeken drawer'nsa, inda ya bu
ɗ
e murfin side
ɗ
in da yake ajiye kayan gym
ɗ
insa. Wani navy blue track suit mai kyau da tsada ya ciro tare sa sanya kayan ajikinsa, wanda ƙafan wandon track suit din
nasa ya kasance kaman pencil.
Sosai kayan suka amshi jikinsa, suka kuma ƙara bayyana haske da kyaun fuskarsa.
Kaitsaye wajen shoesrug
ɗ
insa dake cike da takalma kala kala ya nufa, wani ha
ɗ
a
ɗɗ
en white sneakers shoe ya ciro ha
ɗ
e da sanyawa aƙafansa.
An
utse ya ƙarasa inda ya ajiye wayarsa ƙirar iPhone 12 pro max, koda ya duba screen na wayar 2 missed calls ya gani, wanda kuma da number'n Fou'ad ne akayi masa missed call
ɗ
in, sanin da yayi cewar ba lallai ƙiran ya zama serious issue ba ne, yasa batare da
ya bi ƙiran ba ya tura wayar cikin aljihun wandonsa, sannan kaitsaye ya fice daga cikin
ɗ
akin.
Direct babban falon gidan nasu ya nufa, koda yaƙarasa cikin falon kuwa Momy da Aunty Aina'u ya samu azaune, yayinda Aunty Aina'u keta jujjuya tsala tsalan
atamfofin dake cikin kayan lefen Laylerh'n dake zube agabansu.
Duk da cewar idanunsa sun sauƙa akan akwatunan dake tsakiyan falon, saidai baiko kalli inda su
ɗ
in suke ba kaitsaye ya nufi dining table.
hakanne kuwa yasa dukansu suka bisa da kallo.
Ɗ
aya
daga cikin kujerun dake dining table
ɗ
in yaja ya zauna.
Tare da jawo ƙaton flask
ɗ
in dake aje kan babban table
ɗ
in, batare kuma da ya tsaya sauraran komae ba ya ha
ɗ
awa kansa tea.
Ahankali yake sipping tea
ɗ
in cike da nutsuwa, tun da ya zauna awajen ku
wa bai
ɗ
ago kansa ba, saidai time to time yakan dafe daidai saitin zuciyarsa.
Sama da 15 minute ya
ɗ
auka zaune awajen, kafun daga bisani ya miƙe kaitsaye ya fice daga cikin falon.
Ganin fitansa ne yasa Momy da ta bisa da idanu, ta saki wani irin shu'
umin murmushi abayyane tace.
"Lokaci nazuwa Maleek, lokacin da zakayi dana sani marar iyaka, lokacin da zaka samu kanka da
ɓ
ata rayuwar Laylerh, lokacin da gabaki
ɗ
ayanku zakuyi kuka marar iyaka."
Cikin takunsa me
ɗ
auke da isa da kuma zallar ƙasaita
ya ƙaraso zuwa compound
ɗ
in gidan.
Abdoul dake zaune yana bawa sniffer dog abinci, ganin ogan nasa ya fito ne yasa shi miƙewa tsaye da sauri, cikin girmamawa yace. "Good morning sir"
Kai ya jinjinawa Abdoul
ɗ
in saboda a yanayin da yake ciki bayajin
zai iya motsa la
ɓɓ
an bakinsa, har ya kae ga amsa gaisuwar Abdoul
ɗ
in.
Abdoul kuwa ganin yanayin fuskar ogan nasa babu alaman wasa ne ya sashi daidaita nutsuwarsa, tare da rufawa Captain din baya.
Ƙ
arasawa jikin mota sukayi, inda cikin hanzari Abdoul y
a bu
ɗ
e masa murfin motar wanda take ƙiran benz 2019, shiga cikin motar yayi ya zauna tare da
ɗ
an lumshe idanunsa, cikin silently voice
ɗ
insa yace.
"Kabawa cutie abinci?."
Kai Abdoul din ya jinjina cikin nuna masa respect yace. "Eh ranka shi da
ɗ
e na
bata."
Maida idanunsa yayi ya lumshe, wanda kuma hakan alamace dake nuna cewar ya gamsu da abun da Abdoul din yafa
ɗ
a.
Ahanzarce Abdoul ya shiga cikin motar tare dayi mata key, wanda already dama maigadi ya wangale musu gate din gidan, hakanne kuwa ya
sa cikin sauƙi Abdoul ya cilla motar kan shumfu
ɗ
a
ɗɗ
en titin dake malale daga ƙofar gidan har zuwa babban gate
ɗ
in da zai fitar dakae daga unguwar tasu.
Suna fita daga gidan kuwa motar Najeeb na shigowa.
*(Kuyi haƙuri rashin caji ne ya
ɓ
oyeni, yanzu
ma sauri sauri haka na muku typing... ..... Insha Allah Next chapter zaku sha biki
💃
Laylerh dae tame rabo ce, daga aurenta kuma wasan zai fara.)*
*Sunday.*
*9:00 pm*
1/19/21, 8:13 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*writting by*
fatymasardauna
*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don't read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz bank. Whatsapp number 07017879464. )*
*Ch
apter Tweenty one*
Najeeb da shigowarsa cikin gidan kenan, ganin ficewar motar Maleek
ɗ
inne ya sashi bin motar da kallo, aransa yana jin wani irin abu me kama da tsananin kishi na mamaye zuciyarsa, tabbas kusan kullum sae zuciyarsa ta saƙa masa abubuwa
da yawa adangane da Maleek
ɗ
in, baisan kuma meyasa ba akoda yaushe yakanji nutsuwar zuciyarsa na gushewa matuƙar ya tuna da Maleek din, kana ako da yaushe akwae wani abu dayake hangowa kwance acikin idanu da kuma fuskar Maleek
ɗ
in, wanda kuma har zuwa yanz
u ya kasa fahimtar gaskiyar abun da zuciyarsa ke raya masa.
Sanin cewa duk wani tunani da zaiyi ayanzu ba lallai ya zamo mai tasiri ba ne, ya sashi share duk wani abu dake cikin rai da zuciyarsa.
Ƙ
arasa shigewa cikin gidan yayi, yayinda yake murza kan st
reering motar tasa cikin nutsuwa, sanin da yayi cewar idan ya shiga cikin gidan bazae wani jima sosae bane, yasashi yin parking
ɗ
in motar anan tsakiyar compound
ɗ
in gidan.
Cikin nutsuwa ya gama daedaeta parking din, tare da bu
ɗ
e murfin motar ya fito, sa
nye yake cikin wasu ƙananan kayan da suka matuƙar amsar jikinsa, kana kuma suka ƙara bayyana kyawu da ƙwarjininsa, daga gefe guda kuwa gashin kansa ne keta sheƙi, saboda yanayin yanda yasha gyara da mayuka iri iri, duk dama shi ba mae yawan barin tarin sum
a akansa ba ne, saboda gashin dake kansa ko rabin nakan M.Jay baiyi ba, still kyakkyawar sajen dake kwance akan fuskarsa ne ke shining, yayinda kuma sajen ya kwanta lub akan ƙuncinsa, kana kuma akan kyakkyawar fuskartasa yana
ɗ
auke da ƴan madaidaitan lips
masu kalan light pink.
Cikin nutsuwa yake tafiya yayinda sassanyan ƙamshin turaren oud ke tashi ajikinsa.
Kaitsaye ya nufi ƙofar da zata sadasa da babban parlourn gidan.
Koda ya isa bakin ƙofar ahankali ya
ɗ
aura hannunsa akan handle din tare da
ɗ
an tur
a ƙofar ciki, kasancewar ƙofar ba arufe take da key ba ne, yasa take ta bu
ɗ
e, cikin nutsuwa ya kutsa kansa cikin falon, yayinda bakinsa ke
ɗ
auke da sallama.
ƙ
aran tv da na A/C ne kawai ke tashi acikin parlour'n, kasancewar babu kowa acikin falon, dan tuni
Momy da Aunty Aina'u sun tashi daga falon sun koma
ɗ
aki.
Gama ƙarewa falon kallo da yayine ya sashi sakin ajiyar zuciya, ahankali ya ƙarasawo tsakiyar falon, anan akan
ɗ
aya daga cikin ha
ɗ
a
ɗɗ
un kujerun dake cikin parlourn ya zauna, tare da zaro wayarsa ƙi
ran company'n iphone ya soma dannawa.
Larae ƴar matashiyar me aikinsu wanda fitowarta daga kitchine kenan, ganinsa da tayi ne yasa ta
ɗ
an rusuna, kana cikin girmamawa tace.
"Sannu da zuwa ranka ya da
ɗ
e."
Jin muryan Larae'n acikin kunnensa ne ya sash
i
ɗ
ago da kansa, cikin sakin fuska yace.
"Yauwa sannu, naji gidan shiru ko bakowa