Showing 3001 words to 6000 words out of 244674 words

Chapter 2 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

/>
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*LAYLERH MALEEK*

*Writting by*

Phatymasardauna

*Wattpad*

@fatymasardauna

#Generalfi

ction

*Chapter 2*

Tunaninta ne ke neman juyewa, tamkar yanda taji duniyar na juya mata, idanunta ta kuma rumtsewa da ƙarfi, ƙoƙarin furta wani abu take amma takasa, saidai la

ɓɓ

anta dake motsawa ahankali, sannu ahankali bugun zuciya da

fitan numfashinta suka soma daidaita, kyawawan idanun ne suka soma ƙauracewa ganinta, hakan yasa ta soma sakin ajiyar zuciya, idanunta ta bu

ɗ

e

asanyaye ta maida hankalinta ga takardan dake gabanta, duka questions

ɗ

in da aka rubuta, babu wanda batasan a

nswer'n saba, saboda tayi karatu sosai akan test

ɗ

in, hakan ne yasa cikin mintuna ƙalilan ta gama amsa tambayoyin.

Teemah dake ta faman rubuta masa shirme acikin paper'n ne ta kuma jawo Hijab

ɗ

inta, cikin ƙasa da murya tace. "Laylerh wai bazaki j

uyo bane, kinataji ina miki magana tun

ɗ

azu."

Laylerh kam bata juyo ba, yima tayi kaman bataji Teemah'n ba, tasan Teemah sarai ƴar rigima ce, yanzu tana juyowa kuma shikenan bazata saketa ba har sai tasa malami ya gansu, maybe ace ma suje suyi kneel down

awaje.

Ganin Laylerh bata juyo bane yasa Teemah ta saki ƙwafa, abayyane tace "Wallahi zanyi maganinki Laylerh."

Mumurmushi kawai Laylerh tayi, tasan halin mutumiyar tata sarai, fitinanniya ce, karatun ma bawai ya wani damunta bane.



Mintuna 30

kacal teacher David yace suyi submit, nan yasoma bi line by line yana amsan papers

ɗ

insu.

Yana ƙarasowa kan Laylerh ya miƙa mata hannu alaman ta bashi paper'n nata, miƙo masa tayi kaman yanda ya buƙata, saidai batare da ta yi aune ba taji ya shafo hann

unta, da sauri ta

ɗ

ago idanunta ta kalleshi, gani tayi ya wani irin lumshe mata ido, harda lashe la

ɓɓ

ansa.

Da sauri ta janye hannunta, jin tacire hannunta daga nasa ne yasa shi wucewa sit

ɗ

in Teemah, idanunsa da suka soma sanja kala ya watsawa Teemah hard

a ƙarin harara, cikin fa

ɗ

a fa

ɗ

a yace.

"Ke bani takardanki."

Miƙa masa takardan tayi, yana amsa ya juya ya tafi.

Har yakai bakin ƙofar fita daga cikin ajin ya juyo cikin kakkausar murya yace.

"LAYLERH MAHMOUD GWANI, by 10:00 am kizo office

ɗ

ina

kisameni." Baijirayi me zata ceba ya fice daga cikin ajin.

Yana fita Teemah tayi saurin dawowa sit

ɗ

in da Laylerh ke zaune, wani duka ta kai mata tare da cewa. "Yamiki kyau uwa da uban ƴan latti, wai ke kam Laylerh yaushe zaki daina latti ne?."

Id

anunta masu kyau ta

ɗ

an lumshe, tare da shafa cikinta da taji yana mur

ɗ

awa, cikin zazzaƙar muryarta tace.

"Nibansan meke damunki ba Teemah, wallahi kina da takura,

ɗ

azu da kike ta damuna mezan miki ne?."

"Bansani ba

ɗ

in ƴar rainin hankali." Teemah tafa

ɗ

a tana me gyara zamanta, idanu ta zubawa Laylerh'n, dan ganin wani bushashshen hawaye kwance akan fuskarta.

Hannunta ta kai kan fuskar Laylerh'n ta shafa hawayen, asanyaye tace. "Kuka?."

Shiru Laylerh tayi, tare da sunkuyar da kanta ƙasa.

Kai Tee

mah ta girgiza, tare da

ɗ

aura hannunta akan kafa

ɗ

an Laylerh'n, cikin kulawa tace.

"Yau kuma meya sameki, harda kuka?."

Kai Laylerh ta jijjiga alaman ba komai.

Baki Teemah ta cije, tare da cewa "Hmmm kima daina

ɓ

oyewa Laylerh damuwarki abune nayau da

kullum, ya riga daya bi jikinki dole sai angane saboda haka kima daina wahalar da kanki wajen

ɓ

oyewa, yauma bakiyi break fast ba kika fito ko?."

Still idanunta ta

ɗ

an lumshe tare da jinjina kai, alaman "Eh." Ajiyar zuciya Teemah ta sauƙe, cikin tausayin

ƙawartata tace.

"Ni narasa wace irin rayuwa akeyi agidanku Laylerh, bansan meyasa ake miki haka ba, babu wani mutum

ɗ

aya da yake kulawa dake acikin gidannan, bakya ta

ɓ

a jin da

ɗ

i sai Abbu na nan, suna kyararki suna miki abu kaman ke ba jininsu bace, alw

ays suna barinki kina yawo da yunwa, daidai da school wannan baza'a sa driver ya kawoki ba, sai idan Abbu na nanne ma watarana kike samun arzikin shiga mota, wallahi Laylerh ƴan gidanku basu da kirki, more especially Momy."

Saurin toshe mata baki Layl

erh tayi, hawayen da suka cika idanunta ta goge, cikin raunin daya bayyana mata tace.

"Kada kice haka Teemah, bansan meyasa ba raunina baya

ɓ

uya, ako da yaushe ni me rauni ce akan damuwa ta,kada ki bari damuwata ta dameki Teemah, because damuwata ta ya

u da kullum ne."

Baki Teemah ta ta

ɓ

e sannan ta girgiza kai, komawa sit

ɗ

inta tayi ta

ɗ

auko wata food flask, wanda kuma tana zuwa da itane musamman dan Laylerh'n.

Bu

ɗ

e food flask

ɗ

in tayi sannan ta tura mata gabanta, abinci ne me rai da lafiya acikin f

ood flask

ɗ

in, soyayyen doya da miyan egg sai pepper chicken soup akai, ayanda takejin yunwa sosai batajin zataƙi cin abincin, dayake time break ne hakan yasa acikin ajikin taci abincin, goran ruwan swan Teemah ta miƙo mata takar

ɓ

a tasha.

Tuno da

cewa Teacher David yace ta sameshi a office

ɗ

insa ne, yasa ta ce da Teemah tazo ta rakata.

Akaf duk makarantar bata da wata ƙawa wanda ta wuce Teemah, kasancewar makarantar tasu ta ƴaƴan masu fa

ɗ

a aji ne, yasa kowa harkan gabansa yake, ba ruwan kowa da k

owa, duk wanda ka gani yanaji da isa da kuma ku

ɗ

in babansa.

Koda suka ƙarasa bakin office

ɗ

in, tsayawa Teemah tayi, tace ita bazata shiga ba, saboda tasan me ta aikata akan pepern ta, duk yanda Laylerh taso Teemah taraka ta ciki ƙi tayi, dole haka ta n

ufi office

ɗ

in ita

ɗ

aya.

Knocking ƙofan tayi daga ciki ya bata izinin shigowa, ahankali ta tura ƙofar ciki ta shiga.

Tsayawa tayi daga

ɗ

an nesa dashi, cikin sanyin murya tace. "Sir gani." Ɗago kai teacher David yayi ya tsura mata idanu, tsaida i

danunsa akan ƙirjinta yayi, ƙuri ya mata baya ko ƙifta idanunsa.

Ganin irin kallon da yake mata yasa ta maida hannunta cikin hijabinta, tare da

ɓ

oye ƙirjinta.

Tasowa yayi daga kan kujeran da yake zaune, kaitsaye ya nufo inda take sai faman ƙanƙance ƙanan

un idanunsa yake.

Shika

ɗ

ai yake saƙa wani abu acikin zuciyarsa, tunani yake a

ɗ

azu iya hannunta kawai ya

ɗ

an ta

ɓ

a yaji wani iri ajikinsa, ina kuma ace idan ya rungumeta yasan abun da zaiji saiya kusa zautar dashi.

Ganin yana matsota ne yasa ta soma

ɗ

an ja

n jikinta baya, ahaka har takai jikin bango bai daina matsota ba, jinta ajikin bangone yasa ta rumtse idanunta, cikin muryarta dake rawa tace. "Sir...."

Maganan natane ya maƙale sakamakon jin ya damƙo hannunta, yana ƙoƙarin jawota jikinsa, tsoro ne y

a kamata take jikinta yasoma rawa, cikin sauri ta fusge hannunta tare da sake matsawa can gefe, hijab

ɗ

inta ya riƙo, still ƙoƙarin jawota jikinsa yasoma yi, da sauri ta fusge hijab

ɗ

inta tare da ficewa daga cikin office

ɗ

in, hartana jin tuntu

ɓ

e saboda sau

ri.

Cike da takaicin asarar daman da yayi akanta, ya cije la

ɓɓ

ansa, tabbas yaso ace ya rungume ta yaji abun da yakeso yaji, batun yauba komai na yarinyar ke burgesa, musamman ma idan tana magana yanda la

ɓɓ

anta ke motsawa shiyake sawa yaji sha'awarta s

osai.

Laylerh kuwa tana fita daga office

ɗ

in nasa, ta saki wata irin ƙatuwar ajiyar zuciya.

Teemah dake tsaye ne ta riƙo hannunta tare da cewa.

"Yadai Naga kina haki kamar wanda tayi wasan tsere."

Atsorace ta kamo hannun Teemah suka bar bakin off

ice

ɗ

in, hankalinta a

ɗ

an tashe tace.

"Teemah tsoro nakeji, Teacher David

ɗ

an iskane koda na shiga wajensa ƙoƙarin kamani yayi."

Idanu Teemah ta zaro, cikin yanayin mamaki tace. "Ɗan iska? No wonder shiyasa always zaki ga yana wuƙi w

uƙi da ƙananun idanunsa, munafuki muwuce class kadama yaganmu." Suna riƙe da hannun juna haka suka nufi class

ɗ

insu.

5:00 pm daidai kamar yanda aka saba tashinsu akowacce rana, yau

ɗ

in ma hakanne ya kasance ƙarfe biyar daidai aka tash

esu.

Gaba

ɗ

aya compound

ɗ

in makarantar tasu cike take da

ɗ

alibai maza da mata, kowannensu kuwa kallo

ɗ

aya zakayiwa fuskarsa ka nazarci halin da yake ciki, wato gajiya, da kuma yunwa, irin wanda

ɗ

alibai suka saba dawowa dashi gida, haka take ma aka

n fuskar Laylerh Mahmoud Gwani, wanda itama amatuƙar gajiye take sosai, ga kuma wani irin stress dake damunta.

Atare suka fito daga cikin class

ɗ

insu ita da Teemah.

Kamar yanda yake a ƙa'idan makarantar tasu idan ankawo

ɗ

alibi ko anz

o

ɗ

aukarsa daga bakin gate ake sauƙeshi ba ashigo da car cikin makarantar.

Hakanne yasa gaba

ɗ

aya wajen makarantar cike yake da motoci, ƙarasowan drivern gidan su Teemah ne yasa, Teemah ta matsawa Laylerh cewar lallai sai tashiga sun yi

dropping

ɗ

inta agida. Bazataƙi ba saboda itama tana da buƙatar hakan, kuma tsakaninta da Teemah babu

ɓ

oye

ɓ

oye. Kasancewar basu da wani nisa me yawa tsakanin gidan su Laylerh da makaranta, hakan yasa basu wani jima suna tafi

ya ba suka iso, aƙofar tangamemen gate

ɗ

in gidan suka sauƙeta, bayan ta fito daga motanne ta

ɗ

agawa Teemah hannu alaman sai gobe. Kai Teemah ta jinjina mata sannan driver yaja motar suka tafi.

Ahankali ta tura ƙofar gate

ɗ

in gidan nasu ta shiga,

wannan karon kam ba Ɗahiru bane abakin gate, wani soldier man tagani sanye da kakinsa, fuskarnan tasa ko alaman murmushi babu, hakanan taji bugun zuciyarta ya tsananta, take wani tunani ya bijirowa ƙwaƙwalwarta, memories

ɗ

in baya ne yasoma ƙoƙarin daw

o mata, kallon soldier man

ɗ

in takuma yi, asanyaye ta nufi katafaren ginin cikin gidan nasu.

Wata ha

ɗ

a

ɗɗ

iyar farar matace zaune acikin hamshaƙin falon, sanye take da awarwaro da kuma sarkan zinare awuyanta, kallo

ɗ

aya zaka mata kasan taji yalwa

n arziki, dukiya kuma sun zauna mata, wata tsaleliyar wayace ƙiran iPhone 11 pro riƙe ahannunta, sai kuma laptop dake

ɗ

aure bisa cinyarta tana latsawa, gefe da ita kuwa wata mata ce itama tasha kwalliya, saidai ita baza'a ƙirata da sunan babbar mace

ba, dan da'alama bata da yawan shekaru jikine kawai da take dashi, wayane itama ahanunta tana ta faman latsawa.

Da sallama

ɗ

auke abakinta ta turo ƙofar falon ta shigo.

Daga cikin mata biyun nan babu wacce ta

ɗ

ago kai ta kalleta balle tasa r

an zasu amsa mata sallaman nata, ƙarasowa cikin falon tayi, tare da

ɗ

an rusunawa, murya asanyaye tace. "Momy, Aunty, barka da gida." wacce aka ƙira da Momy ne ta

ɗ

ago kanta cike da tsananin isa, bata iya amsawa ba sai jinjina kai da tayi. Idan da

sabo ta saba da hakan. Ta bayansu ta ra

ɓ

a ta nufi hanyar da zai sadata da

ɗ

akinta, daidai takawo tsakiyan tangamemen falon idanunta suka sauƙa akan wani ƙaton hoto dake cikin falon, wanda aka killacesa cikin wani ha

ɗ

a

ɗɗ

en glass, idanu ta

ɗ

an tsurawa

hoton duk dama baka iya ganin fuskar wanda ke cikin hoton dan ya bada bayane aka

ɗ

aukesa, kallo

ɗ

aya zakayiwa bayan na cikin hoton ka fahimci cewa cikakken Namiji ne, kuma gwarzo, dan sanye yake da kakin sojoji ajikinsa, wanda sukayi masifar yi masa kyau,

ahannunsa riƙe yake da wani kwalba, da alama unexpected pic ne akayi masa batare daya sani ba.

"Laylerh."

Momy taƙira sunanta. Jin momy taƙira sunanta ne yasata

ɗ

auke idanunta daga kan hoton tare da juyowa, asanyaye tace. "Na'am Momy

."

Batare da Momy ta kalleta ba tace. "Kicire uniform

ɗ

in kizo na aikeki."

"To."

tace sannan ta shige cikin

ɗ

akinta.

Aunty Aina'u dake zaune sai yanzu ta

ɗ

ago kai ta dubi Momy, cikin kulawa tace.

"Yau naga kaman bakya ci

kin mood me da

ɗ

i meya faru?."

Numfashi Momy ta fesar tare da gyara zamanta, cikin wani irin yanayi tace. "Next week CAPTAIN MALEEK Zai dawo."

Idanu Aunty Aina'u ta

ɗ

an zaro, cike da mamaki tace.

"What Captain M.J GWANI zai dawo? mutumi

n daya share kusan 7 years a U.S bai waiwayo Nigeria ba, then yanzu kuma yace zai dawo, aikine zai kawosa kenan ko me?. "

Baki Momy ta ta

ɓ

e ataƙaice tace.

"I don't know."

Ɗ

an jim Aunty Aina'u tayi,lokaci

ɗ

aya ta saki murmushin da ita ka

ɗ

ai tas

an ma'anarsa.



Momy kam batasake cewa komai ba, saima

ɗ

auƙan drinks tayi ta soma sha, zuciyarta duk ba da

ɗ

i, musamman akan dawowan CAPTAIN MALEEK.

Laylerh kuwa tana shiga

ɗ

aki Kayan jikinta ta soma cirewa, sannan ta wuce toilet, ruwan

ɗ

umi ta ha

ɗ

awa

kanta sannan tayi wanka, koda ta fito wata doguwar riga me kalan ja ta sanya ajikinta, sannan ta saka hijab akai.

Sauri sauri ta zura Flat shoe aƙafanta sannan ta wuce falo dan zuwa aikan Momy.

Agaban Momyn ta durƙusa tare da cewa.

"Momy n

ashirya." Wata ƴar ƙaramar jaka Momy ta miƙa mata, cikin magananta na isa tace.

"Driver na jiranki awaje ki kaiwa Hajiya Asma'u."

"To." kawai tace sanan ta miƙe tanufi ƙofar fita daga cikin falon,

ɗ

aura hannunta akan Handle

ɗ

in ƙofar yayi d

aidai da

ɗ

aura nasa hannun akan handle

ɗ

in ƙofar ta waje, tare da turo ƙofar ciki, hakanne yasa ta

ɗ

anja baya,

ɗ

ago da kansa yayi daidai da ha

ɗ

ewan idanunsu waje

ɗ

aya, hakan yasa ta tsaya tana kallonsa, shima manyan idanunsa ya zuba mata tare da tura

duka hannunsa acikin aljihun wandonsa.

U.S.A

Adaidai wannan lokacin yasoma bu

ɗ

e kyawawan idanunsa wanda sukayi masa nauyi, har yakai ga baya iya gani sosai.

Hannunsa yakai ya shafi gefen cikinsa wanda aka

ɗ

aure masa da bandage.

Sake maida idanu

nsa yayi ya rufe, ahankali yake ganin tana masa yawo acikin idanunsa, akowacce rana akuma koda yaushe sai idanunsa sunyi masa gizo, yanda take ta wasan tsalle tsalle a compound

ɗ

in gidan yake kallo acikin idanunsa.

Rumtse idanunsa yayi sosai, saboda yand

a yaji kansa nayi masa wani irin mummunan sarawa, take jijiyoyin jikinsa suka Mimmiƙe, da ƙarfi ya cire drip

ɗ

in da aka saka masa tare da tashi zaune ya kama daidai saitin zuciyarsa da ke harbawa, idanunsa wanda sukayi jajur ya ware, inda ya sauƙesu aka

n agogon dake saƙale ajikin bangon

ɗ

akin.

*Vote nd Comment*

(31/October/2020) am sorry Jiya nayi mistake

ɗ

in date)



*fatymasardauna*

1/19/21, 8:09 PM - Ummi Tandama:

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

     *LAYLERH MALEEK*

*

Writting By*

Phatymasardauna

                     *Wattpad*

              @fatymasardauna

#Destiny

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login