Showing 102001 words to 105000 words out of 244674 words
suka bayyana, kayane masu yawan gaske, wanda aka jere su tsab acikin drawer'n,
ɓ
angaren atamfofi da laces daban, haka ma
ɓ
angaren english wears, dama dogin riguna dangin su abayas daban.
Wanda wasu su Abbou Jaheed ne suka saya mat
a wasu kuwa daga cikin kayan aurenta suke.
Kan wani sleeping dress maroon colour me adon net hannunsa ya sauƙa, hakan yasa batare da tunanin komae ba ya ciro rigar, kallon Laylerh'n yayi tare da miƙa mata rigar, da idanunsa yayi mata alama akan tasa.
Gan
e abun da yake nufine yasa ta turo
ɗ
an ƙaramin bakinta gaba, batare da ta sani ba abun da take fa
ɗ
a azucitarta ya fito fili, inda tace. "To agabanka ne zansa!"
Jin abun da ta fa
ɗ
a ne ya sashi sakin murmushi, tare da kura mata idanunsa, domin ba ka
ɗ
an ba
salon shagawa
ɓ
an ta ke tafiya da imaninsa, wanda idan tanayi har bayaso ta daina, saboda yanda yakejin wani irin feelings
ɗ
inta.
Laylerh kuwa ganin yana kallonta ne yasa tayi saurin juya masa baya, saboda har acikin ranta ba tason irin kallon da Najeeb
ɗ
i
n keyi mata, duba da irin yanda gaba
ɗ
aya mood
ɗ
insa ke sanjawa lokaci
ɗ
aya idan yana kallon nata.
1/19/21, 8:25 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna.
*(This book is mainly for that, if you know you did'nt pay, please do
n't read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz Bank. Whatsapp number 07017879464.)*
*Chapter Thirty Two*
Ahankali ya sauƙe ajiyar zuciya tare da
ɗ
an lu
mshe idanunsa, ganin kuma da yayi alamar cewa idan yana tsaye agabanta ba saka kayan zatayi bane ya sa shi juya mata baya, ha
ɗ
e da bu
ɗ
e
ɗ
aya daga cikin site
ɗ
in drawer'n ya ciro wani towel.
Batare kuma da ya juyo ya sake kallonta ba kaitsaye ya nufi ƙof
ar bathroom
ɗ
in dake cikin
ɗ
akin.
Jin alaman shigewarsa cikin toilet ne yasa ta sauƙe wani irin ajiyar zuciya, tare da
ɗ
ago rigar baccin da ya bata ta warware.
Ganin rigar nada tsawo ne yasa ta
ɗ
anji sanyi aranta, dan dama gaba
ɗ
aya a tsorace take dashi,
wannan yasa batajin zata iya zama haka agabansa daga ita sai
ɗ
an rigar bacci.
Ahankali ta soma kiciniyar zare doguwar rigar dake jikinta, bayan ta cire rigar jikin nata ne kuma ta zura rigar baccin, wanda tayi matuƙar amsar jikinta, saidai kuma yanayin y
anda rigar ta lafe ajikinta ne yasa ha
ɗ
a
ɗɗ
en shape
ɗ
in jikinta bayyana, musamman ma tsararren hips
ɗ
inta da ya ƙara cikowa, kasancewar kuma rigar nada guntun hanune yasa duk taji ta takura, sannan gefe guda kuma ga saman rigar dake a bu
ɗ
e, wanda hakan yasa
duk rabin breast
ɗ
inta suka bayyana.
Ganin yanda rigar yayi mata ne yasa ta shiga ƙarewa kanta kallo, don batajin cewar zata iya zama agaban wani namiji ahaka bama Najeeb
ɗ
inba, koda kuwa zama hakan ya kamata dole to bazata ta
ɓ
a sakewa ba, bu
ɗ
e murfin d
rawer'n tayi tare da soma baza idanunta ko zata hango Hijab ta saka, cikin sa'a kuwa idanunta suka sauƙa akan wani hijab, duk da cewar kuwa hijab
ɗ
in bashi da girma sosae haka ta zurasa ajikinta, domin ko ba komae zai rufe mata shape
ɗ
in jikinta da ya bayy
ana.
Bayan ta gama sa hijab
ɗ
inne, ta
ɗ
ago kanta ahankali ta shiga ƙarewa
ɗ
akin kallo, wanda kallo
ɗ
aya zakayiwa furnitures
ɗ
in dake cikinsa, kasan ba ƙananan ku
ɗ
i aka kashe wajen sayansu ba.
Sauƙe idanunta da tayi akan
ɗ
an ƙaramin abun saka hoton da ci
kinsa ke
ɗ
auke da hotonta ne yasa ta
ɗ
an lumshe idanunta,wani abu da yazo zuciarta ne kuma yasa ta sakin murmushi, tabbas akullum akuma koda yaushe idanunta kan yi mata gizo da kyakkyawar fuskarsa, wanda hakan yasa komai yayi take ganinsa daban dana kowa
, saboda tasa aranta cewa shi
ɗ
in na dabanne, yayinda abu mafi
ɗ
aukar hankalinta agaresa kuwa sune kyawawan tsumammun idanunsa masu matuƙar rikita mata lissafi, uwa uba kuma dadda
ɗ
an ƙamshinsa dake bawa zuciyarta nutsuwa, tunawa kuma da yanda yau
ɗ
in ta sha
ƙ
i ƙamshin nasa sosai ne, yasa duk taji tsikar jikinta sun soma zubawa, yayinda kuma take jikinta ya soma zama very weak.
Abayyane kana kuma cikin matsanancin shauƙin daya
ɗ
ebeta tace.
"No one like you Yah Maleek, saboda komae naka na dabanne, sannan ku
ma babu wani irinka!"
Yanayin yanda ta kare maganar cikin sanyin murya ne kuma yasa, take idanunta suka ciko da ƙwalla, domin fa
ɗ
an hakan da tayi, kamar ta tsokalo tunanin dake kwance acikin zuciyarta ne.
Sau dayawan lokuta ayanzu takan tambayi kanta
cewa.
"Wai dama haka so yake, ko kuwa irin nata salon son ne yazo ahaka?." Saboda yanayin yanda takejin Soyayyar Maleek
ɗ
in acikin zuciyarta ya banbanta da komae, haƙiƙa soyayyarsa ta zamo kamar numfashi kana kuma bugun zuciya agareta, tayi imani kuma
cewa, zata iya cigaba da rayuwa ne kawae idan akwai soyayyarsa acikin ƙirjinta, akasin hakan kuwa barazana ne ga lafiya da ma rayuwarta gaba
ɗ
aya.
Najeeb kuwa ahankali ya mur
ɗ
a handle
ɗ
in ƙofar bathroom
ɗ
in ya fito, yana fitowa kuwa idanunsa suka sauƙa
akanta.
Yanayin yanda ta tsaya ajikin drawer'n da kuma yanda ta lumshe idanunta ne yasashi
ɗ
an tsayawa yana kallonta from head to toe, ganin kuma ta lullu
ɓ
e jikinta da hijab ne ya sakashi sakin
ɗ
an guntun murmushi, ahankali ya saki ƙofar bathroom din tare
da takowa zuwa gareta.
Ganin da yayi har ya iso gareta bata bu
ɗ
e idanunta bane, yasa ahankali ya
ɗ
an yarfa mata ruwan dake hannunsa, domin shigarsa toilet
ɗ
in Alwala yayi.
Jin sauƙan ruwa akan fuskarta ne yasata bu
ɗ
e idanunta da sauri, wanda hakanne yasa
ta dawowa hayyacinta, kasancewar kuma hawaye sun cika idanunta ne yasa ta kasa
ɗ
ago kae ta kalleshi, saboda awannan karon sam bataso yaga hawayenta.
Saidai kuma shi
ɗ
in ma ayanzu baiwani damu da son ganin cikin idanun nata ba, ƙatuwar sallaya ya
ɗ
auka, ka
na cikin yin ƙasa da murya yace.
"Kije kiyi alwala kizo muyi sallah."
Jin abun daya fa
ɗ
a ne yasa ta
ɗ
an saci kallonsa ta ƙasan idanunta, ba tare da ta musa masa ba kuwa ta nufi hanyar bathroom
ɗ
in.
Da kallo ya bita harta shige ciki ta turo ƙofar, wani
tunani dayazo zuciyarsa ne yasashi jin wani irin tausayinta ya cika masa zuciya, take kuwa maganganun da Abbou Jaheed yayi masa suka shiga dawowa cikin kunnensa, inda yake ce masa. "Laylerh Marainiyace bata da uwa bata da uba, ayanzu shi da yake amatsayi
n mijinta shi ya kamata ya zama komae nata, haƙƙinsa ne
ɗ
auke mata duk wani damuwarta, haka kuma haƙƙinsa ne ya bata farinciki." Murmushin daya sa kumatunsa
ɗ
an lo
ɓ
awa yayi, ahankali ya zura hannayensa acikin aljihun rigar dake jikinsa, tare da zubawa ƙof
ar bathroom
ɗ
in ido yana jiran fitowarta.
Ɓ
angaren Laylerh kuwa tana shiga cikin bathroom
ɗ
in, hijab din dake jikinta ta cire tare da ƙarasawa gaban sink ta soma alwala, koda tazo shafar kai haka gaba
ɗ
aya dogon gashin kanta ya baje akan fatar wuyanta, b
ayan ta gama alwalanne kuma ta sake maida Hijab
ɗ
in jikinta, ahankali ta mur
ɗ
a handle
ɗ
in ƙofar bathroom
ɗ
in ta fito.
Fitowan nata kuwa yayi daidai da sauƙe idanunta akansa da tayi, cikin sauri tayi ƙasa da kanta, tare da tsayawa ta kasa ƙarasowa wajen da
yake.
Murmushi yayi kana ahankali ya shiga takawa zuwa gareta, ƙamshin turarensa da taji ne yasa ta gane cewar ya iso kusa da ita.
"Nayi alwala'n." tafa
ɗ
a cikin sassanyar muryarta dake
ɗ
auke da craking.
Kansa ya jinjina tare da cewa.
"To muje muyi
sallah."
baijirayi komai ba ya kama hannunta suka nufi inda ya shumfu
ɗ
a musu sallaya.
Saida ya daidaita tsayuwarsa akan sallayan kafun ya saki hannunta, itama ta gyara nata tsayuwar.
Yanayin tsayuwar da sukayi ne yasa ya zama yana gaba ita kuma tana
ɗ
an bayansa ka
ɗ
an.
Kamar yanda yake ashari'ance shiya jasu sallah raka'a biyu.
Koda suka idar da sallan juyowa yayi ya fuskanceta, ahankali yakai hannunsa ya dafa kanta, tare da karanta mata addu'o'i ya shafa mata.
Tare da
ɗ
an matsowa kusa da ita, hakan
ne kuma yasa suka zama suna kusa da juna sosae.
Hannunsa ya
ɗ
aura akan hannayenta da tun
ɗ
azu take ta faman wasa dasu.
"Laylerh!'
Yaƙira sunanta cikin wata irin sassanyar murya, kasancewar gaba
ɗ
aya jikinsa ya fara zama weak.
Samun kanta tayi da kasa
amsa masa, dan haka takejin la
ɓɓ
an bakinta sun mata nauyi.
Jin kuma bata amsa masa bane yasa asanyaye ya jawota jikinsa.
Hannayensa yasa ya zagayeta dasu tare da yi mata wani irin runguma, ahankali ya lumshe idanunsa, tare da sauƙe wata irin katuwar ajiy
ar zuciya.
Laylerh kuwa kasancewar batayi tsammanin hakan daga garesa bane yasa taji ƙirjinta na wani irin bugawa, ahankali ta soma ƙoƙarin zame jikinta daga nasa, amma saidai riƙon da yayi mata ya kasa bata daman hakan.
Shikuwa Najeeb sake matseta yayi
ajikinsa, anutse ya soma kokarin cire hijab
ɗ
in dake jikinta.
Ganin hakanne kuma yasa ta ƙanƙame jikinta waje
ɗ
aya, lura da tayi cewar da gaske cire mata hijab
ɗ
in yakeson yi ne, yasa ashagwa
ɓ
e tace.
"Ni dai kabarmin hijab
ɗ
ina please!"
Sauƙan sautin
kasalalliyar muryarta acikin kunnuwansa ne, yasashi sake jin wani irin feeling
ɗ
inta na sake shiga jikinsa, yatsarsa ya
ɗ
aura akan bakinta tare da yi mata alama akan tayi shiru.
Batare kuma da ya saurari komae ba ya cire mata hijab
ɗ
in, wanda hakan yasa
take dogon gashin kanta da yasha gyara, ya samu daman sake bajewa akan wuyanta, da kuma gefen fuskarta.
Jin ya cire mata hijab
ɗ
inne yasa ta rumtse Idanunta da ƙarfi tare da ƙanƙame jikinta.
Najeeb kuwa dadda
ɗ
an ƙamshin jiki da kuma na gashinta da suka
bugesa ne, ya sashi lumshe idanu, tare da shaƙan wani dogon numfashi, inda take kuma dadda
ɗ
an ƙamshin nata ya ƙara masa yawan feeling
ɗ
inta, saboda wani irin ƙamshi ne me matuƙar da
ɗ
i jikin nata ke fitarwa.
Cikin kasalar da yake jin kansa aciki, yakai han
nunsa ya
ɗ
ago ha
ɓ
arta, idanunsa ya zubawa smalls lips
ɗ
inta, yana mejin wani irin abu na yawo acikin jikinsa.
Ahankali ya shiga matso da fuskarsa dab da nata, batare da zato ko tsammani ba ya sauƙe mata wani irin kiss adaidai kusa da bakinta, wanda yasa d
uk taji tsikar jikinta ya tashi, da sauri tasa hannayenta ta rufe fuskarta.
Shikuwa Najeeb ganin ta rufe fuskarta ne yasashi miƙa hannunsa ya
ɗ
auko ƙatuwar ledan daya shigo da ita
ɗ
azu.
Bu
ɗ
e ledan yayi, wanda ke cike da kayan ciye ciye, ledan chocolate
ɗ
aya ya
ɗ
auko tare da
ɓ
arewa, sake gyara mata zamanta ajikinsa yayi, ha
ɗ
e da
ɗ
ago fuskarta yakai
ɓ
ararren chocolate
ɗ
in bakinta, yanayin yanda taga ya tsareta da idanun sa ne, yasa cikin yanayin sanyi ta bu
ɗ
e bakinta ya samata chocolate
ɗ
in, anutse ta soma
tauna choco
ɗ
in tana
ɗ
an lumshe idanunta, kasancewar dama ita gwanace wajen son zaƙi, ganin tana cin chocolate
ɗ
inne yasa shi soma warware wani poil paper wanda aka zuba pepper chicken acikinsa, again kuma wani poil paper'n ya ƙara bu
ɗ
ewa, wanda shi kuma
cikinsa ke
ɗ
auke da roasted fish, wanda akayiwa ha
ɗ
a
ɗɗ
en sauce.
"Chicken or roasted fish, wanne zakici acikinsu?."
yayi mata tambayar yana me Kallon yanda take ta mamul mamul da bakinta.
"Ni chocolate kawae nakeso." Ta bashi amsa tana me kallon tarin
chocolates
ɗ
in dake zube agabansa.
Kai ya
ɗ
an girgiza, dan sanin halinta ne dama yasashi sayo chocolate
ɗ
in da yawa.
"Saikinci abinci kafun na sake baki wani chocolate."
Yafa
ɗ
a yana me saka hannunsa acikin pepper chicken
ɗ
in dake gabansa,
ɗ
auko naman k
azan yayi daidai wanda zai iya shiga bakinta, ya miƙa mata, sam batajin sha'awan pepper chicken
ɗ
in, amma jin yace bazai bata chocolate ba saitaci abinci yasa ahankali ta bu
ɗ
e bakinta ya samata, tana cinyewa kuwa ya sake ƙara mata.
Cikin son yi mata wayo
haka ya shiga bata pepper chicken
ɗ
in abaki, bataci wani sosae ba ta kawar da kanta gefe.
Ganin ta kawar da kanta gefe ne yasashi cewa "Ƙin ƙoshi." Ya ƙare tambayan yana me juyo da fuskarta, zuwa gareshi, kai ta jinjina masa alaman "Eh."
Juice
ɗ
in exoti
c ya miƙo mata, babu musu kuwa ta kar
ɓ
a tasha.
Still ƙoƙarin sauƙa daga jikinsa ta somayi, saidai kuma yanayin riƙon da yayi mata yasa ta kasa samun daman hakan, ganin da tayi cewar bashi da alaman saketa ne yasa, ashagwa
ɓ
e tace. "Bacci nakeji."
Kansa y
a jinjina mata alaman yaji, ahankali ya
ɗ
an sassauta riƙon da yayi mata, tare da
ɗ
aukan chocolate guda
ɗ
aya ya miƙa mata.
Tana kar
ɓ
an chocolate
ɗ
in kuwa cikin sauri ta tashi daga jikinsa.
Murmushi kawai yayi batare da yace da ita komai ba, ya soma cin ro
asted fish
ɗ
in dake gabansa.
Ita kuwa Laylerh ganin tasamu ta ƙwace kanta daga garesa ne yasa ta shiga sauƙe ajiyar zuciya, tare da ƙarasawa kan gado, a
ɗ
an baki bakin gadon ta kwanta tare da lumshe idanunta, wani irin bugawa takejin ƙirjinta nayi, yayinda
wani abu me kama da fa
ɗ
uwar gaba ke ƙoƙarin ruskarta, batasan me yasa ba ayanzun takejin gaba
ɗ
aya mood dinta na sanjawa.
Kana lokaci
ɗ
aya taji bata ko ƙaunar chocolate
ɗ
in daya bata, ƙanƙame jikinta waje
ɗ
aya tayi tare da jan lallausan blanket
ɗ
in dake
aje kan gadon ta lullu
ɓ
e jikinta, yanayin kuma yanda ta kwanta shiru ne yasa wasu irin tunani suka shiga yawo acikin ƙwaƙwalwarta.
Almost 20 minute ya
ɗ
auka yana cin abincin, bayan yagama ne kuma ya
ɗ
auki tissue ya goge bakinsa.
Tattare wajen yayi tare
da faka sauran abincin agefe.
Ahankali ya miƙe tsaye tare da
ɗ
an juyowa ya kalli, inda Laylerh'n ke kwance, yayinda ta lumshe idanunta kamar me bacci.
Murmushi kawae yayi, kaitsaye kuma ya nufi toilet.
Koda ya ƙarasa cikin toilet
ɗ
in kayan jikinsa ya r
age tare da sakarwa kansa ruwa.
Bayan ya gama wankanne ya saka wani bathrobe ajikinsa, tare dayin brush, saida kuma ya kammala duk wani abun da zaiyi kafun ya fito daga toilet
ɗ
in, hannunsa riƙe da towel yana goge jikinsa, kaitsaye
ɓ
angaren sif
ɗ
in kayan
sa ya nufa.
Wani dogon wando da kuma button shirt marar nauyi yasa ajikinsa, kasancewar kuma dare ne yasa bai saka aninayen gaban rigar duka ba.
Cool perfumed me da
ɗ
in ƙamshi ya shafa ajikinsa, tare da ƙarasawa ya rage hasken wutan dake cikin
ɗ
akin.
Ahankali ya ƙaraso ya kwanta akan gadon.
Kwanciyar tasa kuwa yayi daidai da bugawar zuciyar Laylerh wanda dama duk wani motsinsa akan kunnenta yake, domin duk yanda taso bacci ya
ɗ
auketa abun yaci tura, saima fa
ɗ
uwar gaba da tsinkewar zuciyar dake ƙara
ziyartarta.
Najeeb kuwa ahankali ya gyara kwanciyarsa, tare da juyowa ya zamana yana fuskantar Laylerh'n wanda ta riga da ta bashi baya.
Sam shikam ya kasa gane wani irin fitinannen ƙamshi Laylerh'n keyi, wanda gaba
ɗ
aya yake sashi rasa duk wata nutsuwar
sa, kasancewar har yanzu ƙamshin nata bai daina ratsa hancinsa ba, duk da kuwa cewar akwae
ɗ
an rata atsakaninsu, amma hakan bai hanashi jiyo dadda
ɗ
an ƙamshin dake tashi ajikinta ba.
Sanadin hakanne kuma yasa yakejin wani irin hot feelings dinta na damunsh
i.
"Laylerh."
Yakira sunanta cikin wata irin sillent voice
ɗ
insa dake bayyana irin zallar feelings
ɗ
inta da yakeji.
Laylerh kuwa
Jin sauƙar muryarsa acikin kunnuwanta ne, yasa ta rumtse idanunta da ƙarfi, yayinda zuciyarta ta cigaba da wani irin bug
awa, tsoron dake kwance acikin zuciyarta ne kuma ya bayyana kansa afili, wanda hakan yasa take jikinta ya soma karkarwa, kamar mejin sanyi.
Sosae abun ke damun zuciarta, dan koda wasa bata ta
ɓ
a kwana
ɗ
aki
ɗ
aya da wani namiji ba, wannan shine karonta na fa
rko, shi yasa duk takejin kanta afirgice.
Najeeb da yakai ƙololuwa wajen sha'awarta ganin bata amsa masa bane, yasa shi matsowa kusa da ita, harta kai ga ƙirjinsa na gogan bayanta,
ɗ
an rankwafowa kanta yayi tare da sa hannu ya juyo da ita, ya zamana suna