Showing 57001 words to 60000 words out of 244674 words
nemi mamaye dukkan sassan jikinta, sanyi da kuma iskan da taji na ratsa cikin tafin ƙafanta ne yasa zuciyarta fara yi mata wani tunani na daban.
Har zuwa yanzu idanunsa akulle suke, domin aza
hirance bayajin zai iya jurewa kallonsu a irin yanayin da suke ciki, har zuwa yanzu ƙuna da ra
ɗ
a
ɗ
i yake ji acikin zuciyarsa, haka yakeji kamar ana caka masa mashi aƙirjinsa, haƙiƙa da ace yasan shigowarsa cikin falon zai gusar masa da ƴar nutsuwar da tayi
masa saura, to tabbas da ya hana kansa ahigowa falon.
Idanunsa da sukayi jajur ya ware, yayinda tuni gashin jikinsa suka soma mimmiƙewa, lokaci
ɗ
aya kuma fuskar sa tayi ja, kasancewar yaji tambayar da Najeeb din yayi mata ne, yasa zuciyarsa soma tafarfasa
, domin jin amsar da Laylerh'n zata bashi daidai yake da hargitsewan tunani da ƙwaƙwalwansa.
Amatuƙar fusace ya saki handle
ɗ
in ƙofar falon, wanda sanadin hakan yasa ƙofar falon rufewa da wani irin ƙarfi.
Jin ƙaran ƙofar ne yasa Laylerh da ta bawa ƙofar
shigowa falon baya tayi saurin juyowa.
Ganin M.Jay dinne yasa zuciya da ƙirjinta yin wani irin tsalle kamar zasu fa
ɗ
o ƙasa, cikin wani irin masifaffen tsoron daya shigeta tayi saurin janye hannunta daga cikin na Najeeb
ɗ
in tare da
ɗ
an matsawa gefe.
Ɗ
auke kansa yayi daga kallonsu tare da kawar da idanunsa da suka soma ganin dishi dishi zuwa wani waje na daban, cikin wani irin taku dake nuna zallan isa da taƙama irin na cikakkun soldiers, ya nufi hanyar part
ɗ
insa, sam bai yarda ya sake ka
llonsu ba, hasalima yi yayi kamar baisan dasu acikin falon ba.
Idanunta da sukayi raurau kana suka ciko da hawaye ta lumshe, ji tayi gaba
ɗ
aya zuciyarta ta karye, yayinda taji wani irin haushin kanta ya kamata, hakanan taji ajikinta cewa ka
mar bata aikata daidai ba. " Shin meyasa tabari Najeeb ya riƙeta? Meyasa?." tayiwa kanta tambayar da babu wani me amsa mata ita.
Najeeb wanda ya zura hannayensa cikin aljihun wandon jumper'n dake jikinsa ne ya sauƙe ajiyar zuciya tare da
ɗ
an lums
he idanunsa, sahirtaccen murmushi ne ya bayyana akan fuskarsa wanda har hakan yasa fararen haƙwaransa bayyana, idanunsa ya zubawa Laylerh'n wanda ta riga da ta basa baya.
Hannunsa ya ciro ahankali ya dafa shoulder
ɗ
inta, cikin yin ƙasa da murya yace.
"Meyasa kika juyamin baya?."
Idanunta dake cike da tarin ƙwalla ta lumshe akaro na barkatai, kaman kuwa jira hawayen nata suke ta lumshe idanun nata, ahankali suka
ɗ
an gangaro kan fuskarta, jin hawayen nata sun zubo ne yasa cikin sauri t
a kai hannun ta share, tare da
ɗ
an jan jikinta gefe, ahankali kuma ta soma ƙoƙarin zame hannunsa daga kan kafa
ɗ
anta, dan hakanan taji duk komai ya daina yi mata da
ɗ
i. Ganin yanda take ƙoƙarin zame jikinta ne yasa Najeeb sanya hannayensa duka bi
yu ya juyo da ita, suka zamana suna fuskantar juna.
Cikin sauri ta rufe idanunta dan kuwa kwata kwata batason sake ha
ɗ
a idanu dashi, duk da kuwa kasancewar bata gama sanin menene ainihin haƙiƙan abun dake cikin zuciyarta ba, saidai batajin zata iy
a bari ya fuskanci rauninta, sanin da tayi cewa ayanzu babu komai acikin ƙwayoyin idanunta face rauni.
Sauƙe idanunsa akan zara zaran eye lashes
ɗ
inta dake
ɗ
auke da danshin hawaye yayi.
"Laylerh!!."
Yaƙira sunanta cikin wata irin
murya me ratsa jiki da zuciya.
Sanyin muryan nasa da ya ratsa kunnuwanta ne yasa ta bu
ɗ
e idanunta ahankali, saidai bata yarda ta sauƙe ganinta akansa ba. Kyakkyawan fuskanta da kuma kyawawan la
ɓɓ
anta yake kallo, ahankali yakejin wani irin sh
auƙi na sauƙar masa, hakanne kuma yasashi
ɗ
an lumshe idanunsa tare da jan wani dogon numfashi, ahankali ya janye hannayensa dake kan kafa
ɗ
unta tare kuma da
ɗ
an shafa gefen fuskarta, cikin wata irin silent voice me
ɗ
auke da sassanyan amo yace.
"Ke kyakky
awace Laylerh, salon kyaun ki na daban ne, haka zalika duk wani sirrin kyau akwaishi atattare dake, please ki kulamin da kanki kinji, sannan kuma kimin kwalliya me kyau anjima zanzo zance wajenki, kamar yanda kowani saurayi yake zuwa wajen budurwarsa!."
Idanunsa ya lumshe tare kuma da bu
ɗ
esu alokaci
ɗ
aya, hancinta ya
ɗ
an ja cikin kulawa yace. "Take care!." Ra
ɓ
awa yayi ta gefenta ya wuce, wanda sanadin hakan yasa jikinsu gogan na juna.
Idanunta ta lumshe tare da jingina bayanta ajik
in bango, sam ko
ɗ
aya kalamansa basu shigeta ba, hasalima kwata kwata bata fahimci inda kalaman nasa suka dosa ba, abu
ɗ
aya kawai tasani shine yanayin da taga M.Jay
ɗ
in aciki, domin yanayin nasa, ya nuna cewar akwai zallan damuwa atattare dashi.
Jin
zuciyarta na ƙara raunana ne yasa ta jan ƙafafunta da takejin sun mata nauyi ta ƙarasa bakin ƙofar shiga
ɗ
akinta, ahankali ta mur
ɗ
a handle
ɗ
in ƙofar ta shige ciki.
M.Jay
Ahankali ya maida ƙofar bedroom
ɗ
in nasa ya rufe, cik
in wani irin huci da yakejin zuciyarsa nayi ya tura duka hannayensa biyu cikin aljihun wandonsa, idanunsa dake alumshe ya ware, sakamakon yanda suka
ɗ
auko masa hotunan Laylerh'n da kuma Najeeb riƙe da hannun juna.
"Ki na sona?" maganan da Najeeb
ɗ
in ya fa
ɗ
a kenan, dake ta yimasa yawo acikin ƙwaƙwalwa da zuciyarsa, sanadin haka kuwa ƙirjinsa ke ƙara yi masa zafi, kwata kwata yakasa fahimtar me hakan yake nufi, tunowa da wani abu da yayi ne yasa shi
ɗ
an soma girgiza kansa, lallai ya yarda cewa gaba
ɗ
ayan rayuwa ƙaddara ce, dake iya sanjawa ako da yaushe, kana kuma yayi imani cewa shima tasa rayuwar ƙaddarace, saidai kuma tasa ƙaddaran ta banbanta dana kowa, domin sosai take hurting mind
ɗ
insa, akaron farko kenan da yaji yayiwa Najeeb wani irin mugun t
sana, tsana mafi tsanani, kuma irin tsanar da bai ta
ɓ
a yiwa kowa irinta ba.
Iska me zafi ya fesar daga bakinsa tare da
ɗ
an lumshe jajayen idanunsa, sam baya jin da
ɗ
in mood
ɗ
in daya samu kansa aciki.
Nan kan saman gadonsa ya fa
ɗ
a tare da sanya hannu y
a dafe daidai saitin zuciyarsa dake harbawa da ƙarfi.
Koda ta ƙarasa cikin
ɗ
akin nata, asanyaye tasoma cire kayan uniform
ɗ
in dake jikinta, haka takejin gaba
ɗ
aya komai ba yayi mata da
ɗ
i, gefe guda kuma ga wani abu da
takeji na sukan zuciyarta, sanadin hakanne kuma yasa takejin kamar ta aikata wani abun da yake ba daidai ba, tabbas har yanzu tana da buƙatar sanin meyasa takejin feeling na musamman akan M.Jay din, meyasa idan ta gansa take rasa duk wata nutsuwarta?, haka
kuma takan kasa controll
ɗ
in kanta, musamman akan abun da takeji azuciarta dangane dashi, lallai tana da buƙatar sanin haƙiƙanin menene SO da kuma yanda akeji idan ankamu dashi, lumshe idanunta tayi asakamakon tunawa da yanda zuciyarta ke matsanancin bug
awa matuƙar M.Jay
ɗ
in nakusa da ita.
"Idan wannan abun da takeji shine SO, kenan gaskiya da kuma haƙiƙanin abun da takeji acikin ranta yana nufin soyayya ne?."
Tambayar da zuciyarta tayi mata kenan, wanda hakan yasa ta
ɗ
an zaro idanunta waje, kasancewa
r sam bata shiryawa tambayar ba, kanta ta
ɗ
an girgiza kana abayyane tace.
"Idan kuma da gaske hakan shine SO, na kamu da son Yaya M.Jay kenan?" tayiwa kanta tambayar da bata da mafarin samun amsarta..
Still girgiza kanta tayi domin hakanan taji bat
a gamsu da tunanin nata ba, sanin cewa zuciyarta zatayi ta saƙa mata abubuwa da yawa ne yasa cikin sauri ta ƙarasa cire uniform
ɗ
in dake jikinta, tare da
ɗ
aura wani farin towel ajikinta wanda tsawonsa ya tsaya iyaka cinyoyinta.
Ganin da tayi cewa ankusa ƙ
iran sallan Magriba ne yasa kaitsaye ta wuce toilet, kasancewar yanayin garin na yau akwai
ɗ
an zafi ne yasanya ta ha
ɗ
awa kanta ruwa acikin bathtube tare da shiga ciki ta kwanta, sanyi da kuma da
ɗ
in ruwan daya ratsata ne ya sata
ɗ
an lumshe idanunta tare kum
a da sakin ajiyar zuciya, lokaci
ɗ
aya taji duk wani damuwan dake ranta ya soma gushewa.
Samun kanta da tayi acikin wani sabon yanayi ne, yasa tayi wankan ta cikin nutsuwa, bayan kuma ta gama wankanne ta
ɗ
auro alwala.
Koda ta fito daga toilet
ɗ
in tsane
jikinta tayi da wani
ɗ
an ƙaramin towel, wani ha
ɗ
a
ɗɗ
en body lotion me da
ɗ
in ƙamshi ta shafa ajikinta, bayan lotion
ɗ
in kuwa bata sake shafa komai ajikinta ba, domin dama yawan kwalliya ba
ɗ
abi'arta bane, wannan yasa bata wani damu dayinsa ba.
Ƙ
arasawa gaba
n sif
ɗ
in kayanta tayi tare da bu
ɗ
ewa, kayannata dake jere acikin sif ta zubawa ido, tana tunanin wanda zata saka, kasancewar idan ana yanayin zafi kwata kwata bata saka kaya me nauyi ajikinta.
Wani dogon wandon skin tight ta ciro ha
ɗ
e da wata ha
ɗ
a
ɗɗ
iyar
farar armless, koda ta saka kuwa ba ƙaramin kyau kayan sukayi mata ba, musamman ma wandon daya kama jikinta sosai, har yakai ga ya bayyana tsararren hips
ɗ
inta.
Koda ta gama saka kayan kuwa har anshiga sallan magriba, a
ɗ
an gurguje ta zura ƙaton hijab a
jikinta, tare da shumfu
ɗ
a wani lallausan darduma ta tada sallah.
Anutse tayi sallan nata koda ta idar kuwa bata tashi akan sallayan ba, tana nan zaune har aka ƙira sallan Isha, bayan ta idar da sallan isha
ɗ
inne tayi azkhar
ɗ
inta ha
ɗ
i da addu'o'i sannan t
a miƙe tsaye, sanin cewa lokacin cin abincinsu yayi ne yasa ta cire hijab din dake jikinta, tare da ƙarasawa gaban drawer'nta, wata black kimono da aka ƙawata gaba
ɗ
aya jikinta da adon fararen duwatsu ta ciro ha
ɗ
e da sanyawa ajikinta, kasancewar kuma riga
r na
ɗ
an showing ne yasa, duk wanda ya kalleta zai hango ainihin shigar dake jikinta,
ɗ
an kwalin rigar ta na
ɗ
a akanta, wanda kuma ya sauƙo har zuwa kan ƙirjinta.
Ɗ
an kallon kanta tayi amadubi, ganin da tayi cewa shape
ɗ
in jikinta bai bayyana sosai bane, y
asa anutse ta fice daga
ɗ
akin.
Acan falon kuwa Abbou Jaheed da Momy ne ka
ɗ
ai ke zaune akan dining table
ɗ
in, kasancewar Alhaji Ahmad Rufae ya wuce Kaduna, M.Jay kuwa tunda ya shiga
ɗ
akinsa ba wanda yasakejin motsinsa, sai kuma Najeeb da g
abaki
ɗ
aya ma shi baya gidan.
Anutse ta shigo cikin falon, ganin Abbou Jaheed da kuma momy zaune dining area ne yasa duk taji jikinta yayi sanyi, tunowa da yanda taga mood
ɗ
in Abbou Jaheed
ɗ
in yauda safe ne yasa ta
ɗ
anji fargaba ya
ɗ
arsu acikin ranta,
ganin cewa basu ganta bane yasa ta juyawa cikin sauri ta soma ƙoƙarin komawa
ɗ
akinta.
"Laylerh."
Abbou Jaheed ya ƙira sunanta, wanda tun shigowarta cikin falon ya ganta.
Jin Abbou Jaheed ya ƙira sunanta ne yasa ta tsayawa, ahankali cikin y
anayi na
ɗ
an fargaban da takeji acikin ranta ta juyo, ƙasa tayi da kanta tare da soma wasa da ƴan yatsun hannunta, cikin sanyin murya tace. "Na'am."
"Kizo!." Abbou Jaheed ya fa
ɗ
a yana me karantar yanayinta, tabbas yasan cewa
ɓ
acin ran daya gwada
mata ayau da safe yayi mata tsauri sosai, amma ta hakane kawai zai gujewa faruwan abun da yajima yanajin tsoron afkuwansa.
Asanyaye ta ƙaraso kan dining area
ɗ
in, wanda har zuwa yanzu bata yarda ta
ɗ
ago kai ta kalleshi ba, saboda wani irin nauyi da
kunyansa takeji.
Gane abun dake zuciyarta ne yasa Abbou Jaheed
ɗ
in sakin murmushi, cikin kulawa ya kamo hannunta, tare da cewa. "Zauna kici abinci!."
bazata iya musa masa ba domin dama yunwa takeji, kan
ɗ
aya daga cikin kujerun dining a
rea din ta zauna, tare da
ɗ
aukan plate tayi seving
ɗ
in kanta, kasancewar tanajin yunwa sosai ne yasa ta maida hankali wajen cin abincin.
Idanu Abbou Jaheed ya zuba mata cike da matsanancin tausayinta, hakanan yakeji ajikinsa cewar yanayin dayayi mata maga
na
ɗ
azu da safe bai kyauta ba, wanda kuma har yanzu yanayin daya gansu aciki ita da Maleek din ya kasa barin cikin idanunsa, baisan meyasa ba yake yawan jin fargaba, akan duk wani lamari daya shefesu su biyun, duk da kuwa yasan cewar jinin Maleek ne ke gud
ana ajikin Laylerh'n amma yana tsoron faruwar wani abu.
Ajiyar zuciya ya sauƙe tare kuma da lumshe idanunsa, tabbas akwai wata rana acikin rayuwar Laylerh Maleek din wanda baya fatan zuwanta garesa, sama da shekara 7 kenan da ya
ɗ
auka yana nisanta tsakan
in Laylerh da Maleek
ɗ
in, ba kuma ya fatan waƴannan shekarun daya
ɓ
ata su tafi abanza, wanda kuma sanadin ganinsu da yayi tare ayau
ɗ
in, yasa zuciyarsa ta raunana, yayinda yake ganin abun da yake gudu da kuma
ɓ
oyewa yana neman tunkarosa nan kusa batare day
a shiryawa hakan ba.
Jin taƙoshi ne yasa ahankali ta
ɗ
an ture plate
ɗ
in abincin daga gabanta, duk da cewar bata wani ci abincin sosai ba amma haka take jin kanta aƙoshe, cup
ɗ
in exotic
ɗ
in dake gabanta ta
ɗ
auka ahankali ta ke
ɗ
an sippin
g drink
ɗ
in, duk da ma kasancewar cikin zuciyarta
ɗ
auke take da tarin damuwa na rashin ganin M.Jay
ɗ
in da tayi awajen cin abincin, hakanan yasa duk taji ba da
ɗ
i aranta.
Baƙon Ƙamshin turaren daya ziyarci hancinta ne yasa ta
ɗ
ago da
ɗ
ara
ɗ
aran i
danunta, wanda kuma hakan yayi daidai da shigowarsa cikin falon, sanye yake cikin shigar tsadaddun riga da wandon da sukayi matuƙar amsar jikinsa, kana kuma suka bayyana kyawunsa, akaron farko kenan da taji ta kasa
ɗ
auke idanunta akansa, tabbas shi
ɗ
inma
kyakkyawane, kuma yana da abubuwan burgewa da yawa ajikinsa, kallon yanda ƙawataccen sajen dake kwance akan fuskarsa ke sheƙi tayi, wanda kuma hakan yasa suka ha
ɗ
a idanu dashi, da sauri tayi ƙasa da kanta, domin sam bataso ya kamata tana kallonsa ba.
Ƙ
arasowa dining area
ɗ
in yayi tare da
ɗ
an jan kujera ya zauna, fuskarsa
ɗ
auke da murmushi yace.
"Abbou barka da dare."
Murmushi Abbou Jaheed
ɗ
in yayi, fuskarsa asake cike kuma da nuna jin da
ɗ
i yace.
"Yauwa Najeeb barka dai, yau kai da
ɗ
an uwanka Maleek kun mana yajin aikin cin abinci ko."
Murmushi Najeeb
ɗ
in yayi har saida fararen haƙwaransa suka bayyana, kallonsa ya mayar gefen da Momy ke zaune, cikin nutsuwa ha
ɗ
i da girmamawa yace.
"Please Momy alfarma nazo nema awajenki!."
Jin abun daya fa
ɗ
a ne yasa Momy sakin Murmushi, kana ta fa
ɗ
a
ɗ
a fari'ar dake kwance akan fuskarta, sannan cikin kulawa tace.
"Fa