Showing 45001 words to 48000 words out of 244674 words
ɓ
ari, saboda yanda zazza
ɓ
i me zafi ya sauƙar mata lokaci
ɗ
aya.
Duk yanda taso ta tsaida zuciyarta waje
ɗ
aya ta kas
a yin hakan, domin kuwa hoton fuskarsa da kuma idanunsa ne ke yawo acikin nata idanun, lokaci
ɗ
aya duk wata nutsuwa tata tasoma ƙaura daga jikinta, batasan me ta aikata ba, wanda har yasa takejin ba daidai azuciyarta ba, ba abun da take fata da buri awanna
n lokacin kamar bacci, saidai kuma duk yanda taso da yin hakan batajin zata iya.
Haƙiƙa idan zuciyoyi biyu suka kasance manne da juna, kuma akan abu
ɗ
aya lallai ne kuma tilas yanayinsu ya kasance iri
ɗ
aya, ba iya buri da fatan Laylerh Maleek bane ke cik
in rauni, har ma da zallan Ƙaddaransu dake neman juya rayuwar su zuwa cikin wata sabuwar shafi mai
ɗ
auke da manyan darussa.
*M.Jay*
Sama da 30 minute kenan daya
ɗ
auka atsaye ruwan shower'n daya kunna na dukan jikinsa, w
anda amatsayinsa na cikakken Namiji me motsa jiki haka kuma soldier yasa sam baiji ajikinsa cewa ya gaji da tsayuwan ba, yanayin yanda ruwan ke dukan jiki da kuma kansa ka
ɗ
ai ya isa bayyana maka cewar lallai ba'a cikin tunaninsa yake ba, domin duk yanda ya
so da yayi zeroying mind
ɗ
insa abun yaci tura, ahankali yakai hannunsa ya kashe shower'n, tare da
ɗ
aukan wata kakkauran bathrobe din dake gefensa ya sanya ajikinsa, ba tare kuma daya tsaya tsane gashin kansa ba ya nufi ƙofar fita daga cikin bathroom
ɗ
in,
hannunsa ya
ɗ
aura akan handle
ɗ
in ƙofar ya bu
ɗ
e, yayinda yakejin ƙirjinsa na amsawa aduk wani taku
ɗ
aya da zaiyi.
A irin yanayin da yake ciki yasa sam bayajin zai iya tsane gashin kansa dake
ɗ
igar ruwa, wani dogon trouser ka
ɗ
ai ya saka batare da y
a sanya riga ajikinsa ba, duk da kuwa cewar ana busa sanyi sosai agarin ga kuma sanyin A/C'n daya cika
ɗ
akin.
Ƙ
arasawa gaban windown
ɗ
akin nasa yayi, wanda daganan inda yake yana iya hango compound
ɗ
in gidan. Har yanzu zuciyarsa
zafi takeyi masa, yayinda wani irin
ɗ
aci yake da
ɗ
a mamaye maƙoshinsa, idanunsa da suke alumshe ya ware, saboda bayajin zai iya jurewa gizon da sukeyi masa, ayanzu baya buƙatar komai domin brain
ɗ
insa gab take da juyewa, wanda hakanne kuma yayi sanadiyar h
autsunewar tunaninsa, yayinda har yanzu maganganunta ke masa yawo acikin kunnensa, kalamar "Na'amince!" da ta fa
ɗ
a itace mafari acikin sabuwar shafin ƙaddaransu da ta bu
ɗ
e ayau
ɗ
in. haka kuma yakejin kalmar na neman tarwatsa masa ƙwaƙwalwa da zuciyars, ka
llonsa ya maida ga wata ƴar ƙaramar drawer dake cikin
ɗ
akin nasa wanda aka rufeta da pin cord, ahankali ya soma takawa har ya ƙarasa gaban ƴar drawer'n.
Tare da
ɗ
an durƙusawa agaban drawer'n. L73M75 shine pin
ɗ
in bu
ɗ
e drawer'n, wanda anan ciki yake aje
duk wani abu me mahimmanci daya shafi sirrinsa, yana gama sa pin
ɗ
in kuwa take drawer'n ta bu
ɗ
e da kanta, yayinda murfin farko na drawer'n ke
ɗ
auke da wasu manya manyan Diary's guda biyu, sai kuma wani farin abu kaman gari da aka killacesa acikin wani ha
ɗ
a
ɗɗ
en leda. Idanu ya zubawa garin da ajikin ledan aka rubuta Cocaine da manyan baƙi, duk kuwa da cewar yanajin zuciyarsa na bugawa akai akai, amma bashi da wani za
ɓ
i wanda ya wuce hakan. Ledan cocaine
ɗ
in ya
ɗ
auƙo tare da maida drawer
ɗ
in ya kuma sanya
pin
ɗ
in ya rufe.
Idanunsa akan ledan dake hannunsa haka ya ƙarasa gaban kujeran dake gefen gadonsa ya zauna, ahankali ya jawo wani
ɗ
an ƙaramin table ya ajiye agabansa, bayajin zai tsaya sauraran shawaran da zuciyarsa ke ƙoƙarin basa, domin brain
ɗ
in
sa ta
ɗ
auki cajin da idan ya bata cikakkun 20 minute zata iya samun matsala, zuciyarsa kuwa ko tantama bayayi zata iya bugawa.
Hannayensa na rawa haka ya fasa ledan cocaine din tare da juye garin akan ha
ɗ
a
ɗɗ
en glass table
ɗ
in dake gabansa.
Kamar ya
nda hannunsa ke rawa haka ma duk jikinsa, cikin zaucewa ya matso da fuskarsa kan table
ɗ
in, tare da yiwa Cocaine
ɗ
in wani irin shaƙa, wanda hakan yasa tatafi har zuwa cikin kansa.
Haka ya
ɗ
auki sama da 13 minute yana shaƙan cocaine
ɗ
in, ahankali ya
ɗ
ago
da kansa yana me jan wani irin numfashi, tare da
ɗ
an soma jujjuyawa kansa, domin cikin abun da bai wuce 18 minute ba har ya fara samun kansa acikin wata duniya ta daban, duniyar da bakomai acikinta sai gushewar hankali, kafun 10 minute tuni ya fara ganin
abubuwa na zame masa bibbiyu, yayinda yake ganin komai adisashe.
*30/November/2020*
1/19/21, 8:11 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please
do'nt read it. Here is the account number for people that are willing to pay 0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz Bank. Whatsapp number 07017879464)*
*Chapter 14*
Lumshe idanunsa yayi tare da shaƙan wani dogon numfashi, ahank
ali yakejin mood
ɗ
insa na sanjawa, yayinda mayen cocaine
ɗ
in ke ƙara ratsa cikin brain
ɗ
insa, sake maida kansa ƙasa yayi tare da ci gaba da shaƙan cocaine
ɗ
in son ransa, wanda hakan yasa zuga
ɗ
aya kwata kwata yayi mata ta ƙare,
ɗ
an
ɗ
gowa yayi tare da jing
ina bayansa da jikin kujeran da yake kai, ahankali yakejin kansa na juyawa, yayinda yakejin ita kanta duniyar nayi masa wata iri, kasancewar ya shaƙi cocaine
ɗ
in sosai ne yasa take tasoma yi masa aiki, domin kuwa cocaine din nada ƙarfi sosai, sannu sannu h
ankalinsa ke ƙoƙarin gushewa.
Ganin yana shirin manta duniyar da yake ne ya sashi miƙewa tsaye daga zaunen da yake, wani irin hajijiyan daya
ɗ
aukesa ne ya sashi saurin dafe bango, tare da soma
ɗ
an girgiza kansa, dan ko gani sosai bayayi, adaddafe haka
ya ƙarasa jikin makeken gadonsa wanda yaji farin bedsheet na alfarma, fa
ɗ
awa saman gadon yayi, batare kuma daya kula ba dan ya fara fita hayyacinsa ya kwanta akan ciwon nasa, take kuwa ciwon ya fame, wanda hakan kuma yasa jini ya
ɗ
an soma fita daga j
ikinsa.
Kasancewar baya cikin hayyacinsa yasa bai wani ji zafin fame ciwon nasa sosai ba.
Idanunsa dake abude ya mayar ya rufe, saboda yanda yaga gaba
ɗ
aya duniyar na juya mai, ahankali yaji nauyin da zuciyarsa tayi yana raguwa, yayinda mind
ɗ
insa ke ƙ
oƙarin yin zeroying, take duniyar ta soma ƙoƙarin zame masa sabuwa wanda babu
ɗ
igon damuwa acikinta, duk da kasancewar shi ba ma'abocin shaye shayen ƙwayoyi da kuma alcoholic bane, amma time to time yakan shan cocaine dan tana rage masa damuwar dake ransa
, musamman ma idan kansa ya
ɗ
au tension, duk da kuwa yasan hakan ba abu bane me kyau, saidai kuma watarana yakan kasa controlling kansa akan shan cocaine
ɗ
in. Ahankali samun nutsuwa da kuma sanyin zuciyar da ya samu yasa shi, fa
ɗ
awa cikin wani baƙon y
anayi, yayinda yakejin wani irin hot feeling na ratsa duk jikinsa, cikin yanayin fitar hayyacin daya samu kansa aciki ne, ya sashi soma ganin kyakkyawar fuskarta nayi masa gizo, wanda sanadin hakanne kuma ke ƙara hura masa wutar zallan feeling din da yakej
i, har takai ga kowacce gashi dake jikinsa mimmiƙewa,, yawancin lokuta baisan meyasa yake yawan jin hot feelings akan ta ba, yanayin da yake ji akanta me ƙarfi ne sosai, sometimes yakanji kamar bazai iya controlling kansa ba, wanda izuwa yanzu kuwa har ha
kan ya riga daya zame masa sabo, dan ayanzu feeling
ɗ
inta ya zama kamar jini ne da yake gudana acikin jikinsa.
pillow'n dake gefensa ya
ɗ
auka tare da yin hugging pillow'n nasa tight, sannu ahankali zuciyarsa ke saƙa masa abubuwa da yawa, yayinda kuma ga
ba
ɗ
aya tunanin nasa ba acikin hankalinsa yakeyinsu ba, idanunsa dake a lumshe ya bu
ɗ
e, tare da jawo wayarsa da ke aje saman wani
ɗ
an madaidaicin stool
ɗ
in dake gefen gadon.
Kunna wayar tasa yayi tare da ƙurawa hoton dake mamaye kan saman screen
ɗ
in waya
r idanu,
ɗ
an ƙaramin bakin yarinyar da hoton ta ke jikin screen
ɗ
in wayar ya ƙurawa idanu, sama da 14 minute ya
ɗ
auka yana kallon hoton kyakkyawar yarinyar, kafun daga bisani ya
ɗ
an lumshe idanunsa dake
ɗ
auke da zallan maye, da kuma yanayin bacci, cikin w
ata irin kasalalliyar muryar sa dake
ɗ
auke da wani irin amo yace.
"No one like you AYSH! I love your smile, your voice and your eyes, I love your ......" shiru yayi tare da kasa ƙarasa maganar dake cikin rai da kuma zuciyarsa,
ɗ
aura wayar tasa y
ayi akan ƙirjinsa, tare da ƙurawa zanen pop'n dake cikin
ɗ
akin idanu, yanayin yanda mood
ɗ
insa ya sanja lokaci
ɗ
aya ne yasa ƙarara zaka iya fahimtar cewa, akwai wani abu dake kwance acikin zuciyarsa, wanda yake jin tsoron furtawa, tabbas yayarda cewa ak
wai wani abu dake sukan zuciyarsa, wanda kuma asannu hakan ke neman haukata tunani da nutsuwarsa, jin tunani na neman fasa masa ƙwaƙwalwarsa ne, ya sashi
ɗ
an soma jujjuya kansa, baiwani
ɗ
au lokaci ahaka ba kuwa, bacci
ɓ
arawo ya
ɗ
aukesa.
Laylerh.
Juyi kawae take tayi akan
ɗ
an madaidaicin gadonta, duk kuwa ga yanda taso bacci ya
ɗ
auketa hakan ya ci tura, domin kuwa da zaran ta lumshe idanunta, hoton fuskar Maleek ne keyi mata gizo, wanda hakan ke ƙara narkar mata da zu
ciya, yayinda wani irin sassanyar ƙauna ha
ɗ
i da shauƙinsa ke mamaye gaba
ɗ
aya illahirin jikinta, lallai ta yarda da cewar akwai wani abu adangane dashi, dake shumfu
ɗ
e acikin zuciyarta, wanda take da fata da kuma burin sanin ko menene shi, sake gyara kwanci
yarta tayi tare da yin hugging
ɗ
in pillow'n da take kai.duk yanda kuwa taso ta saki zuciyarta hakan ya faskara, kasancewar damuwa da kuma fargaba sun riga da sunyi tasiri acikin tunaninta, dalilin haka kuwa yasa taji komai na duniyar baya yi mata dadi, lum
she idanunta da suka
ɗ
an kumbura tayi tare da sakin ajiyar zuciya me ƙarfi, ƙoƙarin tsaida duk wani tunani dake cikin ƙwaƙwalwarta tayi, duk da cewar yin hakan abune me wuya, amma dole ne tayi hakan matuƙar tanaso ta rumtsa. har yanzu ita yarinyace, dalil
in haka yasa brain
ɗ
inta bazata iya
ɗ
aukar wata damuwa me nauyi ba.
Haka ta dinga juyi akan gadon, dicikin sa'a kuwa ko 15 minute bata
ɗ
auka ba bacci me nauyi ya
ɗ
auketa.
Washe gari.
7:00 am daidai ta farka daga nannauyan baccin daya
ɗ
auketa daren jiya, Kasancewar kuma bata samu baccin da wuri ba, shiyasa ta
ɗ
an makara yau
ɗ
in.
Ahankali ta bu
ɗ
e idanunta wanda suka yi luhu luhu saboda kukan da tasha jiya, duk da cewar bata wani jin kuzari me ƙarfi ajikinta amma ahaka ta daure ta
nufi toilet, koda ta ƙarasa toilet
ɗ
in kayan jikinta ta rage tare da ha
ɗ
a ruwan
ɗ
umi tayi wanka, tana gama wankan kuwa ta zura wata ƴar baby pink bathrobe ajikinta tare dayin brush kana kuma ta
ɗ
auro alwala, ganin tagama gudanar da abun da zatayi aciki
n toilet
ɗ
inne, yasa batare da ta jira komae ba ta fice daga cikin bathroom
ɗ
in.
Cikin yanayin hanzari da kuma gudun kada ta makara zuwa makaranta, ta shumfu
ɗ
a sallaya tare da tada sallah'n asuba, duk da cewar ma tasan ta makara, koda ta idar da salla
n kuwa bata tsaya yin wani ƙyale ƙyale ba, versiline kawai ta shafa ajikinta sai kuma wata ha
ɗɗɗ
iyar powder silk da ta shafa akan fuskarta, sai kuma peach colour lip stick da ta shafa sama sama akan la
ɓɓ
anta, wanda hakan ya ƙara fitar da asalin kalan sha
pe da kuma kyawun bakinta. Ƙarasawa gaban drawer'nta tayi a
ɗ
an hanzarce ta ciro kayan uniform
ɗ
in ta,
ɗ
an madaidaicin sket na uniform din ta fara sawa, kafun ta saka rigar uniform
ɗ
in, ko da yaushe uniform
ɗ
in nata ƙara yi mata kyau suke, yayinda kom
ai nata ke sake bayyana gwanin ban sha'awa, dan sosai uniform
ɗ
in nata ke bayyana zallan ƙuruciyarta, saboda zamowarta me kyaun jiki dana sura ne, yasa ko cikin shigar uniform
ɗ
in shape
ɗ
inta kasa
ɓ
oye kansa yake, wanda kuma hakanne kejan hankalin maza
dayawa zuwa gareta.
Ahanzarce ta saka white socks aƙafanta tare da goya ƙatuwar school bag
ɗ
inta akan shoulder nta, duk da cewar simple meckup tayi, amma hakan bai hana cute face
ɗ
inta bayyana ba, musamman ma shining lips
ɗ
inta da yasha oil lips
tick, mathematical text book
ɗ
inta ta
ɗ
auka cikin
ɗ
an hanzari ta nufi hanyar fita daga
ɗ
akin, kasancewar 20 minute ka
ɗ
ai ya rage mata.
Acan Falo kuwa Abbou Jaheed ne zaune kan
ɗ
aya daga cikin ha
ɗ
a
ɗɗ
un kujerun falon, hannunsa riƙe da
jaridan Daily Trust.
Gefensa ka
ɗ
an kuwa Momy ce ke tsugune tana ha
ɗ
a masa black coffee, sanin cewar bata da wata dama na sanya kokwanto acikin zuciyar Abbou'n sama da wannan lokacin ne yasa, ta
ɗ
an
ɗ
ago da kanta ta kallesa, cikin son nusar da manufarta
da kuma sauya salon magana tace. "Alhajina inason magana dakai."
Jin abun da ta fa
ɗ
a ne yasa Abbou Jaheed
ɗ
agowa ya dubeta, cikin kulawa yace.
"Inajinki."
Ganin daman da take buri da fatan samu na shirin samuwa alokaci
ɗ
aya ne yas
ata gyara zama, tare da duban Abbou Jaheed
ɗ
in, cikin ƙasa da murya tace.
"Akan maganan auren Laylerh da Najeeb ne, duk da nasan cewa bani ce na haifeta ba, amma sai nake ganin yana da kyau nasan duk wani plan da kake shiryawa akanta, saboda kamar ƴa h
aka na
ɗ
auke ta, sannan kuma ina ganin kamar babu dacewa acikin ha
ɗ
in auren Laylerh da kuma Najeeb da kake ƙoƙarin yi, baka tunanin cewa ko akwai wani wanda Laylerh keso ba Najeeb ba daya kasance za
ɓ
inka."
Da katawa da karatun jaridan Abbou J
aheed yayi, tare da zubawa Momy idanu, mamaki da kuma shayin kalamanta ne suka shiga yi masa yawo acikin ƙwaƙwalwarsa, lokaci
ɗ
aya yaji yanaso ya fahimci wani abu daga cikin kalaman ta, hakanne kuwa ya sashi
ɗ
an gyara zama tare da numfasawa, cikin yanayin
sa na dattako yace. "Bana tunanin na aikata ba daidai ba akan maganar auren Laylerh da Najeeb, kuma har abada banajin zanyi dana sanin ha
ɗ
a wannan auratayyan danayi, kuma alƙawari ne na
ɗ
aukawa kaina cewar matuƙar ina darai da numfashi Laylerh bata da wan
i miji sai Najeeb."
Ɗ
an numfasawa yayi tare da gyara zamansa.
Daidai lokacin ne kuma Laylerh ta ƙaraso cikin falon, wanda shigowarta cikin falon ne yasa Abbou Jaheed dakatawa daga abun da yakeson fa
ɗ
a, tare da zuba mata idanu, har ta ƙaraso inda
yake,
ɗ
an durƙusawa tayi, cikin yanayin girmamawa tace.