Showing 159001 words to 162000 words out of 244674 words

Chapter 54 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

Munnira hundred perce

nt.

Bakomai ne kuma ya d’aga mata hankali ba kuwa, fa ce irin kallon da taga Maleek nayiwa Laylerh’n.

“LAYLERH! anwanke miki ciwon?.

‿

Maganan Oum Ayush kenan daya sa Laylerh’n sake d’ago kanta asanyaye tace.

“Eh.

‿

Kai Oum Ayush ta jinjina, yayinda

cikin mamaki su Abbou Jaheed suka shiga tambayan abunda ya samu Laylerh’n, bayani Oum Ayush ta musu tare da d’aukan plate d’in abincin dake hannunta ta mik’awa Maleek.

Kallon flate d’in ferfesun chicken soup d’in yayi, ahankali ya d’an girgiza kai, akaro

n farko ya motsa bakinsa cikin wata silent voice da zak’inta yasa Laylerh lumshe ido, Munnira kuwa ta zura masa na mujiya yace.

“Nak’oshi.

‿

“Ka k’oshi kuma Maleek? ko bakaji abunda Dr.Mouhammad ya fad’a bane cewar saikaci abinci kafun kasha magani.

‿

Ce

war Abbou Khareem.

D’an b’ata fuska yayi asanyaye yace.

“Tea kawae.

‿

Jin hakanne kuma yasa Oum Ayush sakin murmushi, cikin kulawa had’i da d’an d’aga murya tace.

“Laylerh had’amasa tea, akwae ruwan zafi a flask, sannan kuma akwai kayan tea d’inma duka

na taho dasu.

‿

Laylerh dake tsaye asanyaye tace “To.

‿

Sam har yanzu ta kasa sake kallonsa duk kuwa da cewar zuciya da gangar jikinta na azalzalarta akan cewa lallai sai ta kalleshi amma takasa.

K’ok’arin soma had’a masa tea d’in tayi daidai lokacin ku

wa aka soma k’wala k’iran sallan magriba.

Wanda hakan yasa Abbou Jaheed da kuma Abbou Khareem suka mik’e don fita waje d’auro alwala da kuma yin sallah.

Ganin hakane kuma yasa Alhaji Farouk shima tashi tsaye, kallon Buzuwa yayi cikin kulawa yace.

“To k

uzo mu wuce ko naga dare na sakeyi.

‿

Bisa dole badon sun soba suka taso suma.

Munnira kam wani haushine ya kamata dan ko kad’an bataso tafiya tabar Maleek d’in ba, domin zama akusa dashi kad’ai da tayi yasa taji ta acikin wata duniya ta daban.

Koda suka

zo fita daga d’akin wani uwar harara ta shiga watsawa Laylerh, wanda ita bata masan tanayi ba, ganin sun fitane kuma yasa Oum Ayush bi musu baya, amutumce dan koba komae gaisuwa suka zo musu.

Fitan Oum Ayush d’innne kuma yasa suka zama saura su biyu kad

’ai acikin d’akin.

Anutse ta kammala had’a tea d’in acikin wani had’add’en cup, kasancewar kuma tea d’in na da zafi ne kuma yasa ta tallafi k’asa da kuma hannun kofin.

Ahankali cikin wani irin yanayin sanyi da ta samu kanta aciki ta shiga takowa zuwa gar

eta, batare kuma da ta d’ago kanta ta kalleshi ba.

Isowarta jikin gadon nasa ne kuma ya sata tsaya, asanyaye ta mik’o masa kofin tea d’in, still bata d’ago kai ta kalleshi ba, hasalima idanunta cike suke tab da hawaye.

Kyawawan yatsun hannunta ya zubawa

ido, batare kuma daya karb’i cup d’in tea d’in ba, ya dawo da kallonsa ga kyakkyawar fuskarta.

Yah Subahanallah wani irin matsanancin Soyayyarta ne yaji tana dukawa k’irjinsa, yayinda kuma sassanyan k’amshin cool parfume d’in dake fita ajikinta yasa shi

jin hot feelings d’inta na neman rikita masa lissafi, akasalance ya lumshe kyawawan idanunsa masu d’auke da kyawawan lashes, cikin sanyi yace.

“Na k’oshi.

‿

Kalmar tasa ta cewa ya k’oshin da yayinne yasa tayi saurin d’ago kanta, daidai lokacin kuwa shima

ya bud’e idanunsa akanta.

Hakan yasa idanunsu sark’ewa awaje d’aya, dalilin hakan kuwa yasa dukansu sukaji wani irin kasala da sanyi ya sauk’ar musu, asanadin hakan kuwa har basu san lokacin da sukayi kusa da juna ba.

Kallon cikin idanun juna kuma akusa

da juna shiya k’ara sawa zuciyarsa wani shauk’i, tare kuma da matsanancin rauni.

Ahankali hawayen da suka cika idanunta suka samu daman gangarowa kan fuskarta, lallai tabbas da sexy eyes d’insa yake azabtar da ita, da kuma kallon da yake mata yakeson zaut

ar da ita, bisa dole ta lumshe idanunta.

Shikuwa Maleek ganin hawaye akan fuskarta yasashi sake jin kansa acikin rauni, ahankali kuma cikin feeling mood d’in daya samu kansa ya matso kusa da ita, har ya zamana numfashinsu na gauraya waje d’aya.

Batare da

zato ko tsammani ba, ya d’aura lallausan sajen dake kwance agefe da gefen fuskarsa adaidai nata gefen fuskar.

hakanne kuwa yasa tsikar jikinta yayi wani irin mahaukacin zubawa, har yakai ga ta kasa iya rik’e cup d’in dake hannunta, bisa dole ta ajiye cu

p d’in akan gadon, tabbas sauk’an lallausan beard d’insa akan fuskarta bak’aramin sanya ta acikin wata sabuwar duniya da yanayi yayi ba, wanda har hakan yasa numfashinta ya tafi luuu kaman zai d’auke, idanunta ta sake lumshewa tare da bud’e y’an k’ananan

lips d’inta, saboda feeling d’in dake shiganta kuwa itama kanta batasan tayi hakan ba.

Shima nasa idanun ya lumshe ahankali kuma shima ya bud’e labb’ansa, still kuma har yanzu gefe da gefen fuskarsu na manne dana juna.

Lallai tabbas ba zasu sake kara iya

minti daya ahaka ba tare da sun had’e sun zama abu guda ba, domin kuwa gangar jikinsu amatuk’ar buk’ace suke da junansu, hatta tongue d’in kowannensu buri yake yajisa acikin mahad’insa.

Lallai wannan yanayine da babu wanda yasani ko ya tab’aji sai wanda

ya jima acikin mayen so da sha’awa.

Daidai lokacin kuwa aka turo k’ofar d’akin.

Acan waje kuwa Abbou Jaheed ne ya dubi Alhaji Farouk cikin sanyin murya yace.

“Idan babu damuwa Alhaji Farouk zan so had’uwarmu gobe dan tattauna wata sabuwar matsala da t

a ruskemu.

‿

D’an jim Alhaji Farouk yayi cikin mamakin wata irin matsalace haka yace.

“To babu damuwa Alhaji Jaheed Allah Ya kaimu goben.

‿

Da “Ameen.

‿

Abbou Jaheed ya amsa sannan sukayi sallama, daga haka su Abbou Jaheed suka wuce masallaci shikuwa Alha

ji Farouk kaitsaye ya nufi wajen motarsa.

*Friday19/2/2021*

*7:26 pm*

2/21/21, 10:47 PM - Ummi Tandama: *L.M*

*55*

“AYSHNOOR!!!.

‿

Ya k’ira sunanta da wata irin kasalalliyar muryarsa wacce da k’yar take iya fita, irin dai murya me d’auke da ts

ananin shauk’in dake bayyana yanayin da yakeji ajikinsa, yanayin kuma da bashi da misali, yanayin daya saka su fad’awa cikin wata irin sabuwar duniya ta daban, yanayin daya bayyana asali da kuma gaskiyar muradinsu.

Ahankali kuwa sauk’an muryarsa acikin k

unnuwanta yasa gaba d’aya duk taji jikinta ya zama very weak, wani irin sassanyan yanayi ta samu kanta aciki wanda har ya kaita ga kasa jurewa, ahankali ta sake lumshe tsumammun idanunta, wanda suke cike da azabebbiyar soyayyarsa, ji takeyi kaman ta saka m

asa kuka, amma kuma zazzafan yanayin da tasamu kanta aciki yanzun ya kasa bata daman hakan, domin kuwa zuwa yanzu gaba d’aya zuciyarta ta riga da ta narke, sonsa da k’aunarsa ne kawai ke ruruwa acikin zuciya da kuma ganganar jikinta, amatuk’ar zauce kuma

cikin wani irin yanayin dake fusganta ta daura hannunta dake rawa adaedae saitin kirjinsa wanda yake d’auke bandage, kanta ta d’an soma jujjuyawa cikin kuma muryarta dake shaking ta soma k’ok’arin harhad’a kalmar sunansa, saidai kuma amma duk yanda taso

ga had’a kalmomin bakinta don su bada ma’ana abun yaci tura, hakan yasa ta rumtse idanunta tare da soma fitar da hucin numfashi ta bakinta.

Tabbas sauk’an dumin numfashinta akan wuyansa ne yasashi sakin wani irin numfashi, ahankali yasa d’aya daga cik

in hannayensa ya jawota jikinsa.

Atare suka sauk’e wani irin k’akk’arfar ajiyar zuciyar, da yasa dukka zuk’atansu amsawa, batare kuma da sun hana rai da zuciyarsu abunda suke soba, still atare suka sake shigewa jikin juna, wanda kuma hakanne ya bawa gang

ar jikinsu daman kasancewa da juna.

Ahankali Fou’ad dake tsaye abakin k’ofar d’akin kusan mintuna 4 da suka wuce ya d’an lumshe idanunsa, cikin yanayin sand’a kuma ya juya tare da jawo k’ofar d’akin ya rufeta da sauri, batare da ya bari sun gansaba, du

k da kuwa yasan cewar basa cikin hayyacin da zasu gansa d’in, domin yanayin daya gansu aciki bawae yanayine da kowa zai iya shigansa ba.

Ahankali ya jingina bayansa da jikin k’ofar d’akin, tare dasa hannu ya d’an dafe k’irjinsa dake bugawa da d’an k’ar

fi, wanda ba komae ne kuma ya jawo hakan ba, face ganin da yayiwa Laylerh Maleek d’in.

Mekenen idanuwansa suka gani? Wani irin zunubi me girma Laylerh da Maleek suke aikatawa haka? hak’ik’a tunda yake bai tab’a kawowa aransa cewa soyayyar da Maleek keyiwa

Laylerh zai iyasawa idanunsa rufewa, har ya kasa banbance halak da kuma haram ba, wannan wani irin Zunubi ne haka? Tayaya Maleek da Laylerh zasu kasance a irin wannan yanayin bayan kasantuwar matsayin Matar wani?

Yayiwa kansa tambayar cikin yanayin mama

ki da kuma al’ajabin abunda idanuwansa suka gane mai, lallai yau ya sake gamsarwa kansa cewar rayuwar Laylerh da Maleek cike take da k’addara.

“Da ace Najeeb ne kuma ya gansu ahaka fa?.

‿

Wani sashi na zuciyarsa ta jefo masa tambayar daya sashi, saurin fa

d’in kalman.

“Innalillahi Wa’inna Ilaihirraju’un.

‿

Domin kuwa yasan faruwar hakan ba k’aramin tashin hankali zai haifar ba, saboda abune mawuyaci ace Najeeb ya iya b’oye zargi da kuma b’acin ransa.

Lallai yasan cewa so makahone amma sam baiyi tunanin c

ewa soyayya zata rufewa Maleek idanu har haka ba.

Duk da cewar baisan me sukeji acikin gangar jiki da zuciyarsu ba, amma yanajin cewa hakan da sukayi sam baikamata ba.

Hannunsa yakai ahankali ya share gumin daya fito daga goshinsa, kana asanyaye yace.

“

Insha Allah Komae yakusa zuwa k’arshe, domin kuwa acikin irin wannan al’amarin dole sai wani abu na daban ya faru.

‿

Sauk’ak’akk’iyar ajiyar zuciya yayi tare da k’arasawa ya zauna akan wani chair dake nan aje gefen d’akin.

Zamansa akan chair’n kuwa yayi

daidai da hango Oum Ayush da yayi ta nufo sashin.

Cikin sauri had’i da tsoron kada Oum Ayush d’in taga abunda ke faruwa, ya mik’e tsaye tare da k’arasawa jikin k’ofar, da d’an k’arfi ya daki k’ofar d’akin wanda hakan yasa gaba d’aya ta wangale.

K’aran du

kan k’ofannasa ne kuma yasa Laylerh da gaba d’aya jikinta ya soma narkewa acikin na Maleek d’in tayi saurin jan jikinta baya, tare da soma k’ok’arin k’wato numfashinta dake fusga da kuma barazanar d’aukewa.

Haka ma Maleek k’aran bud’e k’ofarne yasashi d’

ago kansa da sauri, idanunsa wanda sukayi ja suka kuma k’ank’ance ya zubawa Fou’ad dake tsaye ajikin k’ofar wanda ya tamke fuska kamar anyi masa mutuwa.

Ganin Fou’ad d’inne yasashi lumshe idanunsa tare da kawar da kansa gefe.

Laylerh kuwa gaba d’aya jik

intane ya d’auki rawa, yayinda ta kasa koda d’ago kai ta kalli Fou’ad d’in, hakanan taji wani irin matsanancin kunya ya kamata, tare kuma da fahimtar cewa sam bata aikata daidai ba.

Take kuwa taji wani irin abu maikama da fargaba ya daki zuciyarta.

Wanda

hakan yasa asanyaye wasu sabin hawaye suka silalo daga cikin idanunta zuwa kan k’uncinta.

Daidai lokacin kuwa Oum Ayush ta k’araso da d’an sauri musamman ganin k’ofar d’akin da tayi abud’ene ma yasa hankalinta ya d’an tashi.

Ganin Fou’ad da tayine kum

a tsaye abakin k’ofar yasa ta d’an fad’ad’a murmushin dake kwance akan fuskarta, cike da kulawa tace.

“Fou’ad ashe har ka dawo? Yanzu Abbou Khareem yake cemin wae kaje sayayyan kayan fruits.

‿

Murmushi Fou’ad ya d’an k’ak’alo tare da d’an jinjina kansa.

“Yanzun nan dawowa na sai naga ashema M.Jay d’in ya farfad’o.

‿

Ya fad’i hakan yana me aje ledan fruits d’in dake hannunsa.

Baki Oum Ayush ta bud’e daniyar bashi amsa, saidai kuma ganin da tayiwa Laylerh tsaye agefen Maleek d’in sororo yasa tayi shiru

, idanu ta zubawa Laylerh’n na d’an sakanni kafun daga bisani ta dawo da kallon ta ga kofin tea d’in dake aje akan gadon Maleek d’in, yayinda shikuwa ya juyawa cikin d’akin baya.

Cikin yanayin mamaki Oum Ayush tace.

“Laylerh baki bashi tea d’in ba ajiye

masa akan gado kikayi?.

‿

Laylerh da kanta ke k’asa jin tambayar da Oum Ayush d’in tayi matane yasa tayi saurin girgiza kai, asanyaye cikin muryarta dako fita da kyau batayi tace.

“A’a na basa tea d’in amma yace ya k’oshi!

‿

Ta k’are maganan cikin hard’ew

ar murya.

Ajiyar zuciya Oum Ayush ta sauk’e tare da maida kallonta ga Maleek d’in, kaman zata ce masa wani abu kuma saita fasa, ahankali ta k’arasa jikin gadon nasa tare dasa hannu ta d’auki kofin tea d’in, da har yanzu zafinsa bai huce ba.

“Maleek.

‿

Ta k’ira sunansa cikin alaman rashin wasa.

Ahankali cikin kuma yanayin salon daya riga yabi jikinsa ya juyo da kansa, tare da zubawa Oum Ayush d’in mayun idanunsa.

B’ata fuska Oum Ayush d’in tayi tare da watsa masa harara, cikin kuma yanayin had’e fuska

tace.

“Ka d’auki tea d’innan kasha tun kafun ranka ya b’aci.

‿

Yanayin yanda tayi maganan tana me mik’o masa kofin tea d’inne yasashi d’an lumshe idanunsa, tare kuma dasa hannu ya karb’i kofin tea d’in.

Domin kuwa har acikin zuciyarsa yasan bai isa hana

kansa sha ko cin abunda Laylerh’n ta had’a da hannunta ba.

Ahankali kuwa yakai cup d’in bakinsa, cikin yanayin nutsuwa da kuma kasalan dake damunsa ya shiga sipping tea d’in, kasan cewar har yanzu baigama dawowa cikin nutsuwarsa ba.

Oum Ayush kuwa ga

nin ya fara shan tea d’inne yasa ta dawo da kallonta ga Laylerh wacce har yanzu kanta ke k’asa.

Fahimtar kuma da tayi cewar Laylerh’n bata cikin mood mai dad’ine yasa ta d’an tausasa murya asanyaye tace.

“Har yanzu hannun naki ne yake miki zafi?

‿

Sanin

da ita Oum Ayush d’in take ne yasa ta d’an girgiza kanta, alaman “A.a.

‿

Batare da tajira abunda Oum Ayush d’in zata kuma cewa ba, ta juya cikin yanayin sanyi ta nufi k’ofar toilet d’in dake cikin d’akin.

Ganin haka yasa Oum Ayush girgiza kanta kawae tare

da shumfud’a d’aya daga cikin sallayan da tazo dashi ta tada sallah, domin tun awaje ta d’auro alwalanta.

Laylerh kuwa tana shiga cikin toilet d’in ta kifa kanta da jikin bango tare dasa hannu ta dafe daidai saitin zuciyarta dake bugawa da k’arfi, asan

yaye tasa hannu ta share hawaye masu d’umin da suka zubo mata.

Sanin kuma da tayi cewar babu wadataccen lokacine yasa bata wani tsaya b’ata lokaci ba ta d’auro sabuwar alwala, had’e da gyara rufin mayafin dake jikinta.

Bud’e murfin kofar toilet d’in tayi

ta fito.

Hakan kuwa yayi daidai da mik’ewa tsaye da yayi.

Da k’arfi ya rumtse idanunsa, tare dasa hannu ya dafe saman mararsa, wanda tsananin ciwon da yake masa yasa shi sakin wani numfashin azaba, saidai kuma kasancewarsa jarumin soldier yasa shi daure

wa duk da kuwa zafin ciwon da yakeji.

Akaron farko kenan tun faruwar abun da ta d’ago idanunta ta kallesa, saidai kuma ko second biyu batayi tana kallonsa ba tayi saurin sadda kanta k’asa musamman da taga ya nufo inda take.

Saura kuwa baifi taku uku ya i

so kusa da I taba tayi saurin matsawa gefe, hakanne kuma yabashi daman rab’awa ta gefenta ya bud’e k’ofar toilet d’in ya shige.

Jin shigarsa da tayi cikin toilet d’inne kuma yasa ta sauk’e wata b’oyayyar ajiyar zuciya, cikin sauri kuwa ta matsa daga wajen

.

Tare da d’aukan d’ayan sallayan da yayi saura ta shumfud’a, cikin nutsuwa ta tada sallah.

Shikuwa Maleek koda ya shiga cikin toilet d’in, ahankali cikin kuma tafiyarta mai kama da d’ingishi ya k’arasa gaban wani d’an babban mirror dake lik’e saman si

nk.

Fuskarsa kawai ya kalla acikin mirror’n ya d’auke kai.

Hannunsa yakai ahankali ya b’alle aninin wandon dake jikinsa, wanda hakanne kuma ya bawa saman mararsa daman bayyana.

Idanunsa ya d’an lumshe tare dasa tafin hannunsa ya d’an shafa saman marar t

asa wanda anan ne yakejin matsanancin ciwo.

Wani abu da yaji yana bin hannunsa ne kuma yasa shi saurin bud’e idanunsa tare da kai dubansa ga saman marar nasa.

Abunda ya ganine kuma yasa shi zaro idanunsa waje, yayinda take hankalinsa yayi wani irin mumm

unan tashi.

*(Manage please and please Insha Allah Gobe kafun na tafi skull zan baku update, nima dai na samu na gama littafinnan na huta kuma ku huta

😨

)*

2/23/21, 7:11 AM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting By*

fatymasardauna

*Chapter 5

6*

Hannunsa yakai ahankali ya shafa saman marar sa inda yaga jini kwance, d’aya daga cikin yatsar hannunsa da ta dangwalo jinin ya d’ago tare da d’an k’urawa jinin nasa idanu.

Akasalance ya d’an lumshe idanunsa tare da sauke wata irin b’oyayyar ajiyar

zuciya, tabbas duk da baisan cewa jinin na meye bane, amma yaji hankalinsa ya d’an tashi kad’an, saboda dai yasan baiga ciwo akan marar tasa ba, amma wani abun al’ajabi kuma ga jini, wani tunani kuma daya fad’o ransane yasashi share duk wani abundake zuciy

arsa, tissue d’in dake aje agaban sink ya d’auka had’e da goge saman marar tasa, kana kuma yasa ruwa ya wanke wajen.

Gaba d’aya jikinsa yabi da kallo, wanda hakanan yakejin wani irin abu duk babu dad’i, ayanzu kam babu abunda yakeson yi face wanka, Dan ha

kanne kad’ai zaisa yajisa ya k’ara zama normal, duk da cewar toilet d’in da yake cikin nada tsabta sosae saidai bayajin zai iya sakewa acikinsa har yayi wanka.

Duk wani sashi na jikinsa da yasan akwae najasa saida ya wanke tas kafun ya d’auro alwala.

Aha

nkali ya bud’e k’ofar toilet d’in ya fito, zuwa lokacin kuwa har su Oum Ayush sun idar da nasu sallah’n.

Ganin jikin Maleek d’in d’auke da danshin ruwane yasa Fou’ad dake zaune gane cewar Maleek d’in alwala yayi.

Babban ledan daya shigo da ita tun zuwans

a na farko ya d’auko tare da bud’ewa ya zaro wani riga da wando, wanda suke sabi k’al k’al, domin musamman ya sayosu awani Big super market saboda Maleek d’in idan ya farfad’o ya samu kayan da zaisa.

Mik’a masa kayan Najeeb yayi, shikuwa batare da wani

dogon tambaya ba ya amshi kayan tare da juyawa ya koma cikin toilet d’in.

Bajimawa kuwa sai gashi ya fito sanye da kayan ajikinsa, wanda suka matuk’ar yi masa kyau, kasancewarsu kuma kalan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login