Showing 15001 words to 18000 words out of 244674 words
me rarrashinta alokacin da take kuka, rayuwarta cike take da kewa, akwai abubuwa da yawa
wanda hankali da tunaninta bazasu iya
ɗ
auka ba, haƙiƙa bakomai zata iya jurewa ba amatsayinta na mace me ƙananan shekaru, gaba
ɗ
aya rayuwarta fata ce da kuma gurbi, wanda batasan yaushe ne zasu cika ba.
Cusa kanta acikin pillow tayi tana me ci gaba da sak
in shashsheƙan kuka ahaka har bacci
ɓ
arawo ya
ɗ
auketa.
ASALIN LAYLERH MALEEK.
Alhaji Uthman NAI'EB dattijo ne me dattako da kuma kyawun hali, sannan mutum ne da sunansa ke yawo aciki da wajen Nigeria kasancewarsa babban
ɗ
an kasu
wa, kuma gwani awajen iya kasuwanci, duk da kasancewarsa ba asalin
ɗ
an Nigeria ba, amma kuma yayi ƙaurin suna aƙasar, dama kuma garuruwan dake cikin ƙasar, Alhaji Uthman Nai'eb cikekken balaraben Egƴpt ne, inda yakasance nanne ƙasarsa, kuma anan kowa da
kowa nasa suke, saidai mahaifiyarsa Oum Khaltoum wacce ta kasance ba cikakkiyar ƴar ƙasar Egypt
ɗ
in ba, wanda ita haifaffiyar ƴar Nigeria ce, Hakanne yasa da Allah Yayiwa mahaifinsa rasuwa ta tattaro ta dawo Nigeria, kasancewar shi ka
ɗ
aine
ɗ
an da ta hai
fa aduniya, shiya sanya ya kasa zama anan Egypt
ɗ
in ya biyo mahaifiyarsa Nigeria, inda suka sauƙa acikin garin meduguri, wanda kuma nanne asalin garin mahaifiyartasa, kasancewarta shuwa arab, mace me kyaun gaske, shiyasa aure ya kaita har ƙasar Egypt.
Anan meduguri suka ci gaba da rayuwarsu, inda ya kammala karatunsa anan cikin Nigeria, koda ya gama karatun nasa amaimakon ya fara aikin gomnati, sai ya fara kasuwancin saye da sayarwa, wanda dama tuncan hakan shine sana'an mahaifinsa, tasanadiyar haka
n kuwa yabar masa tarin arziki me yawan gaske.
Cikin hukuncin Allah Kuwa sana'an kasuwanci ta kar
ɓ
esa sosai, lokaci
ɗ
aya ya fara zama wani hamshaƙin me arziki, gashi yana da nasibi sosai, dukkan abun daya ta
ɓ
a da yardan Allah Sai yayi albarka, hakann
e yasa mutanen Nigeria wanda ya saba dasu suka saka masa suna GWANI, acewarsu bakomai ya sa shi ha
ɓ
aka har haka ba illa Gwanancewa aharkan kasuwanci, uwa uba kuma yanda sunansa keta yawo acikin ƙasashe da dama, sannu sannu ya tara wata irin dukiya me tarin
yawa, wanda shi kansa baisan iya
adadinta ba, ganin bashi da niyar kawo zancen aure ne, yasa mahaifiyarsa wato Oum Khaltoum, ta kawo masa zancen aure, nuna cewar bashi da wacce yake so ne, yasa da kanta ta za
ɓ
a masa wata galleliyar mace, wanda suke dangi
da ita, itama shuwa arab
ɗ
ince, cikin lokaci ƙanƙani akayi bikin Alhaji Uthman NAI'EB GWANI da matarsa Rauda.
Alhamdulillahi ko da akayi biki
Alhaji Uthsman Nai'eb zaman lafiya sukeyi sosai da matarsa Rauda, dan ta kasance mace me tsananin biyayya agar
eshi, haka suke gudanar da rayuwarsu cikin jin da
ɗ
i da soyayya, saidai har zuwa yanzu Allah baibasu haihuwa ba, ahaka har suka shekara
ɗ
aya, suna cika shekaransu da
ɗ
an watanni kuwa Allah Yabawa Rauda ciki, farin ciki da jin dadi ba'a magana awajen famil
y'n, haka suka dinga tarairayan cikin har Allah Ya sauƙeta lafiya, inda ta haifo
ɗ
anta Namiji me kama da babansa sak, sunyi murna sosai, ranan suna yaro yaci sunan Muhammad Jaheed, haka rayuwa ta miƙa musu inda Jaheed nada shekara 2 Rauda tasake haihuwan
Ɗ
a namiji, wanda aka sawa sunan AbdoulKareem.
Shaƙuwane sosai atsakanin iyaye da ƴaƴan nasu, AbdoulKareem nada shekara uku Rauda ta sake haihuwan
ɗ
a Namiji wanda aka sawa suna Mahmoud Rai'eb.
Tun daga kan Mahmoud Rai'eb kuwa Rauda bata sake haihuwa b
a, haka ƴaƴan nata suka taso cikin so da ƙaunar juna da kuma ha
ɗ
in kai.
Haka Rayuwa taci gaba musu cikin jin da
ɗ
i, sam basusan wani abu waishi talauci ko ƙuncin rayuwa ba, saboda yanda mahaifinsu ke tashen ku
ɗ
i. Lokacin da girma yazo musu ne kowa aka
turasa karatu ƙasar daya fi so, Inda aka tura Muhammad Jaheed karatu ƙasar America, shi kuma AbdoulKareem Anan Nigeria yace yakeson yin karatunsa, yayinda Mahmoud Nai'eb ya tafi ƙasar Egypt, inda yake zaune da ƴan uwansa kana kuma yana tafiyar da karatu
nsa yanda ya kamata.
Akwana atashi rayuwa nata miƙawa haka ma shekaru, acikin kwanakin da suka shu
ɗ
e kuwa abubuwa da yawa sun faru, ciki kuwa harda rasuwan Oum Khaltoum, ƙwarai sunyi jimamin mutuwarta sosai. Kasancewar Muhammad Jaheed shine babba acikin
Ƴ
aƴan Rauda hakan yasa shiya fara kammala karatunsa, wanda zuwa yanzu kuma mahaifinsu girma ya kamashi, dole ya sakarwa
ɗ
ansa Muhammad Jaheed ragaman komai na kasuwancinsa, ya kuwa yi sa'a Muhammae Jaheed
ɗ
in nada sha'awan kasuwanci, Alhamdulillahi kuwa da
n komai natafiyawa Muhammad Jaheed yanda ya kamata, kasancewarsa ba mutum me sha'awar zaman Nigeria ba hakan yasa shi komawa ƙasar Dubai da kasuwancinsa, domin yana da costomers masu yawa acan, ashe kuwa acan arzikinsa mafi yawa yake, dan dazuwansa Dubai
bajimawa yatara wasu irin maƙudan dukiya me tarin yawa.
Daga
ɓ
angaren AbdoulKareem kuwa shima yagama karatunsa, dama
ɓ
angaren Accounting yakaranta, yana gama karatunsa kuwa ya kama aikin banki.
Mahmoud Nai'eb kuwa gaba
ɗ
aya rayuwarsa a Egypt yakeyinta,
inda yamaida hankali akan karatunsa.
Acan Dubai kuwa dukiya ta zaunawa Muhammad Jaheed sosai, sannan ya maida ƙasar tamkar nanne mahaifansa, dan har companies yake dasu aƙasar, kasancewarsa jinin larabawa hakan yasa ya
ɓ
ata acikinsu, dan dukansu al'ad
a da
ɗ
abi'arsu iri
ɗ
aya ne.
Ahaka ne kuma watarana ya ha
ɗ
u da wata mace
ɗ
aya da ta sace zuciyarsa, wacce take itama Balarabiya ce ƴar asalin ƙasar Oman, bakomai ya ja hankalin Muhammad Jaheed zuwa gareta ba kuwa face baiwar kyau da Allah Ya mata, tabb
as Abdiyya kyakkyawace sosai dan ko acikin larabawa kyawunta dabanne, ahaka dai ya isar da kansa gareta, dafari taso ƙin amincewa amma
daya kai kansa wajen iyayenta sun amince dashi, take kuwa ya sanar da iyayensa, sunyi murna kwarai saidai Oum Rauda baha
ka taso ba, taso ace ƴar Nigeria ya aura, amma babu yanda ta iya ganin yanason Abdiyya yasa ta bari ya aureta.
Anan cikin Dubai suka zauna shida matar tasa, inda suke gudanar da tsabtatacciyar soyayyarsu, gaba
ɗ
aya duk wani son duniya Muhammad Jaheed ya
ɗ
aura shine akan Abdiyya.
Auren Jaheed nada wata 8 AbdoulKareem ma yayi aure, inda ya auri wata cikakkiyar bafullatanan Yola me suna AISHA, sosai kuwa Oum Rauda taji da
ɗ
in hakan, dan dama burinta ne
ɗ
aya daga cikin ƴaƴanta su auri ƴar Nigeria.
Rayuwa
me dadi ahalin suke gudanarwa, Muhammad Jaheed da Abdiyya soyayyarsu sukeyi sosai, tun da sukayi aure kuwa sau
ɗ
aya tak Abdiyya tazo Nigeria, yanzu shekaransu 3 kenan da aure amma Allah baibasu haihuwa ba, a
ɓ
angaren AbdoulKareem ma hakane har zuwa yanzu
matarsa Aisha bata da ciki.
Cikin ikon Allah Kuwa shekarun Muhammad Jaheed hu
ɗ
u da aure, Allah ya azurtasu da samun ciki, sosai sukayi murna da farinciki, haka Muhammad Jaheed ya dinga kashewa Abdiyya ku
ɗ
i masu tarin yawa dan kulawa da cikin nasu.
Ciki
n ikon Allah Cikin nata nada wata 10 cib cib ta haifo zanka
ɗ
e
ɗ
en yaronta namiji, kyakkyawan gaske, wanda zuwansa duniya yazo musu da alkhairai masu tarin yawa, yayinda duk wanda yazo kallon yaro sai ya tafi yana fa
ɗ
in "Masha Allah." saboda yanda Allah y
ayiwa yaron baiwar kyau, ranan suna yaro yaci sunan ABOUL MALEEK, tabbas kuwa anyi shagali sosai awannan rana.
Wani irin tsantsar so Muhammad Jaheed da kuma Abdiyya ke nunawa
ɗ
ansu MALEEK duk wata soyayyar duniya sun
ɗ
aurasa ne akansa, saidai yanayin taso
wan Maleek da kuma hali da
ɗ
abi'unsa yasauya musu tunani, dan tun yana da shekara 4 suka fuskanci cewa yana da halin miskilanci sosai, gashi babu ruwansa da kowa, ko irin wasan da yara keyi shi bayayi, lokacin daya fara magana ne kuma yasoma kiran mahaifiy
arsa da Oum Abdiyya, mahaifinsa kuwa yake ƙiransa da Abbu Jaheed, haka zalika kama daga kan Abdoul Kareem har Mahmoud Nai'eb Abbu yake ce musu.
Ahaka dai rayuwa ta miƙa Maleek nada shakara 8 Abbu Mahmoud Nai'eb yayi aure anan ƙasar ta Egypt, inda ya aur
i Sofiyya kyakkyawar mace me tashen kyau da wayewa, wacce take kuma matsayin ƴar uwa agaresa, bayan anyi bikin nasu, anan Egypt
ɗ
in sukaci gaba da zama, dan anan yake aikinsa, kasancewar ya jima da zama babban doctor aƙasar Egypt
ɗ
in.
Ɓ
angaren Abbu Ka
reem kuwa har zuwa yanzu Allah Baibashi haihuwa ba, wanda kuma matsalan daga
ɓ
angaren matarsa Aisha yake, sam kuma baidamu da hakan ba, dan yayi imani cewa haihuwa da rashinta duk na Allah Ne, dan kuma bata haihuba hakan bazai sashi ƙara aure ba.
Abbu Jah
eed kuwa tundaga kan Maleek basu sake haihuwa ba, wani zuwa Dubai dasu Abbu Mahmoud da Sofiyya sukayi ne, shaƙuwa me ƙarfi ta shiga tsakanin Sofiyya da Maleek lokacin ma Sofiyya na
ɗ
auke da
ɗ
an ƙaramin ciki, koda suka zo tafiya maƙalewa Sofiyya Maleek yay
i acewarsa zai bita harsai ta haifa masa ƙanwa kafun ya dawo.
Kasancewar yana zuwa school shiyasa su Oum Abdiyya basu amince ba, dan alokacin ma exam sukeyi kuma suma basason yayi nesa dasu.
Haka su Sofiyya suka dawo suka ci gaba da rainon cikinsu cikin
ƙ
aunar juna.
Lokacin da cikin Sofiyya yakai haihuwa, Abbu Mahmoud
ɗ
aukan ta yayi suka wuce Saudiya, cikin ikon Allah kuwa aƙarshen watan Ramadan ta haihu, daren wani jumma'a inda ta haifo kyakkyawar ƴarta mace me tsananin kama da ita, duk da kasancewar S
ofiyya kyakkyawar macece ta gaske, amma kuma duk kyawunta sai babyn nata da ta haifa tazo ta zarta ta kyau, ranan suna yarinya taci sunan AYSHA inda aka yanke za'ana ƙiranta da (Laylerh).
Lokacin da aka haifi Laylerh kuwa Maleek nada 14 years dan har an
turasa karatu U.S.A wato (United State Of America).
Haka dai rayuwar tasu ta cigaba, Laylerh nada shekara 1, Oum Rauda wato mahaifiyarsu Abbu Jaheed, da kuma Abbu Uthman Nai'eb wato mahaifinsu sukayi accident wanda shine sanadi Allah Ya
ɗ
auki rayuwarsu, a
l'amarin daya girgiza Abbu Jaheed da kuma Abbu Kareem da Mahmoud kenan, take suka tattara kan iyalinsu suka taho Nigeria, sunyi kuka sosai na rasuwar mahaifan nasu. Bayan kuma anyi sadakan bakwai ne suka tattara kowa ya koma ƙasar da yake.
Haka suke ta g
udanar da rayuwarsu, gaba
ɗ
aya duk farincikinsu ya ragu, rashin iyayen nasu ya sanyaya musu jiki ƙwarai.
Ɓ
angaren Maleek kuwa gaba
ɗ
aya rayuwarsa ta koma America, karatu yakeyi sosai, game da halin miskilancinsa kuwa sai abun daya ƙaru.
Laylerh kuwa yan
zu shekarunta 7, daga kanta kuma Sofiyya bata sake haihuwa ba.
Wata ranan jumma'a ranan da ahalin bazasu ta
ɓ
a mantawa dashi ba, shine Sofiyya ta tashi da ciwon kai, kafun safiya zuwa yamma kuwa Allah ya
ɗ
auki rayuwarta.
Innalillahi wa'inna ilaihirraju'u
n, tabbas Abbu Mahmoud ya shiga tashin hankali, dan yaji rasuwar Sofiyya fiye da duk tunanin me tunani, dan har saida yayi kaman ya zauce.
Babu wanda yakejin tausayi kuwa aduniya face ƴarsa Laylerh, duk kuwa da ƙanƙantan shekaru irin na Laylerh saida tay
i kukan rashin mahaifiyarta.
Ranan da akayi kwana 7 da rasuwan Sofiyya ne Oum Abdiyya tazo ta
ɗ
auki Laylerh ta maida ita gabanta, akuma lokacin ne Maleek yazo hutu Dubai.
Haka rayuwar Laylerh ta ci gaba da tafiya agaban Oum Abdiyya. Hutun 2 weeks kawai
Maleek yayi ya koma, inda Laylerh kuma taci gaba da rayuwarta anan Dubai.
Shekarun Laylerh 9 Abbu Mahmoud ya shirya musu tafiya Umra dukansu, har zuwa lokacin kuwa baisake wani aure ba, dan acewarsa bazai sake samun mace irin Sofiyya ba.
Koda lokacin
tafiyan nasu Umra yayi, Laylerh bata samu zuwa ba, saboda alokacinne suka fara exam na first time amakarantarsu, haka
ɓ
angaren Abbu Jaheed ma baisamu zuwa ba, saboda wani uzuri daya tafi yi America, hakanne yasa Abbu Mahmoud da Oum Abdiyya ne ka
ɗ
ai suka
samu zuwa, Abbu Kareem kuwa dama yanacan Nigeria, danshi sam baya ganewa zaman ƙasashen waje.
Koda sukaje sunyi Umra'n su lafiya, kuma suna saran dacewa, ranan da suka
ɗ
auko hanyan dawowa Dubai ne jirgin da suke ciki yayi hatsari, inda gaba
ɗ
ayansu suka
rasa ransu sandiyan ha
ɗ
arin.
Mutuwarsu baƙaramin girgiza su Abbu Jaheed yayi ba, musamman Maleek, dan sosai yake son mahaifiyar sa fiye da komai, sunyi kuka sosai babu ma kaman Abbu Jaheed wanda rashin Sofiyya ya
ɗ
ai
ɗ
aita tunaninsa, haka ma Laylerh duk d
a kasancewar tana da ƙarancin shekaru amma rasuwar Mahaifinta da kuma na Oum Abdiyya ya girgizata matuƙa, dan ayanzu
tazamanto bata da kowa, dan gaba
ɗ
aya dangin mahaifiyarta nacan ƙasar Egypt, kuma dama mahaifiyar tata bawasu dangi take dasu masu yawa ba,
kasancewar mahaifiyar tata ita ka
ɗ
aice awajen iyayenta, kuma ko a
ɓ
angaren dangin uba ma family dinsu basu da yawa, dan basu wani cika yawan haihuwa ba shiyasa zuri'ar tasu basu da yawa.
Bayan rasuwan Oum Abdiyya da Abbu Mahmoud, Abbu Jaheed yaji gaba
ɗ
aya zaman ƙasashen waje ya ishesa, haka nan hankalinsa ya dawo Nigeria, haka ya
ɗ
auko Laylerh suka dawo Nigeria, bayan yasa angina masa katafaren gida acikin garin Abuja, Maleek kan dama yana can America.
Dawowansu Nigeria ne kusan da shekara biyu Abbu J
aheed ya sakeyin aure, domin ya lura zaman Laylerh agabansa haka babu wata mace me riƙonta bazaiyi wuba.
Hajiya Suwaiba, wato (Momy) itace matar da Abbu Jaheed ya aura, Hajiya Suwaiba irin wayayyun matan nan ne kuma ƴar boko, sannan babanta wani hamshaƙin
me ku
ɗ
ine anan Nigeria, sannan tana da kyau daidai gwargwado, a
ɓ
angaren zamantakewa kuwa kwata kwata batason Laylerh, badon komai ba kuwa saidan kulawan da taga Abbu Jaheed na bawa Laylerh'n, atunaninta tunda Laylerh'n ba ƴarsa bace, bai dace ace yana ba
ta kulawa har haka ba, wannan dalilin yasa kwata kwata bata sakewa Laylerh, shiyasa gaba
ɗ
aya rayuwar Laylerh tataso cikin ka
ɗ
aici, domin har acikin zuciyarta tsoron Momyn takeyi.
Maleek kuwa tunda suka dawo Nigeria baizo ba, har saida sukayi shekara 3 sa
nnan yazo. Duk yanda Momy taso yasake da ita yaƙi, dan babu abun dake shiga tsakaninta dashi idan ba gaisuwa ba, baya magana kwata kwata, miskiline na ƙarshe, wannan dalilin yasa Momy take jin shakkansa, saidai wani abu da ta lura dashi agame da Maleek
ɗ
in
shine, ko da wasa baya ƙaunar koda ƙuda me cutarwa ne ya sauƙa akan Laylerh, wannan dalili yasa tadaina tsawatarwa Laylerh idan yana nan.
Gashi kuma tunda sukayi aure da Abbu Jaheed Allah baibasu haihuwa ba.
Abbu Kareem kuwa ya koma England da zama acan
yake gudanar da komai nasa har yanzu kuwa Allah bai bashi haihuwa ba.
Tun dawowansu Nigeria kwata kwata sau biyu Maleek yazo, yamaida gaba
ɗ
aya rayuwarsa America, acan yayi degree da kuma Masters nd PHD
ɗ
insa, bayan ya kammala ne ya dawo Nigeria, zama so
ldier shine babban burinsa, hakanne yasa koda ya kammala karatunsa America suka nemi da yayi aiki dasu inda suka nuna zasu basa babban matsayi saboda yanda yake da ƙwazo, saidai kasancewarsa me ra'ayi yasa shi ƙin amincewa, yana dawowa Nigeria kuwa dakansa
ya nemi aiki'n soldier kuma ya samu, inda ayanzu yake matsayin Captain, saboda shi
ɗ
in ƙwararre ne sosai, dan ko lokacin dayake America shiyake horar da
ɗ
alibai.
Shekara 2 yayi a Nigeria yasake komawa U.S.A, haka ya share shekaru acan, still kuma yana g
udanar da aikinsa na Nigeria duk da baya ƙasar, saidai yana da wakilan da sukeyi masa komai koda baya nan.
Zuwa yanzu kuwa Laylerh nada shekara 17 inda take S.S 1,
ɓ
angaren rayuwarta da Momy kuwa ba abun daya sauya, dan har yanzu Momy bata nuna mata ƙ
auna, saidai idan Abbu Jaheed nanan tana
ɗ
an sakewa da ita.
Wannan shine Asalin tarihin LAYLERH MALEEK.
Cigaban Labari.
2:00 am
Duk sanyin A/C'n dake tashi acikin
ɗ
akin, bai hana mur
ɗ
a
ɗɗ
iyar surar jikinsa fidda gumi ba, ahankali yake
ɗ
an jujjuy
a kansa, dagani kasan baccin da yake bayayi masa dadi, acikin baccin nasa ne kuwa ya samu kansa cikin wata duniya ta daban, wanda ke neman juya masa tunani, duk da cewa hakan ba baƙon yanayi bane awajensa amma bayajin zai iya jurewa.
Ahankali ya bu
ɗ
e kya
wawan idanunsa wanda suka sauya kala daga farare zuwa ja.
Hannunsa yakai daidai kan mararsa tare da
ɗ
an lumshe idanunsa, wani irin fitinannen feeling yakeji na taso masa.
Idan da sabo ya kamata ace ya saba da yanayinsa, shi kansa baisan wani irin mutum
bane shi, saidai yayi imani cewa yawan jin feeling acikin jininsa yake.
*(Kuyi haƙuri kwana da yawa kunjini shiru, banajin da
ɗ
i ne shiyasa kuma phone
ɗ
ina ma batajin da
ɗ
i
😓
, amma yanzu insha Allah Zakuna jina akai akai.)*
*Vote nd Comment*
*fatymasardauna*
1/19/21, 8:10 PM - Ummi Tandama:
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
Phatymasardauna
*Wattpad*
@fatymasardauna
#fanfiction
*Chapter 6*
Ahankali ya z
uro da ƙafafunsa ƙasa daga kan gadon,
ɗ
an cije red lips