Showing 234001 words to 237000 words out of 244674 words

Chapter 79 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

ta had’a da yatsunsa ta tsotsa.

Hakanne kuma yasa shi jin wani iri ajikinsa, har ya kaiga idanunsa sun d’an soma lumshewa.

Almost 10mn yana bata abincin, kafun ahankali ta girgiza masa kai

, tare dayi masa alaman cewar ta k’oshi.

Idanunsa yad’an tsayar akanta tare dasa hannunsa ahankali ya shafa kan cikinta da har yanzu yake a lafe, da ace kuma baisan halinta ba, Tabbas da zai iya cewa bata koshi ba, saidai kuma sanin da yayi cewar bata

cin abinci da yawane yasa shi k’yaleta.

Ledan daya shigo dashi ya jawo tare da bud’ewa ya d’auko ledan chocolate biyu ya bata.

Da sauri ta amshi chocolate d’in tare da kallonsa ta sakar masa murmushi, cikin kuma yanayin dake bayyana farincikinta ta

ce.

“Thanks so much Mah Boo.

‿



Murmushi’n da tayi masa d’in ya mayar mata, tare da b’alle murfin hollandia milk d’in ya kafa abakinsa, saida kuma yasha fiye da rabi kafun ya jingina bayansa da jikin kujera, ahankali ya lumshe fitinannun idanunsa, da

suka kasa dawowa daidai, saboda feeling d’in dake damunsa, musamman ayanzu da Laylerh’n take jikinsa sai yanajin kamar ana k’ara hura masa wutar feeling d’in.

Laylerh kuwa ganin yanda yayi shiru ne, yasa ahankali ta sanya yatsan hannunta tare da soma z

agaye tattoo din dake kirjinsa.

Tamkar tafiyan hawainiya haka yakejin abunda Laylerh’n keyi masa, akasalance ya bud’e idanunsa tare da sanya hannayensa duka biyu ya rik’ota.

Rikitattun idanunsa daya zuba mata ne kuma yasa ta soma d’an soma motsa labb

’an bakinta.

Ganin hakan da yayi ne kuma yasashi zaro harshensa, dake d’auke da sanyi da kuma gard’in madarar hollandia, ahankali ya tura mata acikin bakinta.

Atake kuwa taja wani irin numfashi mai kama da groaning, tare da d’aura harshe da bakinta

akan nasa tana tsotsan sanyi da kuma zak’in dake bakinsa.

*9:18*

4/11/21, 8:48 AM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting by*

fatymasardauna

*Note editing*

*Chapter 81*

Wani irin numfashi me sanyi ya fesar,musamman alokacin da

yaji yanda sugar lips d’in Laylerh’n ke tsotsan tongue d’insa.

Yayinda daga gefe guda kuwa tsikar jikinsa ne ke wani irin tashi, lokaci d’aya komai ya soma k’ok’arin k’wace mai.

Tabbas yasan idan aka k’ara wasu y’an minutes, zaikai wani stage da ba l

allaine ya iya jurewa ba.

Ahankali yad’an tallafo hab’arta tare da zare bakinsa daga cikin nata, ya k’urawa kyakkyawar fuskarta ido, hakan da yayi d’inne kuma yasa Laylerh’n lumshe Idanunta, tare da d’an fito da harshenta, tana lashe sauran saliva d’i

nsa dake kwance akan lips d’inta.

Ahankali ya jawo wata leda dake gefensa, tare da bud’eta ya ciro magungunan dake ciki, b’are iya adadin magungunan da yasan Laylerh’n zata sha yayi, daga jikin kowani sachet, kafun shima ya b’are nasa ya watsa acikin

bakinsa, ba tare kuma da yasha ruwa ba haka ya had’iyesu.

Pills d’in da Laylerh’n zata sha kuwa acikin tafin hannunsa ya zuba su, tare da d’ago kansa ya kalleta, cikin murya mai tafiya da sigar lallab’awa yace.

“Zakisha magungunanki yanzu sai na k

’ara miki chocolates ko

‿

Jin abunda ya fad’a d’inne kuma yasa ta k’wab’e fuska, tare da d’ago kanta ta kalleshi.

“No Yah M.Jay ni banason shan magani, saboda akwai d’aci sosai.

‿

Tayi maganan cikin muryarta da yafi kama da zallan shagwab’a.

Kansa ya

d’an girgiza mata ahankali kuma, cikin nuna tsananin kulawarsa agareta yace.

“I know Ayshnoor amma please kisha kinji, banason kinajin pain, kuma I promise you idan kikasha zan baki duka ledan chocolates d’innan.

‿



Idanunta tad’an zaro waje, saboda j

in ya ambaci bata duka ledan chocolates yasa ta d’anji sanyi acikin ranta, murmushin daya bayyana white teeth d’inta tayi, cikin gamsuwa da maganar tasa kuma tace.

“To zansha.

‿

Shid’inma murmushi yayi mata, tare da d’aukan bootle water ya mik’a mata

, bayan yasa ta bud’e bakinta ya zuba mata pills d’in.

Duk da cewar kuma magungunan akwai d’aci sosai amma haka ta daure ta had’iyesu.

Tana gama had’iyewa kuwa ya mik’o mata duka ledan da chocolates d’in ke ciki, wanda ciki kuwa harda babban kwalban N

utella, bud’e ledan tayi tana k’arewa chocolates d’in nata kallo, saidai kuma wani Leda na daban da tagani acikin chocolates d’inne yasata d’agowa ta kalleshi, kaman zatace masa wani abu kuma sai ta fasa, kaitsaye ya ciro ledan tare da bud’e wa.

Abunda

ta gani acikin ledanne kuma yasa ta sake kallonsa da sauri, had’e da ciro abun ta mik’a masa.

Kansa yad’an girgiza mata, tare da nuna ta da hannunsa, cikin sanyi yace.

“Naki ne ba nawa ba Ayshnoor.

‿

Idanunta tad’an zaro waje,tare kuma dasa hannu

ta dafe chest d’inta, cikin d’an yanayin mamaki tace.

“iPhone 12promax wow!

‿



Lokaci d’aya kuma ta saki

Murmushi mai kama da dariya, tare da kamo hannunsa ahankali tace.

“Thanks so much Boo.

‿

Kansa ya d’an jinjina mata tare dasa hannunsa, ah

ankali ya shafi gefen fuskarta.

Asanyaye cikin kuma muryar dake bayyana kasalan dake tattare dashi yace.

“Ayshnoor please help me ki barni nad’anyi bacci ajikinki kinji, I’m tired duk jikina ciwo.

‿



Murmushi tayi tare da jinjina masa kai alaman. “To

.

‿

saboda duk hankalinta naga sabuwar wayarta, da ayanzun take k’ok’arin b’areta daga kwali, sosai taji dad’i musamman da colourn wayan ta kasance milk.

Maleek kuwa da gaba d’aya maganin da yasha, ya sauk’ar masa da kasala hannun Laylerh’n ya kama tare

da mik’ar da ita tsaye, kana shima ya mik’e bayan ya matsar da kayan da sukayi breakfast d’in gefe.

Still kuma yana rik’e da hannunta haka suka nufi d’aki.

Suna shiga cikin d’akin kuwa ya rage duk wani haske dake ciki, tare kuma da k’ara gudun AC a

nutse ya jata zuwa kan gado.

Rigar dake jikinta ya zare, tare da hayewa saman gadon ya jawota jikinsa.

Atare suka sauk’e wani irin ajiyar zuciya mai k’arfi, saboda yanda d’umin jikin junansu ya ratsa su, musamman Maleek da d’umi da kuma taushin jikin

Laylerh’n ya sashi jan dogon numfashi, tare da lumshe Idanunsa ya sake matseta k’am ajikinsa, Tabbas komai na Laylerh’n yayi masa hundred percent, kuma dama abune daya sani tuntuni cewa, Ayshnoor d’in nasa komai nata na dabanne.

Tafukan hannayensa ya

kifa akan naked skin d’in bayanta, tare da soma shafa jikin nata ahankali.

Yanayin daya keyi mata d’inne kuma yasa ta lumshe Idanunta, had’e da sake shigewa cikin jikinsa, saidai kuma yanayin yanda breast d’inta ke gogan chest da kuma nipples d’insa ne

yasa duk suka jisu acikin wani sabon yanayi na daban.

Almost 17minutes suka kwance ahaka, batare da d’ayansu yaji yanayin ya ishesa ba, saidai ma k’ara samun kansu acikin shauk’in juna da sukayi.

Yayinda daga b’angare guda kuwa tuni magungunan da Mal

eek d’in yasha sun soma aiki, ta hanyar sashi jin wani irin bacci, duk da cewar kuma magungunan daya shad’in pain relievers ne kawai amma suna saka bacci, shiyasa duk yaji jikinsa yayi weak sosai ga kuma idanunsa dake ta faman lumshewa.

Yana acikin wan

nan yanayin ne kuma wani bacci mai k’arfi ya d’aukesa.

D’umin numfashinsa da kuma sautin numfashin dake fita ahankali ne yasa Laylerh’n d’an d’ago kanta ta kalleshi, kyakkyawar fuskarsa dake cike da yalwataccen saje ta zubawa ido, bata ko k’yaftawa.

Tabbas zata iya rantsuwa akan cewar bata tab’a ganin wani wanda yakai Yah M.Jay d’in nata kyau ba, komai nasa dabanne, musamman zara zaran eye lashes da kuma eyebrow d’insa dake ashirye tsab tsab, ga kuma shining red lips d’insa da yake k’arawa fuskar t

asa kyau.

Hannunta tasa ahankali ta shafi soft beard d’insa, da akullum shi yake d’auke mata hankali akan fuskarsa.

“Yah M.Jay mai kyau ne!!!

‿

Tafad’i hakan cikin yin k’asa da murya, tare kuma da sake mak’alewa acikin jikinsa.

Difference feeling

takeji sosai akansa, saboda feeling d’insa da takeji ayanzun, ba shine takeji da ba, wannan feeling d’in na musamman ne, ba kuma akan kowa ake jin irinsa ba, sai dai akan mutum na musamman, Kamar dai shi da ayanzu ya zamo Mijinta.

K’warai takan ga kasan

tuwarta da Maleek d’in kamar amafarki, haka kuma zamantowanta mata agaresa tamkar al’amara, saidai kuma abune da yake abayyane cewa k’arfi da kuma ikon Ubangiji ya wuce komai, Allah Ne kad’ai keyin komai alokacin da yaso, ya hanaka alokacin da kake buk’at

a, ya kuma baka alokacin da kafi tsananin buk’ata.

Idanunta da suka ciko da hawaye ta d’an lumshe, tare da sake hugging d’in Maleek d’in sosai, ahankali kuma ta dawo da kanta dake kan k’irjinsa, daidai saitin inda zuciyarsa take, yanayin yanda taji zu

ciyar tasa na bugawa anutse ne kuma yasa akasalance ta saki murmushi, kasancewar itama maganin da tasha d’in ya somayi mata aiki, dan tuni ta farajin yanayin bacci na satarta, da yake kuma dama akwai gajiya ajikin ta, shiyasa ko mintuna 10 ba arufa ba it

ama bacci ya d’auketa.

***

Aunty Aina’u dake zaune zugum akan sofa ne, tayi saurin d’ago da kanta ta kalli Momy wacce ita d’inma take zaune duk yanayinta babu dad’i.

Gyara zama Aunty Aina’u tayi tare kuma da sake kallon Momy’n, cikin kuma nuna s

ak’ewar guiwanta akan abun tace.

“Nikam gaskiya nagaji da way’annan abubuwan da suketa faruwa, yanzu fa almost 2years kenan da mukeson ganin bayan Captain Maleek da wannan shegiyar Laylerh’n amma abun ya kasa yiwuwa, duk wani plant d’in da muka tsara sa

iya warware, first kin tsara cewar Maleek zainemi Laylerh’n da aurenta amma bamu cimmawa hakan ba, har Najeeb ya saketa, fine naji plant dinki daya yayi aiki, wanda kikasa Najeeb yaje d’aya daga cikin gidajen Maleek ya ga sirrukan soyayyar Laylerh da yake

ta b’oyewa tsawon shekaru, saboda haka nema yasa ya sauwak’e mata, bayan nan kuma kince zakisa Maleek ya maida Laylerh’n karuwarsa, amadadin hakan sai gashi ya maida ita matarsa ta sunnah, why duk way’annan abubuwan suke faruwa? hakan na nufin cewa kenan

mu bamu da sa’a kwata kwata arayuwa

, ga dukiya munaji muna gani amma mallakarta na nema ya zame mana bala’i, koda yake dama anfad’amin cewa har abada bazamu tab’a yin nasara akan LAYLERHMALEEK ba, amma nak’iji, To yanzu kam na tabbatar, kuma Insha Allah Z

an cire hannuna akan wannan lamarin saboda yanzu duniya abun tsoroce, baka bi wani da sharri bama yaka k’are....

‿

Harara Mom da ta cika tayi fam ta watsa mata tare da cije labb’anta, Tabbas ayanzu ita kad’ai tasan tafasar da zuciyarta keyi akan al’amari

n, saboda kwata kwata ma yanzu Abbou Jaheed ya daina sata acikin duk wani al’amura nasa, ya daina fad’a mata komai daya shafesa, domin hatta auren Laylerh da Maleek d’in sai ana Gobe za’a d’aura ta sani, k’warai taji babu dad’i akan hakan, saidai yanzu bab

ban abundake damun zuciyarta shine burinta da har yau yak’i cika, abu mafi tashin hankali kuma da take tsoron faruwarsa, itace ranar da Abbou Jaheed zai san gaskiyar abunda taji ma tana k’ullawa y’ay’ansa.

Lallai tasan awannan ranar komai nata yazo k’ars

he, saboda Abbou Jaheed bazae tab’a yarda yaci gaba da zama da ita ba, sannan kuma ba haihuwa tayi dashi ba balle tasa ka ran samun wani kaso daga cikin tarin dukiyarsa.

Tabbas ayanzu mafita d’ayane ke gareta, kodai tayi regreting abunda ta aikata ko k

uma ta sanja taku, saidai abu mafi sauk’i agareta shine yin regreting, Domin da hakan zuciyarta tafi aminta, abune kuma da tasani cewa Allah Yana jin k’an bayinsa masu tuba, matuk’ar kuma ta nemi yafiyan Maleek da Laylerh to tasan Allah Ma zai yafe mata, l

allai wannan shine abu mafi sauk’i agareta, saboda tamkar ceton kanta tayi, matuk’ar ta share duk wani mummunan tunani da kuma k’udirin dake cikin zuciyarta, sannan ta kuma gamsu da duk abunda Aunty Aina’u ta fad’a, gaba d’aya duniya ba komai bace saidai

idan kaine ka d’auketa wata abar girmamawa, nan kuma gaba d’aya rayuwarka zata k’are awahala da yawan buruka wanda har abada bazasu tab’a cika ba.

Jikinta amatuk’ar sanyaye ta kalli Aunty Ayna’u, tare dasa hannu ta d’an matse hawayen dake cikin idanun

ta, saboda ayanzu ta sakejin gamsuwar cewar idan har ta cutar da Laylerh Maleek har abada Allah bazae tab’a barinta ba.

Hannun y’ar uwarta Aina’u ta kamo, cikin muryarta da tayi sanyi sosai tace.

“Insha Allah Aina’u bazan sake cutar da rayuwar Layl

erh da Maleek ba, kamar yanda bazan sakeyi musu mummunan fata ba, zan kuma nemi yafiyarsu, amma kafunnan dole saina gyara tsakanina da Ubangijina da kuma Mijina, duk da cewar ya watsar dani ayanzu, amma bazan gajiya ba Insha Allah zanyi k’ok’ari wajen gani

n na gyara kura kuran da nayi masa, tun ada bansan Meyasa na zamanto Mace mai tsananin son zuciya ba, idanuna sun rufe harta kai ga ina abu kaman ba Musulma ba, na manta cewar Allah Ne keyin yadda yaso, kana na manta cewar idan bai tsara abuba, har abada

baya tab’a yiwuwa, lallai Tabbas zan gyara kuskurena, zanyi kokarin zama ta kwarai ko badan kowa ba, kodan saboda kaina da kuma karshena.

‿



Rungume Mom d’in Aunty Aina’u tayi saboda, ita dama tuntuni zuciyarta ta jima da karyewa, saboda wani wa’azi da t

aji, kuma Insha Allah zata nemo wa’azin ta sakawa y’ar uwarta, wanda tayi imani hakan zai sake sawa zuciyar Momyn tayi sanyi, kuma dama tuncan sunsani cewar, duk wani abu da zakayi wanda zai cutar da d’an uwanka ba abu bane maikyau, kuma sannan Allah baya

yafe laifin dake tsakanin bawa da bawa, saidai har idan har wanda ka zalunta d’in ne ya yafe maka, To Allah Ma zai yafe maka, duk sun san hakan amma son zuciya da dukiya suka rufe musu ido, sam suka kasa nazartar abunda zai amfanesu.

*3:00pm*

Daidai y

a soma bud’e idanunsa da suka d’an k’ank’ance saboda baccin daya share sama da awanni yanayi.

Jikinsa dake had’e dana Laylerh ya zare, tare da zuro k’afafunsa ya sauk’o daga kan gadon, agogon dake sak’ale ajikin bango ya kalla, ganin da yayi kuma loka

ci ya d’anja har 3:2 pm ne yasashi mik’ewa tsaye, tare da d’an dafe kansa dake sarawa, sam baisan haka magungunan da suka sha d’in keda k’arfi sosai ba, saboda tun kwanciyarsu da k’yar ya iya tashi yayi sallah’n azahar, koda ya tashi Laylerh’n ma kukan s

hagwab’a ta saka masa, tare da cewa ita bacci bai isheta ba, haka dai ya lallab’ata tayi sallah’n, bayan ta idar da sallah’nne kuma suka sake komawa wani bacci’n, ba shi ne ya farka ba kuma sai yanzu da la’asar ta kusa.

Still kuma ya tashi ne bawai dan

baccin ya ishesa ba, saidan yunwan dake damun cikinsa, wanda ya kuma san cewar bashi kad’ai ne yakejin yunwan ba harda Laylerh’nsa.

Hannunsa ya daura akan handle din kofar toilet d’in, tare kuma da tura k’ofar kana ya kutsa kansa ciki, kaitsaye gaba

n babban jakuzzie’n dake cikin toilet d’in ya nufa.

Adaddafe ya had’a musu duk wani abu dayasan zasu buk’ata, tare kuma da juye wani turaren wanka mai dadin kamshi acikin ruwan jakuzzie’n.

Bayan ya kammala komae ne kuma ya dawo cikin d’akin, tare d

a zare long jeans d’in dake jikinsa.

Direct gaban gadon ya nufa, tare da bud’e hannayensa duka biyu ya d’auki Laylerh’n da har yanzu ke bacci, kaitsaye toilet d’in ya nufa da ita.

Still kuma tana jikinsa, ya shiga cikin jakuzzie d’in, kwantar da ita

yayi akan chest d’insa tare da lumshe idanunsa, yana mejin yanda ruwan ke ratsa duk jikinsu.

Haka kuma d’umin ruwan daya ratsa cikin jikinsu d’inne yasa ta bud’e idanunta akasalance, ta sauk’e ganinta akansa.

“Boo!!

‿

Tak’ira sunansa ashagwab’e ta

re da sake manna kanta da jikinsa.

“Ummm Shugarnoor!!!

‿



Ya amsa mata, da wata irin muryar da dadinta yasata d’an lumshe Idanunta, tare da d’an lasan lips d’in bakinta, cikin yanayin dake nuna jin dad’in mood d’innasu ne kuma ta juyo ta fuskancesa.

Idanunsa dake alumshe yad’an bud’e tare da yi mata wani irin kallo’n dayasa duk taji tsikar jikinta ya zuba, Daga cikin ruwan kuwa hannayensa yasa ahankali ya had’e waist d’insa da nata.

Atare suka fitar da wani sexual eraction sound.

Saboda wani ir

in abu da sukaji ya ratsa duk ilahirin jikinsu.

Harshensa yad’an zaro waje tare da bud’e bakinsa, ahankali yace.

*”I LOVE YOU Shugarnoor!!

‿

*

harshenta ta d’aura akan Lips d’insa daya d’an bud’e su tare, da lumshe idanunta, saboda yanda kalmar tas

a ta shigeta sosai, cikin kuma muryarta dake shaking tace.

*

‿

I LOVE YOU too Boo!!!

‿

*

*(Love you all guys)*

*10:20 pm*

4/12/21, 7:52 AM - Ummi Tandama: *82*

Lumsassun idanunsa ya bud’e saboda yanda yaji amo da kuma sautin muryar nata,

ya sake hautsuna tunaninsa tare dajin wani irin kasala na musamman.

Tabbas yanayin maidad’ine agaresu, irin kuma dad’in da misalta shi keda wahala, saidai ga duk wanda ya kallesu, zai gane hakanne kawai ta yanda suke sake shigewa jikin juna.

Sake r

ungumeta yayi sosai tare da d’aukan soap ya soma goga musu ajikinsu.

Sannu ahankali cikin yanayi’n nutsuwa kuma, yayi musu wankan atare.

Tare da d’aura towel akan waist d’insa ita kuma ya saka mata bathrobe a jikinta, kama hannunta yayi har zuwa gaban si

nk suka d’auro alwala.

Still kuma yana rik’e da hannunta haka suka fito daga cikin toilet d’in.

Yanzun ma shi da kansa ya shafa mata body lotion a jikinta, kamar dai yanda yayi mata da safe.

Bayan ya gama shafa mata mai d’inne kuma da kansa ya bud’e

wardrobe d’inta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login